Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

goma sha uku alokacin taji labarin wata dillaliya dake kai yara birni aikatau wai ita Lantana
¥wan kayanta ta ha÷„a ta tafi gidan lantana wanda seda tasha wula)ƒanci kafin lantana ta amince akan zata kaita birni aikatau sedai duk abin da ta samu zasuna rabawa biyu.
Rashin makama yasa ta amince mata da wannan shara÷„in nata haka lantana ta saka habiba agaba sukayo birnin kano...........
*MAFARIN KOMAI*
5/30/22, 10:34 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KUƒINE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*

Littafin *ü‚OYAYYAR &ƒAUNA* Na ku÷„ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218

}€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ }€ *19*

Unguwar gadon )ƒaya cikin wani )ƒayataccen gida na masu hannu da shuni lantana takai habiba,Bayan üban gaishe-gaishe da sukayi da matar gidan sannan ta gabatar mata da habiba a matsayin yarinyar data bada cigaya a kawo mata.
Cikin sakin fuska matar ta dubi, Habiba tare dayi mata üban tambayoyi wa÷„anda cikin lokaci ka÷„an taji habiba ta kwanta mata aranta.
ƒaki aka kaita mai rai da lafiya sannan hajiya ta sa aka kawo mata kayan abinci wanda har lantana seda ta ÷„iba ta wuce )ƒauye dashi acewarta itama ta huta yin girkin dare.

Zaman habiba da hajiya da yaranta se son barka domin gida ne na mutunci da mutunta ÷„an adam, Fargabar habiba ÷„ayace idan )ƒarshen wata yayi domin lantana seta zo ta amshi rabin ku÷„inta na aiki, wanda tun kafin hajiya ta fahimta harse da ta lura nan take ta takama lantana birki wanda shine silar lantana ta daina zuwa gidan gaba ÷„aya.

Tun habiba tana ó„oye damuwarta na rashin ganin lantana harta fito fili domin ita koda lantana zata amshi ku÷„inta hakan na mata da÷„i tunda zata saka übar garinsu a idanunta.

Nan da nan gori ya fara tashi acikin üban uwanta ma'aitana gidan suka fara yaó„a mata maganar ita bata da dangi kowa ana zuwa daga garinsu wajansa amman banda ita wanda hakan yasa hankalin habiba ya kuma tashi fiye dana baya.
Sefa hajiya ta taka masu burki akan maganar sannan suka rabu da ita.
Shekara kamar kwana take habiba seda tai shekaru goma sha takwas cif sannan hajiya ta kirata tace mata ya dace taje garinsu ta gano danginta tsayin shekaru biyar suna tare bataje ba kaya kala-kala aka ÷„inka mata banda tsaraba mai tarin yawa sabida a wancan lokacin tsadar rayuwa batai yawa haka ba.
Driver hajiya ta bawa mota ya ÷„auki habiba da kayan tsaraba suka nufi rano.
Sedai wani babban al'amari fafur habiba takasa gane hanyar garinsu sabida sauye-sauyen da aka samu seda suka wuni suna zagaye sannan Allah yasa ta shaida hanyar.

Tsananin rashin cigaban da ba'a samu acikin yankinsu shiyafi bata mamaki wanda tundaga shigar motarsu garin yara suke bin motar suna shafawa suna tsalle.
Wanda hakan yasawa habiba girman kai dajin izza acikin zuciyarta nan da nan tai Allah wadai da garin nasu taci kuma mugun buri aranta na bazata taó„a auren talaka ba bare ta ÷„an÷„ana rayuwar talauci kodan yadda ta taso babu wadata a tare da mahaifinta.

A )ƒofar gidan marigayi har÷„o motar ta tsaya wanda tsananin lalacewar gidan shiyafi bata tsoro jin dirin motar birni a kofar gidan yasa yaran dake gidan suma suka fito aguje suna ihu.
Mamaki sosai habiba tayi domin lokacin data bar rurum babu kowa agidan mahaifanta towaye ya tare ciki.
Da yau)ƒi irin na ÷„an )ƒauye yaje birni ta fito daga cikin motar wadda take launin zamanin dacan bama ta yanzu mai fasali ba amman duk da haka habiba jinta take wata.
Kamar kada ta taka )ƒasa haka take tafiya cikin gidan yara suna binta ÷„uuu abayanta.

Gidan daga waje ma yafi kyan gani akan daga ciki domin lalacewarshi tafi yawa, Cikin tsananin )ƒyama ta zauna a saman kujerar da matar gidan ta kawo mata.
Zamanta keda wuya mai gidan ya kawo kai wanda ya kasance ÷„ane ga ÷„an uwan har÷„o mahaifinta.
Mamaki sosai habiba tayi lokacin da sadau yake sheda mata sun riga sunyi rabon gadon gidan tunda kowa yasan mace bazata ci gida ita ÷„aya ba wannan tasa suka kacal cala gidan kowa ya samu kasonsa.
Taó„e baki tayi batare data tanka mai ba take tuno irin cin zarafin da sukai mata abaya amman sabida tsabar wauta irin ta mutanan kauye har suka iya bude gidan mahaifanata suka raba, Koda yake rabon gado ba haramun bane.
Yadda taga sadau yana haba haba da ita kamar wata sarki se abin ya bata mamaki ga yara sun mata caaa akanta kamar wadda zata basu duniya.
Batai )ƒasa agwiwa wajan barke ledar alwar birni mai kyau da girma wajan fara rabawa masu ita ba.
Nanfa gida ya kuma kaurewa makota suka fara mata caa akanta kafin kace kwabo tuni maganar zuwan habiba übar gidan marigayi har÷„o ta cika lungu da sa)ƒon garin wanda tuni sunan mai )ƒashin tsiya ya kauce daga kanta sema wata girmamawa da suke bata kamar wata sarki.
Habiba batai )ƒasa a gwiwa wajan tambayar bayan saduwar suba.
Seda suka nutsa sannan suka fara bata labarin yadda sukaita nemanta basu ganta ba wai har wasu nacewa ta tafi iskanci birni seda lantana taje wajan mahaifi a wajan su habiban wanda ya kasance )ƒanin har÷„o wanda suke üban maza zar tayi mata bayanin komai sannan hankalin su ya kwanta sedai sunyi fa÷„an yadda tasa kai ta tafi birni batare data sanar dasu ba.
Murmushi kurum tayi tana tuna koda taje wajan nasu babu mai sauraranta a wancan lokacin.
Bata tsureba seda akace mata lantana ta rasu a hanyar hatsarin mota sheka biyu kenan dasuka wuce.
Taji abun har ranta domin koba komai lantana tafi mata dangin uwa da uba domin itace silar fitar ta daga cikin )ƒangin talauci dana maraici dana yunwa.
Fadanci suka cigaba dayi mata suna faman kammamata wadda nan da nan ta firfito da kayan tsaraba tahau rarrabawa mutanan dake wajan tana yi tana zuba musu )ƒarya kala-kala akan ita ba aiki take ba yanzuma haka tazama übar gida makka ma zasu tafi da matar gidan abinda yasa tai haka sabida babu ran lantana bare takai wani inda take.
Danhaka habiba ta mike kafafu tayi ta sakin karya kala-kala wanda nan da nan jamar wajan suka rude suka cigaba da sauraranta domin ita tace insha Allah bazasuga kasawanta ba tunda basa kaunarta.
*Da wannan daman nake son sanar da fans ÷„ina agaskiya na dena typing mai read more da yawa sabida matsalar da idanuna yake da ita ayanzu wanda tsabar kallon waya yasa yanzu bana ganin abin da ke nesa dani, Ga matsalar hannuna dake min saó„a yana ó„arewa kuyi ha)ƒuri da ka÷„an da ka÷„an zamuje inda muke son zuwa a labarin wannan duk waiwaye ne wanda hausawa kecewa adon tafiya dan anan zaku gane kan labarin ü‚oyayyar )ƒauna*
5/30/22, 10:34 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KUƒINE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *ü‚OYAYYAR &ƒAUNA* Na ku÷„ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*20*


Abunda ze baka mamaki shine duk wani wanda habiba ya dace taje ta gaisar a danginta bataje ba sune suka dinga zuwa wajanta, Tana basu tsaraba suna mata godiya.
Lokacin da aka kira sallan magariba abinci mai kyau tasa aka dafa aka kaima drivern daya kawota sabida kwana ÷„aya zasuyi agarin su koma dan haka shi driver acikin motar daya kawota ze kwanciyarshi ita kuma ÷„aki aka kaita na sadau wanda yaci gadon )ƒarfe tare da katifu masu tudu wa÷„anda ake adon gadon mutan da dasu.
Seda tayi sallan isha'i taci abinci sannan ta kwanta rufe idanunta keda wuya take hasko lalacewar garinsu dana danginta wa÷„anda kamar akan su aka sauke ciwon babu, Sosai abun ya ÷„aure mata kai seta mike tare da saka tagumi hasko alatun birni take da yadda taga motoci masu birgewa tare da manyan gidaje na yayi ga uwa uba abincin da zakaci mai kyau da tsari.
Saó„anin kauye wanda yake cike da tarin gonaki tare da ginin )ƒasa uwa uba babu wata cima mai kyau bare kaci abinda ze burgeka duk )ƒawayenta wa÷„anda aka haifesu tare da )ƒannenta na dangi kaf ayanzu ta fisu kyawun gani a shekaru biyar ÷„in datai a birni itama tasan ta sami cigaba ba ÷„an ka÷„an ba, Saó„anin )ƒawayenta daga mai übaüba hu÷„u se uku shiyasa sukayi mamaki lokacin data ce masu bata da aure, Har baffanta yana mata fa÷„a akan idan birnin babu tsayayye tazo )ƒauye a ha÷„ata da wani.
Kallonsa kawai takeyi lokacin dayana maganar amman ita kam batajin zata ko sati zata iya a garin bare aure, aranta ma wani dogon buri ta )ƒara )ƒudirta ba itaba hatta übaübanta da jikokinta bazasuyi auren talauci ba wannan al)ƒwarine ta ÷„aukarma kanta wallahi yadda ta taso cikin talauci da kyara da hantara da yunwa übaübanta da jikokinta bazasu auri kasashe ba bare suyi talauci.
Da wannan tunanin habiba ta kwana ta tashi dashi.
Koda aka kawo mata ÷„umaman tuwo ma bataci ba, Haka taje tai wanka da )ƒyar a bayi tana kwaó„e baki tamkar ba'a garin aka haifeta ba, agurguje ta zira kayanta tare da ÷„aukar jakarta ta fita tsakar gida sadau da matarsa da übaübansa suka mi)ƒe tsaye ganin ta fito suna tambayarta ba'asin abin da ya fito da ita da safiyar nan, Ce masu tayi xata wuce birni ne sabida zancen maganarsu ta tafiya saudiya a )ƒaryarta.
"Keko habiba kizo mahaifarki ki kasa zuwa gaida üban uwan mahaifiyarki, Ai hakan bai dace ba"
Cewar sadau yana kallonta amatsayin sa na yaya gareta.
Kamar zatayi kuka haka taji maganar tasa amman gudun maganar mutan kauye da bakinsu yasa tabi sadau suka fita daga gidan shiyayi mata jagora gida gida na dangin mahaifiyarta kowa mamakin girmanta yake domin a wannan lokaci shekararta goma sha uku tabar garin yanzu kuma tana shekaru goma sha takwas, Tsayin shekaru biyar kenan bata garin.
Wannan tasa habiba ta zama tauraruwa acikin danginsu sedai kuma kowa da irin kallon dayake mata wasu sun yarda ta koma übar gidan uwar ÷„akinta kamar yadda ta fa÷„a wasu kuma sun ÷„auka har lokacin aikatau take wasu ma kallon übar iska suke mata domin girmanta yayi mati)ƒar basu mamaki ace zanka ÷„e÷„iyar budurwa shekara goma sha takwas babu aure ai abun kunya ne a wajanta acikin kauyen ko übar shekara sha biyar babu iyakacin ki shekaru sha hu÷„u anyi maki aure.
Gutsiri tsomar maganganu ne suka soma tashi tun kafin ma habiba tabar garin wanda har seda yaya a wajan mahaifiyarta ya keó„e da ita yana mai tuhumarta maganar auren ta.
Bu÷„ar bakinta seta ce masa.
"Baffa kuyi ha)ƒuri ina can birni zan kawo muku sirikin kere sa'a wanda ze muku kwalbati agarinku duk ya rushe gidajenku yayi maku sabbi sannan ya kaiku makka ya baku kayana abinci domin ni baffa bazan auri talaka ba haka zalika übaübana dazan haifa da jikokina bazasu auri talaka ba sabida har yau rashin da muka shiga tare da mahaifana bai sake ni ba ina hango yadda muke kwana mu wuni bamuci ba bamu shaba daga )ƒarshe ma dasuka mutu aka rasa wanda ze ÷„auki rikona sabida kun canfani, amman yanzu dayake nazo da abin duniya kowa ya manta cin kashin dayay mini sema wata kauna da tattali da kuke bani"
Takai maganar tana mai tuno abun acikin ranta.
"Hakane habiba maganganunki suna kan layin gaskiya ha)ƒi)ƒa nin gaskiya bamu kyauta maki ba amman ki duba muda mukai miki hakan kaf cikinmu waye ya sami cigabanki? to hakan ma yana nuni da cewa akwai wata baiwa da Allah ya boye a tare dake, wadda Ni a matsayina na yayan mahaifiyarki wa÷„anda iyayenmu suka fito ciki ÷„aya dana ta nake mai yi maki nasiha daki nutsu wannan rawar kan ki daina wadda ba komai yasa kike yinta ba se yadda kikaga sun mayar dake kamar wata sarki, Ki kama kanki waje ÷„aya kizo kiyi aurenki cikin rufin asirin Allah domin da akwai da babu duk na Alla ne idan arxikin ki ajikin ki yake babu makawa sekin yishi"
Yafa÷„a mata yana mai tausasa kalamunsa agareta.
"Baffa niba zanyi aure ba se mai ku÷„i wanda idan na aure shi zamu shigo )ƒauyen nan da jiniya wallahi baffa bazan rayuwa irin taku marara cigaba da kan gado ba"
tafa÷„a cikin tsiwa.
Ri)ƒe baki baffan nata yayi yana kallonta lallai duniya wato habiban hari ce ta koma haka marar mutunci da kunya lallai wadata tana saka wani mutumin ya sauya.
"To kije habiba ni ina mai gaya miki gaskiyane domin ni dukiyarki bata gabana mutunci aure, Amman tunda kinci buri kije gaki ga burin nan maji ma gani irinku ba lallai kucika burin kuba har ku mutu"
Yafa÷„a yana mai ÷„aukar sandar kiwonsa yabar mata zauren.
"Umm baffa usman bazaka gane bam bancin mai ku÷„i da talaka ba har seka je birni kayi kwanan katifa mai laushi"
Tafa÷„a tana mai ficewa daga soron.
5/30/22, 21:09 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KUƒINE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *ü‚OYAYYAR &ƒAUNA* Na ku÷„ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*21*


Kai tsaye habiba mota ta nufa ta shiga driver yaja suka tafi, fa÷„an da baffa usman yayi mata shine yaja, Ta)ƒi komawa taima üban uwanta sallama haka motar taja sukayo birni.

Sosai habiba ta sami tarba a wajan hajiya uwar ÷„akinta, Tare da tambayarta mutan gida duk tace mata suna lafiya, kana ta tashi ta nufi ÷„akinta ta tsalo wanka ta fito tana taku ÷„ai-÷„ai kamar übar gida.

Zuwan habiba rano da wata biyu mijin hajiya uwar ÷„akinta ya kirawo hajiya yace mata ya dace su aurar da habiba tunda takai minzalin aure.
Bu÷„ar bakin hajiya se tace ai habiba bata da wanda yake zuwa wajanta sedai idan acikin ma'aikatan gidan ze ha÷„a ta da wani.
Bu÷„ar bakin mijin hajiya yace to se a ha÷„ata da Malam ado driver wanda ya kaita gida ze basu gida anan bayansu ya kuma ÷„auki nauyin hidimar aure.
Godiya hajiya taima mai gidanta sosai da sosai, Sannan ta koma gida.
Cikin satin shirin bikin habiba ya kan kama wanda har mijin hajiya ya saka malam ado agaba tare da tambayarshi,Shin yana da wadda ze aura a gida koko yana son habiba.
Washe baki malam ado yayi tare da cewa.
"A,a ranka shi dade babu kuma na amshi habiba Allah ya )ƒara girma"
Sosai mijin hajiya yay farin ciki da amsa bukatarshi da drivern yayi dan haka acikin satin sukaje garin su malam ado nan garin bichi suka gaisa da mahaifansa sannan suka bayyana masu abin da ke tafe dasu suma iyayen malam ado sunyi farin ciki da dattakon iyayen ÷„akin ÷„ansu harda godiya.
Washe gari Alhaji ya saka wasu abokanshi guda biyu harda shi na uku se malam ado na hu÷„u suka rankaya kauyen su habiba, Maganganu sukai da baffannin habiba su baffa usman sannan aka saka ranar aure wata ÷„aya mai kamawa.
Sosai su alhaji suka dawo da murna nan yake shaidama hajiya wadda itama ta shiga halin farin ciki koda ta fito daga ÷„akin Alhaji kai tsaye wajan habiba taje ta janyota falo suka zauna tana saman kujera habiba na )ƒasa kanta a sunkuye hajiya tace.
"Habiba acikin kwana kin nan kinyi sabon saurayi koko akwai wanda yake sonki idan kin fita sabida munyi magana da alhaji akan aurenki?"
Bu÷„ar bakin habiba seta ce.
"A,a babu hajiya amman idan akwai a wajanki ina so"
Tafa÷„i hakan da siga biyu, Tabbas tana da samarin amman batajin zata iya auran ÷„aya daga cikinsu domin ta raina masu hankali kaf sabida talakawa ne.
"Masha Allah to nai maki zaó„i wanda nasan bazaki raina ba nayi maki miji wanda ze ri)ƒe ki amana da maraicinki"
Bakinta tamkar gonar auduga jitake kamar ta mike tai rawa.
Tace.
"To hajiya Allah sa alkairi"
Ta ÷„auka ÷„aya daga cikin yaran hajiyar ne ke sonta.
"To babu damuwa malam ado driver wanda ya kaiki gida shi muka zaó„a maki a matsayin mijinki dafatan zaki amshe shi sabida dattakon sa kowa ya yaba da ha)ƒurinsa, da kamalarsa iya tasowarsa gidan nan baida abokin fa÷„a"
Tunda hajiya ta fara maganar, habiba ta hade ranta tana hara rar hajiya tana tsinewa hajiya a kasan ranta.
A takaice har hajiya ta gama magana habiba bata ce mata )ƒala ba.
Har hajiya ta mike tabar mata wajan.
Tashi tayi tana bam bamin masifa ita wallahi hajiya ta cuceta data aura mata ÷„an kauye talaka ai ita übaübanta gasu nan kowacce tana auran mai kudi ana kawosu a manyan motoci na alfarma.
Daga wajan hajiya can harabar gidan ta nufa wajan malam ado yana zaune a banci yana jin redio fusgeta tai tayar ta soma zuba mai rashin kunya kala kala wanda shi seya sada kansa a )ƒasa yana mamakin halin habiba mai dogon burin rayuwa.
WAYE MALAM ADO?
ƒan asalin )ƒaramar hukumar bichi ÷„a ÷„aya tilo jal wajan mahaifansa wa÷„anda suka nuna mai soda kauna irinta ÷„a da mahaifi, malam ado asalin zuwansa birni makarantar allo aka kawoshi karatu.
To shine idan suka tashi daga karatu yake tafiya bara anan cikin gadon kaya to cikin haka Allah ya ha÷„ashi da Alhaji mamuda mijin hajiya uwar ÷„akin habiba Alhaji mutum ne mai daraja dan adam da son taimako ganin ado yana da amana idan ya aikeshi kuma yana da hakuri yasa yake janyoshi ajikinshi har ado ya zama ÷„an gida lokacin, da yaran Alhaji suna kanana suma idan zasu cikin gari seyace sutafi da ado har ado ya saba da kowa wanda da karanbani ya iya mota, daga haka ya dawo gidan alhaji da zama nan aka bashi ÷„aki idan anyi hutun makarantar boko seya tafi gida wajan mahaifansa sabida shine ke jigilar kai übaüban alhaji makaranta
Tsayin shekaru suna tare har ado yay sauka anan yaso tafiya gida Alhaji yaki yarda dole tasa mahaifin ado ya taso daga bichi yazo wajan alhaji sukai yarjeje niyar ze rike mai ado har tsawon ranshi.
Wannan tasa ado yake zaune a gidan kimanin shekaru masu yawa yana jan alhaji yana jan iyalanshi kuma suna kyautata mai jin dadin yadda ado ke masu yasa alhaji ya bashi gidan da ze zauna kyauta sannan ya kara mai albashi sannan ya dauki nauyin dukkan hidimar auren daze da habiba wannan shine tarihin malam ado driver.
Cin zarafin yau da ban na gobe daban kullum da kalar jaraban da habiba zata ma malam ado duk dan yay zuciya yace ya fasa auranta amman tsananin hakuri na malam ado yasa ko kallo habiba bata ishe shiba haka shirye shiryen aure ya cigaba da kan kama shiri kota ina hajiya nayi can bichi gidansu malam ado nayi amman ita habiba babu ko kare nata daya zo bare aji mai suke shiri na daga cikin shagalin auren nata.
RANA BATA &ƒARYA
5/30/22, 21:09 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KUƒINE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *ü‚OYAYYAR &ƒAUNA* Na ku÷„ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*22*

Rana bata )ƒarya sedai uwar ÷„iya taji kunya inji bahaushe.
Yau takama ÷„aurin auren habiba da malam ado inda dubban jama'ar Alhaji mamuda suka halarci ÷„aurin auren yaron gidansa malam ado da yarinyar gidan sa habiba wanda shi Alhaji mamudan ya amshi auren a wajan baffa usman a matsayin waliyin ado kamar yadda mahaifin ado ya bu)ƒata.
Anan garin rurum akai daurin auren wanda bayan kammaluwar komai üban uwan habiba sukai )ƒo)ƒarin ganin sunyi bajintar fitowa da üban ÷„aurin aure tuwon shinkafa da miya tare da fura da nono

Wanda suma su Alhajin daman da tsumin su domin abincine acikin robobi suka tawo dashi da yawa nan aka fito dashi akaita rabawa jama'a, bakin malam ado tamkar gonar auduga haka yayta bi suna gaisawa da jama'ar wajan.
Wajan yamma suka baro garin cikin farin ciki da kwanciyar hankali inda anan gidan hajiyama dai shagalin aketa yi amman banda habiba datai kicin-kicin da rai tana hararar kowa na wajan domin ita gani take an cuceta da aka aura mata talaka.

Koda magariba tayi da )ƒyar habiba tayi wanka, Ta shirya acikin atamfarta ta lefe wadda alhaji ya ÷„auki nauyi kamar yadda yayma ado al)ƒawari.
Mayafi ta yafa sannan ta isa kiran dasu hajiya ke ma anan ta sami ado shima a zaune yaci shaddarsa irin tada mai saukin ku÷„i bata yanzu da komai ya tsefe ba.
A nesa dashi ta zauna tana zuba mai harara bai damu ba sema murmushin dashi yake doka mata irin na masoya fa÷„a hajiya ta ha÷„asu tayi masu sannan shima alhajin ya ha÷„esu yayi musu fa÷„a mai ratsa jiki, Ku÷„i masu kauri hajiya da alhaji suka bawa habiba sannan sukai mata godiya da irin zaman amanar data ri)ƒesu, Sannan sukace idan tana da wata damuwa ko bayan aure tazo ta gaya masu duk ma abinda ke damunta kotake so tazo ta gaya masu sukuma sha Allah zasuyi mata.
Abin mamaki habiba batai musu godiya ba kamar yadda ado ketayi.
Hajiya ce ta dubeta cikin mamaki tace mata.
"Habiba na lura tunda aka fara shagalin auren nan na fuskanci bakya murna kamar ma dole kike amsa mana duk abin da muka ce maki shin koda abin da ke damun kine?"
Hajiya ta fa÷„a mata da sigar tambaya.
Babu kunya bare tsoron Allah habiba tace.
"Hajiya dole nai muku kallon marasa adalci masu son kansu tayaya ina ma)ƒas)ƒanciya agidan nan mai maku hidima tsayin shekaru biyar baku kaini makaranta nayi karatu kamar übaübanku ba, sannan baku bani ÷„anku ko ÷„an ma)ƒotanku na aura ba, se kawai ku ÷„auko zundu)ƒin )ƒaton gardin kauye ku ha÷„ani aure dashi kuma kunsan hajiya baku min adalci ba"
Takai maganar tana mai gunjin kuka!
Sakin baki hajiya tayi tana kallon rashin kunyar habiba.
Shi kanshi Alhaji mamakin habiba yayi sosai da yadda ta zage babu kunya bare tsoron Allah tana zabga masu maganganu kamar tana magana da sa'anninta.
Shiko malam ado sunkuyar da kanshi yayi )ƒasa duk jikinshi yayi sanyi aranshi yana tunanin anya bai ÷„aukowa kanshi ruwan dafa kanshi ba? shifa daman ba wani abune yasa yaji yana son auren habiba ba face yadda yaga rashin gatanta a )ƒauyensu lokacin daya kaita,yadda yaga yanayin garin koshi yasan yafita gata sannan garinsu yafi nasu kyau wannan tasa yaji ta bashi tausayi domin yasan bata da wani gata sena Allah sena iyayen ÷„akinta, Sekuma )ƒaryarta wadda ta zame mata jiki, maganar hajiya ce ta katse mai tunaninsa.
"Masha Allahu habiba nagode da irin tukwicinki agaremu to amman mu bazamu ce komi ba sabida dan Allah mukayi, badomin mutum ba, Habiba ke yanzu har kina da bakin dazaki cemin ban maki rikon gaskiya ba tunda kika zo gidan nan banga wani daga cikin danginki, wanda yazo da sunan ganinki ba amman hakan bai saka na )ƒyamace kiba baisa na juya maki baya ba sutturar danake ma übaübana ita nake maki yadda übaübana suka kwanta a saman gado, kema haka kike kwanciya a saman gado mai na rageki dashi idan karatu ne kuma nakaiki islamiyya boko kuma daman ban daukeki dominta ba sabida dame zakiji da aikatau koda makaranta iya abinda zanyi domin faranta maki nayi übaübana kuma babu wanda ya bu)ƒaci aurenki wallahi inda sun nuna dasena aura maki su kuma tun asali seda nace maki kina da wanda kike so? koko da wanda yace yana sonki bu÷„ar bakin ki se kikace baki dashi wannan tasa nai maki maganar Adamu sabida nina san waye adamu kamar yadda nasan ÷„an cikina sabida adamu ya rigaki zuwa gidan nan mu muka raineshi tun yana )ƒarami muke tare yana da kyan hali yana da ha)ƒuri mun sanshi mun san waye shi kefa wa muka taó„a gani naki? amman har muka ÷„auki ado muka aura maki ke har kina da bakin )ƒorafi koda yake tsintacciyar mage bata mage kije habiba mun gode da tukwici amman ki sani kosu übaüban masu ku÷„in

Please Login or Register in order to submit comment