Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallama suka amsa yace "Nafee ansallameku ne"? Nafee tace "yanzunnan kuwa Yya" yace to kushirya zamuje gida" nan yagansu Billy duk an sak'e baki da hance sai kallun Jabbar suke kasancewar basu sanshiba, Sumee ce tarufema Billy bakinta datasaka tana kallun Jabbar, Jabbar yace sannunku yan mata, Billy tayi karaf tace "yawwa sannu yagida"? Fatima tazungore Mardy tace wai kinga Billy sai rawar kai takema wannan mu2min? Mardy tace nidai ganomin hanya wai makawo yazo gulma, Sumee tace ai daman Billy magulma ciya ce, duk sukasa daria harda Safna, tace kai nidai idan kuntashe muje Yaya najira karyayi fushi kinsan halin Yayana, suka fita duka...
Har zasu tafi Jabbar yace a'a aikubari kawai mubiya dasu kawai suka ce to inji Billy.lolzzzzzzzzzzzz
Nafee ce a gaba itada Zainab sai Safna dake baya itada kawayenta, anatafiya suna fira har suka iso gida, bayan sungaisa da Momy ne driver yadaukesu kowace sai gidansu..............

Kubiyoni........πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ» πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸΏ

write

πŸ’ManshatttπŸ’

Lov u all frnd😘😍😍😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
πŸ”Ÿ

Dady kekan kujera said juye take dashi acikin office ga takardo jera kan table aman baya iya aiki yakasa komai tunanin Safna kawae take, acikin ransa take cewa wai wannan yarinyar har takai tayi jayayya dani akan zabin danai mata?lallaima to nizai na godama ta na is a agunta yau dinnan sai nayanka mata sadaki kuma nanda 1mouth zanmata are...

Wayara yadauko yakira Uncle Usman yana dagawa yace "Usman inaso kacewa C.R.O inaso Iran yashirya nanda awa daya yaturo manyansa ayanka sadaki, uncle yace to to cikin sauri, Dady yakatsi wayar, uncle Usman yakira C.R.O yagayamai sakon Dady, cikin jindadi yace to gasu zuwa insha Allah, suna gama wayar Dady Yakoma kiran Uncle Usman yace " kuma kusaman office kaida Farouk" yace to angama...

Ummi dai sai faman kaida kawo ake itada autarta Safiyya aiki suke tukuro mana wasaba kakamako Abbansu Hafiz yayi 5mouth baya gida, bayan sunkammala suka kowacce tanufe side dinta domin shiri dukkansu toilet suka nufa...

Safna CE kwance tana waya da Hafiz, daganin yanda suke wayar kasan NASA cikin farin ciki, Safna tace "karma damu Hafiz kasan inasonka wallahi bazan iya aurin wani ba Iran bakaiba kawai nabaka damar katuro iyayenka kawai idan katurosu kasan Dady zai yard a muyi aure" Hafiz yace "nagode Safna kuma yau Abbana zaidawo zansanarmai kuma zaizo,in so kirinka mana addu'a Allah kasa me tawace" Sana yace amin kuma inayin addu'a koyaushe but zank'ara"
*Office*
Dukkansu sun hallara harda many an C.R.O, nandai akai magana su Uncle suka tsaida sadakin Safna akan 30k saboda samun albarkar aure domin hadisin manzo (s.a.w) dayake cewa "albarkar aure tanadaga k'arancin sadaki", many an C.R.O basuso hakaba sunso yakai koda million nawa ne, sakancewar su masu kudina naji da fada. Him nidai Manshat nace abuga manya😏kai talaka ai saiyanda hali yayi.loz Dady yace "ai mu albarka mukeso ma auren ni ko a auren banaso ayi wata bidi'a"
Nan dai suka gama taro yawatse tareda cewa za'ai auren nan da 1mouth.

Ummi CE na hango cikin wata atanfa exclusive tasha aiki kamar ba gobe, tayi kyau matuk'a, Safiyya!Safiyya!! Take kira, Safiyya tafito tana na"am Ummi" Ummi tace "kifito mutafi yace nan da 30mins jirginsu zaisauka" tace "ai daman na Isar yanzun nake batun fitowa" Hafiz yafito shima yasha kyau,duk suka fito suka dau hanya,Hafiz ne ke driven,suka nufe airport basu jimaba jirginsu ya sauki, can cikin masu saukuwa Ummi tahango Abba yayi kyau sosai,nan dai yahagosu suma yak'arasu gunsu sukai hugging dinsha 1by1,suka kama hangar gida.

To phaaaaaa! Kubiyoni kutayani ganin wannan drama......
Dady dai ya tsaida aure Safna..πŸ˜³πŸ™†...
Ga Abban Hafiz yadawooo😳
Saidai kunjini😘😘😘😘😘😘

Takun har gone

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writing

πŸ’ManshatttπŸ’

I lv u Friend's😘😘😘😍
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™‹πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣1⃣
Da isarsu Ummi takaishi toilet yawatsa ruwa, suka nufo dining dukkansu suka ci abinci mai raida motse, suna ci suna fira,Abba yace ma Hafiz "yadai Son naga duk kacanza lafiayarka kuwa"? Hafiz yace " Abba lafiata klu duk aiki ne kawai yamin yawa aman bakimai bane" Abba yace to badamuwa Allah shitaimaka" yace "Ameen" Abba yace "autar hajia kinkama ci ko magana babu ne ya karatun fatardai kina karatu sosai duk da nasanki dason karatu" Safiyya ta yariya tace "eh Abba ina k'okari sosai ma" Hafiz yace "kajita wanne kina k'okari inba firaba ba abinda ta aje Abba" Ummi tace "kaga son karabarmin da aura fa ina ruwanka da surutunta kai ai kafita surutu ma" Abba yayi daria yace " eh wato haj za'a gwada muna babbanci neko"? Ummi tace " a'a maigida yaraina min ya ne siyasa" duk sukasa daria, kan kowa yakoma side dinsa.

Haj Rabia ce ke Safa da marwa acikin daki kasancewar Dady ya gaya mata batun yanka sadakin Safna harma ansaka ranar aure, gashi maganar Dr kawai ke tunamata tarasa tayi, kuma ita gaskia tanason yarta saidai kuma tanaso Safna tabi zabin mahifinsu batasan mafita ba yanzu, wayarta ta dauka yakira Safna ringing daya tadauka,tace "Safna kisaman a daki ina nemanki yanzunnan" Safna tace "to Momy" takama hanyar side din Momy akwance ta taradda ita, tace "Momy gani" k'asan carpet tazauna tana kallum Momy, Momy tace "Safna kibude kunninki inso namiki wata magana" Safna tace "inajinki Momy" Momy tace " Safna inaso kiyimin biyayya kima mahaifinki kima Allah kibi umurnin mahaifinki ki aure wanda yakeso kisane Safna wallahi bazaki iya da *BAKIN IYAYE* ba, ki hakura da Hafiz abinda yasa kikaga nima nagoye bayan mahaifinku natabbata bazaimuku zabin banzaba domin yana sonku, saboda kinji abinda nake nema agareki" Safna "tace Momy dan Allah kuyi hakuri wallahi inason Hafiz sosai dan Allah ku auramin shi" Ai kuwa kozaki mutu bazaki aure Hafizba ke Safna ko bayan raina kika sake kika aurai wlh banyafe mikiba duniya da lafira kuma ko bayan raina akai miki aure da Hafiz na tsinewa aurinku Safna...... ! Dadyne kefadar haka tareda bude kofar dakin yashigo, yace Haj idan kika koma kula Safna a gidannan to wlhy a bakin aurenki! Yafice abinsa yana huce yana karawa" Momy tace "lallaima Safna wato duk maganar danamiki bakyaji na kenan waye Hafiz da harzaki kibin umurninmu ki dau wani da namiji!?to kindaiji abinda mahaifinki yace oya tafi bani huri, hawaye ne kemata zuba kamar korama, Safna taja kafafuwanta tafita.

Daga fitarta dakinta tashiga tafada kan gado tana wani azababbin kuka, shawara tayanke na tabar gidan tashiga dunia kuma mai agefin zuciyarta tace da ita, ba wata fa'ida mace tabar gida zuwa wata uwa dunia, tayanke shawarar zata gidan uncle Usman, nan tashirya tsaf bawanda yasan fitar Safna sai tafito takama hanyar *Gwaiwa locus*.....


Ummi ce da Abba ke zaune, Ummi tace "Alh inaso muyi magana" Abba yace "inajinki haj tace " daman Hafiz ne yanemo mata wacce zai aure" Abba yaji dadi sosai yace shidai Hafiz? Ummi tace "eh"

*WAYE HAFIZ*
Hafiz dane ga Alh Abubakar na makka wanda shahararrin mai kudine a garin Abuja wanda kasuwance ne yahadashi da wani harsunzamu abokanin gaske shine suka same wata kwangila shine abinda yakawoshi garin sokoto, aman yana zuwa jimi-jima Abuja domin mafiyawan kasuwancinsa yana Abuja kuma yana siyasa kusan shine minister agarin Abuja yanzu, yanada mata maisuna Hauwa'u sundade basu haihuba Allah yabasu da namiji maisuna Hafiz sunkawo son dunia sun daura masa har yasame kanwa maisuna Safiyya itama sunasonta sosai aman dai Hafiz yafita fada agurinsu, wannan kenan...........

Abba yace "bakomai gobe zamuje munemo mai aurinta inshaallah dan inaso ayi bikin kafin nakoma Abuja" Ummi tace "to Allah yakaimu goben" Abba yace "Ameen"

Daga shigar Safna tataradda Ummansu Nafee tana wata tazauna tajirata, waya take cikin jindadi dagani tanajin dadin maganar can tace "dagaske kamal? Can bangarin yace "serious Umma, daman muna jirnan result ne kuma yanzu anfidda komai yayi dai-dai nanda 1week zandawo" Umma tace to "kamal saika dawo Allah kamaka albarka" yace "Ameen Ummana" nan suka katse wayar.....

Umma tajuyo takalle Safna tace "lafia Safna yau kece agidan namu" ? Safna ta faa kuka mai tsuma rai tagayawa Umma komai tace Safna kiyi hakuri tunda iyayenki basaso sunmiki miji kiyi hakuri da zafin iyayenki, tace "Allah ni Umma Hafiz nakeso bazataba auren waniba saishi" uncle Usman ne yashigo zaifita yace "lafia mi akeyi ne Umma takwashe komai tagayamai yace " ke Safna wani bamu isada kebane kowa yamiki magana zakiki kedole sai Hafiz to kisani ni baruwana acikin maganar kinsan halin yaya, saboda hka kitafi kibani huri shashasha kawai mara hankali" Safna tatashi tana kuka kamar wacce akace kowa nata yamutu, takama hanyar gida,

Da Dady sukai karo yace daga ina kike? Wato harkin iya kama kafa kibar gida batareda kinfadi ina kinkayi ba? Safna nasunkuye kai, yace to wlh daga yau ko gate kikaje nagani ko najiya saina sabamiki, ke ko skull nahana miki zuwa daga yau, kukata fashedashi mai bantausai, Dady yabar mata parlor yafice abinsa.

Kan kujera tafada tana kuka duk abinda suke Momy na kan bene tana kallo wani tsanar Safna takeje kamar tashageta tabar dunia kowama yahuta, Nafee ce tafito daki zata kitchen tadaukoma Yaya Jabbar cup zata hadamai tea bayajin dadi, tataradda Safna nakwance kan kujera tana kuka mai tsoma rai, tanufota dasauri tana aunty Safna! Aunty Safna!! Keee take ance dasauri tadagata tadaga kanta domin kanin ko wanene, Momy tagani tace "karki sake kikulata daga yau agidannan, je zuwa aikinki, Nafee ta huce tana zubarda k'alla saboda Safna tabata tausai sosai, Nina dai Manshatt Safna tabani tausai sosai da Dady zaiji mgn ta dana yimasa aman kashhh!!!!!!!!!!!!!!
Sai fatan alkhairi

Kubiyo niiiiiii friend's😘

Takun har gobe

Writer

πŸ’ManshattπŸ’
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣2⃣
Safna bayan taci kukanta mai isarta taja k'afafuwanta tafice dakinta, ruwa tawatsa tagabatarda sallar magrib takwanta tana jimamim abinda yafaru, wayar ta ce tafara kuka tadauka batareda magana ba sakamakon muryarta batafita saboda kukan dataci yau...
Can akaimaga Sumee ce tace "yau kuma komagana baza'ama mutaneba safna"? Safna tace "wlhy banjin dadine billy shiyassa yakike? Sumee tace "lafia klu daman nace barinakiraki ne batun exms kinsanfa saura 1week mufar" Safna tafasa kuka mai tsuma rai, Sumee arikice tace lafia Safna daga magana sai kuka kamar anmiki mutuwa!😳 Safna ko sai kuka take Sumee tace "Kinga idan bazaki gayaminba nakashe wayata" Safna tace "Allah Sumee dady yahanane fita harma skull yace bazank'ara fitaba" Sumee tace "Safna mikinkayima Dadynku ne haka? kinfasan wannan itace ta karshe mukammala karatunmu sai kuma wata mkrnt pls Safna kisan mafita mana" Safna tasake fashewa dasabun kukan tace "Bakisan wani abuba Sumee" takwashe komai tasabarwa Billy.

Sumee tace "gaskia Safna nidai shawarata gareki a matsayina na abukiyarki itace, kibi umurnin mahaifanki ki aure wanda sukeso mana, miye aciki dankin aure shi haba Safna da hankalinki da tinaninki kike gujewa maganar mahaifinku akan wani namiji? Karfa kijawa kanki *BAKIN IYAYE* Allah Safna kiyi tinani akan magatana"

Safna tace "ke Sumee wlhy kisani akan Hafiz saina sabama kowa kuma inasonsa dole abarni na aure zafina, nasan su su Dadyn zasu zaunamin dashine dazasu hadani da tsoho warinsu Allah ni bazan aure saba koza'a yankani" Sumee tace "Allah yabaki hakuri Safna Allah yataimaka nidai baruwana" tak'atse wayar, Safna taja tsaki tafasa kuka...

Billy ce tabawa safna shawarar ta gudu tunda baza'a aura mata Hafiz ba bayan sungama waya da sumee ne sukai wayada Billy kuma tabata wannan gurguwar shawarar (Allah yatsaremu da muyagun abokanai)

Safna tafito tarega parlor bakowa ta fita gate nanne tahango mai gadi nata famar bacci, mtwssss taja tsaki tace "wannan saunan mai gadin sai sarara bacci yake abinsa" sut-sut takai gate tabude kofar tafita dagudu sai famar gudu take kamar wacce aka biyo, takama hanya......... .................

Kubiyoni danjin yazata kayaπŸ™†βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»

Plss frndz kuyi hakuri kunjine shiro kwana biyu abubuwa ne sukai over aman insha'allah gobe zakujini da cigaba zanyi typing sosai gobe.

Kuyi hakuri da wannanπŸ‘πŸ»πŸ‘ŒπŸ»

Takun har gobe

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ
Writer

πŸ’ManshatttπŸ’

Luv u all frndzzzzz😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣3⃣
Gudu take itakanta batasan Inda zatajeba, bayan tayi nisa dagidansu wanda kecikin *Gawon nama* nanne tatare adai-daita tace damai adai-daita din kai muje zakakaini dange shuni ne, mai adai-daita yace dange shin hajia😳tace "eh dan Allah kataimakamin" yace "nikam duk yawona bana shiga kwauye da dari gaskia kawai kibari kisame wani" Safna tagirka mai kuka hadida cewa "dan Allah kakaini wlhy mamana ce ba lafia akasanarmin dan Allah pls n pls" yace "to muje aman gaskia badan mamarkinba dabazan kaiki ba adarinnan gaskia" tamai godia sosai suka kama hanya sai dangeeeee......

Acan gidansu Safna kuwa bawanda yasan Safna bata gida,kasancewar baruwan kowa da ita Dady yahana kowa yakula Safna kobaya gida ko skull zasuje saidai akai su Nafee da Zainab ita saidai tatafi tahau adai-daita tatafi skull, yau safiar asabar kasancewar antashe da ruwa gari yayi dadi ga sanyi, bacce suka dingayi har 10:30 suka tashe suka hau dinning suna break, Momy ce tayi kiran Halima mai aiki tatafo dasaurinta, duk'awa tai ta gaisa dasu, Momy tace "kikaiwa waccen abincinta idan taga dama taci, Halima tace" to to Haj" Dady yaja tsaki yace "ai Safna zata gane *ta tabka babban kuskure* wlhy arayuwarta" Jabbar kam sai famar kallun Nafee yake shidai baisan abinda yasaba yake ganin tsabar kyau atareda Nafee ba, nidai Manshat nace So ne bakomai ba ko yakuka gani masu karatuπŸ˜‚.

Bayan Halima ta koma kitchen tadauko break fast din Safna, tanufe dakinta dashi, kofar dakin tatarad abude warwas tace aranta "yau kuma Safna abu akeji ne ba'ako rufe kofa wacce dakyar take budewa koka bubbuga oh ni Halima" Safna ko dan kar aji rufin kofar ne yasa tabarta a bude, tajefa kafarta a dakin bataga kowa ba tazata tana toilet tadan saurara bataji kukan ruwaba tabude tashiga inaa ba Safna ba alamunta, taringa kiran Safna! Safna!!Safna!!! Aman ina ba Safna tafito da saurinta, tace Haj! Kekinka aika Safna ne? Momy tace a'a nata dakinta ne? Halima tace "eh wlhy batanan" Momy tace "ba wanka take ba kuma"? Halima tace " eh har can naduba aman bako alamunta kofarma a bude nasameta ga alama anbarkace tufafi komai awargaje.

Momy tace to ina taje? Ta tashe jiki ba kwari tabi bayan Halima mai aiki nanma bakowa, Momy tafita tacewa Dady "Alh Safna fa bata gidannan" Dady yace "to ina zataje ne? Koso kike nafita nemanta ne"? Momy tace "Aaa Alh aman diya mace ce bamusan ko tunyaushe tafita gidannan ba bamusan ina tajeba yakamata muje nemanta" Dady yace "whattt! Nizanije neman yar dabatasan mutunci naba? Wlhy wlhy Haj koke kikaje neman Safna to karki dawo gidannan muje keda ita kuk'arata, ni nafitarda Safna acikin jerin 'ya'yana kuma idan dai aureni taje ta aure wanda takeso ni nacere hannuna a aurenta ke ga komai natama baki daya"

Momy kokanda take boyewa ne yaci karfinta nan tafadi somammiyaaaaaaaaa!!!!!!!!!!!!!!!!

Dady daketsaye jib Jabbar nakiran Momy yasa yajuyo a guje yakawo gunta yana Haj!Haj!!!! Innalillahi wa'innah ilaihirrahu'un ya dauketa a kafadarsa suka nufe parking space Jabbar ne yajawo mota akasakata shiyaja motar suka nufe asibiti su Nafee sai kuka suke suna "dan Allah Momy karki mutu kibarmu dan allah" Aguje Jabbar ke tuk'a motar ko dubin gabansa bayayi, Allah yasa gurin bamai nisa bane dan basuda nisa da asibitin ak'asama mutun zaije ba nisa.

Da isarsu suka danna birki sai cikin asibitin dady yadaukota suka fito,kasancewar ansan ko waye Alh Hashim mai goro basuyi wata wahalaba aka karbeta akai ciki da ita.......

Safna ko da isarsu da dan adai-daita tadauko 1k tabashi kasancewar tazo da kudi a jakarta, godia yamata yajuya abinsa, Safna ko takama hanya tanufe gidan kakanninta dake cikin garin dange, da sallamarta kakarta ta amsa cikin mamaki taga Safna, tace "yar nan dakeda wa acikin tsohon darinnan? Tace kaka nikadai nazo" tace "aikuwa banyardaba lafia kuwa barbarku da garinnan anfi shekara daya fa" Safna tarungumeta tana kuka, tsohuwa ta rikice tace "kibar kuka gayamin lafia Hashimu ne yarasu ko Rabia? Safna takasa magana tace " kigayamin minene Safinatu, saida tagama kuka sa'annan tasanarwa kaka indo duk abinda kefaruwa.

Kaka Indo tace "lallaima Hashimu yanzu abinda accan yanama jikokina kenan a birnin? Lallai bari yaxo yasaman nidashi wlhy kuma bazaki aure tsohunba saina gani, kiyi shiro share hawayenki idan dai har ni Aisha ina raye to bazaki aure shiba, ai safinatu kinyi dabara dakikazi kika sanarmin, kuma saisun wahala dan bazaki kimaba saisun wahala suna nemanki kan nace kina nan gari, kinjiko Safinatuna" Safna ta tassa kai sama alamar eh tace "Allah kamiki albarka, tashe kici abinci kinjiya ai matsalarki tazo karshe" Safna tatashe daman hanzanyarta sai kwaso shokeey suke, takwashe girki mai rai da motsi kasancewar kaka Indo ta tsofa aman hannunta nanan zam-zam tubarkallah, tuwon shinkafa ne da miyar danyar kobewa tasa manahanu, Safna tayi iyawayenta dan tajima dataci abinci dayawa saiyau, tagama ta kwanta sai bacci mai dadi yadauketa................

Kubiyo ni danjin.........πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Taku har gobe

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ

Writer

πŸ’ManshatttπŸ’

Luv u frndzzzzzzz😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣4⃣
A asibiti kuwa bayan anshiga da Momy, su Jabbar da Dady sai safa-da-marwa suke, yaukam Dr I.S marnona suka iske, yafito dauke da file, Dady yacikaro dashi yace mai "Alh muje office" yace "to" yabishi daga baya, saida suka k'ara gaisawa sa'annan Dr I.S marnona yamishi bayanin komai, yace "sai dai hakuri Abba sakamakon saka damuwa aranta ya haifar mata da hawan jini, aman zamubata hadaddun maganunka insha'allah cikin ikon allah komai zaizo da sauk'i.

Dady yama Dr godia sosai kan ya amshe takardar maganukkan yafice, Jabbar yabaiwa takardar maganin yaje yasayo, su Nafee da zainab da Dady suka shiga dakin da aka baiwa Momy, suka kama aikin jinya.

Can zuwa la'asar Dr I.S marnona yashigo shinda abukin aikinsa, ya gaisa dasu Dady yace bata tashiba ne haryanzi"? Dady yace " eh haryanzu" Dr yace "zata farka bada jimawaba but tana buk'atar hutu sosai kuma aguje abinda zaisata bakin ciki ko tashin hankali"

Jabbar ne yashigo dakin tareda lidar magani da kayan fruit, Nafee ce takarba tasaka a fridge, Zainab sai zare ido akeyi duk fuska ta kunbura saboda kuka, nan take Momy tafarka tana salati (kasancewar ita ma'abuciya ibada ce sosai ga tsoron Allah shiyassa Dady yake matuk'ar kaunarta) Dr yace "sannu kinji yajinkin tace "da sauki" Dady da Jabbar suka k'araso kusada gadun ta sukai mata yajikin ta'amsa musu, hawaye ne ke mata zuba a zuciyarta tana tunano abinda yafaru.

Dr yadubeta dasauri yace "No Umma stop tearls pls, jininki yahaw kicire ma ranki damuwa karkijawa kanki wani abun daban" gaban Momy ne yafadi darammm! A zuciyarta tana tunano wai ace yau yarta data haifa ce tajazamata wannan ciwon, ama bakomai zataga tata karshin idai da namiji ne, bazan mata bakiba kar *BAKIN IYAYE* yamata yawa Allah Safna saita dan-dane kudarta sai tagane da mijnta da *IYAYENTA*wanene kangaba agurinta.

Dr ne yakatse mata maganar datake dacewa "Umma kidaina damuwa kinjiya da ikon Allah ba wata matsala idan dai har kika dageda shan magani kuma da addu'a" Momy tace "to nagode Dr Allah yasaka da alkhairi" (Saboda Dr I.S mutunin kirkine gasun jama'a ga tausayi) sukaimai godia tafita, duk gidan ankwashe bakowa sai mai gari suna asibitin hurin jinyar Momy.

A gidansu Hafiz kuwa, Hafiz duk hankali nai yayi matuk'ar tashi sbd koyakira wayar Safna batashiga kuma baya so yazo gidansu iyayenta sumai hulak'anci, yana cikin wannan tunanin saiga Safiyya tabuga kofar, tareda sallama tashiga tatararrdashi ya kifa kai ga gwaiwa, Safiyya tace "Yaya Hafiz lafia"? Yajuyo dan baimasan tashigoba yace " lafia klu sis kainane kedan ciwo kuma nasha magani" Safiyya tace "to Allah yakoro sauki" ( batareda tagamsuba ita tasan komiye) tace "Abba yace akiraka, but barinaci kana bacci" yace "a'a barikawai wayagaya miki irinki ne ni idan bakida lafia kinringa sagwaba kamar wata beibe"😏 Safiyya tace "Hm yo toni harma dasauki tunda sai banajin dadi nake sagwabar kaifaπŸ˜’" yabiyota sukai parlor.

Abba yace kaidai baka girma kullum, yasuk'a yagaisa da su suka amsa asake yace "gani Abba" Abba yace "daman zan sanarma ne zamuje nemoma aure ne, dama natsaya bincikene akan gidan kuma gaskia ba'asame wata matsala agunsuba" Hafiz yace "to Abba nagode Allah yakaiku lafia" Ummi tace "Ameen" Safiyya tace "a a su Yaya an mir-mije ko kai yadaina ciyo koπŸ˜‚ Hafiz yace " keee😳waya gayamiki kaina keciwo? Yana muk'ewa yawau floor Ummi tace "Son kashafa magani tunda kai nama ciwo" yajiyu yace "Allah Ummi karya take ni bance da ita hakanba" Dady yayi daria yace "Barsu Son jekai aikin gabanka, nidai nafita Haj" Ummi tace "adawo lafia Alh Allah yasa aje asa'a".......

To phaaaaaa😳
Gasu Dad a asibiti😳

Ga su Abba sunzo neman aureeeπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Ga Safna akauyen Kakusssss fahhhhπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Kubiyo uwar gidan *phareesy*😘......

Takun har gobeπŸ€’
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΏ
Writer
πŸ’ManshatttπŸ’

Luv u frndzzzzzzz😘😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
1⃣5⃣
*A kyauye*
πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„
Safna ce itana kaka Indo suna ta famar aiki a tsakar gida, kasancewar Safna batada kyamar aiki tanada jumurin aiki sai shara take, bayan takammalane ta fara wankin kwanoni tas tamusu, kaka indo tana fama da murfu, nan suka gama suka watsa ruwa suka hau break fast, ruwan tea ne da wainar kwai da indomie. Suka kwasa suna ci suna fira, Kaka tace Safinatu inaso kik'ara kwantar da hankalinki namiki alkawari bazaki aure kowa ba sai Hafizu idan ina raye ke ko bana raye zanbar wasiyar kada a aura miki kowa sai wanda kikeso! Ai ko mu nan andainawa yara auren dole baleku birni, shiyasa nadage dasubarni nan, dan bakomai akeba a birnin sai shiririta. ( su Dady da yan uwanai sunyi da karya sunyi da gaskia akan Kaka Indo tadawo skt dazama ama inaa tace bazaiyu tabar garin gadoba shiyassa suka barta a can ama kowane weekend suna zuwa ganinta tareda shatara ta arziki ba abinda tarasa a rayuwarta kama da ci har sutura gata)

Safna tace "to kaka" kaka indo tayi daria tace "kinganku yaran zamani har an'iya guduwa saboda namiji, mu azamaninmu ai ko ganinsa bazakayi ba sai katareπŸ€”) Safna tayi daria ta rufe fuska, Kaka tace "Yo ina kunyar take nan kin wani rufe fuska haka" Safna tace "Kaka kenan aiku azamaninku ba civilization ne ba'arin yanzuba" kaka tace "Yo ni ina nasan wani civilization can kyaji dashi" Safna tayi dariya tace "ina ina nufin ba wayewa kuna local time ne ba yanzu da kai yawaye ba, Kaka tace " to ai ga wayewar nan mi akeda wannan irin wayewa? Shirme be kawai ba wani wayewa" Safna taringa daria bar tagaji kan suka kammala cin abincin, Kaka takoma zuwa wasu dan aikace-aikace, Safna ta jezuwa kwanciya, tana tunanin exms dinda za'a fara gobe monday gakuwa Hafiz dinta kuma tamanta da wayarta gun sauri, dahaka har bacci yadauketa.

*Mu waiwaya birni*
☘☘☘☘☘☘☘☘
Su Momy dai yau aka sallamo su daga asibiti bayan Dr yabata magungunna dazata na sha, suka koma gida,Ba wanda yasake batun Safna a gidan, kowa yakama harkar gabansa.

Yau takama monday kowa sai shiri yake zasu skull Nafee ce da exms yau kasanciwar suna aji daya da Safna saboda shekarrunsu daya shiyassa suke class daya, Faisal ne ya fito yanufe dakin momy, sallama yayi ta amsa tareda gaisata da mata yajiki, ta amsa da sauki, yace "Momy zamuje skull" tace "to Faisal adawo lafia" yace "amen momy" yafita suma su Nafee da Zainab suka gaisada momy suka fito" driver yajasu sai skull. Su Billy sai tambayar Nafee suke Safna tace musu tana gida batajin dadi, itadai sumee dama tasan komai dan Safna tasanar mata, itama dai Billy kilinbibine tunda ita taba Safna shawaraπŸ˜’.

Dady ne ke office yana famar aiki sakamakon satinsa 1 baifita office ba yana jinyar matarsa. Knock akai yabada umurni, P.A nena ya shigo ya gaisa dashi ya amsa cikin sakin fuska, yace "Sir wasu mutanene ke

Please Login or Register in order to submit comment