Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai gashi ni da sarki baskar babu
wannan rashin yarda tun daga har izuwa
lokacin da muka gaji iyayenmu. Lokacin da na
zamo sarki, shi kuma ya zamo sarkin yakina
sai da kowannenmu ya shekara biyar akan
mulkinsa ba tare da munyi aure ba. Haka
yasamo asali ne da tsoron irin matan da zamu
aura don gudun kada a hada baki dasu a ci
amanarmu. Sau uku yan majalisar kasar suna
zaman taro akan yazama wajibi mu nemo
matan da zamu aura domin mu sami magada,
in ba haka ba kuwa saidai muyi murabus akan
mukamanmu. Nan take majalisar ta yanke
hukuncin cewa ta bamu watanni uku kacal mu
nemo matan aure in ba haka ba kuwa mu ajiye
mukamanmu da hannunmu. Lokacin da muka ji
wannan hukunci da majalisa ta yanke sai
hankalinmu ya dungunzuma ainun, muka rasa
abinda ke mana dadi. Typing. Suleiman zidane.
Sai da muka shafe sa'a uku muna nazari da
tunanin inda zamuje mu nemo matan aure. A
karshe dai muka yanke shawarar cewa zamu
tafi izuwa wata nahiyar ta daban, mu Inda basu
da al'ada ta zalunci da rashin amana, mu samo
matan aure mu dbwo kafin cikar wa adin da
aka dibar mana wato wata uku ya cika. Ba tare
da bata wani lokaci ba sai muka sanar da
majalisa hukuncin da muka yankewa kanmu.
Koda jin haka sai yan majalisar suka kamu da
tsananin farin ciki. Nan take aka shirya mana
guzuri muka hau ingarmun dawakai aka yi
mana rakiya har izuwa karshe gari. A wannan
lokaci kusan gaba dayan mutanen gar ne suka
yi mana wannan rakiya, maza da mata, yara da
manya. Yan mata da zawarawa kuma kuka suka
rinka yi sbd babu wacce ta zama gwana a
garemu, bare mu zabeta a matsayin matar
aure. Bisa tarihin wannan masarauta tamu ba'a
taba samu masu mulkin da suka auro baren
mace ba daga wani garin koda wata nahiyar
dabam, don haka ni da sarkin yaki baskar mun
zo da sabuwar al'ada ne. Haka dai muka yi ban
kwana da jama'ar tamu muka sakarwa
dawakanmu linzamai muka nausa cikin daji.
Abinka da zaratan jarumai wadanda suka
takama da sadaukantaka iya Yaki gami da
karfin sihirin tsafi, kai tsaye muka rinka
kutsawa cikin dazuzzuka iri-iri ba tare da
shakkar wata halitta mai rai ba. Sai da muka
shafe kwanaki goma sha daya muna keta
dazuzzuka bata re da mun riski wani gari ba
kuma duk sa'adda muka hadu da wani mugun
abu walau mugayen dabbobin daji ko wasu
gawurtaccin yan fashi ko mugayen aljannu,
farat daya muke tarwatsasu mu kashe na
kashewa, masu gudu kuwa su tsere.....
DALILIN DA YASA FARIN CIKI GIDA KODAN
INTSIRA DA RAYUWA.. To Kuma shin inkuka
gana juya zaku jiyo ne kokoh sai kun ganu
makamu azabban yaki dazai faru.. Saikuma
anjima... Kuyi comment................. BIRNIN
AZZALUMAI 2 PART -B- Na Abdul AZIZ SAni.
Typing. Suleiman zidane. Daya muke
tarwatsasu mu kashe na kashewa, masu gudu
su tsere. Mahaifin baskar ne ya koyar damu
yaki tun muna kuruciyarmu kawo izuwa
girmanmu. Tsafi kuwa mahaifina ne ya horar
da mu. Nida baskar bamu taba yin cacar baki
ba bare mu jarraba jarumtakarmu akan juna.
Kai sbd tsananin kauna da son juna, dayanmu
a shirye yake ya sallama rayuwarsa don kare ta
dan uwansa a duk lokacin da wani mugum abu
ya tunkaro mu. Kowa a cikin birnin azzalumai
yana mamakin irin amanar dake tsakaninmu
gami da kaunar juna alhalin muna rayuwa a
garin da kowa bai yarda da kowa ba. Suleman
zidane kenan. Komai yawan dukiya idan muka
sameta, burin dayanmu ya barwa dayan. Duk
tsananin hadarin wuri idan muka zo zamu
shige sai kaga gardama takarke, kowannenmu
na cewa shi zai fara shiga dan kare lafiyar dan
uwansa da rayuwarsa. Bisa wannan dalili ne
labari amanarmu da abotarmu ta bazu ko'ina a
nahiyar tamu, ya zamana cewa babu inda lbri
nmu baikai ba. Nahiyar da muka tunkara bamu
santa ba kuma bamu taba zuwanta ba, don
haka a lokacin da muka fara shiga cikin
dazuzzukan nahiyar sai muka kamu da matukar
mamaki gami da farin ciki bisa tsintar kanmu a
cikin dazuzzuka masu irin yanayin da bamu
saba gani ba. (to nima fa haka zai kasance
cikin farin ciki idan naga kunayi comment dan
hakane zakara min kwarin gwiwa dan irinka
cigaba da muku post wanda yafi wanda
nakema ku abaya yawa..) Tabbas wadannan
dazuzzukan sun fita dabam da irin dazuzzukan
dake nahiyarmu sbd tarin arzikin dake cikinsu
bishiyoyi da koramai da tsirrai masu yawan
gaske. Tun a farkon shigarmu nahiyar muka
tsaya cak muna kallon irin tarin ni'imar dake
cikin dajin muna mamaki da murna. A wannan
lokaci ne sarkin yaki baskar ya dubeni yace,
yakai abkna, kayi sani cewa tabbas ba za a
rasa mafarauta ba a cikin wannan daji daga
nahiyoyi dabam-dabam sbd tarin wannan
ni'ima dake cikinsa. Nikaina da ban kasance
mafarauci ba sai naji ina sha awar ace na
zauna a wannan wuri iya tsawon rayuwata.
Koda naji wannan batu sai na tuntsire da
dariya sannan nace, ai komai dadin dake anan
bai kai gari ba. Ni a matsayina na sarki mai
mulkin mutane ya za'ayi na ji dadin mulkar
dabbobi da aljanu? Da jin haka shima baskar
ya bushe da dariya yace tabbas kayi 2nani mafi
kyau ya shugabana. A wannan lokaci da muke
yin wannan hira rana ta fadi, magariba ta doso
kai, don haka sai sarkin yaki baskar ya dubeni
yace ya shugabana ina ganin cewa zai fi kyau
mu yada zango a cikin wannan daji mu kwana
anan sbd akwai alamun hasken farin wata, in
yaso da safe sai mu cigaba da tafiyarmu. Koda
jin wannan shawara sai nayi na.am da ita na
dube shi nace, to ai sai mu dan kara gaba
domin mu nemi wurin da ya dace mu yada
zangon. Ba tare da wata gardama ba sai baskar
ya amince da wannan shawara da na kawo. Nan
take muka kara gaba muna tafiya a hankali,
dawakanmu na sassarfa tamkar bama sonyi
sauri. Tafiyar da mukayi bata wuce ta dakika
dari hudu da s 3ittin ba sai kawai muka hango
wata bukka a tsakiyar dokar daji. Koda hango
wannan bukka sai muka ja linzamin
dawakanmu muka tsaya cak. Tsowan yan
dakiku sannan baskar ya dubeni ya ce waccan
bukkar ta wani mafaraucin ce kuma gawurtacce
mai ji da kansa. Dubi yadda ya bar bukkar tasa
a bude ko rufeta bai yi ba kuma ga alama bbu
wata halitta da tayi yunkuri shiga. Duk yadda
akayi mashahurin matsafi ne koda jin haka sai
nayi dariya na ce, ai kuwa yau wannan
mafarauci ya gamu da gamonsa. Phone
number. 09064179602 mu shiga cikin bukkar
tasa muyi abinda muka so sarkin yaki baskar
yayi murmushi ya ce, an gama ya shugabana.
Nan take muka durfafi wannan bukkha kai
tsaye ba tare da shakkar komai ba. Kafin mu
sami nasarar shiga cikin wannan bukkar sai da
mukayi bakin gumurzu da wadansu bakaken
aljanu har kowanenmu ya sami dan rauni a
jikinsa. Ni akan damtsen hannuna na dama
shugaban aljanun ya yankeni da farcen
hannunsa, take wurin ya dare, jini yai tsartuwa.
Cikin fushi na fill e masa kai. Shi kuwa baskar
akan cinyarsa ta hagu aka sare shi kurma ihu
sakamakon zafin da yaji. Suleiman zidane.
Kuringa comment and like. Hakan ne ya
fusatamu muka ragargaje aljamun a cikin
dakiku kadan sai kususuwansu muka zube a
gaban bukkar. Nan take kuma muka shige cikin
bukkar. Amma ni suleiman zidane sainaki shiga
sbd tsaro. Da shigarmu muka iske dukiya ta
dinare mai yawa tsubi.tsubi kuma muka ga
lafiyayyen abinci da gasasshen nama mai dumi
ga dukkan alamu ma ba'a dade da gasa naman
ba. Danasa ni ni zidane na bisu dadani za aci
dadi nan amma rashi sani yafi dare duhu..
Abkai. Nan dai muka shafa magani sannan
muka afkawa wannan abinci muka cinye komai.
Hatta kashin naman sai da muka tsotse. Bayan
mun gama kimtsawa sai muka kishingida muna
hutawa tamkar a cikin idan sarautarmu muke
ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Abinka
da wadanda suka sha doguwar tafiya sannan
muna dauke da matukar gajiya, sai nan da nan
barci ya sace mu.... kaico! rashin saniyafi dare
duhu..... A Nan zai tsaya sai kuma in Allah
yakai mudasafe zakuji cigaban kurin ga
comment dan irin ga yi post mai yaw a......
Happy Juma.at Khareem BirNIN AZZALUMAI 2
Part C na abdul aziz sani, typing. SuleimanPart C na abdul aziz sani, typing. Suleiman
zidane tex ya isawa zidane cewa.. Kawai sai
muka ji kamar a mafarki an daka mana tsawa
mai matukar firgitarwa tamkar saukar aradu. A
firgice muka farka muna masu mikewa zaune
zumbur. Koda muka yi arba da wanda ake
tsaye gabanmu a kofar bukkar, sai muka kame
tamkar wasu gumaka. Ba komai bane yasa
muka fada cikin wannan hali ba face tsananin
mamaki gami da dimaucewa ba wai tsoro ba.
Wata tsaleliyar buduwar ce ta gaban kwatance
wacce za'a iya kiranta da sunan shugabar
kyawawa ta duniya. Tsaye a gabanmu fuskarta
a murtuke har tana gatsine sbd tsananin fishi
tana sanye da riga da wando na fadar damisa.
Matsattsu wadanda suka tona asirin kyawon
surar jikinta. Surar da bbu wani lafiyayyen
namiji da zai yi arba da ita batare da ya
dimauce ba. Tana ruke da wani baka na
musamman mai matukar kyau da tsadar gaske.
Ko a sarakai ba kowa ke da mallakin irinsa ba.
A gadon bayanta kuwa ta goya Jakar kibbau. A
kallah za a iya samun kibiyoyi dari a cikin
jakar. A kuibin cinyarta ta hagu wata
zabgegiyar takobi ce a daure, wadda kufenta
ma da zinare aka yishi. Wohoho! Idan mai kyau
yayi ado da abu mai kyau sai kaga kyawu ya
kure kansa. Nidai suleiman zidane kamewa nayi
nakasa daina typing.. Dan banma san kome
nake rubutawa sbd da tsabage kyauwunta. Duk
da irin tsananin jarumtakarmu da rashin
tsaronmu sai da muka dan firgita sbd kwarjinin
wannan kyakkyawar jaruma da kuma irin kirarta
ta manyan sadaukai. Mun sha haduwa da
zaratan mazaje wadanda suka fita kwarjini da
kirar sadaukantaka amma basu razanamu ba
kamar ita ba. Cikin kakkausar murya, duk da
cewa akwai zaki a cikinta tamkar zuma, ta
dubemu ta ce, su waye ku? Menene takamarku
har zuku zo ku kashe masu gadin bukkata
kuma ku cinye mini abincina? Don samun wuri
da raini harma kuma barci a cikin bukkata! Na
rantse da darajar tsafaffina yau sai kun raina
kanku kuma sai kunyi nadamar wannan babban
kuskure Da ganganci da kuka tafka. Koda jin
wannan muka bushe da dariyar mugunta a
lokaci da guda. Ko lala bata ce mana ba sai
kawai ta zuba mana ido tana kallonmu gami da
sauraron abinda za muyi. Kawai sai na mike
tsaye na dubeta nace, ni sunana sarki husam
mai mulkin birnin azzalumai. Wannan kuma
sunnansa baskar kuma shine sarkin yakina.
Yake wannan mafarauciya! Kiyi sani cewa sarki
a duk inda yake yana da ikon taba dukiyar
kowa. Don haka sai kiyi godiya bisa amfanin
da nayi da bukkarki da abinciki kuma ki nemi
gafarata bisa daga muryarki a garemu kafin
fishina ya tabbata a gareki. Ki sani cewa idan
kika yi ladabi da biyyaya zan biyaki da dukiya
ninki dubun wacce kike da ita a cikn wannan
bukka.. Kafin nagama fadin abinda ke bakina
tuni kykkawar buduwar ta tari numfashina tana
mai daka mini tsawa a karo na biyu ta ce, kar
kudameni db surutun banza. Idan kun cika
mazaje to ku fito ku kare kanku. Tana gama
fadin haka sai ta zare takobinta, ta yafutomu
da hannu. Sai baskar ya sha gabana ya tare ni
da hannunsa, ya ce haba ya shugabana! Ai sai
ta gama db yaronka sannan zaka sa hannu.
Yana gama fadin hakan sai shima ya zare
takobinsa ya tunkari budurwar ya nufeta
gadan-gadan da dukkan karfinsa ya kai mata
wawan sara. Tab injan rashi sani yafi dare
duhu daya san abinda zai biyo bayada baiyi
wannan gangaci ba inji zidane nedai ina cin
kan bishiya iya na leke kumai ke farawa ina
rubuta muke hata in asukayi tari ina rubutawa
gaskiya ni mafa jarumine bansaniba... Cikin
bakin zafin nama ta kaucewa saran takobinsa
ta shafci kasa. Kafin yayi wani yunkurin ta
makeshi da karfarta ya kife kasa sumamme.
Sbd tsananin kaduwa da mamaki sai nakasa
motsawa. Ban taba ganin mace mai zafin nama
db karfin duka ba kamar taba. Lokacin da
jaruma zamirata ta make sarkin yaki baskar ya
kife kasa sumamme, ya zamana cewa an fara
kallon-kallo tsakaninta da sarki husam. Cikin
zafin nama sarki husam ya mike zumbur yana
mai gyara tsayuwarsa ya fito daga cikin bukka
yana mai taka sawunsa a hankali cikin sanda
tamkar barawo na neman sa'a. Hmm nidai
zidane abin dariya ya ban... Sai daya samar da
tazara a kallah taku goma a tsakaninsa da
jaruma zamirat sannan ya tsaya cak ya
fuskanceta sosai koda ganin haka sai zamirat
tayi masa dan gundun murmushi tace a ranta...
GA DUKKAN ALAMU WANNAN SARKI ZAIFI
SARKIN YAKINSA JARUMTAKA DA IYA YAKI.
DON HAKA BARI MU ZUBA MU GANI DON SAI
AN GWADA AKAN SAN NA KWARA.. Kafin
sarki husam ya sake fadin wani abu, tuni
zamirat ta dako tsalle sama daga inda take
tsaye tamkar daga cikin baka aka harbota ta
kowa masa mugun sara akan kafadarsa da
nufin ta gargeshi gida biyu. Cikin zafin nama
yasa takobinsa ya kare sara. Sbd nauyin saran
da karfinsa sai da ya durkushe kasa bisa
gwiwarsa a lokacin da tartsatsin wuta ya tashi
sakamakon ya dago sama ya danna takobinsa
iya karfinsa akan tata sai gashi yana tarata
baya kafafansu na tura kasa tana kokarin
dagowa sama gami da tsaidasu amma ta kasa.
Nan take ta gane cewa tabbas ta gamu da
gwarzon namiji. Haka dai muka cigaba da baya
muna tirjiya akan kasa muka tayar da kura a
wajen har muka dbngana izuwa jikin wata
bishiya. Damar da zamirat ta samu ta tsaya
cak, sai ta wurlila jikinta suka yi katantanwa a
tare suka ci gaba da azababben yaki ya zamana
cewa muna kaiwa junanmu sara da suka cikin
tsananin kwarewa da jarumtaka ta ban al'ajabi.
Wohoho! Idan gwani da gwani suka hadu suna
gumurzu kallo yafi dadi, amma kuma cikin
tashin hakali da firgici... Dalilin dayasa ni
suleiman zidane kenan nasauko daga kanbi
shiyarda nake kallon gumurzu kenan na falfala
da gudu ne cikin daji kenan... Sai kuma kura
talafa zuwa anjima zandawo.......kuyi
comment...fa. Inkuna so nadawo da wurin inba
haka ba sai ta allah kuma dan bazadawo ba
dan kar tsautsayi ya gifta dani..... ...

BIRNIN AZZALUMAI
Littafi na Uku 3
Na Abdulaziz Sani M Gini
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
Birnin azzalumai 3
Complete book 3
Na abdul aziz sani..
Typing suleiman...xidanee.....
Bayan mun gama fahimtarr juna ni da zamirat sai na
dubi baskar nace yakai abkna tunda dai yanzu ni na sami
mata saura kai don haka sai mu ci gaba da tafiya domin
mu nemo wacce ta dace dakai ka aureta...
Ya yin da baskar yaji wannan batu sai yayi murmushi
yace, ai tunda dai sarkina ya sami tasa matar tafiya ta
kare daga nan.
Sni bawanka don haka bukatarka na gaba danawa...
Dole ne na hkr mu koma gida in yasi na zabi matar aure a
cikin garinmu...
Nan fa gardama ta barke takarke a tsakanina da baskar,
nace banyar daba da hakan ba..
Sai da muka dade muna gardama har sai da baskar
yafara kuka kuma ya durkusa a gabana yayi rokona akan
na aminchi...
Hakan neyasa zuciyata takaraya na amincheeee.....
Suleiman xidanee
kenan
page littafan yaki by suleiman....
Batare da bata lokaciba sai zamirat ta shiga cikin bukkarta
tadebo dukkanin kayyakinta masu amfani.....
Koda tafito daga cikin bukkar sai kawai ta cinna mata
wuta muka tafi tana waigen dajin tana zubda hawaye
tasan cewa shikennan tara buda wannan daji har abada
indai ba wata khaddara ba......
Haka dai muka ci gaba da tafiya ba sassauci har muka isa
BIRNIN AZZALUMAI.......
DA ISARMU SAI GABA DAY JAMA.AR GARI SUKA FITO
KWNSU DA KWARKWATARSU DON TARYARMU......
ZIDANE KENAN...
Ya yin da yan majalissa suka gani na dawo da matar da
zan aura, shikuma baskar a dawo babu mace, sai ransu
ya bace suka ce lallai dole ne majalissa tayi zama na
musamman.....
Bayan mun ci mun sha mun huta,,sai majalissa ta zauna
an farkon dare.......
ALLAH YASA NI SULEIMAN ZIDANE BAYI BARCHIBA A
LOKACIN......
Shugaban majalissar ya mike tsaye yace ya ku yan
majalissar wannan birni namu mai albarka, kun sani
cewa duk sa,adda muka yanke hukunchi bubu sauyi don
haka tunda dai baskar yadawo babu matar aure dole ne
ya sauka daga kan mukaminsa na sarkin yaki....
Da jin haka sai na mike tsae zumbur nace,,banyarda
hukunchiba dole ne abaiwa baskar dama ta karshe ya
nemi matar aure anan gida.
Nan take rigima ta karke aka yi ta kace nace a
majalissata...........
Koda ganin haka sai baskar ya sake durkusawa a gabana
ya kama kuka yana rokona akan na hkr na aminche da
hukunchi yan majalissa....
Cikin tsananin bakin ciki na hkra kuma na rungume
baskar ina kuka muka shiga rarrashin juna....
Nima suleiman zidane na fara kuka dan haka sai kulalashi
da comment and likeeeee.....
Kash! Hakika masu ia magana sunyi gaskiya da sukace
makashinka na jikinka.... Ashe shi baskar yana saneee ya
hkr da matsayinsa na sarki yaki badon komai ba sai
domin ya sami damar da zai shirya mini juyin mulki....
TAB IJAM ........
WANNAN WANI IRIN CIN AMANANE GASKIYA BAZAN IYA
CIGABADA WANNAN STORY BA SAI ANJIMA TO
INASOCOMENTCOMMENT OVER DOMIN INKOWO MUKU
DA SAURIIII BA SASSAUCIIIIIIIII
BY SULEIMAN ZIDANEE........
PHONEEE NUMMMMBBBEEEERRRRR
09064179602
PAGE LITTAFAN YAKI BY SULEIMAN......BYEE COMENT
BIRNIN AZZALUMAI 3
LITTAFI NA UKU
PART B
NA ABDUL AZIZ SANI....
TYPING... SULEIMAN ZIDANEE...
KASHA GARI DA SAFE AKA DAURA AURENA DA ZAMIRAT
AKA SHA SHAGALIN BIKI AMMA HAR AKA YI BIKIN AKA
GAMA BANGA BASKAR BA...
Al;amarin da yai matukar bani mamaki kenan kuma ya
dugunzuma hankalina kenan....
Koda nasan a nemo baskar sai aka sanar da ni cewa anga
yayi shiri ya fice daga gari nan fa hankalina ya kara
dugunzuma fiye da ko yaushee.....
Nan take na fara shiri zan tafi nemansa da kai na aka
shiga rarrashi ni kuwa nace dole sai na tafi....
Ana cikin wannan hakane amarya tazo gareni ta kama
hannuna tajani izuwa cikin turakarta muka zauna....
Sai da ta bani ruwan inibi nasha zuciyata tayi dan sanyi
sannan ta dubeni a natse tace yakai mijina inaso kasani
cewa cikin wannan duniya tamu bbu wani abu wanda
yake da tabbas musamman ma mutum domin akwai cin
amana da butulci...
Na yarda da irin kaunar dake tsakaninka da baskar...
Na yarda amma ka tsaya kayi tunani akan wane daliline
zai sa ya hakura da mukaminsa na sarkin yaki kuma akan
wane dalili zai ki tsayawa ya tayaka farin ciki aureka
dani?....
Lallai ruwa baya tsami banza..
Akwai wani abu a karkashin zuciyarsa kuma wannan
tafiya da yayi akwai abinda ya tafi shiryawa domin ya
cutar da kai.... Ni ina da cikkakiyar hujjar da tasa na fadi
hakan kuma yanzu nan zan nuna maka hujjar tawa....
Suleiman zidane kenan....
Tana gama fadin hakan sai tashafi bangon dakin da
hannunta, nan take sai ga hoton baskar yana bisa kan
doki yana tafiya a cikin daji ya nufi gidan wani azzalumin
boka..
Nan take mamaki ya turnukeni kawai sai ji nayi jikina yayi
sanyi kalau tamkar dagu cikin kogin kakara aka tsamoni
kuma zuciyata ta karaya...
Haka dai na ci gaba da kallon hoton don naga abinda zai
faru...
Tafiya dai sannu sannu har baskar ya iso kofar gidan boka
zarmus wanda ke tsakiyar dokar daji......
Boka zarmus ya shahara ko ina acikim nahiyarmu kuma
bbu wani boka mai karfin sihirinsa kuma baya yiwa kowa
aiki face sarakai, manyan jarumai gami da manyan
attajirai...
Sbd tsananin zaluncin boka zarmus su kansu sarakunan
dake nahiyar basa son bashi aiki sabd tsadarsa...
Lokacin da baskar ya iso kofar gidan boka zarmus sai ya
iskeshi tsaye a kofar gidan ya rike kugunsa da hannayensa
biyu..
Suleiman zidane kenan...
Fuskarsa cike da murmushi na farin ciki tamkar wanda
aka yiwa busharar biyan bukatunsa kaf na duniya...
Cikin murna gami da kuzari boka zarmus ya tarbi baskar
ya ruke masa doki ya sauka yana mai cewa lale
marhabun da sarki gobe na birnin azzalumai.....
Koda jin wanna batu sai baskar ya kamu da tsananin
farinciki ya rungume
zarmus shi kuwa ya jashi suka shige cikin gidan....
Gidan ne dan karami wanda aka ginashi da zallah
duwatsun wuta amma daga cikinsa an malale ko ina da
farin lu,u.lu,u kai dagini wanna gida kasan cewa aikin
aljanu ne ban a bil,adama ba.
Cikim wata yar karamar fada suka shiga....
Nan ta
Ke boka zarmus ya nunawa baskar wata kujera ya zauna.
Zamansa ke da wuya sai zurmus ya dauko wani farin
kwagiri ya mikawa baskar yace, ungo wannan ruke shine
kadai makanin da zai kareka daga sharrin abkinka sarki
husam kuma ko duniya nan kaf zata taru sai ka zama
sarkin birnin azzalumai kuma sai ka mallaki wannan
mace daya aura amma dole ne kayi hkrin lokaci nan da
kamar tsawon shekaru bakwai masu zuwa..........
Koda jin wannan batun sai takaici da bakin cikin ya kama
baskaryace yakai wannan boka mai daraja kayi sani cewa
na kamu da tsananin son jaruma zamirat kuma domin na
mallaketa kuma na mallaki birnin azzalumai ne naci
amanar abkina shekara bakwai ina ji ina gani husam yana
tare da ita tsawon wannan lokacim?...
Koda jin wannan batu sai boka zarmus ya takarkare ya
bushe da dariya mugunta..
Lokacin guda kuma sai ya turnuke fuska ya dubi baskar a
fusace ace yau shekarana goma sha daya kenan ina jiran
wannan rana ta yau da za ka zogareni da wannan bukatar
don me baza ka iya jira na shekara bakwai ba?
Ai biyan bukata nagaba da lokaci..
Zan biya maka bukatarka bisa sharadi guda..
Sharadin kuwa shine baan ka zama sarki kuma ka auri
zamirat zaka bani damar duban dukiya lu u lu u a cikin
kogin bahar tallas amma ban taba saniba...
Boka zarmus ya kyallkalle fa fariya yace ai nine kadai
nasan da wannan sirri sai kai yanzu a halin yanzu haka
suna kallonmu kuma suna sauraren duk abinda muke
tattaunawa...
Cikin hanzari zamirat ta sake shafar bangon da
hannayenta hoton komai ya dauke sannan ta dubi sarki
husam a lokacin da idannunsa suka ciko da kwallah tace
zamana da kai zai yiyu ne kawai a iya tsawon shekaru
bakwai kacal...
Kuma zamu sami haihuwar ya guda daya jal..
Idan muka rabu saduwarmu zata yi matukar wuya sai dai
tsananin rabo...
Tabbas abokinka baskar zai yi maka juyin mulki kuma zai
mallekeni amma muddin kana tare da wannan kwagiri
zan baka yanzu irin wanda boka zarmus ya baiwa baskar,
har abada baskar ba zai iya sanina ya mace ba ma,ana
bazai ia tarawa dani ba face ya rabaka da kwangirinka
kuma kai ma bazaka iya rabashi daniba face karabashi da
nasa kwagirin...
Wanda kuma baka isaka shiga cikin wannan fadar rashina
tasa ba shima kuma bai isa yaje inda kake ba..
Inaso ka daukar mini alkwarin guda daya...
Sa,adda zamirat tazo nan a jawabinta sai hankalim sarki
husam ya dugunzuma ainun fiye da ko yaushe, ya dubi
zamirat cikin tsananin tashin hankali yace yanzu babu
yadda za ayi ki sauya wannan kaddara da karfin sihirin
tsafinki???
Zamirat ta share hawayenta sannan ta ce babu abinda da
zan iya yi akan wanna al,amarin face kawai mi kira
wannan lokaci...
Daga wannan rana muka cigaba da rayuwarmu nida
zamirat cikin jindadi da wanwala amma duk sa,adda na
tuno da abinda zai faru a gaba sai hankalina ya
dugunzuma na kasa sukuni sai kyar zamirat keina da
kwantar min da hankali..
.
Kayi hkr wlhgaba daya page din ban ga sauran ba
kawaimuha du a littafe na hudu 4.
Naku Suleiman Zidane kd..
WhatsApp 08161272634
BIRNIN AZZALUMAI
Littafi na Hudu 4
Na Abdulaziz Sani M Gini
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com

BIRNIN AZZALUMAI 4
Littafe na Hudu.
Complete book .
Typing.. Suleiman zidane kd...
WhatsApp 08161272634
Shekaran bugan littafe 2018:
Page 1
Page 2
Page .3
Lokacin da aka runguntsume da azzabben yaki a tsakanin
su jarumi zaunal da waddannan dakarun guda dubu sai
gidab gaba daya ya hargitse ihun mazajen ya cika dodon
kunnne jinni yarinka fallatsi kuma aka rinka lalata komai
na gidan sakamakon kai sara da suka..
Gaba dayan hadiman gidan kowa tuni suka cika
wandunansu da iska suka tsere don kubutar da
rayuwarsu.
Duk inda zaunal ya samu lasmir da suka kai sara sai dai
kaga waddannan dakarun suna me zubewa kasa matattu
tamkar ana sassabe a gona..
Duk da tsananin jarumtaka irin tasuu zaunal sai da suka
shafe sama da sa a guda suna famar artabu da dakarun
kafin su samu nasarar kashe kaso biyu acikin uku..
Page 4 .
A wannan lokacin zaunal ya sallamawa husam bisa ganin
irin gagarumar jarumtakar da yake yi wacce tafi wadda
sukeyi shi da Lasmir.
A lokacin guda kimanin dakaru dari biyu ko fiye na lallabe
Husam amma da zarar yayi babban yunkuuri sai dai kaga
ya xubar da su gaba dayansu..
Bayan ga haka kuma tsawon lokacin da aka dauka ana
gumurzun ko kadan babu alamar gajiya a tare da husam
amma lasmir da zaunal sun fara gajiya har sai da kasuka
fara hada karfi da karfe shi da ita sannan suka iya kare
kansu da kuma kashe dakarun.
Lokacin dakarun sukaga anyi musu wannan babbar
barna sai ga badayansu suka ja da bayan a lokacin guda..
KUYI HAKARU MATSALA PAGE YAZU BABU KOMAI A JIKI.....
PAGE 6.
Amma ku sani cewa zamu sake haduwa a karo na biyu.
Lalle sai munsami nasara kasheku..
Kafin su zaunal suyi wani yunkuri tuni shugaban dakarun
yayi wa sauran yaran nasa wata inkiya nan take suka duka
suka daka tsalle sama tamakar daga cikin kibiya aka
harba su suka tsallake katangar gidan suka dira a wajen
kuma suka falafala da azababben gudu izuwa cikin daji..
Cikin hanzari Husam ya dakawa zaunal da lasmir tsawa
yace me kuke jira ne maza kure musu gudu mu cafke su
dole mu kama dayansu a raye mu azabtar da shi ya sanar
damu wanda ya aiko su garemu,
kafin Husam ya gama rufe bakinsa tuni duk su ukun sun
ruga izuwa wajen gidan sun isa inda dawakansu suke sun
kwance sun haye kuma suka zaburesu da gudu suna
masu bin sawun dakarun sumammen...
Page 7
Sulei man zidane kd...
Inda ba don karfin gdun dawakan su zaunal ba da ba su
isa su cimma dakarun sumammen ba sbda suma akan
wadadansu kasassun dawakai suke na musamman duka
bakakee shugansu na sune kadai akan wani jan doki...
Daya bayan daya suka rinka cimma dakarubn suna
karkashe su, amma sai suka kasa riskar dakon shugaban
dakarun..
Nan fa Husam lasmir da zaunal suka karawa dawakansu
kaimi iyakar kokarinsu amma duk da hakan abanza
domin nan da nnan dakinsa ya bai wana su dakarun
tazara mai yanwan gaske , tun suna gango shi har sai da
ya bace musu da gani ya kule acikin dajin...
Page 8
zidane kd...
Haka dai zaunal suka yi ta duba acikin dajin suka rasa
inda shugabamn dakarun yashiga , domin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment