Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*SHARE COMMENT FISABILILLAH*








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948






*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️16 &20*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*





*Waye Yuseep?*


Yuseep ɗane ga Alhaji Umar masani matar Umar ɗaya ƴaƴansu 2 Seep da naxla sunsami tarbiya sosai dik da irin ƙuɗin Alhaji baihana bawa ƴaƴansa tarbiya ba, Yuseep yafita ƙasar waje inda yayi karatun likitanci,.





*WACECE HUMAIRA??*

Maira ƴace ga Malam Sani shahararren malamin Addini wanda yayi suna Afaɗin duniya gaba ɗaya, Yanada mata 2 Uwani da Hajara, Hajara itace Uwargida macce maiyawan haƙuri da juriyya haɗida kawaici tanada yara 3 Humaira da sahir zuwa Autansu Najib, Humaira mai Addinice sosai tayi sauka karona ba Adadi tanada hadda sosai cikin kanta, hakama sauran ƙannenta,




Taɓangaren kishiyar mamarta Uwani kuwantana da yara 2 Hamra da sumy, Uwani macce ce maiyawan masifa haɗida hassada garashin godiya wannan yasa batacika samun zaman lafiya da malam umar ba kusan komai zaimusu saitace yanuna banbanci hakan yakan matiƙar ɓatamasa saboda yasan komai zaiyi yakan kwatanta Adalci Dik da Aransa ba macce mafi soyuwa da ƙauna irin Hajara Amma sam bainunawa dan neman zaman lafiya amma gabanza gun Uwani dan hassada da kishi sunriga sungama rufe mata idanuwa, haka ta ɗaura ƴaƴanta Akan muguwar hanya dukansu sunsane su hajara bama kamar Maira dan itace mafi soyuwa gurin malam baruwansa yakan nuna ƙaunarta Afili dan itakam tatsaya tayi karatunta saɓanin su, wannan yasa suke ɗauke da tsabar tsanar humaira bama kamar Sumayya, tasha ƙoƙarin yin komai dan ganin bayana Humaira amma hakan batayi ba, hakan yasa taɗaukarwa kanta Alƙawarin ganin bayan Humaira takowanne fanne,




Bayan wasu lokuta Yuseep ya bayyana garesu, sunyi bakin ƙoƙarinsu ganin Auren baiyuba ganinsa ɗan masu ƙuɗi amma ina Idan Allah yaƙaddara ba mahani haka dole suka haƙura Akayi Amma fa mugun riƙo nanan Aransu sumfake dacewar *WANI DARE* Zasuga bayanta...................





SUWAYE SHAMSIYYA DA MEERY KUMA MEYE ALAƘARSU? ZUWA NEXT PAGE ZAMU SANI............





*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️25&29*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*



Meery ƴar ƙauyen Shagamoce wanda ke lagos dik wani matsafi yasan dazaman shagamo inda suka ƙware gun zafi da shanjini zasu iya tada gawarda tayi shekara 15 cikin ƙasa wanda dik namanta yaza gwanye jikinta matsafane nabugawa ga jarida, tabaro lagos ne tazo Nan Abuja karatu,



Sham, yan garin katsina ce takasance yarin maitsabar son ƙuɗi Akan son ƙuɗinta har mutuncinta take iya saidawa, ita kanta tazo nan Abuja karatu ne,,
.


Kan Humaira tayi Aure tashiga makarantar itama itadasu Sumy Anan suka haɗu dasu Meery, sosai Abota maiƙarfi tashiga tsakanin Meery da sumy batare da Humaira tasani ba, itakanta takan zauna dasu suyi fira,.

Basu wani jima tareba sai Maira tayi Aurenta lokacin sungama diplomer sunje hutu, koda suka dawo cigaba wai digree zasuyi ba maira cikinsu., saidai sunsami labarin Aurenta harda pic ɗinsu itada Mijin tindaga nan sukafara kaiwa rayuwar Humaira hari, Ahankalima tsabar son ƙuɗi irin na Sham tafaɗa ƙungiyar Asiri wadda kusan baban meery ne shugabansu,
Cikin farko da Humaira tasamu Sumy ce takaimata wani magani data ƙarɓar hannunsu Meery da sham saicikin yazube wanda shugaba Fita yabawa jinin ga dodon tsafinsu fita, dik tsafinda sukema Humaira sukan samu galaba ne tahanyar ƴar uwarta sumy, saidai sumy sam batasan meery da sham matsafa bane, Cikin tafiyar suka haɗu da zee wadda tasan sirrinsu amma mahaifin meery baisan tasan komai game dasuba, takasance maiyawan ibada shiyasa sam tsafinsu baicika tasiri kantaba Amma tasan irin harinda suke kaiwa Humaira kuma tasilarsu tasanta, saidai talashe takobin *WANI DARE* Zata fallasasu dukansu........



Tsafinsu yafara tasiri ne randa Humaira tasadu da mijinta batayi wankan janaba ba tayi bacci da Aburta dik da hakan bahalinta bane amma *WANI DARE* tayi wannan sakacin harsuka samu damar tura mata wasu Aljanu Agidan dan ba Aljaninda keda zarrar shiga jikinta ko mijinta, Saboda Akwaisu da ibadah.........






WANNAN KENAN........





*MUNDAWO CIGABAN LABARIN.........*






TO SAI NEXT PAGE ZANFARA AMMA DAN YANZU NAGAJI GASKIYA.........








*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️30&35*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*






Baidawo ba Sai Around 6:30, tana zaune nan palourn tana faman danna wayarta koba Afaɗaba kasan charting take,


Da sallama yashigo palourn ko ɗagaowa batayi ba balantana yasami sannu da zuwa kawai ta Ansa sallamar ne Ataƙaice,.



Zubamata ido yayi naɗan wani lokaci kafin yawuce sama Abinsa,

Taɓe baki kawai tayi tacigaba da Abunda take, bata miƙe wurin ba saida Akafara kiran sallah takoma ɗakinta,
Shima ɗin fitowa yayi yawuce yaje masallaci baidawo ba sai bayan isha, koda yazo tahaɗa masa Abincin Aɗakin nasa Amma bata ciki, Murmushi yayi haɗida zama yaci Abunsa kafin yafito yanofo nata ɗakin, Harta soma bacci ma tarufe kanta sosai da bargon, kunna wutar ɗakin yayi tareda zama gefen gadon Yace,"Nasan kinaji bakiyi bacci ba so kitashi muyi wata magana dake,"




Ko motsawa batayi ba amma kuma tanajinsa tasharesa,.



"Amma ai kinanaji ba"



Still bata tankashi ba,.


Hawa gadon yayi tareda yaye bargon data rufa dashi yana janyota zuwa jikinsa,



Miƙewa tayi cikin sauri tareda matsawa daga jikinsa tanaɗan tura baki Tace'"Meye haka nika rabu dani inason nayi bacci," taƙarasa maganar tana sake ƙoƙarin kwanciya wani gefen.





Sake kamota yayi zuwa jikinsa yana faɗin,"Bacci zai hanaki saurare maganar mijinki ne? kitashi banason gardama stilk fushi kike dani saboda bantsaya nayi magana da waɗannan ƴan iskan....,"


Miƙewa zaune zumbur tayi tareda ƙuramasa ido, cikin jin haushin kalamansa Tace,"ƙawayen nawane ƴan iskan? saboda kaga sunzo gidanka,? A'a bazan ɗauka ba Yuseep wllh bazan jura ba ehe ," tafaɗe maganar cikin harzuƙa tana barin kan gadon,.




"Yau niki ke kiran sunana gatsal haka Maira? bawani sakayawa bakomai sannan ba girmamawa cikin magana,"?




Mtswwwwwwww dogon tsaki kawai taja tanufe waje cike da haushi datakaicin canzawarsa lokaci ɗaya, Tana kawoaa bakin ƙofar taji wani iska yahuro tabayanta batayi Aune ba kawai iskan yakwasheta tayi ƙasa bata gama jin zafin faɗuwar ƙasaba taga wata ƙatuwar kyanwa Agefenta nesa da ita ƙaɗan tana mata dariya da zabga zabgan haƙoranta jajaye mara kyan gani, Wani ihu tasake tana yunƙurin tashi Amma takasa hakan yasa tasake suma Awurin,.


Koda yaƙaraso da gudunsa harta suma, ɗaukarta yayi zuwa ɗakin, ruwa maisanyi yashafa mata Afuska bayan wani ɗan lokaci tafarka saidai dik tafirgita tana nunamasa hanyar waje wai ga baƙar kyanwa nan mara kyau nason shigowa indatake zatazo..
dik ƙoƙarinsa naganin tanatsu lokacin Abun yaci tura saida yamata Alluran bacci yasamu natsuwarta bayan tayi bacci,.

Haka yakwana yana rungume da ita sam bai runtsaba bacci ɓarawo ne kawai yasaceshi.



*******------**********

Zazzaune suke dikansu sanye da jajayen riguna kawunansu ɗauke da hulla baƙa sol, kowannensu kanshi Aƙasa yana karanta wasu kalmomi dana kasa tantance mesuke faɗa, wani ƙaton mutun dagashi sai ɗan gajeren wando wanda muninsa ƙaɗai kasan katsorata yake tsakansu inda wata ƙatuwar ƙwarya take ɗauke da hannuwansa jinine cike, jikinsa har rawa yake yakai jinin bakinsa, ba ɓata lokaci yasha jinin inda yajuyo yabawa kowa dake gurin sukasha..

Saida suka gama suna cigaba dawasu surattansu kafin, Shugaban nasu yajuyo yanafaɗin,"Shugabanmu Adalinmu Dodo juju yana buƙatar wani jinin na jarirai wanda kuna gani kuma gabab idanku yazo inda yasabo yashawo jinin saidai baisamoba hakan yaɓata ransa saboda ita waccan ɗin batada ciki Ayanzu kafin tasamu dolene wata daga cikinku tanemo wata maicikin dan bawa dodon tsafinmu jini, taro yawatse," ɓatan Shugaban yaɓace shida dodon, suma kowa yakama gabansa.......





Washe gari daƙyar yasamu tadawo natsuwarta saidai wunin ranar tare suka wuni dik inda zaishiga tana biye da shi, ganin Abun nata kamar iska yasa yamata tofi na Addu'o'i kuma itama yamatsa mata tayi sannan tadawo hayyacinta,.






Fitowarta daga toilet kenan tana sanye da ɗan ƙaramin tawol ɗinta dik tarabar baya gidan Ashe bayan tafiyarsa office wani mugun feels yataso masa dole yadawo gida, yana zaune kan gadon nata tafito sam bata lura dashiba, kawai taji Anwani rungomota tabayanta ne, ɗan ihu tayi dasauri yasa hannu yarufe mata bakin yana faɗin ,"Nine fa kada kitsorata tinɗazu nadawo ai kina toilet ne shiyasa bakisan dazuwan nawaba, kuma ina horonki da idan kintsorata da Abu kidaina ihu kidinga Addu'a mana ko kinmanta kefa ƴar gidan Malam ce," Yaƙarasa maganar yana shinshinar wuyanta tare da gogamata lipts ɗinsa kan wuyan nata,



Wata irin kasala taji tarufeta dama Seep badaga nan ba komai taurin kan macce yakan iya mantarda ita yajanyota jiki harsu sami natsuwa, amma saitaɗan ja Ajinta itama dik da Amatse take itama ɗin.

Ɗan turesa tafara tanafaɗin,"Amma banji shigowarka ba towaima meya maidaka kaida sai 6:00 Zaka dawo amma ya naganka yanzu,"?




Yana ƙoƙarin ƙara maidata jikinsa haɗida ƙoƙarin walwale towel ɗin jikinta yafisgo maganar," buƙatarki ce tadawo dani kinsan koda ina A inane idan har kika bijiromun to dole na Aje komai nazo gareki,"




ƙara riƙe tawel ɗin tayi tana tura baki,"eh dayake yanzu kai ne ke muradi ai dole kamun daɗin baki to karabu dani ni banaso kuma banshirya ba banajin Wannan yanayin yanzun," taƙarasa maganar tana zame jikinta daga nashi takoma bakin gadon tana shafa manta,.






Sake biyanta yayi idanunsa harsun ƙaɗa saboda jaraba zama yayi kusa da ita yana ƙarɓe man yayi jifa dashi, yakama hannayenta yariƙe kalan tausayi yakoma yana faɗin,"plzz kiyi haƙuri kidaina fushi akan waccan ranar bazan ƙaraba kiyi haƙuri wllh Amatse nake, idan bakeba ba inda zani dan Allah kiyi haƙuri," Neman kai bakinsa Anata yake Amma takauda fuskarta Haɗida yamutsa fuska "Nifa nagayama yau bana ra'ayi ka ƙyaleni idan kamatsu kaje kasha tablet ɗinka mana,"




"Haba my Dear kitausaya mun mana bazan sake ba, kada kimanta kefa ƴar malamai ce kuma kema kinsan Abunda kika yanzu badaidai bane mala'iku zasu iya fushi dake, plzzz bazan jimaba dan Allah,"



Ɗan zubamasa ido tayi saikuma taga yabata tausauyi ɗauke kanta kawai tayi batace masa komai ba,




Ganin hakan yasa yafahimce tasauko dan haka yajuyo da fuskarta yakai nasa bakin yana ɗan tsotsar lips ɗinta na ƙasa, kasa daurema salonsa tayi take tabiye masa itama ganin hakan yasa yazame tawel ɗinjikinta da zuge nasa wondon.. Nikam Mujaheedah Matar Mlm naɗauke wayata haɗida idanuwana zuwaje nabarmusu ɗakin dan Wannan sirrinsu ne suƙaɗai.......................





*ALLAH KABAMU IKON RUBUTA ABUNDA ZAMU AMFANA AMEEN*







*COMMENTS SHARE FISABILILLAH*




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948









*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️39&45*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




Bayan komai yalafa Yace,"My Mara tashi muje muyi wanka ko,"


"kaje kawai inason yin bacci yanzu idan natashi zanyi,"




"A'ah bazaki daina zama da najasa Ajikin kiba ko,"?




"Bahaka bane inajin bacci ne yanzu kuma nagaji amma zanyi dana natashi ai,"




"A'a sam banyarda ba yanzu zakiyi wankan,"

Tinkan tayi wata magana taji ya ɗauketa kamar ƴar baby yayi banɗakin da ita, Awurin wankan ma saida Aka ƙara ɓata lokaci kafin su fito yashirya yakoma gun Aikinsa..




Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya yau daɗi gobe Akasin hakan, yayinda su Shamsy suka kasa suka tsare suna jiran ganin tasamu ciki su sake ɗauke keshi, inda meery ta tsayu kan ganin ta mallake Seep koda A *WANI DARE* ne.





***********------*********



Zaune suke A plourn inda kanta nakan cinyarsa shikuwa yana Aiki kan laptot ɗinsa suna ɗan taɓa fira, mita take masa itafa gida takeson zuwa,.

Nocking Akafara Ahankali tamiƙe tana faɗin "to kowaye yanzu,"?


Koda tabuɗe Abun mamaki wai sumy tagani itada Autarsu Hany, cike da mamaki tace, "Sumayya kece yau Agidana?,"

"Eh kobaki son ziyarar tawa nakoma,"?



"A'a A'a yihaƙuri Sumy bahaka nake nufi ba wllh kushigo,"
tana matsamusu daga hanya amma mamaki take tinfa kawota gidan sau ɗaya tazo rak,.




Ko sallama batayi ba kaitsaye tawuce ciki tana zama ɗaya daga cikin kujerun palourn,

Ɗago kansa yayi suka haɗa ido da ita saurin kauda kanta tayi dan sam bazata iya masa rashin kunya ba dan wani irin kwarjini yake mata,. Ɗauke kansa yayi yacigaba da aikinsa yana mai ƙara tsuke fuska,

"Inawuni Ya.,"?


Yatsince muryar sumy kamar bazai Ansaba amma ganin Humaira wurin yasan tana ƙaunar ƴan'uwanta dan haka bayabo ba fallasa ya Ansa da ,"lafiya"

Baisake magana ba kuma bai bar wurin ba.


Kawomusu drinks tayi tazauna tana faɗin," Ya hanya? kuma yasu Mama da Umma,"?



"da kindamu dason sani ai dakinje kingano ke gaki daddawa ba ko tinawa da uwayenki bakiyi, ni magana nazo nayi dake," gatsal gatsal take maganar tana wani harare harare.


Mugun haushi tabashi dan haka yamiƙe yabar wurin yana jan dogon tsaki, danshi haushinsa batawuce Humaira ba dabata iya takamata birgi bayan itace yayarta.......…………………………………………………






*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_


WhatsApp number 07064904617 ir call 07031012948





*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️49&50*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*





_YA ALLAH KANA SANE DA HALINDA MUKE CIKI NARASHIN TSARO DA SALWANTAR DA RAYUKANMU BAGAIRA BA DALILI YA ALLAH KA KAWO MUNA ƊAUKI YA ALLAH KA KAWO MUNA ƘARSHEN WAƊANNAN KASHE KASHEN DA SACE SACEN ƳAN'UWANMU DA AKE ALLAH KAIMUNA SAUƘI ALLAH KAIMUNA MAGANINSU, ALLAH KACIGABA DA TSAREMU DA KARIYARMU AMEEN YA ALLAH_





Binsa da kallo sukayi dukansu, ɗan taɓe baki Sumy tayi haɗida cewa,"shi wannan mijin naki yafaye faɗin rai jidakai da son walaƙanta mutane kodan yana ganin yana da ƙuɗine? koda yake kece baki nuna masa mahimmancin Ƴan uwanki ba dan da yagirmama mu, ni Abunda yakawo ni sarƙa nakeson ki Aramin wannan ta gold wadda kikasa ran Auranki,"





Gwalalo ido Maira tayi," Sarƙa tafa ta gold kikace Sumy, haba sumy ina laifin kice nabaki normal sarƙa ko ita wadda nasiya dakaina ko Abbanmu yasiya muna amma taya zan ɗauke sarƙar gold wadda ƙuɗinta zaikai 1millon nabaki kuma wadda mijina yasaimun idan taɓata da wanne ido zan kalleshi? balantana nabasa Ansar cewa saƙar taɓata kuma wurinki, kidai yi haƙuri amma gaskiya sarƙar gold kam bazata samu ba gaskiya Sumy," taƙarasa zancen tana kauda kanta dan ita Ayanzu tagaji da mulkin mallakarda suke mata Agida sunmata bazaiyu Agidan mijinta ma subiyota sumata ba.,




"Eh lalle Humaira wato wannan mijin naki yaƙara ɓataki yau nikike kallon idona kifaɗamun bazaki bani Aron sarƙar kiba saboda mijinki yasiya,"
Kuka tafashe dashi kafin tacigaba dacewa,"Saboda nazo nema hargidanki shine zakimin gorin Auranma tinda ni banda mijinda zai siyamun dole kimun gori yau ni Humaira ni zakima gorin Aure!!," bakomai nagode Amma wllh zaki kisan nikikama haka, kuma bazan sake taka ƙofar gidanki ba balantana kimin kwatankwacin walaƙanci irin wannan, Ke hanne tashi muje,"
Tana kuka taja ƙanwar tasu suka bar gidan.


Harbakin ƙofa Maira tabiyosu tana faman bawa Sumy haƙuri amma batako juyo ba balantana tasaurareta,.



Dawowa tayi tazauna daɓas Apalourn tasaka kuka itakam yazatayi da rayuwarta gatada Ƴan'uwa najini amma ace sam basu ƙaunarta wai itakam Arayuwa meta taremusu basu ƙaunarta haka,?




Sautin kukanda yajiyo yasashi fitowa ita yatarar tana kuka sosai, Zama yayi kusa da ita yana tanbayarta lafiya meya faru,"



Amma saboda batason yaga laifi kojin haushin ƴar'uwarta saita sauya maganar dacewa, "Kadufa yau kusan Wata ɗaya bangasu Ummammu ko Abbanmu ba, kumafa tafiya zasuyi ziyara amma bandani," kuka kawai tasake fashewa dashi Amma can ƙasan zuciyarta wani irin baƙinci da damuwa kedamunta.,





Yaɗan jima yana kallonta amma sam baiyarda da kalamanta ba dan yasan wacece sumaiya tin randa yake zuwa neman Auren Humaira yasani sarai basa ƙaunarta, ganin taɓoye masa gaskiyar yasa yanuna kamar baisan gaskiyar ba shima kawai yahau lallashinta damata Alƙawarin zasuje gobe, harma bari zaiyi takwana koda 2 ne, Aiko murna da tsalle tahauyi yace zata kwana..................



*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️55&59*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*



_NASARA KO FAƊUWA DIKA DAGA ALLAH NE_





Tinda safe takammala komai sai ɗaukin tafiyar take koda yafito itama tashirya tsaf dukansu shadda light blee suka saka sunyi kyau sosai, ƙwalalo ido yayi dayaga tajanyo wani Akwati tafito,"Ina zaki da wannan Akwatin haka saikace wadda zata shekara can,"?



"Hunm ai koban shekara ba kasan sainayi ƙaunar shekara wata ɗaya fa banje ba haba kasan dole naɗan jima wurinsu,"





"Yanzu zaki iya daɗewa baki ganni ba ko? saboda bakidamu dani ba yanzu kindaina sona,"
Yafaɗa yana shagwaɓe fuska kamar ƙaramin yaro,.



Dariya sosai tamasa,"Kaga seep muje dan Allah lokaci naga rigima kakeji yau,"


Fitowa sukayi suka shiga motar sukabar gidan, Suna isa cikin gidan tinkan ya ƙarasa packing baiyi Aune ba kawai yaga tayi fit tafice da gudu cikin gidan tana kiran Ummana! Ummana!! Ummana!!! girgiza kansa kawai yayi yafito da kayan suka gaisa da maigadin, ƙanen Maira ne ya ƙaraso gurinsu yana gaida Seep haɗida Ansar Akwatin hannunsa shikuma yaɗauke lodojin da yashigo dasu suka nufe cikin gidan, Dika ma suna A palourn dan harsu granny sunzo baƙaramin daddy zuwan ta yau tajiba, kaitsaye kan Umma tafaɗa kafin tasake dawowa kan kakar babanta dan kakar mamanta tajima da rasuwa,.


"Keee kada ki karyamana Uwa mana," Cewar Ummanta,"


Hajiya Tace,"barta tayi kewata ne amma itada mijin nata basa zuwa inda nake,"




Zama maira tagyara Aƙasan tana cire gyalenta Tace,"Ba haka bane Hajiya kinsan mijina bazama yake ba shiyasa amma ai yau gani kuma gaki,"




Mama kam inbanda hararar maira ba Abinda take itada sumy dan taƙara kyau ga kwanciyar hankali zaune A fatarta,



Juyawa Maira tayi tagai dasu dika dik da bawani sosai suka Ansaba dan haushinta sukeji,


"Ina Abba wai," cewar Humaira,.




Yana palourn sa baƙi garesa kinsan yau Akazo neman Auren Aunty sumy,".




Cikin ɗauki tace,"dan Allah Hany da gaske,"?




"Sosai wllh Aunty,"




"Kai naji daɗi inatayaki murna sumy Allah sa Alkhairi Allah yasa Ayi bikin damu Ashe nazo Adaidai,"



Umma sai hajiya ne kawai suka Ansa mata,




Hajiya tace,"wai ina mijin naki,"?



"laaa namanta ma wllh tare mukazo dashi ma,"



"Eyeee lalle Ƴarnan," cewar hajiya.,


Da sallama yashigo palourn harƙasa yaduƙa yana gaidasu, cikin fara'a suka ansa bandasu Mama da sumy,.



Ledodin da yashigo dasu ya'aje kusa da Hajiya,
Godiya Hajiya tamasa,

"Ke Humaira kije ki kawowa mijinki ruwa mana," cewar hajiya.



Harzata miƙe Hamra tace,"Ah Aunty yizamanki bara nakawo masa," dik da irin hararar da mama da sumy suke ɓallomata hakan baisa tafasa ba, dan ita gaskiya sam bata tare dasu gurin musgunawa ƴaƴan kishiyar uwarta,.




"to nagode Hamra," cewar Maira…………………………………………………






*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or 07031012948



*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️60&69*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA..

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment