Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

BOOK 200 ONLY👌



🅿️18 to 19











*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*






_Please paid before rid🙏 Only 200N, this is paid book not free plz paid🙏_







*11/1/2022 SECONSD'S JANUARY TUESDAY*







Yana shiga yasoma safa da marwa kira ya Aikawa security ɗinsa garba yazo



Yace"wannan wacece ita"




Cikin girmamawa garba yace"sabuwar ɗalibace tana cikin waɗanda sukazo yau"




Kasan waye Ubanta?


Yasake jefomasa wata tanbayar




Girgiza kansa yayi yace"a'a ranka yadaɗe amma idan kace Anemo sai Anemo yanzu"




Kamal dake shigowa yasami gu yazauna yace"Ai dole Anemo tinda Anshiga fargaba Anatsoron Abinda zashi yadawo Alhmdllh yau dai ba ƴar kowaba amma gata tamaka tsaye Arai bama zuciyaba itace zata canzaka insha Allah mazaka kasa Akoreta ko A walaƙantasu tinda hakan ka ƙware"



Maida hankalinsa yayi kan wani file dayake nema yana ganinsa yafice ransa ɓace




Heesha kasa magana yayi dahannu yama garba Alamar yatafi kawai


Jikinsa yayi sanyi ga lamarin Kamal nayau



Kamal kam shiyabasu dama kuyarabasu zuwa inda zasu fara aikin



Dakansa yabasu izinin suje gida saigobe suzo sufara aikin tindade lokaci yaƙure yanzu

Kuma yaba deeyana haƙuri sannan yawuce dik ransa jagule




Wanigu yazauna shiƙaɗai yana tina
yanamai jin zafin Abubuwanda ɗan'uwansa keyi tina baya yafara.......







_FLASH BACK 18 YEARS AGO ........_





Alhaji salman mai nera ɗankasuwa hamshaƙi kuma comishinan ilimi na nigeri'a gabaɗai yatara ƙuɗi matarsa ɗaya hajiya sa'adatu Aƙalla zasukai shekara 3 da Aure amma basu haihuba Abin yafara damunsu sosai musamman daddy saidai Agabanta yakan ɓoye dan kwantarmata da hankali




Saidai yadage da Addu'o'i da sallar dare dabada sadaka dan kawai yasamu haihuwa



Anacikin haka Allah majiƙan roƙon bawa yabawa matarsa sa'adatu ciki


Rannan kam Ansha murna dan harƙaramun shagali Akayi dasamuwar cikin



Ɓangaren Alhaji Naseer ma ba'a barshi Abayaba danshima yana tayamurna kuma shima hajiya Zainab tasamu ciki ita ma




Kusan Atare suka haihu



Alhaji naseer ƙanen mahaifin Heesham ne saidai shi baikai Arzikin yayansaba gida ɗaya suke zaune saidai kowa dana part


Shima matarsa ɗaya




Cikin ikon Allah dik suka haife maza zokaga murna A wannan Ahalin



Ranar suna yaron Naseer yaci sunan Kamal


Alhaji salman mainera kuwa yaci sunan Heesham




Tinyanacikin tsumma yakeganin gata



Saidai sunshaƙu sosai shida kamal


Kusan tare sukayi karatu saidai ɗabi'unsu sunbanbanta sam kamal baidajin kai bai walaƙanta kowa sautari yakan zauna gurin maigadinsu suyita fira


Heesham kam banda tsandar masu Aiki bai komai amma yakan taimaka idan buƙatar hkan tataso






Sunada shekara 4 kafin lokacin zainab tasake haifar ƴan 2 macce da namiji Anasha murna kam


sa'adatu kam ba labarin wata haihuwar tanason ƴan 2 tana kula dasu saidai sonda sukema ɗansu Heesham bana wasabane dik ya sangarcesa baiganin kowa da mutunci



Idan Abban kamal yayi magana saiyace baruwansa shiƙaɗai garesa dole ko yamasa Abinda yakeso


Sukam sukan kwatse ɗansu yasami tarbiya kuma yana ƙaunar talakawa




Akwai watarana A school ɗinsu suna juniou secondry j, ss 2 Heesham yama wani malaminsu na Islamic rashin kunyarsa dayasaba




Aiko kamal yayitamasa faɗa Akan yacanza halinsa



Faɗa yakaure tsakaninsu kamal yayi fushi yawanke Heesham da mari Aiko gurin yayi shatin yatsunsa yaɗan kumbura Abinka ga farar fata dakuma jikin hutu





Koda sukadawo gidan daddy yagani Aiko yarufe kamal da faɗa sosai





Aranar kamal yasha kuka yakwashe komai nasa yakoma gun kakar mahaifiyarsa




Heesham kam baiji daɗin hakanba yaso kamal yadawo amma yaƙi



Abban kamal ma baice komaiba dan yafison sunisanta Shima tafiya sukayi shida yaransa zuwa Edo state






Ƙasar waje daddy yatura Heesham dan karatunsa


Zuwansa can yaƙara buɗemasa ido dan yanzu yaƙware kan shan shesha amma baineman mata kuma yana karatunsa saidai lokaci lokaci yakan tina kamal kumayaji badaɗi Akan rabuwarsu






Asibiti maikyau maisunan *HEESHAM LUXURY HOSBITAL* Sunansa Yasaka ƙwararrun ma aikata harda turawa Aciki Asibitin tayi suna sosai dan ƙwarewar ma aikatan ciki




*BAYAN WASU SHEKARU*





Heesham ya kamla karatunsa yadawo


Hakama Kamal yanzu yana gun iyayensa dazama







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





whatsApp number or call 07031012948






DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️12 to 13

_PAID BOOK_




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*











*







*12/1/2022 SECOND'S JANUARY WEDNESDAY*





Rigima yaɗaura Akancewa su su daddy sunje sunba Kamal haƙuri yadawo dan gaskiya bazai iyazama bashiba yasaba da ɗan'uwansa dan haka shi suje subada huƙuri yadawo



Mommy tace"Ai dik kune kukaja fushinsa Akan me Daddynka zairufe ido yamasa hakan saboda kai yanuna banbanci haba ni wlh kunyar haɗa idoma nake dasu so ai ba haukabane nikaina yanzu nafara sarema lamarinka Heesham"





Ɗan tura baki yayi kamar ƙaramun yaro yana buga ƙafa ƙasa yanacewa"Haba mommy yanzu zakidaina sonane? nima nasan nayi laifi dan Allah kuje kudawomun da kamal inason mukoma u.s karatu dashi dan Allah"



Daddy yace"shiiii... my son dont worry ai yadda kakeso hakan za'ai dan farincikinka shine nawa dan haka yanzu basai anjimaba zamubi jirgi muje kaima kazo muje"




Hakan takasance suka shirya suka hau jirgi zuwa edo state ✈️🛫🛫🛫



Yamma liƙis suka sauka direct sukashiga ciki dan gate man ɗin yasan shi yayan maigidanne



Apalourn suka sami duka Ahlin suna fira banda kamal amma



Taronsu mama tayi cikin girmamawa fuska Asake dayake ita macce ce mai haƙuri da kawaici


Abba ne ma yaɗan ɗaure fuska yana magana kamar Anmasa dole


Wurinsa Heesham yaƙarasa yaduƙa yana gaidashi yace"Abba nasan munma laifi dikanmu wandama kai mai haƙuri ne bakamar Daddy ba gsky dan inada tabbacin da daddy ne kai kamasa haka nasan baƙaramun fushi zaiyiba dan Allah Abba kuyi hƙr kada kusami matsala tadalilina dan Allah kudawo kamar da kuma kubarni da kamal dan Allah" raurau yayi da ido yanason fara kuka




Dayake yasan lagon Abba shiyasa yamasa hakan




Dasauri Abba yajashi jikinsa yace"dont crry my son i'm Accep your request but i will never come back to stay in Abuja amma nayafe muku"




Kuka yafara yace"No Abba you will no Accept my request da ka yafamun to Zaka koma Abuja"



Dafashi Daddy yace"nasan bankyautamaka ba ɗan'uwana amma kamun uzuri soyayyarda nakema Heesham ce take neman tafi ƙarfina dan Allah kayi haƙuri kabiyoni mukoma"



Abba yace"nimafa inason kamal kuma inajin zafin banbancinda kuke nunamasa niban hanashi yajegunkuba kune dakanku kuka koresa da Abinda kukamasa dan hakani gsky bazan ma kamal dole ba tinda yanajin maganata kuma yanamun biyya nima yau zanmasa Abinda yakeso zaku iya masa mgn idan ya Amince shikenan amma ni bazan bar Edo ba sbd nanne gurin sana'ata gsky".........








