Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ba sai Araound 3:00 baccin Awa ɗaya da rabi yayi kenan ɗan dafe kansa yayi dayaji yana saramasa still haryanzu duba ɗakin yayi dakyau komai tsaf sai kamshi ke tashi, Atunaninsa tana banɗaki dan haka yamiƙe yasa kayansa yabar ɗakin dashigarsa ɗakinsa yafaɗa banɗaki yayi wanka yafito yasake shiri, fitowa yasakeyi nanma baiji motsinta ba, fita yayi Abunsa wurin shaƙatawa yanafa yajima can yana tinanin Abunda yafaru yanzu da meery tayi nasara kansa fa? waima meya hau kansa hakane harya biyewa shaiɗan da ita suka aita wannan ɓarnan? rashin samun ansa daganin ɓata lokacinsane yasa yamiƙe yakoma gida saidai har lokacin ba motsin matar sa,. baidamuba yaɗauka fushi take nazuwa mata dayayi bashiri dan haka yashige ɗakinsa yayi kwanciyarsa, amma yana saka dik randa zaiyi ido Huɗu da meery saiya ɓallata,.

Washe garima dayatashi bawani motsinta jin shuru yayi yawa yasa yaleƙa saidai Abun mamaki yarda yabar gadon jiya yamutse yanzun ma hakan yake bagyara, leƙa har banɗaki da kitching yayi amma bako labarinta Sake dawowa ɗakin yayi yabuɗa wadrove ɗinta saidai ba ko rabin kayanta sai yanzu yalura har cikin Akwatunanta ba guda 2 idansa yafaɗa ƙan wasiƙar da tabarmasa, ɗauka yayi tareda zama gefen fadon yawarwareta, Sam baiji daɗin Abunda yagani ciki ba Ayanzu har kunya yaji taya zainemi Ubanta bayab kojiya bainemeta ba? damuwa yafaɗa da tunani kala kala,

Aɓangaren Humaira kuwa sam bagida tajeba Akwai ƙuɗi Ahnnunta hakan yasa tawuce Katsina inda ɗayan kawunta wanda shima malamin ƙauyen ne na makarantar Allo matarsa ɗaya Abu ƴaƴansa 2 Audu da Mairo suna son Humaira dan dama can takan ziyarcesu kuma tamusu ƙyautar ƙuɗi hakan yasa suka tarbeta hannu bibbiyu bayan tahuta tafaɗa musu komai,

Jinjina kai malam lauwali yayi tare da faɗin," Zaki zauna nan kenan amma yakamata iyayenki su sauna,"

"Amma kawu Abari sainan gaba ƙaɗan dan allah,"

Da ƙyardai suka shawo kansa itada matarsa Abu,.
Zamansu lafiya ƙalau sai fire firensu suke amma koda yaushe malan yakan bata rubutu tasha dama nashafawa dan kare kai.

Meery kuwa jiki baƙwari cikin hasala tabar Asibitin Hotol takoma takira Abokin baɗalarta namir yazo suka sheƙe Ayarsu, namir shinefa mijin sumy, dan Ayanzu dik wani sihiri yadaina tasiri shikansa shu'umi ne badaga baya ba gun bin bokaye, sai bibiyar ƴanmata dik sumy tarame taƙoɗe koda taje ƙorafi ba ruwan Abba Acewarsa itace takawoshi dan haka baruwansa,.

*BAYAN SATI ƊAYA*

Ammi ce dakanta tazo gidan dan duba lafiyarsu bata ko faɗamasa zatazo ba, gidan bakowa sai maigadi kawai, gaisawa sukayi tace,"Masu gidan fa dika basa nanne harda Humaira naga komai Akulle,"

"To Ai hajiya ita matar gidan yau sati ɗaya batanan saidai oga kawai kuma yatafi aiki,"

"Sati ɗaya batanan? to ina taje,"?

"Bansani ba hajiya amma Alamu sun nuna kamar yasaketa ne ko tayi fushi dan harkayanta taɗiba tafice tana kuka,"

"Subhanallah wani Abu yafaru kenan? kuma shine yuseeo baifaɗamun ba, nagode ɗan nan," ficewa tayi ranta ɓace direct gidansu Humaira tanufa amma kuma can ɗinma batanan, kiransa Abba yayi Akan yazo saida gabansa yafaɗi kafin yace ,"to ganinan zuwa,"

Bayan yazo anzauna antattauna yake faɗin dalilin tafiyarta kumashi yana fushine kan yana ganin itace ke zubda cikin,

Salati sukayi inda Ammi tayi tamasa faɗa dan yanzu ba'amasan inda takeba,

*BAYAN WATA 8*

Cikin Humaira yagirma Ashe dama sanda Wannan Abun yashiga tsakaninsu tasami ciki gashi yau wata 8 keda cikin bayan tasha maganin tsari iri iri wanda malam yabata, kuma yaune yaɗauko ta suka dawo gida..

Awatannin nan Yuseep dik yarame gashi koda yaushe mafalkin matarsa yake,

Sumy kam yau takama mijinta da meery dik da tanada ciki saida suka danbace harta illata meery dan kuwa Agabanta tawatsa mata ruwan zafi, harda namir ɗin ihu kawai suke cikin ƙarfin hali yamiƙe yama sumayya shegen doka har saida tasume Anan, Hayaniyarsu tajanyo jama'a ganin dukansu na neman taimako Aka kaisu Asibiti, Sumayya dai cikin yafita saboda wahala, inda gaban meery yalalace gaba ɗaya namir kuwa yasami muguwar matsala Agabansa takasa riƙe fitsari,

Hasala taɗibe Namir yarafkawa Sumy saki 3 Agaban Uwayen nata duka, shikan ɗaukesa nasa iyayen sukayi suna zagin Sumayya sukabar ƙasar dashi,.

Sumayya sai kuka take tana kiran Akiramata Humaira taneme gafarar ta ga Abunda tayi mata, hakama ɓangaren meery itada kanta tatona dik wani ƙulli nasu Akan Humaira,

Sosai Abba da Yuseep suka shiga ruɗu bama kamar yuseep, sai Ayanzu yake nadamar ɗaukar hukuncin A *WANI DARE*

koda suka koma gida suka same Humaira dacikinta murna kamar me gun yuseep yaneme Afuwarta hakama meery da sumy,

dik ƙoƙarin Su shamsiyya dan ganin bayan Cikin Humaira Abun yaci tura daga ƙarshe dai har dodon nasu yahasala yacinye sumy taɓangaren David kuwa mahaifin meery tini yahaukace yabi titi can mota taƙaɗesa yamutu, Meery kuwa H.v.b tabayyana jikinta Asibitin korarta sukayi dan sungahi gawani wari datake musu, samun labarin mutuwar Ubanta data sumy yasa take tahaɗe zuciyarta itama tamutu .

Humaira kam dik yarda yuseep yaso shawo kanta Abun yafaskara dole yaƙyaleta Agidansu, Haihuwa tazo mata tahaifo yaranta 3 2 maza ɗaya 1 macce Kazo kaga murna gun Ahalin ranar suna yara sukaci sunan kakanninsu,

Nadama sosai sumayya da uwarta suke, dan ƙiris ma yarage Amma yasake Uwarta Umma tahana.

*BAYAN WASU SHEKARU*

Komai yazama tarihi inda yaransu Humaira sungirma harma tanada Wani cikin, soyayya suke sosai da kulawa ga yawan ibada ko cikin dare suka farka to saisunyi sallah da roƙon Allah kariya sannan susake kwanciya, Ayanzu komai yashuɗe cikin *WANI DARE* ........

Hakama Zainab Allh yakare ta daga shairinsu dik da tsawon lokacin sun hana kowa yasota balantana tayi Aure Amma cikin *WANI DARE* Allah yamata maganinsu inda dr Ahmad Abokin Yuseep ya Aureta farinciki yawanzu Arayukansu dukansu A *WANI DARE*......................

*TAMMAT BIHAMDULLAH//////// ANAN NAKAWO ƘARSHEN WANNAN LABARIN NAWA MAITAKEN -WANI DARE- INA ROƘON ALLA DAYA YAFEMUN LAIFUKANA DAMA KURA KURAN DA NASAMU CIKI, ALLAH YABAWA ƘASATA NUGERI'A ZAMAN LAFIYA DA SHUWA GABANNI NAGARI AMEEN*

```SHARHI----- Abunda wannan littafin yaƙunsa shine nuna mahimmancin Ibada, idan har katsare ibada to Allah zaikareka sannan Ƙaryar wani matsafi ko wata matsafiya taƙutsa rayuwarka,. ina ƙara jan hankalinmu damudaina wasa da ibada, kuma mukasance masu tsoron Allah, dik wata ɓarna dazamu aikata Allah yana sane damu kawai zai Aramuna rana ne dan ganin shin zamu dawo hanyar gaskiya ne ko a'a ɓarnar zamuyitayi? masu rabo su bala'i ke saukarwa rana ɗaya haryazamo silar shiryuwarsu, idanko barabo saikaga sunata ɓarna Amma bawani bala'i dazai zasamesu to wllh irinsu idan Allah yatashi kamasu to Akwai matsala dan ƙumus ɗaya Allah Zaimuku,. Ya Allah kabamu ikon Aikata Alkhairi Allah kahanemu aikata mugun Aiki Allah kasa mufi ƙarfin zukatanmu Allah kainuna ƙarshe maikyau Ameen---```

_INA ƘARA NEMAN ADDU'ARKU DAN ALLAH ZANI ZANA EXAM KUMUN FATAN NASARA PLZZ,, INA GDY GAREKU MASOYANA_

*EMAIL ƊINA SHINE Shafa'atu Aliyou09@gmail.com, ACCT FACEBOOK KUMA Ammin khausar, whatsApp number 07064904617 or call 07031012948/////////// SUNDAY 7/8/2022 AUG*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number number 07064904617 or call 07031012948

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment