Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaye sun karaso agabanta suna numfashi da kyar .
juya bayan su'ad ke da wuya wayan matan sukayi kan onye.
kokuwa sukashigayi daita suna dukanta tana ramawa da iyakacin karfinta tare da ihu ganin zata bata musu plain yasa suka rufe mata bakinta.
tana kallo suka ciro igiyoyin shanya zasu daureta dashi tasoma girgiza musu kai sbd babu bakin mgn da hannu tasoma basu hkr amman ina da alamun babu imani atare da zukansu.
hk tana ji tana gani suka daureta a tsirara haihuwar uwarta da ubanta suka shiga jibgarta .
duka suka mata sosai na fitar da mutun cikin hankalinsa ,tun tana iya motsa jikinta har tazo bata iyawa sai hawayen wahala dake zubo mata .
" ore ta ciro nikaken ataruga daga aljihun wandonta tasa su lolade suka kwance mata kafafunta onye tare da waresu onye na kuka tana girgiza mata kai amman ina hk ore tasanya hannuta cikin leda ta dibo atarugu me yawa gaske ta cusa mata cikin kasanta ..
take jikin onye ya dauki kirma tmkr wace aka jonawa wutar lantarki wani irin azababben radadi ta dinga ji ajikinta ihu take son yi amman babu halin yin.
hk su'ad ta juyo tana fuskantarta da kyau ku kwance min bakinta ina son jin sounda dinta da sauri lolade ta kwance bakin wani irin mahaukacin kuka onye tasaki tana zaro idanunta wayyohhly Allah dan girman allah kuyi hkr naji na yarda da kalamanki zan bar miki abdulkabir ba dan banason shi ba sai dan na tsira da rayuwa ..
very good abinda nake son ji Kenan daga bakinki .
da alamun kingane wannan yaren da'aka karanta miki onye ta girgizawa su'ad kai.
su'ad ta matso sosai kusa da onye Wanda bai fi taku daya tsakaninsu ba ta daura kafarta daya abakin karfen gadon kana tasoma mgn fuskarta a daure wannan shine Karo na farko da karshe arayuwarki da zaki sake wata mu'amula sa abdulkabir dina... matsawar kika rabu dashi bilhaki ,zaki zauna lfy amma bujirewa umarnina daidai yake da tashin hankali gareki .
zan aikata miki abinda yafi wannan.. naji naji.. kuyi hkr na rabu dashi tayi mgnr bakinta da jikinta na rawa murmushin su'ad tayi da kin kyautawa kanki you guy's lest go suka juya gabadayansu suna kokarin barin dakin suna fita onye tasoma jan gindi ta sauko daga kan bed tasoma rufe kofar dakin sannan ta nufi cikin bathroom ta dauki sabula tashiga wanke gabanta tana kuka tare da kiran yeeeeeee Jesus have mercy on me those guy's they are try to kill me ihun take tana karawa sbd azabar radadin datake jin yana ratsata.
ta dade tsugune tana wanke kasanta har sai da taji radadin yasoma yi mata sauki sannan tayi wanka ta fito da kyar ta kwanta akan bed tana fidda numfashin wahala tare da tsinewa su su'ad yayinda zuciyarta take cike taf da mugun takaicin kanta sbd me zatace musu ta hakura da abinda ranta ke matsanancin so.
kawai itama zagewa zatayi ta zage damtse gurin ganin ita ta mallaki AK ba wai tabarwa wata karamar yarinya ba..
ta yaya ma za'ayi tarabu dashi ina wannan ma ba abu bane me yiwu .
report kawai zan kaiwa police station amman kafin nan bari nakira ak nasanar masa ta lalubo wayarta tashiga neman layin ak.
amman bata shiga sai is not respon computer ke sanar mata hk ta hkr ra kwanta lamo tana cigaba da neman layinsa..

bangaren ak kuwa yana fita daga dakin onye yaga wasu yan mata guda biyar suna faturo kmr wasu ma'aikata shi dai bai kawowa ranshi komai ba ya sanya kai yacigaba da tafiya hk ma a harabar hotel din yaga gang din mata sama da goma km da irin kayan wayancan daya baro.
jikinsa ya dan bashi wani abu amman ganin babu wata hujja yasa ya wuce abinsa yashiga motarsa ya bar hotel din .
a mota yakira number musty .
yana dagawa muryarsa a dakile yace kana gida ..? a'a yanzu na fito ina sheran ko zaka karaso ne? a'a gida zani documents din adads mali nake da bukata.
mu hadu agida kabani.. musty dake zaune yana zukar sigari .
ya sake ja ya fesar kana ya dafe goshi gashi km yana cikin mota ka karaso kawai ka amsa ok gani nan zuwa inji cewar ak ya karasa fadar hk yana juya akalar motarsa zuwa sheran...

shiran wani babban tafkaken club ne wanda ya amsa sunansa ya tattara matattara tantirain da yan isa..
yan gbana kokin da manya karuwa duk wani dan iskan daya ya kwana ya taahi ya amsa sunanshi na cikakken dan iska zaka sameshi a shiran.
shiran itace cibiyar tantira agarin lagos .
cike take da tarin million's of people who are the best smoka and rogged's working around the sourand babu abinda ake sai shaye shaye daga maza har mata giya suke sha amman banda ak dake zaune yana cin popcorn tun daga nesa su'ad ta hangoshi tasoma takowa cikin natsuwa tare da wani irin taku wanda yasa duk ilahirin jikinta rawa yake most especial albarkatun kirjinta, wando da riga ne sanye ajikinta duk black sai agogon hannun silver dake daure da tsintsiyar hannunta kanta daure da bandana kalar kayan jikinta hannunta rike da tabar wiwi tana busa hayakin.
yayinda sauran kawayenta ke take mata baya tun kafin takaraso shade tayi saurin karasowa ta ja mata kujerar gefen ak ta zauna tana jijiga kafa batare da ta kalli inda yake zaunnr ba.. ahankali ya juyo da fuskarsa gabansa na dukan uku uku ya sauke ganinsa akan kyakkyawar surar jikinta dake sheki yana binta da wani irin mayataccen kallo zuciyarsa na harbawa .
juyowa tayi ahankali idanunsu suka tsarke cikin juna atare suka ji wani irin faduwar gaba yayi saurin juyar da kanshi gefe yayi tmkr bai san tana zaune agurin ba yacigaba da cin popcorn dinsa yana korawa da wine nor alcohol .
aranshi yake mamakin zuwanta gurin ko shi dayake nmj bai taba zuwa shiran ba.
wannan shine Karo na farko daya dako cikinsa har yagama ci popcorn dinsa bai daina mamakinta ba ya mike tsaye yana kallon musty kasame ni a waje ya rabe ta gefenta zai wuce ransa a hade .
tayi saurin riko hannunsa cikin nata wani irin jummmmm yaji ajikinsa wanda yasa tilas ya tsaya ya juyo a fusace yana zabga mata harara kayi hakuri abdulkabir nasan ina takurawa rayuwarka da nacina ni kaina ba'a son raina nake uzzira maka ba laifin zuciyata ne.
ya fixge hannunsa daga cikin nata yayo baya ya fuskanceta sosai hakurin uwar me kike bani?
hakurin kuntatamin da kike ko hkrin kasheni dakike neman yin? ta dan gyaran zamanta kana tace ina baka hakuri ne sbd dalilaina masu yawa ..
dan Allah abdulkabir ka saurareni , babu mutsu ya koma mazauninsa ya zauna yana kau da fuskarsa ta motso kusa dashi sosai ta tsugunna a gabansa ta daura hannuwanta duka bisa cinyoyinsa dole tasa yayi juyo a tsukane yana kallon cikin kwayar idanunta wani irin abu yaji ya caki tsakiyar kirjinsa itama idanunta ta tsura masa yayi saurin kawar da fuskarsa ahankali tasoma mgn nasamu labarin aurenka sauran satinai da zainab ya sake juyo ahankali ya kafeta da mayatattun idanunsa wanda yasa taji gabanta ya bada rasss sai dai ina son kayi hakuri ka dubi daraja manzon Allah ka hadamu ka auremu tare zan zauna daita lfy..
idan ke kazaki zauna daita lfy ita bazata iya zama dake amatsayin kishiya ba sannan ni kaina bani da ra'ayin tara mata ..
musty ya kira sunanta su'ad.. ta dago fararen idanunta tsaitin inda yake tana dubansa batare da tace masa komai .
kinajina ko su'ad ki tafi zanji da komai tun da yanzu abin yakasance hk zamusan abinyi kunsa walahar danake sha akansa kafi kafin nasamu na hada kawunanku mu hadu anan wani irin wahala ne banci ba sannan kacemin zakaji da komai duk abinda zakaji dashi kayi shi anan ..
ak ya juyo ya kalli musty da malik da mamaki.. kai km malik sai wani kurbar giya kake kaki cewa komai balle ka tabuka wani abu am sorry su'ad jira nake naji abinda me gida zaice, yauwa ak dan Allah karka bari sura me kyau ya wuceka fa... taja tsaki sura fa kace tayi mgnr tare da mikewa takoma ta zauna a'a ina nufin kar yarasa kyakkyawar yarinya...
a matukar hassale ak yasoma mgn kun dameni pls ni ayanzu bana bukatar wata soyayya da kowa.. amman ni km nan ina sonka inji cewar su'ad ..nasan ba dan komai kike sona ba sai dan kiyi alfahari ..? alfahari fa akan kenan..?
ai kuwa soyayyarka da ra6uwa da kai da duk wani jin kai naka nake so mlm.. ....
wani irin ihun musty da malik sukeyi ak yayi musu wani irin kallo me tattare da tsantsar takaicin .
su'ad ta matso ta kamo tafin hannunsa cikin nata tana murzawa ahankali tana kallonsa wani irin shock ya dinga ji ajikinsa zuciyarsa na harbawa da sauri sauri uhm kayi shr abdulkabir kaki cewa wani abu ..kace min wani abu man koda zagina ne kayi hakan ma dadi zai min ..
zai fimin dadi ma idan ka zafeni ka tofamin yawu a fuskata bazan damu ba akan kace baka sona bazaka aureni ba inta tabbatar maka wannan soyayyar danake maka itace soyayya ta gsky.. kome zaki fada sai dai ki fada amma bazasu taba sawa naji ina sonki ba ..haba hb aboki inji cewar malik yasoma mgn cikin maye giya yarinyar nan fa tayi 💯ka manta komai ka amsheta kasanyata aranka ka dauka itace komanka kai ma ka dinga kiranta da rayuwarka..
ke km ki koma sanya kayan mutunci da kamala... ki daina yawon tazubar kirabu da wayancan tsamayen ki daina shaye shaye ta hkn ne kawai zai iya fuskanrarki amman a yadda kike din nan bazai taba baki soyayyar da kike nema daga gareshi ba ..su'ad ta daga hannunta zata naushi bakinsa ko me ta tuna sai km ta fasa shi kuwa ak a tsawace yace kai malam kayiwa mutane shr sam bazan iya ba duk abinda zatayi bazan iya soyayya daita ba.. Meyasa bazaka iya ba tayi mgnr tana tura masa kwalaban giya gabansa kana shayen wannan kwalbar zakaji na shiga cikin ranka
kana sake kara wani biyu ma komai zai daidaita zakaji kana muradin ka kasancewa tare dani har ka furta min kalma i love you..
ai nasan irinka sosai wlh babu ta inda zaka layancemin ko kofi nawa zan sha bazaki taba samun gurbi a zuciyata ba... wannan mgnrtaka hk take abokina amman yanzu gwada shan kofi daya sai ka tabbatar mana da bazaka iya soyayya daita ba.
inji cewar malik ..
akanta bazan taba aikata hkn ba. musani amman ka gwada kutumar ubanka baza'a gwada ba ..ke km dan ubanki ki bar gurin nan yanzu tin raina bai soma baci ba ..
musty yace cool down aboki duk abun bai kai ga hk ba shima wasa yake maka ..
shr ak yayi yakasa cigaba da cewa komai. kanta ne yasoma sarawa ahankali ganin ak bashi da niyyar amsar soyayyarta yasata tsareshi da fararen idanunta mkr me shirin yin kuka tace kayi hakuri dan Allah ..
yayi mata banza kmr ba mgn take masa ba yacigaba da cizan lip's dinsa babu wata alamun damuwa akan fuskarsa hannunta ta kai ta shafi kyakkyawar sumar fuskarshi tana sake kallon cikin idanunsa tace my hope am talking to you ..
ya buge hannuta da karfi what the fuck do you want me to do?
ya fada matukar hasale .

ta rike hannunta tana yatsina fuska alamun taji zafi kill me .. just kill abdulkabir so that you can have piece of maid ..

I have oready hate you before.
so its Norma thing if i wish to kill da yanzu na dade kasheki na huta da jarabarki stupid kawai yana gama mgnrsa ya mike tare da fixge dayan hannunsa datake rike dashi yana kallon musty cike matsanancin bacin rai ku km kananun yan iska ...ban taba tunani za'ayi set up daku naxo sheran ba amman babu abinda zance sai Allah ya isa atsakanina daku wlh ban yafe muku ba tunda kukayi sanadin takowata sheran ....
ya juta a fusace ya wuce musty na kiransa amman ina ko juyowa baiyi ba.
yana fita harabar club din ya zarce inda motarsa take yashiga .
A guje ya fige motarsa a 360 yabar club din ransa a matuk'ar hassale .
wani irin gudu yake na fitar hankali da taimakon Allah yakai gida, yana zuwa gida ya nufi part din ammi amman ya sameta tana bacci ganin amminsa kwance tana shara bacrci cike da lfy yasan zuciyarsa ta danyi masa sanyi ya rage jin radadin da yake jin tana masa dan hk ahankali cike da natsuwa ya juya ya nufar part dinsa.
yanashiga wanka yayi sannan ya dawo ya haye gado ya kwanta loma yana kallon celling dakin.

Bayan kwana biyu da dawowar su Zee daga dubai gaba daya tarasa gane kan ak kwata kwata ko zama kusa daita baicikayi ba .
datazo guri yanzu ne zai dauki waya ya manna a kunnensa kmr tana waya duk ya canja mata ya daina rawan Jiki akanta kamar da.
yanzu ira kanta ta gane baya ta tata harkokin gabansa kawai yake gashi tana son zuwa gurin book na kan dutse amma tana yayi mata maganin matsalarta.
tana fargaban da tsoron jaraba irin na bokan na kan dutse saboda magungunan matsi datake amfani dashi dan kar ya dawo mata da aiki sabo byn ita kanta tasan tasoma hadewa yanzu tunda yatsun hannunta biyu ma da kyar suke shigewa kasanta .
dan haka ta hakuri badan ranta yaso hakan ba, sai dai tasaka burin da zarar anyi bikin su da ak zata koma ayi matayi sabon aikin da sai abinda tace ma AK.

A yau ne Zee tasoma amfani da wani maganin matsi wanda shine magani na karshe dazayi amfani dashi takarasa hadewa gbdy shi wannan maganin yana kmr gyandir ne ana tura shi acikin gaban mace na tsawon awa hudu sai ayi tsarki da ruwan zafi daga nan mace zata koma ta hade gam tamkar ba'a tab'a shigarta ba.

byn Tasaka maganin ta nufi kitchen domin tanadarwa AK abincin rana tana tsaka da aikinta taji yanayin jikinta na sauyawa ahankali ahankali tun tana mazewa har tasoma mammatse kafafun saboda yadda maganin ke cuking din kasanta ..
da kyar tasamu ta dafa masa jollof din kuskus wace tasha kayan hadi da kayan kamshi tasha hanta da nama da kabeji .
take kitchen din ya dauki kamshi na musamman ta juye a foodflask.
Sannan ta hada masa jus din cocomber wanda yasha d'anyar cita Ta zuba a cikin jug tasa a fridge duk wannan aikin datayi atakure tayi shi ta kammala takoma daki ta kwanta lamo akan bed tana jin yadda jikinta yake moving duk tabi ta kankame jikinta waje daya tana nishi kasa kasa , tarasa yadda zatayi control din kanta batasan hk mgnin yake ba dabatayi amfani dashi yanzu ba gashi tana zaman zamanta tana nema hadawa kanta zafi. duk yadda taso ta matse ta hakura amma ina abin ya faskara ta mike ta soma zarya adakin ta hau tunani yazatayi da wannan dan iskan jaraban daya kunno mata kai .
gashi batason tayi asaran makudan kudaden data kashe agurin siyan magani.

Wani tanani ne yazo mata kodai tayi fingering kanta ne amma sai taji hannun ta kawai bazai tab'a gamsar da itaba a yadda take mugunjin sha'awan nan.
ita kawai ahalin yanzu babu abinda take muradi kmr jijiya .
bura ce kawai zata iya biya min bukata ,wayyohhly Allah matsawar ba'a ci ni ba yau bazan iya kwana ba. zan samu na acini yanzu. window taje tana leka farfajiyar gidan babu kowa sai baba me gadi dake zaune gbdy ta fita haiyacinta vabu abinda take so kmr taji hutsitaya tana ratsa kasanta idanunta sun rikide sun yi jawur dashi akaro na biyu ta sake lekawa kozata ga securities din bakin get amman still baba ta gani taja tsaki tana kiran wayyohhhly Allah ina zan samu lafiyayyen ci me kyau ..?
idan ba acini ba yau za'a iya samun matsala what wil i do now tayi kanta tmbyr
jikinta har yasoma tsuma tsabar jarabar dake cinta , pillow ta da dauko ta kwanta akanshi tana cin pillow kmr yadda ake cin mutun amman babu dadin datake ji ...
ta mike tashige bayi dan kar iman ta shigo taisketa cikin wannan yanayin .
tana shiga ta sakar ma kanta ruwa tundaga kanta ta dade tsaye ruwa na dukanta tare da ratsa jikinta .
ta dade tsaye ruwa na dukanta
Sannan tafito.
ai fitowar ke da wuya taji tsigar jikinta gaba daya sun mike tsaye wata muguwar jaraba tana kara addabanta da sauri ta sake komawa bayin ta sakarwa kanta ruwa tayi haka yakai sau ba adadi amman still the same thing take ji jikinta dan haka kawai ta yanke shawarar kiran Akil........





mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam ,laa tagthab*

*Allah messenger saw said do not get angry*

page 31

wani irin cuking kasanta ke mata ,wani irin yamutsawa nonuwanta ke mata, sun sake yin wani irin girma wanda ke nuni da abukace suke da'atabasu .
ta matse jikinta da kafafunta guri daya tana sake jan pillow ta matse akirjinta ,amman still babu sauke dan kwata kwata bata daina jin abinda take ji ba.
wayarta dake rike a hannunta tasoma danddanawa domin neman layin akil...
kira daya ya dauka dayake wayar na rike a hannunsa ,da sauri yakira sunanta zeey.. zeey..hb my zeey ina kike shiga all this day's?
kinsa nazama tmkr wani zararre agari gurin nemanki..
batare data tsaya bashi amsa ba tace kana ina akil pls i need your help ?
tun da ya jin yadda muryarta ke rawa da yadda numfashinta ke sauka da kyar, yasan jarabatar ce taciyota shiyasa ta nemeshi..
dan hk yayi murmushin mugunta yace nazo gidanku kenan?
a'a ka dai gaya min idan kake nazo wlh a matukar bakace nake.
ji nake kmr nayi hauka duk da shima amatse yake daita amman hkn bai hanashi cewa dan wulakanci bakya nemana sai jarabarki ta ciyoki gani maye ko.. ..
to ki nemi wani yaji da jarabarki .
pls akil don't don't do this to me ..babu wanda nasani wanda zai iya dani sai kai km duk wanda zai cini bazai taba kaika ba... takarasa mgnr tana sakin murmushi tare da sauke ajiyar zuciya.
furzar da iska me zafi tayi .
jin bai da niyyar sake cewa komai yasa
tasoma bashi hkr dan girman allah akil ka taimamin karkace a'a wlh idan bansamu biyan bukatar ba yau akwai matsala .
ina tabbatar maka zan iya rasa raina.
nifa nafi jin dadinka.
sannan duk wanda zai cini ...
bazan taba jin dadinsa kmr ba.. numfashi ya sauke da kyar sannan yace ina Excelent hotel kizo yanzu kisameni .
ok gani nan zuwa yanzu yayi hangin din kiran yana jin wani irin dadi na ratsa jikinsa me tattare da shaukinta.
zabura tayi ta mike zaune rike da wayar ahannunta tana jujjuyawa tare da tunanin irin karyar dazata girbawa ammi gurin fita . dirowa tayi daga kan bed tasoma canza kaya jikinta xuwa doguwar riga ko pent da bra bata tsaya sakawa ba .
ta zira hijab dinta data siyo daga sudia tare da daukar nikaf dinta tasaka cikin yar karamar jakarta ta rataye ta nufi part din ammi.
ammi dake zaune ita da wata kawarta datazo mata sannu da zuwa. suna taba hira wace duk rabin hirartasu akan binkisu zeey ne tace sai ina km zainab.. ?
zeey ta dan marairaice fuska tana matse kafafu muryarta na rawa tace uhm am xuwa agege gurin mama amman daga nan zan dan biya gidansu fati m alkasim akwai abubuwan da zamu tautaunawa akan.. sai km tayi shiru takasa karasa zance tare da sunkuyar da kanta kasa ala'mun kunya.
take ammi ta dau haske akan mgnrta .
murmushi kawai tayi tare da cewa shikenan sai kin dawo amman karki dade idan dare yayi miki ki tsaya ki kwana agidan mama, sbd bana son ki dinga yi nisan kiwo balle ke amarya ba'a son tana kai kawo a irin wannan lokaci ..
hijab dinta ta dan janyo ta rufe fuskar dashi ..gsky kam ba'ason amarya na fita idan fitar bata zama dole ba me zai hana abarta inji cewar kawar ammi .
take gaban zeey ya fadi rasssss ita km wannan matar ina ruwanta da fitata karfa ta kwabsa min ,tayi mgnr a kasan ranta.
ammi tace babu komai fa wannan duk canfine da fadar mutane gashi yabi jikinmu .
Allah dai ya kyau kawai. kama hanya kiyi tafiyarki kinji diyata allah tsaye .
ameen ameen zeey ta amsa tana barin parlour cikin sauri take daga kafafunta domin son barin area gbdy ,dan batason haduwa da ak ko dady dan zasu iya maidaita barin ak din dan har gara dady..
tana karasowa bakin titi ta ciro nikaf dinta ta manna a fuskarta ta dauki drop din kakenapepe sai excellent hotel dake wajen murtala international airport tana zuwa ta kira number akil ya dauka ta tmbyeshi number dakin dayake ya gaya mata .
cike da sarrafa ta nufi hanyar sama tana duba nombobin dakuna har Allah taga number dakin daya gaya mata .
tana murda handil din kofar tajita abude dan hk ta tura tashiga dakin.
tana shiga cikin dakin wani haske from know where ya dallera mata idanu har sau biyo kyat kyat.. amman sbd bata cikin natsuwarta bata tsaya bin ba'a si ko hasken mene ba.
ta juya tana danna kofar dakin tare da sanya key.
akil wanda ke riginne da jikin gadon tsirara haihuwa uwarsa rike da waya ahanunsa, ya Mike zaune tare da yin jifa da wayarsa ,ya diro daga kan bed ya tarota ya rungumeta tsam akirjinsa yana shinshinata yana bata hot kiss a ta koina ajikinta sbd wani irin felling dinta ke zariya daahi uwa uba amatse yake daita yayi mugu mugun kewarta tsawon wata daya da wani abu kenan bai dabani gardin gidan dadinta ba. shiyasa ma sanda takirasa yaso yayi mata wulakanci sbd neman layinta dayayita bai samu ba.
amman ya kasa tsayawa jan aji .
ahankali ya cire hijab dinta tare da zare rigar dake sanye ajikinta .
da rabi irin sauri ya damki nonuwanta da sukayi luwai luwai cike da ruwan nono yasoma sarrafasu yana salar wuyanta akil kenan cikakken dan bariki na duniya wanda duk wani salon barikanci da iskanci babu wanda bai iya ba, sannan duk macen me rauni sha'awa dazarar ya daura idanunsa akan sai wani ikon allah .
dan yazama dole ko ta halin yaya yacita koda kuwa agidan iyayenta ne.

akil da zeey tsaye tsira bisa kafafunsu suna aikin rudawa juna jiki da shafar jikin junansu tmkr wasu mayunta .
cike da tsuma zeey ta tsuguna kasa ta cafko joystic dinsa da bakinta tasoma lasar kan kafin daga bisa ta zarce da sucking din jijiyarsa... sosai take sucking dinsa tare tsotsan kan joystick din tmkr tasamu sweet.
ai take akil ya rude yafita haiyacinsa yasoma zuba sambatu
washhhhhhhh dadi wlh karki daina it's so niiiiiiiiiiiice and sweet banda sambatu babu
abinda akil keyi .
saida ta rudashi sosai sannan ta mike.
ya rungumota jikinsa ya daura hannunsa kan nononta daya yasoma murzawa yayinda dayan hannunsa ya luma shi cikin kasanta wani lummmmm yaji sbd ruwan dadin dake ambaliya daga ciki ..
yasoma sa finges dinsa yana Karkad lebantun gurin da yatsunsa ..
ciki wani irin nishin dadi zeey ta sake haukace masa tsayuwa ce ta gagaresu, suka fada kan makeke gado suka dinga kissing din juna sosai suke shafar juna kmr zasu

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

12 months ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment