Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

“zaki farako? ai yanzu nasan maganin
rashin kunyar ki”, kuka tafaramai ya dagota yace “hoo baby case, yau nabani
najama kaina”, ya langabar dakai yace “plz gimbiya just tell me maizai Saki
murna?”.
Ahankali tace “ni inason fiddausi tazo,anyi hutun school”, yay shiru yana kallon
dan bakinta, yace “kawu zai yarda?” Itama tai rau rau da ido tana yarfe hannu,”
to ka rokeshi ni Wlh konama kuka”,dariya yayi sosai yace “my sweet Eraj kenan,ki

dingamin magana ahaka kaman baby yana burgeni my sweet Baby doll ” tusa kanta
tayi acinya saboda yanda yabata kunya, ahankali yace “uhmm jiyadai naga… dukan
wasa ta kaimai tana kukan shagawaba ‘wlh karka fada’, hannun ya kama yana
kallonta yace “kika daken to saina karayi yau da daddare”, jikinta ne yahau rawa
ta rirrikeshi tana kuka tace “plz no Wlh bazan karaba” dariya yayi sosai yanda
yaga tarude haka ya dinga tonanta tanamai kuka har lokacine magrib yayi yakaita
tai alwala shima yay nashi yatafi masallaci.
Bayan sallan issha ya shigo da hadaddun kaji,da yogurt saida yadinga bata abaki
sanan taci yabata magani tasha da kyar, dakinshi ya dauketa yakaita ya kwantar
da ita kan bed dinshi yana mata wani irin kallo, kuka tafara rairai mai, kashe
wutan yayi yazo ya kwanta, kwato da ita yayi yaji jikinta na rawa, kanta ya
shafa ahankali yace “my baby babu abunda zan miki,just relax”, wasa da ita sosai
yayi sai wajen dayan dare sanan yajishi daidai ya daura kanshi akan kirjinta ya
hada hanunshi da nata sanan sukai bacci ahaka.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 12:25 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
53
Karfe 7 ta tashi tai wanka, jikinta yay sauki sosai dan batajin zafi kuma,
kasancewar tai salla tun asuba yasa ta zauna gaban mirror kwaliyya tayi sosai,
ta tashi ta bude wardrobe dinta dake cike da kaya, tunani take wani kaya zatasa,
gani tayi kananun kaya duk sunfi yawa a wardrobe din,ahankali tai murmushi tace
“my luv yafison English wears kenan” zaro wani black Jean 3quater ne da kadan Ya
wuce guiwa tasa, taga wani hadadden top pink lumshe ido tayi dan pink is her
best colour, daukoshi tayi tasa kayan sun kamata, figure 8 dinta yafito ras,
ahankali takoma gaban mirror ta zauna tana kallon kanta yanda taga kusan rabin
kirjinta awaje yasa taji bazata iya sa rigan ba, tashi tayi dan ta chanza
daidai lokacin Dr Muhammad ya shigo dakin yana sanye cikin suit da alama fita
zaiyi ya rike briefcase, baisan lokacin da briefcase din yafadi daga hanunshi
ba, Eraj wanda ganinshi yasa tajuya baya da sauri, dan batason yaga yanda rigan
ya bude kirjinta ta juyo da sauri jin karan faduwan abu, fadawa tayi a kirjinshi
dan batasan yana bayantaba, yanda ya kankameta yana shinshina wuyanta yana
shakan kamshin turaren yasa tadan tsorata, ahankali yafara kissing wuyanta,
daukanta yayi ya kwantar kan gado,hakuri tafara bashi ganin irin abun shekaran
jiya zai kara mata, Dr Muhammad bai sarara mata ba saida yasamu natsuwa irin
wanda bai taba samuba tunda yake, daukanta yayi yamata wanka yaje yay nashi koda
yaduba agogo yaga daya tayi na rana agurguje yay salla, ya dawo inda take kan
gado yamata kiss a kumatu yace” baby ina zuwa yanzunan, ki tashi kisa kaya zan
dawo anjima” da sauri da sauri sauri yafita yaja mota sai airport.
Da kyar ta lallaba tasa kayan, ta tabusar da gashinta tai salla, bacci takarayi
saboda wani kasala da ciwon jikin datakeji Wlh inhar hakane aure nada wuya
sosai,
Shigowa yayi dakin yana janye da trolley yace “zauna” ta zauna tana murmushi
daki ya shiga ya ganta kan daduma tana bacci murmushi yayi yace lazy kawai,
ahankali yake lasan bakinta bude ido tayi tana ganin shine ta mike da sauri
dagata yayi yacire hijab din yaja hanunta suka fito falo ganin fiddausi yasa
tasaki kara tafada jikinta tana murna suka kankame juna, murmushi yayi yakada
kai yace “yarinta bazai taba barin Eraj ba” dakinshi yashiga.
Kwanan fiddausi biyu takoma, akwana biyun nan Eraj tare da fiddausi take kwana
taki zuwa dakin Muhammad, yay fushi ya zuba mata ido, tadinga shan abubuwan da
fiddausi takawo mata inji atine, aiko ranan da fiddausi ta tafi ta raina kanta
dan Muhammad baya wasa da wanan, saida yafanshi kwana biyunshi cip da baiyiba.
tun bata sababa harta zo tasaba da yanayin shi,tunda ta lura haka mijin nata
yake kullum addu’an ta shine kar Allah yakawo ranan da 1st lady zata gane.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 1:18 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
54
Yau kimanin watansu uku da aure kenan, Eraj takara kyau da haske ta cika sosai
tayi kiba, shida Dr yasan meke faruwa amma ya shareta bai fada mataba. Bangaren
Dr Muhammad (Oliver ) yadage da karatun addini,yana zuwa wurin imam din villa
yana mai karatu. Haryau mum daidai da digi bata tabajin son Eraj aranta

ba,haushin ta takeji ta mayar mata da only son dinta musulmi, dudda ta lura Eraj
nada kirki, batada rashin kunya, amma haushinan yahanata tasota, dudda matar
danta datafi komi so a duniya ne, aiki ko sai wanda yakaru dazaran Mr president
yafita xata kirata, Eraj tafara aiki kaman jaka bata taba nuna mata tagaji
ba,haka kuma bata taba fadama Dr ba,dan tasan bakara min aikinshi ba yaje yay
fada da mum dinshi kan ita.
Yau takama monday, misalin karfe 12 Eraj na falon mum tana moping sai zufa take,
ta mugun gajiya danyau zazzabi takeji sosai dawani mugun ciwon mara, amai taji
yazo mata da gudu ta shiga visitors toilet dake falon tayi tafito, tacigaba da
moping din ahankali tana share zufa dan jiri jiri take gani, tass taji saukan
mari a fuskanta ahankali ta dago kanta hawaye yacika idonta taga mum ne tana
huci tace “are u blind kalli bayanki duk baki moping ba”, ahankali tadau bucket
din tana ganin jiri tafara tafiya kafanta ne ya turgude tip kakeji ta xamiye
tafadi, mum ta daura kafa daya kan daya tana “good 4 u, ki tashi ki cigaba da
aiki kafin na kirga uku, dan kara miki zanyi”, Eraj dake mukurkusu akasa tanajin
azaba tafara kokarin tashi daidai lokacin Dr da Mr president suka shigo dakin,
arude Dr ya dagata yace “menene my baby?” Mr president yabi 1st lady dawani
mugun kallo bata damuba cigaba da karanta magazine dinta, Eraj kuka tafashe
dashi tarike rigan Muhammad sosai tana nishi da karfi, arude yasa hannu ya daga
sket dinta yaga jini nabin kafanta da karfi yace “dad bl…..blo..lood… da sauri
Mr president ya karasa wajen ya tsugunna, mum ajiye magazine din tayi jin ance
blood tataso, Dr Muhammad daukanta yay kaman baby harya juya zaifita ya kalli
mum yace “wlh mum if i lost my baby baxan taba yafemiki ba”, ya goge kwallanshi
yafita, Mr president ya kalleta a wulakance yace “if I lost my grandson, just
get ready to sign divorce papers, u are nothing but a wicked woman,shame on u
Kristina” yay tsaki yabi Bayan Dr.
Bayan fitansu 1st lady tafara kuka kaman mahaukaciya, ahankali tafara” baby,
little baby,am going to be a grandma”, saikuma ta share hawaye tana murmushi
tace “my Oliver is going to be dad”, da sauri ta mike tabi bayansu.
Taimakon gaggawa Dr da wata likita mace suka bata Allah ya taimakesu cikin bai
fitaba, fitowa daga dakin yayi Mr president yace “son cikin yafita” ahankali ya
rungume Mr president yana murna yace “no dad bai fitaba, saura 7 month a
haifamin baby… ganin mum tsaye tana murmushi yasa yasaki dad zaibar wajen da
sauri tarike mai hannu tana girgizamai kai.
shafa kanshi tayi tace “son forgive me plz,nasan nama kaida matarka laifi”, ta
share hawayen ta da sauri tace “amma yanzu komi yawuce tunda zan zama grandma
zakuban baby ina muku rainon shi ko son”, hanunshi ya fizge yace “u are a joker
mother, bazan taba bari kitabamin baby ba, ko kinmanta abunda kikace ne? Inda
nai yanda kikace da haryanzu bamu samu cikiba,shine yanzu zakizo kina murna,
don’t even think dat dan bazaki taba tabamin yaroba he isn’t ur grandson, kaman
yanda kikace am not ur son”, yajuya yafita daga ward din yana huci, zataima Mr
president magana yajuya yabi bayan danshi, ahankali ta sulale akasa tafashe da
kuka,tace” son karkaban punishment dinan,wlh I luv my grandson plzzz”, da kyar
ta mike dakin da Eraj take tabude ta shiga.
Maman Abd Shakur😘
[2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
55
Ahankali Eraj take bude ido,gani tayi 1st lady na kuka sosai, da kyar ta tashi
zaune dukda tsoro nacinta da kyar tace “mummy menene kike kuka?” Mum ta tashi ta
matso kusada ita, kan Eraj ta shafa tace “my daughter kiyafemin abubuwan
danamiki, nasan am a bad person, banyi deserving forgiveness nakiba”, tana
magana tana kuka, Eraj tarike hanunta tace “no mum,plz stop begging me, ni
bakimin komiba”, mum ta rungumeta suka fashe da kuka, Dr Muhammad ne ya shigo
yace “Eraj maihaka? Mekikeyi ajikinta?”, ahankali ta mikamai hannu yazo tahada
hanunshi dana mum, tace “da baya fushi da mahaifiyarshi, muma munmata laifi
munemi gafaranta,fushi Allah yana daga cikin fushin iyaye,munemi gafaranta
tasamana albarka a aurenmu”, jikin Muhammad yay sanyi ahankali mum ta rungumeshi
kuka, yakisa hannu ya rungumota, ya tsaya kallon Eraj,gyada mishi kai tayi,
ahankali yasa hannu ya rungumeta shima, duka aka hadu aka shirya a wurin,aka
yayyafema juna.
Kwananta uku aka sallamota.
Eraj nasamun kulawa sosai wurin mijinta, dad da mum, har rasa wanda yafi sonta

cikinsu take kullum burinta shine suma su musulunta kosa samu rahamar ubangiji
ranar gobe kiyama. Yayinda tunda tasamu ciki Dr Muhammad ke hanata sukuni, tana
iyakan kokarinta tana bashi hakkinshi shima yana kula da ita sosai kaman kwai.
Ayaune 1 ga watan January 2016,Eraj cikinta yay girma sosai,banawasa ba, gashi
taki bari amata scanning acewanta wai shishigi akema Allah,me dole sai anduba
abunda ya hallita, abari ta haifoshi saisuga ko menene, hakanan Dr Muhammad
yazubama gimbiyar ido. Tun safe Eraj kejin ciwon Mara, lokacin Dr na asibiti,
mum ne tashigo dakin tace “my baby where are u? nakawo miki vegetable soup din
dakikace grandson dina nason ci…kukan dataji yasa ta ajiye soup din a dining
tayi bedroom din, tabude uwar daka taga Eraj ta kuka tarike cikinta, da sauri
tabata kaya tasa tariketa tasa amota sai clinic, Eraj taci bakar wuya complete
24 hours tayi bata haihuba,gashidai tuntuni takai 9cm amma baby yaki fitowa kuma
ba’a mata operation ba dan anga takai 9cm, Dr Muhammad yafi kowa rudewa,dan yama
kasa komai wata likita ta karbai. da asussuba yana tare dasu mum da dad Amir
daya fadamawa Tun jiya, ya iso da matarshi fiddausi, Amir yace “abashi ruwa a
cup”, Muhammad yakawomai, addu’oi yayi aruwan duksu Mr president na kallonshi,
yaba Muhammad yace “jekai bismillah kabata Tasha”, Muhammad na zuwa yabata ko
minti daya Eraj data gama galabaita bata karaba tai wani nishi saiga kakkyawan
namiji mai kama da ubanshi yafito, Muhammad yarike yana kuka, chan takara
numfashi saiga wata mace tafito, Muhammad yakara rikewa yana hawaye, chan takara
nishi na uku yafito namiji, Muhammad yamika ma nurse biyun dake hannushi, mikama
Dr Muhammad hanunta tayi, ahankali yariketa, duka takai mishi tace “Wlh bazan
kara yarda muyiba,dama haka haihuwan yake” ihu tayi ta cukuikuyeshi tace
“Allaaaaaaah!, fus kakeji wani kakkyawan namiji yafito tare da placenta,
ahankali Dr muhammad ya sulale akasa yasume warwas.
Nurse tai maza ta lullube yaran tasasu agadajen su,ta gyara mamansu da wurin
tsaf, ruwa ta yayyafamai ya farfado ahankali yace “nurse da gaske QUADRUPLETS
matana ta haifa ko mafarki ne?” Nurse ta girgixamai kai tace “yess sir, yara
hudu matarka ta haifa”,wani ihu yayi yadau nurse din yadaga ta sama,tace” sir”
da sauri ya ajiyeta yafita dakin da gudu dad yafara rungumewa saikuma yasakeshi
yafara rawan Micheal Jackson, Amir yay shiru yana kallon yanda Muhammad ke rawa,
dan yaga yana abu kaman OLIVER da, dad yace” menene Oliver?”, ihu yasakeyi ya
fara jujjuya mum yana waka,sweet mother I no go ever forget d suffer wy u suffer
4 me”, sakin mum yayi ya rungume Amir yace “Amir Eraj give birth to
QUADRUPLETS, yanzunan”, Amir yace “yi sujudu shukur,ba rawaba” da sauri yay
sujjada awurin yana godema Allah, nurses suka taru awurin Dr Muhammad raba kudi
kawai yake, ahankali mum ta matso kusada Amir tace “Amir I accept ur religion,
tun jiya likitoci sunkasa sa ahaifi jikokina, na karanta Bible,namata addu’a
amma bata haihuwa, daga zuwanka kai addu’anku ta haihu, is a miracle, it clearly
shows dat ur religion is d best, plz kasani a addininku”, da sauri Mr president
yace “me to Amir, I accept ur religion”, Dr Muhammad ihu yakarayi yay sujjada
yace “Allah I luv yhu, I luv yhu Allah, thank yhu Allah, Allah thank yhu……
yafashe da kuka sosai yace” nai alkawarin yin azumi 7 saboda wanan farin cikin
dakabani yau Allah, wanan rahaman dakamin ya Allah, iyayena sun musulunta,matana
ta haifamin 4 babies, ALHAMDULILLAH, ALLAHU AKBAR.
Maman Abd Shakur😘
[2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
56
Ahankali Eraj ke bude idonta, taga 1st lady tadau kakkyawan jaririya mace, Mr
president yadau namiji, Amir da fiddausi sundau wani namiji, sai taga Dr
Muhammad dake gefenta ya rungume wani baby idanunshi a lumshe tabashi tayi tace
“mijin ina baby dana Haifa?”,da sauri ya kalleta da murmushi yace “my baby doll
kin tashi, just look at our fyn babies”, yamika ma Eraj daya, yatashi yakarbo
sauran yana kawo mata binshi take da kallo tasaki baki tace “dukni na
haifesu?”,Dr Muhammad yace “yes baby,ke kika haifesu”, ta zaro ido tadafe kirji
tace “Ni” 1st lady tace “yess my daughter ” kuka tafashe dashi sosai, tace “na
shiga uku ya zanyi dasu,” yaranne suka fara kuka mazan su uku, mace na hannun
mum tana tsotsan hannu, Dr Muhammad da murmushi a fuskanshi yace “baby basu
abincin su”, kwanciya tayi ta juyamai baya tana kuka, “wlh bazan iyaba”,kuka
sosai, zaiyi magana mum tace da yarensu “kyaleta is normal, yarinyace gobe zata
sakko”, daukan yaran tayi, Dr Muhammad yatafi yasiyo musu madara Friso gold, mum
tahada musu suka farasha da yamma aka sallamesu.

Saida yaran sukai 2days sanan Eraj tabasu nono,shima dan Amma takira awaya
tamata tatas,aiko tasha azaba, dan maza biyu mum ta daura mata kan kafa suka
farasha, ihu tayi saboda zafi Dr Muhammad ya tsugunna yana hura mata nonon,
harara ta ballamai dan fushi takedashi sosai, suna gamasha sukai bacci aka daura
mata macen da dayan namijin, macen kadan tasha ta zare baki tana kallon Eraj, Dr
Muhammad yatabata yace “look mai kama dani tana kallonki” ahankali ta daura
idanunta kan yarinyar kakkyawace fara,kaman baturiya, duka yaran da Muhammad
suke kama,take taji sonsu ya shiga ranta sosai. Professional nanis 4 mr
president ya dauko masu kula da babies din,jikokin shugaban kasa, aranan Mr
president da yanzu sunanshi ABBAKAR yay ma duniya declaring cewa yadawo
musulmi,babu wanda yakai yan arewa murna, cewa shigaban kasa ya musulunta
yayinda 1st lady ta dawo AISHAT.
Ranan suna anyi shagali ankashe kudi,har abokanan Muhammad nada Daniel,
David,Dan,da Dave saida sukazo sunan, yaran sunci sunan TAUFEEQ,THARIQ,TALIB,
TAUFEEQA,inda Fiddausi tabata nickname inteesar.
Eraj ne zaune adaki taci gayu ga yan hudunta, suna sanye cikin kaya na alfarma
sunyi kyau,sun kara girma da haske. Dr ya shigo, kiss yamata yace” baby “, tace
naam tana fari da ido, yace “abokina natun childhood, dan nijar ne, yazo min
congrats, suna falo taso muje” rike hanunta yayi suka fito falon idanunta suka
sauka kan HYDAR HUNTER da matarshi KHALEESAT, da yaronsu dan shekara four
kakkyawa mai kama da baban HIDAYATULLAH, yanacin chocolate, khaleesat rungume
Eraj tayi tace “nyc to meet u amaryan Dr Muhammad”, Eraj tace “likewise amaryan
Hydar Hunter” Dr Muhammad da Hydar suka tabe baki sukace “waya cemuku bazamu
karo aureba”, dariya dukansu sukayi sukace CHEERS TO DIS MOMENT OF HAPPINESS.
ALHAMDULILLAH.
SUBHANAKALLAHUMMA, WABIHAMDIK,NASHADU ANLAILAHA ILLA ANT,NASTAGFIRUK,WANATUBU
ILAK.
Naso ace littafin KABILAR MU yafi haka yawa,amma narageshi ne saboda wasu
dalilai nawa wanda some of u sunsan hakan.
Gaisuwa ta musamman gareku;
KHALEESAT; mata agidan hydar, ya ga hydar, kanwa ga hydar.
KAUSAR LOVE;my sweety potatoe, u belong to me, and I belong to u ooo.
YA BINT NA;Highly respected,honourable, sweety ND
Ina gaidaku.
Ummi aysha
Fiddausi sodangi.
Mrs Adams.
Zainab hamza.
Aisha zagi.
Da sauran group members Dina.

sweetest yaya ever.

EPILOGUE
Turns to ALLAH,He never far away,put ur trust in him,raise ur hands and pray, Oh
ya ALLAH, guide my steps don’t let me go astray, u are d only ONE,who show me d
way nd guide me to d right path.
Aishat Muhammad AKA Maman Abdush-shakur.😘
Luv u my fans.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On KABILARMU
avatar
fadila-9

1 year ago

Reply

Bana gajiya da karanta wan'nan littafin Allah ya karamiki basira ya kareki daga sharrin makiya

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fadila-9

Ameen

Please Login or Register in order to submit comment