Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*Hauwa M Jabo* wannan *Benaxir Omar* ya ilahi, Abbu yanzu Mom tazomun da wata magana duk iri d'ayane ko kuwa daban daban?

Kowa danashi ZAB'IN,kuma nidai kome ake ciki *Benaxir* ce *ZAB'INA*
Idan ni kuma na isa da kai, *Hauwa Jabo* itace *ZAB'INA*
Kansa yana sunkuye yace *ZAB'IN WA ZANBI* kowanne wata zuciyar tace dashi
Haka akayi, yace Abbu Mom duk *ZAB'IN KU ZANBI*
Kuyimun fatan adalci wa *ZAB'INNAKU*

A can kuma *Benaxir* tace Sam baxata auri Wanda bata sani ba, babu yadda su ya Ahmad basuyi da itaba taqi
D'akin ta ta shiga wayarta ta janyo
"Hello Jabo"
Hello *Bena* any problem naji miryanki wani iri?
Kedai bari wai jiya Abba ya kira ni wai yamun miji nanda sati biyu ma biki kinji wata irin magana, auren had'i fa ba dad'i
huum Bena kenan, wallahi abinda zan bugo na fad'a miki kenan, nima auren had'ine Mamansa ta nace, saina aureshi gaskiya da banyarda ba,saidanaga pics nasa ya had'u gayen. shine nayarda, amma kuma bamu tab'a Waya dashi ba, kuma nima nanda 2 weeks ne
Benaxir kiyi haquri komai miqaddarine, kuma kowa da qaddarar datake binsa, aure rahama, kalli Babyn Aunty Lubie bata baki sha'awa kiji dama takice,da khadeejatul Iman, Babyn Beebalo

Ki yi haquri, keda kikeda haquri kuma kowa yasan haka,ki daure ki sakawa da Abbanku da biyyaya WA umarnin sa
Haka tayimata nasiha dakamata misalai da dama, bata gusheba harsaida taji dariyar qawarta
Sannan sukayi sallama

*To makaranta,ya xata kaya,gasu Aminan juna,wad'anda basa boyewa juna sirrin su, gashi kuma kamar miji guda zasu aura,SMS kenan, SAMEER MOHD SAMEER,muje zuwa dai*

*Editors*
*Aunty Lubie*
*Aunty YBK*


*by*
@ut@r h@jiy@
[11/24, 1:46 PM] Autar Hajiya: [21/09 6:11 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻: *ZAB'IN WA ZANBI*

*®NAW*

*Short novel*

*I dedicated to Adda Bena & My dear Hauwa M Jabo*

*©Zainab Y Hussain*

Page11-12


Sakkowa tayi daga benan a hankali, ta zauna kusa da Ya Ahmad, tace Ya Ahmad yanxu wai kunshirya da *Anee* naga jiya kunjima kuna waya harda I like ur lips, duk da yana jin haushinta hakan baisa yayi shiru ba saidaya dara

Ya Abass kaima ai kunsasanta da *Fido* saboda haka kaga sai ayi magana a had'a bikin mu tare, Mama kinga sai abin yafi armashi koh?
Sosai suka shiga shock Jim cewa tana maganar biki kota haqura?
Mama ce tace *Benaxir* ai kince bakiso kinga shima yayanku yace baruwansa da qawarki *Anee*

Haba Mama ai magana ta wuce, itama *Jabo* ashe bikinta za'ayi nanda 2 weeka , Wallahi naso zuwa sokoto Allah baiyiba

Tunda lokacin bikin mu yazo d'aya, itama bata mijin akayi, kowa datasa qaddarar saboda haka Allah yasa haka shine mafi alkhairi

Sosai iyayen sukai murna,ai ba'a jimaba,Su ya Ahmad suma Abba yafara masu shirye shirye, anje gidan iyayen amaren anyi magana ansa nan da sati biyu idan yaso koda basu gama komai ba, sa tare daga baya

Haka akayi kwana biyu tsakani aka kai lefe, gidan su *Anee*matar ya Ahmad shi aka fara zuwa, anmisu tarba ta mutunci, sosai dangin su *Benaxir* sukayi murna saboda sunsan sun auri 'yar babban gida

Ya Abbas budurwansa *Fiddausi*suma gidansu gidan dattako ne, kowa yasan familyn *Sodangi* family ne na gari da ilimi da karamci

Mom! Inajinka wai ni jiya naga Dr Ak da magashi suna maganar bikina kece kika fad'amus? SMS ne jw wannan tambayar
Eh nice naga kamar Baja d'auki auren da Mutunci ba tunda wallahi dana baka number Hauwa daka kirata zata fad'a mun amma nazaubamaka Ido

Haba Mom, wallahi naso zuwa har sokoto'n Allah ne baiyi ba kuma kinga yanxu an shiga hidima

Amma ban number'n ta, ilna tmabayeta kota nason yin wani Abu? Eh lallai wato *ZAB'INA* bashida amfani tunda har baka da number ta, kuma ainaji kuna magana da Abbu cewa kajegidan Eng Omar gurin *Benixariy* ko *Benaxir*

Mom nifa banjeba kuma ai dole kinsan *ZAB'IN KI* shine *ZAB'INA* nayiwa Abbu biyayya ne kawai

Yauwa, haka yayita shigar da ita, shima haka yayiwa Abbu yace ZAB'IN sa shine ZAB'INA sosai take murna jin anfison ZAB'IN ta

Wayar tace tafara ringing, harxata share saita ce Son miqomin wayana, sunan Hauwa data gani akan screen en wayar, shine tabata damar d'agawa had'e da murmushi
"Hello"
"Mom, ya gida ?
Lafiya lou 'yata kuna lafiya dai? Eh
Mom dan Allah ki cewa Mami tadena bani wannan tsimun tun yana dad'i yanxu ya dena
Dariya tai tace hoo! Hauwa shirme banda abinki ai 'yanci zamu nemomiki agurun abokiyar xaman ki, sosai ta shiga shoch itafa tamanta Mami tacemata su biyu zaya aura
Huum, nidai banso, to kice banso, tom xancemata shi kenan? Eh

Ga yayanku zaku gaisa, jibi zaizo kuma dan ma yau yana aiki, kinsan anaso abud'e masa asibintin sa ranar d'aurun aure, amma jibi ki saurareshi

Ungo, wayyo takaici, shifa wallahi su Abbu sun gama dashi, inama laifin mace d'aya amma 2 lokaci d'aya gaskiya abin da dubawa, shi bayada idon ganin matar aure da har sai an samomasa, kuma bama 'yan kano ba, Sokoto da bauchi kai

"Alo" yamanta da waya
a kunnensa saijin wata sanyayyar murya yai, sosai yaji wani yarrr

Ya SAMEER ina yini ya gida, ka dawo lafiya? a hankali yace lafiya Lou, ya kk? normal daga haka duk sukayi shiru, sai shine yace tusbah alal khairi, ya datse wayar

Kaji koh? ai Hauwa badai kirki ba, eh tanada kirki haka yace

SMS yana zaune yana duba wani abu cikin system nasa, sai wayar Abbu taji,SAMEER maxa kaxo ina waje yanxu, tom Abbu

Boxer ne jikinsa, shiyasa ya d'an tsaya canja kaya, yadine fari ya d'auko yasaka, fita yai, Abbu yagani atsaye cikin girmamawa yace Abbu gani, yauwa dama wani aiki ya taso yanxu zamu Bauchi shine nace maixaihana katawo muje daga can saika gaisa da *Benaxir* ya Allah ! tom Abba

Haka ya koma, kayansa ya d'auka kala biyu sai inner wears nasa da abinda ba'arasaba

Sallama yayiwa Mom, cewa tare zasu tafi da Abbu, kuma daga can zai gaisa da *Benaxir*

Allah ya kiyaye, amma an nunan banda matsayi tunda ai ni nafara maganar kaje wajan *Hauwa* shine zaice kafara zuwa

Zama yayi kusa da ita, hannunta ya kama yace Mom dan Allah tunda na yadda na Amince na karb'i *ZAB'IN ku* toki daina banbanta tsakanin su, *Hauwa* 'yarkice, *Benaxir* itama haka, wannan abinda kike shixaija tashin hankali tsakaninsu koda bayan auren mune

Kiso su duk kan su, ki d'aukesu matasyin 'ya'ya, duk da xuciyarki *Hauwa* take so, ki danne kidaina nunawa kinji Mom

Kuma badan Abbu yazo da magana ba, ai gurin *Hauwa* zan fara zuwa, kuma ita aikinga mun gaisa koh?
Kai ta kad'amasa, Allah yaimaka albarka, abinda Abbu yace kenan, wallahi Son dama inason nayima Mominka magana tadena haka, duk Kansu 'ya'ya suke wajena amma Mom taka bata d'auki *Benaxir* akan 'ya ba, bayan kuma mahaifiyar ta tazo har gidan nan, kuma 'yayansu abokaine wajan d'an ki

Sosai taji dad'in hakan, muna musu musu tayi tadena, Amma qasan zuciyarta *Hauwa* ce star saboda ta taimake ta

Lefe ma, komai iri d'ayane colour ce ta banbanta, akwatu set biyu akayiwa ko wacce

A gobe kuma xa'a kai

*Bena* gobe xa'akawo lefena, haba? nima haka, kinsan maimata can aura fa? Dan Allah nima haka

Kuma atare xa'a d'aura auren, nima haka lallai xamuci uban Kishiyan
Dariya sukayi *Benaxir* ce tace gaba qawata ai yanxu andena yayin haka,kishi ai yanxu yama na kulawa da tattali wa miji, haka dai sukayi hiransu da yanda xamansu zai kasance agida miji sosai suke bawa juna tips akan akan rayuwar aure, amatsayinsu na aminan juna

Yau *Benaxir* sai aikin tarbar baqo ake angyara nan angyara can, har lokacin da zaizo yayi
Shigar ta tayi ta Atamfa da mayafi tayi kyau dama gata black beauty kyakyawa kowa yasan *Benaxir* afagen kyau ta fito sosai

Shikuma anasa b'angaren, shima yayi kyau, sirrin kyaunsa ya fito haka yai driving kansa zuwa gidan

Maigadine yayimasa iso, har parlour'n gidan,lokacin itama take fitowa daga d'akinta

*Benaxir* yazo fa, kiyi sauri, jitayi kamar kada taje,amma yata iya, magana taxama babban tunda gashi yau da safe aka kai lefenta gidan kakanin su batada ZAB'I

Haka ta fita, shiga tayi suka gaisa, idonta a qasa, anan yad'an bata brief history nasa, itama tabashi nata, kinsan dai Ku biyu can aura? nasan tace

Kanta aqasa, shikuma kuma ahakann ya bashi damar kallonta,beautiful yace, gaskiya ZAB'IN Abbu yafi duk da banga *Hauwan* ba, sosai kuma ya yaba da hankalita

Da hira yad'an NATA kad'an itama haka, hartake bashi labarin qawarta *Jabo* da yanda suke, Huum kenan da ita x'ayi komai na biki? a'a itama nata bikin xa'ayi, amma da nasan sai taxo

Bak'o xaiyi halinsa, saboda haka xan tafi, bandir na 'an dubu ajiyemata guda 5

Haka sukayi sallama, yatafi , sosai taji ya kwanta mata arai

Waya ta bugawa *Jabo* labarinsa ta bata, haka dai sukayi hiran su

Editors
Aunty YBK
Aunty Lubie

By
@ut@r h@jiy@
[11/24, 1:48 PM] Autar Hajiya: ZAB'IN WA ZANBI?

*®NWA*

*©Zainab Y Hussain*
*short novel*

*In dedicated to Adda Benaxir & Hauwa M Jabo*

_Page 13-14_


Dayake aranar zasu koma gida, shiyasa yana fita waya ya bugawa Abbu cewa ina zai sameshi?

Yana airport yace dashi, sallama yayi da abokansa wad'anda ya xiyarta ad'an lokacin

Shigarsa airport keda wuya aka fara announcement, a dai dai yace, shiyasa baitsaya wani b'ata lokacin ba, yayi maxa ya shige


Sosai Mom tayi musu girki kafin su dawo, tafiyar 2 hours ya kasu kano, driver yana zaune jiransu haka suka d'unguma dan tafiya gida


A b'angaren *Hauwa* itama tanata shirin tarban baqo, shiyasa tun yau take rage wasu ayyukan da take na biki, kinsan sha'anin biki, Aunty Saleema, da Aunty Beebalo dasu Bingel duk suna gidan

Sune ma, suke yimata gyaran jiki tareda wata 'yar chadi da Mami ta kitawo, dama gata fara saitaqara wani sirrin kyau


Shima bai jima da dawowa ba, Mom tasashi fitar dole danyiwa *Hauwa* siyayya sosai yaji haushin abinda Mom tace, sai kace wata 'yar sarki shifa yagaji da abinda ake masa

Wai mata biyu lokaci d'aya, shi garama *Benaxir* saboda duk yanda yakeson matarsa ta kasance ta had'a komai, ga kunya da ladabi, kuma indai ita tayi girkin jiya to tabbas ta iya girki

Sosai kuma yafara tunanin moment en su shida ita jiya, mts ai bani nace inasonta ba, saboda haka baxan sota ba


Amma dai *Bena* tayi 99% , gatada dimple dan jiya kamar ya tab'a lokacin da take bashi labarin qawarta *Jabo*

Wai Son mai katsayi yi? Kaxo kayi sauri kasan tafiyar asubah zakayi, kuma ga kacaniyar biki, jiya aka kawo IV naso ayi koda dinner ne atare da amaren, amma abin baxai yu yuba

Ita gidan su *Bena* da yayunta xa'a had'a, kuma tunda ba'a d'aura aure ba, baxamu ce tazo ba, kuma ma dai gari ba d'aya ba

Ga na *Hauwa* IV sai ka tafi mata dashi, wannan kuma kabata saqone kace injini, tafiyarka jiya afujajan taxo shiyasa banyiwa *Benaxir* komai ba

Yaka ganta?"

"Mom wallahi yanda naxaceta bahaka take ba, kunganta so cut, banxaci akwai kyawawa a Bauchi ba, wallahi tayi sosai Abbu ya iya xab'i

Koh! Allah to yabaka wuyan d'auka, ya kuma saka kayi adalci,Ameen yace


Qarfe 5, batayimasa a kano ba, dayake a mota zashi, shiyasa yatafi da wuri,

Alhamdulillah, qarfe 1 yaje dayake gudu sosai yayi, shiyasa baiyi taking time en da ake d'auka ba


Yana shiga garin, ya tsaya duk faw ya tab'a zuwa wajan abokinsa, baisan gari ba

Waya ya bugawa Mom, cewa yazo ina zaiyi? OK katambaya gidan *Alhaji Mohd Jabo* xa'a kaika kowa ka samu, haka akayi kuwa wata motace ta tsaya kusa dashi d'an matsawa yayi kusa dashi yace
" salamu alaikum "
Amsawa yayi, wani saurayine da waya a hannunsa da key en motar
Dan Allah tambayanake? Allah yasa nasani, gidan *Alhaji Mohd Jabo*

Kallonsa yayi yace, wakake nema a gidan? kamar bazaice komai ba, saidai yace gurin 'yarsa xani, hannu ya miqamasa yace SMS koh? Kai ya kad'a
Wnn saurayin yace I'm Faisal M Jabo, Yaya ga *Hauwa* koh? Eh

Anan suka shiga mota yafara binsa abaya, har katafaren gidan su

D'akinsa ya shigar dashi, yace ka gaji da xaka iya ka fara wanka before akiramaka ita? Sodaiy yaji dad'in hakan, amma kuma ai gidan sirukaine, kamar Y F yasan meyake tunani, yace ai nan gida ne, kuma kanaso kaje a haka jikinka koda babu wani abu, amma baxakaji dad'in saba

Haka ya amince, inda yaqqara godewa Allah tafiyar da xasuyi da Abbu ya d'ebi kayansa kuma a motar ya xuba, tunda mantasu yayi aciki driver'n da yakaisu airport kuma ya juyo da motar sai wani ya siya a wani Shop, suna siyar da d'inkakku

Shiga yayi, yana fitowa yasauya kaya, zuwa wata farar shadda mai kyau, saidaga shirya sai ga Ya F, a'a kace da kayanka dama? Eh wllh, to abinci xamu faraci sannan akiramaka ita?
Yanda yayanmu yace, sosai suka yi hira, Danbun shinkafa suka ci, dama SMS dason abincin gargajiya

Suna gamawa aka kiramasa ita

Sosai suka gaisa, itama yaganta kyakyawa kamar ita tayi kanta, dama gashi tasha gyaran jiki, gata da dimple yace,

Hira sukai, yasaki jikinsa da ita, nanma saiyadace kinsan Ku biyu xan aura koh? Eh tace, yauwa atak'aice yabata tarihin sa, itama tabashi nata

ZAB'IN Ku duk yayi, irin wnn mata haka, Allah yasoni da bance banso ba, waccen chocolate colour, wannan fara, kuma kowacce tayi 99%

Babu makusa *ZAB'IN Mom* yayi, *ZAB'IN Abbu* shima yayi, sosai yakejin wata nitsuwa na shigarsa, baiyi zaton xai gansu haka ba

Lallai d'an gatane shi, ada yayi tunanin ya musu wulak'anci, amma daga ganin su baxasu d'auka ba, kuma ba irinsu akewa ba


Itama haka tabashi labarin qawarta, aminiyarta, Adda, dariya yai yace, itama abokiyar xaman naki tanada qawa sosai take Sonta, wai Jidda, ke kuma *Adda* lallai kunaji da juna, gaskiya dan ni nad'auki Adda sister bama qawa b, kice xamu bikin ta?

Lah, itama bikin ta xa'ayi, amma da babu abinda xaisa banjeba


Ya sunanta ki kace *Add* ok , da shi harya fara tunanin kodai qawayene to saidayaji sunan


Xan gudu, ga saqon Mom tace abawa 'yarta, kai nagode sosai Allah yaqara girma

Har ya miqe saiyace bara nabaki Ku gaisa, da Aunty'n ki?
OK, su *Jabo* harda gyara murya,
Bugu d'aya tayi, ta d'auka, cikin husky voice nata tamasa sallama, amsawa yayi yatambayeta ya take, sosai muryanta tayi masa dad'i

Ungo,

"Hello"
Haka suka amsa lokaci d'aya, d'an shiru sukai,ita *Jabo* jitayi kamar tasan muryan, itama *Bena* haka
Sharewa sukai gaiswa sukai kamar dama sunsan juna

Yaji dad'in jin yadda yaga sun gaisa, haka yayi mata sallama ya tafi, cikin farin cikin samun matayensa cikakku, masu ilimi


Sai wajan dare, *Jabo* tayiwa *Bena* waya akan yazo, labarin sa tafara bata, kowa kuma saiya fara cewa saurayinsa yafi na kowa

To kituran pic nasa? bandashi, ni kuma ina dashi Inji *Jabo* to kituran nagani, naqi, to kada ki turo bye

Biki ya matso tunda gashi, yau kowacce ta fara kamu daga kan, *Benaxir* harsu *Anee* en, dan guri guda sukayi har *Fido*

*'Yan EXCELLENT da NAGARTA, ga MUMBARIN JABO* duk sunje saboda ana bikin manyan su

Dama basa wuce tayi, *'Yan EXELLENT* da *Mimbarin M Jabo* wawaso tsakanin marubuta da makaranta abin sai dariya

Itama *Jabo* yau take nata,komai dai yatafi cikin tsari

Ango, yau ake dinner a Bauchi na *Benaxir* abokansa duk sunje anyi antashi lafiya

Itama *Jabo* yaje mata, Dan tare da Mom akaje, anyi itama lafiya antashi lafiya

Yaune kuma d'aurin Aure *Benaxir Omar* ita aka fara d'aurawa tare da mijinta *Sameer Mohd SAMEER* *(SMS)* k'arfe 9:30 na safe, akan sadaki naira dubu hamsin

Daga nan kuma aka d'unguma zuwa airport danxuwa sokoto, sunje lafiya

Nanma aka d'aura Auren *Hauwa Mohd Jabo* tare da mijinta *Sameer Mohd Sameer* *(SMS)* akan sadaki naira dubu Hamsin, anan akayi waleema daga nan aka dawo gida kano ta dabo tumbin giwa

A yaune kuma xa'a aka Amare gidan su

Editors
Aunty YBK
Aunty Lubie

By
@ut@r h@jiy@
[11/24, 1:49 PM] Autar Hajiya: [23/09 8:45 am] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻:

*ZAB'IN WA ZANBI?*

*®NWA*

*Short novel*

*©Zainab Y Hussain*

*In dedicated to Adda Benaxir & My dear Hauwa M Jabo*

*Page 15-16*

*Amarya Jabo, anyi kyau sosai tana cikin tsakiyar k'awayenta, irinsu Zainab khaleefa, Nahal, Lubie, Jameela M Ali, inna habeeba, Ummu marwa, Maman Faty(fatu abirni), kai da yawan su dai anata shafta, ga kuma k'awayenta Marubuta, wad'anda suke garin na sokoto da wad'anda basa garin, Anker itace gaba, suna ta yimata shak'iyanci yau su Jabo xa'ayi kwanan Kano ba sokoto ba, kuma gidan miji ba gidan Aunty Saleema ba, ita dai jinsu kawai take*

*Wayarta ta janyo, Adda Benaxir, ta kitawo,*

*"Hello Adda"*
*A'a Amarya yanxu fa nake shirin kiranki nace ko pics d'in baxa'a turo mana ba? ,*

*Haba dai wallahi gajiya ta biki bata barni na hau online jiya da yau ba, gakuma su Maryam k'awata, duk sun xaman*

*Amma bara yanxu na turo miki, ya ango?*

*Yana lafiya, kinsan wai yau xa'a kaini shiri ma ake, ita amaryar tawa itama yau xa'a kata*

*Benaxir, ai kuwa kiyi sauri afara kaiki, duk tsiya kece uwar gida, nima abinda yanxu Aunty Beebalo dasu Lubie suke cewa kenan*

*Huum, nifa wallahi kinga hankali duk ta tashi, zama da Kishiya sai dole, kuma fa ni mijin bawai muna son juna ba, daga ni harshi*

*Adda sai hak'uri an rigada an d'aura, kuma kema ai bazama zakiyi ba, kyaun da Allah yabaki ai kada ki bari ya tashi a banza, nasan duk tsiya indai ba India ya auro ba, to kowacce nafila CE, kinada kyau, aike zaki janyo hankakin sa, kinga bari wannan maganar sai dai mun shiga muga irin kishiyoyin namu, koba haka ba?*

*Hakane kam, sallama sukai, alokacin ita Jabo ma angama had'amata ruwan wanka, dan qarfe 2 za'a tafi, saboda nisan dake tsakaninsu sokoto da kano, ita kuma sai 3 xa'a kaita, tunda jirgi zasu ni*

*A can ma, Benaxir itada nata k'awayen irin su, Meena d'an Musa, Ummu samha, YBK, Meemi, da kuma wad'anda suke Bauchi, Rash Kardam, Meimi bee, da sauran su suma atare suke anata shagali, 'yan uwa kowa zuzuta kyan da tayi yake, abinka da black beauty anhad'a kuma da gyara ga gashi nan, shima sai kyalli yake, ita hartayi wanka, sallama ma yakewa Iyayenta, San nan akaita gidan kakaninta daga nan xa'a kaita, dan jirgin baifi 30 minutes ya tashi ba*

*Benaxir, aka fara kaiwa, gidan Mom aka kaita, sosai , akayi musu tarba ta girma tare da 'yan uwan Abbu da Mom d'in*

*Anyiwa Amarya fad'a na tsakani da Allah, itama Mom ta mata, amatsayinta na uwa da tace ta d'auketa ba suruka ba, tunda basu da kkowa a kano, koda da akwai amma basuda wadda ta fita*

*Sunji dad'i dangin Benaxir da karammawar da akayi musu*

*Haka suka d'auketa sai gidan ta, dake sharad'a NNDC qrts*

*Lokacin da suka fito lokacin ne aka kawo Hauwa tareda rakiyar danginta itama*

*Nan ma sun nuna musu halin girma, da karamci, fad'a dai itama akayi mata, Mom tace dama ni Hauwa 'ya tace ba suruka ba, saboda haka kuzauna lafiya, babu tashin hankali, ko kace nace, dan ita uwargidan kowa yayi shaidarta wajan hak'uri da kawaici, to kema saiki kasance haka*
[23/09 9:19 am] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻: *Gidan su, gida ne, babban gaske, ya qawatu da abubuwan more rayuwa dan tundaga gate en gidan, xaka tantance, frems frems na Allahu duka zagaye yake acikin gidan*

*Part ukune, na Benaxir yana daga hannun dama, saina Ogan a tsakiya, saikuma na Hauwa a hagu, kowacce tanada k'ofa a sama da k'asa na gidanta, wanda zata shiga part d'in mai gidan*

*Amarya an kaita, kuma d'akinta ko ban fad'a ba, kunsan dai ya had'u, k'anwar Manager da Director na NNPC kuma 'ya ga Eng Omar mai kamfanin Camery Motors, na baku assignment na hango tsarin d'akin da yanda aka qawata shi*

*4 bedroom ne, sai 3 toilet ga kitchen, da dining area har 2, parlour kansa biyu ne, kuma ko wanne dank'am yake da kaya*

*Dayake aranar xasu juya masu kawota har sun fara haramar tafiya, jirgi ne zai d'ebesu*

*Lokacin da suke fitowa, lokacin ne kuma aka kawo Hauwa, tsayawa sukai suka gaisa, gaisuwa da girma, da nuna daraja wa d'an Adam*

*Kai lokacin danaje part d'in Benaxir harna yanke hukuncin cewa 100% nayi, amma yanzu danaje gidan Hauwa gaba d'aya noting kaina sai yake neman kwance wa, saboda banyi tsamanin zan ganshi haka ba*

*Babu ce kawai babu, komai akwai, kuma babu wadda baxakaso ace d'akinta shine na kaba*

*Komai nata daga k'asar England aka siyo, itad'in babanta babban dila ne na Atamfa super, da Shadda gaxena kuma d'an siyasane kenan dai babu koma baya, Ya F wanta shine Managing Director na EFCC kunga wannan had'i yayi*

*Itama aranar suka juya, kowacce aka barta daga ita sai halinta*

*Jin shirun yayi yawa, yasa Hauwa janyo wayar ta, daidai lokacin itama Bena ta janyo tata, chat suka fara, jin chat d'in bazaiyi dad'i ba, yasaka Benaxir ta bugomata Waya*

*"Hello"*

*Yana ganki online inji Hauwa, eh angon bai shigo ba, inaji yana part d'in Amarya kinsan nice uwar gida,*

*Him nima kinga bai shigo ba, ko kuma yana b'arin uwar gida? dan nice Amarya, anriga kawo ta, a kaina*

*Haba? aini lokacin da muka gama waya kikace nayi sauri, wallahi ban b'ata lokaciba dama nayi wanka, kaya kawai nasaka, aka tawo, Benaxir ke wannan maganar*

*Lokacin da muka tawo, lokacin muma aka kamana amaren, Anee da Fido, suma bakiga d'akunan suba, ana jere mu kaje, kinsan 'yan katsina ne, suma da wuri aka kasu*


*Ango dai yana part d'in sa bai shiga ko ina ba, saboda baisan wace uwar gida ba, kuma baisan wace Amarya ba, Mom ya yanke shawarar tambaya*

*Haka akayi kuwa, ta fad'a masa, wanka yayi, ya d'auki ledan da ya shigo da ita, k'ofar da zata sa dashi da d'akin Hauwa yayi, ganinta yayi a parlour*


*Bena ya shigo bye, maza tayi mata sallama, gaisawa sukai, anan suka d'an tab'a hira, yabata ledar d'aya shigo da ita, yace Hauwa, zan shiga wajan uwar gida da fatan ba wata matsala koh? Kai ta kad'a, OK Allah yabamu alkairi, fuskarta ya Shafa,saboda tunda ya shigo yaga tamsa kyau juyawa yai yaqara bud'e k'ofar*

*wai, wani iri Hauwa taji, lokacin d'aya shafa fuskarta, laushi k'amshi hannun sa haka tace*

*Hello " Bena yanxu ya fita, Haba? Wllh gayen fa ya had'u ta ko ina Bena ce ta bugomata, suny sallama, saitake bata labarin*

*Jabo, bye nima naji motsi maybe shine, ok bye*

Editor
Aunty Lubie

@ut@r h@jiy@
[11/24, 2:09 PM] Autar Hajiya: [24/09 8:21 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻💦✍🏻🌹🍇💦💖: *ZAB'IN WA ZANBI?*

*®NWA*

*Short novel*

*© Zainab Y Hussain*

*Dedicated to Adda Benaxir, nd My Hauwa M Jabo*

*page 17-18*

Da sallama ya shigo, amsawa tayi kanta a sunkuye, ajiye ledar hannunsa yayi, yace Amarya kinsha k'amshi ya gida da hayaniyar biki?

Lafiya Lou, tace shiru ne ya biyo baya, shine ya katse shirun da cewa, bismillah koh?, kaza ce gashin korma sai fresh milk, dama gaskiya yunwa takeji, d'an noqewa tayi, kamar bazata ci ba, gutsirowa yayi oya bud'e bakin ko sokike ya Ahmad yamun duka, yace nabarki da yunwa, nasan kuma bakici komai ba, oya ba yadda ta iya haka suka ci , sosai taci, daga nan suka kora da sanyayiyar madarar shanu

Brush ya shiga yayi, bai fito ba, saidayayi wanka, yana fitowa yace *My Benaxir* remain u? Haka ta miqe band'aki ta shiga, itama wankan tayi da brush

Har zata fito, taga wata drower jikin qofar toilet d'in, bud'e ta tayi, sleeping dress ne, da yawa, kaloli masu kyau

Haka ta janyo guda d'aya, milk colour tasaka, gashin nata ta nannad'e a baya, mayafin jikinta ta janyo ta rufe jikinta duk da rigar ta kasance a wadace bata nuna jikinta ba

A hankali ta fito, kamar wadda dodo zai cinye, ido biyu sukayi dashi yana zaune, a hankali take tafiya zuwa kan gado, harta kwanta ta tuno bata shafa humra ba, haka ta mik'e taje kan mirror shafawa tayi sosai, wani sanyayyen k'amshi ne ya bugesa juyowa yayi ya kalleta, sosai yakejin yarinyar aransa

Tunranda yafara ganinta, tana da kunya, kuma wani sirrin kyau gareta, gata da shape gaskiya ya more

Kwanciya tayi, a nutse, ta canjo bargon, asubah ta gari tace masa

Saidaya gama abinda zaiyi, ya hayo gadan, lokacin har bacci yafara d'aukan ta, saijin ta tayi a k'irjin mutum, mutsu mutsu tafara, dariya yai yace, ni ne, kuma ba saurayi nake gunki ba, miji, kuma kinsan hakk'in miji akan matar sa

Sosai yafara wasa da gashin kanta saboda yana son gashi

Haka yayita kashe mata jiki,

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment