Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanshi tace “wayanan kasha, duk randa na gano ka
kusanci goat dinan saina daga makasu, Oliver I forbid u, na tsine maka inhar ka
kusanceta, bazan taba son musulma a matar kaba, and dis is ur punishment Oliver
na dawowa musulmi,idan kaga dama tell ur dad zan gamu dakai”.
takalli Eraj dake kuka sosai ta balla mata harara tace ” wuce mutafi kimin

aiki”, jikinta na rawa dan mugun tsoron matar take ta mike jallabiyar ta fadi
akasa, ahankali Muhammad ya mika mata riganta tasa da sauri mum tasakai tafita,
Muhammad ya jawota jikinshi ya rungumeta ya share mata hawaye “stop crying my
baby” kiss yamata abaki da sauri ta kwace kanta tabi bayan mum tana kuka.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 4:03 PM] Hafsat Abj: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
51
Ihun tsoro tayi tasa hannayenta tarufe kirjinta da sauri tana hawaye, wutan
dakin taga ya kashe ya kunna musu A.C, cikin duhun da gudu tayi hanyar fita,
fizgota yayi ya dauketa ya nakata akan gado, hayowa gadon yayi da zafi zafinshi
yafara mata wasu irin abubuwa,ko ina yasamu yakema kiss, ya shafa nan ya shafa
chan ya matseta sosai ajikinshi, kuka Eraj tafara harda na fitan hankali sai ihu
takemai tana “mum Dr, mum tsinuwa”, ahankali ya tsayar da abunda yake mata,
murya adishe yace “keep quiet” shiru tayi jikinta na rawa da kyar yace”baby
doll, Amir yacemin ba’ama any mahaluki biyayya a wurin sabama mahalicci
(ALLAH ),abunda mum tace karnayi sunna ne,hakkin junan mune wanda dole mu
saukeshi, mubiyama kanmu bukata, banason na tauye miki hakki,banison ki
tauyemin” Eraj tai shiru dan tasan maganar shi gaskiyane, matseta yakara yi
ajikinshi sosai muryan shi takara kankancewa kaman tamai ciwo, yace” baby ki
taimakamin, wlh I luv yhu,bazan iya hakura yauba,am suffering a lot, rabona da
mace tun ranan dana fara ciwo”,ahankali yace” kinason na komama dabi’una na
Dane?”ta girgiza kai tana matsar hawaye, yace” to kibarni na samu natsuwa,4 d
1st tym nasan nai aure,just cooperate”, bai jira maizata ceba yahada bakinshi
da nata yana tsotsa, yacigaba da wasanni da ita sosai kaman mahaukaci, kokarin
shigar ta yake Eraj zafin dataji yasa tai mugun ihu ta kaima duka abaya tare da
fincike bakinshi daga nata, tureshi tayi ta mirgina tafadi akasa tana kuka,” kai
wlh mugu ne baka da tausayi”, ta cigaba dajan jiki tana laluben hanyar kofa
cikin duhu tana cemai mugu mara tausayi, Muhammad na kwance akan gado yana juyi
sosai hawaye na kwarara, wani irin zuciya ta ciyoshi Eraj harta isa ta dinga
wahalar dani haka, ita wacece?, tashi yayi akan gadon, saitin inda yakeji
muryanta tana cemai mugu yayi azuciye, dagata yayi tafara tittirjewa tana ihu
tana dukan kirjinshi “ka kyaleni wlh mugunta kakeyi min kai mugu ne”, yanda
zuciya ta cishi yasa ya kifa mata wani wawan mari, hankadata kan gado yayi
yafada kanta, kuka tafara tana kayakuri bazan karaba, baimasan tanayiba,
wassanni yafara mata yana shafa kirjinta da hannu yana shan dayan, kokawa tafara
yi dashi saboda yanda takeji ajikinta dayana mata hakan, saida yaga tagaji da
kokawan, tagaji da fadan batada wani ragowan karfi, sanan yafara kokarin
shiganta ta karfi, ya rirriketa, ihu tayi sosai tace “ka yakuri natuba”, ko
sauraran ta baiyiba.
Chan takara sakin wani wawan ihu tace” Wlh natuba Oliver”,tacigaba da kuka kaman
ranta zaifita, ihu tasake saki akaro na uku, sanan ta sauke ajiyan zuciya
ahankali ta sume, Dr Muhammad baimasan wace duniya yake ba,yin abunshi yake
kaman yasami wacce tasaba,dudda yagane wannanne na farko amma bai tausaya
mataba,dan ta mugun batamai raiyau, kiran sallan dayaji ne yagane asubama tayi
ashe, ahankali yagama abunda yakeyi yafadi gefenta shima asume.
Sheshekan kuka ne ya farkar dashi, kallon agogon dakin yayi yaga karfe tara na
safe,ahankali ya juyo da kanshi ya saukesu kan Eraj dake kuka tana kallonshi,
hararanta yayi ya tashi tsaye, da sauri Eraj ta kulle idonta, murmushi yay
azuciyanshi yace “be expecting me later”, boxer dinshi ya dauka yasa yafita daga
dakin batare daya kalletaba, kuka Eraj tafahe dashi tanajin wani irin mugun zafi
kaman barkono akasanta.
Dakinshi ya shiga yay wanka yafito ya goge kanshi da towel ya zira jallabiyan
shi yay salla, zama yayi bakin gado shikadai ke murmushi, filo ya dauka ya
rungume saikuma yama filon kiss yace “I luv yhu my Hiraj, am ur 1st and will In
sha Allah be ur last, Allah yakara min sonki da komima”, tunanin jiya kawai
yake shekara da shekaru yayi yan mata dayawa bai tabajin wacce ta kamo kafan
Eraj akomiba, saikuma ya daure fuska ya kalli filon yace” ina fushi da ita taban
wahala sosai, sai anjima zamu shirya nabata magani”, kwanciya yayi akan gadon
yanata juyi so yake yaje ya ganta amma kuma yanason yanuna mata fushin shi,
saboda karta kara irin kuskuren, gashi kuma wani irin mugun sonta nakara
shiganshi. da kyar bacci ya kwasai.

Eraj na kwance inda ya barta tanajin lema lema akasanta amma ko motsi takasa
saboda azaba, wani haushi da tsoron shi takeji duka alokaci daya, tana wurin
kwance bakinta yabushe saboda kishin ruwa, taji ya shigo, zama yayi abakin
gadon yana share mata hawaye,ganin lebenta a bushe yasa ya dauko mata ruwa ya
daura kanta akirjinshi yabata tasha sosai sanan ta cire kai, maidata yayi
yatashi ya shiga bayi yahada mata ruwan zafi da salt, zuwa yayi ya dauketa zanin
gadon data rufe jikinta dashi ya cire ya yar, ya kaita bayin, kuka take sosai
dayana gasta ta kankameshi sosai, yana hura mata fuska, saida yagama ya samata
kaya ya daurata a dadduma tai salla, ya kawo abinshi abaki yabata taci kadan,
yabata magani da kyar tasha, zai mata allura tahana, daure fuska yayi yace” ki
tsaya malama”, sai alokacin yamata magana tsayawa tayi yamata tanata
kuka,tsoranshi takeji sosai bana wasaba, kwantar da ita yay a dadduman ya gyara
gadon, yacire zanin gadon yasa wani, koda yagama yaga tamayi bacci tausayinta
yaji yakamashi kwantar da ita yay akan gadon ya zauna gefenta yana shafa gashin
goshinta.
Maman Abd Shakur😘

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
48
Tana biye da mum harsuka kai side dinta, palo ne babban gaske mai shegen kyau
yaji kayan alatu, da kyale kyale, ma aikata ne duk da uniform a jikinsu kowa na
nashi aikin, gyaran murya mum tayi yan aikin suka juya sukabar falon, mum ta
juyo ta kalli Eraj da jikinta ke rawa tace “ke kika kwacemin yaro ko?”da sauri
Eraj ta girgiza mata kai tana matsar hawaye, mum ta bugata da bango,Eraj zatai
ihu mum tace “shiiii”, da sauri ta hadiye kukan, dagota tayi ta shake wuyan ta
Eraj ta kwalalo ido waje, mum tace” listen attentively, dagayau koda hannun ki
kika bari Oliver yakara tabawa wlh wlh saina kasheki kijina ko”, Eraj idanunta
sunyi ja, sakin wuyanta mum tayi ta daka mata tsawa tace “kinaji nako Eraj ta
girgizakai, mum tace ko hannunki karki bari yakara tabawa balle haryama miki
kiss ko hug ballema ajega babban,karki sake kibari ku kara kwana daki daya kina
jinako”, da sauri Eraj tace “to mommy”. Mum ta tunkudata tace” je kitchen kimin
plantain pudding da Edikaiko soup,nabaki 30min ki gama”, Eraj cikin kuka tace
“Mum menene Edikaiko soup?” Mum tace” na ur father be Edikaiko, wuce kitchen ki
dafamin zan shiga meeting da governors wife,dazaran nafito zanci” tajuya tahau
stairs saikuma tajuyo tace “if u want to save ur skin to inabaki shawara karki
fadama Oliver ko Mr president abunda nace” tai tsaki tace “goat”.
Kuka Eraj taci sosai ahankali ta mike ta shiga kitchen din data gani abude, gas
din kadai data ganima batasan ya ake kunnashi bama, to mema Edikaiko soup din?
Tadaisan plantain pudding shine tuwan plantain zata iyayin wanan amma to wazai
tayani kunna gas din duk takori yan aiki, tsayawa tayi a kitchen din shiru sai
tunani take, jitayi anrungumeta tabaya anmata kiss a bayan wuyanta da sauri ta
juyo ganin Muhammad tayi yana mata murmushi yace” baby doll me kikeyi a
kitchen?”, tureshi tayi daga jikinta da sauri ta koma baya, shiru yayi yana
kallonta, yace” I said wot are u doing in d kitchen?”
Kuka tafashe dashi tace “mum tace nadafa plantain pudding da Edikaiko soup, and
ni banma san meshi ba”,janyota jikinshi yayi yace “is OK baby doll, together we
will balance d equation,tare zamuyi girkin”,da sauri ta kwace jikinta tace
“nidai ka kunnamin gas kawai katafi banason ta ganka”, saukar da ajiyan zuciya
yayi ya kunna mata gas din ya zauna kan dining tsakiyar kitchen din yadafe
kanshi, Chan ya ciro wayanshi yay browsing yanda ake dafa soup din da sauri ya
mike ya matso kusa da ita, hannunshi ya daura kan cikinta yace “baby look, ga
yanda ake soup dinan”, ture hanunshi tayi ta matsa da sauri, fizgota yayi ya
rike fuskanta yana kallon kwayar idonta ahankali yace ” what’s with you baby
doll? is lyk u are avoiding me”, kara tureshi tayi tace “katafi banason mum tazo
ta ganka anan ne” Matseta yayi ajikin bango yana mata wani irin kallo da gudu ta
tureshi jin tuwon na kauri, tsaban rudewa hannunta tasa zata cire tukunyan daga
wuta, ihu tayi ta koma baya tana kuka, tsaki Muhammad yayi yace ” I don’t know
wot d heck is wrong with mum” kama hanun nata yayi ya wanke mata a tap ya zaunar
da ita kan dining, da kanshi ya saukar da tuwon ya kwashe duk yay baki, tunkunya
ya daura yayi miyan da taimakon goggle dukda miyan batai wani kyau ba, zubawa

yayi a plate yahada a tray yamikama Eraj dake kuka yace ” baby doll yi sauri
kikai mata a meeting room din a upstairs, ina jiranki anan kizo muje daki nasa
miki magani”. Ahankali ta tashi tadau tray din ta tafi yabita da kallo yanda ko
ina a jikinta ke motsawa tana tafiya.
Knocking tayi akace ta shigo, matane masu aji da class zaune, 1st lady nakan
wani babban kujera, murmushi mum tayi tace kin kawo kanki. Ajiye abinci tayi
gaban mum, ahankali tace “mum ga abincin” dan murmushi mum tayi sanan tasa hannu
ta gutsuro tuwo kadan ta dangwali miyan takai bakinta Eraj tafara addu’a jikinta
na kakkarwa, da sauri mum ta tofar da abincin gefe tadau ruwa tasha da gudu
saboda wani azababben yaji dataji a miyan, kallon Eraj da harta fara hawaye
tayi ta daka mata tsawa ni kikeso ki kashe?!, ta buga tebir’ yau zanyi
maganinki’ Eraj bata ankaraba taga mum tadau miyan ta watsa mata a kirji wani
ihu Eraj tasaki saboda zafin miyan, Muhammad dake falo jin ihun baby doll dinshi
yasa yatashi da gudu yay stairs.
Maman Abd Shakur😘
[2/16, 1:46 PM] Aishat muhd:

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
49
Fadawa dakin yayi yaga Eraj ta rike riganta tana kuka,duk miya yabata
ta,idanunshi suka kada sukai ja,ahankali ya tako yana tafiya kaman zaki ko
kallon mum baiyiba yaja hannun Eraj kokarin kwace hanunta take amma yamata rikon
karfi,mum tace “nizan kwashe miki plate din? ki dawo ki kwashe su”, juyowa
Muhammad yayi idanunshi sunyi ja ya kalleta zaiyi magana, sai kuma yay shiru,
Eraj ta fizge hanunta tazo ta tsugunna ta dauke kwanukan suka fita kitchen ta
ajiye, Muhammad ya rike hanunta ta kwace, kallonta yayi suka wuce side dinsu,
bayi ta shiga da gudu ta sakanma kanta ruwa saboda yanda wurin kemata zafi, ta
dade tana wanka daga baya ta daura towel tafito, Muhammad ya dauko kayan aiki ya
zauna kusada ita yace” bude nasa miki magani”, kama jikinta tayi tace “no
baniso”, rike hanunta yayi ta fizge da sauri tamai ihu tace” nika kyaleni yadena
min zafi” alhalin zafi yake mata sosai, idanunshi sukai ja yace “kinsan idan
fatanki ya daye I will not be happy ko,bayan ke amanata ce,kibari nai
aikina”,xai riko hanunta ta tureshi ta mike zata gudu,da sauri ya rike hanunta,
ya fizgota jikinshi ya matseta gam,allura yahada da hannu daya bata ankaraba ya
daga towel din ya tsira mata, baima ciro alluran daga jikintaba tafara bacci,
ahankali ya zare ya liliya wurin, daukanta yayi ya kwantar kan gado, ahankali
yasa hannu ya kwance towel din, ganin kirjinta yasa wani irin abu yafara
fizganshi da kyar ya saita kanshi ya shafa mata magani a inda yay jajir din, bai
rufeta da towel dinba ya barta ahaka ya kunna mata Ac yafito daga dakin, kukun
su yagama abinci ya kawomai kadan yaci yay shiru yana tunani.
Wuraren karfe 4 ta tashi daga bacci, ganinta ahaka yasa ranta ya mugun baci dama
jikina yakeson ya kalla inda mum tazo ta ganni ahakafa,tashi tayi saikuma taji
wurin baya mata zafi, kaya ta dauka tasa ta fito Palo yana zaune yana danna
laptop ko kallonshi batayiba fuuu ta wuce kitchen, tsumin da Atine ta bata wanda
ita atunaninta juice ne kullum saita banka ta dauko tasha, ta zauna a kitchen
din ta cinye fruits din data gani a fridge sunyi sanyi,wanke hanunta tayi tafito
zata wuce tadiyota yayi yana dariya yace”yee I catch u”, gashin kanta ya gyara
mata yace “mena miki kike fushi?”.
Ballamai harara tayi da manyan idonta ta tureshi ta tashi ta shiga daki da sauri
yabiyota yana “my luv menene wai kike fushi?” yay maganan duniya taki kulashi
har lokacin magrib tayi masallaci cikin Villa yatafi sai wuraren 10 na dare ya
shigo cos ya tsaya wurin dad.
Dakinshi ya shiga yay wankanshi yafito ya shigo dakinta yaga hartamayi bacci,
ahankali taji kaman ana shafata ana tsotsan bakinta,mikewa tai da sauri ta kunna
wuta ta daure fuska mai haka? Hannunta yazo zai kama ta janye, bai damuba ya
kwantar da murya yace” baby doll hakkina nakeso”, gabanta ne yafadi saikuma ta
kallai tace “ka manta abunda mum tacene, kanason tsinuwanta yakamaka?” Dafe
kanshi yayi yay tsaki yace “Ooh not dis again, 4 godsake baby kidena maganan
mum, tace am not her son den batada right dazata ce karna kusanceki”, yakara
matsowa kusa da ita da gudu ta sauka daga gadon hartana faduwa ta tashi duk
arude take tace “no Dr gaskiya nidai a’a don’t even try to touch me,kama mamanka
biyayya”, sakkowa daga gadon yayi da gudu tayi hanyar falo, taku daya yayi
yakamota.

Maman Abd Shakur😘
[2/16, 2:51 PM] Aishat muhd:

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
50
Matseta yayi sosai jikinshi na rawa yace “plz baby kiban karna mutu dan Allah,
forget about mum, dama yanzu ba adinina daya da itaba,so is not dole namata
biyayya” Eraj ta tureshi tace “u are wrong, in our religion dole kama mum dinka
biyayya koda kuwa bokace, and as for now saita hakura ta janye tsinuwar sanan
zanbaka kaina”, fita tayi daga dakin tatafi falo ta kwanta akan kujera tabar
Muhammad a tsaye idonshi yay ja,yadade ahaka sanan ya fito falon,kulle idonta
tai da sauri ya tsugunna agabanta zai rike hanunta tai sauri ta janye, muryanshi
na rawa yace “plz baby help me Dan Allah am begging u karna mutu”, magananshi
har zuciyanta yataba,yay shiru yana kallonta ahankali yakara cewa plzzz, cikin
tsiwa ta tashi tace “nika kyalen…..I bata karasa magananba saboda hawayen data
gani a idonshi,tai sauri ta koma ta kwanta, share hawayen shi yayi yace naji
shikenan amma plz kitashi kije ki kwanta adaki,ni na kwana adakina to mikewa
tayi tawuce daki ta kullo kofa da kyar ya iya tashi ya shiga dakinshi juyi ya
dingayi akan gado yarasa inda zaisa kanshi, gashi Amir yacemai zina haramunne a
Islam, kuka yafara sosai kaman yaro da kyar bacci yay gaba dashi.
Koda gari ya waye Eraj ta tashi taga bayanan tadamu,amma kuma dataga akan
gaskiyanta take yasa abun baiwani dametaba.
Kimanin sati biyu kenan,kullum abunda ke faruwa kenan har kuka yakema Eraj amma
sam tace sai randa mum ta janye,damuwa tama Muhammad yawa,yayinda damuwa tama
itama Eraj din yawa dan yanzu aiki mum kesata sosai take wahala.
Yau takama Friday, karfe 8 nadare Muhammad ya shigo gidan,zama yayi afalo yay
shiru ahankali ya mike dakin Eraj ya shiga ya ganta tana kwance da rigan bacci,
tsugunnawa yayi agefenta yace “my baby plz kibani yau”, kallonshi tayi hawaye ya
cika idonta ta girgixamai kai, kifa kanshi yay da gadon yahau rera mata kuka
kaman yaro, mikewa tsaye yayi ya share idonshi ya kalleta yace “baby saboda
kinga ina mugun sonki ne yasa kike wahalar daniko,kinaso na fada halaka ko, to
kisani duk halin dana shiga ke kika jamin zanje nasamo wacce zata yayemin
yanayin danake cikin, and Wlh duk randa zaki shigo hanuna yanda bakiji tausayina
ayanzu ba bazanji tausayin kiba,saikin raina kanki”.
Jin yana nufin mace yasa kishin Eraj yataso ta mike itama idonta yacika da
hawaye tace “karka tausayamin din, yaushe zaka gane am doing all dis 4 ur own
good, banason tsinuwar mamanka ta kamaka, am doing all dis because I luv
yhu,inma baka saniba yau kasani, banason kafada tsinuwar mamanka,ko fushin ta”,
cikin ihu yace mata “damn her, who did she thinks she is dazata shiga rayuwata,
dan kawai ta haifen.( ni m shakur nace tofa dabi’ar kiristancin ta motsa,bari na
matsa gefe kafin ya gaujeni).
Yace Eraj” I said damn her, inda uwa ce tagari da bazataso na wahala
hakaba,batasan menake going through ba”, Eraj tace “bakada kunya Dr Wlh,kuma
tunda ka zagi mum ko zaka mutu bazan bakaba,duk abunda zakayi kayi”, turata yayi
akan gado yajuya yafita daga dakin yana share hawayen idonshi, Ya bugo mata
kofan fummmm.
Eraj tafadi akasa tasa kanta acinyanta tana kuka,ahankali tace”am sorry my
luv,nabata ma rai yau,but wot can I do?”,jin kakarin amai yasa ta mike da sauri
ta fita falo,Muhammad tagani da kwalban giya ahannu yasha kadan yana amai,da
sauri takarasa wurinshi zata rikeshi ya daga mata hannu da kyar ya mike ya buga
kwalban giyan da center table tarsassassa kakeji suka fashe. Eraj ta matsa baya
da sauri ganin yanda yake abu kaman mahaukaci, key motarshi ya dauka adudduke
yake tafiya harya fita daga dakin ya shiga motanshi yaja yabar gidan, wani
hadadden classic gidan matan banza yatafi, room 12 ya shiga ya kwanta akan
gadon,wata siririyar bushashiyar mace ta shigo tana karkada jiki tace sir bari
nai wanka na fito nazo, agabanshi tahau cire kaya kawar da kanshi yayi ganin
jikinta kaman na namiji ba irin na baby doll dinshiba, ahankali ya mike aduke
yake tafiya yafita ya shiga motanshi, kifa kanshi yayi yana hawaye karan
wayanshi yaji ganin Amir yasa ya dauka ahankali suka gaisa jin muryanshi wani
iri yasa Amir tambayanshi lpy, da farko yaso yaboye ma Amir amma daga baya

yafadimai komi. saida yagama Amir yace “Muhammad kajega matarka, kasamu
natsuwa”. Da sauri Muhammad yace “tsinuwar mum fa?”.
Amir yace “annabi yace ba’ama iyaye biyayya a wurin sabama mahalicci,and abunda
mum tahana kayi sunna ne, danhaka bazaka mata biyayya a nan ba, kaje ga matarka
tun kafin ka fada halaka.”… da sauri Muhammad yace “Eraj bazata yardaba ai”,
Amir yace to ka tsaya jiranta har sai randa zata yarda. ya katse wayan da sauri
Muhammad ya tada motan sai gida, Eraj na kwance takasa bacci jitayi anbanko kofa
an shigo da sauri ta juya dauke kanta tayi da sauri takoma ta kwanta.
Zuwa gabanta yayi yace”baby doll ban hakkina” atsiwace ta tashi tace “nacema
bazan badaba kuma ka kyaleni” rike hanunta yayi ta fizge yace “baby doll don’t
push me plz,banaso nai forcing naki I luv yhu Hiraj”, wani haushin shi takeji
dan atunaninta ya riga yayi amfani da matar banza, tsaki tamai tajuya zata
kwanta batare data bashi amsaba, fizgota yayi yana huci,hannu yasa ya yaga rigan
jikinta daga sama har kasa.
Maman Abd Shakur😘

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
51
Ihun tsoro tayi tasa hannayenta tarufe kirjinta da sauri tana hawaye, wutan
dakin taga ya kashe ya kunna musu A.C, cikin duhun da gudu tayi hanyar fita,
fizgota yayi ya dauketa ya nakata akan gado, hayowa gadon yayi da zafi zafinshi
yafara mata wasu irin abubuwa,ko ina yasamu yakema kiss, ya shafa nan ya shafa
chan ya matseta sosai ajikinshi, kuka Eraj tafara harda na fitan hankali sai ihu
takemai tana “mum Dr, mum tsinuwa”, ahankali ya tsayar da abunda yake mata,
murya adishe yace “keep quiet” shiru tayi jikinta na rawa da kyar yace”baby
doll, Amir yacemin ba’ama any mahaluki biyayya a wurin sabama mahalicci
(ALLAH ),abunda mum tace karnayi sunna ne,hakkin junan mune wanda dole mu
saukeshi, mubiyama kanmu bukata, banason na tauye miki hakki,banison ki
tauyemin” Eraj tai shiru dan tasan maganar shi gaskiyane, matseta yakara yi
ajikinshi sosai muryan shi takara kankancewa kaman tamai ciwo, yace” baby ki
taimakamin, wlh I luv yhu,bazan iya hakura yauba,am suffering a lot, rabona da
mace tun ranan dana fara ciwo”,ahankali yace” kinason na komama dabi’una na
Dane?”ta girgiza kai tana matsar hawaye, yace” to kibarni na samu natsuwa,4 d
1st tym nasan nai aure,just cooperate”, bai jira maizata ceba yahada bakinshi
da nata yana tsotsa, yacigaba da wasanni da ita sosai kaman mahaukaci, kokarin
shigar ta yake Eraj zafin dataji yasa tai mugun ihu ta kaima duka abaya tare da
fincike bakinshi daga nata, tureshi tayi ta mirgina tafadi akasa tana kuka,” kai
wlh mugu ne baka da tausayi”, ta cigaba dajan jiki tana laluben hanyar kofa
cikin duhu tana cemai mugu mara tausayi, Muhammad na kwance akan gado yana juyi
sosai hawaye na kwarara, wani irin zuciya ta ciyoshi Eraj harta isa ta dinga
wahalar dani haka, ita wacece?, tashi yayi akan gadon, saitin inda yakeji
muryanta tana cemai mugu yayi azuciye, dagata yayi tafara tittirjewa tana ihu
tana dukan kirjinshi “ka kyaleni wlh mugunta kakeyi min kai mugu ne”, yanda
zuciya ta cishi yasa ya kifa mata wani wawan mari, hankadata kan gado yayi
yafada kanta, kuka tafara tana kayakuri bazan karaba, baimasan tanayiba,
wassanni yafara mata yana shafa kirjinta da hannu yana shan dayan, kokawa tafara
yi dashi saboda yanda takeji ajikinta dayana mata hakan, saida yaga tagaji da
kokawan, tagaji da fadan batada wani ragowan karfi, sanan yafara kokarin
shiganta ta karfi, ya rirriketa, ihu tayi sosai tace “ka yakuri natuba”, ko
sauraran ta baiyiba.
Chan takara sakin wani wawan ihu tace” Wlh natuba Oliver”,tacigaba da kuka kaman
ranta zaifita, ihu tasake saki akaro na uku, sanan ta sauke ajiyan zuciya
ahankali ta sume, Dr Muhammad baimasan wace duniya yake ba,yin abunshi yake
kaman yasami wacce tasaba,dudda yagane wannanne na farko amma bai tausaya
mataba,dan ta mugun batamai raiyau, kiran sallan dayaji ne yagane asubama tayi
ashe, ahankali yagama abunda yakeyi yafadi gefenta shima asume.
Sheshekan kuka ne ya farkar dashi, kallon agogon dakin yayi yaga karfe tara na
safe,ahankali ya juyo da kanshi ya saukesu kan Eraj dake kuka tana kallonshi,

hararanta yayi ya tashi tsaye, da sauri Eraj ta kulle idonta, murmushi yay
azuciyanshi yace “be expecting me later”, boxer dinshi ya dauka yasa yafita daga
dakin batare daya kalletaba, kuka Eraj tafahe dashi tanajin wani irin mugun zafi
kaman barkono akasanta.
Dakinshi ya shiga yay wanka yafito ya goge kanshi da towel ya zira jallabiyan
shi yay salla, zama yayi bakin gado shikadai ke murmushi, filo ya dauka ya
rungume saikuma yama filon kiss yace “I luv yhu my Hiraj, am ur 1st and will In
sha Allah be ur last, Allah yakara min sonki da komima”, tunanin jiya kawai
yake shekara da shekaru yayi yan mata dayawa bai tabajin wacce ta kamo kafan
Eraj akomiba, saikuma ya daure fuska ya kalli filon yace” ina fushi da ita taban
wahala sosai, sai anjima zamu shirya nabata magani”, kwanciya yayi akan gadon
yanata juyi so yake yaje ya ganta amma kuma yanason yanuna mata fushin shi,
saboda karta kara irin kuskuren, gashi kuma wani irin mugun sonta nakara
shiganshi. da kyar bacci ya kwasai.
Eraj na kwance inda ya barta tanajin lema lema akasanta amma ko motsi takasa
saboda azaba, wani haushi da tsoron shi takeji duka alokaci daya, tana wurin
kwance bakinta yabushe saboda kishin ruwa, taji ya shigo, zama yayi abakin
gadon yana share mata hawaye,ganin lebenta a bushe yasa ya dauko mata ruwa ya
daura kanta akirjinshi yabata tasha sosai sanan ta cire kai, maidata yayi
yatashi ya shiga bayi yahada mata ruwan zafi da salt, zuwa yayi ya dauketa zanin
gadon data rufe jikinta dashi ya cire ya yar, ya kaita bayin, kuka take sosai
dayana gasta ta kankameshi sosai, yana hura mata fuska, saida yagama ya samata
kaya ya daurata a dadduma tai salla, ya kawo abinshi abaki yabata taci kadan,
yabata magani da kyar tasha, zai mata allura tahana, daure fuska yayi yace” ki
tsaya malama”, sai alokacin yamata magana tsayawa tayi yamata tanata
kuka,tsoranshi takeji sosai bana wasaba, kwantar da ita yay a dadduman ya gyara
gadon, yacire zanin gadon yasa wani, koda yagama yaga tamayi bacci tausayinta
yaji yakamashi kwantar da ita yay akan gadon ya zauna gefenta yana shafa gashin
goshinta.
Maman Abd Shakur😘
🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺

52
Sai wuraren asr ta tashi, baya dakin. da kyar ta mike tsaye,ganin bazata iya
tafiya ba yasa ta shiga bayin da rarrafe, hada ruwan zafi sosai tayi ta shiga
kaman yanda taga yamata dazu, kuka ta dingayi ta dade sosai sanan tai normal
wanka ta daura alwala tafito, wata armless top tasa iya guiwa pink, takama
gashinta ta mulka turaren da Atine tabata ta zira hijab tai salla, tashi tayi
takoma gado ta kwanta saboda zazzabin datakeji da sanyi ta lullube da bargo.
Shigowa dakin yay da sallaman shi yana sanye da 3quater blue, da bakar t shirt
an rubuta finally got her ajiki, zama yayi abakin gadon ya shafa kanta yaji
jikinta zafi, ahankali ya dagota ya rungumeta yace” my baby sorry kinji ko, naje
duba dad ne baida lpy baifitaba, yace na gaidake Allah kara sauki”, ajiyan
zuciya ta sauke, saikuma kukan shagwaba, hawayen ya share mata, yama bakinta
kiss, idanunshi araunane ya kalleta yace “am sorry baby, banda intention din
forcing dinki,but u push me, kiyakuri kinji kiyafemin”, kuka takara fashewa
dashi ta fada kirjinshi, ya lumshe ido yana shafa bayanta yace “ya isa, kinga
jikinki da zafi ko”, da kyar yasamu tai shiru, ya mugun tausaya mata dan yasan
taji jiki sosai, ko matan bariki yana wahalar dasu balle Eraj dinshi karaman
yarinya. Falo ya kaita ya zaunar da ita yace “kinajin yunwa?” ta girgixa maikai
yace “ok”. zama yayi akasa Ya daura kanta akan cinyan shi tai lamo kamar yar
baby, rike hanunta yayi yay mai kiss ya kalleta yace “my baby fadamin mai kikeso
dazai saki farin ciki nasan,dan nabata miki rai jiya”, shiru tayi ta turo baki,
shafa bakin yayi, yay yar dariya yace

2 Comments On KABILARMU
avatar
fadila-9

1 year ago

Reply

Bana gajiya da karanta wan'nan littafin Allah ya karamiki basira ya kareki daga sharrin makiya

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fadila-9

Ameen

Please Login or Register in order to submit comment