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







.WhatsApp or call number 07031012948.






DOCTOR HEESHAM👨🏼‍⚕️-2022

```PAID BOOK
ONLY 200```




🅿️37/38



_BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR_




STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN





_LITTAFIN NAƘUƊINE 200 KAWAI ZAKI TURO BARUWANA DAWANI NORMAL GROUP KOWANI DASAURANSU KAWAI KIMUN MANAGAN A 07064904617👈 IDAN TA WHATSAPP KENAN👈 INKO KIRANA ZAKIYI TA WANNAN 07031012948 KINA TUNTUƁATA ZANBAKI ACC KITURA DAGA NAN KIGA LITTAFINKI COMPLET INSHA ALLAH NGD_







Heesham yanumfasa yace,"yanzu idan har shi kamal ya amince zaibimu zaka barshi."?



Ƙwarai kuwa. yabashi Ansa,



Miƙewa yayi yanufe inda ɗakin kamal yake, Azaune yasameshi yanaduba wasu takardu.



Sallama yayi kafin yazauna daf dashi,


Yace,"ɗan'uwa kuma Amini dan Allah kayi haƙuri nazo mukoma tare plz forget pass."





Tamkar baisan da wanzuwarsa gurinba yaci gaba da aikinsa.



Fizge takardar hannunsa yayi yace,"haba my kamal ka saurareni mana dan Allah."



Ɗan ɗaure fuska kamal yayi yace''kazone Anan ɗinma dan kacimun mutunci."?




Zamewa yayi yazauna ƙasa yace,"bahaka kuma bazan fara hakan ba dan Allah ka saurareni kamal wllh hakan bazata sake faruwa ba."




Ɗan zubamasa ido yayi naɗan wani lokaci kafin yace."yawuce."



Aiko da sauri yayi hugging ɗinsa yana murmushi yace."im proud of you my kamal."



Tare suka sauko ƙasa Abba ma yahaƙura Amma dai yakafe Akan bazai koma Abuja ba.....




Tinda suka dawo su Daddy suka sauya masa komai suna masa basa nuna banbanci Saidai Heesham har yanzu baiɗauke talaka Abakin Komai ba...




®®®®®®®®®®®®®®


_CONTINUE TO BACK_


®®®®®®®®®®®®®®




Heesham yataso yabiyo bayan kamal yasameshi A gefen Garding yazabga uban Tagumi.




Ahankali yazauna kusa dashi tare da cire tagumin yace,"nasan koda yaushe inacikin ɓata ranka amma dik da haka kana tare dani kayi haƙuri kafaɗamun mekake so yanzu."?





Kamar bazaiyi magana ba sannan yace."inason kajanye bincikenka kan yarinyarnan idan zaka bi gaskiya kaine kamata laifi bawai ita ba dan haka nakeso kabarta tayi aikinta succefull kada kaɓata mata record ɗinta Heesham."




"Owk i will do you want so now plzz forget it and smile." yaƙarashe maganar yanajan kumatunsa..........





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948








DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```

🅿️39/40




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN





Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo




```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI PAID GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI```








Rayuwa natafiya yayin da kowan ne rai yake ɗauke danasa buri..


Burin Deeyana bakomai Aciki face ɗaukar fansar wanda yawalaƙanta Mahaifinta.



Heesham kuwa baisa walaƙanta talakawa ba amma kuma yana bada taimako idan hakan ta taso.. .




Yau Monday kuma yaune suke gabatar da wata *THEATER* Mai matuƙar hatsari zuciyar wani mutum ce ta kumbura yana cikin wani hali kuma shiɗin maiƙuɗi sosai Anso fiddashi waje Amma yakafe Akan *DOCTOR 👨🏼‍⚕️HEESHAM* Zai masa *THEATER* ɗin,....





kai komo kawai Heesham keyi yana ɗan faɗuwar gaba yin wannan theater saboda itace tafarko da zaiyi dashen zuciya.




Deeyana ce tashigo da sallama Abakinta kanta Aƙasa Alamar girmamawa tace," Sar everything is ready kai kawai Ake jira dan har Ankawo zuciyar Doctor Kamal yace Akiraka kazo kushiga Theater."



owk you can go.



Hakan kawai yafaɗa ɗantaɓe baki tayi Aranta tace," dubeshi sai bakin miskilanci tsiya."




Shiryawa yayi suka shiga cikin theater cikin I kon Allah Akayi nasara bawata matsala.




Fitowa yayi yana goge gumi yace," kamal naji ɗarfa kafin shiga wannan operetion Amma ni Abinda yafi komai ban mamaki wai saboda macce yasami wannan matsanancin ciwo,"



Kamal yace,"bakasan son gaskiya bane but son you will know."





Yanagama faɗin hakan yawuce Office ɗinsa



Ɗan siririn tsaki kawai Heesham yaja


Garin tsautsayi yana taka wani gun yayi baya zaifaɗi ito deeyana tazo giftawa tanan kanta yafaɗa batada ƙarfin riƙesa saboda haka dikansu sukayi baya suka zube ƙasa shine yafaɗa kanta itace ƙasa shiko samanta...............






_BESEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948






DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```

🅿️41/42




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN






```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI PAID GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI```





Ƙurawa juna ido sukayi naɗan wani lokaci Atare zuciyoyinsu suka buga da ƙarfi Musamman Heesham


Ƙoƙarin turesa daga jikjnta take amma takasa koda motsa shi ne

Hakan baƙaramin bashi dariya yayi ba Amma saiya maze ƙaɗan yamurmusa

Yamiƙe tareda miƙamata Hannu Alamar takama tatashi.


Harara kawai tabanga mai tamiƙe zaune da kanta tanaɗan yarfa hannunta dan yaɗan bugu da ƙasar talels ɗin harya ɗan golje jini naɗiga ƙaɗan ƙaɗan.



Ganin yadda dik taɗan ruɗe ganin jinin yasa yaƙara Murmusawa baƙaramin kyansa yaƙara bayyana ba yaɗan ranƙwafo kasa

Sautin murmushinsa yasata taɗago baƙaramin burgeta yayi ba Aranta tace," tabbas wannan maikyau ne,"


Anasa ɓangaren ma haka saidai yanacewa" wannan tafaye raki wllh,"

Ashe maganar tasa tafito baiƙara ba yaga taɗan murguɗa masa baki taɗan turoshi gaba tace," Ai dole kace hakan tinda kajimun ciwo kalli jini fa gashi saizafi yakemun,"




Ɗan ɗaure fuska yayi dik da baƙaramin tafiya da imaninsa tayi ba datana maganar

Yatsunsa biyu yasaka yaɗan bige bakin data turomasa


Laushi yaji A lips ɗin nata Aransa mamaki yake wai dama Akwai kyawawa haka 9JAR? Anya ko wannan ba ƴar wani Hamshaƙen maiƙuɗi bace",



(NI KO NACE KAJI DASHI DAI MUMA MUNADA KYAWAWA A 9JAR SOSAI😏)


Itaɗin ma bazafi tajiba dan yatsa 2 kawai yayi Amfani da ita laushi da tsantsin fatarsa taji Aranta tace," kai masu ƙuɗi sunajin da ɗinsu jifa hannunsa tamkar Auduga," Ɗan yamutsa fuska tayi kamar zatayi kuka Alamar taji zafin bugun



Shiko ganin yadda takwaɓe fuska kamar yarinya baƙaramin dariya yabasa ba




Nurse Sallama ce tazowucewa ganinsu cikin irin wannan mode ɗin baƙaramin tuƙuƙin baƙinci ki taji ba '" to meye tsakaninsu indai ba.....





Alamar tsayuwar da yaji kansa yasa yaɗago ganin ta yayi tawani sake baki ko ƙyaftawa batayi tawani zuba masa Ido
Ɗaure fuska yayi tamkar baisan mece dariya ba yamiƙe tsaye yadawo Ainahin *DOCTOR HEESHAM* ɗinsa cikin kakkausar murya yace," go And help her,"
Yana gama faɗin hakan yawuce...



Cikin rawar murya tace," o..w..k.. sar..
Tanufe deeyana tana zabgamata harara takamata tamiƙe tsaye tanufe laf ɗinsu da ita.




Ita kanta deeyana saidai taɗan tsorata da canzawar mode ɗinsa nan take sam ba bata lura da hararar da Salma ke Aikamate ba......








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 Call number 07031012948




DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```


🅿️43/44




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN





Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo




```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI```







```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA```





Kwanaki natafiya yayinda shekaru kegudana Abubuwa sukan faru da rayuwar ɗan Adam masu daɗi dama Akasin haka mutuwa kuwa sai kusantomu take muda muke da sauran numfashi A duniya Allah yasa muyi mutuwar shahada kudaure kuce Amin... .




Shaƙuwa sosai tashiga tsakanin Deeyana da Heesham Harta ban mamaki, Saidai Salma takasa tatsare gurin ganin bayan deeyana .....



Zeenerh da kamal kam baƙaramun ɗinkewa waje ɗaya sukayi ba dan har gidansu Ansan Zeenarh haka itama Ansan kamal har maganar Aure tashigo Ansaka musu rana nan da wata ɗaya Daddy yasan Abban zeenarh shiyasa Abin bai ɗauke lokaci ba....





*******************


Tafiyarsa taƙasaita yake irin ta zaratan mazan masuji da ƙuɗi haɗida ilimi *DOCTOR HEESHAM* kenan,


By mistake massinger ɗinsa yaɗan goga kafaɗarsa datasa mutumin zai isa haifarsa dan A ƙalla zaikai 50 years Heesham ko dika dika 30 years yake amma saboda hutu da zaman naira idan kaganshi kace ɗan 20 years ne..




Jikake tasss yawanke tsohon da marin yana masifa da sanyayyar muryarsa yace,'' kai makahon inane dube kahaɗa jiki dani kaɓatamun kayana, meye ne kawai tsare ni da waɗannan ƙananan idan naka kamar na ƙwari!," Ɗaga hannu yasa keyi daniyar sake wankesa dawani marin , ...




Riƙe hannunsa dayaji Anyi tabayansa yasa yawaiga Afusace dan yaga uban waye zaimasa haka?





Fuskarta sam ba walwala takaici ne fal kan idanta tace," wai ke meyasa bakajin daɗi inhar baka tozarta mutum ba? wai kai bakasan Yafiya bane ko tsautsayi? ina tausaya maka randa zaka fara neman Alfarma A gun waɗan da kawalaƙanta domin komai gareka dole saika neme wani Abun gun wani koda ko tafiya kake ƙuɗi nazuba, inajin zafin rayuwar da kake irin wannan wai kai bazaka iya canzawa ba? idan zafi ko ɓacin rai ke ziyar tarka sanda wani yamaka laifi meyasa bazaka Haɗiye fushinka ba? wai bakasan Aiki cikin fushi ba abinda yake haifarwa face dana sani ba? meyasa ku masu ƙuɗi bakwa ɗaukar rayuwar talaka da mahimmanci? meyasa kuka manta maiƙuɗi da talaka dika mutuwa zasuyi kuma dik ƙasa za'a tona Asaka muba, kuma A rufe , A lokacin maganar ƙuɗi gata soyayya izza dik zasu ƙare ba wanda zai karemaka face Aiki maikyau da kayi shin wane aiki maikyau kataɓayi? meyasa bazaka canzaba? Kaifa *DOCTOR HEESHAM* Ne bawai solder Heesham ba! kasawa rayuwarka tausayi da Imani mana,"






Tana gama faɗin hakan tasake hannunsa tayi tafiyar ta dik ranta ɓace,



Dama tini massinger ɗin yabar gun dan gudun kada yarasa Aikinsa..



Heesham yajima yana maimaita kalaman Deeyana A ƙwaƙwalwarsa kuma ƙara burgesa take..




Haka yawuni sukuku dan sam yau taƙi bari su sake haɗuwa har Akatashi A Hosbital ɗin rana ɗayane tak Amma saiyaji tamkar shekara ita kanta Mommy taga sauyi tareda shi kafesa da tanbaya tayi Amma yadage Akan ba komai kamal kam yana sane ya barsa dan yana fatan ɗan Uwansa yadawo kan hanya yadaina wannan rayuwar......




3 days letter da kyar yake bacci kullum deeyana yake gani A bacci ko A falke..







Kamal yalura kwanakin Heesham yacanza sosai dan yanzu ko sheshar yaɗan rage sha,




Zaune yake A harabar garding ɗin fantamemen gidansa ga sheshar gabansa Amma sam yakasa sha tinanin deeyana kawai yake,..



Kamal yaƙaraso gun tareda zama kan ɗayan daga kujerun wurin na hutawa magana yafara masa Amma gabanza dan sam bayajinsa yariga yafaɗa duniyar tunani...





Ɗan bubbuga bayansa kamal yayi yace," Dr meke damunka haka kwanakin nan dik ka sauya faɗamun whts is going on,"?





Ajiyar zuciya Heesham yasauke yace," bansan meke damuna ba Amma kalaman ta da ita kanta sunkasa barina dr. karo nafarko A rayuwata danaji wani yanayi daban daya hanani suku har nake ganin ban Aikata daidai ba kuma itace sila,"





Sarai Kamal yagane wadda yake nufi amma sai yamaze yace," kanata maganar ita ita ita itawaye wai,"?





Rintse ido yayi yafurta...........................









_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or Call number 07031012948







DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 ```PAID BOOK ONLY 200```





🅿️45/46




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*







STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*




```LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, 👉👉👉👉
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487


IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,...
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN👆 ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948```







```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA```




```KUZO DAZAFINSA TIKAN YAHUCE ADALILIN KISHI KODAJIN SUNAN KUNSAN AKWAI ƘURA HUNMMM NI AI TINI NAKASANCE DA UMMUN JUWAIRIYYA WATO MARYAM YUSEEP DAN SAMUN NAWA ƘASAITACCEN LABARIN NATA MAITAKEN A DALILIN KISHI MAZA KUMA KU GARZAYO DAN SAMUN NAKU....... KUDA KUMANTA SUNANSA ADALILIN KISHI!!!.........```





"Nima bansani ba bro Amma kawai nadamu da ita i dont know why?,"

Yaƙarashe maganar cike da damuwa A fuskarsa.



Gyara zama kamal yayi yafuskancesa sosai sannan yace," My bro kana sonta ne,"


Arazane yajuyo yamaida hankalinsa yace," Are you out of your mind my kamal!? taya zansota? kawai nadamu ne Amma ni bana wani sonta bawata macce da *DOCTOR HEESHAM* takai matsayin yasota kawai nadamu da ita ne amma tinda kufara wannnan banzar tinanin Akai zandaina,"

Miƙewa yayi yabar gun dafushi.......



Dariya kamal yayi yace," zaka shigo hannu ne *DOCTOR HEESHAM*..... .






----------*********-----------



Yau ne Akafara events ɗinsu kamal da Zeenarh saboda Already sun kammala Exam ɗinsu kuma sunfara Aiki Anan *HEESHAM LUXURY HOSBITAL*



kamu suka shirya naji nagani nafaɗa wanda Abokansu ne suka shirya shi Amarya taci kwalliya tayi kyau sosai hakama Deeyana har zataje sai maman Zeenarh takirata tace suje itada ƙanwar ta suje suƙara kai wasu kayan ɗakin Amarya, Zeenarh bataso hakan amma dole tahaƙura sukaje da sauran ƙawayensu ,


Tinda yashiga holl ɗin yaketa rabon ido dan yaganta amma shuru hakan baƙaramin takaici yabashi ba tinkan Agama yabar gun dan yatakura da kallon matan wurin.....





Yau friday kuma yau Aka ɗauran Kamal da Zeenarh misalin ƙarfe 8;00 Sukaje deenerh.


Gurin yaƙawatu sosai ƙasaitacciyar Hotal's ce tamanyan masu ƙuɗi Heesham ne yashirya denerh ɗin ...




Ango nahango Zaune yasha ɗinkin babbar riga shadda fara sol yasaka yasha Aiki sosai yayi kyau sai murmushi yake Agefensa nahagu Heesham ne zaune shima shadda ɗin yasaka fara Aikin rigar black wannan shine Angon da maza Abokan sa sukayi Heesham yayi kyau bana wasa ba bakin glass yasa A idansa hakan baƙaramin fidda kyansa yayi ba, Agensa nadama Amaryar sace Zeenerh tasha kyau sannye take cikin doguwar riga fara sol irin ta Amare fuskarta rufe cikin farin net, Sai faman raba ido take taga inda Deeyana zata ɓullo..

Gogan nakuma Heesham mamaki yake meyasa haryanzu bata gun kuma meya hanata zuwa gun kamu?
"NIKO NACE KAMA READERS TANBAYAR!""





Sautin takun takalmanta yajanyo hankalin mutane zuwa gunta

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment