Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi mata akwatu goma tare da kaya kala 60 babu k'arya abin sai wanda ya gani,Ashfa har ta fara tak'ama ta fara hango kanta a matsayin matar Alhaji MALIYA sai wani farin ciki takeyi tare da y'an gidan su...


Yayan Ashfa da baya gari kuma bazai samu dawowa ba a wanan watan yace a jinkirta ya dawo sai ayi komai ma idan yagana gabatar da abin da zai gabatar amma Ashfa fafur tak'i yarda acewar ta wai yana son yayi mata bak'in ciki ne....


Gyaran jiki babu kama hannun yaro baka Ashfa suka ringa shiga suna fita wurare kala² na gyara jikin amare aikuwa babu k'arya dan ta gyaru sosai tak'ara wani yin kyu mai d'aukar hankali fatar ta tayi santsi sosai abin sai wanda ya gani...

Zaune take saman katifar tana fa lissafin abubuwan da zasu buk'ata na shagalin biki ita da rukka,haka nan yau zasu je su kaiwa wasu daga cikin k'aywayen su IV dan kuwa tace ba kowa zata iya kai masa ba saboda bata da wani isashen time,kuma zasu biya ta wajen mai d'inki dan karb'o d'unkunan su,dan haka da wuri suka shirya suka fita su uku Ashfa da Rukky da Ashna,rukka ce taja su a motar suka fara yawo a gari,basu suka samu kansu ba sai bayan magrif suka dawo gida cike da gajiya...


B'angaren MALIYA ma haka shirye² yake ba kama hannun yaro,da Afanan ta fahimci kamar akwai abinda yake faruwa taga kullum dai baya hayyacina take tambayar sa abin da yake faruwa,bud'ar bakinsa sai cewa yayi ai bikin Aminin sa wanda da yazo garin nan shine ya karb'esa hannu biyu biyu acewar sa kuma yayi masa komai dan ya d'auke sa tamkar d'an uwa,aikuwa madam Afnan ta bud'e bakin jaka ta basa gudun mawa,to da wanan kud'in ne ya kama wani event inda za'ayi ladis party dan kuwa yace shi baya son wasu bidi'o'i...



Rana bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya anyi shagali sosai ta b'angaren Ashfa kuwa ansha shagali, dan kuwa anata ra'ayin bata da ra'ayin d'inka kayan da suke cikin laife dan kuwa tace yawa ne,akayi SHAGALI duk a gidan su Rukky har d'aurin aure...

Aka d'auki Amarya aka kaita gidan ta mai mugun kyu kowa sai san barka yake ana fad'in ita kam Ashfa tayi sa'a,Allah yasa gidan zaman tane,haka kowa ya watse aka barta daga ita sai halinta...


Angon ma da yatshai shigowa bai shigo da tarkacen abokai ba illa Ado da Musa sukayi Allah yasanya Alkhairi da sauran su suka kama gabansu..


"Ina godewa Allah da yabani ke a matsayin mata Ashfa ina murna ina mai k'ara godiya wa Allah da ya bani ke a matsayin farin cikin zuciyata ina kaunar ki Ashfa."
Cike da jin dad'i da kunya tayi k'asa da kanta tana ta murza zoben da yake hannunta batare da tayi magana ba..

Cike daso da k'aunar irin na mazajen novel ya janyo ta jikinsa yana sauke mayafin k'asa yana mai cewa"tashi mune nayi miki Alwala muyi sallah mu godewa Allah da ya nuna mana wanan rana..

Ba musu Ashfa ta mik'e zuwa toiid'in dake cikin d'akin haka sukayi Alwala cike da so da k'auna suka dawo suka tada sallah,bayan sun idar yayi mata y'an addu'oin da ya iya sanan ya sake jawota jikinsa cike da salo yana fad'in"Amaryata yau mijin kine zai ciyar dake harsai kin k'oshi."
Cike da kunya Ashfa tace"uhm uhm da kabarshi na k'oshi bana jin yinwa."
"A'a Ashafata bazamuyi haka dake ba dole zakice kodai nid'in ne bakiso naciyar dake."
"Uhm uhm."
"Ok to shikkenan bari nabaki to." Haka ya ringa bata kazar da sanyayar madara ta RUFAIDA DRINKS,shima haka ta ringa bashi har suka gama ci,kamo hannun ta yayi ya zauna da ita saman bed d'in sanan ya bud'e Waldrop d'inta ya ciro wata yar figigiyar rigar bacci iya gwiwa wacce ake kira da ita gwamma babu,zaro ido tayi,shikam d'aga mata gira yayi da alama "eh mana sweet sawa zakiyi."
"Nifa gaskiya bazan iya sa wanan ringar ba... Kafin ma ta rube bakinta ya had'a bakin su waje d'aya yana wani irin sucking mai tafiyar da imani,haka ya zame mata d'an kwalin kanta sanan ya ringa tahiwa har wuyanta yana mata wani irin lasar datasa duka tsikar jikinta ya ringa tashi taji wani uban sanyi yana shigarta,haka yasa hannunsa ya zuge zip na rigarta yayi k'asa da rigar aikuwa tulatulan nonuwan fa suka sandarar dashi,dan kuwa ya shiga yana yi ya k'ara tabbatar wa da kansa burin sa ya cika ya AURI MATAR NOVEL, b'alle bra d'in yayi cikin hanzari ya fara kai musu cafka,ita kuwa k'afafuwan tama sunka sa d'aukarta hakan yasa ta fad'a saman bed d'in batare da tasani ba.,

Bai barta ba haka ya ringa sucking d'in ta yana matsata yana luguiguitata ta ko ina jikinta ya mutu sanan ya gangaro ya zame mata zanin ta ya cire mata pant d'in da tuni ruwan dad'i ya gama cikasa take hankalinsa ya tashi nan fa ya kifa kai yana sucking ita kuma tana kukan dad'i,haka yayi sosai sanan suka Lula duniyar sama...
🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️
[11/16, 18:27] Ablaaa: *🦋SAINA AURI MATAR NOVEL*🦋


*BY*
*Haajara abla*



*💫💫ANNURI WRITER'S ASSOCIATION.*💫
(Annuri is the best.)


https://facebook.com/groups/743377583724957/


*Page 23_24*

Bayan kamar sati d'aya Ashna na zaune saman tabarma da yake ranar Alhamis ce ranar ba makaranta sai boko kuma ta dawo suna ta shirye shiryen zama jarabawar waec,zaune take tana azkar na yammaci da yake da yamma ne.

Wani yaro ne ya shigo gidan da sallama yana fad'in" wai ana sallama da Ashna. " Ashna dake zaune taji k'irjinta ya buga da k'arfi wata kunya ta baibaye ta kamar ta nitse saboda ita Sam bama ta tsayawa da samari dan har yau cewa take bata isa ta fara kula samari ba ita tsoro ma suke bata. Cike da rawar murya tace"kaje kace bata nan."
"Kaiii yaro zo nan kaje kace inji wa?"
Inna dake fitowa daga d'aki ta fad'a,yaron juyawa yayi ya koma inda inna ta zauna saman tabarma tanawa Ashna fad'a" haba Ashna yakamata kisan cewa duk wata budurwa bata da buri ko kuma burin mu iyayenta da ya wuce ace mun Aurar da ita,mai yasa bazaki tsaya ki saurari samarin kirki ba,kina ganin duk wanda yazo sai kice bakya nan bakya fita zance ko da wasa to tayaya haka zai yiyu kuwa kisani cewa kema fa kin girma gaki kuma da nutsuwa wanda a yanzu shekarun ki zasuyi 19 amma kuma nutsuwar ki ta zarce tamai shekarun naki,dan Allah inaso Ashna ki tsaya kiyi tunani..

Inna tana cikin giwa Ashna wanan nasihar ya dawo yaron yace wai yace Muhammad ne,saida gabanta ya yanke ta fad'i" sunana Muhammad Muhammad amma anfi kirana da junior saboda sunan mahaifina naci. Wanan shine abin da ta tuna yayin da yakad'eta ya kaita asibiti...


Wata zuciyar tace anya kuwa ina ai bashi bane bama ta zaton zai kuma dawowa,wanan ina ai koba wai mai kud'i bane tabbas tasan wutsiyar rak'umi tayi nesa da k'asa...


Innace ta katse mata tunanin da cewa" ki tashi kije Allah ya had'aki da nagari."


Ameen ta amsa a ranta sanan ta tashi tasaka hijab d'inta dake har k'asa sanan ta fita dan ganin wanda ya kawo mata ziyara da yamman nan.



Yana yi mai dad'i anyi ruwa ko ina yayi sanyi iska sai kad'awa take ga wata bishiyar darbejiya datake kusa da gidan su Ashna. Tsaye yake ya jingina da lifan d'insa ya hard'e hannunwan sa a k'irji yana jiran fitowar ta...

Gababtane ya fad'i,anya ba mafarki take ba wallahi shine dagaske MUHAMMAD junior ne,ikon Allah kenan bata tab'a ji zai dawo ba amma tunda ya tafi kusan kullum sai tayi mafarkinsa abin al'ajabin sai gashi ya dawo.

Sauke ajiyar zuciya tayi ta k'arasa wajensa jiki a sanyaye ta durk'usa tace masa" ina yini.*
"Lafiya kalau Ashna yakike ya kuma k'arfin jikin naki."
"Lafiya kalau Alhmdlh tuni naji sauk'i ma."
"To Allah ya k'ara sauk'i yasu inna fatan duk kuna lafiya."
"Lafiya kalau duka."
Daga haka duk basu sake magana ba ita dai ta sunkuyar da kanta k'asa shi kuma sai kallonta yake ya kasa d'auke kai. Gaskiya tana da ladabi ga nustuwa ga kyu,wanan ta dace da zama abokiyar rayuwa. Haka yake ta fad'a a zuciyar sa.

Nisawa yayi sanan yace "ni zan koma amma ga wanan dan Allah kyabawa inna." Wata leda ya d'aukko cike take da kayan dabatasan ko Maine ba,mik'a mata yayi tace a'a ya barsa sun gode,aikuwa ya b'ata rai har saida ta amsa sukayi sallama ya tafi...



Da sallama ta shiga gidan tana mai cire hijab d'in nata sanan tace" inna MUHAMMAD nefa wanda ya bigeni kwana ki shine yazo wai ya duba jikina yanzu haka ma shi yace na kawo miki wanan. Tafad'a tana mai mik'awa inna ledar.
Godiya inna ta shiga yi ta karb'a tana k'ara yaba mutunci kakar na yaron..



Yau kimanin wata daya' kwana amma duk a sati sai yazo sau biyu har ta saba wataran idan zaizo ta had'a masa d'an abin tab'awa mussaman ranar Alhamis da yake azumi ,ahaka sabo da shak'uwa mai k'arfi ta shiga tsaktsakanin su batare datasan wane shiba...



Zaune yake saman kafet yayi wani dareshe² harga Allah ya gaji da aikin nan da yake na kanikanci da wankin mota dan yana wahala sosai shi gashi iya secondary ya tsaya da ya nemi Ashfa data sama masa aikin a kamfanin Abban ta,to ya rasa ma wace kalar dabara zaiyi,yau kimanin wata d'aya kenan da bikin su da Ashfan sa.


Wayar sace tahau ringin inda ta katse masa tunani,jawo wa yayi wa zai gani musa ne,gabansa ne ya fad'i shi sai yanzu ma ya tuna.
"Hello Musa ya akayi ne?"
"A'a ango kasha k'amshin ana ta cin amarci an manta damu." Washe baki MALIYA yayi ya kyalkyale da dariya yana fad'in" kaisai bari aboki wallahi amarci yana nan ana cinsa dan har banaso abubuwan da zasu ringa Sani fita."
"Ahhh lallai abu yayi kyu,to daman abinda yasa na kiraka shine maganar kayan lefen nan gobe nefa hayar zata k'are kuma ina fatan babu abin da ya samesu."

MALIYA yayi k'asa² da murya sanan yace" hhhhhh an fad'a maka y'ar yara na d'ebo ai babu abin da aka tab'a ko tsinke komai duk suturar datasa a gidan su akai mata waisu basa d'inka lefe daman nasan hakan ai yanzu ka shirya gobe zamu had'u sai azo da adaidaita a tafi dasu...


"Ok shikkenan babu damuwa Allah ya kaimu hhhhhh MALIYA shegen gari."


Haka sukayi sallama yana tunanin wane wayo zaiyiwa Ashfa wajen kwashe lefen nan,amma ba damuwa yasan mai zaiyi..

Tana kitchen tana girki yaje ya rungumota ta baya yana wani shafata sanan yace" bazakice nazo na taya kiba."
"Uhm murmushi tayi.
" yau mai kike girka mana"
Murmushi tayi sanan tace jellop d'in taliya."
Wani katutun bak'in ciki ya ziyarce sa wai ita babu abin da ta iya sai taliya mtwsss a fiki kuma sai yace "uhm babyna kina son taliya sosai to bansani ba ko nayi ajiya anan." Ya fad'a yana tab'a cikin ta." Murmushi tayi sanan suka cigaba da fira har ta gama suka had'a komai suka dawo palorn.

Zama tayi sana ta zuba masa abinci suka fara ci da juna.
"Am babyna ya kamata fa muje gida gobe mai gudai Momy saboda kinga kin kwana biyu yaufa har munyi one month amma biki tab'a lek'asuba."

"Uhm to shikkenan babu damuwa ai sai muje."
"Yawwa nasan kinyi missing d'insu.*
" sosai ma I miss them more and more. "
"Ok ai zaki ma iya ko kwana d'aya ne ba damuwa,nasan zakiji dad'i."
"Sosai ma wallahi da kuwa ka kyuta min,amma wainikam ina motar kane naga baka zuwa da ita."
"Uhm tana gareji amma gobe zan d'aukkota ai,ni nafison barin ta acen tunda kusa da mai'aikatar mune that's why."

"Ok Allah ya kaimu."

Bayan sun gama cin abinci sukaje suka kwanta MALIYA zai fara lalubata ta dakatar dashi" gaskiya babyna bazamuyi haka dakai ba,baka gani gobe ina da tafiya so kake ka gajiyar dani uhm uhm nidai saidai idan ma wani abun ne to romance naga kwana biyu duk baka min sosai."
"Uhmm babyna kenan to a taimake ni da wani abu."
"Maine shi tafad'a tana turo baki."
"Zaki sha min?"
"Mtwsss wallahi ban iyawa ni bazan iya wanan kazantar ba,tana fad'a ta sakko daga bed d'in ta dawo palor sai anan ta kwana..



Washe gari ya tashi yayi wanka ya shirya sanan yace ta shirya zaije ya d'aukko mota ya dawo...


Daman yana da numbers madam Afnan take ya Danna mata kira aikuwa ba jimawa ta d'aga da sallamar sa yace" madan ina kwana fatan kin tashi lafiya ban tashe kiba."
"Babu komai MALIYA lafiya kalau."
"Uhm masha Allah, uhm daman nace kwana biyu bakya kawo gyara ko wankin mota Allah yasa dai lafiya."
"Uhm MALIYA kenan kwana biyu nazo baka nan ka b'uya sai kuma wajen this 3 weeks I don't go anywhere shiyasa may be bamu had'u ba."
"Ayya ina fatan lafiya."
"Hmmm da sauk'i dai.
"
"Idan bazaki damu ba madam ai sai nazo har gida na wanke miki."
Karka damu mai wankin mu ma ya wanke saidai ko next."
"To shikkenan ngd."

Bahaka ransa yaso ba,yaso ta samu motar Afnan yanzu yaya zaiyi yasan dai Ashfa baza fa yarda tana Amarya ba fitowar farko a ganta a adaidaita sahu is not easy.


Lallab'awa yayi ya k'arasa gareji,cikin sa'a kuwa wani ya kawo gyara wajen oga amma ogan bai karasoba tuni yayi Kane kane wai sai gyara dan yaga lafiyayyar mota k'rar venza,haka ya shiga ya gyara yace to bara yaje yayi testing yaga ta gyaru mutumin yace ba damuwa shima yanzu zai lek'a wani waje zaidawo anjima.



Da sauri ya Danna horn sanan ya fito yace mata idan ta shirya ta fito. Aikuwa wanka kad'ai tayi dan batayi komai ba ta shirya tad'au hand back d'inta ta fito suka shiga mota suka hau titi...


"Amma kuma babyna haka zamu tafi babu komai a hannun mu ba y'ar tsaraba."
"Kashhhh babyna na manta gashi na baro walet d'ina agarin sauri gashi ana jirana a wajan aiki yanzu ya kike ganin za'ayi."
"Ok kawai kabari zan musu siyayaya ina da kud'in a account d'ina na tawo da ATM d'in duk dacewa dai basa buk'atar komai....



Haka ya kaita k'ofar gidan su Rukky ya direta dan yace bazai samu damar shiga ba sauri yake,itama taso hakan aikuwa ya juya cikin hanzari ya koma gidan ya kwashe duk akwatunan na lefen ya tsaya ya irga komai yaga cifcif garta da sabulai da mayuka sai da ya irka yaji sa'a babu abin da ta tab'a sai wasu matuk'a biyu ne sai shampo haka ya godewa Allah ya had'a kaya ya sasu abayan boot yayi gaba....





More comments more typing haajara ABLA takuce.✍🏻
[11/16, 18:27] Ablaaa: *🦋SAINA AURI MATAR NOVEL*🦋


*BY*
*Haajara abla*



*💫💫ANNURI WRITER'S ASSOCIATION.*💫
(Annuri is the best.)


https://facebook.com/groups/743377583724957/


*Page 21_22*

Bayan sallar asuba ya kamata yayi mata wanka da kansa bayan ya gasa mata jikin ta sosai taji dad'i sai koke² take masa haka yake lallab'ata kamar y'ar baby,bayan yayi wanka shima yazo ya sameta a kan gado har ta rarrafa ta zura doguwar rigar Abaya a jikinta. Zama yayi kusa da ita yana mata addu'oi kala² sai samaata Albarka yake saboda yaje inda bai tab'a zuwa ba,amma fa ta wahalu shi kansa saida ya dawo hayyacinsa sanan ya gane yayi b'arna. Tashi yayi ya nufi kitchen to shi mai zai dafa ma,shi ba iya girki yayi ba mtwsss yaja tsaki dole dai bari ya dafa shayi da indomie sai ya soya mata kwai daman duk yayi wanan siyayyar,haka kuwa akayi ba laifi ya d'an iya indomie d'in haka ya kawo mata palor ya ajje a saman center table d'in da yake palorn saanan ya tashi ya nufi bedroom d'in bai bari ta taka da kanta ba,da kansa ya d'aukko tamkar yar tsana ko ince yamkar a indian film yana wani shinshina dadd'an k'amshin humran dake tashi daga jikin ta bayan ya direta a kan kujara haka ya zauna ya gama tsotse bakinta tana ta kukan shagwab'a ita bata so ta gaji ya kyaleta yana murmushi jin dad'i, sosai yake ciyar da ita da ruwan shayin mai zafi kuma mai kauri da yaji madara da milo,bayan Tasha sosai ya bata indomie da kazar jiya dakyar ta iya cin kad'an sanan tace masa bacci take ji,dan kuwa jiya batayi bacci ba. D'aukarta yasakeyi sanan ya koma da ita yasa blanket ya rufe ta ya sumbaci goshin ta sanan ya dawo palorn ya tattara wajan ya gyara yaje kitchen yayi d'an wanke² abin da ya b'ata sanan ya dawo ya haye gado suka cigaba da baccin su....



Misalin k'arfe hud'u ne su Ashna da su Rukky sukazo da sauran y'an uwan su Ashna,haka dai jiki babu dad'i tana daga zaune suka sake yi mata duk abinda ya kamata k'anwar inna ta kawo mata wasu magunguna na mussaman,wajen magrif bayan MALIYA ya shigo gidan duk suka shirya suka tafi...


Zaune suke saman gadon kana kallon fuskokin su kasan suna cikin nutsuwa da jin dad'i, ga gidan nasu daman da sola babu ruwansu A.C kawai suke sha,yanzu abincin daren ma take-away yayi masu,haka suka zauna a palor yana bata suna kallo yana mata hira mai dad'i..


"Ina k'ara godiya da Allah ya mallaka min ke a matsayin mata,Ashfa ked'in macece ta daban wacce kika wuce duk inda nake tunani,Ashfa dad'in ki ya kusa ya zautar min da tunani na adaren jiya nagodew Allah da ya mallaka min budurcin ki dake ma GABAKI d'aya." Rufe idon ta tayi cike da kunya sanan ta d'aukko fillo ta jefa masa had'i da tashi da sauri wai zata koma falor tana fad'in"baka da kunya Alhajina."


Rigar tace ta kusa hard'e ta zata fad'i yayi saurin rik'ota yana fad'in"lalala kar kiyi min asara kinga zakaje ki fad'i yana fad'in haka daidai saitin kunne ta yana hura mata wata shu'umar iska.
"Nidai ka sake ni bazan fad'i.... Kafin ta k'arasa ya dawo da bakin sa saitin nata yana k'ara hura mata iska kafin tayi wani yin'kuri tuni ya zura harsheshin ya cafki nata ya fara aika mata da sak'o mai rikita kwakwalwa...

Romance suke kamar baza'a mutu ba sai wani k'ara gantsarewa take yi tana k'ara tura masa dukiyar fulanin ta yana tsosa yana matsawa cikin wani yanayi k'asa yayi ya zame mata rigar ya d'an wata k'arfata kuka tasa sosai tana matse k'arfarta dan har ta tuna da azabar jiya.

" dan Allah kibarni Ashna idan banyi ba zan samu matsala dan Allah matata zumata madarata ki barni plsss haka ya ringa hauka tana kuka amma bai kyaleta ba sai da yayi."

Tashi yayi yayi musu wankan tsarki tana ta kuka tana cewa tagaji wane wane dan bak'in ciki ma shiru tayi bata sake magana ba haka ya ringa lallab'ata har ta dawo daidai...



Yau kimanin satin d'aya kenan MALIYA ya dagargaji y'ar mutane sosai har bata gane ganta tayi kuka tayi kuka har tagaji,itafa gaskiya bazata iya da halin MALIYA ba kasheta yake so yayi ita Sam ba fa dad'in abin nan take jiba amma kullum saiyiyi ta turmusheta ita ba mota ba...




MALIYA yana ta zuba ido yaga za'a kawo wa Ashfa gara amma shiru babu zancen gara yaudai ya rufe idon sa yace da ita"uhmm Ashfa yasu Momy da Abba kuwa?"
"Suna nan kalau suna ma gaidaka."
"Ahhh masha Allah, ashe Abban yana gari."
"Eh kam yana nan."
Tafad'a tana basar da maganar duk da cewa yasan kanin babantane Abban su Rukky Baban Ahsfa ya mutu,amma Sam bata son yana mata zance dan lokacin da yana zuwa ta tuna time d'in da take fad'a masa cewa "duk abinda Baban Rukky zaiwa ya'yan sa to tabbas zai mata tunda ita d'in y'ar d'an uwan sace... Katse ta yayi da tunanin datake tare da fad'in" uhm matata yaushe za'a kawo mana gara ne,kinga inaso nasa akawo mana kayan abinci amma banso azo abu yayi yawa."
Ashfa da gabanta ya yanke ya fad'i a ranta tana cewa kaji iskanci wanan wace irin tambaya ce,amma bakomai tasan ta inda zata biyo masa,ai idan yasan wata to baisan wata ba. Murmushi tayi sanan tace"Allah sarki na manta ban fad'awa mijina da wuri ba,kasan Abba a k'a'idar sa bayayin gyara shi kuma ra'ayin sa kenan...

Gabansa ne ya yanke ya fad'i a zuciyar sa yana maimaita innalillahi tabbas baiga ta zama ba,a fili kuma yace"ok kinsan daman kowa da kalar tsarin sa da kuma ra'ayin sa." Yana fad'in haka yafara bin ko ina na d'akin da kalo azuciyar sa yaja tsaki yana kiran,gaskiya wanan mutumin matsolo ne shi sai yanzu ma da ya dawo hayyacinsa ya kula da kayan da aka mata ba wasu masu tsada na bugawa a jarida bane. Mtwsss ba komai idan muna tare dole sai na zuga ta ta samo mana kud'i a wajan sa mun sake. (Kuji wani karfin hali na MALIYA kamar wani gidan sa.)

Basar wa yayi sanan yace ta taso suje su kwanta.
"Nifa Ahajina banda lafiya yau kasan bak'o yazo."
Wani haushi ne ya ziyarce sa amma sai yabasar yace"Ayya to shikkenan bari na shiga daga ciki nikam bacci nake ji,idan kingama chat din kya shigo,aha to shikkenan.


Har Ashfa tagama period da kwana goma amma tak'i sanar masa saboda kwana uku take amma sai tamai k'arya tak'i d'aukewa wai,shi kuma yana da kyankyami shiyasa ma bai bai takan taba.




Hajju ce zaune saman kan kujera ta dafa hannun Afnan tana mata magana kamar haka"Afnan mai yasa zakiyi haka yana sonki sosai nasani mijina yana sonki mu y'an uwane mai yasa bazaki yarda ya aureki ba Afnan ko kinga yana da wani aibu shiyasa bazaki yarda ya aure kiba."
Cike da alkunya irin na Afnan da kuma JINJINA k'arfin imani irin na y'ar uwar tata hajju tace" Bahaka bane wallahi Anty hajju bazan iya zaman kishi dake ba,wallahi Anty hajju bazan iya auren uncle Anas ba."
"Mai yasa bazaki zauna dani ba,ni ba zaman kishi zanyi dake ba zama zanyi dake amatsayin ki na k'anwata kuma abokiyar zaman aurena hajju daman kinsan muna San juna duk cikin y'an uwan mu jinin mu yafi had'uwa to mai yasa Afanan bazaki amince ki AURI Abban Adnan ba yana sonki mai yasa."

Kuka Afnan ta fara yi sanan ta matso kusa da hajju ta rungumeta tana fad'in"dan Allah Anty hajju kada ki sake wanan maganar dan Allah,Anty hajju bazan iya ba.. Kafin ta k'arasa ta tashi da gudu ta ruga d'akinta tayi masa key tana zuba kuka kamar an mata mutuwa..



Hajiya mama Afnan ce ta gyara zama sanan tace "hajju kafin a samu mace kalar ki sai an tona da yawa,mai yasa kika dage sai y'ar uwar ki ta AURI mijin ki,duk da akwai aure a tsakanin su kuma yana sonta ni kaina bazanso ta sanadin haka zumuncin ku ya lalace ba."

"Hajiya dan Allah ku fahimceni wallahi Abban Adnan yana son Afnan to mai ZAISA tak'i yarda bayan akwai aure a tsakanin su Hajiya Anas kullum da Afnan yake kwana yake tashi,nasan yana sona amma kafin yafara sona yaso y'ar uwata ne kinsani ba auren soyayya mukai ba auren had'i ne Amma wallahi Hajiya bayan IYAYENA ina yiwa uncle son da bazai misatuba inason ya cika burin sa,kuma yana son Afnan nima ina son Afnan mai ZAISA kuma na gujeta dan mijina yace yana sonta."
Tafad'a idanuwan ta suna kawo kwalla. Hajiya ce ta janyo hajju jikin ta tana k'ara bata hak'uri tana d'an bubbuga bayan ta cike da lallashi..


"Dare yana yi shine zaizo ya d'aukeki ko driver." Sunkuyar dakai tayi sanan tace yace min zaizo."
"Ok Allah ya kawo shi lafiya amma inaso kiyi shiru da wanan maganar zansan yanda za'ayi."
"To shikkenan hajiya nagode Allah yabar zumunci."
"Ameen yarinya ta Allah yayi miki Albarka yaji k'an iyayen ki."
"ameen ya Allah."




Tafiya take cikin hijab d'inta da yake har k'asa yamma ce sosai alamar yanzu aka tasosu daga islamiyya..

Yana kan mashin d'insa k'irar lifan yana tafiya da d'an gudu yana sanye da kayan ball a jikin sa,bai Ankara ba yaji mutanen wajen suna ta salati suna sallamain da sauri ya dawo hayyacinsa, su sund'auka ma ba bahaushe bane dan tamkar balarabe haka saurayin yake dan duk wanda ya gansa yaga jinin Arab,da sauri ya saukko daga babur d'in yana salati da sallalamin.

Ashna kwance a k'asa,inda Allah ma ya taimaka bataji wani ciwo sosai ba,nik'af d'in fuskarta ta d'aga tana shirin mik'ewa yayi sauri yazo wajan ya tsugunna yafad'in" subahanah I'm so sorry dan Allah kada ki d'ago bari muje asibity,yana fad'ar haka saiga mai adaidaita sahu yazo hucewa ai take wasu nata suka taimaka musu inda suka nufi wani private hospital wanda yake kusa dasu. Hankalin sa duk a tashe haka ya zauna ita kuma aka shiga da ita akayi mata treatment aka gyara nata duk da ciwon ma ba yawa..


Bayan magrif duk hankalin inna ya tashi ta tambayi Khalid da su sumayya inda Ashna ta tsaya

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment