Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasoma goge jikinsa da karamin towel brawn colour kugunshi km daure da fari gaban mirror yakarasa yana kallon kanshi yana goge jiki sannan ya janyo jakar kayansa ya Bude ya dauki turare ya fashe ilahiri jikinsa sannan ya sanya boxes dinsa ya koma gefen gado ya zauna.. Ya dauko system dinsa ya jona charge tare da kunnawa.
Kmr minti goma tsakani ta fito tana tsane gefen kitson kallabarta daya Dan soma jikewa.
Ya Dan dago da mayatattun idanunshi yana kallonta woww shi kanshi yasan ta hadu iya haduwa,ina ma dai zai ajiye komai .
Da bakaramin dadi zai kwasa ba agurinta yadda komai nata yaji zam zam takaraso har indayake tana girgiza masa Manya breast dinta tare da cewa wannan kallonfa AK..? Ta tmbyeshi tana kallon tsakiyar idanunshi ka ajiye komai kabari mu mori kuruciyarmu .
Daga ni har Kai babu Wanda ya dara 27 years.
I'm 25yrs nasan kaima bazaka wuce hk ba ko 26

so meyasa kake Son cutar damu?
Kabari mu muri juna pls honey ina matukar kwadayinka ,
Takarasa fadar hk tana janye system din gabansa ta Maye gurbinta tana shafa sumar fuskarsa zuwa kirjinsa da murza kan nipples dinsa wani irin abu yaji ya tsarga meshi har kan joystic dinsa, ya lumshe mayatattun idanunshi na 2second sannan ya budesu yana cizan lips dinsa
Ya Bude baki kenan zai Yi mgn kenan Ta Kai Brest dinta duka sama fuskarsa tana goga masa cike da salon karuwanci hannushi ya Kai kansu yana shafawa yana lumshe mayatattun idanunshi masu sake zautar da tunaninsa towel din dake daure a kungunta ya zame zuwa kasanta bombom dinta suka bayyana hkn yabashi damar daura hannushi daya bisa kansu yana mammatsawa ahankali take suka Soma fita haiyacinsu barin ma onye dan yadda ak ke sarrafa nonuwanta zuwa bombom dinta baramin sugar take ji ba .
Shi din da ban yake ko acikin jerin mazan Data saba mu'amula dasu.
Tana jin dadinsa sosai fiye da tunanin me karatu matsalar kawai rashin sex. Tura shi baya tayi luuuuuu ya kwanta flat kan gadon Ta hau kanshi agigice tana sake kai Brest din bakinsa har ya kama yasoma shafowa yana kokarin Kai harshensa kansu yaji nocking ..lumshe mayatattun idanunshi yayi gam Amman still hannuwansa duka na kan Brest dinta kawai ya zarce da shafasu yana murza kan nipples dinta still nocking aka cigaba Yi yayinda dukansu suke cikin wani hali na bukatatuwa ba dan yaso ba dole tasa
ya Mike zaune daita yana Matsar daita gefe numfashi Tajanyo da karfi ta sauke tana shafo joystic dinsa bai tsaya sauraronta ba, ya make tmkr bashi ba wlh bazaka cewa cike yake da shaukin Mace ba.
ya nufi kofa sbd yasan james ne.
Shi din kuwa yagani tsaye hannuwansa duka rike da fararen lododi ya miko masa yana murmushin tare da sake gaisheshi AK yasanya hannu ya karba yana amsa..
tare da juyawa zuwa cikin dakin ya kulle kofa .
Gabanta ya ajiye lododin gavadaya muryarsa a kasalance yace GA abincin nan Kiici Ki kwanta Ki huta.
" ni zanyi wani aikine me mahimmanci tkns kawai tace tacigaba da sanya bombashort Wanda ta dauko shima iya cinyarta can sama da oternet me hade da bra kawai kana hango komai da komai na kirjinta ga tundun nonuwanta abayane suna duka juna .
Tsintar kanshi yayi dakasa karasawa zuwa inda system dinsa yake.
matsowa gareta yayi yana me rungumeta tsam ajikinsa tare da kai Hannuwansaduka yana Shafa saman kirjinta,inda tudun nonuwanta suke lumtsuma lumtsuma, cike da kwarkwasa tace kaje kayi aikinka... Yayi mata banza yacigaba da shafasu ahankali yana lumshe ido ..
bata hanashi ba sai ma gudunmuwar Data bashi domin a wannan Karon taci alwashin koda tsiya koda arziki ne sai yacita tacishi. romancing din junansu suke cike da kwarewa kiss take bashi takoina a sansar jikinsa tun daga hancinsa bakinsa idanunshi cikin kunneshi gabadaya kokarin zautar dashi da kanta take dan tasoma haukace masa tmkr mayunwaciyar zakanya hkn daya gani ne yasa yayi saurin zareta ajikinsa yana cire joystic dinsa cikin bakinta. tanaganin hk Ta runtse idanunta tana gyara zaman internet dinta sannan ta dan zauna gefen gado da karfi tana dafe goshinta tare da fidda numfashi sama sama..

Shi kam waskewa yayi kmr bai ji komai ajikinsa ba yakarasa GA system dinsa yacigaba da aikin tura sakonni sai dai yana yi yana kallonta .

Ta janyo laidodin tana budewa daya byn daya leda takarshe ta bude takeaway taga ne kusan guda hudu ta dauki daya ta bude fredrice ce da naman kaza wacce tasha kayan hadi tasoma ci ahankali tana cin abinci tana ayatsina fuska kmr batason cin da alamun ma turawa kawai take .
shi dai bai ce daita komai ba har sanda yaga Ta ture abinci gefen ta kwanta kan gado tare da kudunndine jikinta guri daya.
lokacin da ya kammala Aikinsa har tayi nisa cikin baccinta Dan hk shima yaxo ya tsakura abinci kadan yaci sannan ya kwanta abayanta yana janyota jikinsa ya rungumeta .
bacci sukayi sosai sai gurin laasar .

shine yasoma farkawa ya mike tsaye yana salati yashge bathroom wanka ya sake yi tare da dauro alwala yazo ya gabatar da sallah bai tasheta ba kasancewar yasan fita zai yi..
cikin kananan kaya wando thrre quarter da rigar whit t shirt ya feshe ilahiri jikinsa da turare me tsanyi kamshi sannan yayi ficewarsa..

Gurin abokanansa yaje suna ganinsa suka shiga Ihu da murnar ganin juna suna tmbyrsa yaushe ya sauka a kasar? nan Suka shiga hirar yaushe gamo daga nan suna rabuwa shopping ya wuce ya siyo duk abinda yasan zasu bukata.
Bashi ya dawo gidan ba sai gurin goma na dare.

Zaune yasameta tana shan Ice cream Wanda shine yasa James yakawo mata.
kallo daya yayi mata ya dauke idanunshi akanta. Tare da soma cire kayan jikinsa yashige bathroom yaje yayi wanka yana fitowa shirin bacci yayi Dan oready yayi sallar magriba da isha'i awaje kafin yashigo gidan.
kwanciyayi flat akan gado yana Mikar gajiya ,ya runtse mayatattun idanunshi ahankali bacci yasoma daukarsa kawai yajita ajikinsa tana shashshafa masa jiki , ya runtse idanunshi sosai kmr Wanda ke bacci.
Amman hk km bai hanashi jin yadda hannuta ke yawo da tasiri asansar jikinsa ba.
Dan hk ya fezgota shima yashiga aika mata dana nashi salon na masamman may tarwatsa zuciya da saka zuciya shiga wani shaukin nadaban.
Take suka shiga duniYar holewarsu kmR yadda Suka saba .
byn komai ya wakana yasamu natsuwa daita ,itama km ya tabbatar tasamu natsuwa dashi dan tayi release sannan ya juya mata baya ya kwanta.

Yayinda still ita onye hannuta na jikinsa tana cigaba da shafoshi.
Shi kan shi yana bukatarta fiyye da hk yana bukatar Mace sosai ahalin dayake ciki most especially Mace irinta Data san kan maza da Iya tafiyar dasu. Amman yarasa meke tsoratar daahi da shigarsa cikin jikinsu...yana mugu mugun tsoro kusantar Mace.. yana tsoron kai ball dinsa cikin raga tare da jin kazantar aikata hkn.
wanda yarasa meke sa shi jin wannan tsoron da kyamkyami.. Na shaga rijiyarsu.
Yayinda ita km onye tayi release dan yin release amman km still tana da bukatar ya cita.
ganin ya juya mata baya yasa tasoma kukan kirsa kasa kasa still hannuta bai bar shafar sansar jikinsa ba .

Ahankali ta canza salon kukanta zuwa na tausayi tare da kiran wayyohhly ...marata.. Marata ciwo yake min cikin harshen turanci take mgnrta.
Still banza Yayi mata yayi kmr bai jita ba..

Abu kmr Wasa yaji tacigaba da kuka tana dafe da mararta.
Tun kukan nan nata bai damunshi har yasoma sbd yagaji matuka yana bukatar Hutu.
AK ya mike zaune a fusace yana buga mata tsawa sbd rasa yadda zai Yi .
shi gabadaya ma yarasa da wani baki zai soma rarrasheta yayi.
Dan hk ya tsura mata idnanunshi dake cike da mayen bacci yana kallonta tayi matukar bashi tausayi .
kukan datake yana taba zuciyarsa hkn yasa ya mike ya sauko daga kan gadon ya fara zariya acikin dakin ya kai gwaro ya kai Mari .
Anya kuwa bai daukowa kanshi maseefar Data fi karfinshi ba ?


Dan me zai saka kudinsa ya tsiyawa kanshi tashin hankali?

Tabbas yayi kuskuren zuwa daita daya sani yabarta yayi tahowarsa shi kadai, tunda idan bariki ne akwai mata anan wayanda suka fita komai da komai
da kwarewa gurin sarrafa nmj tsaki ya ja da karfi sbd ganin
Still kuka take takiyin shr.. Ganinsa tsaye yana kallonta yasa Tayi masa Goho tayi Sosai tana jujjuya masa bombom dinta sannan km hannuta na dafe da mara tana kuka .
ahankali ya furta oh my God tare da sanya hannusa ya dafe saman goshinsa daya ji yasoma sara masa ,sbd wani irin azababben sha'awarta dayake jin yana sake tsarga masa cikin ilahiri jikinsa ahankali yakaraso gurin inda take kwance durkushe tayi masa goho ya hannuwansa duka ya dagota yana kallon cikin idanunta. Baby ya kira sunanta har sau uku Amman bata amsa ba sai kukan kirsa take taki dainawa pls bana son damuwa da wannann kukan naki yana dagula min lisafi.
yakarasa gareta ya birkitota ya matso daita jikinsa yana kallon idanunta da sukayi jawur tmkr wace aka watsawa barkono acikinsu tsabar jaraba dake cinta.
tayi Balain bashi tausayi ya sanya hannusa yana mayar mata da kitson kalabarta baya daya zubo mata kan fuska .

Banason kuka nan yana sake janyota sosai cikin jikinsa ki daina kuka ya lalubo cikin kunneta yana mata rada, karki damu zan Yi komai akan ciwon mararki zansa kiga babban likita Wanda zai dauraki akan shan ingantattun magani. kalamansa sunyi mata daci sosai sannan km Sun mugu mugun bata mata rai.
Jin zuciyarta take kmr Ta buga tsabar takaici, Ita datake son jin yace zai yi sex daita domin tasamu saukin ciwo shine zai wani hadata da likita. mtsss taja tsaki acikin ranta.
Shi km yashiga Shafa bayanta ahankali, Dan hk Ta narke ajikinsa kawai sbd rasa yadda zatayi masa .
please kwanta ki huta bbyna ya Fadi hk muryarsa a sanyaye cike da dadi.
ya rike hannuta daya cikin nashi yana murzawa Dayan km yana kasan mararta Ta lumshe idannuwanta tana jin mugun haushinsa sbd yaki bari su dandani juna daga bisani suka kwanta bacci .


_manager pls no editing because my phone is giving me problem_ 😭😭😭😭😭😭😭😭😭


mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH


*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*
*udulmariytha wa'ath'imu l ja'i'a*

*Allah's messenger (s. a. w) said visit the sick and feed the hungry*


Page 16

Washegari suna makale da juna kmr zasu cinye junansu kwata kwata onye Ta kanainayeshi gabadaya taki barin singul space tsakaninsu.duk motsin da yayi sai ta tmbyeshi me yake so, hatta wanka kin Bari tayi yayi shi kadai, tare suka shiga bathroom tana cudasa tmkr wani karamin yaro tare da tabo wasu wurare ajikinsa. Yayinda shi km sai wani narke mata yake yana Wasa da Brest dinta cike da shiririta suka gama wanka.

byn Sun fito suka shirya cikin kananan kaya AK ya dauki onye da nufin zuwa su zaga gari, onye makale dashi sai santin kasar Spain take yayinda shi km AK yana tai yi mata dry wai yau kam yaga kauyencinta.
" sai dai km bangaren onye Nada matukar kishi sbd yadda taga yan'mmata Spain suna ta Kai masa hari sai dai shi km sai wani sharesu yake sbd baya son abinda zai tayar mata da hankali onye Kuwa tunani take acikin zuciyarta Ya zame mata tilas takara azama domin ganin Ta mallake AK ita kadai ranta tana da balain kishi akan duk abinda take so ta tsani taga ko kallon Wata diya Mace AK dinta yayi balle ya kai gayi mata murmushin nashi da ita kadai tafi bukata .
Ba dan tagaji da ganin gari ba tace masa su koma gida tagaji ta fadi hkn ne sbd tana ganin alamun yan'mmata Turawan nan zasu iya kwace mata shi.

Hk kuwa akayi yabi umarninta suka koma gida agajiye tsayin 2weeks kenan sukayi agidan Dady dake Spain suna ta shan masha'arsu son ransu. Sam ya ma Manta da wani maganar mahaifinsa na dawowarsa nan da 2weeks .yayinda
wannan Abu ya damu Dady Dan hk ma yanzu ma zaune suke a parlour tare da ammi da Dady suna mgn akan rashin dawowarsa kmr yadda yace.
dan Duk yadda suke tunanin abin ya wuce nan ammi tace gsky Dady kamata yayi ka kirasa yau fa Satinsabiyu kenan Dady ya jinjina kansa tare da dauko wayarsa yakira number AK wanda alokacin onye shu'uma tana kwance ajikinsa tana zuba masa shagwaba da salonta na barikanci.

ringing daya biyu AK ya lalubo wayarsa ya duba sunan .
"yaga sunan Dady dinsa ke yawo a screen din wayarsa da sauri ya dauka yana ture onye gefe byn Ya dauka ya gaida Dady bai ko amsa ba yashiga masa fada sosai yace komai yake ya hanzarta dawowa gida daga yau zuwa jibi idan ko ba hk ba ranshi zai Yi matukar Baci AK ya lura da yadda ran mahaifinsa yasan muddin bai koma naija ba zai iya zuwa da kanshi har Spain din.. Amman take zuciyarsa Tai masa umarni da yayi zamansa kawai Dan hk ya sake bajewa tare da onye yar ibo suka cigaba da cin duniyarsu ba kaukautawa.


Wasa Wasa AK yashare Dady kawai yaci gaba da rayuwarsa shi da onye sannan ya koma school dinsa daya hada digiri dinsa na farko yasoma hada master dinsa sai abin ya zamanto yanzu AK baya zaman gida sai weekend yake samun holewa dan ko daddare baya samun lokacinta yafi meida hankalinsa kan karatu. .

yau onye Ta tashi da matsananciyar jaraba kmr zataci babu juyin duniya tayi da AK akan Dan Allah ya taimaka ko sau daya ya gusar mata da shawarta ta hanyar saduwa Amman fir yaki sai ma uwar harara daya aika mata .
Ya shirya yayi ficewarsa.

Wannan halin datake ciki da damar rashin zaman AK agida sbd kullun safe yana fita km sai kwanciyar bacci yake dawowa.
Gashi ita yanzu kullun bukatarta karuwa yake shi yabawa onye damar kiran Samuel a waya byn ya daga Suka gaisa yace longest time nan dai suka cigaba da gaisawa cikin harshen iyamuranci, inda yake cewa da ita ,zata iya fitowa yanzu yana son ganinta tace zata iya fitowa sai dai bazata iya gane gari ba .
karki damu bani address din inda kike da zama tace masa tana zuwa ta fito farfajiyar gidan inda get Man yake cikin dakinsa ta tsaya daga bakin kofar tana kiransa ya fito yana gaisheta Ta amsa tana tsosa gefen kitson attachment dinta tare da tmyi address din unguwar take yabata ta juya kunneta makale da waya tana gaya masa address din OK just give me 30minti..

Cikin mintina da basu wuce ashirin da biyar ba yakaraso unguwar daga Dan nesa kadan da gidan yayi parking yana kiranta tana dauka yace ta fito gashi yazo, OK am coming right. ..
Ta fito tana rausaya cikin wasu matsatsun kaya da suka Yi mata das ta hanyar kama Surar jikinta tasha wani shoe me shegen tsine GA gashin attachment dinta tA zubeshi abayanta ga mini siket dinta iya cinya wanda ya matseta gam. Tmkr ya barke, Dan motsi kadan zatayi zai iya barkewa.
tafiya take ahankali har Ta fito bakin get din gidan, Samuel dake zaune cikin mota ya fito da sauri sakamakon hangota dayayi, ya bude mata gaban mota tashiga shima yazagaya yashiga mazaunin direba ya zauna yana kamo hannuta yakamo cikin nashi ya Dan murza kana ya Kai bakinsa ya sunbata .
"bata hanashi ba kasancewar itama amatukar matse take dan a yadda take jin kanta ba Samuel ba ko James ne zata iya amicewa dashi yayi sex daita, ganin bata masa iyaka ba yasa yayi kokarin matsowa kusa daita tare da hade bakinsu guri daya yashiga bata light kis shima bata dakatar dashi ba nan fa ya kwakume bakinta yashiga sha yana kokarin ciro Brest dinta cikin riga ta katseshi ta hanyar cewa subar gurin take yabi umarninta ya tada motar suka bar area din .
Kai tsaye hotel din dayayi masauki ya Kaita.
byn yayi musu order abinci da abinsha.
Suna shiga dakin tayi mika ta fada kan makaken ,gadon tana mika hade da bankaro masa kirji.
no weating of time ya fada kanta ya rungumeta tsam yana zuba mata sambatu yadda yake cike da kewaeta byn raburawarsu a aiport .
Na Nemi layinki kmr zan mutu Amman bana samu ,
Sorry wayata ce tasamu matsala Amman yanzu zaka iya samuna anytime bai tsaya wani fahimatar daita nufinshi akanta ba kawai ya zarce da romancing dinta ita daman jira take tashiga meida masa da martani nan suka shiga aikata Masharsu Sun kai kusan awa hudu suna tare juna suna murzan juna.
Har sai Data ga lokacin dawowar AK gida ya kusa .
Sannan Ta bari yakawota gida da zumar zasu km haduwa gobe.

Tun daga ranar oyen tasamu gurin zuwa tana rage Zafi yanzu ta daina damuwa da sai AK yayi having sex daita sai dai tana bashi Duk wata kulawar Data dace a duk sanda ya bukaceta kasancewar tana matsanancin sonshi .
"dan duk yadda Samuel yake juyata akan bed kwarai tana yabawa da kwazonsa Amman tafi bukatar Ta lashi joystic din AK dan tasan zatafi tashi sugar..

Cikin wannan lokacin da AK yasaba alkwarin dayayi da iyayensa yasa gabadaya Zeey ta canza sosai Duk da Tana kokarin ganin ta sake sbd kullun sai Sun raba dare suna hira da iman.


Atakaice sai da'akayi tsawon wata shida sannan Dady ya sake kiransa... Yayinda daidai wannan lokacin lullube suke cikin bargo shida diyar ibo, kasancewa sanyin da aka tashi dashi . kwakume suke da juna cikin blanket suna holewarsu kmr yadda Suka saba kiran Dady 'nsa yashigo.

kira kusan uku yayi masa ana hudu ya mike yana tsaki dan bai san kowaye ba ya dauko wayar yana dubawa ai ganin sunan Dady yasa ysyi sauri watsakewa daga duniyar daya shiga, tare da cire blanket daga jikinsa gabadaya a madadin ya dauki wayar sai ya mayar daita ya ajiye saboda tsoron bai san abinda zai ce masa ba .
har wayar tagama ringing dinta ta katse itama onye mikewa zaune tai tana kallonsa tace lfy kaki daukar wayar?
Ysyi mata banza tare da mikewa ya sauko daga kan gadon ya dauki wayar ya fito parlour cikin wasu yan dakiku wayar Ta km yin ringing kmr ba xai dauka ba sai km ya dai daure ya dauka ya kara wayar a kunnenshi yana sunkuyar da kanshi kasa tmkr Dady na Kallonsa ya gayar dashi. A fusace Dady yace ni bazan amsa gaisuwarka ba. yanzu abdulkabir a she har Zaka fifita karatunka akanmu?
Har zaka iya Barinmu akan karatunka.?
Marabinka da mgn damu yau tsawon wata hudu Kenan ..baka ma tausayin mahaifiysrka
AK yace Dady kayi hkr ba wai na gujeku bane kan karatu Dan Allah Dady kai da ammi kuyi hkr nakarasa karatuna anan zaune nike lfy babu wsni tashin hsnkali .
Afusace Dady yace anki abarka shasha kawsi km wallahi maza ka dawo ina son ganinka cikin satin nan Dan Allah Dady ksyi hkr Suna cikin mgn onye tashigo parlour 'n tana yatsina da mitar dawa yake?
Tun bai bata amsa ba tace tasan da yanmstansa yake waya shiyasa ya dawo nan.. Dady yayi tsai yana sauraro yayi balain mamakin jin muryar Mace tare da shi adaidai wannan lokacin koda yake bai kamata yayi mamaki ba tunda ya dade dasanin AK yana hulda da matan banza a waje Amman bai dauka a irin wannan lokacin zai ji shi tare da Mace ba .
Kirjin AK ya buga da karfi ya dago da mayatattun idanunshi ya xuba mata yana mata kallon tsana.

dady yayi gyaran murya abdulkabir yanzu gida nane yazama hotel dinka gurin kawo mata?
Dady kayi hkr nayi kuskure..
Ai onye naji ya ambaci sunan Dady ta kame guri daya takasa kwarkwar motsi tare da sanya hannuwannta Duk bisa bakinta.
Kuskuren banza shasha kawai Wanda bai son ciwon kanshi ba maza kace ta tattara inata Inata tabar min gida .
OK I will.
Dady ya katsewayar.
ai AK najin wayar ta tsinke alamun dady ya katse wayar yana mike tsaye bai tsaya wata wata ba yashiga zuba mata maruka,sun kai shida jikake dau dau dau... hade da buga kanta da bango ta saki kara me karfi tana bashi hkr.
Hakuri gidan uwarki zaki bani shegiya me shegen nacin tsiya ko ina nayi kina Like Dani kmr mayya.
zai sake kara mata wani marin tayi saurin yin bend kasa tana kare fuskarta.
yasa kafa yayi ball daita daman gobe goben nan ki shirya kayanki me gidan yace bai bukatarki cikin gidansa stupid kawai.
ta rarrafa zata rungume kafafunsa yaja baya da sauri yana ce kar sake wallahi Ki tabani ko karasowa inda nike Ki shirya kayanki , useless kawai yashige dakinsa ya barta nan tana faman rusa kuka ..

Suna gama wayar Dady ya Mike tsaye yashiga Zariya cikin dakinsa ya Kai ya komo yama rasa wani kalar tunani Zai Yi da sauri ya nufi bedroom dinsa ya tura kofar yashiga ya hango ammi kwance tana baccinta cike da natsuwa kmr ya tasheta ya labarta mata sharrin da danta ke kullawa sai km yayi tunanin idan yayi hkn bai mata adalci ba dan hk ya koma ya kwanta Amman batun runtsa Idanunwansa da sunan bacci hkn MA bai taso ba tunani barkatai sai Zuwan masa suke..

Daren ranar onye sai faman hakuri take bawa AK akan bazata sake ba tana kuka ta durkusa har kasa Dan Allah karka min hk wallahi ina sonka ya shareta yayi kmr bai san tana Yi ba ta zagayo ta bayansa Ta lalubo hannuwansa ta rike tacigaba da rada Masa kalamai rarrashi cike tsigar ta soyayya bazan iya barinka ba.
AK ina maka wani irin mahaukacin so pls don't live me yasa hanushi ya da niyyar janyeta daga jikinsa Amman ya kasa dole tasa ya hakura ita km tacigaba da aika masa salon sakoninsa wanda tasan yake matukar so. Da kyar dai tasamu Ta shawo Kanshi abinka da goggagiyar yar duniya.. Nan dai ya hakura Ta rungume shi tana kissing dinsa. Nan ma kissing dinsa take tana aikin rarrashi tace kayi hkr ina da mahaukacin kishi ne akanka shiyasa na dauka ko da wasu kake waya bansan da dad bane..



Washegari
da karfe 1:00 am AK ya fito tare da onye zuwa shakatawa akan hanyarsu suka hadu da buduwar AK ta tsayar dashi da kmr bazai tsaya ba Amman ganin yadda ta nace tana daga masa hannu yasa ya tsaya abinka GA Turawa ai ko yana fitowa kawai Ta rungumeshi ajikinta tare da cewa tayi missing dinsa onye naganin hk hankalinta ysyi mugun tashi taji wani irin masefafen kishi ya turnokota ji take tmkr ta shake mata wuya barin yadda taga buduwar nan Ta dora hannuwanta akan kafadarsa tana wani rausayar masa da idanunwa hkn tayi bala'in kulewa.

Dan tsabar takaici batasan sanda Ta bude murfin mota Ta fito abinta takama gabanta kawai Dan idan tacigaba da zama tana kallonsu zata iya kisan kai a kasar mutane.
AK Bai ankara ba sai daya datayi tafiya me nisa Ta bacewa ganinsu sannan waigo yaga bai ganta ba ya sake juyowa yana kallon buduwar da suke tsaye yana tmbyrta ko taga hanyar da tabi ? Yatsina fuska tayi tare da yarfe hannu alamun batasani ba sukayi sallama AK yashiga mota ya tasheta onye naganin wani park ta fada tasamu guri wata bishiya Ta zauna ta rasa meke mata dadi ji take tmkr ta shake kanta Ta mutu Ta huta..
Ahankali takejin saukar wasu siraran hawaye akan fuskarta daga can nesa wani Hadadden gaye ne hannushi rike da camera Yana ta daukar hoto tunda tashigo sai yaji ta birgeshi Dan hk yakaraso gareta ya dinga daukarta batare da neman izininta ba hkn yayi daidai da shigowar AK cikin park din waje yasamu ya zauna yana kallonsu ai ko abun yayi mata ciwo

3 Comments On SAI KA AURENI DOLE
avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Love it ????????

avatar
zainab-ishaq

12 months ago

Reply

Yes and I want to download it

avatar
taskar

12 months ago

Reply

Replying to zainab-ishaq

In order to download you have to subscribe for our package at https://tnovels.com.ng/subscribe

Please Login or Register in order to submit comment