Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su Rakiya gobe.Isma'il ma bai shigo ba sai ƙarfe goma da yasan babansa ya kusa dawowa.

*************************

Da asuba baban Maryam ya tashi ya fita Masallaci.Tun tashinshi shi da umma Maryam ta farka,aikuwa ta shige ɗakin ummanta ta tarar tana banɗaki dan haka ta kai dubanta kan sallayar da umma ta shimfiɗa taga ƙaton farin hijabin umma data ajiye dan gabatar da sallah.da sauri Maryam ta ɗauke ta koma ɗakinsu.

Tasan gidan buɗe yake,dan haka tana ganin ummanta ta shiga ɗaki ta zura da gudu ta fice.

Sai da taje ƙofar gidan su Rakiya tasa hijabin yayin da ta tura ƙofar amma saita jita a ɓame.

Bubbugawa ta shiga yi iya ƙarfinta.Su Rakiya da sukayi kwanan zaune suka jiyo bugu kamar za'a ɓalle ƙofar.bisa dole jamilu yayi ƙarfin halin tafiya dan buɗewa yaga waye.

Yana zuwa cikin rawar murya yace" wa..ye?"

"Ni ce" yaji ance.

Jin kamar Muryar mace kuma ba cikin damuwa ba yasa shi zare sakatar ya ɗan ziro kai sai yayi kaciɓis da farin abu zulum a ƙasa,sannu a hankali yake bin ƙasan da kallo har zuwa sama,nan yayi ido biyu da fuskar Maryam data bursune da farar hoda.

Wata ƙara ya kwalla ya nufi cikin gidan da gudu yana kiran fatalwa.......


*Alƙalamin khady* ✍


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment