Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace zakitashi kosaina Ci
ubanki mara kunya tatashi tatafi daki tasaka lipstick
kawai daga ita sai gajeran wando da watama tsaseyar
riga tashigo kodankwalli babu akanta tace sannunka
yakallita tundaga kasa harsama yarinyace dogowa
ga.......



13
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
yarinyace dogowa siririya batada kiba batada hips sosai
wata no 1 ce amma akwai kyau gata fara mai hanci ga
idanuwa matsalar ta katoton goshi da libe saikace
sakata, sunanta aisha shekararta 20 tagama skul dinta
wadda dakyar takarasa saboda yawan futunarta
anayawan korarta maganar islamiya ma batazuwa fatiha
taiya batadamo da ibadaba aikinta kallo da Jin music sai
zuwa party anan tafe kaure garashin kunya, yaya
yakara kallanta yace wato ABBA baisan halin
yarinyar nan ba yahadani daita no pro zangyarata,
yakallita yace am umar by name buh anfisanena da
( yaya) nayi karato a japan wadda nakaranta business
administration nayi masters dina a brrk inda nahada
yanzu ina zaune a abuja inayin business sosai, takalli
tace nice so yanzu what do u prepare for the wddn
yakallita yace Duk yadda kikatsara takallishi kawai ayi
yini kamu dinner duk gobe yace okay can I have u novr
tabashi yana kallonta tayi tsake tace bye nizan kwanta
yacemata okay, yadawo gida sai tunani yakeyi yanzu
yazamansu zaikasance da aisha yafahimce bata da ladabi
ya kashe fitla yayi addua yakwanta.....



14
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Gari nawayewa anal tatashi tayi wanka tasakko kasa
tadaura break fast sai ga kaka tafito daga dakinta tace
kakus ina kwana kintashi lpya jikalli tace lpya lou
tashiga tajera break fast a dinner tagyara dakunan tana
mopn din palour sai ga yaya yafito tace yaya ina kwana
lpya lou sis xokixauna xamuyi magana tazo tazauna tace
anal abba yahadani dayargidan abokinsa aisha zaahada
adaura auren tare da Na fatima tace to Allah yabaku
xaman lpya yace amin zakiji dinner din tace eh yace to
saikinxo maganar karatunki kuma jibe zakuyi post utme
saikishirya tace to yaya wani uni yace buk tayi
murmushi tatashi takarasa aikinta tatashi su yateema
sukayi wanka sukasakko palour anal tace kakasko please
ban lbr tace to BARAWO DA TSOHUWA
Wani Barawo NE Yaje Sata Gidan Wata
Tsohuwa
Bayan Yayi Sa'a Ya Saci Akuyar Ya Kai
Kasuwa Yasaida Naira Dubu SHIDA, Sai Ya
Laluba
Jakar
Sa Domin Ya Hada Kudin Dana
Aljihunsa,
ashe Yayi Rashin Sa'a Ya Zubar Da Naira Dubu
Ashirin Agidan Tsohuwa.
Fitowar Tsohuwa Keda Wuya Sai Taga
Ba
Akuya Amma Ga Daurin Kudi a Aje Kusa Da
Tirken
Akuya. Tsohuwa ta dauka ta Godewa Allah.
Ba
jimawa Kawai Sai Ga Barawon Ya Dawo Gidan
Sai Ya Tararda Tsohuwa Zaune Tana
Qirga
Kudi, Sai Barawo Yayi qarfin Halin gaisheta ta
Kuma amsa mishi. Sai Barawo Yace Wallahi
KAKA
Akuyar ma Dubu SHIDA aka Saida ta. Sai
Tsohuwa tace eh haka shaanin Kasuwa
Yake Yau Riba Gobe Faduwa. Kuwa yakwashi
dadariya maganinsa go be yakara sata sunata hira
wasawasa karfe uku kowa tatashi suka shiga wanka
......


15
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Kowa tafara shiryawa amarya tashirya tasaka purple
din gown tasaka silver din head sarka da takalmi tayi
kyau, Anal andakko sharton dinta anmata dinki Yayi
kyau sai head dinta white da sarka da takalmi kayan
sunxauna mata sosai tayi kyau anfarayimata kwalliya
kwalliya tayi kyau tadauki jakarta tafito tasamu Dr
haryaxo akadau hanya sai kaifah guri Yayi kyau anata
kida kowa yaga anal saiyace tayi kyau ansha kamu
sunyi kyau sundawo gida kowa yagaji Anal tayi wanka
tafara shirin. ......



16
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Anal tayi wanka tafara shirin tafiaya dinner yaya
wacce zaayi a ennergous ahanyar bambai tadakko
duguwar rigarta gown anmata stn work tayi mata kyau
yadda kukasan Dan ita akai gown din pink ce da light
blue tayi kyau tadakko sarkarta light blue tasaka rings
da shoes ta fito dakin ummanta tana shiga taga Deejarh
taimata make up akadaura dankwalin ohhh my god tayi
kyau sosai tana tana fisa turare taji wayanta yana ringn
tana duba taga Dr ne assalamu alaikum my dear
kinshirya ta ansa sallamarshi tace eh gatanan zuwa
tafito tashiga mota suka tafi suna hirarsu she akullum
kara jin son Anal yakiye aranshi yakallta yace babyna
kinyi kyaufa tace thnks, bangarin gidan amarya aisha
tasaka wani material riga da skrt cffe colour tadakko
wani gwaggwaro ba head ba tasaka if u see the
gwaggwaro saikuxata tashi sama zaiyi milk colour
tasaka sarka tadauko pst tasaka waiita batayarda taiyah
makeup ba tasaka too much of foundation gawane gira
datayi ko contour baayiba tasa milk and red din lipstick
which makes her to look so ugly gawani blush datasaka
akusa da nose dinta hmm idiot inkuka kallita saikuyi
tinanin tashikara 30 akauye tasaka cngum abakinta tafito
falo kowa yaganta aisha irin wannan kyau haka sai tace
thanks tashiga dakin mum dinta mum ninatafi wood yata
kinyi kyau u looking so muah umma banagayamiki
naiyah make up ba tace aikuwa irin wannan kyau Ai
yana ganinki zai rike aidama mum natafi okay bye,
zatafita kinan tahadu da baba maigadi tace yakaganni
baba yace subhanallhi aiindabaki maganava sainace gamo
nayi kalli fuskarki kamar kinxuba sumunti kiji ciki ki
wanke tace dallah malam matsa danvakin ciki,
subhanallhi yaya yasaka milk din gixner yayi kyau
tashigowa yakallita saida kirjensa yabuga yace wai ashe
horo NA aura yakallita kwata kwata batayi kyauba
shiwallahi he feel afraid ma it seems like bokanya karaba
suna tafiya tajeyo tace kaibaka San kacewa mutum tayi
kyau ba yace sorry wifey kinyi kyau sosai cux of yadda
kikayi kyau ma can't see it drvn yana ta drya
dayahangota ta mirror sunfito zaashiga hall......



17
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Sunfito sunshiga hall din DJ sai kida yakeyi akafara ga
angonan da amaryarsa zabiya, akafara tafi sunzauna
akan kujera anata hotona koina yayi tset saiga doctor
hassan da Anal yariko hanunta sunashiga kowa
saikallansu yake DJ mai waka sai habaice yake ga
asalunsu sunzo yarinya kyakyawa ga babu yunwa
ajikinta idan Anal bazata damuba tazo tabude guri da
addua takuma yimana bayanin alakarsu da ango domin
kowa yanacikin duhu yaya tunda tashigo yaki kallonta
hankalinsa yatshi dayaganta sunata hira da Dr haryace
mata tashi kije luv kinmanta bikin yayankine fa, yaya
haushi yaishesa yakalli aisha yakauda kai tace swty
wannan wace batari dayakallitaba yace zakiji yanzu
hankalinta duk yatashi taga wacce tafita kyau yadda
kasan tatashi tagudu, Anal tatashi hankali taki tafiya
har taisah gurin ta ansa myk tafara bayani dankaramin
bakinta sai motse yake ga idonta sai lunshi shi take
tafarada assalamu alaikum inamuku barka dazuwa
wannan guri nataron bikin yaya NA wadda nafeso duk
duniya tafara kuka My love for him is a canvas
furnished by nature and embroidered by imagination, I
will miss u my bro my dear aunty I wish u will treat
him well and I pray to almighty god to bless you
marriage ameen akasaka tafi tadawo tazauna DJ
yafara cewa kanaganin anal kaga balarabeya kaga
baturiya kuji yadda take hausa tar turanci rau larabci
tas, akafara cin abinci amare suka fito akadinga yimusu
leki anahaka sai ga anal da Dr sai leki sukeyi chan DJ
yacanja waka anal tafara rawa yaya yafara yimata leki
chan tacere kunya tarike hannunsa sukadinga rawa
sundace fa cux sunyi masifaffin kyau anata daukarsu a
hoto amare sukaji suka zauna, tana duba agogo taga 11
tayi gashi tagaje tacewa Dr su tafi tsuka tafi tanaxuwa
taxube a palour tagaida sukaka tahayi sama tayi wanka
tafara bacci sai taje ummanta natashinsu kutashi kuyi
sallah takara kifa kanta yaya yahawo binin gurin
ABBA yaje umma saifama take da anal taketashi
yashigo dakin umma ina take vaxakitashiba yana kallonta
yaga wata shegiyar sleepn dress ce yakauda kansa sai
gashi tatashi tana mika gashi duk kirjinta awaje yayi
sauri yafita, tafara mita umma bakiga yadda nagaji bane
wallhi please kibarne nakoma tabiyota datakalmi tafada
bandaki tayi alwala takalli yaya teema datakita addua
tace sis please asa damu tadauki hijjabi tatada sallah
tana idarwa tayi azkar sai lailah.. takwanta sai 8:30
tatashi.. ......


18
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Sai 8:30 tatashi taga yaya teema hartashirya tashiga
wanka tasakko dakin umma tagaida ita tace umma ina
kayana tace suna kan bed tadauka tasaka lemon green
din shadda ce yaya teema kuma orange sunyi kyau suka
fito zasuyi break fast suka zauna suna tace sai
gawayarta tafara ringn tadauka cikin tausassar
muryarta ta gaidashi yace yagajiyar biki tacemai tabi
lpya Dr yataka gajiyar yace alhmdllhi sunata hirarsu
sai gayaya yafito cikin malinmalin yayi kyau shaddarsa
white aikinjike black yasaka hula black da takalmi
inkakallishi saikasake kallonsa saboda yadda yayi kyau,
yadurkusa harkasa yagaida mutanin palon anal sai waya
takeyi batasan yana gurinba tana dago kanta taganshi
yadaure fuska tace yaya irin wannan kyau saikace sarki
salmanu gaskiya kayi kyau yakallita yayi murmushi,
kaka tace jairah kawai , ayaune aka daura auren fatima
umar da Dr khaleed isah akan duba 100000, ankuma
daura auren umar (YAYA ) da aisha aminu akan sadaki
dubu dari biyu akayi kabbara ango sai daukar hoto suke
yahuce gidan su amarya tasaka super amma yaubata
shafa komai afuskartaba yadda kukasan wacce akaiwa
mutuwa sukafara hotuna, bangaren su anal sunchanja
kaya sunsaka less dinsu duk sunsha sarkar gwal sunyi
kyau sunsha make up Dr khaleed yazo sai hotuna
sukeyi sai gurin 2 ya tafi sukabaji afalo anal tanata
waya saiga yaya yashigo yakallita yazauna akan kujera
tanata waya sukayi sallama yaga tayi kyau kirjinta
sunyi fush suncika riga tayi kyau yace jiki zubon abinci
taje taxubo mai yakallita yace anal tace naam yaya
bakyason karatunne nagayawa ABBA takallisa wallhi
inaso yace to amma kike soyayya tace yaya basoyayyah
nakeba yakallita yace to kirage kuma gobe xakiyi post
utme kishirya tace to, gida yacika damutane s anata yini
karfe hudu akace amarya tayi wanka tashirya anal ma
akachanja kaya akasa material doguwar riga 6 tanayi
akadauke amarya sai lamido crescent gidanta kato yayi
kyau palour 3 4bedroom 6 toilet 1 kitchen gidadai yayi
kyau yasha kaya akatafi akabarta ita kadai saiga ango
sukayi sallah yabata kaza abaki suka kwanta suna kashe
fitila nagudo saboda ne banason duhu amma najishe sai
kwararomata addua yake, bangaren su aisha an kai
amarya audu bako secteria gidanta kato anzuba mata
kaya sosai part ukune agidan yayi kyau takoma
takwanta yanaxuwa yatashita suyi sallah dakyar tayi
sallah yadakko mata kaza takece dakyar yabata taje tayi
brush tasaka tasaka wata sleepn drss basuda gannu iya
cinyarta takwanta Allah sarki yaya sai murna yake yaji
yasaka jallaviya yazo yakwanta kusa daiita yafara
shafata duk yafara fita hankalinsa tatashi tafara masifa
kaga malm wallhi karkasake tabane wannan ai
wulakancine ya kallita duk idonsa yayi ja yafara kissing
dinta takwace tatashi tayi Allah yaisah tafita wane
room din tasaka key takwanta hankalinsa yatashi cikinsa
haryafara ciwo yadakko wayarsa yayi saa Dr ya dauka
yace Dr cikina yace yaya ina matartaka yace take
tayarda dr subhnlhi tojikasha wannan maganin dakyar
yakai dakinsa Allah yaso yatawo dashi yanasha sai
bacci......



19
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Yanashan maganin sai bacci, gari nawayewa yafito Duk
ranshi abace yayi wanka yasaka wani ash yard yafito
yasamita apalour sai kallo takeyi tasaka wata atampa
red yazauna kusa daita takallisa tacegaba da kallonta
yacemata my wifey antashi lpya tace eh lpya, sunazaune
shi yunwa matafara cinsa saiyaji sallahma ANAL ce
tashigo cikin wata duguwar riga baka tayi rolln
yakallita yace sis sannunki daxu taxauna takallisu tace
ina kwananku yace lpya yasu umma tace suna fa lpya
aisha ko kallonta batayiva takalli yaya gashi inji umma
yace toh angode sai gawa wayarta tafara rngn tadauka
tare dayin sallama dr ganinan fitowa yaya yakallita
yace ina drvn tafara kame kame yace yayimiki kyau
hakan tatafi takalli aisha tace matar yaya sai anjima
tace ok sunafita tadauki flst din tabude tazubamusu
sukace yakallita wifey pls kitaimaka min pls yau
takallisa ahulakanci tace naje, ANAL tarubuta
jarabawa tana dawowa tafara shirya kayinta tagama
tafito kakus nashirya tace to mutafi tashiga sukai
sallama da su umma sukadau hanya sai jigawa......




20
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Suka hau hanyar jigawa gurin 12 suka isah, anal takalli
kakus irin wannan hadaddin gida haka tayi murmushi
suna zuwa sukayi wanka suka shirya sai ga abinci
anjira kalakala sukaci kowa yayi sallah anal takwanta
sai 3:30 tatashi taga wasu yanmata sunata hira da
kakus afalo tafito sukagaisah aisha da jameela suka
dinga hira suka kalli kakus yaushene aurin anal kaka
tace dasaura kwanan kishiryarta tatare sai nanda
wata2 takallisu takalkyale dadariya tace nimujena
yakusa turowa sai ga rngn tanadauka taga Dr ne
tashiga daki sukasha soyayyarsu, yaya yachanja kaya
yadauke hanya sai gidan Dr sukasha hira yace ina
amarya yace agida nabarta yace ango ango hmm kyale
mutumina kaga fa har 6 tayi bari natafi gida, yana
komawa yatarar tayi wanka tachanja kaya yakallita
yace wifey kinyi kyau tace nagode sukasha hirarsu sai
10 yarufe gida yazo yayi wanka tasaka wane sleepn
dress duk shara shara kafinkace mai yahawo gadon
yafara shafata kissn dinta yake saikace mayi duk yafita
hayyacinsa data lurah dahaka sai taturishi dallah malam
karkacen yine saikace mayi mtsww zata tashi kuwa
yadangota tana ture ture harsai dayacere mata kaya
yashiga wata duniya sai dadi yakeji baibartava sai 4
yaga saikuka takeyi yatashi yayimata wanka yagyara
dakin shima yayi wanka sukayi sallah ainanma yace sai
yakara yi dakyar tayarda kafin safiya ma yaroketa tace
banxa bunsuro wallahi bakaisah ba, yayi dariya yayi
wankayasaka kaya itama tashirya sukayi breakfast,yana
fita takera ummanta tabata labari ummanta tayi dariya
kikwantar dahankalinki ahaka zamu wankesa aduk
lokacin dayake bukatarki kisa yasaimiki mota da
abubuwa masu amfani saikiyarda tace yauwa ummata
sukayi sallama , ya ya haryaji gida yagaida umma
sukasha hira umma ina anal ne tace aitabi kakus yace
okay yauma damukaye waya daiita tacemun Dr hassan
zaije sai girkuna akemai yakalli umma afusace wato
anal bazataji.......



ANAL 21
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Wato umma anal bazataji magana bakinan umma
takallisa tace kamarya Dana umma takyale Dr dinnan
tayi karatunta umma tace kafikowa sanin halin abba
gwara tasamo tsayayyen kasan tanacikin karatun xaiiya
cewa aure zaimata kaga inyalurah babu kowa zai iyah
hadata dakowanene kobahaka ba yace hakane umma yayi
kyau,yace toh sai anjima yatafi, akwana atashi bahuya
gurin Allah anal hartadawo tanaxuwa makaranta karatu
suke sosai harsungama exam sunshiga level 2, ayaune
Dr hassan zaituro iyeyensa domin ayemaganar aure
ansaka bikinsu wata biyu murna gurin anal baaciwa
komai, yateema tazo gidan da tumbulilin cikinta wadda
haihu koyau kogobe.......



22
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Yateema taxo gida da tumbulilan cikinta wadda haihu
koyau ko gobe, sunata hira anal tasakko tace sannu
maiciki yauwa sis yagida yaskul wallhi normal, ansaka
kuma rana Allah yasa damu zaai yanxu maidami xakiyi
kidai ya teema bari bai fadanba andai fitar da anko
material kawai tace okay yarinya kixo natsumaki abaki
sirri tayi dariya sunata hira sai ga dr nan yakerata
sweetheart tace darling yace anjima xanxo by 8 tace
okay saikaxo yace I love you soo much takashiwar tana
dariya Dr hassan inama inasonka Allah yabarmu tare,
tasakko kasa tagyara gidan ta daura girke tanaga mawa
by 2 tayi wanka tashirya sai skull tana xuwa taga har
malamin yashiga taisauri tagaidashi takaraso tazauna,
suna gama lecture tahuce gida tayi wanka tashirya cikin
gown black tayi rln, yayimata waya yace gashinan yaxo
tashigo dashi seatrm........



23
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Tashigar dashi stroom suka gaisah yakallita yace my
queen kinyi kyau Allah nunamin ranar daxata kasance
gani gaki nanu miki yadda nake sonki, tayi dariya tare
da lumshi ido tace even duo a can't say it all You fill my
world with so much happiness and joy. You are my
knight in shining armour. You are someone for whom, I
have been waiting all my lifeThank you for being a part
of my life. I love you, ohh my god can't say anything
more than this ANAL You are the girl with the sunshine
smile. Your voice is like a ray of hope. You fill my life
with all the rainbow colours. Girl, to me you are no
less than an angel from heaven. I love you, ANAL
ANAL inafa Jin something will happen and it about us
anal I feel lyke ur not mine,stop it Dr a can't live
without you ur my world I love u so much okay anal
Allah yasa yanxu maikekeso ayi kawai ayi brqoue sai
kamu da yini ban bukhatar dinner no ANAL sainayi
dinner okay tohm yanxu kinga saura 3weeks by d tyme
kya kara gayamun maikikatsara.......



24
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Saura 3weeks by the tyme kya kara gayamun
maikikatsara ,Takallisa tace to tatashi taje tadauko
lemoka snacks tace oyah sakko kace yace nakoshi
takallisa kamar zataikuka please sweetheart kasakkoo
yakara gyada kai nafa koshe tafara kuka please kasakko
kace yakallita saidai kibani abaki kinyarda tayi dariya
hahaa okay sakko nabaka tadinga bashi saidataga
yakoshi yauwa mijina bakaga yadda kakara kyauva
hahah aidayake sarauniya tace tabani shiyasa nakara
kyau tayi dariya, ashe duk abunda sukeyi yaya yanaga
ninsu saidayafara jin jire gashi batayarda xairabata da
Dr innalillahi tadago tagansa taisaurin tashi ya ya
sannu dazuwa yakaraso yazauna Dr hassan yagaidashi
dakyar yaamsa , sukayi sallama yatafi ANAL tajuya
takalli yaya yaya ina yini yace lafiya lou kina lpya lpya
lou yatsaya yanakallonta yanxu yarasa anal kinan
shekara 20 yanarainun soyayyar ta wayyo Allah
nakasan dani da matsala ta Allah kadubine, ga aisha
dakyr takebasa hadinkai jiyama sai da yabiyata 200000
tayarda subhnlhi Allah kakawomin mafita tabashin da
anal tayi yadawo dashi hayyacinsa yaya bakada lpya ne
yace ciwon kai nakeyi tatashi.......



25
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Ta tashi taji tadakko mai ruwa tahadomai tare da abinci
takallisa yaya ga abincinan kace sai kasha maganinka
yanachan yana tunani baisan maitakecewa ba tamatso
kusa dashi tana bashi abaki sai yakallita yace I love u
ANAL ABBA yashigo sunmasifar burgisa tanata bashi
abaki harya koshi taballo maganin yasaka tabashi ruwa
yahadiyi tashi muje yace ina tace kaidai tashi yana tashi
taja hannunsa sai dakin umma takalli umma gadankinan
bashida lpya saikikula dashi ya ya kakwanta kayi
barcinka yakwanta umma takunna masa ac sai bacci sai
10 yatashi yayiwa umma sallama yatafi gida yanaisah
yaganta tana kallo yasamu waje yaxauna kokallonsa
bataiba yakashe TV dafitilo suka tashi suka jisuka
kwanta sai bacci yakasa bacci yafara shafata saidata
bari shaawarsa tamotsa takalli sa karka kara tabani
malm yace please aisha taja tsake xata tafi harxata
Bude kofa ya yi sauri ya jawota yadinga kissn dinta
aisha please kibarne nayi zanbaki duk abunda kikeso taji
dadin maganarsa takallisa tace motarsa takeso guda days
accord din yace yabarta yafara aiki sai 2 yasakita
saidayayi sau 3 tukunna sukai wanka sukai sallah yace
mata zai kara takallisa tace Ai kyautarka takare malm
yakallita yakoma bacci. .........



26
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
yakoma bacci dasafe gurin 10 yayi wanka yashirya yatafi
airport cux xaije abuja akwai wane business daxasuyi
yana xuwa yasamu jirgen karfe 3 xasu tashi yashirya
kayansa yasanar da aisha takallesa tace Allah yakeyaye
yace ameen, yadauki mota saigida yanashiga gidansu
yaga bavansa suka gaisah yana cigowa palour yaga atika
yace ina mumy tace tana daki yashiga yagaishita gaya
mata xaije abuja 1 weeks xaiyi tace Allah yatsare
yakaiku lpya, ina aisha yace tana gida takallesa son
which kynd of ldy kaaura bata taba xuwaba bata taba
kirana awayaba how idiot is she yaxauna yagayawa
momy komai har anal dayakeso tace aikayi nauyin baki
nima inasonta yarinya maihankli maikuma sonmu amma
bakomai Allah xaibaka wacce tafita yace Allah yasa
sukayi sallama yatafi gida yana xuwa yahau sama dakin
abba sukagaisa yace yagayamai zancin tafiyar sukayi
sallama yasauko palour yatarar dasu umma yagaidata
sukayi sallama yakalli anal sis mai zan siyomiki takallisa
tace yaya laptop yace ainasiyar miki tana dakina
bakiganta bane tace haba yaya tarungumesa saida yaje
kamar yasaceta takallisa tace yaya gv me 1 sukatafa
yayimusu sallama yafito sai airport, anal tanazaune
gurin 5 taje karar wayarta tana dauka Dr khaleed
yacemata ya teema tahaihu namiji dagudu tatafi dakin
umma tagayamata ta tashi tadafa abinci kala kala da
drinks tashirya takera drvr yazo yashiga da kayan mota
sukatafi tana xuwa tarungume yateema sannu sis Allah
yarayama nashi Dr khaleed yakallita kee anal karki
ballamun matata man takallisa tace su mata manya
takalli jaririn yana kama da khaleed tace wannan da
banda kayi kyan yaya teema saikayo Na babanka Dr
khaleed yakallita ainafi mamantasa kyau........



27
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Dr khaleed yakallita ainafi mamantasa kyau tayi dariya
tazubamata abinci taci, yanuwa sai xuwa sukeyi gurin 6
aka sallamesu anal suna zaune tana waya da Dr saiga
wata bakuwa tashigo sukayi sallama tayimata sannu
dazuwa takawo mata ruwa tashiga daki takera yaya
teema tafito tana mutanan sakoto yau antina damu tayi
dari tace ya gida ya baby fatima takallita tace lpya lou
anty sadiya ina dai fatan kwanarmun xaai tace eh
kwana xanyi yauwa anty , wannan kanwata ce Anal
bikinta saura kwana 10 please kigyaran ita takalli anal
tace zo yata zan baki sirri inkinbisu to fa xakixama
sarauniyar mata anal takallita tace inajinki anty dafarko
dai Bayan rike ruwan xafi dan shi sirri ne mai gyaran
jiki da dame shi da xaki kyautawa kanki a matsayinki
na mace da kin daina usin ruwan sanyi kin kama na
xafi da kin gyara kanki, Ruwan rake yana matukar
karawa mace niima musamman ki dinga hadashi da
ruwan ainihin baure wannan sirri ne mujarrabi ki
gwada ki gani, Ki rike wadannan itatuwan wlh kin
tserewa saa,tuffa wato apple zai kara miki niima har
jikinki sai ya nuna ke macece mai niima,Bagaruwa in
dai matsi ne kika rike ta kin gama da shafinsa xaki
tafasata ki hada da tazargade da kanumfari ki tafasa ki
dinga shiga xaki mmkn yallabai xaice kece kuwa xa
kuma ki samu saiwar ta da sassakenta ki samu kazar ki
ki dafata ki cinye ki shanye romonta,Ki rike abarba
gwanda da kankana wayyo anal saikinga yadda zaki
chanja kikanki saikinji lafiya ajikikinki, aya gwangwani
biyu madara gwangwani daya mazalkwaila guda daya
kihadasu kimarkada kitace zakiga yadda maigida
xaixama mijintace,kisamu tumatur kisaka sukari
kichenye bazan cika bakiva amma inkin gwada
kingayadda ya amfaniki to kinmun addua
abangarin..........



28
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Abangarin mallaki miji kuwa babu abunda yafe
wayannan abubuwan dazan gayamiki ANAL abun
alfahari gakowacce mace mijinta yadinga daukarta
kamar wata gimbiya ce ta musamman agurinsa tofa anal
saikin dage da Girmama maigida,Iya magana, ku nutsu
acikin dakinku ina nufin karkidinga yawo akwai matan
dakafarsu takemusu kyakyayi saboda yawo dasuke dashi
toh Anal wanna ba daidaibane kuskurene, Ki kasance
bakya boye ABUNDA
kizuciyarki , ki kasance mai yawan yiwa mijinki addua ,
lurah da abincinsa, karkixama maiyawan jayayya
damijinki, kawan gayamai kalmomin soyayya da kauna,
wasa da mijinki dakuma zuzutashi, Duk kyautar damai
gida zaimiki ki kasance mai godiya, kidinga lurah da
dukiyarsa, ki lakanci miji idan yana cikin farin ciki da
bakinciki , Anason mace tagani yaushene mijinta yake da
shaawarta, wannan hanyoyi zaisa mijinki yasoki yakuma
kaunace ki xaiyi alfahari daki saikuma kasance bitazaizai
komai zaiyi saida shawararki zai Anal kirike wayannan
bayan biki innazo xanbaki wasu, Ai anty sadiya ko anan
kikatsaya nagode Allah saka da alheri, yateema tace kai
anty mungode kinga nima nakaro xankara malaki Dr
akasa dariya, anal tatashi tadaura girke tagama komai
gida sai kanshin turare yakeyi......



29
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Anal tatashi tadaura girke tagama komai taturara gida
sai kamshiyake , su ya teema sukazo anata hira sai ga
ya ya yakerata yayimata barka yace ina anal tace
gatanan taansa wayar ta gaidashi yace yashirye shirye
tacianata yi yaya yaushe zakadawo inbakadawoba aisai
a dahga bikin yayi dariya yace kinjiki saikace wani
sonakikeye bayan dr hassan yakwace mun mun son
daakemun lahh yaya aikai sonka dabanne wallhi I lurv
u dply wall hi yayana and i really care for u whatever!
Yace anal u just said it buh u didn't mean it lokaci
yakuremana tace kamaryaya lokaci yakurima babu
amfani konafada tayi dariya Dan batagani maiyake
nufiva yaya ina antyta yace tanagida ok inkunyi waya
kagaishita bye sis zanyi sallah okay bye sukayi sallama
tatashi tashirya.........



30
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Tatashi tashirya saboda Dr hassan zaizo tasaka wane
less blue tayi simple makeup, bata gama ba saitaji
wayarta tana kara tanadauka yace lurv nakaraso tafito
yashigo sukagaisah da yaya teema yabata 50k asaiwa
baby kaya tace aa kabarshi yayi dariya tadauka tayi
godeya,yakalli anal kinyi kyau wifey tace thnks sweery
yakaki yagida inafatan kananan lpya yace am fine amma
bansan maikedamuna ba gabana saiyayita faduwa tace
babu komai kayita addua babu abunda zaifaro gakayanki
nabiki ankawosu tace nagode Allah yatsare minkai yace
anal zanje America gurin momna kinsan tanacahan
kabari sai bayan biki anal mum tanason ganina tace
too......



31
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Tace to Allah yakaika lpya nixantafi tace okay saimunyi
waya sukayi sallama, tashigo tashigo tace ła teema anji
zanji kasuwa tace to Allah yakaimu, assalamu alaikum
aisha naam anty sannu daxuwa sukazauna tace aisha
yanaga duk kinlalata gidan dubi yadda kika bardakinki
look @ur self haba aisha inamijin nake hmmm jaki yana
abuja amma kafin yadawo vaki gyara kankiba kije
aimuke kunshi"ayimuke saloon inyadawo yarukece haba
aisha kiyiwa kanki fada tace naji anty tashi kigyaran
gida bamakida hankali yunwa nakeji jike ibomin aiban
iya abincinba takeaway akemun yanzu zaakawomin
aisha amma Allah wadaran ki haka mijin yake xamadaki
gaskiya yana hakuri kuma kijera shigowar kishiya kinga
tafiyata Allah shiryeki, tana fita aisha tayi tsaki
kyajidashi......



32
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Aisha tayi tsaki kyajidashi tatashi ta kira mum dinta
awaya sukasha hira , yaya yanacan duk tunanin anal
yadamishi duk motsensa itayake gani yace nayi
zurfinciki dabanfadi abunda kixuciyctava Allah
kayayimun matsalarta ga shaawa tadameni ya yi sauri
yatashi donyanada aiki, Atika naam mumy yauwa
kisherya kiji kitaya Aisha Zama babu dadi itakadai
awannan makikin gidan to umma bari nahada kayana
yauwa doter tashirya taja motarta sai gidan yaya
tanashiga tayi prkn motarta tafito tajawo trlly din
tanashiga tayi sallama dakyar aisha taamsa anty aisha
inayini tace lpya yagida yazaman kadaice ya ya bayanan
takallita tace nacemiki lpya kobakida kunnene Atika duk
jikinta yayi sanyi tace yihakuri anty ina kichen yaki
nadauko broom naga dakin yayi kurah ba ashareshi kee
dakata baxakizo harcikin gidan. ..............



33
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Kee dakata baxakizo hargidanava kiyimun rashin kunya
ga kitchen dincan Atika batace mata komaiba tahuce
tadakko broom tashare kitchen din tawanke kwanuka
tashare duka dakunan tafito palour ma tashare koina
yayi fes tadakko mofa tafara mopn dagoge TV da
saurahn tashiga dakinta tagyara kangadon dashimfida
xaningado tawanke duka toilet din tashaka room
freshner daki yahau kamshi gida yayi kyau aishar tana
kankujera tanajin waka ko kallonta batayiba atikah taje
tadaura girke tarasa maixata dafa saitace barinayi mix
rice da source kawai tadakko nama tadura ayankamai
albasa su kayan kanshi tadakko karas green beans
tayankasu kananu taajiye ajife saita dakko curry onga
maggi tahadesu gudaya taajiye tadakko albasa tayimata
yankan fadi tahada attaruhu tumatur tafarnuwa
tamarkada agreater tadaura ruwan shinkafar yatafasa
tasaka shinkafar tasauki naman tayimai yanka kanana
tadakko wannan kayan datayi greatin ta zuba mai a pot
yanayin zafi tajuye kayan miyan tasaka albasa da curry
magi da dankalin turawa wadda taimai yankan kanana
tasaka naman tarufe Aisha kanshi yaisheta gashi
badamar tatanbayi Atika maitake musu sai tarainata
atika tayi alwala tayi sallar la'asar tanaidarwa taduba
shinkafar takusa dawowa tasaka karas da grn beans da
koran tattasai tarufe baafi 15mins baharyadawo tatsane
shinkafar tasaka a plast tajuyi miyar a plast ta ajeyesu
agefe ahabawa kamshi yacika gida, tana Bude firinge
taga kwakwa abarba da kankana taga wasu mangwaro
tawanke kwakwa da mongoron tacere kwallo tamarkada
su tatace su tamarkada abarba sannan Tamarkada
kankana tatacesu.......




34
ANAL
āœšŸ»āœšŸ»āœšŸ» Aliyu Ultimate-3mc
Duk tahade tasaka ajug tasa flavour mai vanilla da
banana tasaka sugar kadan tasaka a firinge, tahada
kayan wanke wanken tawanke takara gyara kitchen din
tadauki plast din tajera dining table

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment