Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

komi" Maryam ta ɗaga ma Siya gira ta na mai miƙewa ta nufi table à manger.



Bayan Maryam ta tashi TOBY ya lalabo hannun Siya,cikin tafinta ya cijeta kafin ya miƙe tsaye yace "nima na rama" ta ɗaga idonta uwanda suka cika da hawaye ta dube sa da sauri kuma ta sunne su ganin Dick ɗinsa ta ɗan kumbura daga sama.
Sarai TOBY ya ganta,sai ya shafi abarsa kafin ya wuce ɗakinsa.Direct toilet ya shiga ya yi wanka ya fito ya zauna ,Papi ya kira suka fara hira.




A can falo kuma Siya sai da tayi ma Maryam dundun wasa kafin tace "shine kika taso kika bar ni gun wancan jarababben? Wai kin ga yadda Dick ɗinsa ke motsi hummm! Ni abun har tsoro ya bani"
Maryam tayi dariya tace" ke ma ai kin jiƙe" ta buge mata baki tace "Allah kiyaye min yo da aka ma yi mi?"


"Da kuka rungumi juna hhh! Bari mu zuba abinci mu ci na mayar da ke gida "Maryam ta faɗa ta zufa dambun couscous a plate.
"To ban tashi tafiya ba,ina son na sake ganinsa kafin na wuce gida"cewar Siya,Maryam tace "ok babu damuwa in ki na so sai na raka ki ɗakinsa kin sa Ya TOBY bai da problems mutumen mata ne" wani irin kishi ne ya soki zuciyar Siya wanda ya hana ta ma cin abincin sai tambayoyi da ta shiga yi ma kanta.
"Wane ne TOBY? Wane irin namiji ne shi? Shin maganar mutane gaskiya ne ya na da son mata ɗan iska ne?" Ta ja wata ajiyar zuciya mai cike da ƙunci.




"Shi so babu ruwansa da yaya mutum ya ke,in dai ki na son sa to kiyi komi dan ganin ya cire son mata a ransa duk da matan ne ke bibiyarsa saboda yanayin aikin sa. Bestie ki sani canza ma namiji son mata a rai abu ne mai matuƙar wahala tunda wasu haka Allah ke hallitar su da shi,amman kar ki sare da sannu ZAI GYARU(SA'ADIYYA ABDOUL MAIZAFAFA)"Maryam ke wannan jawabin ga ƙawarta Siya ganin kamar ta tada hankalin ta.



Siya ta nisa tace "amman da kamar wuya wai gurguwa da aure nesa! Yau fa ya fara gani na amman ki na ga yadda ya wani ƙwaƙume ni" Maryam ta harare ta tace "ke dallah Malama shi da ke Star abinda in suka ci wasa mata ke masa ƙawanya su na ririƙe sa suna ɗaukar hoto"
Siya ta turo baki cike da jin haushi tace "in ƙanen uwarsu ne sai suje su yi ta rungumar sa mtsw..."
Dariya Maryam ta shiga yi sai kuma ta tsagaita tace "ke tsaya kamar ƙarar motar Sa'adiyya na ke ji" duk shiru suka yi yayinda ƙarar motar ta cika gidan tamkar ana yaƙi.




TOBY ya fito ya na ɓalla buturon rigar sa kenan Sa'adiyya ta shigo cike da yauƙi,ta na ganinsa ta ruga "yeee! TOBYyyyy!" Ta yi huging nasa tare da manna masa kiss a gefen kumatu.
"Fatan ka sauka lafiya? Ya na ga ka rame ba kamar lokacin da ka bar nan ba" ta faɗa ta na shashafa sa, TOBY ya saki murmushin gefen baki yace "lafiya lau ƴar lukuta ya kike ya karatu?"
"Na gama saura aiki amman na fi son farawa bayan aure" TOBY na shirin magana kukan Siya ya katse sa,ya kalleta suka haɗa ido kawai sai ta fita da gudu....
[26/08 à 08:08] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

*PAGE 9_10*


TOBY ya taɓe bakinsa ya na bin bayan Siya da kallo wacce ta fita ta na kuka,Maryam ta take mata baya ɗakin yayi saura daga Sa'adiyya sai TOBY.


"Ya kamata ace yau mun fita shan iska ko da gidan zoo ne"Sa'adiyya ta faɗa murmushi kan fuskarta,ta na shirin kai hannu kan fuskar sa Mamy ta fito."Manyan baƙi yanzu ake tafe?" Mamy ta tambaya , Sa'adiyya ta saki Toby taje ta rungume Mamy suna dariya.


"Tun ɗazu na so na zo to da na tafi gyaran gashi ne aka ɓata min lokaci,amman hakan ma na ji daɗi tunda idona da TOBY suka fara yin tozali" Sa'adiyya ke faɗa ta na kallon inda Toby ya ke wanda ya zauna table à manger ya na shan jus.
"Ai na zata tun safe za ki zo,mu je ki ci abinci "Mamy ta kama hannun Sa'adiyya tamkar wata Baby suka isa dining,kusa da Toby ta zauna kafin ta karɓe kofin da ya ke shan jus ta ɗora bakinta daidai inda ya sha.
Bai damu ba dan ba wannan ne karon farko da Sa'adiyya ke shishige masa ba,sai dai sam shi a rayuwar shi ya tsani mace maras aji da kamun kai wannan dalili ya na ɗaya daga cikin abinda yasa Toby ya ƙi karɓar soyayyarta saboda ta zubar da aji tace ta na son shi.





"Mi zan zuba maki dauther?" Mamy ta tambaya cike da kulawa,Sa'adiyya ta dubi Toby tace "mi za mu ci?" Kai ya girgiza mata ya na cigaba da shan jus ɗinsa wanda ya ke jin duk duniya babu jus ɗin da ya fi shi daɗi.


Ta kwaɓe fuska haɗi da turo baki tace "nima to ba zan ci ba"tayi maganar ta na wani shagwaɓewa,da sauri TOBY ya maido hankalinsa gare ta ya na kallon yadda ta ke sakuwa sam sai ya ga ba tayi mata kyau ba.
Murmushi ya saki tuna ɗazu yadda Siya ke kukan sangarta har da ɗan tsallenta,murmushinsa bai yanke ba har ya tashi ya nufi part ɗinsa.
Sa'adiyya taji wani shegen daɗi murna fal ranta,haka ma Mamy.
TOBY kuwa jus ɗinsa da ya ɗauki ke ya saka a frigo ɗakinsa kafin yayi kwance kan bed ya lumshe ido.Yanayin sirantar ta,yadda ta ke juya ido da turo ƙaramin bakinta,uwa uba ƙamshin jikinta da na gashin ta.Da sauri ya gyara kwanciya ya na jin Dick ɗinsa na masa wani motsi daga ciki ,Siya ce mace ta farko da ta taɓa motsa masa sha'awa ba tare da yayi dogon romance ba ko kuma kissing ita kuma rungumeta kawai yayi amman sai da yayi tadi alhalin ya sha rungumar ƴan mata.





Hannunsa kan hajiyarsa ya na shafawa haɗi da yin murmushi,bai san dalili ba amman ya na son ƙara ganin Siya.Shiru yayi da tunanin shauƙin ya koma tambayar kansa ko miye ta ke ma kuka oho! Hasken ɗakinsa ya kashe ya bar glo tuni ya cire wandon jikinsa tunani kawai ya ke yadda yaji ƙamshin Siya ina ma ace ta kasance da shi a gado na wani ɗan lokaci?
Ya ja wani gwabron numfashi,zuwa yanzu burinsa kawai ya ji sa a jikin mace ya na romance nata gami da shiga majalisar da bai taɓa zuwa ba sai a mafarki.



Wani masifafen feeling ya ke ji, musamman da hancinsa ya ƙi barin jiyo masa ƙamshin jikinta.Yayi nisa a duniya istimana'i ya ji hannu kan hajiyarsa,wani uban ihu mai sauti ƙasa-ƙasa ya saki haɗi da ware idonsa kan Sa'adiyya.





Murmushi ta saki ta na mai ƙara jimke gland ɗin D ɗin tamkar ta riƙe lula, TOBY kasa ƙwaƙwaran motsi yayi tuni Sa'adiyya ta saye imaninsa.
Bakinta ta kai ta fara sucking na shi ,a yadda ta ke zuƙo sa ji yayi tamkar ransa zai fita numfashinsa har wani shiɗewa ya ke.
A duniyar barikinsa bai taɓa samun wacce ta yi masa haka ba, jikin TOBY ya ɗauki rawa lokacin da Sa'adiyya ta fara sucking nasa ta na haɗawa da mouvement kamar ana sex abar har cikin maƙogwaronta take kaita yayinda ta ke fitar da wani sauti.




Tsawon lokaci kafin TOBY yayi release, Sa'adiyya ta samu gefensa ta kwanta ta na mai kai hannu kan fafaɗen ƙirjinsa.Nipple ɗinsa ta ke mulmulawa da sauri ya ture hannunta ya tashi dakyar ƙafafunsa na harɗewa ya shiga toilet,shower ya sakar ma kansa ya na jin wani mugun haushi da zafi na taso masa a zuciya.





Ya sha yin wasanni da ƴan mata kala-kala tun daga kan turawa har baƙar fata amman bai taɓa jin haushi ba sai yau da Sa'adiyya ta kawo masa farmaki.Ya ja tsuki a duniya in akwai wacce ya fi tsana to ta na bayan mace maras aji,towel ya ɗauro ya fito ya nufi inda mirror ya ke.
Turare kawai ya fesa yaji Sa'adiyya ta rungumesa ta baya,fuskarsa tuni tayi ja "sake ni !" Ya faɗa a dake,cikin shagwaɓa ta kwantar da kanta a kan gadon bayansa tace "dear in ba riƙe ka ba wa zan rungume?" Ta na shirin shafa marar sa ya daka mata wata uwar tsawa yace "ki sake ni nace!" Ta ja da baya da sauri cike da tsoro.



Hasken ɗakin ya kunna ya tsureta da ido kafin yace "yaushe kika rena ni? Wa ya baki izinin shigowa ɗakina?" Murya na ɗan rawa tace" dear TOBY har zuwa yaushe ne za ka daina nuna min tsangwama? Na fa kusa zama matar ka nan da ɗan lokaci"


Duban ba ki da hankali yayi mata kafin yace "wane ne zai auren na ki?"
Tsoro ya bayyana ƙarara kan fuskarta tace "ka na nufin ba ka san da maganar auren mu ba?"
"Dallah fita ki ban ɗaki mahaukaciya kawai TOBY ne zai aure ki kamar ban san ciwon kaina ba sauran maza kawai "
Da kuka Sa'adiyya ta bar ɗakin,ta ci sa'a Mamy ba ta falo kawai ta fice ta ɗauki motar ta sai gida.




Hajiya Salmu na zaune kan capet ta na duba wasu kwanukan abinci da ta sawo na amarya Sa'adiyya ta shigo ɗakin.
Jagwafff ta zube jikin Ummarta ta na kuka " ke miye kika shigo ki na kuka? Ko TOBYn ne bai zo ba?"
"Umma wai cewa yayi ba zai aure ni ba,kuma bai ma san da maganar auren ba" Sa'adiyya ta faɗa cikin kuka.Fuskar Hajiya Salmu ko kaɗan ba ta nuna razana ko tsoro ba sai ma miƙewa tayi a fusace ta ɗauki waya ta kira Mamy.
Ko gaisuwa babu tace " ban gane nufin ki ba Malama ki na nufin TOBY bai ma san da maganar auren ba? To ki san yadda za ki sanar da shi tare da umarnin auren Sa'adiyya saboda ni ba gantalalalliya ba ce" ta na gama faɗa ta kashe kiran.



Gun SA'ADIYYA ta koma tace "ki tashi ki wanke idon ki bar ɓarna hawayenki ki tanad su zuwa ranar bikin ku da TOBY,sannan ki sa a ran ki tamkar kin aure sa ne kin gama"
"Umma kin tabbatar zai aure ni?" Sa'adiyya ta tambaya,dariya Umma tayi tace "Hajiya Salmu ce fa har kike shakka ta ?" Da murmushi Sa'adiya ta rungume shu'umar Uwar ta.





SIYA POV

Dakyar Maryam ta shawo kanta suka tari mai taxi ya ida kai su gida,tun a hanya ta ke kuka har suka kawo.
Kan salon ta zube ta cigaba da yin kukanta yayinda Maryam ke aikin rarrashi,can ta tsagaita tace "Bestie ce min kika yi bai sonta shine kuma ya rungume ta?"
"A'a ki gyara maganar ki ta dai rungumesa" Maryam ta faɗa .
"Ko ma dai mine ne ai sun rungumi juna,in da bai sonta ai ture ta zai yi" Siya ta kuma faɗa, Maryam ta girgiza kai tace "shi fa *ƊAN DAMBE* ne hakan ba baƙon abu ba ne gare sa,kuma har tv kin sha ganin yadda ƴan mata ke yi masa ƙawanya" Siya tayi tsuki ya tashi ta bar gun, MARYAM ta girgiza kai ta bi bayanta....
[27/08 à 11:09] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

*PAGE 11_12*


Siya ta cire doguwar rigar jikinta, manyan breast ɗinta suka wani bugi juna Maryam da ke bayanta ta sheƙe da dariya tace "doli TOBY hankali ya tashi yo irin wannan kaya kamar kan dawo" Siya ta harareta tace "ina ruwan ki da ni ba mun yi faɗa ba?" Maryam ta waro ido tace " yaushe mu ka yi faɗa kuma banda labari?"
"Tun lokacin da Bestie ta kasa ɗaukar mataki akan soyayyar aminiyarta ta bar wata banza mai kama da karuwai ta rungumi mijin Bestin ta" Siya ta faɗa ta na turo baki kafin ta ɗaura zane har zuwa ƙirjinta.


Maryam tayi murmushi tace " Allah ka ƙara danƙon soyayya tsakanin TOBY da aminiyar kirki wacce kullum lafuzanta cike suke da fasaha" Siya ta girgiza kai tace "a ƙara min danƙon sonsa ta yadda zai hallaka ni a kai ni maƙabarta ban shirya ba ko?" Maryam ta ƙarasa kusa da ita sannan tace " har abada ban fatan haka Bestie,a kullum ina yi ma *TOBY* sha'awar auren ki na san ko ba komi za ki zame masa babban BANGO( MRS SADAUKI ) a rayuwa "



Siya ta tureta tace "shi kuma mi zai zame min? Wato ni ce ma zan zame masa bangon? Hum! Bestie yanzu kin bar sona" kawai sai hawaye shaaa,Maryam ta dafe kai saboda ta ga alamu ƙurciyar Siya ce ta motsa.


"Dan Allah kiyi haƙuri ki kwantar da hankalin ki..." Siya ta katse ta cikin kuka tace "na ƙi na kwantar da hankalin! Sabida Allah mi kike so nayi? Mace fa a jikin TOBY wayyo ni Shamsiyya na shiga tara" kawai sai ta zube kan bed.





Gefe Maryam ta koma ta zuba uban tagumi , Allah na gani duk duniya in banda iyayen da suka haifeta babu wacce ta ke so sama da Shamsiyya duk da ta girme mata nesa ba kusa ba amman hakan bai dame ta ba abota suke irin ta ƴan uwantaka.
"Zan nemo maki soyayyar Toby ko ta halin ƙaƙa ne muddin hakan zai saka ki farin ciki,ina so ki rinƙa haƙuri da dukkan lamarin Ubangiji Shamsiyya ke fa mai ilimi ce kin yi karatun Addini" da sauri Siya ta ɗago ta dubeta,ba tace komi ba kawai sai Maryam ta tashi ta fita.




Wanka Siya ta shiga ta sakar ma kanta shower ko za ta ji sauƙi,a hankali ta fara sauke numfashi ta na jin dutsen da ya tsaya mata tsakar zuciya ya na sauka.
Sai da taji ɗan dama ne sannan ta cire pant ɗinta,yadda taji ya na yauƙi ne ya tabbatar mata rungumar da Toby yayi mata ce ya saka ni'imarta zuba.



Ba ta san lokacin da murmushi ya kubce mata ba,wanka tayi a gaggauce kafin ta fito ta shirya cikin kayan atamfa.Kitchen ta shiga ta ɗora masu girki ita da Daddyn ta,bayan ta gama ta zauna a falo ta kunna cassette na dambe .
TOBY ne ya shigo fili ya na ɗaga ma mutane hannu wani irin halbawa zuciyar Siya tayi sa'ilin da tayi tozali da wanda Toby zai kara da shi.



Gwabzawa suka fara yi kamar ba gobe,da zarar an naushi Toby sai Siya tayi ƙara kamar ita aka nausa.Daddy wanda ya shigo ya girgiza yace "Siya sai yaushe za ki barin kallon dambe?" Ta juyo da sauri kafin taje ta rungume sa tace "sannu da zuwa my Daddy,dan Allah ka zauna yau dai mu yi kallo" Daddy ya laƙace mata hanci yace " Ni kallon tv bai cikin tsarina balle kawai dan na kalli dambe ƙatan banza na nausar junan su miye na burgewa a ciki?" Fuska Siya ta sauya sosai taji zafin kalmar amman ya za tayi Daddyn ta ne ya faɗa balle ta yaɓa masa baƙar magana.



"Zan shiga wanka ki haɗa mana abinda za mu ci akwai labarin da zan baki mai daɗi" Daddy ya faɗa murmushi kan fuskarsa kafin ya nufi part ɗin sa.Siya ta bi bayansa da kallo haka kawai murmushin da yayi ya saka ta jin farin ciki,tray ta samu ta zuba abincin ta kawo sa tsakiyar capet ta ajiye tare da rufe sa ta na jiran Daddy.
Ihu tayi saboda a ƙarshe Toby ne ya samu victoire kafin ta sauya shannel zuwa Novelas, shirin CHANGEMENT DU DESTIN ne ake an buɗo Karan da Priter suna ma junansu kallon soyayya ta shagala sosai taji hannun Daddy kan fuskarta firgigit ta dawo hayyacinta.
Numfashi ta sauke tace "Daddy har ka bani tsoro" yayi dariya yace "eh doli ki tsorata kin ƙura ma tv ido,gaya min wane ne kike so?" Kallon kamar yaya tayi masa,ya murmusa yace "na ga hakan da idon ki ne shiyasa na tambaya"
"Ta yaya zan faɗa ma *ƊAN DAMBE* na ke so alhalin ka tsani wasar ma? To wai ma ni da har yanzu TOBY bai san ina son sa ba miye na faɗa ma Daddy" duk a zuci ta ke zancen.



"To Bismillah mu ci abincin tunda ba za ki gaya min ba,amman ni bari na gaya maki na samu matar aure" Daddy ya faɗa ya na murmushi.
Siya tace "aure kuma Daddy?" Ya ɗago ya dube ta yace "Yes! Na gaji da zama ni ɗaya ko ba komi za ki samu madadin Ummar ki"
Siya ta girgiza kai tace "a'a Daddy ban so! Bayan rasuwar Umma mata nawa ka aura amman suke ƙin zama da kai a ƙarshe sai dai auren ya mutu? "
"In shaa Allahu wannan sai mutuwa ce za ta raba sa"
"Kullum haka kake faɗa kuma da an yi bai wuce 3month ya mutu,in kuma na tambaye ka dalili sai ka ƙi faɗa min .Na sani dai banda matsala da duk matan da kake aura ,amman dan Allah Daddy miyasa kake sakin matan ka?"



"Siya mu ci abinci" Daddy ya faɗa cikin bayar da umarni,doli ta sa suka fara cin abincin har suka gama babu wanda ya sake yin magana.
Siya ta koma ɗakinta,wayarta ta ɗauka ta kira MARYAM."Bestie ina cikin matsala dan Allah ki taimaka min da shawara" Cewar Siya "wace irin matsala?" Maryam ta tambaya "Daddy ne zai yi aure wai."
"Innalillahi wa'inna iley raji'un aure?" Maryam ta tambaya cike da tashin hankali,Siya ta ja numfashi tace "ke dai bari wai aure zai yi,kuma fa...." Saurar maganar ce ta laƙe ma Siya jin wayar ta bada "tiiii!tiiii!" Alamun kiran ya yanke, ƙoƙarin maidawa tayi ta yi amman bai shiga.





Littafin TOBY ƊAN DAMBE na kuɗi ne,300# ne kacal Hajiya ki biya ki karanta cikin nutsuwa wacce ta shirya payment ta min magana ta WhatsApp +22795045822
[27/08 à 18:13] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

*PAGE 13_14*



"TOBY kan ka ɗaya da za kace ba za ka auri Sa'adiyya ba? Ka san irin ɗawainiyar da mahaifiyarta tayi da ni kafin zuwan ka duniya?" Mamy ke tambayar Toby wanda ya fito cikin riga da wando farare irin na ƴan ƙwallo.
"Mamy ban sonta! Kuma ban ji zan iya yin rayuwar aure da ita ba! Sam ba ta cikin jerin matan da na ke so,ban fiya son mace mai ƙiba ba uwa uba rashin kamun kai ga ɗan banzar kuri kai kace wata ƴar gwamna" TOBY ke faɗa hankali kwance.



"Za ka aure ta nan da wata ɗaya,ina so daga yau ka fara shirye-shiryen auren in kuma ka bijre Allah ya isa nonona da ka sha ban yafe ma ba" Mamy na gama faɗa ta nufi ɗakinta ba tare da taji ta bakin Toby ba da yayi mutuwar tsaye.




"Aure? Da kuma Sa'adiyya? Ba zai yiwu ba!" Ya furta tare da isko Mamy a ɗaki.A zaune ya tarar da ita ta na kuka,abinda ya dugunzuma hankalinsa.Murya na ɗan rawa yace "Mamyyy..." Sai kuma yayi shiru saboda hawayen da suka zubo masa,a duniya bai da tamkar Mamy a kullum ya kan ce ta fi ko wace uwa a duniya saboda yadda ta ke son farin cikinsa.



"Mamy dan Allah ki bar kuka!"
"In ban yi kuka ba mi kake so nayi TOBY? Bayan ka na shirin tona min asirin da Allah ya rufe" Mamy ta faɗa ta na sake fashewa da matsanancin kuka.
"In dai auren Sa'adiyya shine farin cikin ki to na yarda na sadauƙar da nawa farin cikin zan aure ta Mamy,amman ki sani har abada ba zan taɓa sonta ba saboda ita ɗin ta kasance MATAR SHIGE (MAI ZAFAFA) a gare ni,za ta min shamaki da matar SO na wacce...." Tarin da ya fara ne ya hana sa ƙarasa zancensa kawai sai ya kife kansa a cinyoyin Mamy ya na fitar da wani irin huci.




Tamkar yadda ake gasa rago a wuta haka TOBY ya ke jin zuciyarsa na masa zafi tamkar za ta tsage.Mamy ta shiga shafar kansa ta na jin daɗi a ranta tace "na gode sosai Toby Allah albarkaci rayuwar ka,yadda ka faranta min Allah ya yi ma haka.Amincewar ka dama ita kaɗai na ke fata ba zan yi ma doli a sonta ba,tashi ka je ka sha ruwa masu sanyi na san za ka ji daɗi"



Ko motsawa Toby bai yi ba,ajiyar zuciya kawai ya ke saukewa.Ya fi minti goma a haka Mamy na shafar kansa,ko da ta duba sai ta ga ashe tuni yayi barci.Kan capet ɗin ta ida shimfiɗe sa ta na mai kallon fuskar sa mai ɗauke da gyararen saje ya kwanta luf gwanin sha'awa.
Ta saki murmushi "Éva ka tafi ka bar ni a duniyar da banda kowa sai ku biyu kai da Toby,duk da kasancewar ka chrétien (wanda ba Muslimi ba) ina ma fatan ruhin ka ya samu salama"a zuci ta ke wannan maganar yayinda ta ke kallon Toby wanda ya ke sak mahaifin sa.




TOBY baƙar fata ne amman fatar sa irin chocolat colour ce,dogo ne ƙarfafa mai ƙirar ƙarfi wanda hakan yasa dayawan ƴan mata ke rububunsa.Tun da ya ke bai taɓa furta ma mace kalmar so ba,amman ya na holewa da su shi ma iya romance ne bai ta taɓa ratsa ƴar kowa ba.




Mamy ta fita falo ta ɗauki waya ta kira ƙawarta Salmu,bugu biyu ta ɗaga."Ya amince!" Shine abinda Mamy ta faɗa, Hajiya Salmu tayi dariyar farin ciki tace "ai shikenan sai a fara maganar kawo lefe"
Mamy tace "Na sani! Amman doli mu jira Papi tunda shine dangin mahaifin sa" Hajiya Salmu tace "ok babu damuwa" nan suka shiga hirar duniya.



★ Cike da tashin hankali Maryam ta kashe kiran,wani kuka ne ya zo mata nan take kamar ranta zai fita.Ta fyace majina tare da shiga ma'adanar sirri da ke cikin wayarta,hoton Daddyn Siya ta wano ta na kallo kafin ta fara magana tamkar zararra "ban taɓa tunanin za ka yi min haka ba,tun ranar da na fara ganin ka naji kai ne namijin da zai zame min BANGO (MRS SADAUKI ga masu buƙatar book ɗin su yi min magana) ashe kai da wacce kake son aure .Ta yaya za ka yi min haka alhalin duk zaryar zuwa gidan ku da na ke saboda kai ne? Shikenan burina ba zai taɓa cika ba?"ta cigaba da kuka ta na jin zuciyar ta na mata zugi.
Toilet ta shiga ta ɗauro alwala ta zo ta fara karatun Alkur'ani,sai taji zuciyar ta sakai.Mode avion ta cire nan text ɗin Siya ta so kiranta yayi ta shigowa,ta saki murmushi ta na jin ƙaunar Bestie ɗin nata.



Washegari
A makaranta da suka haɗu Siya tayi ƙorafin kashe kiranta da tayi , Maryam tace "wayar ce ta faɗi dan tashin hankalin da na shiga,shi kuwa Daddy miye na jajiɓo aure?"
Maimakon Siya ta bata amsa tambayarta sai cewa tayi "Ni kuwa Bestie sai na ga kamar ke ma familyn TOBY ce yadda kuke hira ba iya sanaya ba ce kamar akwai ƴan uwantaka"



Duk da Maryam taji haushin share zancen Daddy da Siya tayi amman hakan bai hanata yi mata bayani ba "Akwai abinda ban faɗa maki ba, Abbana shi ke aure Mamyn TOBY " sake da baki Siya ke kallonta kafin tace "shine ba ki taɓa sanar da ni ba?"
"Eh saboda ba ki taɓa tambayar asalina ba balle kuma kiyi zancen zuwa gidan mu"
Siya ta sauke ajiyar zuciya tace "ai dai jiya na je" Maryam tace "a'a kin dai je gidan Toby dan wannan ba gidan mu ba ne ni ina unguwar Basora a can mu ke zaune ni da Yayana,gidan Mamy sai jefi-jefi ne na ke zuwa"



"To in shaa Allah

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment