Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

.ɗif kunnenta ya ɗauke da jin sauti a take jini ya fara gangaro mata ta kunne ,a take ta faɗi ƙasa rikicaaa bakinta ɗauke da ambaton Allah.Amma dukda hakan bai ishesa ba saida ya saka tsinin yatsun ƙafafuwarsa yayi wani ball da ita taje ta daki ƙarfen balcony sanna ta faɗa cikin furannin da suke gefe .
Lumshe idonta tayi tace "Wash Allahna !" Saiga wasu daskararrun hawaye sun malalo a kyakyawar fuskarta

Ja da baya yayi ya saki fito sannan ya ƙwalla kiran "Lioness 🦁"
A fusace wata irin kare mai siffar Zaki ta fito daga ɗakinsu ta zo ta tsaya a gabansa tana kaɗa bindi tana wani irin kuka irin na zaki (Roar)

Nuna ma Karen inda Nasreeen take yayi da yatsa aikuwa ta yi wani sufa zata damƙi ƙafarta ,ƙarfin iskar ya ankarar da Nasreeen daga ɗaukewar da jinta yayi aikuwa ta rarumi wani ƙarfe ta cilla masa ,ja da baya da baya yayi xai ƙara kai mata farmaki takuwace ƙafa mai naci ban baki ba ta fita da gudun bala'i

Murmushi yayi yaje yina shafa jikin karan da ya saka masa suna Lioness

Karen na musamman ne ba irin sauran karnuka bane a hannun wani Bature ya siyeshi ana haihuwar karen aka kaisa wajen zaki aka cakuɗashi da ƴaƴanta ita ta shayar dashi duk ayayyakunsa irin na zaki yakeyi ,bai cin komai sai jan nama,don haka yina ganin mutum ƙoƙari yake ya yaga masa fata da fikarsa don shi nama ya gani
Nasreen ta tsani karen nan amma mijinta son karan yike kamar ɗan cikinsa

5hours after
Ƙaran door bell yaji daga front entry,a nutse ya miƙe ya nufi gaban madubin dake falon yina gyara xaman gashin kansa,a tunaninsa ƴan matansa ne dayike jira sukaxo
"Hello sir" ɗaure fuska yayi saboda shi harka indai bada mata ba to ya tsani namiji ɗan uwansa "Hi mr. John how can I help you" (barka mr John taya zan taimakeka?)
Murmushi mr John Yayi sannan ya miƙa masa takardan hannunsa ,ɗan jim yayi kafin yasa hannu ya karɓa ya soma karantawa ,dasauri ya duddulo ido"Ban ganeba an koreni a gidan nan? Gidan hayane ko gidana ?"

"Sorry mazauna unguwar sunkai ƙaranku saboda rikicinku yana firgita masu yara da dabbobi hakan yasa gomnati ta ƙwace gidan sannan kuma tana umurtanka da ka matsa unguwa na gaba"

Dariya ya sheƙe dashi "Mtseww ...Hhhhh....such a romantic idiot to axo afitar Dani mu gani " yina faɗin hakan ya danno kofa gamm! Saura kaɗan ya kwashe masa fuska

Next day
G&D Jewelry home
Mahaukacin companyn ƙera gwala-gwalai ne na mata masu axaban kyau benene hawa hudu shaƙe da kayan sarkoki na mata kafff ma'aikatan wajen Larabawa ne da turawa ba mutum ɗaya baƙar fata
Cikin gadara ya shiga companyn da motarsa ya faka a parking lot ,saida ya ciro wani tulare a gefen motarsa ya kara ferfesawa ajikinsa sannan ya fito yina karewa kansa kallo ,shikansa yina yabon kyawun halittarsa Bama waninsa ba ,Mutum ne ma'abocin son ƙamshi ko mai nasa ƙamshine ba abunda za kayi ka faranta ransa a duniya irin ka masa kyautar turare to ko zai shekara guda duk kuka hadu sai yayi maka godiya ....
NURAIN OSAMA AHMAD

Tunda ya shiga gaishesa ma'aikatan wajen suke amma yina wani bonewa yina faɗi a dole ga MD har yaje last floor ɗin,wata baturiya ya gani a kujeran da sakatariyar sa ke xama ,maimakon sakatariyar sa ,gaishesa take amma wani kallon sheƙeƙe yike Binta dashi mai fassarori da dama kamar wacece ke? Ƙyamarki nike....bla...bla...bla

Hakan yasa ta sunkuyar da kanta tana ƙara gyara ma jacket file dinta xama

Shikuma cikin isuwa ya fara daddana boturan na'urar buɗe ƙofar
MAMAKI!!
Mamaki yayi ganin yasa password din kofarsa bai buɗe ba,ɗan nutsuwa yayi kaɗan ya sake gwadawa ɗinnn!! ya ƙara sa masa jan Alama ❌

A take anan ya ƙufula dama mai faɗa a banxa harhada stairs biyu uku ya ringayi har gaban receptionist din da suke down ,don yanda yikejin ransa na axalxalarsa baxai iya jiran lifter ya kaisa ba yina tsaye bai ciccilla ƙafafuwarsa ba

"Hey bastards waye a cikin ku ya canjamun password ɗin ƙofar office ɗina without my consent?"
Saida suka nishaɗu sannan daya tace "Sabon manager !"

Xaro Ido yayi "kai bakuda hankali ne nan companyn mahaifiyata ce" shiru suka masa basu tamkasa ba ,hakan ba ƙaramar ƙular dashi yayi ba don haka ya doki glasses ɗin gabansu

Ya fara hayagaga eco na daukan amon sautinsa ,sosai costomomi suka fara tsorata suna ja da baya

Wani matashin saurayine yaxo ya ja kafaɗarsa
"Mr. Man fita plx ka hada goslow Hajiya ta sallameka yanzu nine sabon manaja sauran bayani kwa haɗe a gida...."

Juyawa yayi yina kallonsa cikin mamaki "Lateef !!?"
"Plx don't argue ko ka fita ko mu kira security su saɓa ka a kafaɗa...."

Cikin mamaki yasa kafa ya fita yina waige²

Gidan Mamarsa ya tafi daga companyn saidai yina zuwa akace masa sunyi tafiya da Nasreen , sannan ta bada umurnin kar a barshi ya shigar mata gida,ta yanke duk wani alaƙar kasuwanci dashi ,ta amshe makullan gidajenta da motocinta a hannun ma'aikatansa ....

Wannnan shine mafarin silar dawowar Nurain Nigeria dangin babansa,duk saboda yayi fushi da tsatsauran hukuncin da mahaifiyarsa ta yanke a kansa sakamakon wulakanta er mutane da yayi ,shikuma ya nuna mata shiɗin mai zuciya ne yayi tahowarsa Nigeria don ya nuna mata lallai yina da dangi .
To ga Nurain ya dawo cikin gatansa gidan baba udi mai wankin hula da matarsa salame mai saida alalan gwangwani,wanda cikin ƙanƙanin lokaci ya xama gaja ,ya zama Gara ya xama gayu ba ko sisi mai kwana a ɗakin soro ,manyan samarin ghetto Ko ince *GWAURO......* Ba'a baka amanar ƴar budurwa

.........Hajiya Sarah (Maman Nurain) wanke ƙafa tayi cikin ɓacin rai ta kai Nasreen har gidansu ta dinga baiwa iyayen Nasreen haƙuri har tana masu kuka don batason rabuwa da ɗiyarsu yarinyar kirki ba

Abun haushi koran wulaƙanci Iyayen Nasreen sukayiwa hajja Sarah ,Basu duba girmanta ba da kuɗinta ba ,haka tana kuka tana baiwa Nasreen haƙuri ta juya ta tafi ta bar Nasreen cikin ƙunci da ɓacin rai

Shesheƙa Nasreen ta shigayi Numfashinta na barazanar ɗaukewa tana zuwa nan a tunaninta .

Dagudu ta nufi gaban firinji ta ciro bottle water sosai kwankwaɗi ruwan tana tuno shawarar da likita ta bata
_Da kinji zuciyarki ta tushe ki maza Kisha ruwa ,sannan ki nanata Innalillahi wainnailaihir rajiun,wainnan kadai abincin zuciyane_

Wani sassaukar ajiyar zuciya ta aje sannan ta hau nanata Innalillahi wainnailaihir rajiun
A take wasu hawaye masu sauki suka fara kwaranya mata a ido,sambatu ta kamayi "Likita kince innasha ruwa zanji sauki amma zuciyata tururi yake mun ya zanyi ,kewarshi nake son ganinsa kadai nakeyi wayyo Allah soyayya bakiyi mun adalci ba😭"

Inda ta sagale jakarta da ta dawo dashi take ta cirosa a sanyaye ta zaro complementary card ɗin likitar da sauri ta loda Numbobin likitar ta shiga kiranta ....

A ranta tana cewa "Yau ba anjima ba dole likitar nan ta fara ɗaurani akan shawarwarin da zanbi in dawo dashi gareni......."

Gargaɗi kafin ki siya ki tsaya ki karanta👉🏾

*WANNAN LITTAFIN NA MATAN AURENE DON GIRMAN ALLAH BUDURWA KARKI SIYA*

*ZAN KOYA KALOLIN KWANCIYAR AURE (SEXUAL INTERCOURSE PRACTICE) GUDA ASHIRIN INSHAALH*

*ZAMUJI TIPS NA DAWO DA SOYAYYA ,KAMA DAGA DABARUN RAYUWA DA SAURANSU...KO GA BIDURWA MATAR AURE KO MATA MASU KISHIYA DA MIJI YA JUYA MAKI BAYA.*

*BANYI KOMAI NA ƁATA TARBIYYA BA A FREE PAGE DINA KAMAR YANDA KUKE CEWA TO ZANYI YANZU GA WANDA TA SIYA ZATA GANEWA KANTA IN KINA FAMA DA GUNTUWAR SHAAWA KARKI BIYO LITTAFIN NAN IN HAUKATA KI A BANZA*

*IDAN ZAKI SIYANE DON KI FITAR MUN DASHI DON ALLAH KARKI SIYA ,IN KINSIYA KI MAGANA IN BAKI KUƊIN KI*

*REGULAR 500#. VIP 1000# SPECIAL 2000#*
*ZAKU BIYA KUƊINKU TA WANNAN BANK DIN 7782217014 , MOHAMMED HASSANA, FCMB .........KO KATIN MTN MA WANNAN NUMBER 09065990265 SHAIDAR BIYA 09065990265*

#waye Nurain?
#Hadiza?
#Bee?
# Ya makoman auren Nasreen da Nurain?
#Shin za'ayi wannan fake love ɗin tsakanin Nurain da Hadiza?
#Bee zataso Nurain kuwa?
#waye zata kasance matar Nurain tsakanin su ukun? Ko akwai watacan daban

Baa fara komai ba yanzu dai za'a fara ,kin shirya tafiya dani ? To biya kuɗinki

OUM APHNAN
09065990265
6_october_2022
n dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Whatssap Phone : 08140419490
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment