Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga wata tara ake dubin haihuwar ta har ya shiga wata goma shuru kakeji, wata goma da sati d'aya ciff safiyar juma'a ta tashi da ciwon nak'uda tun da safe sukayi asibity abu makar wasa har akayi azahar bata haihuba ta wahala iya wahala, likitocin har sun yanke da k'arfe uku tayi bata haihuba aiki zasuyi mata,


har ukun ta buga an shirya komai ansamata kaya za'a shiga da ita d'akin tiyata, sai ga nak'uda ta tazo gadan_gadan ikon ikon allah ko minti biyu ba'a yi ba tayi wani irin nishi sai ga kyakkyawar jaririya ta fad'o ta sake wani nishi wata ta sake fad'owa aka d'auke ta, sai ga wani yasake fad'owa, likitocin suka d'auki kabbara,

Yara uku ta haifa mata biyu namiji d'aya,farare tass dasu duk kamanninsu d'aya har namijin ga yanan da girma dan zaka iya rantsuwa kace ba yan uku bane saboda girman da gare su,

suka d'aura mata yaran saman jikin ta, hawayen farin ciki na zubo mata tana godiya ga ubangiji, sai da aka gyara jikin yaran dana uwarsu sannan aka fito dasu,


Zo kuga farin ciki wajen wannan familyn sadik baki baya rufuwa, nan da nan asibity ta cika da family anata zuwa ganin yan uku, harta da wad'an da ke cikin asibity zuwa ake tayi wajen kallon su ana basu kyauta, likitocin fad'a sukayi sosai ganin yarda ake tawa'ilu da yaran suma kamata yayi a barsu su huta dan sun jigata kafin su fito duniya, kar'ba yaran suka yi aka kaisu d'akin hutu inda khadija take, sadik ya bisu


Idanun khadija biyu tana kwance an k'ara mata ruwa

Wajen yaran ya fara zuwa, yaga har sunyi bacci, ya shafi kansu tare da musu addu'a ya tofa musu, yazo ya zauna gefen gadon da khadija ke kwance ya rik'o d'aya hannun ta ido cikin ido suke kallan juna sunajin K'aunar junan su na k'ara ninkuwa a zukatan su
" Kinga kyautar da allah ya bamu" Sadik ya fad'a ta gyad'a masa kai tare da sakin murmushi " Hak'ik'a allah abun godiya ne maji rok'on bayin sa daman hausawa nacewa mahak'urci mawadaci haihuwar nan da muka dad'e muna nema a wajen ubangiji har mun cire tsammani sai gashi da yatashi ya bamu yara har uku a lokaci d'aya allah ya yara muna yaran mu akan sunnah ya albarkaci rayuwarsu allah ya k'aro muna zaman lafiya da kwanciyar hankali da so da K'auna a tsakanin mu allah ya kau da sharrin miyagun da yan hassada da sharrin shaid'ani a zaman take warmu allah ya k'ara kare mu gabanmu da bayan mu allah ya zamo gatan mu duniya da lahira ina matuk'ar k'aunar ki matata kece farin ciki na kece rayuwa ta bazan iya rayuwa idan babu ke a kusana ba Hak'ik'a kece numfashina bugun zuciyarta yarda kike son faranta min allah ya faranta miki yasoki ya shiga cikin lamuranki filin da na siya na mallaka miki shi matsayin tukuicin kyautar da kika bani duk irin ginin da kike so ki fad'a shi za'a miki "


Khadija kuka ta fashe dashi sosai na farin ciki " Shiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii so kike ki tada yaranki daga bacci" Kai ta girgiza masa ta bud'e baki tare da fad'in "Bansan da wane baki zan maka godiya ba idan ma nace zan maka godiya bansan kalmonin da zanyi amfani dasu wajen gode maka ba Nagode! Nagode! Nagode my life ubangiji allah ya barmu tare ina matuk'ar k'aunar ka mijina kaine farin cikina na nan duniya ina addu'ar har a lahira ka kasance farin cikina da jin dad'ina "In Sha Allah MATAR SADIK" Murmushi ta saki, ya d'aura la'b'bansa saman nata yad'an tsotsa






Kwanan su d'aya da yini d'aya aka sallame su suka koma gida, inna ta turo mata gwoggon ta dan ta rik'a kula da ita da yaran



Yaran da Mahaifiyar sa sun sha kaya sosai ga ubansu ga kyautukka da ake kawo musu, abun sai ma sha Allah




Ranar suna yara sunci sunan, AMATULLAH,AMATURAHMAN, ABDALLAH,anci ansha anyi farin ciki kamar kar a watse








After 3 year's

Cikin watan nin nan uku da suka wuce abubuwa da dama sun faru, sadik khadija mama inna su amatullah malam abu da iyalan sa sadik duk ya kai su d'akin allah

Khadija an k'ara zama big madam, hutu ya k'ara kwanciya a jikinta ga kulawar da take samu a wajen mijin ta

Sannan kuma har yanzu duk da mijin ta nada kud'i yanada rufin asirin allah har yanzu bata saki Sana'ar ta ta hannu ba saima ka'rin k'arfin guiwar da ta samu, har shaguna gareta, ga kunun aya da zobo da harakar kayan snacks da takeyi manya mutane ke siya, ta iya had'i duk da wani lokacin ba ita ke had'awa ba yan aikin da ta d'auka keyi kuma bata son k'azanta









Khadija zaune a falo sanye da wata rigar bacci red mai masifar kyau,yaran suma sanye da nasu kayan bacci

amaturahman kwance saman jikinta ta lafe tana kallon yarda su amatullah da abdallah suke rigima akan su wajen mama zasu kwana,cikin muryar su da ko fita bata yi, yaran 'bul'bul dasu gwaunin burgewa

"Shikenan naji muje na kai ku" Yeeeeeee suka yi kuwa sunajin dad'i

" Tayi tayi amaturahman ta sauka tak'i dole ta d'auke ta suka nufi 'bangaren mama, takai su amman banda amaturahman dan ita lak'uwa gareta tafison ta zauna kusa da mamanta



Suna shigowa sadik na sauko wa k'asa, sanye da gajeren wando da singlet da alama wanka yayi, murmushi ya sakar musu tare da nufosu yana fad'in "Ina sauran yaran"Yanzun nan na kaisu wajen mama wai acan zasu kwana "Okay tak'ak'ar mommyn ta bada ke da" ya fad'a yana kallan amaturahman, saima ta k'ara lafewa ajikin ta
" Ai kasanta da lak'uwa batasan abida zai rabamu wacce ko toilet zan shiga sai nayi dagaske take bari naje ai allah dai ya shiryamin y'ar albarkar nan ko amaturahman" ta fad'a tare da kallan fuskarta

Sadik ya Mik'a hannun sa tare da fad'in "Zo muje muyi kallo" K'in zuwa tayi tare da mak'e kafad'a " Kuyi ta fama" ya fad'a ya wuce ya kunna tv suka zauna suna kallo khadija ta d'aura kanta a kafad'arsa ita kuma amaturahman na jikin ta kwance tayi bacci



Sadik ya kalle su yaga amaturahman tayi bacci yace "Muje ki shimfid'eta aji dani" Murmushi tayi mai sauti kana ta Mik'e tsaye tare da ita tanufi d'akin su da ita shima ya Mik'e ya kashe tv ya kashe wuta ya biyo bayansu,

Shimfid'a tayi mata nan cikin d'akin su,dan tasan amatu da nauyin bacci kuma idan tayi bacci sai safe take tashi shiyasa ta kwantar da ita d'akin su, addu'a tayi mata ta shafa,

Sadik yazo ta bayanta tare da zura hannayensa tagaba ya rungumota " Allah yasa a cikin daren nan k'aullota ta fad'a raga asamar musu k'ane, ya fad'a tare da juyo da ita suna fuskantar juna, ta bud'e baki zatayi magana yayi saurin had'e bakin su waje d'aya

Sumi sumi na fito na basu waje khadija tace d'aukar rahotan ya isa haka












Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏


Anan na kawo k'arshe wannan littafin na MATAR SADIK abinda na rubuta na kuskure a ciki ubangiji allah ya yafemin



My fan's ina godiya sosai na nuna k'aunar ku akan littafin nan much love for you fisabillilah ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😘 Ina yinku irin sosai d'in nan fatan alkhairi a gareku gabaki d'aya allah ya bar K'auna




Gadiya ta musamman a gareku yan k'ungiyar TASKIRA WRITER'S FORUM allah ya shiga cikin lamuranmu ya k'ara d'aukaka wannan k'ungiyar tare da mutanen dake cikin ta much love for you fisabillilah ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️😘 allah ya k'ara hada hankullamu waje d'aya




Godiyar ban girma a gareku aminaina, Oum sharifat, maryam nasir ina matuk'ar godiya a gare na k'ara k'arfafamin guiwar da kuke yi allah ya bar zumunci ina son ku sosai sosai allah ya so ku fiye da yarda nake son ku ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️🧡🧡💕🩵😘masoya masu k'amshin tufa



Fan's sai mun had'u daku a cikin sabon littafin da zan kawo muku mai suna 💋💋 ZARINAT 💋💋 Hmmmmmmm kudai kar ku bari ayi tafiyar nan bada ku ba, in Sha Allah gobe zan fara posting nasa kudai ku kasance da alqalamin ZAINAB DODO dan jin yarda wannan labarin zai kasan ce, ina son ku ina k'aunar ku masoyana aduk inda kuke alkhairin allah ya riske ku 😭😭🩷♥️♥️♥️♥️♥️♥️💋🧡💕 byebye






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment