Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wata, shima babu wadda ta tab'a kamasa k'arar wata cikin su ko sab'ani suka samu, basa bari ya gane

Wani abin dariya, idan Fatima tana d'anyiwa Zahra wasa 'yar gidan Jabo, daga ta d'an bigeta indai tai kuka, to yanxu zakji masifa, wai saitace turota akayi ta daketa, sudai dariya suke mata

Saboda yanxu lokacin ta na Xahra ne, shima kansa indai tai kuka a hannunsa, to saiya sha tambaya meyayimata, shidai hak'uri zaibayar kawai

Haka rayuwarsu take ta tafiya

*Bayan shekara uku*

Benaxir tak'ara haihuwa, tasami d'a namiji

Hauwa kuma sai wannan lokacin take da ciki

Yara sunzama 'yammata, yanxu haka suna, pri 1, kamar su d'aya da Baban su, wani lokaci har kasa tantancesu akeyi

Kuma har ayanzu, babu wanda ko a wasa yace musu Maman su d'aya

Ciki sai girma yake, kamar kwarya, bata wani d'akinsa saboda ita da tazata baxata k'ara haibuwa ba
[25/09 7:13 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻💦✍🏻🌹🍇💦💖: Allah maji rok'on bawansa, yaba ta cikin

Xahra murna, Mamanta zata haifamata baby, Fatima tafi Xahra hak'uri, ko wani abu tayimata saidai ita tayi hak'uri

Alhamdulillah Allah ya sauki Jabo, bayan doguwan, nak'udar da tasha, na watsan kwana biyu, dan har an fidda rai da ita

CS akace za'ayimata, Allah ya kawo labour'n gadan gadan

Yara uku, aka fiddo mata, masha Allah, tabarkallah yara manya dasu

Murna, basai nace komai ba, Mom abin nema yasamu Hauwa ta Haifamata baby

Xahra da k'anne, ana musu wanka ita aka fara bawa, kafin kowa ya d'auka

Hauwa bata samu kanta ba, saidatayi hutu na 2 hours, sannan tafara gane mutane, aka sallameta

Dangi nesa dana kusa, k'ungiya k'ungiya ta marubuta, da makaranta, babu wanda bangani ba, masu lab'e a groups duk na gansu

Dama haka, hukuncin ubangiji yake, wataran yabaka kuma ya kwace, wataran yahanaka kuma yahana wanda zai baka, babu yadda xakayi
Suna dai anyi shi, kud'i sunyi kuka, mutane kansu, sunyi murna, saboda shinkafa kwano uku da taliya Leda biyu, haka aka ringa rabawa, bayan kayan snacks, motar 5alive, tsakiyar wajan taje da sanyinsa, kowa zai karb'a

Mai jego, sark'a ta gold wadda Mom tabata, ita kanta abar gani ce

Kayansu iri d'aya, babu banbanci, suda yaran tare sukai wani

Roman kifi, soyayye, ga wanfa aka gasa shi, duk *Benaxir* ta bayar

Akwati biyu ta had'awa yara, sai maijego d'aya

Iyayen su, ba'a barsu abayaba, suma kyauta ta bajinta, sukai wa, Jabo

Yayun *Bena* suma sun d'auki Hauwa, k'anwa, komai yimata sukai
Dan ya Ahmad kujerar Umrah yabasu, sosai sukai godiya, danma saida *Benaxir* tace godiyar ta isa haka, sannan tayi shiru

Gaskiya *Benaxir* tacika uwar gida tagari, lallai samunta a wannan lokacin sai an tona, batasaka idanta akan komai, kuma komai mijin su yabasu, godiya da san barka ita take rabasu

Kishiya, India irin *Benaxir* ko *Hauwa* ne, wallahi suzo muna maraba

Rayuwar wad'an nan bayin Allah, rayuwa ce suke mai tsafta, maicike da Ilmi, yara kuwa kusan tunda ta yayesu, Mom ta d'auki d'aya , *Bena* aka bata, Maman Jabo ta d'auki d'aya

Tace ko nan gaba, ta haihu, to daga yaye Yaro yabar gunta, baby Zahra ta isheta

Komai tasamu, na baby Xahra ne, komai kuma tayiwa baby sai tayiwa, Fatima, amma wani abin,saitace babanta ko babarta su siyamata, ita d'iyarta kawai xata siyawa

*Xahra poultry, selling eggs, kitchen, babu inda babu shi yanxu cikin fad'in arewa*

Komai nata Xahra, yanda akasan ,ahraw a dangin Hauwa, ba'asan 'ya'ayan taba

Kuma bayan kasuwancin da suke, ga publishing book dasuka fara, duk da sunayi a online, amma dai ansami cigiba

Ba sunan su, suke sawa ba, saboda umarnin mai gidan ne, shiyasa kowacce take saka sunan 'yarta

*Alhamdulillah, da Alalh ya bani ikon kammala wannan littafi*

*INA godiya gaduk masoyana, tare da wad'anda basu sona ma duka*

Jinjina ga

*NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*

*EXELLENT WRITERS*

*WISDOM HAUSA WRITERS*

*EXETREM WRITERS*

*WRITERS WORLD ASSOCIATION*

*DAGA MARUBUTA*

*Godiya sosai, writers 'yan uwana, kuna raina dukkanku, fatan alkhairi*

*Sai kun jini cikin new book d'ina, mai SUNA, ZAHRAN BABA*

*Wanda zaixomuku bada jimawa ba, amma bayan kammaluwar FUTUHATUL KHAIR*

*Asubah ta gari*

*ZAHRAN BABA*
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment