Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Buɗe baki tayi za tayi mai da masa martani wayarta ya fara neman agaji

Dasauri ta kwakuloshi cikin zani ,sai kuma ta fashe da dariya tana nuna ma halin ɗin

"Halim jibi wani ɗan wahala kullum kira nace masa wrong number Amma yaki ji Ni nama daina ɗauka "

"Ɗauka muji" shiru tayi kamar bazata daukaba kafin kuma ta danna koren madannin

"Hello waikai ɗan damfara ne ko ɗan yankan kai ? Eye kayi shiru ko kidnapping dina kake son yi? To wallahi gwara ka nema wata don ko kun kamani gajiya da ciyar dani zakuyi ku sakeni ba mai karɓoni..." Shiru nuru yayi yina sauraron Muryar daya ta cikin wayarsa daya ta wajen shagon askin da yake

Da sauri ya fito don ya tabbatar da zarginsa ,aikuwa Hadiza ya gani tana bubbuda ƙafa kamar mai shirin dambe tana ihu ma wayar kunnenta

A tsorace yace "Hello"

"Kaji ɗan ƙusar uwa da bakajina ne??" Da sauri Nuru ya karasa gabanta bata ankare ba sai dai ya warce wayar a hannunta ,ya duba Number tabbas numbersa ne

Da sauri ya nemi wani ɗan dutse ya zaune dafe da kai ya rasa tunanin me ma zaiyi

"Ha'ahhh malaminsu ɗan bani wayata ko?" A sanyaye ya kashe wayarsa ya yafitota da hannu "zo ki karɓar" turo baki tayi

"Iyeeh dama kana ƙumina wato inzo ka zalunceni naƙi wayon bare ma naga ka soma zama ɗan gaye cikin kwanakin nan" Murmushine ya ƙwace masa abinda bai taba shiga tsakaninsu ba

"Ba dukanki zan ba kawai dai nine nike kiran wayarki kina cemun dan kidnapper ,shine na tabbatar da zargina ke dince zo amshi wayarki"

Jikinta dan sanyi yayi "To wa ya baka Number na ko kawai ka ganshi a wayarka ne?"

"Baki santa ba wata Bee ne ta bani a matsayin numberta " dafe gefen goshi tayi alamar tunani

"Bee!...bee...!! Ohooo na tuna badai Anty bee ba?"

"Kin san wata Anty bee ce?"
"Eh wata er gayuce har ma tana da mota ,ina zuwa mata aiki da saƙo tana biyana...." Da sauri kuma ta rufe bakinta da hannu tana kallon halim da Nuru a tare


"Don Allah karka fadawa Hajiya wallahi batasan ina zuwa ba"

Cikin zumudi ya tashi yamatsa gabanta jikinsa har rawa yike "Ya kamanninta yike? Wallahi ba wanda zan fada mawa i promise "

"To malami ɗan jirga baya mana kana shige mun kamar wani dan iska" matsawa yayi kaɗan ba tareda ya damu da zagin cusa haushin da ta masa ba

Nan ta fara zayyana masa kamanninta . Murmushi yayi gamida mata thumb up "wallahi itace kuwa amma me yasa ta bani numberki?"

"Ohon muku kai me ya kaika tataro wacce tafi ƙarfin ka ai gashinan ka wulaƙanta"

Kallon Halim Yayi da tundazu bai saka masu baki ba ,sannan ya danyi jimmmmm kafin yace "Hadiza kike ko?" Jinjina masa kai tayi "Eh Hadizan Hajiya sai dubu ta taru"

"Yawwa Plz zamu hada colliding dake waccan Anty bee ɗin taki sonta nike amma ga alama bata sona,zamuyi wani abu don ta gani ko Allah zaisa hankalinta ya dawo kaina ,karki damu akwai biya!!! Zan baki kudin fiye da wanda take baki"

"Uhum uhum nuru ku fa gayune ba ko sisi"

"Eh naji zan biya dai wai ba ni nace ba ko tamabayata kikayi?"

"To yanzu yanzu zaka bani ka yarda?" Gyada mata kai yayi a take ya zaro miƙaƙun en 1k guda biyar a Aljihun bayan wandon jeans ɗin sa ya miƙa mata

Kasa karba tayi tana jin tantama a kansa

"Kai nuru nidai inajin tsoron karɓar kudinka karka iskan ta ni ,fara fada me zan maka tukun"


Murmushi yayi ɓaro ɓaro ɗin ta yina bashi mamaki

To ... To shknn inaso mu fara soyayya Ni dake ina Nufin soyayyar ƙarya ..........✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*007...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_

Zaro duk idonta tayi waje "So me? Ban gane ba ,Au Nuru iskancin naka bana ta kaina ya biyo ƙwaila na dani" ba Nuru ba harta Halim saida ya fashe da dariya ina kurin dijen yake ? Gabaɗaya ta furgice kamar ance ta zo su shiga halaka

"Haba come on! ba wani abu bane ai ke din babbar yarinya ce da kin sama kula kawai dai goyon kaka ne da tashi a gaban tsoffi yasa kike ganin ke ƙwailace "

"To shikenan duk abunda za'a ce ace amma wannan abun yafi karfin Hadiza" ta wuce fuuuu ta bar halim da Nuru a tsaye.....

Kallon juna sukayi Nuru cikin kissa ya langaɓar da kai sak kalar tausayi Halim da baisan wanene Nuru ba a take yaji tausayinsa ya tsirgan masa

"Kayi hakuri bro zan tayaka shawo kanta" miƙa masa hannu yayi kamar wani sa'an shi suka gaisa

"Dako ka kyauta kai Nagode " suka yi sallama Halim yina yabon kyawun halitta da saukin halin Nuru shi kuma Nuru yina tunanin hanyar da zaibi ya shawo kan Bee ta hanyar amfani da Hadiza

****

Nasmah Daga gida kamar yanda sukayi da ummanta zataje lunch tlda ƙawayenta ba haka abin yake ba
Wani shahararren Hotel taje inda suka shirya zasu haɗu da wani mawaki da ya mata alkawarin koya mata waka

Abinci sukeci akan table amma gabaɗaya attention ɗin sa yina kan ƙirjinta ne da shape ɗin ɗan karamin hips ɗin ta da suka baje akan kujeran da take zaune tana cin chips a hankula

Jin shiru ba magana yasa ta ɗan murmusa "Uhm sir ,Nace ba ya maganar mu ta kwana ko?"

Tauna naman kazan bakinsa ya idasa yi sannan ya kora da ɗan lemu kaɗan

"Oh bakida matsala saidai You need to be sacrifice in order to satisfied" haɗe gira tayi kadan alamar Bata fahimcesa ba

"No handsome ,ban fahimci zan sadaukar da wani abu ba don in samu gamsuwa me hakan ke nufi kasan I'm not good a fahimtar murɗaɗɗun magana talk polite please, I mean speak in a plain language "

Saida yakai fork ɗin abincin bakinsa tukunna sannan ya cigaba da tsiyaya drinks a cikin glass cup ba tareda ya damu da réaction dinta ba ko ya zata dauki maganar ba

"Kinsan dai bakida wani experience na waƙa ko? Beside baki ma iya ba ,dole nine zan ware lokutana masu tsada ina koya maki kar aje studio musha kunya..." Washe baki tayi "Oh Nagode"

"To Nikuma ina bukatar abu a wajen ki just sau daya ne ,wallahi bazan maki da zafi ba nasan ke virgen ce inada olive oil a mota musamman don irinku ,in komai yayi daidai You will definitely enjoy my company..."

Gwararaf ta saki cokalin akan plate ɗin gabanta yakuwa yi ƙara rakakaffff! Sosai attention ɗin mutane ya dawo kansu amma ɗan duniyar ko ya motsa cigaba da cin abincinsa ma yayi kamar ya fadi wani abu mara aibu ɗin nan

Lanƙwashe hannuwanta biyu tayi a kirji tana kallonsa "So Mr. Jabir (Ta kira sunansa kai tsaye ba maganar handsome) idan kaine C.E.O ɗin wajen ko wani mukami dai wani quality zan zama ina dashi kafin ka yarda in fara aiki daku?" Murmushi yayi "This is wow ,nothing much,kinsan ance every woman is beauty but without duty is guilty...don haka kawai zamuyi wasa da dare ɗaya ne ,Let's play it together Ina da daɗi I'm telling you" wani takaicine ya mata maƙoƙo a maƙoshi,kenan wannan kallon ƴar iska yike mun tuntuni

Ƙurrrr ta masa da ido amma ɗan duniyar yaƙi yarda su haɗa ido ,a hankali ta mike ta rataya jakar hannunta ,hannu ta mika ta daki juice din gabansa ba zato ta antaka masa a fuska ,wani wawan ajiyar zuciya yayi gamida firgigit saboda yanda ruwan lemun ya sheko masa a jiki ba zato

"Kaje da stupid wakarka ba a so!...... Mtseww bulshit" ta fice da sauri tabar wajen

Tana ganin kanta a ƙofar gidansu wani kukan shagwaɓa ya kwace mata ,a haka ta shigo gidan,maman tana waje akan kujeran roba tana karatun jarida sai ganinta tayi cikin kuka yarkace ²

"Lafiya daga zuwa lunch?"

"Mom Ni ba lunch da ƙawayena naje ba mr. Jabir ne wannan mawakin da nikeso dama muna chatting dashi shine ya shirya mana appointment muka hadu akan zai ɗaukeni aiki da companynsa na waƙa amma to my surprise,that goat has the gut yace wai zai iskanci dani? Momy nayi kalan er iska ne ?"

Zabura uwar tayi ta jefar da jaridar a ƙasa "Innalillahi wainnailaihir rajiun don't tell me ya maki fyaɗe!!! Na shiga uku !"

Juya ƙeya tayi ta ja tsaki "Tafdi watsa masa drinks nayi na zazzagesa kuwa na taho gida" Ajiyar zuciya uwar tayi sai kuma gabanta ya fadi "Me yasa kikayi haka Nasma You insulted him kinsan mutumin sunada kudi kuma sunada karfi a nahiyatul Arab ko? Shikenan You go and wait for the feedback"

"Me zai iya mun ai ɗan iska bayi da power" ta wice daki fuuuu

Jinjina kai Nasreen tayi wacce duk take leƙensu ta window "Lallai rawar kan yarinyar nan zatayi kai! Allah ya tsare"

A hankali ta koma ta kwanta tana tuno zamansu da sukayi da mijinta na baya da tunanin new life ɗin ta da bashi sannan tana tunanin future life din da zatayi in tabi therapy din Doctor,shin shawarwarin da zata bata zai yi aiki ? Shin zata iya canja ra'ayin wannan murɗaɗɗen mijin nata har ya dawo ya so ta su zauna lafiya ,shin zata iya dawo da lalatacciyar soyayyar da ya rigada ya ruguje?


Ire Land
(Elixir city).....✍🏽



_Matsalar Tahreem matsala ce da ya addabi mata da yawa na wannan zamanin not only matan aure ƴan matan ma suna fuskarta barazanar rabuwa da saurayi ba gaira ba dalili .....Ok zamubi Doctor zata koya mana yanda Tahreem da sauran mata irinta zasu shawo matsalarsu ,amma zasu iya????_

Oum Aphnan✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*008...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_

Har wajen ƙofar gidansu Hadiza ,ya raka Halim yina sake kwarkware masa hadda a matsayinsa na babba wanda ya fishi shekaru ,saida Halim ya gama shigewa sannan sukayi sallama ya ɗauki hanyar gidansu

Wajen ɗakinsu na samari ya nufa da fiton sa ,yina gyara zaman wandon jeans ɗin sa da ya ɗan zazzago daga kwankwasonsa yina daɗa tamke belt ɗin . Har zai gifta sai yaji kamar gurnanin mutane a cikin ɗakin ,da sauri ya matsa wajen hujin ƙofar ya kasa kunnensa ,duk zatonsa abokansa ne suka kawo mashi ƴan mata ɗaki ba tare da izinin sa ba

"Kashe arna Isuhu wayyo daɗi ka bugani da kyau kar ka zama ragon namiji mana" Muryar zulai mai shinkafa Nuru ya jiyo a cikin ɗakinsu,shiru yayi yina jinjina zarginsa Badai zulai ba ,maman aina'u da taxo har gida ta kunyatashi don ya kwana da yarinyar ta a ɗaki bane ita kuma ta kawo kanta har gida ba?,tura ƙofar yayi aikuwa ba zato ya buɗe ,ba zulaiba harta Isuhu da yake bugawa zulai gwatso ya tsorata don shi duk ɗaukan sa ya kulle ƙofar ashe bai rufuba

Riƙe ƙugu Nuru yayi Ido ba tsarki "Yusuf me zakayi da wannan baƙar matar kaikuwa kalan ta kwashe maka ƙuruciya? Inbanda ma bakayi mun adalci ba inci ƴa kaci uwar ta haba don Allah"

Walkitawa zulai tayi ta janye jikinta a jikin Isuhu sannan ta sa hannu ta kamo girman isuhun tana mulmulawa da hannunta na dama ,shikam yayi sukuti duk kunya ya rufesa ga hajiyar harkar sai tsomalewa take saboda an tsamota a gidan dadi ,da kuma ganin nuru ba kunya a kansu kuma yaƙi fita

Gyaran murya zulai tayi "Haba Nuru ɗan saurayi ,ai ko da kaci aina'u banyi fushiba tunda nasan barewa baza tayi gudu ƴarta tayi rarrafe ba ,haushina ɗaya ne da ka riƙe ta a ɗakinka na sati ɗaya currr! Shine tashin hankalin amma kaga nida Isuhu ai mun yi shekaru tare tun abun bata cikani har ta zama ingarma............."

Duk fitsarar Nuru sakin baki yayi cikin mamaki yina kallonta "Isuhu matan aure kake ci?"

"Aah kar kasa mun ɗan boy yaji kunya ,kaga in bakayi bamu waje ,sarai kasan mijina yayi paralysé Ni nake ciyar da gidan tsawon shekaru biyar ,to in munyi haƙuri da yunwar cikinmu ai ba mayi hakuri da yunwar Duri ba😉 kaji sha nono ɗan boy ɗina"

Ta ɗauko ƙatoton nononta da ya kusa kaiwa ƙasan ciki ta kai masa baki,Isuhu cikin shauƙi ya cafki Nonon yina matsawa kamar katifa ,yina tsotsa yina fitar da wani numfashi mai gurnani tamkar balagaggen jinjirin da ya soma sanin daɗin Nonon uwarsa

Cikin takaici Nuru yaja da baya ya ɓamo ƙofar bammm! Yaune ranar farko da ya soma nadamar kasancewarsa a cikin wannan zuriyar ,wani mentality na musamman yaji yina shigarsa ko me yasa? Cikin gidan ya shige ya tadda Salame basakkwata a can ƙurya jikinta dagaje dagaje da ƙullun alala da tayi a haka take ta sharar barcin gajiyarta ,tana zuba gwarti ƙudaje na flying a saman bakinta dake sumbiɗa wari .

Ɗan siririn tsaki yaja "Sai Kai magana akan ƙazanta ace ina wuta a tura Nuru Ni gaskiya na fara kawowa gut" cikin takaici ya kaɗa kai yabar gidan

Sukam su Isuhu suna ganin ya fita suka maida saƙata suka rufe basujin ko nadama a ransu



_A PAGE NA GABA ZAMU ƊAN TAƁA ABUBUWA ƳAN MATA DA WANDA MAZANSU BASA KUSA PAGE 9 BA NAKU BANE KAR A KARANTA ,ALLAH YA BAKU MIJI NAGARI KUMA_




OUM APHNAN✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*009...*
_Wannan Shine zai zama page din kusa da ƙarshe na kyauta sai ki biya kuɗinki ta 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265 ko katin MTN_

```Assalamualaikum jama a ina sanar daku cewa wanna shaharariyar Mai makeup dinna Wanda akaf maiduguri babu kamarta wato AMMIS GLAM tana sanar daku cewa akwai ingantatun man gyara gashi ga Mai bukata zai iya tutubar number ta kamar haka..... 08030687711 muna bada sari a kowani state kike za a iya aika Miki kedai Yar uwa kiyi Kokarin mallakar naki kamin ya kare 500 ne kachal Amma idan sari zakiyi akwai discount sanna wanna man gyaran gashin Yana Kara tsowon gashi da laushi sanna Yana hana karyewar gashi sanna Yana sa gashinki yayi baki sosai sanna Yana maganin amotsrin gashi Yar uwa karki Bari a baki labarin don wanna man Basu da wani illa domin an hada sune da ingantataun kuma nagartatun mayuka masu aminci da karfi da basu da wata illa sai ma taimakawa da yakeyi karde ku Bari abaku labarin wanna Mai gashi na AMMIS HAIR OIL/CREAM```

```sanna pls don Allah idan kinsan ba siya ko sari zakiyi ba pls karkimin magana ko kikirani```


Isuhu kai bakinsa yayi gefen hammatanta da yasha aski sai kamshin kolacca yake tayi
tsotsewa yake a hankali yina jan yaji ,cike da gwanancewa, wani zullo tayi saboda yanda taji kamar yina mata cakulkuli aikuwa nonuwanta sukayi tsalle da sauri yasa hannunsa ya damƙe su ,yina matsasu kamar ya samu tattausan biredi "Washhh yarona ka iya matsa nono....shamun Ahhhhh" da sauri ta dannan masa bakinsa a kan nononta ,wani zuƙar Nonon yike kinajin ƙarar yawun bakinsa "Kal...kal...kal " tamkar kifi tarwaɗa na iyo cikin ruwa ,a hankali ya motsa hannunsa zuwa ƙasan mararta ya fara shafa gashin mararta a hankali yasa yatsansa na tsakiya a cikin pupsy ɗin ta yina shafawa majestically yina ɗan lailaya Vagina lips ɗin ta ta ciki ciki wani ruwa mai yauki siriri mara kauri yina tsatsafowa dalalala kai dagani kaga durin manyan mata da suka ƙware ashan maganin mata

Yatsarsa ya soka ciki ,a take wani ɗumi ya ziyarci hannunsa ga tsoka ko ina a cushe sakin na shanunta yayi da bakinsa gamida sakin nishi "Washhhhh tafɗijan kaga durin manya,cundun ma cundun kenan"

Caccaka mata yatsa ya cigaba dayi yina lailaya clit ɗin ta tuni ta fara mutsu mutsu tana ɗaga cinyoyinta sama sama tana wani irin nishi wanda yake fitowa tun daga ƙarƙashin maƙoshinta ,idonta sun duddulo waje jikinta na kyarma

"Zo ka cini yarona ,zo na baka gindina ka sossoka mun wutsiyarka mai mantar dani hanyar gidanmu waiiiii daɗi ahhhh" cigaba da daddanna mata yatsa yike suna sambatu duk sun cika ɗakin da ihu amma yaki mata abinda takeso sai daɗa galabaitar da ita yike ,tana daɗa fita hayyacinta

Kamar masu shirin dambatuwa ta birkitashi da ƙarfi ya kwanta akan keson katifarsu akan bayansa ta saita hannunta akan joystick ɗin sa ta fara mulmulawa a hankali ,Nishi yake a hankali ya ware duk ƙafafuwarsa kamar ɗan kaciya mazantakarsa tana Rimi tana haniniya a hannunta ,daɗa talashi take tana shafa tsakiyar twist ɗin a hankali wani ruwa ya ringa gwalalowa tana kai babbar yatsarta tana shafesa akan tsinin dick ɗin tana cigaba da shafa shi yina ƙara tsawo

Zumbur ta miƙe ta raba shi biyu ta sa tafin hannunta a baki tadan lashe yanda zatayi lubricating hannun yayi danshi sannan ta ɗaura akan dick ɗin ta murza da kyau ta saka bakinta a jakan golayenta tana shan su ɗaya bayan ɗaya haka take dambe da golayen a bakinta suna watsalwatsal tana cafkosu a hankali golayen suka haɗe waje guda jakan testes ɗin suka matse buran tayi dogo ta tsaya carrrr!

Kallon Isuhu tayi da shanyenyun ƙananun idonta sun kada sun jajazir ,shikam baima san tanayi ba, mulmula kan nonuwansa yake da duk hannuwansa yina murgina kansa a pillow cikin tsananin jin dadi

Halshenta takai daga ƙasan tushen buran ta siɗo shi har sama sannan ta danna a bakinta da ta gama tarashi da miyau da sauri ta fara bubbugawa yina ƙara da sautin fam! Fam! Fam! Zaki rantse da Allah gwatso ake buga ma wata In ka jiyo ƙaran shan buran da take masa .

Buɗe bakinsa yayi gabaɗaya ya fara kwarma ihu ya zama out of control gabaɗaya ,ganin zai tona masu asiri yasa tayi gaggawar damƙe masa baki da hannunta ta cigaba da shanye girmansa tana nitsashi har ƙarshen maƙoshi ,gurnani yike yina zullo da ɗuwawunsa suna sama da kasa ya kasa natsuwa wani ruwa mai wuyar fita ne yazo ya tarun masa a mara ,tuni jijiyarsa ta wani sauya ta lanƙwashe ta fidda raɗa raɗan jijiyoyi bakin tsinin buran ta buɗe tamkar za'a saka ƙaramin yatsar jariri ya shige

Da sauri ta fiddo a bakinta tana kallon buran tana murmushi wani irin farin ruwa yina leƙowa yina komawa

"Zan ci wllh zanci big maaama zai fito abun zai fito" zama tayi gamida lanƙwashe ƙafa sannan ta haɗe nonuwanta waje guda da hannunta ta tallafo mashi su aikuwa da sauri yazo jikinsa na rawa ,ya jingina da bango yayi kneeling akan gwuiwoyinsa ya kamo girmansa dake buga tsalle tana haniniya yakai kan nononta a tare suka topah yawu a tsakanin nonuwar abun sai ya zamar masu gwanin ban dariya suka kalli juna suka ɗan murmusa sannan ya danna girmansa a ta tsakankanin Nonon yina pricking itakuma tana daɗa matse masa Nonon ,kuka yake "wa .... Wa.... Wa.... Ashhhhh ,na mutu kama nonuwan yayi ya kankamesu yina zuba masu gwatso ,ganin hakan yasata kewaye hannuwarta a bayan ɗuwawukansa ta na mulmula masa su tana jin wani taushi ,maƙalƙalesa tayi tana masa sambatu "Isuhu uwarka ta iya haihuwa ,waiiik kaji ɗuwawu zass laushi kamar mazaunan mata !" Bai aune ba sai dai yaji ta caka masa yatsarta a ramin ɗuwawunsa wani gantsarewa yayi ya saki nishin daɗi yina jin yanda take caccakar masa ramin ɗuwawu "kaji haka....ahhh kaji haka...wayyo Isuhu kaji yanda nike cinka da yatsan nan haka kuma kuke soka mana mukeshan lagwada " gabaɗaya zawwacewa yayi wani yammmm yarrrrr yaringaji a kwanyarsa lallai sarrafa ɗa namiji sai babbar kai ,bai ankaraba yaji yina mata tsartuwan madara ,feshi yake mata sosai itakuma ta manne bakinta akan nononsa tana tsotsewa ta ware ƙafafuwarta ruwan maniyy ɗin yina gangara daga saman cikinta zuwa ramin cibiya sannan ya sauka a gurin durinta


Jikinsa saki yayi ,ramin ɗuwawunsa ya matse ba kamar ɗazu ba da ko'ina ya buɗe ,despirately maniy na neman jijiyar da zata sadashi da waje amma yanzu da ya fitar sai ko'ina ya soma matsewa da ƙyar ta zaro yatsar ta a ciki

Suka kwanta yaraf ya faɗa kan makeken tunbinta ta maida hannu ta rungumesa tsam tsam suna maida numfashi........


"Yarona huta in baka Hq kai ban ruwa duk ta gama jiƙewa " gabansa ne ya yanke ya fadi gabaɗaya ta gama ƙare masa da ruwan ka ,duk bayansa ya sage ,turo baki yayi cikin shagwaɓa kamar yaron goye

"Gaskiya na gaji wallahi yunwa nikeji"

Bakinta har rawa yikeyi"Ahhh ya Salam ,me zakaci Ehemm ? Tashi muje in maka girki mai nama da ganda , kafin nan madara za kasha ko yoghurt muje in aika a siyo maka kamar akwai gudan dubu (1000#) a hannun zanina bari in aika a siyo maka "

Zunkudo baki ya dadayi gaba"Nidai gaskiya A'ah kawai kije gida kinga kin hadani da danuwana "

"Taf ai ko baka isa ba inkai na saki jiki na bar ka ka samu gamsuwa to Ni kam me akayi da maza !"

Tattara gira yayi cikin mamaki "Ha'ahhh wai meye haka ,to wallahi bazanyi ba na gaji haba ana dolene"

Lallaɓashi ta shigayi "Shikenan my gaye bazan maka dole ba ,yau aina'u dama zataje gidan rufin ƙawarta dake aure da nace bazataje ta kwana ba amma zan kaɗata ,yau kazo lallausan gadona mu kwana tare kai mun cin Allah ya tsine uwar mai ƙarya..........................."





A biya kudi oooo..... Regular group 500#
VIP group 1000#
Special people 2000#




0um Aphnan✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*010...*
*LAST FREE PAGE*
_Wannan Shine zai zama page ɗin ƙarshe na kyauta,daga yanzu bazaki sake ganinsa yina yawo ba ,mutane na sunada amana basa fitar mun da littafi sunsan darajata ,don haka ki biya naki kawai kar ki tsaya neman haƙƙin wata ,HANYAR da zaki biya kuɗinki shine ta 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265 ko katin MTN_

Juyi a gado Nasreeen tayi ta rarumi pillow ta dulmiya duniyar tunanin zamansu da mijinta a baya...............

Ire_land
(Elixir city ƙirƙirarriyar gari a yankin Ire_land)

Wani irin amon sautin masifaffen namiji ke fitowa daga wani matsakaicin gida dake lulluɓe da nau'ikan furanni masu ƙamshi mai kwantar da hankali,kallo ɗaya basai an faɗa maka gidan Turawa bane duba da yanayin tsarin ginin da ƙasar da muke ciki.
Amma ba anan mamakin yike ba sai duba da yanda masifar ke fitowa da Yaren Hausa. Ga maxauna unguwar kowa yaxo wucewa ta gidan sai kaga ya ƙara da gudu ,kundai san mai jan kunne da tsoron rigima... ,a hankali na danna kaina don in gano mana mai ke faruwa?

Tsaye yike daga shi sai gajeran wando ya kama ƙugu riƙe da belt ɗin wando ,ƙirjinsa na sama da ƙasa kamar mayunwancin xaki
Durƙushe Nasreen take akan gwuiwoyinta tana wani irin kuka mai tada tsikar jiki ta ƙanƙame belt ɗin hannunsa jikinta na makyarkyata saboda dukan da yayi mata ba na wasa bane ,duk farar fatar jikinta ya bayyana da shatin bulala,cikin ƙaraji na gardawan maxa ya daka mata tsawa

"Leave my house...now!"
Ɗif ta ɗauke wuta sai wani gafalallen ajiyar xuciya da take ajiyewa kamar xai tafi mata da nunfashi "Nasreeen!!!"
Ya kira sunanta cikin ɓacin rai ,ɗago lulun jajayen idonta tayi ta watsa akan fuskarsa "Labbaik ya nuru hayati" ta amsa masa da Yaren larabci cikin murya mai rauni na wacce sam bata iya fitina ba "ki fita kar in kashe ki"

"Sorry zan ja da umurnin ka ,bazan fita ba Nur" ɗuƙawa yayi ya ɗagota daga inda take durƙushe ya lanƙwasa kafadun bayansa kaman me doro tsabagen tsawo ,hakan ya bashi damar daidaita fuskarsa da nata ,sauke muryarsa yayi gaba ɗaya kamar me raɗa "Kince baza ki fita ba?" Jinjina masa kai tayi with affirmation .
Da sauri ya ɗage kansa sama ya fara ƙyaƙyacewa da wata mahaukaciyar dariya uwa na boss ,lokaci ɗaya kuma ya ɗaure fuska ya daddage ya wanka mata mari

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment