Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa weekend zan je gidan ku" Siya ta faɗa Maryam ta saki murmushi tace "wace ce Daddy zai aura?"
"Nima ban sani ba wlh,jiya ban tsaya sauraren sa ba nayi tafiya ta.Bestie Daddy na cikin damuwa sosai na lura da hakan tun tsawon watanni biyu,amman ya na ƙoƙarin sharewa ne ƙila dan kar in damu.A jiya na tsaya nayi tunani sai na ke ganin ƙila matar nan ce da zai aura ta ke caza masa kai"
Maryam tayi ƙyaci Siya tace "lafiya?" Ba ta kai ga bata amsa ba malamin su ya shigo aji.




★TOBY POV tunda Mamy ta gaya masa maganar aurensa ya ɗauki damuwar duniya ya ɗora ma kansa.Sun yi waya da Papi maimakon ya hana auren sai ma ƙarfafa gwiwa da ya ke, wannan lamari ya na ba TOBY mamaki yadda suke ikirarin Hajiya Salmu ta cancanci ayi mata komi.



Ya ja ajiyar zuciya,ya na tunanin yarinyar da bai ma san sunanta ba.Ya ja tsuki "mtsw miye ma na wani tunanin ki shagwaɓaɓa kawai,mtsw ni ba ke a ke tunani ba" sai kuma ya ba kansa dariya wata zuciyar tace "to miye na hango fuskarta ?" Ya ba kansa amsa da "oho"


Bakinsa ya ke jin babu daɗi, ga shi bai iya cin komi ɗan jus ɗin ƙwamen da yayi ta tsimi tuni ya ida.Wayarsa ya ɗauko dan kiran Maryam sai kuma ya tuna ashe bai da lambarta,tsuki ya ja haɗi da rungume pilow.Har yau dai tunanin Siya ya faɗo masa a rai lokacin da ya tallabe dukiyar fulaninta,tsammm yaji tsikar jikinsa ta tashi tamkar yanzu ne suke cikin tafin hannunsa.Wata irin buƙatuwa ce ya ji ta na bijiro masa,yayinda ya ke jin ƙamshin jikinta na kawo masa farmaki sam ya kasa fitar da shi daga kwanyar sa.Ido ya lumshe ya na hasaso yanayin siffarta ,jikinsa ne ya ƙara ɗaukar rawa hajiyarsa ta shiga yin motsi ta na tashi haɗi da kumbura......





🤧 Littafin TOBY na kuɗi ne wacce ta shirya saya ta min magana ta WhatsApp +22795045822
[28/08 à 12:26] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

*PAGE 15_16*



Bai saba masturber kansa ba wannan dalilin yasa shi ƙanƙame pilow ya na fitar da numfashin wahala,rasa mi ke masa daɗi yayi ga tunanin Siya ya addabi rayuwar sa dakyar ya samu barci ya ɗauke sa.






Zaune ya ke kan kujera ya na kallon tv,jikinsa babu riga sai breast ɗinsa masu matuƙar kauri haɗi da tsini suke yi mata ƙwalele.Ta zo ta zauna kan cinyoyin sa ta na mai murtsike nipple ɗinsa guda ya fitar da sautin "ashhh!"tayi murmushi ta kai bakinta ta na tsotsar sa yayinda ta ke murza ɗayan da yatsunta,rigar barcinta yayi dubarar janyewa ta faɗi ƙasa.Hannuwansa yasa gefe da gefen cikinta ya fara matsa haɗi ɗan jan fatar tayi saurin zillewa ta ruga bed room,ya take mata baya.Zuma ta ɗauko ta shiga zuba masa ita a jiki sannan ta bi gun ta lashewa,ta tura sa kan bed ya faɗi plate.Tamkar wani yaro haka ta janye guntun wandonsa ,zumar ta ɗiɗiga kan marar sa zuwa lolypop ɗinsa,ta na ɗora halshenta yayi saurin lumshe ido ya na jin wani abu na fizgar sa.



Sai da ta lashe sa tasss kafin ta daidaita erection ɗinsa ta zauna akai "awushhh! TOBYyyyy oh! Ahhhh" ta fitar da wani sauti,da sauri Toby ya riƙe mazaunanta kafin ya fara zungurar ta daga can ƙasa.Ihu kawai suke suna jin daɗinsu,ya birkita ta koma ƙasa,da dukkan ƙarfin sa ya ke shigarta ya na fitowa.


Rurin da wayar sa ta ɗauka ne ya tashe sa daga dadaɗan barcin sa,ido a lumshe ya jawo wayar kafin ya ware idonsa da suka yi nauyi sunan SA'ADIYA ya gani ya na yawo kan screen,ya ja tsuki haɗi da katse kiran.
Ya tashi zaune,duk ya ɓata zanen gadon da sperm . Dakyar ya tashi ya yaye zanen ya nufi toilet,cikin injin wanki ya saka darar kafin ya fara wanka.





Sai da ruwan shower suka ratsa kwanyarsa sannan Siya ta faɗo masa a rai da mafarkinta da yayi yanzu.Gaban mirror ɗin toilet ya je ya tsaya,fuskarsa ya fara ƙare ma kallo ya na murmushi ganin tabbas wajen kyau ba baya ba ko wacce yarinya za ta so mallakar shi.
Zuwa yanzu kam ya yarda da ya fara sha'awarta kamar sauran ƴan matansa,ya zame masa doli ya san yadda zai yi ya fara latsar ta ko ta halin yaya.




Manyan breast ɗinta da ya jimƙe ta cikin riga kawai in ya tuna sai yaji wutsiyarsa ta motsa,to ina ga ya sameta kan gadonsa.
Wankan tsarki yayi ya fito,rabonsa da yayi salloli cicif biyar ko wace rana har ya manta.
Sallah ba ta wani sha masa kai ba,su can a Douala su na zuwa Majami'a ne kawai in su na da wata buƙata ga Uwar gijiyar su,sallolin da musulmai ke yi kuma wannan bai da ilimi sosai a kai.




Ya ja ajiyar zuciya,kafin ya shimfiɗa tapis ya fara sallar roƙon Allah ya basa Siya ta kasance ɗaya daga cikin ƴan matan sa.
Bayan ya gama ya nufi falo,turus yayi ganin Papi zaune ya na shan shayi.




"Ƙaraso mana TOBY" Papin ya faɗa ya na dariya, Toby ya zunce baki yace "shine ko ka gaya min ka na hanya?" Yaje jikin Papi.
"Surprise na ke son yi ma,tun ɗazu na zo sai da na fara zuwa gidan amaryar ka tukunna sannan na zo nan" yanayin fuskar Toby ne ya canza,sam ya tsani duk wani zance da ya shafi Sa'adiyya.




Papi ya cigaba da cewa "mun yi magana da su sosai,na basu dukkan abinda ake buƙata na dangane da sadaki yanzu ranar juma'a za'a ɗaura auren a masallaci ,daga baya sai ayi bikin."
"Juma'a?" Toby ya tambaya da alamun mamaki haɗi da fargaba.
"Eh juma'a,da farko na zata auren église (coci) za kuyi amman mahaifin yarinyar ya nuna a'a tunda kai ma musulmi ne miye na bin al'adu"



Toby bai ce komi ba sai ma tashi yayi ya fita daga gidan kwata-kwata,a ƙafa ya fara yin tafiya tamkar wani mahaukaci bai ma san inda zai je ba.
Gaɓar ruwa ya je ya zauna ya na kallon masu yin wanka da kamun kifi,gefe guda kuma ƴan mata da samari ne ke shaƙatawa.
Irin wannan soyayyar ya ke son yi sai dai sam bai shirya ma ciwon zuciya ba,ga wani baƙin aure da aka laƙa masa.





★ A ɓangaren Daddy kuwa tuni an ɗaura auren sa da bazawar sa,an zo an yi gyaran gida sun saka sabbin meubles a ɗakin da aka ware mata.
Siya kam ta zama ƴar kallo,dan kuwa sam ba ta son auren nan.
Ranar da za'a kawo amarya ita da Maryam wunin nan kasa cin abinci suka yi,bayan sallar magrib ƴan uwanta suka yi mata rakiya zuwa gidan Daddy.





Wata farar mace ce farar sol gudar jibgegiya,ka na ganin ta kasan rainon madara ce da biscuit.
Yanayin shirin ta da kuma gwala-gwalai da ke wuyanta sun tabbatar da ita ɗin ƴar gidan manyan mutane ce.
Jikin Maryam sosai yayi sanyi,tuni ta sillace ba tare da sanin Siya ba.Buɗa haɗi da arerewa kawai ke tashi, lokacin da Daddy ya shigo gidan ɗakin Siya ya fara zuwa.
Kwance ya tarar da ita kan bed ta rufa da blanket,ya janye bargon ta buɗe idonta da suka gaji da kuka.
"Tashi zaune" ya bata umarni,ta tashi tare da faɗawa jikinsa ta fashe da kuka.Bayanta ya shiga bubugawa alamun rarrashi,can ta tsagaita sai ajiyar zuciya.



"Je ki wanke fuskar ki,ina so mu je na gabatar da ke da Hajiya" Daddy ya faɗa,Siya ta girgiza kai tace "Daddy ban jin daɗin jikina zuwa gobe mun gaisa da ita,amman ka gaishe min ita" bai matsa mata ba dan ya san kishi ta ke taya Ummarta duk da ta rasu.






Da sallama ya shiga,Hajiya Bintu ta rugo ta rungume Daddy ta fara kissing nasa ta ko ina.Dan danan Daddy ya ruɗe abun ka da hariji😂🤣 tuni kayan aiki sun fara ɗaukar caji.



Sam tunanin yin Sallah ko kuma cin kazar amarci fita yayi ransa,burinsa yanzu kawai bai wuce ya ji sa cikin caɓo ba ya na kwaɓin laka.
Idon Hajiya Bintu ne suka rena fata sa'ilin da tayi tozali da joystick ɗin Daddy,wacce ta ke kaurarra mai ɗan tsayi sai ɗiga ta ke .
Hannunta tayi saurin janyewa ta na raba ido, Daddy ya dubeta cikin fizgar numfashi yace" ki gyara min na shiga mana" ya faɗa ya ma buɗe manyan cinyoyinta......




Shagali🤸🏻‍♂️🤸🏻‍♂️🤸🏻‍♂️ mu haɗu a PAID GROUP,dan Allah duk wacce ba ta shirya biyan kuɗin karatu ba kar ta min magana ,300₦ 3184721842 Bala Maryam Mikailu first bank sai ki yi screenshot ki turo ta WhatsApp +22795045822 ƴan Niger carte airtel ta 300f.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment