Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

musamman Heesham tinda yazuba mata ido kasa koda ƙyafta idan ko sauɗaya yayi saboda tsananin kyanda tayi,


Sanye take cikin wata farar riga ta shadda doguwar rigace Amma Anmatse daga sama ƙasan dai ne Akabuɗe sosai haryazama rafa gashi daga baya Ansakamata net haryana ja ƙasa tasha Kwallaiya baƙin gyale tayana Akanta taɗan sake gashinta Abayanta, takalman nata masu tsini ne sosai..



Ganin irin kallon da mazan gun kemata baƙaramun haushi yajiba haka kawai yakejin tuƙuƙin baƙinci A ransa,,.. ..

NIKO NACE SU HEESHAM MAN GA KISHI AMMA ACE BA SO BANE😆😆😆😆 LOLLLL TO ZAMUGANI DAI



Gefen Zeenerh tazauna taɗan sunkuya yarda zata jita tace," Am so sorry my prity naɗan makara ko?,"


Harara kawai tawatsa mata cikin wasa ....



Cake suka yanka sukaci sannan Akaje save your Self...... _(HAHAHAHA TOFA GA KEFEN ƳAN ƘWAƊAYINMU SO O.O TINI NAHANGO SU SUNA TA JIBAGAN NAMAN KAJI)_







Batawani ɗiba sosaiba takoma gefe tazauna bata jima da zama ba saigawani guy yabiyota yana murmushi yace," Excuse i can sit near you?,"



Ganin idan wasu mutanen nakansu dan karta bada shi yasa tace," you can sit any where you what because its holl of denerh party,"



Baƙarami tafiya da imaninsa tayi ba musamman dajin cool voice ɗinta


Daf da ita yazauna yanawani yage baki yace," i'm sure you are so beautyful, can i help your phone number"? yayi tanbayar yana wani langaɓar da kai shi dik Azatonsa yaburgeta, baisan dik ya isheta ba dik Abinda take Adole ne kawai take dan karta yarfashi gaban mutane dan gaskiya ko ƙaɗan bai burgeta ba,.....




Heesham dake zaune Aɗan nesa dasu ƙaɗan wani ƙololon baƙinci yake tasoma wani ɗaci yakeji tindaga zuciyarsa zuwa bakinsa, glss ɗin idansane yarufa masa Asiri datini zaka gano tsantsar ɓacin rai da kishi Atare dashi,,



Miƙamata wayarsa Saurayin yayi daniyar tasa masa number,
Harta kai hannu zata ƙarɓa kamar Ancillo Heesham takibiya yadira gun yaƙarɓe wayar tareda bugata da ƙasa Atake wayar ta tarwatse tayi ɗai-ɗai,




Dikan mutan wurin suka maida hankali gunsu



Buɗe baki saurayin yayi cike da takaici yace," Are crazy! or you are.....,"


Saukar marukan da yaji A kumatunsa har biyu lokaci ɗaya suka sakashi haɗiye sauran maganar tashi,......


Huci kawai yake kamar wani zaki hannu yasa ya.....................








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_








WhatsApp number 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948






DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿️47/48




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```



_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_



```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, 👉👉👉👉
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487


IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,...
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN👆 ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948```







```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI Sweet MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA```





*GAREKU MASU TANBAYA DIK WANDA YACE ANCIRENI NE A TSOHUWA ƘUNGIYAR DANAFARA WATO JARUMAI TO ƘARYA YAKE MU ƊAN HASSADA NE NICE DAKAINA BAR ƘUNGIYAR SBD NAGANO BATA DACE DANIBA KONACE MUKABAR ƘUNGIYAR NIDA MASOYANA IRINSU MAMASHU😘 SWEET MARYAM ""MAMAN JUWAIRIYYA" MUNBAR ƘUNGIYAR ARAN 25/1/2022 TUESDAY JANUARY KUMA MUNSHIGA SABUWAR ƘUNGIYA ARANAR 25/1/2022 JANUARY TUESDAY KUMA MUNSAMI ANSAR MUƘAMIN ADMING A YAU WEDNES DAY 26/1/2022 JANUARY Hmmmmm wannan ƙungiyace wanda bantaɓa saran zanhaɗu da itaba sbd ta mallake komai Abin burgewa ba babba ba ƙarami kowa ɗan uwan junane DOLE NASAKI DANKECE SHUGABAR ƘUNGIYAR KUMA KAMILAR MACCE WADDA BA IRINTA A KOWACE ƘUNGIYA DAN KARAMCINKI DA KYAN HALINKI ƘAƊAI ABIN KWAI KWAYA NE NANA KHADEEJA SHA'ABAN YOU ARE BEST DA KOWACCE ƘUNGIYA ZATA MALLAKE JAGABA IRINKI DA KOWACE ƘUNGIYA TASAMU CIGABA WLLH UP UP UP MRS DEEJARH AND ROYAL WRITE'S ASSOCIATION BEST WRITER'S MUNE NAN💃💃💃💃💃*







✍🏻_______ Hannunsa yasa yawani fincikota daƙarfi tafaɗa kan faffaɗan ƙirjinsa yajata yayi waje da ita,


Aiko gun Aka ɗau shewa Anafaɗar kundace,,,,


Salma kam tsabari baƙinciki batasan sanda hawaye suka silalo mata ba "indai dagaske Heesham son deeyana yake to tashiga uku dan wllh bazata iya jure rashinsa ba, dik Atinanin ta A zuci take zancen Ashe yafito fili"....



Gayen ko dayasha mari yana dafe da kumatunsa yace," tabɗi wato dan kaine saurayinta shine zakamun hakan Allah ya isa,"




Kamal kallon Zeenarh yayi tareda ɗan ranƙwafo kansa daidai kunnenta yace," kin koga Abunda nagani my wife,"


Da murmushi kan fuskarta tace ," i see my dear nifa inaganin Abokinka yakamu kawai girman kai ne yahana yafurta hakan,"



Saida yaɗan sake murmushi yace," barusu lokaci nazuwa da ɓoye ɓoye zai ƙara ammafa sundace wllh,"..





Dik da yafito waje da ita hakan baisa yasake hannunta ba gashi sai turjewa take Alamar bazata jeba,




Juyowa yayi cikin fushi tareda zare glass ɗin idansa yazuba mata Manyan kyawawan idansa masu rikitar da ƴanmata... {AMMFA BANDA NI NI MLM KAWAI NASANI😆🤭🙈🙈}


Saida gabanta yabuga ganin yadda idanuwansa suka sauya lokaci ɗaya,




Da ƙyar yafurta"" kidaina kula irin waɗannan gajojin ba class ɗinki bane,"


Saida taƙwace hannunta daga nasa sannan tace," wai kai bakasan bakyau kama taɓa jikin mata bane? nagayama ni ba irin ƴan matan istanbol bace ni ƴar 9jar ce nasan Addini da Al'adata ta hausa dan haka kada kasake taɓani wllh, maganar guy kuma kaine kaga gaja ni banganshi ba kaima kishi ne kawai da irin kyansa yasa kafaɗe hakan baruwanka da rayuwata Malam nan ba *HEESHAM LUXURY HOSBITAL* bace balantana kazo bada doka!,"

Taƙarashe maganar tana wani murguɗa baki.



Juyyawa tayi daniyar sake komawa cikin


Dasauri yasaka hannunsa yasake kamo hannunta dik da wani irin shock dayaji hakan baisa yasake ba.



Afusace tajuyo tafusge hannunta tasake bankamasa harara



cikin dauriya haɗida Aro jarumta yace," Inakishinki Deeyana kuma nine ƙaɗai zaɓinki nizaki Aura saboda inasonkiiii!.. . ..... .





*Kuyi hƙr da shourt page Allah kaina keciwo yanzun ma dakyar nayi wannan wllh*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948







DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿️49/50




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```



_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_



```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, 👉👉👉👉
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487


IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,...
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN👆 ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948```







```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA```






Yana gama faɗin hakan yabar gun Ransa ɓacr,




Mamaki yahanata koda kwaƙƙwaran motsi ne gani take kamar mafalki wai itace yau kamar *DOCTOR HEESHAM* Zai kalla yace yanaso Anyako yana hayyacinsane,?

Tanbayar da tajefowa kanta kenan rashin Ansarta yasa takoma cikin Holl ɗin jiki baƙwari,




Heesham kuwa Direct gidansa yanufa tinkan yaƙara yake zuba hong Aɗan tsorace gate man ɗinsa yabuɗe dagudu yashiga baiko kula sannu da zuwanda yakemasa ba yafito motar yashige ƙasaitaccen bedroom ɗinsa wanda baƙaramin ƙayatuwa yayi ba dika gidan glases ne Ankashe naira Anan dan kozanen gidan turawa yaɗauko daga America suka masa sannan Aka gina,

Ko kayan jikinsa baicire ba yafaɗa toilet sakewa kansa ruwa yayi yajima ruwan nadukansa Kafin yasami sauƙi jingina yayi da bangon toilet ɗin wanda dik glass ne,


Afili yafurta dama haka so yake? dama haka ƴanmatan da kebibiyarsa yana walaƙantasu haka sukeji Ashe?,


Naushin bango yayi Afili yace," Saina Aure ki deeyana idan narasaki Mutuwa zanyi wllh,"
Sabbatu kawai yaketayi shiƙaɗai ......



__________******________





ONE WEEK




baƙaramin son deeyana Heesham keyi ba shikansa yana mamakin irin wannan son cikin lokaci ƙanƙane haka yakamashi,


Itaɗinma wani sonsa takeji dik suka haɗu hosbital ɗin bawani Aiki dasuke sai soyewarsa,.


Dik wanda yasan Heesham yasan suna soyayya da deeyana Hakama deeyana.



Haka gidajen biyu sunsan suna soyayya ...



Yau ɗinma A office ɗinsa suke Zaune saifira suke suna nishaɗinsu,



Heesham yace," My Choice idan narasaki wllh mutuwa zanyi kona daina moruwa inamiki sonda nikaina bansan farkonshi ba balantana ƙarshensa Inasonki dayawa deeyana wanda bani nasakawa kaina ba bantaɓa tinanin Heesham zanfaɗa so haka ba kuma na ƴar talakawa dan natsane talaka banson jin kalmar talauci amma cikin mulkin ubangiji saigashi yahaɗani dake dan Allah kada kijuyamin baya kada kibarni Deeyana wllh idan kika barni to shikenan Zan mutu ne,"





Murmushinta maikyau tayi kafin tace," Nikaina banyi tsammanin zanso wani haka ba saigashi cikin ƙanƙanen lokaci katafi da zuciya ta, kawai inason kayi ƙoƙarin daina tsanar talaka dama walaƙantashi dan ni ƴar talakace kuma sam banajin daɗin irin yadda kake walaƙanta Mutane dan Allah kasauya, Ba Abinda zairabamu kadaina faɗar hakan saboda inasonka kuma iyayena nason Abunda nakeso,"






Murmushi yasake yace," I love you more my life, insha Allah cikin satin nan zaki zama matata mallakina ni ƙaɗai idan kinje gida kigayawa su Abba su Daddy mu Zasuzo Tanbayamun Auranki,"





"Da gaske,"?




Ɗaga kansa yayi yace," I'm shure daganan sai nayi....... "'




Rufe idanta tayi da tafukan hannyenta tace," Banaso kadaina sukuma Allah yakawosu lafiya," tana gama faɗin hakan tamiƙe dagudu tabar office ɗin.......




Dariya yayi mara sauti yace," son zancire miki wannan kunyar,"
...........................








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948






DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿51/52







*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```



_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_



```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, 👉👉👉👉
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487


IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,...
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN👆 ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948```



*TOFA KUSANI NEW YEAR ZATA ƘARE JANUARY /1/ ZAI WARE MUJE FEB, /2/ DAN HAKA INDAI RAINA RANKU YAKAI TO SAIKUN BIYA ƘUƊIN LITTAFIN 200 ONLY SAIMU KASANCE*






Tana komawa gida tagayawa Umma tayi farinciki daga hakan harta gayawa Baba yayi murna da hakan shima dan harya buƙaci ganin iyayen Heesham,





Agefen Heesham kuwa da farinci yakoma gida,

Mommy dake kallonsa tana karanta news paper tace," My son sallar fa yau wane irin farinciki yaɗauke hankalinka haka,"



Dake dake saukowa kan off-chairs da murmushi kan fuskarsa yace," inaga wannan Son ɗinmu yayi babban kamu ne dan A kwanakin nan ina lura da yanayinsa yana cikin farinciki Oyarh My son zokabamu labarin meke faruwa,"?


Zama Daddy yayi gefen Mommy,


Yana sosa kansa yace," Sorry My Mommy Assalamu Alaikum,"



Ajiye news paper ɗin tayi da mamaki take kallonsa tace," my son yau kaine harda yin doguwar sallama haka? harda nuna jin kunyarmu da bamu girma haka Meye yacanza ka da sauri haka Heesham,"?


Daddy yace," Abinda nake neman sani kenan nima,"




Murmushi Heesham yayi yace," Eh Mommy nima nasan nacanza amma wanan canjin yamun daɗi yanzu inaganin farinciki Akan fuskar mutane dayawa Dama watace nakeso kuma har mungama magana gidansu ma Anbani damar turoku dan kumun tanbayar Aurenta," yaƙarasa maganar yana wani sunne kai ƙasa,"


Murmushi Mommy tayi tace," naso sanin wace maisa'a ce wannan yarin yar data canza komai naka My son,"


Yace," Mummy Deeyana sunan ta ƴan Abokin Mahaifin Zeenarh ne matar kamal tana tarbiya sosai ga ilimi kuma itaɗin Ƙawar matar kamal ce,"



Daddy yace," dik munji wannan Amma itaɗin Waye Ubanta? Sarki ne ko waziri, shugaban ƙasa, senater, governor or... ,


"Dik bako ɗaya Daddy inshourt itaɗin ƴar talakace"




Da razana Abba yace," ƴar talaka Anan gidan? da Ajinka da iliminka kyawonka ƙuɗinka dik yawan ƴaƴan masu ƙuɗi da masu faɗa Aji damuke dasu karasa wacce zaka ɗauko kawamun A matsayin suraka ni Alhaji Salman Mainera sai ƴartalaka talakan ma faƙiri kai tsakanin talaka da mai ƙuɗi ƙiyayyace maizurfi talaka baida wata daraja balantana girma A idanuwan dik wani mai ƙuɗi A wannan ƙarnin dan haka bazaka Aure mana ƴar matsiyata ba Anan gidan Heesham!,"


Yaƙarashe maganar cikin mugun fushi......................





*TOFA SHIN YAKUKE TINANIN WANAN LAMARIN KUWA?🤔🤔🤔🤔*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948





DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿53/54




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*

SECOND TO THE LAST PAGE





STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```



_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_



```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, 👉👉👉👉
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487


IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,...
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN👆 ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948```




_ƘaƊAN DAGA ƊANƊANON "MAIZAMAN KANTA" PAID BOOK 200 ONLY,, ''Sanye take cikin wata tsadaddiyar Atamfa inda tasha ɗinki yamatseta dai dai jikinta baƙaramin kyau tayiba dama can itaɗin kyakykyawace ba ƙaɗan ba makeken glass baƙi tasaka taɗan yana baƙin gyale wasu takalma masu mugun tsini tasaka tsadaddiyar motarta baƙa tashiga cikin ƙwarewa take dreving haɗaɗɗen Mall ɗinta tanufa wato *AMREESH SHOES AND GALARY LUXURY* taku take cikin isa da izza sautin takunta dik yaƙaraɗe Mall ɗin ko ina sai miƙewa Ake Anamata sannu da zuwa sautin ƙarar takunta da chenwgom dik yaƙara ɗe gun ɗaga musu hannu kawai take, harta itasa ƙasaitaccen Office ɗinta ,,, ɗago kants tayi Afusace tace," natsane ka kai ba mahaifina bane ni ba ƴarka bace ni kawai "MAIZAMAN KANTA CEE""


_Hunmmmmm dajin wannan labarin kasan Akwai chakwakiya maza hanzarta biyan ƙuɗinki dan mallakar wannan ƙasaitaccen littafin mai taken MAIZAMAN KANTA \07064904617 WhatsApp number\ 07031012948 Call number kenan Sainajiku ni ɗince dai Mujaheedah (MATAR MLM)_





Da sauri Heesham yamiƙe yazube gaban Daddy yace," dik Abinda nakeso shikake so koda ko baimaka ba, Daddy dan Allah kada karabani da Deeyana wllh idan narasata mutuwa zanyi narantse," yaƙarashe maganar yana kuka sosai yana roƙon Daddy.





Sake baki Mummy tayi tace," Son kacanza dayawa wannan ba Abun damuwa bane zaka sameta kadaina kuka zai Amince insha Allah,"


Daddy yace," mara masa baya zakiyi Akan ya Aure ƴar talakaw,"?




Mummy tace,"kaimafa Ada talakane badiga Ahlina suke masu ƙuɗi ba so tsanar talaka ba dalili dakuke baidace ba sam wannan ma wata isharace Allah yayi muku idan kaduba kai da ɗanka kusan Aƙidarku ɗaya taƙin takaka amma gashi Allah yadasama ɗanka son ƴartalakawa kudaina wannan hali bakyau inatson randa zakuyi nadama mara iyaka dan gashi kunfara daga yanzu,"



Daddy yace," bawata nadama dazanyi kisani kuwa,"

yanagama faɗar hakan yabar palourn





Miƙewa Heesham yayi yashige ɗakinsa yalalubi number Abba yagayamasa dik Abinda yake faruwa .



Wannan karon ran Abba yaɓaci dan Atake yahau jirgi yadiro Abuja baizame ko inaba sai office ɗin Daddy sanin Abba ɗan'uwansa ne najini yasa Akabarshi yashiga ,



Bakowa Daddy ne ƙaɗai keduba wasu files na sababin ma aikata da Aka kawo,


Sallama yayi baiko jira ansarshi ba yace," its owk its owk Yaya ina matiƙar girmanaka bana gujewa Umarninka kowanne irri saboda wannan halin daka ɗauko yasa nabar Abuja nakoma Edo Amma wannan bai isaba yasa kacanza ba why? bansan inda kaɗauke halin tsanar talaka ba shin kamanta mafarin dik wani maiƙuɗi talauci ne? Akan me zaka hana yaro Auran wadda yakeso bayan batada wata matsala? to kasani A wannan karon ni Alhaji Naseer bazanyi shuru ba kuma bazan maka biyayya wannan fagen ba indai inaraye to zantsaya Heesham ya Aure wadda yake so insha Allah,"


Juyawa yayi daniyar barin office ɗin dasauri Daddy yashige gabansa yace," kazauna mana kada kace zaka koma yanzu batare da kahuta ba koma muje gida dan tattauna lamarin,"



Abba yace," bana buƙata ni nakawo kaina dan haka dana gama Abinda yakawoni zankoma,"



Ficewarsa yayi bainufi gidan Daddy ba hotall yakama sanan yakira Heesham yasanar dashi inda yake yazo yasameshi dansuje gidansu Deeya ɗin.



Daddy kuwa komawa yayi yazauna dik yanajin badaɗi Akan Abinda yafaru shida ƙanensa, tashi yayi yanufe gida dan bawa Abba haƙuri.





Heesham nakwance kan gadon sa yau ko sauka ƙasa baiyiba saboda fushi yake da Daddy Mummy taso yasauko Amma yaƙi warya data fara ruri yakai hannu daniyar kashe wayar dan A zatonsa A hosbital Ake nemansa ganin sunan Abbana yasa yaɗaga dasauri ɗayan ɓangaren Akace gani *NABI'A HOTALS* Kazo kasameni nan yanzu *ROOM 130* Yana gama maganar yaƙatse kiran.,


Dasauri Heesham yamiƙe yaɗauko key ɗin motarsa yafito harda tuntuɓe yake saboda sauri Aƙasan step ɗin yahaɗu da Daddy dake ƙoƙarin shigowa palourn.......







*INSHA ALLAH DAGA GOBE BONUS PAGE YAƘARE DAN JANUARY ZATA ƘARE NEW YEAR TAWUCE SAI GAMAI RABON GANIN ƁANI KUMA TO MUHAƊE A NEXT PAGE DAI*




WhtsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948




DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿55/56


```lAST PAGE TO CELEBRITY -----
BONUS TO HAPPY NEW YEAR TO THE IS 31/1/2022 JANUARY MONDAY,,,, SO BONUS YAƘARE DAGA WANNAN IDAN KINA KANA BUƘATA HANZARTA BIN WANNAN ACCOUNT DAKE ƘASA KITURA 200 DAGANAN SAIKI MALLAKE LITTAFINKI COMPLET, DOMUN TUNTUƁATA TA WHTASAPP 07064904617 DOMUN KIRA KUWA 07031012948,, DIKKANIN ABINDA YAYI FARKO ZAIYI ƘARSHE ALLAH YABAMU CIKAWA DA IMANI, ALLAH KABA ƘASARMU NIGERI'A ZAMAN LAFIYA......```







*31/1/2020 JANUARY MONDAY LAST BONUS PAGE*







Ɗan murtuƙe fuska Daddy yayi yace," Saboda macce shine zaka kai ƙarata inda ɗan'uwa na,"?



Mommy tace," ƙara kuma, gurin wa yakai ƙarar ka,"?



"Inda Naseer mana Abban Kamal shin Atinaninka shizaisani nayi Abunda banyi niya ba,? Ninefa sama dashi,"




Heesham yace," Dan Allah Abba kayi haƙuri bana kai ƙarar kabane kawai nafaɗa masa ne saboda shi ɗan'uwanka ne kuma nasan kanason ɗan'uwanka sosai,"



Mommy tace," ni wllh banga Abun tada jijiyar wuya ba Anan better kuje kuga yarinyar intamuku to inkunga da gyara saikusa Ayi bincike idan batada hali mai kyau fine, saika Auramasa wadda kaga dama that's All,"





Numfashi Daddy yasauke yace," Yanzu ina shi Abban Kamal ɗin,"?




Mummy tace," Dama yazo ne,? nidai banga kowa ba Anan gidan,"


Daddy

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment