Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ࡱ> $  ! 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry F% WordDocument0TableJData
 PKSKSKpp  A $$$$$$$$&$
G
*p $$ $q
q
$ $q
$$  
BOYAYYAR &AUNA_*.\
} }} {} _Eternity Love_} }}}
} } } } }}
} } } } } }} NA
*AUTAR MANYA*

HOME OF QUALITIES WRT ASS....

_Bisimillahir Rahmanir Rahim_
} } } } } } } } } } } }
} } } } } } } } } } } } } 001

Idanunshi yayi jajir gaba aya jijiyoyin dake kansa sun tashi farar fatar fuskarshi tai jajir abinka da farin mutum,Miskilin murmushi ya saki wanda iyakacinsa saman leansa kana ya kuma tsiramata Manyan dara daran idanunshi waanda sukai jajir yana kallonta dasu.
Ita ko bata ma kula da yanayin dayake ciki ba face )ara tsuke fuskarta datai hai da kuma kiran sunansa a karo na farko acikin rayuwarta.
"AHMAD"
Da sauri ya kuma agowa yana kallonta domin yayi mamakin yadda yaji sunanshi raau abakinta abinda bata taa faiba kenan kasancewar tana karanta mai suna a matsayinsa na takwaran mahaifinta.
Seda ya aro jarumta sannan yace.
"Na'am hajiyata"
Murya can )asa yayi maganar.
"Ina gargaina gareka shin bance kada ka kuma taimakwon kowa acikin gidan nan ba, wai tukunna ma nifa sam ban gane maka ba anya matan gidannan ba asiri sukai maka ba ace komai kai komai kai su basu da babane?"
Tafai maganar da tsananin kishin abokan zaman nata tare da ba)in cikin abinda an nata ke masu acikin gidan.
Ta inda ta shiga bata nan take fita ba bakinta har kumfa yake sabida jarabar faa, hartai ta )are bai iya ce mata komi ba koda yake daman can magana ba sana'arshi bace ba.
Daga )arshe tashi tai daga wajan tai cikin akinta tana faman sababi daman kowa yasan hajiya badai faan tsiya ba abu kaan ne ze tunzura zuciyarta tahau bala'i.
Ya jima yana sa)awa da kwancewa acikin zuciyarshi kafin yaja ajiyar zuciya mai )arfi kana ya tashi yabar falon.
Koda ya fito sashen mazan gidan ya nufa makulli yasa ya bue akinsa tare da shiga ciki ya zauna a gefen gadonshi hannu ya saka ya tallafi kansa yana kuma jin zuciyarshi babu dai sam.
A tarin lokuta yana mamakin halin mahaifiyarshi wani bin intai abu yakan yi tunanin anya ma kuwa ita ta haifeshi, Abinda yasa yake tunanin hakan sabida shi sam bai gado halinta ba.
Lumshe idanunshi yayi tare da mayar da kansa saman pillow yana mayar da ajiyar zuciya mai )arfi.
Wayarshi dake gefenshi ya kallah )arfe huun yamma harda rabi,Yasan bacci baze yuwu mai cikin wannan yammaci ba sabida haka seya ware tare da nufar bathroom yaanyi uzirin dazeyi aciki sannan ya fita daga akin,Kai tsaye gate ya nufa ya bue )aramar )ofa ya fita bakin titi yaje can wajan wani gaban shagon provision wanda yawanci matasan anguwar ke zama a wajen, Samun saman banci yayi ya zauna nan da nan abokansa dake zaune a wajan suka hau mi)o mai hannu suna gaisawa cikin raha.
Hirace ta arke atsakanin su amman shiko Ahmad ba um bare um'um illah tsirama hanyar titi idanu dayay bako )iftawa, Har wajan biyar da rabi yana wajan, Ganin yamma tai sosai yasa ya mi)e ya )arasa cikin bar tiredar dake kusa da shagon provision in, Taba ya amso kara aya ya amshi lighter ya kunna yana busawa tamkar bashi ba.
Wani irin murmushin mugunta ya saki lokacin dayaga )arasowarta, Hannunta auke da jakar datake fita aiki da ita saukarta kenan a napep idanunta yay ja alamun yunwa ce ta kamata ba kaanba.
Da tsageranci ya cigaba da zu)ar sigarin tasa harya )araso wajan abokansa ya zauna tare da ora )afa aya kan aya yana cigaba da shan tabar tasa.
Cikin haka tazo zata gifta ta wajan sosai ya aga murya yadda zataji yacewa mujaheed abokinsa.
"Mj yaya farashin daushen goro ya koma ne hala har yanzu akwai tsada koya karye?"
Dariya Mj yayi tare da cewa.
"Ai goro daushe yay kwantai kasan duk abinda yayi kwantai ba kasafai ya fiye daraja ba,Koda kuwa ga ri)a))un bammata ne waanda suka jima a )asa......
Dariya mai sauti sauran ban wajan suka saki banda Ahmad daya cigaba da shan tabarsa yana jin ransa wasai batare dayaji tashin zugin maganar hajiya ta azu ba.


&afafuna ne suka soma rawa bayan nayi namijin )o)arin Saurin wucewa daga dandazon majalissar tsagerun anguwarmu, Hawayene mai zafi ya soma sintiri akan kumatuna Mai naiwa Ahmad! yaro )anin bayana ya sakoni agaba.
Mai naiwa kowa ne nazama tamkar mujiya acikin alummah, nikenan bani da majinginar dazan sha iska wannan shi ake kira da rana zafi inuwa )una,Duk uban yunwar dana kwaso tare da gajiya jinai sun zube sakamakon acin ran dana riska a yanzu.
Shikenan )addarar jinkirin aure tazama abar gorantawa? nice nai kaina shin ba Allah ne yayini ba,Kullum cikin gida gori awaje matasan layi basu barni ba.

Harna iso gaban gate in gidan ban dawo dai dai ba, Haka na tura )aramar )ofar na shiga jikina sanyi )alau tamkar wadda akama dukan tsiya, Gaisawa nai damai gadin dake zaune a saman banci yana jin rediyo sannan naja )afafuna nai cikin gidan a barandar data raba kowani sashe muka hau da,Hajiya da sauri na rae nai baya sabida gudun mugun furucinta agareni wanda nai imanin kaf gidan nafi kowa fuskantar matsalar hajiya tare da anta.

Seda tai nisa sannan na fito daga maoyata kama hanyar sashen mu nai da sauri har Na karasa bakin )ofarmu banga kowa nadaga cikin mutan gidan namu ba, Hamdala nai ga sarki Allah sannan na gyara nutsuwa kana na tura )ofar na shiga bakina auke da sallama.

Cikin falonmu na nufa bayan na tube takalmana a bakin )ofa jin muryata yasa Umma dake zaune a saman kujera saurin tashi tana laluban sandarta.
Da sauri naje gareta inajin )aruwar soyayyarta acikin zuciyata, Duk da tarin halin damuwar data jefamu aciki amman hakan bazesa na juya mata baya ba domin uwa! uwace bakuma a taa sauya mata suna.

Ri)o hannayenta nai ina mata magana cikin nutsuwata wadda wasu ke tunanin izzace da girman kai wanda ko kusa ba hakan bane ba.
"Ummata karki damu gani gareki mai kike bu)ata na taimaka maki dashi?"
Murmushine a saman kyakykyawar fuskarta cikinsa kuma tace.
"Sannu bar albarka wallahi duk hankalina ba a kwance yake ba inata zuba idanun ganin ullowarki dafatan dai lafiya duk da banda idanu amman dai nasan yau lokacinki ya )ure na dawowa"
Zaunar da ita nai a gefen kujera sannan na saka hannu na tube hijabin jikina ina yamutsa fuskata sabida gajiyar dake cina.
"Ummah yau Mun kari mai haihuwa ne shiyasa Naan jima kinsan muke taimakon dr da an kawo wancan hao wancan"
Nafaa cikin gajiyawa sabida yadda dukkan gaaina ke faman ciwon gajiya.
"Alhamdulillahi Allah ya taimaka maza tashi kije kici abinci ki wuce cikin gida domin bana son matan gidan su soma )orafin baki fita aikin abincin dare ba"
Batare dana nuna acin raina ba, Na auki jakata tare da hijabin dana cire na nufi akin gadonmu.

Aje jakar nai sannan na soma tube kayana wani irin mugun zafi nakeji don haka zani kaai na aura a kirjina tare da shigewa cikin bayin dake cikin akin babu ruwa ko aya aciki hakan yasa naja an )aramin tsuka tare da aukar boket na fito falo mayafin umma na auka na yafa a kaina na fita can Fanfunan bakin farfajiyar gidan domin na ibo ruwan.
Kaina sun kuye a ina wasa da ruwan dake zuba cikin bokitin naji shewa akaina.
Kafin na ago naga masu maganar seji nai ance.
"Kinganta nan se girman kan tsiya da ba)in hali tai kwantai ta)i auruwa duk babanmu sunata agawa itako babu ko kare wai ita nursing...............


*Ayi ha)uri abi labarin a yadda yazo wannan karon salon na musamman ne*
5/16/22, 10:54 - Buhainat: *_OYAYYAR &AUNA_*.\
} }} {} _Eternity Love_} }}}
} } } } }}
} } } } } }} NA
*AUTAR MANYA*

HOME OF QUALITIES WRT ASS....

} } } } } } } } } } } } 002

Naji saukar muryar hajiya acikin dodon kunnena, tana bawa ba)uwar data rako bakin gate labarina.
Cikin bar dariya kaan matar dake tare da hajiyan tace.
"Hmm hajiya Amina kidaina raina irin waan nan domin suka tashi samo miji sesun auro wanda kowa yake girgiza kinsan bahaushe yace in guga ta jima a rijiya bata iya ebo ruwa ba"
Matar takai maganar tana kallona cike da tausayawa wadda ta bayyana )arara a saman fuskarta.
Hae rai hajiya tai tamkar ba ita ba cikin mugun furuci hai da tsanata ta dubi ba)uwar tata sannan tace.
"Ai hajiya Aisha bazaki fahimta ba ita wannan ai ba ita acikin irin wannan rabon haka zatai ta ganin babanmu suna aure ita tana zaune tana tayamu aikin abincin gida"
Takai maganar cike da wata irin dariyar mugunta.
Banji mai matar take fai ba sabida yadda taja hannunta sukai hanyar gate.
Sada kaina nayi a )asa hawayena yana iga acikin ruwan danake tara har ruwan ya cika bokitin ban sani ba sabida duniyar tunanin dana afka.
Seda ya soma ji)amin )afata sannan nai firgit!
Na kashe famfon tare da aukar bokitin akaina na nufi angarenmu.
Har yanzu ummah tana wajan dana barta sabida yadda raina ke cunkushe yasa ban mata magana ba,Illah sallamar danai kaai a falon na wuce cikin aki nakai ruwan bayin, ina )o)arin komawa cikin bayin naji muryar ummah acikin kunnena.
"Sajeedah!} wai mai kike har yanzu da bazaki fito ki tafi wajan girkin mutan gidan nan} ba? ko sekin jawo mana magana ranki ze fari ko?"
&wallah ce mai umi ta kawomin a karo na barkatai.
Amman ban musa ba inaji ina gani nabar wankan daman yamma tayi sosai gab ake da akira sallar magariba alwala na auro tare da fitowa na isa gaban kayana.
Simple doguwar rigar atamfa na saka ajikina wadda taimin das-das takuma amshi farar fatar jikina, ankwali na aura akaina tare da janyo farin hijab na saka.
Naan fesa turare kaan sabida ina son )amshi a rayuwata.
Fita nai falon bakina auke da karatun azkar na yammaci, Har gaban umma na isa tare da tsugunnawa a gefen )afarta murya can )asa nace mata.
"Umma don Allah kiyi ha)uri da jimawar danai ban fito ba uzirine ya kamani gashi bayin ba ruwa wankan ma banyisa ba"
Nafaa muryata tana rawa kaan.
Lalube ta somayi na alamun tana son taji a inda nake da sauri na kamo hannunta aikwa ta ri)e gam cikin nawa.
Muryarta itama kamar wadda zatai kukan ta soma magana.
"Wallahi banji haushinki ba sajeedah kare maki darajarki nake acikin gidan nan sabida rannan akan baki dawo da wuri kinyi girki ba haka sukaita zuwa suna surfan rashin daraja a falon nan tunda su basuda imanin aukemin girki kodan lalurar dana gamu da ita"
Tafaa tana ri)emin hannuna sosai acikin nata.
"Karki damu ummah komai lokacine kuma bawa baya wuce )addararsa mukam bamu taa tunanin Gaba zata dawo mana baya ba amman babu komai akwai sanin Allah"
Nafaa ina tashi tsaye tare da sakin hannunta na kama hanyar fita inajinta tana min addu'a ina amsa mata da "Amin" harna fita daga falon baki aya.
Ina tafe ina karanta duk addu'ar data zomin bakina sabida babban kicin}in da muke girki yana tsakiyar shashen hajiya ne wanda ya saka sauran sassan matan gidan a tsakiya, Nikuma duk abinda ze haani da matan gidan tare da yaran gidan Bana )aunarshi domin kare mutuncina.

Cikin hukuncin Allah harna )arasa kicin in banga kowa ba, Samun barandar kicin in nai na shinfia ankwalina jin anata kiran sallah nima na tayar da tawa,Ina idarwa na faa kicin.
Na soma haa kayan miya kafin na ora babbar tukunyar dana san zata ishi mutan gidan A saman gas seda na tsaida ruwan sanwar shinkafa sannan na nufi bayan gida na soma jajjagen kayan miyar dazanyi miya dasu, Cikin sanyina kamar na ko yaushe nake sarrafa girkin nawa wanda ban kammala ba se wajan )arfe takwas na dare na kwaso kulolin abinci na fara ibama mazan gidan sannan na ibama hajiya sannan na zuba nasu mama sannan na zuba namu, Yunwa nakeji kamar baban hanjina zasu fito amman ban tsaya sanya ba seda na soma kaiwa can angaren mazan gidan sannan na kai angaren mama yau ba laifi ita kam batamin kallon banza ba haka muka gaisa na bawa Hafsat kular tare da juyowa na koma kicin na auki ta sashen hajiya wadda tafi ta kowa girma itama na nufi, Sashenta da ita.
Addu'a nayi sosai a bakin )aton falon nata kafin na kutsa kai na shiga ciki kaina na )asa hannuna na rawa kamar kular zata fai daga hannuna sallama nai muryata na rawa.

Amman babu wanda ya amsa mani sallamar tawa tamkar maguzawa, idan da sabo na saba da wannan abi'ar tasu ban ko aga kaina ba bare na lura dasu harna )arasa daining area na ora kular akai ina )o)arin juyawa na koma naji sautin maganar namiji a kaina wanda sam ban lura cewar akwai mutane a saman kujerun daining inba sabida yadda kaina yake a )asa.

"Kai Ahmad daman akwai big girl acikin ban gidanku amman baka taa Gayamin ba gaskiya wannan tai min sosai tana da kyau mai shiga zuci"


Gabana ne ya fai ban san wannan an iskan yaron yana wajan ba da bazan )araso ba sabida gudun cin zarafinsa gareni jin kunnena naji sautin gadararriyar muryarshi yana bawa abokin nashi amsa.
"Ba bar gidan nan bace agola ce, komu kataa ganin yarinya ta ri)a ta zama big madam kamarta?"
Yafaa yana daga kishingie a saman kujerun daining in idanunshi a lumshe tamkar na maijin bacci.

Da sauri na juya na dube shi babu alamun tashin hankali a tattare dashi sema wani uban murmushi dayake sakarma abokin nashi.
Gabana ne ya yanke ya fai kamar koda yaushe idan na kalli yaron haka nake tsintar kaina tare da fauwar gaba.
Amman bance komi ba naja )afafuna nabar masu wajan ina tafe ina sa)e sa)e acikin zuciyata, Na wannan cin zarafi da Ahmad yake yimin a koda yaushe.
"Ke agola dakata"!!!!
Naji saukar dirin muryar hajiya acikin kunnena se lokacin na ago ina dibi-dibi a falon.
Gaba aya banmatan da basufi shekaru goma sha bakwai ba, waanda suke zaune a falon suka kwashemin da wata jahilar dariya wadda ta sakani kusan zaman ban bori a wajan.
"Dan ubanki Ni sa'ar makauniyar uwarkice da zaki kawomin abinci daga )arshe ko ubankine ya nemo abincin................?


Littafin *OYAYYAR &AUNA* Na kuine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
5/16/22, 10:54 - Buhainat: *_OYAYYAR &AUNA_*.\
{ _Eternity Love_ }

NA
*AUTAR MANYA*


*Ayi ha)uri zan dena amfani da maganar tauraro zan koma maganar*

003

ago da fararen idanunta tayi masu girma ta zuba akan hajiya wadda ta gama surfa mata rashin daraja, Se faman huci take saki tamkar wadda tai wasan dambe.
Bata iya furta ko kalma aya ba face neman hanyar da zata fita a falon datake.
Wannan hali na Sajeedah shike atawa mutanen gidan rai wani irin ha)uri gareta tare da juriya komai zakai mata bazata taa nuna maka acin ranta ba, Tana da miskilanci da kafiya tare da mugun ha)uri mai yawa.
Fincikota hajiya tayi tare da bata kyawawan maruka masu shiga jiki har guda biyu waanda suka bada sautin.
Tas! tas! tas!!!
Cikin firgici da imuwa ta juyo agigice tana kallon hajiyar kafin ta saka tafikan hannayenta ta dafe kuncin nata dasu.
Hawaye mai yawa yana gudu a idanunta.
wanmatan ne suka kuma kwashewa da dariyar data janyo hankalin su Ahmad waanda basu san wainar da ake toyawa a wajan ba.

Cikin sauri Abokin Ahmad mai suna Abdul ya an bugi kafaun Ahmad tare da nuna mai abin da ke faruwa acikin falon wanda arean daining in yayi an nesa da cikin falon kaan.

Daga kishingian yaan dubi saitin yana lura da duk abinda ke faruwa waccan bar rainin wayon ce da hajiyarsa shikam ya rasa mai yarinyar taima hajiya da kusan koda yaushe suka hau se hajiyan tai )o)arin ci mata zarafi.
"Yakamata kaje ka bawa hajiya ha)uri danna ga abin yayi yawa"
Cewar Abdul wanda ke kallon saitin sajeedah batare daya dauke )wayar idanunshi akanta ba.
Wani shegen murmushin mugunta ya saki baiyi yun)urin tashi ba sema sake balancing dayay akan kujerar tare da aukar cup in black tea in dake gabanshi ya cigaba da shan kayanshi wanda daman shan black tea inne ya shigo dashi sashen hajiyar sabida shi kwalban flaks inshi ta fashe seya fita gobe ze sai sabo.
Maganar duniya Abdul yay ma Ahmad amman ko motsi baiyi ba haka Abdul ya gaji dan kansa yaja bakinsa yayi shuru amman a )asan zuciyarshi yaji mati)ar tausayin baiwar Allahn.

Daga wajan su sajeedah kuwa, Gigitar marin yasa ta zube a )asan carfet tana yarfe hannunta tana tae baki tamkar )aramar yarinya.
"Dallah tashi kija farin hijabinki kamar na fatalwa kibarmin falona bana )aunar ganinki gobe ma in ance ki kuma kawomin abinci a )urarren lokaci ki kuma,Shegiya bar wula)anci da ina maki magana kin min banza ai yanzu nai maki babban yaren da kikafi ganewa"
Tana gama fain hakan ta kama hanyar )ofar akinta tabar sajeedah dafe da kunci se shegun bammatan dake saman kujera su uku suna kallo,kamar basu san da halittar sajeedah bama haka suka cigaba da kallonsu.
Cikin sanyin jiki ta mi)e daga zaunan tare da nufar hanyar fita aranta tana jin jina ba)ar )iyayyar da hajiya ke nuna mata.
Tana tafe tana hae hanya baki aya ta kasa daina jin zugin marin, yunwar ma dake cinta jitai ta )oshi bata bu)atar komi face keanta kanta a waje aya ta zauna tai kuka yau aya ko ranta zeyi sanyi.
Batabi takan abincin angaren anty ba wadda ta kasance amaryar gidan bare tabi takan nasu kawai nausawa take harabar filawowin gidan harta sami wajan da ba kowa a wajan infact ma duhu ne dumum a wajan zama tai akan tudun dutsen data gani wanda tunaninta ke bata na sokawet in masai ne amman tsananin damuwa bai barta ta)i zama akanshi ba.
Cusa kanta tai a tsakanin cinyoyinta tana matsanancin kuka mai fitar sauti cikin kukan take furta magana.
"Ya ubangiji kana sane da halin dana ke ciki ya Ubangiji bani nai kaina ba kai kayoni ya Allah ina ro)onka daka kawo min mafita acikin dukkan lamurana ya Allah ka yayemin kunci da duhun dake mamayar lamarina"
Takai maganar tana kuka mai tsanani.
Batajin ayau zata iya kwanan gidan tagaji dacin zarafin mutan gidan akanta aka soma jinkirin aure? kokuwa akanta aka soma agolanci? bada ban mutuwa ba, da batajin zata shigo cikin gidansu to amman )addarar mutuwar mahaifinta data son zuciyar mahaifiyarta duk su suka ja mata wannan )aluban, Datake fuskanta a halin yanzu.

Tabbas an uwa ma rahma ne yau tayi kukan rashin an uwa makusanci wanda suka fito ciki aya dashi wanda tanajin inda akwai shi a kusa da ita data gaya mai damuwarta koba komai ze taimaka mata da shawara,Haka zalika bata da )awaye balle suyi maganar ko taji ranta yayi mata sanyi ummanta kaai gareta a halin yanzu seko ban uwanta waanda mahaifansu suke ciki aya ma'ana baban )anin mahaifinta, suin kuma bawata sha)uwa mai )arfi atare dasu bare suyi shawarwari akan lamarin nata bayan haka ma kuma yara ne duk ta girme musu.

Ummanta kuwa idan tama gaya mata ha)uri take bata a koda yaushe,kukan tana ganin shine mafita agareta.
Tabbas aure lokacine na Allah amman wani bin akwai son zuciyar mutane wanda shike janyo ayi nadama daga )arshe,Bada ban uwa uwa bace da tabbas zata iya cewa ummanta tana da tikitin jefa rayuwarta acikin halin datake ciki a yanzu shekarunta 29 amman har yanzu ko mashin shini bata dashi agabanta maza ri)a))un masu kui ke zuwa wajan baban gidan amman ita babu kowa,Iya shekarunta agidan baba kusan shidda aka aurar kuma kowacce ta haihu amman ita tana zaune.
Kukan ne ya kuma )wace mata wanda )arfinsa yafi na baya )aruwa.

Wani mayen )amshin turare taji acikin hancinta wanda takasa tantance daga ina takejin shi sedai akwai alamun )amshin daga duk inda yake yana )ara kusantowa ne gareta wata irin sassanyar iska ce mai dai take ratsowa wajan ga wani irin kaawa da filawowin wajan suka somayi kasancewar yanayi na damuna da ake ciki.
Hawayenta ne ya tsaya cak se faman ajiyar zuciya data ke saki akai akai tamkar anda yasha kuka ya )oshi

Saukar tattausan...................



Littafin *OYAYYAR &AUNA* Na kuine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
5/16/22, 10:54 - Buhainat: *_OYAYYAR &AUNA_*.\
{ _Eternity Love_ }

NA
*AUTAR MANYA*


HOME OF QUALITIES WRT ASS....

004

Saukar tattausan hannu a saman haarta yasa taja ajiyar zuciya mai )arfi hai da lumshe idanunta.
Cikin wani mawuyacin yanayi take bin hannun da kallo tana wani irin lumshe idanunta, Hannun cike yake da kwantacciyar suma, Wadda take hangota ta cikin hasken saman gidan daya an ratso ta wajan.
Gabanta ne yayi wata irin fauwa lokacin da tunaninta ya gama bata cewar wannan hannun na a namiji ne.
Da sauri take )o)arin )wace hannun daga saman haar tata amman ri)on tsaurin da akama haar ya hanata ta iya )wacewa nan da nan bakinta da kumatunta suka soma zafi bugun zuciyarta ya )aru fiye dana da.
Tsugunno yayi agabanta irin na ban )wallon )afa yana bin kyakykyawar innocent face inta da kallo wadda tai jajir gefen kuncinta har wani tasawa yayi na marin da hajiya tayi mata,Idanunta a lumshe suke gaba aya gashin idanunta yagama ji)ewa da ruwan hawaye wanda ya kuma )arawa sirrin kyawunta fitowa,Har yanzu zuciyarta rawa take tana bugawa wanda yake jin sautin bugun har cikin tsakiyar tafin hannunshi.

Ta wani koma mai tamkar yarinya bar shekaru goma sha shidda a gabansa sakin zuciyar data ke jiyay yana wani fuskarsa har wani mazari yake )arama Bugun zuciyarsa, Da wani irin firgitaccen yanayi ya sunkuyo da bakinsa dai dai saitin kumatunta.
Tsintar harshen sa yayi adai dai saitin inda hawayen nata ke zuba kafe bakinsa yayi a saman fuskarta yana bin hawayen yana tanewa tamkar Alawa.
Cikin mati)ar razana da gigita wanda tunda ummanta ta haifeta bata taa jin irinshi ba take kokarin kafa idanunta akan an iskan daya ke mata hakan, Amman duhun wajan da kuma yadda ya )wa)umeta ya kasa fahimtar da ita komai.
Jikinta rawa yake tana sakin ajiyar zuciya da sauri da sauri hawayen nata ya )afe sabida tsananin tashin hankali wannan wani irin iftila'i ne wace )addarar ce ta kawo ta nan har wani ya biyota ze mata aika aika, Bakinta ya bushe zuciyarta tana tsananta rawa jitake kamar ranta ze fita tsayin shekaru tana kare mutuncinta koda wasa an yatsa bata taa bari wani ya taa mata ba amman yanzu a agas wani an iskan yazo yana tsotse mata fuska a banza.
Aro jarumta tai tare da saurin ture kansa taja baya tana mayar da numfashin wuya duk daga inda ya fito yana cikin jinsin maza masu )arfi duba da yadda ta kasa ture shi ta sauki.
Kansa ya dafe yana jin wani irin rawar jiki har wani zazzai jikinsa keji, Sabida condition in daya faa yana jin wani sassanyan )amshi ajikinta marar musaltuwa, Yana jin wata irin nutsuwa acikin gaan jikinsa da gangar jikinsa.
Kusan minti biyar suka auka a haka har lokacin Sajeedah bata juyo ta dube shiba sabida wani irin tsoro daya kamata gudu take kartai motsi mai kyau ya turmushe ta a banza ga kuma tararrabin rashin sanin shiin waye?
Cikin rashin tsoro tare da tsantsar jarumta irin ta maza ya tashi tsaye tare da nae hannayensa a saman )irjinsa.
Yawani tsaya akanta yana aika mata da shu'umin kallo mai tarin ma'anoni more.
Dakakkiyar muryarsa yayi amfani da ita wajan furta kalmar.
"Malama tashi muje shin kukan mai ze )ara maki inba ciwon kai ba?"
Cikin tsananin fargaba sajeedah take ri)e saitin zuciyarta da hannunta kalaman bakinta sun )are tashin hankalinta ya nunku.
A fili ta bayyana kalmar.
"AHMAD"!!!
Mai ya kawoshi nan? mai yake shirin yimin?
Bata da wannan amsar dan haka seta mi)e da )arfinta domin tai mai rashin daraja sedai kaifafan idanunshi masu tsananin girma da haske daya zuba mata su suka hanata )wa)w)waran motsi sedai tsananin fauwa da gabanta keyi.
Wani hae rai yayi ya kuma tamke face yadda babu damar tai mai iban

Please Login or Register in order to submit comment