Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mijin nawa Ni?’ Murmushi Amir yayi yace “baga mijinki kusa dakeba”,
tajuya ta kalli Oliver da sauri cike da mamaki. Amir yabude kofa xai fita yace
“kici abinci sanan akwai dadduma Al qur’an da kayan sawa ajakan incase kina
bukatan su”, yafita yajawo musu kofan.

Kallon Oliver take tana kuka ahankali tace “yanzu saida ka aureni ko?”zuciyarta
tace bake kikace saiya musulunta zaki aurai ba, atsiwace tace “toni nacemai ina
sonshi ne?”,kuka tacigaba dayi tana kallon fuskanshi yanda yarame yana sauke
numfashi ahankali tausayi yabata sosai, haka taci kukan tafara bacci akujeran,
tashi tayi tana gyangyadi chan karshen gadon taje ta kwanta ta kankame jikinta
saboda sanyin datakeji ahaka bacci yay gaba da ita.
Karfe 5 daidai ta tashi,kallon Oliver tayi taga har yanzu yanda tabarshi haka
yake, sauka tayi daga gadon wani kofa tagani budewa tayi taga bayine, wanka tayi
tana rawan sanyi tai alwala tafito, cikin kayan da Amir ya ajiye mata ta dauko
wata hadaddiyar doguwan riga golden brown sashi tayi da sauri tana kallon fuskan
Oliver,tadau babban rigan sanyi tasa sanan tai sallolin dake kanta harda najiya
da bacci ya kwasheta. bayan tagama ta dau Qur’an tafara karantawa, jin anbude
kofan yasa tajuyo wata mata tagani bakace kakkyawa saidai tadan manyan ta,tana
sanye da kayan sanyi, tadaure fuska tana kallon Eraj dake kallonta, matan cikin
fada tace “are u Hiraj?” Hiraj tamike da sauri tana girgizana mata kai alamun
eh, wani kakkyawan mari matan ta dauketa dashi,Eraj tarike kuncinta tana kuka
maina miki?, matan tace “o bakima saniba”, wani marin takara kaima Eraj “ke
kikasa dana yakoma muslim”, ta shake Eraj tana huci, Eraj tafara kakarin mutuwa,
bude kofan sukaji ankarayi.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 7:42 AM] Aishat muhd:

🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
42
Mr president ne ya shigo da sauri yace “saketa”, taki sakin Eraj, wani kakkyawan
mari ya sauke mata da sauri tasaki Eraj,Eraj takoma kusa da Oliver tana kuka
sosai ta rirrikeshi, Mr president ya kalli matar cikin fushi yace “har akama
yaronki aiki bakizo kin dubashi ba, saiyanzu dakikaji matar shi tazo shine
zakizo ki kasheta ko,dama tunda na shiga bedroom dinki naga bakinan nai zargin
kinanan, bakince ba danki bane tome yahadaki da matarshi?Wlh inhar nakara
ganinki adakin nan saina saba miki wuce kifita”, duk magannan daya mata cikin
yarensu ne da sauri tafita tana ma Eraj wani irin kallo.
Mr president ya matsa kusa da Eraj hanunshi yasa ya share mata hawaye yace” my
daughter is ok, bazata karaba kinji kiyakuri,I will always protect u”, Eraj ta
girgixa mai kai tana kuka, yace”no no no,to ai baniso kina kuka share
hawayenki”, da sauri ta share yace “gud, oya fadamin mekikeso dan banason
ganinki cikin damuwa, in son yatashi baxaiji dadi ba,tell me mekikeso?” ahankali
tace” I want to talk to my mum”,Mr president yace “ok anjima zan taho miki da
waya saiki magana da ita ko” ta girgiza kai. Yawuce yafita.
Karfe goman safe tana zaune kan kujeran gaban gadon tai shiru taji anbude kofa,
Dr da Mr president da Amir suka shigo, duba Oliver ya shiga yi, bayan wasu
lokaci Dr yacema Mr president ‘ur son is a fighter, kuma yanada good skin inda
akamai dinki harya hade’, Mr president yace “wot a miracle tnx Dr once again”,
Dr ya kalli Eraj dake binsu da kallo yace “welcome our madam, dont worry ur
husband yaji sauki farfadowa kawai yarage, just be prayaful yakusa tashi” Ta
dukar da kanta Dr yafita, Mr president yamika mata wani jaka, ahankali tasa
hannu ta karba,tace “thank you”, yadanyi dariya baisan mesa takejin kunyan
shiba, goshin Oliver ya shafa sanan ya juya yafita Amir ma haka dan bayason
tamai wani tambaya.
wayace tagani hadaddiya sabuwa fill, iPhone ta gold,lamban Amma tasa takirata
sun dade suna hira Amma ta warware mata komi sanan takara jaddada mata tadinga
shan maganin da Atine tahada mata,dakuma yima mijinta biyayya inya warke, tace
to ta kashe wayan. tabude jakan maganine birjik haka ta dauka tana sha da
madara wani dadi wani ba dadi.
Kwanna Eraj 5 a asibitin dukta rame danko kadan batajin dadin garin,danma tana
waya da Amma kullum datake kwantar mata da hankali, kullum Mr president da Amir
suna xuwa tayata hira,Mr president babu abunda baya saimata na ciye ciye amma
duk bata iyasha, idanunta sunyi zuru zuru kuka kam har ita kanta tagaji
dayi,kullum saita tofama Oliver addu’a kaman yanda Amma ta koya mata.
Yaune takama rananta na 6 a garin,misalin karfe 4 narana tana sanye cikin riga
da wando na sanyi red, sunmata kyau tasa dan kunne red,ta kama gashinta shima da

red ribbon,sai kamshi turare take wanda tagani cikin maganin da Atine tahado
mata, ta cire hijabi saboda taga suna knocking kafin ashigo. Tana zaune gaban
gadon tana kallon Oliver hawaye ya zubo mata ta share da sauri,kamo hanunshi
tayi ta rike tace “plz katashi ka kaini wurin Amma na, nagaji da garinan”,
tafashe da kuka hawayen ta na zuba atafin hanun Oliver,sakin hanun tayi ta kifa
kanta akan gadon tana kuka, ahankali hanunshi yafara motsi, zuciyarshi tafara
aiki, bakinshi yafara rawa yana kokarin magana, yayinda Eraj ke kuka sosai tana
nika tashi banason garinan plz Dr, muryanta yaji da kukanta na shiga kunenshi
suna yawo aduka sasan jikinshi, ahankali yake bude idonshi har suka bude duka
suka washe,juyo da kanshi yayi yaga Eraj takifa kanta a gadon tana kuka gashinta
ya barbazu a gadon, ahankali yake daga hanunshi daura hanun yayi akanta murya
chan kasa yace “my baby doll”, da sauri Eraj ta daga kanta, mikewa tsaye tayi
taja baya,kara goge idanunta tayi tagadai tabbas Dr Oliver ne ke kallonta yana
mata murmushi, bude hannayen shi yayi ya kalleta ahankali yace”give me a
hug”,rike bakinta tayi hawaye na zuba tareda wani tattausan murmushi tanayi,
ahankali take daga kafanta saida takai daidai bakin gadon muryanta na rawa tace
“Dr Oli…….v..ver…., girgiza mata kai yayi yakara ware mata hannu “yace come to
me my luv”, tsayawa tayi dan bazata iyaba, hanunshi yasa ya fixgota, tafada
kirjinshi ya kankameta sosai,wani dadadden kamshi yaji yana tashi daga jikinta,
da sauri yafara laluban bakinta.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 4:56 PM] Aishat muhd: [2/14, 3:32 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺
🌸🌺
43
Kama bakin yayi, baidamu da kusan 6 days baiyi brush ba, daddagewa tayi ta fizge
jikinta tana maida numfashi,tana hararanshi, murmushi yamata yace”Oh baby doll
am sorry, banyi brush ba”,ganin yana kokarin mikewa yana mata murmushi yasa ta
matsa da baya da gudu,Ahankali yake tafiya ya shiga bayi yana kallonta, zama
tayi kan kujera tana mamaki dama akwai wayanda zasuyi 6 days ba brush bakinsu
baiyi wariba,tadaiji bakinshi gishiri gishiri, wata zuciyan tace “to ai shine
dattin”, dariya tadanyi kadan Ahankali tace” dattin mijina ne bakomi”. Gyara
gadon tayi sanan ta zauna, tana zaune taji yace “baby doll”murguda baki tayi tai
shiru, yakara cewa “my baby doll” ahankali tace “uhm”,yace “help me with towel”,
taturo baki tace”ni banganiba” daga cikin bayin yay murmushi yanda yaji tana
amsamai,yay kwafa zaki Sanine, yace”plz my baby doll kiduba sanyi nakeji ba kaya
ajikina”,dubawa tafara yi taduba cikin drawer gefen gadon taga towel dinshi
harda kayanshi ma, daukan towel din tayi taje bakin bayin tace” gashi Ni” yace
“shigo kibani” ta zaro ido tace “nidai kazo ka karba”, ahankali ya tako ya bude
kofan ganin idonta yay akulle tana mikamai,kai hanunshi yayi kaman zai karbi
towel din ya janyota tafado kirjinshi ya maida kofan ya rufe, yace “ni kikema
rashin kunya, oya zo mukara wankan tare”, idonta arufe jikinta yafara rawa,ta
kwalla ihu” ka saken mehaka?nifa ba matarka bace kadenamin hakan”, bakinta yaja
yana dariya ahankali saboda aikin da akamai yace “lie- lie,dad promise zai
auramin ke, tunda natashi na ganki nasan u are my wife”, kara matseta yayi ya
sumbaci gefen wuyanta yace “am very happy Eraj u are now my wife, I promise to
shower u with my luv”. Bakinshi yahada danata batasan lokacin da towel din
hanunta yafadi akasaba, tama kasa tureshi, jikinta rawa kawai yake duk ya goge
ruwan jikinshi akayanta, sakinta yayi yaja hannunta muje namiki wanka, kuka
tafara “plz karkamin banaso”,yace “to bude idonki”,tace “uhm uhm”, yace “ok”,
ruwa ya watsa mata ajiki, ihu tabude baki zatayi ya taushe bakin da nashi yana
murmushi. Jin anbude kofan dakinsu yaji muryan dad yana ‘where are they?’ Yasa
yasaketa itama jikinta yahau rawa ta rikemai hannu tana “shikenan kajamin za’ace
banda kunya’, yasa hannunshi akan bakinta yace” jeki daukomin kaya”, tace “ni
kunya nakeji”,yace “go kafin su shigo bayin nemanmu,meto ba mijinki kika kawoma
towel ba”, juyawa tayi taci tuntube zata fadi ya riketa yace “God open ur eyes
baby doll ni dodo ne wai, kinga zakije kijima kanki ciwo” saida takai bakin kofa
sanan tabude idon nata tabude kofa tafita kanta akasa, Mr president da
murnanshi yace “daughter ina son?” Ta sosa kai ‘yana wanka’, Mr president suka
zauna yana murna, kaya ta dauka takoma bayin ajiyemai tayi abkin kofa tafito da
sauri, Mr president wani son Eraj yaji yakara shiganshi yanda take kula da son.
saida yagama sa kayan 3quater da singlet yafito yana tafiya kadan kadan saboda
aikin, Mr president yarikeshi ya rungumeshi yana murna, zaunar dashi yay abakin
gado, Oliver ya gaisa da Amir, Mr President ya kalli Eraj dake zaune gefen gadon

adan takure yace “daughter muje muyi shopping na kaiki yawo ko”,da sauri ta
girgiza kai tana murna hijab ta daura akan jikakken rigan jikinta, tasa takalmi
Ko kallon Oliver daketa binta da kallo batayi ba,tabi bayan Mr president suka
fita.
Oliver ya sauke ajiyan zuciya ahankali yace “luv u baby doll”, ya kalli Amir
yace “teach me about Islam, wot I need to know da sauransu”,Amir yace “kafin
komi yakamata ka chanza suna sanan kai wankan tsarki”, Oliver yace “ya sunan
last prophet daka cemin Allah yaturo?”Amir yace “Annabi Muhammad”. Oliver yace
“dagayau sunana MUHAMMAD, I luv d name”.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 4:41 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
44
Lokacin da suka shiga elevator Eraj rike Mr president tayi tana kuka saboda
tsoro,saida suka sauka tai shiru Mr president jiyayi yana jinta kamar yarda ya
haifa hakanan yaji yana sonta, intana wasu abun yarinta saitasa yadinga tunawa
da Olivier lokacin da tana kamanta kafin ta mutu, Mr president ganin tanata
kalle kalle yasa yarike hanunta sojoji suka budemai mota ya shiga, itama ta
shiga tana kalle kallen motan yanda yakeda kyau. Babban shopping mall din paris
ya kaita,sai kalle kalle take Mr president yace “zakiyi shopping, dawa dawa
kikeson yima shopping cikin murna tace “Amma,kawu,Atine,Fiddausi,mermu,da
Rahama”. Mr president yace “good my daughter”, yahadata da escort biyu shiya
zauna suka tafi, tai siyayya sosai tasaima kowa abu, harta juyo zasu tafi
idanunta suka sauka kan wani farin hadaddiyar jallabiya da farin hula,turo baki
tayi tace” bari na saima badan halinkaba”, ta dauka tadau wani takalmi snickers
baki irin wanda taga yana yawan sawa,takoma ta zabanmai turare mai kamshi duk
tanayi tana turo baki, biyan kudin akayi suka juyo,ta kalli Mr president
ahankali tace “daddy”,da sauri Mr president ya kalleta yace “yes daughter”,tace
“ice cream da popcorn”, da kanshi ya komar da ita yasai mata dayawa, suna cikin
mota tace “daddy ka tayani boye kayan,a asibiti vabu inda zan boye amma akwai
wanda zan tafi dashi asibiti” yay mata murmushi yace to, park yakaita wanda
akwai namomin daji taga dawisu ihu tayi taje ta shafa jikin dawisun bata taba
jin dadin garin irin ranan ba, lokacin magrib tai salla agarden din da issha mai
tai sallan ta Mr president sai kallon yanda take salla yake, karfe tara suka
shiga mota dan komawa harbataso su koma saboda yanda Oliver yake tabata,tunanin
maizai mata yau kawai take.
Amir aranan yakoyama Oliver abubuwa dayawa,ya koyamai wankan tsarki yafadamai
abubuwan dakesa ayi wankan tsarki, yakoyamai alwala, yakoya mai suratul fatiha
nanda nan Oliver ya iya haryama haddace, yakoya mai salla dan tare sukai magrib
da issha,sallane dai bai gama iyawaba,Amir yace inyazo gobe zaikara koyamai,
yakuma kara nunamai haramcin shan giya da zina,duk idan yana bukatan mace yajema
matarshi,tunda yanzu yanada mata, Oliver yay alkawarin har abada yarabu da neman
mata,Hiraj dinshi ta isheshi rayuwa. yana cikin kara nunamai illan zinan Mr
president yafara shigowa Muhammad ganin baiga Eraj ba yace “dad ina… kafin
yakara sa maganan Hiraj ta shigo soja na bayanta leda biyu a hannu, zama sukayi
Eraj ta gaida Amir ya amsa ta gaida Oliver batare data kallai ba murmushi yayi
yace “zaki sanine”. Bude jakan tayi ta dauko wasu kwalaye anyi musu ado baka
ganin meke ciki, mika ma Mr president tayi tace “daddy dis is 4 u”, yakarba yace
“tnx daughter”, ta mikamai na biyun “did is 4 mommy”,ya dade yana kallonta yanda
takeda hankali ya karba, tajuya tabama Amir dayan ya karba yace yagode. Muhammad
yabita da kallo yana cije lebe, Mr president da Amir suka musu sallama suka
tafi, mirginowa Muhammad yayi ya daura kanshi abayanta yace “Shine kika fita
baki tambayeni permission bako?my baby doll my own fa?” Ta tureshi ta mike tsaye
tana turo baki “bandana ko dole ne?” Shima tasowa yayi yace” is dat so, haka
kikace?” kamota yayi yace “kiban nawa kona miki ki…s…s da sauri tadau ledan ta
mikamai tana turo mai baki gashi ni basai kayiba, karba yayi itakuma tadau kayan
dazata sa ta shiga bayi tasa key tai wankan ta tasa wasu kayan, tana fitowa
taji anrungumeta ahankali yace”thank u my baby doll I luv d gift”,tureshi tayi
tajuyo zatamai masifa ganinshi tai da jallabiyan da hulan yay mai mugun kyau
kaman balarabe, murmushi tayi kadan saikuma ta gimtse takoma bakin gadon ta
zauna tana danna wayanta, kulle kofa yayi ya kashe wuta da sauri ta juyo maiyake
nufi ne,jallabiyan jikinshi ya cire ya hayo gadon ahankali ya jawota ya kwantar

da ita, Hijab din jikinta ya cire ya ajiye a gefe,boturan rigan sanyi jikinta ya
balle, da sauri tarike hanunshi tace “Dr Oliver maihaka?infa doctors sukazo?
leave me…..daura yatsan shi yayi akan lips dinta, saida yacire rigan sanyi ya
ajiye agefe shima ya kwanta yarufe su da bargo, daura kanshi yayi akan kirjinta,
yakamo hanunta yahada danashi, ahankali yace” hiraj kidena tsorona,am a Muslim,
am ur husband and I luv u with all of my heart, Gobe za’a sallamemu,I will never
hurt you”. Yace” Hiraj kina sona? “Shiru tayi jikinta narawa,cire kanshi yayi
daga kirjinta ya maida kanshi kan filon da kanta ke kai,fuskokinsu na kallon
juna,sunajin numfashin juna, hannunshi ya daura kan idanunta ahankali yafara
aika mata dawasu irin sakonin soyayya.
Maman Abd Shakur😘

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
45
Sakonnin soyayya Dr Muhammad ya aika mata adarenan da kyau,masu rikitarwa, saida
yaji kukanta na yawa sanan ya kyaleta ya maida mata da kayan jikinta sanan ya
rungumeta sukai bacci ahaka, tana sauke ajiyan xuciya, wani irin murna farinciki
yakeji yau gashi ga Eraj a matsayin matarshi jiyake kaman yay tsalle ya ganshi a
gida yafara angwancewa.
Karfe 5 na safe yatashi, kallon Eraj dake manne dashi yayi, hawayen sun bushe a
idonta, kiss yama goshinta sanan ya mike yafada bayi wanka yayi yay brush yazo
yay alwala kaman yanda Amir ya koyamai,dadduma ya shimfida ya zira jallabiyan
shi yahau kan dadduman, salla yayi kaman yanda Amir yakoyamai dudda bai gama
iyawaba,fatihan daya iya ita kadai yake karantawa akowace raka’a saida yagama
yatashi yahau gadon, ahankali ya zura harshenshi cikin kunen Eraj, ihu zatayi ya
taushe bakinta yana mata dariya yace “fear fear”, tureshi tayi ta maida idonta
ta kulle dan kunya yake bata, ko kadan baida kunyama Oliver nan, dagata yayi ya
dauketa ya direta abayi yace” yi alwala kizo kiyi salla kikoyamin karatu fatiha
kadai na iya,inaso na iya d next one”, tace “nikafita”, juyawa yayi yafita yana
mata dariya, key tasa tafada wanka.
Sai karfe 7 suka gama nass da falaq tamai har Ya iya, ajiye Alqur’an din tayi ta
ninke dadduman, kujera taja ta zauna tana wasa da wayanta, ahankali taji
yakirata “baby doll ” tai banza dashi, yace “ok nasan maganin ki”, sakkowa yay
daga gadon zai kamata da gudu ta yarda wayan zata gudu ya damko hanunta,zama
yayi akan gado ya daurata akan cinyanshi ya matseta sosai, ahankali tai kara
“auchh,ka sakenni”, ya daga kanta da hanunshi yace “mewai tun safe kinki
kallona,kinki kallon mijinki,kunyana kikeji ne?”,tai rau rau da ido ‘ka saken
Ni’, juyo da fuskanta yayi yace “Hiraj “kadan tadaga idonta ta kallai murmushi
yamata yahada pink lips dinshi da nata yana tsotsa, sai tureshi take amma ko
gezau ita har mamakin karfin shi takeyi. Hannunshi yafara kaiwa bayan riganta
yana kokarin zage mata zip, mutsu mutsu tafara, sukaji anyi knocking, saida ya
zage zip din yana kokarin cire rigan yaji Mr president yace”son is ur daddy,
anyi discharging namu yau”,jin yadan tsagaita yasa Eraj fizge jikinta ta fada
bayi da gudu shikuma yabude kofa suka shigo. Eraj kuka tahauyi abayi wai haka
akeyi a aure kodai haka Oliver yakeyi?itafa tagaji da wayanan abubuwan dayake
mata, da sauri ta wanke fuskanta ta maida zip din riganta ta gyara gashinta da
Oliver ya hargitsa sanan tabude kofa tafito, gaida Mr president da Amir tayi
idon Muhammad na kanta.
Karfe 9 nasafe suka gama komi, suka shirya Eraj tasa hijab dinta Mr president da
Amir suka fara fita ganin Oliver zai kamota yasa tafita da gudu tana daddy wait
4 me. Muhammad dariya yayi yakumaji dadi yanda tadau dad dinshi amatsayin
babanta, gama sa kayanshi yayi yabi bayansu, shiga jirgin sukayi ganin mum din
Oliver yasa Eraj tajuya da gudu tafito jikinta na rawa fadawa kirjin Oliver dake
shugowa tayi tana haki jikinta na rawa daidai lokacin Mr president yabiyota waje
yana mesa kika fito daughter?, kuka tafara takara rungume Muhammad tana kuka,
tace “zata daken”,Muhammad da dukya rude ya rike fuskanta yace “wanene zai
dakeki”?jikinta na rawa tace “mum”, dan dariya Mr president yayi yace “bazata
miki komiba”, ya kalli Muhammad yace” ka shigo da ita ku gaishe da mum dinka”
yakoma cikin jirgin.
Muhammad ya share mata hawaye yace “is ok baby less go babu abunda zata

miki”,hanunta yarike suka shiga ciki, gaban mum dake karanta fashion magazine
suka tsugunna Muhammad ya daura, hanunshi akan cinyanta lumshe idonta tayi
azuciyanta tace I luv u my baby, but dole na nunama I hate ur choice. Ahankali
Muhammad yace “morning mum”, ture hanunshi tayi tace “don’t ever touch me,and
don’t ever call me ur mum”, hararan Eraj tayi da sauri Eraj ta sadda kanta kasa
ta rike gefen rigan Muhammad gam, Mr president yace “kuje ku zauna”,tashi sukayi
suka zauna Eraj tai shiru jirgin yatashi gyangyadi tafara Muhammad ya kwanto da
ita a kirjinshi.
Karfe 4 suka sauka a Airport din kaduna,Mr president yaso dukansu suke gidansu
Eraj amma mum tace batasan wanan ba, Muhammad Amir da Eraj ne suka sauka mota
yazo suka shiga sai gidansu Eraj, yayinda Mr president yace “zaizo yaga
iyayenta, amma suyi make sure anyi biki su dawo presidential Villa da zama.
Maman Abd Shakur😘
[2/15, 3:31 PM] Aishat muhd:

🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
46
Tsaraba suka tsaya suka kara jidanma su Amma, banda wanda Eraj tasaimusu a
Paris,a kofar gida sukayi parking Eraj ta sauko ahankali ta shigo gidan sadaf
sadaf side dinsu tafara shiga,Amma na kwance akan dagowar kujera tana karatun
wani dan karamin littafin tauheed, Eraj ta shigo bata jira komiba tafada kan
Amma tana ihu Amma ‘I miss u Ammana’, saikuma kuka, Amma ta dagata tadan
harareta ke lafiyanki zaki fadamin jiki haka, kara rungume Amma tayi, Amma ta
dagota tace “saukan yaushe? ke kadaine?” ta girgizakai, Amma tace “tareda
mijinki kike?” kallon Amma tayi batare data ce komiba, Amma tace “wuce ki shigo
dashi shigo dasu ki kaisu parlon kawu”.
Muhammad sai kunyan Amma yake lokacin dayaga Amma, sun gaisa sosai sosai, Eraj
taja hanun Fiddausi sai tsohuwar anguwarsu, gidansu Rahama suka kaimata tsaraba,
basu dawoba sai bayan issha, Amma tai mata fada kaman zata cinyeta, fushi tayi
ta shiga bayi tai wanka tasa shimi ta kwanta, Amma takoma falon kawu. Muhammad
duk kunya yahanashi tambayan Eraj, Amir ne yay maganan biki inda Amma tace inta
itane kar ayi komima yatafi da matarshi, Atine tace baza’ai hakaba ranan jumma’a
mai zuwa ayi walima ran asabar akaimai matarshi kawu yay naam da hakan, Amir dai
tunda ya kyalla ido a Fiddausi yaji ranshi yabiya, sai wuraren goma sukabar
gidan Muhammad yakasa tafiya ya zauna a mota yay shiru. Amir yabude kofa
yafita Muhammad yace” ina zaka?”yace “ina zuwa”, karo sukaci da Fiddausi
murmushi tamai shima yamata yace “dan tayamu kiran Eraj mijinta nason magana da
ita”, to tace takoma ciki,Eraj ce kadai adaki Amma na wurin atine ta taba Eraj
mijinki na kiranki, Eraj tajuyo da masifanta tace “bazaniba to” daidai lokacin
Amma ta shigo, Fiddausi tace” Amma kinga Eraj mijinta na kiranta wai bazata ba”,
Amma tamata wani kallo da sauri ta sakko tasaka hijab taja hannu Fiddausi din
suka fita, Amir ya tsaya suna fira da fido saboda yabama ma’auratan dama su
gana, shiga motan tayi ta daure fuska,ko kala batace maiba kama kanshi yayi chan
ya dago yay huci ya kalleta “ina kika je dazu”?tai shiru, janyota jikinshi yayi
ya matseta saida tai yar kara “ina kikaje dazu”?ganin he is serious yasa tace
“am sorry,bazan karaba”, rungumeta yayi ahankali yace “baby kibini muje gidanmu
na GRA mu kwana, bazan iya kwana nikadai har nanda 1week ba plz,I need my wife
kinji baby doll”, zame jikinta tayi tace “am sorry ni inason na kwana awurin
Amma na”, sauke ajiyan zuciya yayi jawota jikinshi yakarayi saida ya aikamata da
sakonin soyayya kala kala, sanan yadanji dama daman yanayin dayake cikin,da kyar
ta kwace kanta tafito daga motan tawuce ciki, Amir yama Fiddausi sallama yawuce
mota.
Tsawon kwana shidanan an gyara amarya Eraj sosai, tasha dilka tasha lallin,tasha
gyara ciki da waje, ran jumma’a akai walima aranan Mr president da mukarabban
shi sukazo,har daki ya shigo ya gaida Amma, da yamma yatafi yama jama’a kyauta
kala kala ranan. yayinda Dr Muhammad da kyar yake iya bacci, ranan jumma’a,
saboda yanayin dayake ciki,ba karamin wahala yakeba coping da rashin mace,dan
abune wanda yasaba tunda, kullum da mace yake kwana, gashi kullum Amir namai
wa’azin haramcin zina da shan giya. Zazzabi ne yarufeshi jikinshi yay zafi
sosai, Amir dai baisan meke damunshi ba amma tunanin dayayi yasa yakawo mai
ruwan lime da kyar yasha, sanan yasami bacci.

9:00Am na ranan asabar a gidansu Eraj tamai, shiryata akayi tai kyau sosai, kawu
yakirasu ya musu wa’azi sosai, Eraj tasha kuka kaman idanunta zasu fito. kawu ya
damkama Muhammad hanunta yace “ga matarka ku tafi amana, Allah yabaku zaman
lpy”, haka Amma da kanta tasata a mota, Muhammad ya tsaya sukai sallama da Amir
danshima ayau zai wuce sokoto, sanan yadawo mota ya kalli Eraj dake kuka tada
motan yayi yaja sai Abuja.
Karfe 1 suka isa presidential Villa, hadadden party Mr president yahada musu,
Eraj ta karbi gifts harta gaji,har aka tashi daga party wuraren 1 na dare basuga
mum din Muhammad ba,Mr president shike komi, keys yaba Muhammad yace “ga keys
din side dinku, kai my daughter ta kwanta tagaji”, ahankali Eraj ketafiya yana
bude side dinsu aljannar duniya yahadu, shiga Eraj tayi kujeran falon ta kwanta
akai sai bacci saboda wani mugun gajiya datayi,murmushi Muhammad yayi ya kullo
kofa saida yaje yay wanka yasha coffee sanan ya dawo falon, daukanta yayi ya
kwantar da ita kan gado, takalman kafanta yacire mata da gyalen kanta, kwanciya
yayi ya jawota jikinshi sukai bacci ahaka batare daya mata komiba saboda gajiyan
dayaga tayi.
Maman Abd Shakur😘
[2/15, 4:46 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺
47
Karfe 8 yabude idonshi, da sauri ya zame Eraj dake kirjinshi yafada bayi wanka
yayi yay alwala yafito, tashin Eraj yayi da kyar ta tashi, bayi ta shiga tai
wanka ta dauro towel kanta na zubar da ruwa tafito, wani irin kallo yabita
dashi, take yaji jikinshi yamai yarrr, kaya ta dauka takoma bayi tasa sanan
tafito,riga da sket na atampha yellow da baki sun kamata sosai,yafito da figure
8 dinta sosai, batama shafa maiba ta zira hijab tazo gefenshi tai sallanta,
bayan ta idar tai azkar ta tashi. zama tayi gaban mirror tana kwalliya, kasa
daurewa yayi ya mike tsaye ya cire jallabiyan jikinshi yarage dagashi sai boxer,
matsowa yayi kusa da inda take kwalliya, duk jikinta na rawa karbe janbakin
dake hanunta yayi yana mata murmushi, dagata yayi ya dauketa chak ya daura kan
gado, kuka sosai tafara “mezaka min?” Ahankali idanunshi sun koma ja yace “i
want to make u mine, I luv u baby”, zatai magana yahada bakinta danashi yana
tsotsa sosai, hanunshi yakai yazage zip din riganta ya cire mata, ya wurgar
akasa yana kokarin cire bra jikinta sukaji alamun ansa key a kofar falo an bude,
ba tsammani kawai sukaga mum tafado bedroom din,Eraj ta daura hannayenta akan
kirjinta da sauri, Muhammad ya dauko jallabiyarshi ya daurama Eraj abaya ta rufe
jikinta da sauri kanta akasa.
Mum bata damuba da yanayin data gansuba, zaunawa tayi akan kujeran gaban mirror,
tai crossing leg tana kallonsu, tana girgixa hannu, Muhammad ahankali ya tashi
yadau singlet dinshi yasa,da kyar yace” good morning mum”, wani mugun kallo
tamai sanan ta dauke kanta, yakoma bakin gado ya zauna, dakama Eraj tsawa tayi
tace” u are too big to greet me abi”? Eraj datagama rudewa tace “good morning
mummy” tana kuka,Muhammad ya lumshe ido yanajin kukanta aranshi, Mum tai banza
dasu ta kalli Muhammad tace” saboda ka auro shashashan nan shine kakai har
lokacinan bakasan kazo ka gaida mum dinkaba ko?”.
Da sauri yace “mum yanzu muka… ” ta dakamai tsawa keep quiet!, “u are here busy
romancing goat dinan, kai adole mai amarya, ka auri wanda tafini, kamanta da
uwarka ko?” yay shiru, tace “well nazo nafada ma wani abu ne”, mikewa tsaye tayi
tace” Oliver! Da sauri ya daga kanshi ya kalleta tace ” I! ur mother, forbid u
4rm sleeping with dis goat u call wife, Oliver na haneka da kusanta yarinyan
nan, banason hada zuri’a da ita,idan ka kusanceta Jesus ya tsinema albarka
Oliver”, da sauri Muhammad ya daga kai ya kalleta idonshi sunyi ja jijiyan
kanshi ya bullo, Eraj ma da sauri ta kalleta, idanunta na fitar da ruwa, Oliver
yace “plz mum don do dis to me”, cikin ihu tace “am not ur mother, d day u
became a Muslim aranan katashi daga zama Dana”, rike nonuwanta tayi ta
nunamai da sauri ya kawar da

2 Comments On KABILARMU
avatar
fadila-9

1 year ago

Reply

Bana gajiya da karanta wan'nan littafin Allah ya karamiki basira ya kareki daga sharrin makiya

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fadila-9

Ameen

Please Login or Register in order to submit comment