Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tadakko jug da cup's
da filet taji tazauna atikah acikin ranta mamaki taki
dakuma ter dahalin aisha Allah yasawake tafada , aisha
tacere eyepiece din kunanta takalli ateka tace Kee naga
wannan akwatin yaya ne yace akawomin ne baki
gyayanba atika takallita tace kayanane aciki keye
medasu atikah tace tayaki kwana zanyi kafin yaya
yadawo Kee bakida hankali nalurah ninacemuku ina
naiman maitayane kwana hardawani aikin munafurci
waidanna barki kixauna bakida hankali kitashi
kifetarmun agida tun bancimeke mutunciba, atika
takallita Kee malama baki isah kitakaneba inbanda
umarne naxo nayi miki mai agidan banxa kaxama wacce
batasan mutuncin kantaba taja trlly tafita tahau mota sai
gida tana shiga mum tarufita dafada mumy wannan
marikunyar yrinya tabata labarin duk abunda yafaro
mumy takallita tace bakomai allah yasheryita.....




35
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Allah yasheryita, aisha tatashi taje ta ibi abinci tace
tana shan lemon tace kut gaskiya yayi dadi tanagama Ci
tayi sallar azahar laasar magariba duk atare taje
takwanta akangado sai bacci, ANAL tadawo daga
kasuwa tasha uban siyayyarta tagaje tayi wanka takera
Dr inafatan kana lpya yace lpya yata kalou matata
tafashi da kuka yanxu gobe zakatafi yace haba sweery
nace kidaina kuka kwana2 zanyifa kidai kiyimun addua
karkadamu inshaa allahu xanmaka I lurv u so much my
dear yace same anal sukayi sallama tafito tashirya
tayewa yateema sallahma tatafi gida tatarar daumma da
ABBA afalo tagayamusu zancen tafiyar Dr sukayemai
addua takwanta bacci washegari tatashi maigyaran jike
taxo tayimata tatafi saloon anyimata kunshi kai anal
tayi kyau sosai......
36
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Anal tayi kyau harwani shekye takiyi , tadawo gida
tatarar da umma tahada mata tsumen mika sai tadauka
tana tasha kakus tatawo daga jigawa itama da
tsarabarta tamagunguna suna zaune anata hira saiga
aminiyar ta taxo aguje taji suka rungumi juna tajewota
kai Anal kinga yadda kikai kyau inanalillahi zaa riketa
Dr kinyi kyau gawani kiba dakikeye hope kita prayn
Allah yabaku zaman lpya kinsan yanxu yakamata kifara
fa takallita wallhi nafara amma besty saitafashi dakuka
jinaki kamar baxaidawoba wallhi a to much lurv him
kinga Anal babu abunda zaifaro sai alkhairi tashi muje ki
shawannan maganin inji mumuna sukashiga daki sunata
hira gobe xaafara biki a meena event centre sunacikin
hira sukaji waya na ringin Anal tadauka assalamu
alaikum sweery ygida yace lpya lou kingan ninan ajirge
zamu tashi yau Thursday by Saturday nadawo inshaa
allahu tafashi dakuka Its easy 2 remember d near ones
bt very difficult 2 forget d dear ones
Missing U Allah yatsareka yakareka thanks sweety
xanyi missing dinki lurv u bye take care of ur self
please tace don't wrry inshaa allahu sukayi sallama
takalli besty yanxu xasu tashi Allah yakiyaye tace
amin...........



37
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tace amin, yaya yanaxaune Duk shaawa tadamishi
gashi kuma baigama aikinsa ba ballantana yadauki flght
din kano yaduba cikin jakarsa baiga maganin saba yayi
sauri yashega car dakyar yake drivn domin ciwon cikin
yatsanan ta yanashiga akayi emergency dashi likitoci aka
taro akansa dakyardai Allah yasa yadawo hayyacinsa
likita yatausayamai yakallisa yace it look like yaronnan
baya bin mata***** Dan arayuwarnan sai addua Dr
yasiyomai abinci yace yakallisa yace umar yaakai kabar
sperm yataro le me till this is the last ciwon cikin
daxakai cux inkakarayi mutuwa xakayi ko aima aiki
inamatar takane kaki zama cikin wannan tashen hankali
look kanada shaawa sosai it's better kakara aure cux
bakowacce wife zatayarda kana kukantarta 7tyme per
day so kakagara aure thatx all what I can said after
that gawannan maganin kadinga shaawa it will help u
out wata matsalar yakalli Dr yace nagode ataki yakira
mumy yana gayamata tace yakamata aikakara aure cux
wannan matartaka sai takasheka hankalinta zaikwanta
yanxu kafara searchn tunanan mumy nifa Anal nakeso
I can't marry any girl apart from her so ita nakeso
kuma mumy tace kuma me idiot yaya I look ciwon
yafara tabaka inkai ba nonsense ba kadinga tunanin
matar wani uvanwa yace kayi xurfin ciki kacereta
aranka nagayamaka yafashi dakuka mumy wallhi I can't
stop lovn Anal she's my world my life and any u kn
important to me mumy help me duk jikinta yamutu okay
yaya bamatsala kayita addua kaji dana amma kacere
arankafa cux saura 3 dayx taxama matar wani nidai
kayita hakuri kana addua kaji yace tohm mumy sai
anjema........



38
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tom mumy sai anjema sukayi sallama yakashi wayar
yakwanta saitunani yakeyi ahaka bacci yakwashi shi Dr
yashigo yayi mai allurah tare da addua adduar Allah
yakawomai mafita yafita, bangaren aisha tace kwalliya
an saka wane less white daratsen blue aciki ta saka
dark black foundation wani jagera wacce tafikama da
shape din yam tasaka blue mayafi da sarka blue saiwani
vincci blue sai bag hmm tayi kyau amma kana kallon
fuskarta zaka kauda kai cux she looks lyke gorilla
tasaka turare taja car dinta sai gidansu anal tanashiga
akabudema gate tashigo palour ga uban jamaa amma
bawanda takalla taji tasamu wani kujera tazauna tasaka
earpiece akunnanta sai music takeji ana haka saiga
umma tafito cikin wani pink less tayi masifaffan kyau
wadda deejarh taimata kwalliya takalli aisha yaukice
agidan namu tadago takalli umma tace inayininki umma
tace lpya aina ake bikinne tace ameena event cntre okay
bye tadauki jakarta tafita......




39
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tadauki jakarta tafita, yateema tazo cikin ankonsu
namatan aure dark blue materials sai sukayi head milk
duk wata matar aure shitasaka sunyi kyau sai ammata
sukuma sukasaka light purple materials saikuma head
light pink sunyi kyau yaraka nanu kuma sukasaka silver
gown mazankuma sukasaka riga da wando white sunyi
kyau, anal tafito daga wanka tasaka kayanta deejarh
tafarayimata makeup tasaka mata primr tafara sakamata
foundation maisuna gounjer foundton tayi mata jagira
wacci saidata dakko brown tayi linin akasan girarta
saitayi linin a saman taciki tsakiya da light brown
saitasaka concelear tagyara tagama mata kwalliyar
tayikyau sosai gown ce green da ratsen sliver head dinta
silver sarkartama silver sai awarwaro da takalimi duk
sliver tayi kyau sosai abun baa magana tafito tashiga
mota sai meena evnt cntr tanafitowa kowa sai daukarta
yakeyi tanaxuwa taxauna a chr tayi kyau sai hotuna
akeyi akakira besty tabude taro da addua and after that
kizokiyi speech akan bride tafito cikin nutsuwa taansa
mk tafara da bismillah tayi salatin annabi tayi addua,
assalamu alaikum Friends and family – I'd like to thank
all of you for being here today, especially
since many of you knew that I'd want to say a few
words … it’s very touching that
you still decided to come. I
can honestly say that she is nyce , brilliant, funny and
perrr.... ANAL I'm sure it was worth the wait. I
often think that ANALmakes DR HASSAN look
good. Mainly by standing next to him. She is full
of warmth, humor and initiative. Marriage is a serious
matter which shouldn't be Both of you have
found your other half. Thankyou ANAL for being such
a wonderful best
friend. I'm glad you have found Dr hassan, and I
know that he will always love
you. Always love and respect each other. Remember
that a bride and groom are
indeed best friends, and good friends, come not with
time, but with trust! May you
grow old together on one pillow . May your life be
filled with happiness
entered into lightly They look wonderful, and
I'm sure you'll all agree they have performed their role
splendidly. And finally, on
behalf of everyone here, I can truly say that you are
wished nothing but the best for
the future. You are a unique and perfectly matched
couple, and we hope that all
your dreams come true, and you have a magical life
together ameen tank's. Mutane saitafi a key kowa
weddn din yaburgesa amarya tafito sunata rawa kowa
sai leke akeyimata guri yadauka yayi kyau aisha
tanaxauni duk abunduniya yaisheta taga babu wanda
yake kulata dukyadda taga tahadu datazo gurinnan
saitaga takoma almajirah tace ohni yanzu kishiyar
yarinyarnan tabano ga hankali ga kwalliya ga kyau
kowa saicin abinci akeyi baabar gurina sai 10 kowa
yatafi......



40
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
mumsa takallisa tace son grandpa yana nimanka kuma
grand ma ita tana nimanka yakalli mum yace mum u
should live it after wddn with my wife sai mujeko tace
au parents din nawa cuz baka dakyunya kace bazakaba
duk nayimaka bookn flght by tmrrw 1 pm zakatafi paris
gurin dad Na by 5 pm kuma kahuce cyprus gurin mum
dina yace u mean ur parents a not together haba mum
by which Tyme xantafi kano which knd of parents be
this haba mum kitausayamiki oh son kano sun lallataka
kuwa tashi katifi tunda baxakajiba thanks mum zani
Allah tace yauwa son may God bless you yace amin,
yaji yayi wanka yakwanta, dasafe yashirya kayansa
yadau flight sai Paris yanasauka yaji grin grandpa
sukasha hira by 5 yadau flght sai Cyprus, su anal anci
Elizabeth tayi masifaffin kyau anmata wani dinki
bangtur tayi kyau sai hotona akeyi anata yini tahau
sama zatadakko wayarta taga 30 missed cll tana dubawa
taga Dr ne takirasa yacemata yanxu nasauka a Cyprus
gani a airport inajiran grandma Dr maiyakaika chan
yabata lbr tace toh Allah dawodakai lpya by which
Tyme xaka dawo gobe yace nasamu flght din 11 by 8 ina
Nigeria tace okay Allah yakiyayika yace ameen Anal
tace naam sweetie kikasance mai ibada mai ladabi mai
biyayya karkasacce mai hulakanta danadam kikasance
mai yadda dakaddara kinji wifey batakawo komai
arantaba tace tom Dr inshaa allahu nagode dashawarka
kakula dakanka sukasha hirarsu grandma takaraso
tadaukisa sukaje tadinga nunamai gurari sai 9 yacemata
yatafi saboda flight dinsa zai tsaya a paris tace bainda
xakaji yalallabeta yatafi sunhau har sunfara tafiya,
YAYA yanachan abuja kullum Ibada kullum axumi duk
yarame yakara wani fari yashirya kayansa Dan dasas
safe zaibar abuja, anal taji takwanta duk tunanin Dr
takeyi tayi addua sai barce. ........




ANAL 43
Duk tunanin dr takeyi tanayin addua sai bacci da
sassafe yaya yasauka akano yahuce gidansa yana shiga
yaga duk yayi kura yahuce dakin aisha yana zuwa
yataraddaita tanata bacci tasaka wasu sleep dress
sharashara ya kallita sosai duk hankalinsa yafara tashi
daman amatseyaki yafara tunanin tayaya zaikusancita
yaje kangadon yafara shafata tafarka takallisa yaushe
kadawo yace yanxu ohh mutum kamar mayi daka
dawowarka zaka damine toh wallhi bakaisaba kaisaikaci
bunsuru haba aikin banza kafin takarasa yasa bakinta
cikin nasa yafara kissing dinta tatureshi dallah malam
kakyalene haba yakallita yace aisha kitaimakine pls
karnamutu kosaudayane pls aisha am in need pls
dukyafuta hayyacinsa takallisah okay kayarda
zakachanjan car yace e nayarda okay saikuma 500000
nakeso kabane zanfara business yace karkidamu zanvaki
1 million ma tace okay yafara kissn dintayadda
kasanmaya dakyar tun 7 sai9 takwace kanta tshawuya
yatashi yayi wanka yashirya cikin shadda white da aikin
ash yaye kyau, anal tatashi tayi wanka tana takeran
wayar dr sherukakiji tasaka kaya tafito tayi breakfast
duk hankanka linta atashi......




41
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
mumsa takallisa tace son grandpa yana nimanka kuma
grand ma ita tana nimanka yakalli mum yace mum u
should live it after wddn with my wife sai mujeko tace
au parents din nawa cuz baka dakyunya kace bazakaba
duk nayimaka bookn flght by tmrrw 1 pm zakatafi paris
gurin dad Na by 5 pm kuma kahuce cyprus gurin mum
dina yace u mean ur parents a not together haba mum
by which Tyme xantafi kano which knd of parents be
this haba mum kitausayamiki oh son kano sun lallataka
kuwa tashi katifi tunda baxakajiba thanks mum zani
Allah tace yauwa son may God bless you yace amin,
yaji yayi wanka yakwanta, dasafe yashirya kayansa
yadau flight sai Paris yanasauka yaji grin grandpa
sukasha hira by 5 yadau flght sai Cyprus, su anal anci
Elizabeth tayi masifaffin kyau anmata wani dinki
bangtur tayi kyau sai hotona akeyi anata yini tahau
sama zatadakko wayarta taga 30 missed cll tana dubawa
taga Dr ne takirasa yacemata yanxu nasauka a Cyprus
gani a airport inajiran grandma Dr maiyakaika chan
yabata lbr tace toh Allah dawodakai lpya by which
Tyme xaka dawo gobe yace nasamu flght din 11 by 8 ina
Nigeria tace okay Allah yakiyayika yace ameen Anal
tace naam sweetie kikasance mai ibada mai ladabi mai
biyayya karkasacce mai hulakanta danadam kikasance
mai yadda dakaddara kinji wifey batakawo komai
arantaba tace tom Dr inshaa allahu nagode dashawarka
kakula dakanka sukasha hirarsu grandma takaraso
tadaukisa sukaje tadinga nunamai gurari sai 9 yacemata
yatafi saboda flight dinsa zai tsaya a paris tace bainda
xakaji yalallabeta yatafi sunhau har sunfara tafiya,
YAYA yanachan abuja kullum Ibada kullum axumi duk
yarame yakara wani fari yashirya kayansa Dan dasas
safe zaibar abuja, anal taji takwanta duk tunanin Dr
takeyi tayi addua sai barce. ........




42
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Duk tunanin dr takeyi tanayin addua sai bacci da
sassafe yaya yasauka akano yahuce gidansa yana shiga
yaga duk yayi kura yahuce dakin aisha yana zuwa
yataraddaita tanata bacci tasaka wasu sleep dress
sharashara ya kallita sosai duk hankalinsa yafara tashi
daman amatseyaki yafara tunanin tayaya zaikusancita
yaje kangadon yafara shafata tafarka takallisa yaushe
kadawo yace yanxu ohh mutum kamar mayi daka
dawowarka zaka damine toh wallhi bakaisaba kaisaikaci
bunsuru haba aikin banza kafin takarasa yasa bakinta
cikin nasa yafara kissing dinta tatureshi dallah malam
kakyalene haba yakallita yace aisha kitaimakine pls
karnamutu kosaudayane pls aisha am in need pls
dukyafuta hayyacinsa takallisah okay kayarda
zakachanjan car yace e nayarda okay saikuma 500000
nakeso kabane zanfara business yace karkidamu zanvaki
1 million ma tace okay yafara kissn dintayadda
kasanmaya dakyar tun 7 sai9 takwace kanta tshawuya
yatashi yayi wanka yashirya cikin shadda white da aikin
ash yaye kyau, anal tatashi tayi wanka tana takeran
wayar dr sherukakiji tasaka kaya tafito tayi breakfast
duk hankanka linta atashi......




44
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yabi ta garden yahau mota sai asubuti aka daukita
emergency sai kuka yakeyi likitoci aka taru akanta
akadinga kiran manyan likitoci daga difference hospital
amma ina abu yacitera anyi anyi amma baalamarta ba
motsenta sukadinga fama baadadiba saiga su umma
mumy abba duk suntawo asubuti likita yace suyi hakuri
sunyi iyakar kokarinsu amma taketashi amma sunkira
wane babban likita dr victor gashinan zuwa zaiyi tryn
mugani sunazaune kowa yayi jegum jegum umma takalli
yaya taga tsabagen kuka idonshi yayi jajir tatausaya mai
tadau motarta tatafi gida tasanar dasu kakus kowa
saijajan tawa yakeyi dr victor yakarasu yacesufita
yafara kokarinsa dakyar yasamu yasamo kanta wanda
yakallesu yaya yace yazaiya tashi afurgece zata iya
tashi ahaukaci kuma zata iya tashi brain nata yakoma
nayara so kuyita praying by 6 zata iya farkawa kowa
ya tausayamata halin datakiceke sunazaune saiga su
umma da abinci daita da kakus kakus takalli anal tace
kai abba bakajin magana dama tuntuni yakamata
kuaurah wa yaya itah yaronnan yadadi yanasonta amma
saboda umarni ya auri aisha abba yasake baki
yanakallon sa audama yaya bakadaukine uba bakinan
yace abba bahakabane ba abba yacewa kakus aiyanxu
dashi akadaura kakus tace alhamdllhi mumy dadi tadinga
ji andaura da danta yaya kuwa duk wata damuwa
yanemita yarasa sai godiya sukeyi kawai sukaji ihun
anal wayyo dr umma karkicemun yamutu gashinanfa
saitakara sumewa hankalin kowa yakara
tashi..........




45
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Hankalin kowa yakara tashi dagudu yaji yakira dr dr
yashigo yakara du dubata yace toh ko godewa allah
afurgice tatashi zataiyah samun sauki nanda 1 mouth
kuma zataita sume abba yace ko kasarwaje zaakaita dr
yace barimuga yadda ciwon zaikasance sunacikin magana
suka karajin ihunta umma karkice yamutu gashinan dr
gashinan takara sumewa mumy tafara kukah dr kusan
maixakuyi mata danallah yace zamuyi kokari, aisha tana
zaune ankawo mata labarin da yaya akadaura auren
haushi jiratake kawai yazo umma tace son tashi katafi
yace umma pls anan zankwana tace bazai yuhuba
katashi nace yahau mota yatafi yanashiga aisha ta
chaukumi wuyan sa mugu azzalimi mahaince munafuki
wayasane ma kokai kakashi mata miji dan kaaureta toh
wallhi kasiyarwa kanka wulakanci batakarasaba
yawanka mata mari 5 wanda saidata wadi kasa
kamarine wallhi sainarama yashiga daki yadakko bellt
zaifara dukanta ta rirrikesa wanda tahaifarmai da
kasala su yaya anajin dumin aisha yafara kissing dinta
saidata tabari hankalinsa duk yatashe taturoshi mugu
kadakine shine kikimun haka toh baka isah ba kuma
jindadi kadaina dani kajra akawomaka amaryarka yakalli
ta ido jajir kee aisha kisani kudi nabiya naauriki bakiisah
kitauhimum hakkinaba dallah malm imun shiru mayi
kawai yafin takarasa yawanketa damari yajata sai daki
nikike wa gardama dankinga inakyaleki yacere rigarsa
tana turje turje har 12 bai kyaletaba sai dayaji yagamsu
yacikata yaji yayi wanka tashi kiji kiyi wanka mugu
azzalumi allahyaish yakaimata mari saikukah tafaryi
walhi allah saiya kamata dakayimun fyade yakallita
yace gobe kuma kiyimana breakfast daga yanxu
zanhoraki hakurina yakari idiot kawai takara fashiwa
dakuka......





46
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yanxu xanhoraki hakurina yakari idiot kawai takara
fashiwa dakuka yanafita tatashi dakyar tayi wanka
tashirya taje kitchen tadaura ruwan shayi tasaka afulas
taajiye adinning tashige daki tasaka key takwanta , yaya
yafito cikin jallabiya yadakko cup zai hada tea yaga
normal water kokayan kanshi babu aciki yayi tsake
nibansan irin aishaba saikaci bamaceba wani namijin ma
yafita nonsc yadauki sai asubiti yanaxuwa yagaida dasu
umma yace yajikinta umma tace dasauki yace tafarfado
tace eh tafarfado dazu amma takara sumewa yanxu dai
zaatafi daita india Nanda 7days yace okay yaxauna
yayi tagumi yanxu tayaya ANAL zatafara sonsa yanada
aiki agaba umma talura da tagumin dayayi maikedamun
dana ba anal ba kakwantar da hankalin zataje sauki
umma bajin saukin nataba umma yadda zata sone inason
anal ina kaunarta tun lokacin dakika haifeta umma
wallhi anal tamutu zaniya binta nima saikun rasane dana
kadaina wannan zancen kaji kakwantar dahankalin ka
zatasoka sosaida sosai zatazama sanadiyar farin cikinka
arayuwa kaji tahadamai tea tabashi......





47
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Kakus tayi sallama tashigo takalli anal tace wannan
cutartata sai anhada darokon Allah yanxu zanji nasamu
malamina ayimata rubutu kokuma zanmai waya anjima
yazo yaya kakara hakuri yce to kakus su ABBA
sukashigo Kakus tagayamusu sukace toh mumy ta tawo
darubutu akabawa anal tana sha tayi kara yaya yazo
yakireta takallisa yaya narasa masoyina yanzu babu
wanda zaisone yaya dr akace saa batakara sumaba
saikuks yakallita yace anal gani niina sonki inakuma
kaunarki kikwantar dahankalinki yaya kaifa kanada
mata kuma kanasonta wayyo dr saikuka dr yashigo
yayimata alurah takoma bacci abba yakalli mumy yace
alhmdlhi tafara samun sauki saiga yateema tashigo takalli
umma umma mai isah ba agayamun cutar anal ba takalli
anal taga duk tarame sai uban boobs umma tace kinada
karamin cikin zan gayamiki siba zaiyuba yanxudai kiyita
yimata addua tace to........



48
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Umma tace wa yateema yanzu daikiyimata addau suna
zaune kowa yayi shiru akayi sallar magariba yaya dasu
ABBA sukatafi masallaci su umma sukayi sallah suna
idarwa anal tafarka yateema tatafi kusa daita anal
sannu kinji Allah yachanja miki dawadda yafi shi alheri
takalli ya teema tace yaushe Dr zaidawo duk tabasu
mamaki adaidai lokacin yaya yashigo takarasa inkuna
sona toh Dr yadawo wallhi Dr yanasona nason babu
mai sona irin Dr kutaimaka min tafashi dakuka Umma
tataso takallita anal kisanifa duk mai rai mamacine kuma
duk wadda yamutu baya dawowa kiyi hakuri tafashi da
kukah yanxu umma shikenan Dr yatafi yabarni toh nima
zanbishi yaya yamatso anal kiyi hakuri kice abinci kinji
sis takallisa YAYA akai bakataba rasa masoyiyaba
shiyasa bakason dacen daxafin danakijiba yakalleta
idonsa yayi ja ANAL kisaurarene nikuwa nataba rasa
masoyiyata wacce nayi rainun sonta tuntana ciki amma
daga baya batagani soyayar danakemata tahuce ta wada
kanwarsa gashi danayi hakuri Allah yadawomin daita
kiyi hakuri takallisa yaya wacece wannan wacce bata
tausaya makaba yace xangaya miki bayanzuba tafashi da
kuka Dr yashigo yadubata yayi mata allurah umma tayi
tayi daita tace abunci take........



49
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Umma tayi tayi anal tace abinci take suna haka saiga
kakus da malami sunshigo yakalli anal yace kiyi hakuri
kidauki kaddara kinji ki kiyi biyayya gaiyayenki kowa
baya jin dadi saiyayi hakuri da kaddarar da Allah
yayimai kiyi tawakkali xakiji dadi daga baya takallisa
tana hawayi tace toh inshaa allahu kuma daga yau
kidinga karanta hasbunallahu waniimal wakil kafa450 da
safe dayamma kidinga karanta suratul mulk da yawaita
Al azkar kinji Allah yabaki hakuri takallisa tace nagode
Allah yasaka da alheri yabada rubuta tasha akashafi
mata jikinta taci abunci dakyar tayi wanka tashirya
tasha magungu nanta tayi tagumi............





50
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tayi tagumi kakus tace haba jikalli bafa kyau tagumi
bari naxubomiki abinci nabaki abaki nagoge muke baki
sai nagoyaki kowa yasa dariya takallisu taga duk dariya
suke itama Tayi murmushi yaya yaji dadin murmushin
datayi yakallita ANAL tajeyo naam yajikin naki batari
datakallisaba tace naji sauki yace yauwa sisters Allah
miki albrka kowa yace amin maganganun dr nakarshe
sukadawo mata kiyarda dakaddara kikuma yi biyayya
suna xauna abba yashigo daya shigo yace musu yajikin
kowa yace amin yaji yasamu Dr yace asallamita yau
likita yace baxaiyuba cux sainan da 1week xamu iya
sallamarta cux saita saki wannan tunanin nata kuma
jikinta saiyayi kwari abba yace to Dr bakomai Ai, tana
zaune taga wayarta yana ringn tadauka fatima tace
besty todays bakyazuwa skul why jibe xamuyi 3 test's ko
amarcinne ANAL tafashe da kukah aiyamutu tace waa
ni yamutu Dr bansan wasa besty umma takwace wayar
tayiwa faty bayanin komai har kwanceyarsu a asubuti
fatima tace umma anjima xanxo Allah kara sauki yasa
hakan yafi alheri tace ameen ANAL takalli umma jibe
xaa fara test yanxu yazanyi yaya yakallita don't wrry
xanje nasamu lecturr dinnaku kinji tace to......




51
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Anal takalli umma kimun wanka yaya yace bari
naimuku tace aa umma nama fasa kaka tace jairah
kawai umma takalli yaya katashi kaji gida kuma
ABBA yace anjima kayanka zasuzo yace to umma ya
dauki key yakalli Anal sis bye Allah kara sauki tace
ameen yanazuwa gida yaga mum din aisha tazo yaduka
harkasa yagaidata taamsa sannan tace dama umar
yaudararmun ya xakayi ka aureta ko wai ma kishiya
xakayimata amma namiji butulone karabata da masoyinta
kazo ka aureta kuma hartakai kana dukanta mara kunya
yakallita yace Ai shi duka sai da dalili wannan yartaki
hakuri kawai nakiyi da itah wallhi ba abunda taiya sai
kazanta sai rashin kunya malam dakata lalle wuyanka
yayi kwauri karabata damai sonta kazo sai dukanta kaki
yakallisu adaidai lokacin dayatashi tsaye intagaje dani
xata iyah komawa gurin masoyinta yashige daki aisha
tace umma kinji ko takalli yartata babu inda xakiji ga
arzuki aibakya koma gurin wannan fakirinva kiyi
zamanki yanxu xanji gurin ladi tarakane grin tsinanne
xamu kamashi ahannu xaici ubansa, yaya yanashiga yayi
wanka yasaka wane yadi yadauki keys yanafitowa yaga
mum din aisha bata tafiba yaxaro rafar dubu daya ya
ajiyemata taimai godiya yanafita takalli yar karkidamu
bari natafi gurin ladi tadauki jakarta tanaisah gurin ladi
taimata bayani suka tafe suna zuwa yafashi dadariya
nasan abunda kitafi daku hahahha aure andaurah da
Anal da umar kuma wannan yarinyar itace farincikinsa
kuma zaizama babba akasarnan maikukeso ayimata
tsinanne sunaki tatsanita ko ahaukatata yayi wata irin
dariya hhhhhh baxai taba tsanartaba kuma bazamu iyah
haukatata ba domin yarinyar tanada ibada kuma kullum
da asuba sai tayi - ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ، ﻟﻪ
ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﺊٍ ﻗﺪﻳﺮ .wannan
adduar kafa dari to batayarda aljani zaiiya shiga jikinta
kuma tanayin wannan adduar wacce take kona shaidanu
ﺣﺴﺒﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﻋﻠﻴﻪ ﺗﻮﻛﻠﺖُ ﻭﻫﻮ ﺭﺏُّ ﺍﻟﻌﺮﺵ
ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ. Tanayin ta sau bakwai safe dayamma
akwaikuma wadda takeyi wayannan dababu abunda
yaisah yacutar daitah - ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﻳﻀﺮُ ﻣﻊ ﺍﺳﻤﻪِ
ﺷﺊٌ ﻓﻲ ﺍﻻﺭﺽِ ﻭﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻫﻮ ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ .
Wacce takiyinsu kafa uku uku safe dayamma ( ﺃﻋﻮﺫ
ﺑﻜﻠﻤﺎﺕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﺎﻣﺎﺕ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺧﻠﻖ ) wayanna adduar
dataki yawanyi babu abunda yaisah yacutarda ita duk
wani aljanin daya tunkareta koniwa zaiyi danhaka
zanbaku shawara kuyi hakuri kawai amma babu bokan
daxai iyah yimata komai hhhhhh saidai suce kudinku abu
daya zaniyah yimuku akwai wannan layar tasaka acikin
bandaki inda bawanda zai gani inhar wani yagani to
yarki aisha zatayita zubar da jini harsai takusan
haukaciwa galayarnan kukula suka dauka suka tafi
sunata godiya suna shiga mota ladi takalli kawartata
wannan Anal anyi shigeya addua kamar wata sufiya
nidai shwarar daxanbaki karki anfani dalayarnan kunga
yarinyar nan Anal akwai addua kuma wannan layar
tamarasa addua datsarene kamar yarki aisha kuyi hakuri
yarki dadage daibada dakuma tsafta sai takwace mijinta
babar aisha takallita saimunyi amfani dalayar
mairuwanki kibama kya tausayin yata ladi tayi dariya to
Allah baku saa...





52
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Ladi tayi dariya tace Allah baku saa sunacikin tafiya
ladi takalli maman aisha ina zan ajiyeki agidanki tace a
a ki ajiyine a gidan aisha tace toh suna isah takalli ladi
to aminiya sai anjima ladi tace adai kiyaye tanashiga
tatarar da aisha tanashan shayi aisha tace mum harkun
dawo inafata anyi nasara mum takallita wata nasara
wannan shegiar yarinyar daxa akawomiki yarinya sai
addini batawasa da sallah duk wani abu boka yace bazai
citaba amma gawannan layar lokacin da akakawota
gidannan kisaka awani gurin a bandakin ki karkibari
wani yaganki inbahaka ba akwai matsala takalli mum
yauwa mum Allah barminki angama tace to ni natafi sai
anjima to mum kigaida gida saikin jini, yaya tunda
yafuta yaji gida yasamu abba akan kayansa sun iso
yanzu zai rabawa mutane abba yace toh yanxu part din
anal nasa ayimata odar kayanta gobe zasu iso nanda
two weeks zata tare yaya yakallishi yace abba dama
abari nan da 1mouth kaga at that tyme tawarware
yakallisa yace baxai yuwuba kadauki abinci a kitchen
katafar musu dashi yace toh yana isah asubitin yagaida
su umma yakalli anal wacce duk tayi tagumi yakarasa
kusa daitah yace sistr mayi kuma haka bafa kyau
tagume yacire hanun nata takallisa tace yaya yanzu Dr
yatafi babu wanda xai sone kamarsa yace wayagaya
muku gani kidai kikwantar da hankalinki kidaina
damuwa takallisa nayi wani murmushin takaice yace
kobaki yarda dani bani taje kamar jini apant
dinta.........




ANAL 53
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
sai ta tuna ashe watan Al adartani ga yaya akusa daita
tayaya zatagaya wa umma yakallita yace anal yaakai ne
takallisa da alamar shagwaba kafita zanyi magana da
umma yakallita yace kifada mana please kafita yaga
dagaski taki yadan shakunu takallisa tace gashi yanata
batamata lokaci tace umma abun yazo ki asiyomin abun
umma tayi dariya nitayaya zangani maikike cewa tafara
kuka wallhi da gaskina ki pls umma, yaya yafuskanci
mai taki nufi yatashi yafita yaga wani Dan shago
yasaimata pad da pant yanashiga yaga tanata kuka a
ajiyemata ledar yakalli umma ni natafi sai anjema umma
tace toh yana fita anal tabude lefar taga always da pant
takalli umma tace kalli yaya harya gani umma tace Dan
albarka kinan tatashi tayi wanka, Tanafito tatarar da
mumy da anty atikah tagaidasu mumy tace doter yajikin
naki tace mumy naji sauki atikah takallita tace aidama
cutar lovece umma tace mairuwanki sokeki kisata kuka
anal har kwalla taceka idonta mummy tace kyalita suna
zaune mumy ta fahimce anal period takeyi takallita doter
tace naam mumy inason ingaya miki aduk lokacin dakike
period kidinga zama da alwalah dumin su iskah ba
abunda suka fiso irinjini kuma kinga jinin nan kazantani
kuma kikasance tunda bakya sallah karkiyi asarar
lokacinki kidinga yawan yin istigfari ﺃﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺃﺗـﻮﺏ
ﺇﻟﻴﻪ da salatin annabi - ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺻﻞِّ ﻭﺳﻠﻢ ﻋﻠﻰ ﻧﺒﻴﻨﺎ
ﻣﺤﻤﺪ kiyawai ta karatun al kur'ani nasanki da ibada
kikara akan wacce kikeyi karkiyi wasa da walha domin
tanada falala sosai domin Allah zaiginawa mutum gida a
aljanna kidinga kokarin yin wayannan nafilfilon raka'atul
fajr raka'a biyu kafin asuba, da raka'a hudu kafin
azahar, da raka'a biyu kafin sallar laasar,raka'a biyu
bayan sallar magriba, kiyi raka'a biyu bayan sallar isha'i
kokuma inzaki kwanta kiyi shafa'i da wuturi duk yadda
allah yabaki ikoh indai kinayi zaki

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment