Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

.
"sannu ahankali hira ta barke tsakanin AK da akil ita dai zeey tana zaune tmkr an dasata har sanda AK ya mike tsaye ahankali daga zaune dayake ya nufi kofar bathroom har ya bude zai shiga.
Sai km ya juyo yace ina zuwa ka Dan Bani 30 yanzu zan fito .
akil najin hk wani irin mugun dadi yakama shi. da Dan sauri yace OK badamuwa GA zeey nan zata debemin kewa kafin ka fito .
AK bai sake cewa komai ba yakarasa shigewarsa. Yanashiga akil ya juyo yana karewa zeey kallo daga samanta har kasa Kafin daga baya yaje ya sanya kofar bathroom din key data shigowa ainihin dakin .
yana dawo bai tsaya wata wata ba ya fixgo zeey zuwa jikinsa ya rungumeta yana rada mata I miss you baby so much a cikin kunnenta tare da manna mata kissing ta koina ajikinta tasoma yunkurin kwace jikinta daga nashi .
Tana cewa Haba akil meyasa kake yin hk ne kmr wani tsohon mayye. karka manta fa da inda Muke .
muna cikin dakin amininka ....ni km yayana.
karki damu babu abinda zai faru baki ga duk na kulle kofofin da sada kowa damu ba.
Wallahi gabadaya atakure nike da dawowar AK kasar nan Dan nasan bazamu samu free din biyawa juna bakuta ba.. yana mgnr nE yana soma shashshafa mata jiki da ruda mata jikinta da salonsa.
muryarsa can Kasa Kasa yace meyasa jiya nayi takiran layinki kika Ki dauka?
Da kyar ta fezgo mgn daga bakinta tace munatare da ya AK ne lokacin.
shine lawai Dalilin dayasa aka Ki daukar kirana sbd banida mahimanci agurinki ko? Tayi shr taki cewa komai yaja numafashi ya fitar da kyar yace banason kebancewarki da AK guri daya sbd nasan halinki kwata kwata bakida hkr. Ta bude baki zatayi mgn Kennan domin bashi amsa taji saukar bakinsa cikin nata tare da cafko laulausar harshenta yasoma tsotsa yana sake shafo jikinta da saman dukiyar fulaninta sun dauki kmr minti 5 suna shan bakin juna.
Kafin daga baya ya tura hannuwashi duka cikin rigarta byn ya Dan zuge zip din rigar Kasa kadan ya ciro brest dinta duka Ta saman rigarta ya hau sarrafasu , yana lumshe idanun
yayinda jikin zeey yasoma sakewa ya dauki kirma tana karbar sakoninsa ,abinka da me raunin Sha'awa take ta birkece masa sosai barin ma sanda taji bakinsa kan nashanunta yana tsotsa .ahankali yacire bakinsa kansu ya meida hanunshi yana murzawa tare da sake hade bakinsu waje daya, ita km tana bangaro masa kirjinta sama.
yadda yake murza kan nipples dinta still bakinsu na manne da juna yasa gabadaya ta fita cikin haiyacinta.
cikin second da bai wuce biyu ba .
suka birkewa juna suka manta da komai da inda suke suka dinga romancing din junansu da iyakacin karfinsu suna cirewa juna kayan jikinsu zeey ta saura daga ita sai dogon siket din atamfar jikinta .
akil dake mike kwance akan gadon AK babu kaya ajikinsa yayi mata alamun tasha gabansa take ko ta kai bakinta tare da yin goho tana shan joystic dinsa tana kokarin tura masa Brest dinta cikin bakinsa aiko akil ya cafka yana sakin wani azababben numfashi, yasoma yacigaba da tsotsar nipples dinta ita km tana tsotsar joystic dinsa Dan siket din dayayi saura ajikinta yake kokarin rabata dashi tayi saurin rike hannu tana girgiza masa.
da kyar ya fexgo mgn ahankali please ki Bari nacire zai takurani dayawa .
ta sake girgiza masa tare da Yi masa alamun da hannunta ta hanyar nuna masa bathroom .
karki damu bazai fito yanzu ba da alamun wanka yakeyi kinsa wankansa akwai taking time, yayi yayi tabar yacire siket din Amman taki yarda dan hk.
ganin ta AK zai iya balla kofar yashigo.

ya birkitota kasanshi cikin zafin nama yayi sama da siket dinta yasoma socking dinta yana shafarta , zeey takwallara karar dadi akil yayi saurin toshe mata bakinta danashi .
yayinda AK dake cikin bathroom yace zeey are you OK?
Daidai akil ya sakar mata baki tace uhmmmmm uhmmmmm...numfashinta .
Na fita da kyar tace. am.. am... OK suka cigaba da jiyar da kansu dadi kafin AK yagama wankanshi ya fito har Sun kammala sunyi jiyar da kansu dadi ta hanyar romancing suna kokarin meida kayan jikinsu ne akil ya sake janyota zuwa jikinsa yana mata rada acikin kunne gsky. gsky baki isheni ba baby nah .
ashiiiiii tace tare da daura Dan yatsanta kan bakinsa.bana son jin komai daga wannan bakin naka, je ka bude kofar kawai kafin ya gama nima baka isheni ba .
Amman bana son yaya yagama abinda yake bamuga ba OK ki fito yau mu hadu acity Hotel Man gsky bazan samu damar fitowa yau ba sai dai Week end.
shit baby kin fiyye yawa km wlh kina daukar hakina dayawa .
InA mugun son gani gaki kullun Ina Morar fresh orange din nan naki yakarasa fadar hk yana shafo saman Brest dinta oooooo my God akil kafiye maita da matsala wlh kaje ka bude kofofin komai ake ciki zamuyi waya dakai .
Yayi murmushi AI duk maitata wlh bankaiki ba zeenat, yana gama fadar hk ahankali yakarasa jikin kofa ya manne jikinsa Sosoi ya murda key din ahankali kana yaje ya bude wancan tashgo tare da Yi mata sigina da idonsa alamun shi zai wuce gabadayA sbd babu yadda za'a AK baxai gane wani abu ya faru atsakaninsa da xeey ba.
itama da idanunta ta amsa masa tana sake gyara Zaman rigar jikinta.
da gyara shifidar gadon Tana dauko wani piece ta goge digon ruwan spam dinsu, tsab ta yadda baxa'a taba gane anyi Abu akai ba.

AK ya fito daga bathroom kugunsa daure da farin towel . wuyansa rataye da wani karami towel. yabi zeey da wani irin kallo me dauke da tmbyoyi Iri iri Sannan ya isa gaban mirrow yana goge fuskanshi da kanshi da karamin towel shima fari yace ina akil..?tmbyr data kusan tarwatsa zuciyarta da gangar jikinta, take Jikinta ya dauki shaking .
Cikin rawar jiki bakin na rawa alamun rashin gsky tace yanzu ya fita kiransa akayi awaya ana nemansa...
OK yace tare da yin Shiru ya dago kadan ta gefenshi ya janyo jallabiyarsa ya saka kana yasoma shafa mai a dukkanin ilahirin jikinsa da turare ,ta cikin mirrow idanunshi ya kai kan bed din shi, ya juyo ahankali cike da faduwar gaba yana me sake duban inda xeey take tsaye, sosai yake kallonta kusan minti goma ya dauka yana kare mata kallo tsab sbd tsantsar alamun rashin gskyr dayake hangowa acikin idanunta.
ahankali yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya atare kana yace yana ganki hk duk kinyi wani a hargetse kmr an kwatoki abakin kura?
Tayi saurin cewa babu komai ya runtse idanunshi na 2 second ya budesu fesss cikin nata yana kallonta kana yace kince babu komai Amman kalli yadda zuciyarki ke beating da Sauri da sauri.
still saurin girgiza kanta tayi batare da tace masa komai sbd batasan abinda zatace masa ba. ya wuceta yakarasa gaban gadonsa yana duban tsakiyaR gadon gabansa na sake wani irin matsanacin faduwa sakamakon digo digon ruwan dayagani take zuciyarsa tashiga kai kawo tare da kawo masa abubuwa dayawa kmr zai Yi mgn sai km ya fasa yace kai badai zeey dinsa ba domin asanin dayayiwa zeey dinsa baxata taba kasancewa cikin sahun masu hali irin na akil ba.
shima km akil yasan baxai taba Yi masa hk ba.
bazai taba aikata wani abu da jininsa mafi soyuwa aranshi ba .
Dan hk take ya kawar da zargin abinda ya darsu cikin ranshi.
sai kawai ya zarce da zame zanin gadon tare da mikawo zeey, dake tsaye zuciyarta na dokawa yace sakamin cikin washing machine. tasa hannu ta karba tana me dakewa da zuciyarta tashiga bathroom tasaka bedshit din cikin washing machine batar bashi ba ta wanke gabadaya tayi dreying dinsa ta fito rike dashi a hannuta ta nufi bayan gidan inda ake yin shanya Ta baza .
ta sake dawowa dakin wanda xuwa lokacin natsuwarta ta dawo gangar jikinta sosai ta iske AK na kokarin shimfida wani bedshit dinta akan gado takarasa da hanzarinta ta karba tana cewa Haba yaya dakabari na dawo ai zan canza maka wani. tagama shifidawa shi km Ak yana zaune yana lallasa wayarsa datazame jiki zuciyarsa cike fal da tunani, gabadaya yakasa samun natsuwar zuciya. Yana cikin wannan halin yaji takira sunanshi ya AK.... ya Dan juyo yana Dunanta batare da amsawa ba .
tace idan anjima zaka kai ni market?
yace to kawai atakaice yacigaba da abinda yake can yana zaune bai sake cewa komai .
ta mike zata bar dakin taji fitowar sautin muryarsa ahankali ta karade dakin kmr karfe nawa zan kaiki?
Muryarta cike da fargaba sbd yadda taga kmr ya Dan sauya mata tace kmr karfe biyar sbd lokacin rana tayi sanyi km lokacin kasuwa tafi dadin shiga yace uhmmmmm kawai.
tace zanje na gyarawa ammi dakinta shima uhm yabata amsa dashi .

Da yamma falon cike yake da ahlin gidan hira zumunci suke cike da annashuwa tsakanin mahaifin AK da mahaifiyarsa hjy bilki sai maman zeey da suka kawo Masa ziyara tun safe.

hira suke sosai hade da barkwanci zeey da AK suka fito da nufin zuwa kasuwa hjy bilki tace
Sai ina km da yammacin nan?
Zeey ta Kalli inda AK yake tsaye shima ya kalleta suka hada ido take suka sakar masa murnushi AK ya dauke kanshi yana cewa zamu dan je shopprite ne. daddy yace OK tare da fidda kudi masu yawa ya mikawa zeey yace gashi Kya Kara Ki sayi kayan kwalliya ta durkusa har Kasa agabanshi ta amsa game da yi masa godiya suka jera suka fice daga parlour?
Sunyi matukar birge iyayen Nasu .
sannan daga dady har mahaifiyar zeey din da ita kanta hjy bilki kakarsu sunji ina ma wannan shirin da suke zasu hade kansu ayi musu auren zumunci...


Misalin karfe goma na dare ranar byn AK ya tabbar da hankalin iyayensa baya kanshi tunaninsa ma sunyi bacci ko suna kallon zeeyworld..
yayi shirinsa cikin kananan kaya sanye yake da riga harmless brawn colour me ratsin fari ajikinta sai Wando jean blue.
fafunsa sanye cikin wasu haddadun kanbas ya saka bakin glass a idanunshi GA kamshi turare yana tashin a ilahirin sansar jikinsa .Gashin kan nan nashi na kwance luf luf tmkr Dan asalin bakin india.

Ya fito daga part dinsa Yana wani irin taku na daukar hankali ya nufi inda aka tanada domin ajiye motoci gidan ya dauki daya daga cikin motacin yashiga tare da yiwa motar key yasoma Jan motar cike da nishadi hanyar hotel din da onye take zaune ya nufa domin tun wayewar garin yau babu abinda ke cin ransa da zuciyarsa irin shaawarta...

yayi parking din motarsa ya fito cike da izza yatsaya ajikint motarsa rungume da hannuwansa duka akirji.
mata ne karuwai birjiki atsaye kowace tayi shiga ta fitsara .
da shiga ta rashin mutunci Duk Inda yabi ya wuce saiyasamu wacce tayi masa tallar kanta Amman Duk abanza suke a idanunsa domin ko dar babu wacce yaji koda digon sha'awarta ta tsarga masa cikin ranshi.

Karuwar dake kusa da dakin onye nayin tozali da AK tayi Saurin saukowa daga kan barandar bakin kofarta takaraso gurinsa tana tafiya tare da wani salo na iskanci da son daukar hankalinsa tana girgiza kirji , tayi tsaye gabanshi tana yi masa hatsabibin kallo cikin salon Jan hankali zata daura hannayenta akan kafadarsa yayi saurin buge mata hannu yace ke meye hk? Bana son shashanci man "

Ta kada masa idanunta tare da rausaya masa tace haba baby yazakamin hk kazo gurina zan maka komai Kake bukata zan Jiyar da kai dadi fiyye da zuma tana fadar hk tayi nufin rungume shi ajikinta yayi Saurin hankadeta, .ta fadi Kasa nan ya wuceta tana kallon bayansa.

Kai tsaye kofar Dakin onye ya nufa yana isa ya yaye labulen dakin ya hangota kwance can karshen gado, sanye take Da riga shit me dagon hannu sai wando three quarter iya cinyarta irin me bin jiki din nan .
hakan yabawa kugunta damar fitowa sosai tmkr daukarshi akayi aka daura mata .
kanta yasha kitson kallaba kanana wata daguwar sarka fashion ta ratayawa wuyanta tayi matukar yin kyau GA kamshi da dakin da jikinta ke Yi.
tana ganinsa tayi zumbur ta Mike tsaye da wani irin matsanancin sauri daga kan katifar datake kwance ta iso gareshi ta tsaya gabansa tana kallonsa tare da lumshe idanunta ta riko hannayensa duka tana murnushi jin dadi tace ban Yi tunanin dawowarka nan kusa ba.......


Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*(man qala LA'ailaha illallahu :muklisan dakhalaljanna)*

*Allah 's messenger (s. A. W) said :*
*whoever sincerely say :there is no God but Allah will surely admit paradise*




Page 3


Byn tafiyarka hankalina yayi balain tashi. Sbd nayi, zaton bazaka sake dawo gareni ba .tayi shr tare da jin wani irin sanyayiyar dadi yana bin lungu da sako na ilahirin jikinta.
ganinsa yanzu agabanta yasa komai nata ya tsaya cak tarasa me ma yakama tacigaba dace masa .
oh my God takarasa fada cikin yanayi na tsantsar farincikin dawowarsa da Jan hankalinsa gareta .
ta sake matsowa sosai tkmr zata shige cikin jikinsa ta daura hannayenta duka asaman kafadarsa tana lumshe masa idanu irin na gogaggun yan bariki nan wayanda suka gama kilewa cikin harakar karuwanci ,ta hade bakinsu guri daya tmkr dama AK jira yake yayi caraf ya amshe ya cafki laulausar harshenta sukashiga tsotsan harshen juna .
Tun suna romancing din junansu a tsaye har kafafunsu ya soma rawa yagaza daukarsu.
sukA fada kan makekiyar katifar onye. daidai cikin kunnesa ta kai bakinta hade da zira harshenta cikin tana sotsa cike da wani salo na daban tare da cewa I really miss you...
ya lalibo nata kunne shima ya rada mata I miss you too .
tayi murmushi suka cigaba aiwatar da abubuwansu .
my gently man onye takera sunan AK ya dago mayatattun idanunshi da suka Gama canza kala zuwa wani Launi na daban.
ya kalleta batare daya amsa kiran datayi masa ba.
sai dai gabadaya idanunshi da hankalinsa Sun karkata ne akanta... Ta sanya Dan yatsanta ta shafo idanunsa dashi tare da cewa wannan kallon fa na menene hk?
Ya runtse idanunshi yana jin ina ma zai iya daya aikata abinda ya dade yana kin aikatawa da kowace arayuwarsa yau daita ahankali muryarsa a sarke yace ai kece naji kin kirani Amman km banji kince danI komai ba.
" taja karan hancinsa tana sake dry tana goga masa kirjinta a fuskarsa domin son rebatasan ya'aikata abinda tafi bukata daga gareshi, tana jin shi aranta tana kewarsa tana son ya dandamata zumarsa taji yadda kwarewarsa da wayewarsa take.
tana son su gada karfi da karfi dashi taji yatashi baseerar iya sarrafa Mace yake ?
tacigaba da goga masa kirjinta afuskarsa tana kokarin tura masa kan nipples dinta cikin bakinsa taji ya Kai hannusa ya rike tsintsiyar hannuta gam.....tayi wata irin kara tare da yin zillo ta fada kanshi gabadaya hade da tsabar makirci irin nasu na gogaggun karuwai. tasoma mgn cike da shagwaba gently so kake

ka karya min hannu?

Yace wane ni dana karya wannan sw....sai km yayi shr yakasa Karasa mgnr sakamakon abinda zai fada din bai dace da watsiyar Mace irinta ba.wannan kalmar tafi dacewa da kamilar mace wace take zaune gidansu irinta data fi yawon duniya ba, dan hk take ya sauya mgnrsa da cewa idan na karya wannan hannu da wanne za'a.

dinga shafani inajin
dadina?

onye Tayi wani irin wal.....da idanunta sannan ta lumshesu tana jin wani irin shaukin kaunarsa cikin ranta,take tasoma masa salon datasan da wuya ya kufcewa muradinta gareshi..
wani irin salo take Yiwa AK na fitar da mutun cikin haiyacinsa da hankalinsa daki daki take binsa take sarrafa joystic dinsa idan tayi socking dinsa tagaji sai ta koma lasar kan kaciyarsa .
Can km ta dawo tayi da hannunta daga karshe ta hade Brest dinta guri daya ta saka joystic dinsa tsakiyarsu ta dinga Yi masa wani salon mantar da mutun komai WA tunaninta hkn zai saka AK ya fuskanci abinda take so daga gareshi Amman taga ya biris daita ya share yana jin dadinsa tare da fidda nishin dadi dayake fitarwa sannu ahankali yana lumshe mata mayatattun idanunsa da shafa kitson kalabar dake kanta.
Haka tacigaba da sarrafashi har zuwa lokacin data ga alamun bukatarsa tabiya ta yunkura samansa, zata Danna kan kaciyarsa cikin kasanta ya zabura ya mike zaune tare da hankadeta baya .
yana aiko mata da wani irin kallo me cike da tsantsar tsana da nuni data kiyayeshi .....
kallonsa take a matukar gigice tare da matsowa sosai inda yake zaune tsirara haihuwar ammi babu komai ajikinsa itama hk take .
Ta tsurawa murdaddiyar joystic dinsa idanuta tana karewa baiwar halittar da Allah yayi masa .
maniji sak babu wata mishkila sai tarashin son yin sex dayake nunawa.
ita fa tunda take muamula da mazaje bata taba ganin me kamala da baiwar halitar jiki kmr sa ba...
shiyasa ta kudirtawa rayuwarta da iko Jesus Christ sai ta lashi zumarsa komai tsarewarsa da kamewarsa..
tunda har iya yakawo kanshi cikin bariki ita km ta rantse sai ya kwantar mata da kwadayinta akanshi.
hannuta ta ciro zata kai kan joystic dinsa..
AK yayi saurin dakatar daita da hannushi kana yasoma mgn cikin zafin rai da hassala da abinda take kokarin yimasa yace.

meye hk kike shirin Yi?


Kina son dole sai na kusance ki ko me?

Tayi saurin daga masa kanta alamun hk take nufi km tafi bukata daga gareshi tana kokarin shafo jikinsa kmr zatayi kuka, tace please gently kayi hkr dan Girman Allah lanka just make sex wit me.. wlh ina matukar bukatarka idan kabarni cikin wannan halin bansa yadda zanyi ba....

Ya mike tsaye a matukar fasace tare da cewa you are very stupid da bakisan yadda zakiyi ba.
itama MIke tsaye jikinta sai tsuma yake tsabar jaraba tana mammatse cinyoyinta.
Tana sake yunkurin kamo hannushi zuwa kirjinta ya buga mata wata uwar razananniyar tsawa tare da cewa Dan ubanki da can da baki hadu Dani ba ubanwa ke yin sex dake kiji dadi?
da yanzu zaki zo min da salon iskancinku na karuwai, Jikinta na wani irin rawa tace da kace ni yanzu tunda muka hadu naji bana bukatar kowani nmj ya kusance sai kai.

Kai kadai nike da bukatar mu'amula dakai yace baki da kai da hankali .
Wlh brain dinki bai gaya miki gskiya ba .
yanzu ke kinga alamun ni abdulkabir zan iya kusantaki da sunan sex ?

na kare rayuwata cikin turawa bantaba taka diyar kowa ba sai yanzu ne zan aikata zina....

Itama ta harzuka iya harzuka cikin fushi tace ka daina wani cika baki banza da wofi akan bazakayi sex ba .sai dai ayi romancing dinka kaji dadi, yace that's all I need from ya fadi hk yana nunata da yatsan hannushi .kana
Yacigaba Ki tsaya matsayinki na meneman kudi ni km ko nawa ne zan biya Akan sarrafani Amman Banda mu'amula ta yin sex.

Murtayarta cike da rudani abinda yace itama tace ,AI dashi romancing din da kakeyi da zinar daka tsana Duk sunansu daya ne ....
sbd Duk abu guda zaka fitar yayin romancing da yin sex ta fadi hk atakaice Dan ni bana bukatar kudinka kai nike da bukata.... bai km sauraronta ba ya janyo wandonsa jeans yasoma jirawa yana tsuke kugunsa da belt .
ta sake matsowa gareshi har suna jin saukar numfashin juna, ta rike belt dinsa da bai gama sanyawa ba har hannuta yana tabo sumar gurin. kallon da taga yabi hannu nata dashi ne yasa tayi saurin sakin wandonsa tasoma ja da baya tana dubansa cike da kwadayinsa, shi km yakarasa sanya belt dinsa tare da sanya rigarsa ya ciro kudi masu yawa daga aljihunsa ya watsa mata tabi kudin da kallon tana kallonsa . Ya juya ranshi a matukar bace ya fice daga dakin.tabi bayansa da kallon har ya bace mata ta zauna jagwab tana cizon yatsa da tunani yadda zatayi da new catch dinta me shegen daurin kai da son jin dadi kawai ta Hanyar romancing. Ta jima zaune tana saka da waraarar hanyar dazata bi ta shawo kanshi..

Zeey wacce tun sanda AK ya fita akan idanunta bata runtsa ba tana nan zaune zaman jiransa,dawowarsa . sama da two hours tana zaune taji motsin shigowar motarsa tayi saurin fitowa waje domin tarbarsa.
yana fitowa daga cikin motar, zeey tace.
Ya AK ina kaje bayan kasan dady baya son fitarka kai kadai.. ?
Yanzu gashi tunda kafita sama da awa 2 sai yanzu.
Ta hade ranta sosai tana dubansa cike da tumar iri iri kana tacigaba ko ,zance kaje gurin buduemrwarka ?
bai ce mata komai ba byn kallonta dayayi na 2second yayi gaba abinsa tabiyo bayansa da sauri tana yi masa nacin tmby.

Sun iso parlon AK ya fada kan doguwar kujera ya zauna yana fidda numfashin gajiyar daya kwaso.
zeey tayi tsaye agabanshi tana km kare masa kallo sama da kasa sannan tace ya AK magana nike maka fa Amman kayi min banza kaki kace min komai ko nayi Maka wani laifi ne?

ya sake kallonta still bai ce daita komai ba hkn dataga yayI mata ne yasa tayi fishi ta juya fuuuuuuuu da nufin bar masa part dinsa .
Yayi saurin riko gefen rigarta ta waigo hade da harararsa yayi murmushin yake please sisi kada kiyi fushi Dani.
to sbd me ina Yi maka mgn zakayi banza Dani?


Oh my God am very sorry wallahi duk na gaji ne that's why.
da kayi me ka gaji?
Ya ciza lips dinsa na kasa yana dubanta bai ce mata komai ba ta sake maimaita tmbyrta .
ya lumshe idanunshi ya budesu tar.... Cikin nata yans yatsuna fuska yace bafa nason yawan surutu da tambaya.
ni jeki kawomin coffee na sha.
Zeey tayi shr tmkr bataji shi ba.
AK ya kalleta yaga tayi wani irin kicin kicin da fuska ala dole wai ita fushi take.
hakan datayi yayi mugu mugun bashi dry zeey ta sake cika ta kubura fammm tasoma mgn cikin shagwaba har da babbuga kafa Wanda hakan yabawa dukkanin ilahirin jikinta damar motsawa sbd me Kake tsokanata?
Shima ya maimaita abinda tace yana kwaikwayon yadda take mgn yabata dry Dan hk zeey dry take sosai ta nufi kitchen domin ta kawo masa coffee daya bukata ta zauna yana sha suna hira har da kyakyala dariya acikin hirar tasu ne ma fada ya sarke tsakaninsu sai tsiya yake mata wai budurwarsa dayaje Zance gurinta tafita kyau sosai tace AI wlh ka dai fadi son ranka ne domin kaji dadin bakinka Amman nasan kowacece wannan jakar nafita kyau agurinka nesa ba kusa ba km nasan babu abinda zata nuna min ta Mike tsaye tana jujjuya masa jiki, AI bama ita ba wlh ko kai baka fini kyau ba ballantana ita din banza Tana gama fadar hk ta juya ta ruga da gudu sbd yunkurin mikewatmrsa data gani bata tsaya koina ba sai cikin part dinsu tashiga dakinsu na bacci ta Rufe kofar .

Washegari da yammaci zeey cikin shirinta sanye take cikin atamfa Holland kalar ja sai ratsin baki baki ajiki, anyi mata dinkin riga da siket tayi matukar yin kyau daita .
ta fito zuwa cikin parlour ammi babu kowa aciki sai AK wanda shima shigowarsa Kennan ya Kalli zeey sama da kasa Yace haduwa Kennan zeey tayi murmushi .
ya AK nayi kyau?
Yace sosai ma sai MA idan kinje gurin bikin nan dole nasa zaki zarta yammantan gurin sbd kin kasance tmkr Zarah acikin Taurari ta sake Yin murmushin jindadi yabon dayayi mata .
Jakar hannuta ya riko yace muga Jakar tace bazan bada jakata ba sbd me? Sbd tana tawa AK yace OK aiko zan karba ko ta karfin tsiya ne. Yakama kiciniya amsar jaka ahannuta ganin yafi karfinta yasa ta sakar masa ya bude Jakarta ya kalleta yaja tsaki Ashe ma jakar babu komai aciki sai kayan

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

12 months ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment