Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace “wlh, wlh tunda nake arayuwana bantaba fasikanci ba, inada cikin 6months ina laulayi sosai aka kaini hospital akamin gwaje gwaje the next thing inada HIV, aka gwada Mijina baida shi, kishiyata ma baidashi babu wanda ya yarda da magana ta, Mijina ya koreni, yamin koran kare, nakoma garinmu dayake dagani sai yayana iyayenmu suka haifa shima ya koreni wai bazan jamai abun kunya ba yana babban mutun a kauye karnazo naraba ma kauyensu kanjamau, haka nai garari aduniya da ciki ajikina” Tasakeyin shiruuu tana kallon bowl na fruits din tace “har yau har yau bansan tayaya nakamu da HIV ba Riyad, haryau bansani ba” saikawai tafashe da kuka dayasa idanun Riyad sukai ja yasauke kanshi kasa Mama tabashi tausayi and wlh he believed her cus you can see honestly a maganan ta, her body language, maida bowl din tayi ta ijiye tace “cikin garari na haifi Rashida, komi nawa saida na saida just to sustained bata madara dan ban bata nono ba haka likitoci suka gayamin, ina zuwa clinic lokacin da karfina nafara aikace aikace ina goyata ahaka nasata school ta taso tanada ilimi har yar baiwa ake kiranta lokacin, cikin wahala sosai Rashida ta tashi, ba gatan uba ba gatan yan uwa, just ni kadai takedashi, tun batasan menene HIV be sabida yanda jama’an unguwa ke constantly singing dinshi akanta tazo tasan menene shi, tana wajajen JSS1 karfina yasoma gasawa as small as that girl sai ita tasoma zuwa gidajen danake aikatau tanayi amadadina nina zauna agida sabida rashin lafiya tundaga lokacin kawowa yau Rashida dakake gani itace ci na, sha na, suturata, wajen zamana, magunguna na, kudin makarantan ta da komi, anywhere da zata samu aiki tayi she wants to go sabida batason taje taroki kowa yamana abu, ko an kawo mana taimako bata amsa, she’s 23 but she works like a 45yrs old man” Mama tai shiru tasa hannu ta share fuskanta chan tace “Riyad I’ve become a burden arayuwan y’ata, I’ve become a curse in her life, I believe idan na mutu she will enjoy life better….” “Mama!” Riyad yakirata da sauri, fashewa dawani irin kuka Mama tayi takalli Riyad tana bubbuga zuciyanta ta saman riga tace “I am hurt sabida I have the best daughter a duniya dabana iyama komi kawai nasata a wahala ne, I am selfish Riyad dan dana haifeta dazan iya kaita gidan marayu amman nace nizan raineta ta taso suffering, yara yammata irin ta suna gidan iyayensu akillace nawa na garari aduniya from morning to night bata airport, bata shagon abinci, bata hotel tana shara da wanke wanke da wanke bayi just to make ends meet, so I am selfish Riyad” Mama tafara sheshekan kuka da kawai kasan matan nan ta tara abu dayawa azuciyanta ne tace “na zaman ma Rashida alakakai arayuwa, na zaman mata annoba, sabida ni kullum aiki take, kowace yar budurwa na gidan iyayenta na jin dadi iya yen na nemo abinci su bata taci ni tawa ke gararin duniya ta nemo tabani naci, I’ve burden my poor daughter, I don’t deserve to be her Mother wlh I do not!!” Tashi Riyad yayi ahankali yazauna bakin gadon dan kukan da Mama take is getting too much, calmly yace “Mama don’t say that, you are wrong Mama!” Ahankali yace “kinsan yanda yarki ke sonki kuwa?” Saikuma yasa hannu a aljihunshi ya ciro handky yamika mata yace “goge fuskanki Mama nabaki labari” da kyar Mama tasa hannu ta karba ta share fuskanta tass takalli Riyad da jajayen idanunta, dan murmushi yayi just to calm her down but jiyake kaman yamata kuka shima yace “Mama all abubuwan dakike tunani akan yarki is totally wrong cus I see complete opposite of abinda kika fada” dan shiru yayi kaman mai tunani chan yace “all I see a idanun yarki is you are her motivation, her inspiration, her strength, her confident, Mama kece dalilin dayasa yarka is strong! Fearless and resilient, bold, I witness how she fought with her soul sabida ke Mama!” Dan murmushi Mama tayi ganin haka yasa Riyad yace “Mama ke kinga yanda tayi ne ai harni namiji saida na tsorata kartazo ta hada dani” daidai lokacin Mama ta kwashe da dariya yanda yayi maganan was sooo funny, ganin tai dariya yasa cikedason kwantar mata da hankali yace “Mama karki taba tunanin ke burden ce arayuwan ta ko curse all I see is kece the whole entire reason na existence nata, Mama yarki na sonki fiyeda tunaninki and duk yaran dake son iyayenshi bata taba daukansu koya kallesu a matsayin wahala kowani abu trust me Mama” murmushi Mama tayi tana kallonshi har cikin ranta taji sanyi da maganganunshi yace “idan you want her to keep being her ki warke kiji sauki sabida hankalinta ya kwanta Mama inba hakaba rashin lafiyanki will shatter her tiny little heart I’m sure ko’ina take yanzu hankalinta rabi da kwata na kanki she might not concentrate ko a school right”? Gyadamai kai Mama tayi ahankali saikuma chan tace “nagode Riyad, you made me feel good” murmushi yamata yace “kici abincin ko zakisha yoghurt”? Gyadamai kai Mama tayi freely kaman ta sanshi da dadewa kawai saiya sauka daga gadon yabude ledan daya kawo yaciro komi yakawo ajuwa dates, ruwan Zamzam babban gora dakuma yoghurt, cup ya dauka na tea da aka kawoma Mama yaje ya zubar Mama sai binshi da kallo take ta natsu da yaron kaman tasanshi da chan, yataho da cup din ya tsiyaya mata yoghurt din aciki yabata karba tayi ahankali tace “bani dabinon” dasauri yabude daya yabata ta karba yadawo ya zauna tashiga sha tanacin dabinon wlh haka ya zauna da ita sai hira suke kaman sun san juna har Dr yashigo yadubata yadan shiga hiran shima na 5min kafin yawuce yatafi wajajen zuhur yafito yatafi masallaci ana idarwa yadawo yazauna Mama tace “bakaci komi ba” cikinshi yataba yace “kuma yunwa nakeji sosai Mama tea kawai nasha dazan fito” dasauri Mama tace “tashi kaje gida kaci abinci dan Allah” zaiyi magana aka bude kofan dakin da sallama Rashida ce tana sanye dawani material ja dogon riga ne har kasa ta yafa gyale baki kayan sun mata kyau sosai ta goya jakan school abaya da pink crocs din nan akafanta sai wayanta dake hannunta tana gumi a goshi dan da kafa tazo gashin gaban kanta duk sun kwanta, ko kadan batasan zata ganshi ba ganinshi yasa ta hade rai sai kawai ta shigo ta ijiye jakanta kan kujera tazo ta gefenshi takai hannunta da sauri ta taba goshin Mama tace “Mama ya jikin meke miki ciwo yanzu”? Dauke kanshi yayi daga kallonta Mama tace “lafiya na kalau” da idanu ta nuna mata Riyad hakan yasa ba yabo ba fallasa tace “sannu” wayanshi yaciro yashiga dannawa Mama tamata dakuwa da hannu hakan yasa ahankali tace “ina yini” shiru yayi chan yace “fyn” sai shegen jiji dakai sabida yaga yanada hotel halama na babanshine ba nashi ba tafadi aranta, maida wayan yayi a aljihu yamike tsaye yace “Mama bari naje”dasauri Mama tace “nagode nagode Riyad Allah maka Albarka nagode kaji saika dawo agida Mama” “zasuji” yayi maganan yana juyawa yawuce yafita wucewa wajen wardrobe na dakin Rashida tayi taciro kudin tarike a hannu tace “ina zuwa Mama” kafin Mama takirata harta bude kofa tafita daga dakin dagudu tabishi abaya ita bama tasan sunanshi ba hakan yasa ta kasa kiranshi gashi wayanshi na kunne har parking space yabude mota ya shiga mota yana kokarin tadawa tai knocking glass din hakan yasa yasauke glass din kasa ya zubamata mayun idanunshi haka nan taji gabanta yafadi kawai saitaji muryanta ya makale, dan gyaran murya tayi kadan duk yana kallonta sannan tadago hannunta dake dauke da kudin ta mikamai yabi kudin da kallo da aka daure da lobari sannan yajaye idanunshi dagakan kudin yazuba mata manyan idanunshi still baice komiba aranta tace “amman anyi dan wulakanci anan” saikuma ta daure ganin kallon kudin me yake mata tace “150k ne nan, sauran kudin daka kashe I will pay you back small small” dauke kanshi yayi daga kallonta ya kunna motan kaman wanda akace dole yayi magana yace “keep your money ban bukatanshi” jitayi ranta yafara tafarfasa sabida yanda yayi maganan a wulakance ta kalleshi tace “nikuma ban bukatar taimakon ka ko angayamaka i need your help to take care of my mother ne”? Da kokarin yin reverse yake but jin maganan ta yasa ya dan dakata yakalleta yace “you need all the help Rashidahhh!” Faduwa gabanta yayi yanda yakira sunanta saikuma amsan daya maida mata yadawo mata wani irin sparking taji tanayi zatai magana taga yayi reverse abinshi yana kallonta yana saka wani bakin glass a idanu sannan yajuyar da kan motan yafice abinshi kaman ta kurma ihu takeji.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣6️⃣


WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?🤭 TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM😒

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA👙💃 SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU🔥
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!!

https://chat.whatsapp.com/KGCjEvBSvUk3TY9ZHC2iWv
Rashida tadade awajen tsaye ranta na kunan wulakancin daya mata sannan takoma ciki Mama tace “ina kikaje”? Kudinsu ta nunama Mama tace “naje rage kudin daya kashe mana ne amman yaki kulani” yanda take maganan kasan ranta abace yake Mama bata cemata komiba idan sabone tasaba da halin Rashidan nan na batason ataimakesu, itafa kawai bataso ne sabida gori da wani abu dazaije yadawo.
Har dare duba Mama ake akai akai ana zuwa auna BP da sai sauka yake ahankali ahankali, kawai Mama is at stage da batason damuwa da wani abu dazai tsoratata ko tadamata da hankali ko kadan, tare suka sauko sukai isha’i suna idarwa tazare hijabinta ta ijiye nan kan dadduman yanda kanta kemata nauyi sabida jiya batai bacci ba jiya batasan lokacin data wuce tahau kan gadon ta shige cikin chan bango danta barma Mama dake azkar space nata, taja bargo ta rufa ko 1min bata karaba sai bacci tafara jan munshari juyowa Mama tayi dagakan dadduma ta kalleta sai kawai ta cigaba da jan charbinta tana zikiri, knocking akayi tareda budo kofan Mama tace “bismillah” ahankali ya shigo rikeda basket na kayan abinci wannan karan yana sanye da jean da riga dasukamai kyau, dasauri Mama tace “Riyad kaine sannu da zuwa” zata yunkura dasauri yace “No Mama karki tashi” yataho inda take ya duka basket din ya ijiye yace “abinci nakawo miki Mama na gida, nasan abincin asibiti ba dadi” murmushi Mama tayi tace “sannu da dawainiya Riyad, sannu Allah saka da alkhairi, ni bandama bakin maka godiya again” dan satan kallon Rashida yayi daya hango a gado tarufa da bargon gadon sabida AC amman kana ganin fuskanta karaf a kan idon Mama dauke kai yayi dasauri daga kallonta yamike tsaye yace “Mama bari naje” dasauri Mama tace “nagode Riyad saida safe ayi tuki ahankali” “Toh Mama” yafadi yajuya hakanan yasami kanshi da sake kallonta yana tafiya harsaida ya bude kofa sannan yajuyar da kanshi ya kalli kofan yafice Mama tadanyi murmushi kadan tareda bude kulan, she just feel wani irin strong trust for Riyad connection that she feels towards the boy yawuce misali, bude kulan tayi taga tuwo da miyan kuka ga man shanu da yaji a gefe da namomi sai kuma 3rd kulan pepper soup ne, shiru tayi tana kallon abincin tana tuna rayuwan datayi abaya ire iren abincin nan sune cimarta dan abincin da Baban Rashida yafici kenan, he always complements abincinta especially pepper soup yace baitabacin pepper soup mai dadin nataba, spoon tadauka ta debo naman takai baki wato duk kalan dadin rayuwa da mulkin dakake ciki idan Allah yaso kwacewa it takes seconds yayi hakan, alokacin bata taba sanin zatai rayuwan da abinci zai gagaresu ba! Ijiyan zuciya ta sauke sai kawai ta ture tunanin kafin kanta yafara ciwo.

Mota Riyad yawuce da Munir keciki yana jiranshi yabude gaba yashiga Munir yatada mota yace “hope she’s feeling better tunda you don’t want me to go with you” yatsine fuska yayi yace “thanks for the food daka karbomin daga wajen Ammi”baicemai komiba suka wuce gida, ta side nashi suka shiga as usual, parking Munir yayi yawuce yafita dan yaje side nasu shikuma yawuce flat dinshi, zaune yaga Mom afalo tana ganinshi ta taso da saurinta tazo wajen kawai ta rungumeshi saikuma ta dago tahau taba fuskanshi tace “you have not been eating Son, look at you, duk ka rame” ahankali yace “I’m fine Mom” waje yasamu ya zauna Mom ma tazauna tace “kayakuri kayafema Haleematu is not her fault banson kayi fushi da ita over petty mistake, she’s just 25 yanzu so kagani she’s still a small girl, kishi take batason ka kula mata which nayi supporting hakan” kaman bazaiyi magana ha saikuma yace “Mom she needs to learn to respect my privacy, tadena bincikamin kaya and tadena…..” yadanyi shiru Mom tace “tadena me?” Baki yabude saikuma yayi shiru sai chan kuma yace “tadena sharing my private affairs with my Mom” dakuwa Mom tamai tace “she shared private affairs naka dani da duniya tai sharing? Zanje nagayama duniya baka iya kwanciya da matanka kullum ne”? Lumshe idanu yayi sai kawai ya kalli gefe duk Mom na kallonshi sai kawai ta mike tsaye tace “if you don’t want that then kaima do the needful, kama yarinyar nan ciki kagani, I just need heir to the king, gabaki dayan masarautan nan jira ake aga matarka ta haihu so kake ace ita juya ce? Yanzu gashi kayi fushi kabar gida 2 nema ko 3days yanzu bakuyiba, I will tell her to come now kuma wlh kamata maganan fadan nan saina sabamaka umarni na baka, tarayya nace kuyi kui bacci good night” tai maganan tawuce tana fita daga daki yabita da kallo wondering wat happened? Mom bata damunshi ada tana duk abinda yaga dama yanzu ko she dictate everything. Tashi yayi ahankali kawai yafada bayi yashiga wanka fitowa yayi ya shirya cikin pajamas yadan gaji so he just wanna sleep kwanciya yayi yana kashe wuta yana ji akai iso Sarauniya zata shigo ta telecom ana neman izininshi dan barinta danna boturin yayi alamun a barta, da saurinta Haleematu ta shigo taci gayu tasaka gold alkyabba wucewa ciki tayi da sallama ta shiga bedroom nashi dayayi sanyi sosai ga duhu hannu tamika zata kunna wutan strictly yace “karki kunnamin wuta” da sauri ta tsaya saikuma ahankali tashiga cire Alkyabban wasu arnan kayan bacci tasaka tataho ahankali ta hayo gadon kawai ta rungumeshi tana manna boobs dinta awuyanshi tace “I’m sorry Ranka shi dadi bazan kara maimaita kallan laifin dana maka ba dan Allah ka gafarce ni kaji”.



Kasa magana yayi yay shiru dago kanta tayi takai hannunta kan gefen fuskanshi ta shafa tace “amin afuwa akulani” tashiga shafa fuskanshi ahankali zuwa kirjinshi zuwa kasa daidai zata kai hannun wandonshi kawai ya jefata gadon yabita yanajan wandonshi kasa he don’t know so many things na zuciyanshi harda mara kunyan yarinyar nan he just needs natsuwa kawai ya shigeta tareda sakin ijiyan zuciya sannan yafara ita kanta takasa gane yanason sex ne bayaso ne oho shifa yafi karfin ya nemeki saidai ke kizo, kuma kikazo ya rikeki kaman mayunwaci wani zubin, saida tafara kabar da hannayenshi akan boobs dinta sabida yanda suke mata shegen zafi yau dan he’s handling her very rough but yaki yau yabata wahala saida tafara tureshi amman cinta yake chan ya kankameta yafara numfashi da karfin gaske ahhhh! Uhmmmmm! Assshhhh! Ya feso ciki sannan yasaketa dasauri yatashi yawuce yafada bayi wanka yayo kawai yafito feeling calm ya kwanta sai bacci.

Wuraren 7 Mama ta tursasata dole taje gida ta shirya ta sanar da Baba Liman batada lafiya sannan ta tafi school karta kara latti bataso tabar Mama ita kadaiba amman tawuce ta tafi, yau in patient pediatric ward tayi aiki the kids loves her, she’s so gently and sweet with them har sauran yan group dinta ma were jealous hakadai tai aiki har 1 tai salla ta tafi tadawo hospital har dare Riyad baizo ba suna zaune kan dadduma Mama tace “yau Riyad shiru” tabe baki Rashida tayi tace “sai kace daman kin sanshi daga wani waje ne ni wlh bakiga yanda nakejin haushin sa ba na tsanes……” wani kallo da Mama tamata yasa ta hadiye maganan kawai ta tashi tawuce ta zauna akan kujera tahau duba log book nata tana yan karance karance, tadauki book tana karatun everything datayi takuma koya tunda bata samu taje library ba sabida Mama, anan kan kujeran tai bacci.

Yau dadi takeji za’a sallamesu Mama tace “wai bazaki school bane” dasauri tace “Mama Dr yazo ya sallame mu zan kaiki gida saina tafi ai nadauki permission a hospital” Shiru Mama tamata wajajen 9 Dr yazo yakalli Mama dayaga har hijabi da kaya ta chanza sun gama arranging komi yace “Mama yanzu kin gaji damu zaki tafi ki barni”? Dan dariya Mama tayi tace “ai asibiti ba abun so bane likita dan haka zan tafi in barka fa” dariya yayi sosai yaduduba Mama duk Rashida na kallon abinda yake da manyan idanunta kaman za’a Mamanta wani mugunta yace “Alhamdulillah Mama BP ki yasauko Mama, dan Allah ki rage tunani kinji” yajuyo ya kalli Rashida yace “makesure baki barin Maman ki na yawan tunani, da shiga damuwa da stress da tashin hankali none of abinda na lissafo is good for her, she needs to be happy all the time, Mama take your drugs akai akai kinji Mama” gyadamai kai tayi sannan yabama Rashida takardan sallama yaced “you can go now, mun sallameta everything has been cleared by Riyad, ga magungunan ta nan bari namiki bayanin yanda zatasha” yashiga yima Rashida bayani gyadamai kai tayi tace “thank you” murmushi yayi yace “Mama yarki kaman Balarabiya akwai wani akasa ne idan babu kowa ina kam…..” kasa karasa maganan yayi sabida turo kofan da akayi babu ko knocking duk suka juyo Riyad ne, yasaka wani ash color shadda mai haske yana wani irin kamshi mai dadi dake banbanta shi da mutane da dama, dasauri Rashida tadauke kai daga kallonshi mugun haushinsa takeji, takalli Mama tace “Mama tunda na hada komi bari naje na nemo mana keke napep” kafin Mama tabata amsa ma tajuya ko kallon Riyad batayiba tabi ta gefenshi tafice, Dr yace “ahh Riyad kaine barka da zuwa” adikile yace “yauwa” dan kallonshi Mama tayi bata tabajin irin muryan nan tattare dashi ba, kin kallon Dr yayi yawuce wajen Mama yace “Mama ina kwana nazo nakaiki gida” yakalli kayan dasuka hahhada yaduka ya kwasa duka da kulolin yafice Dr yabishi da kallon Mamaki, aranshi yace “who are this people to Riyad cus this is just more than help akwai wani abu akasa, look at the way he’s serving them” saikuma yakalli Mama yace “Mama Allah kiyaye hanya” yawuce yafita shima, shiru Mama tayi kaman mai tunanin wani abu sai chan tai murmusa kawai, shigowa yayi yazo har wajen gadon yace “Mama can you walk? Ko in dauko kujera”? Dan murmushi tayi tace “haba zan iya tafiya Riyad” saukowa tayi daga gadon ahankali tafara tafiya yana kaffa kaffa da ita dudda bawai riketa yayi ba Mama ta rame sosai kaman iska zai kadata tafadi sunyi tafiya sun fito cikeda kulawa yace “zaki huta Mama?” Wlh har cikin zuciyanta tajejin Riyad yanzu, he’s caring and just too protective da sauri tace “a’a bangajiba da karfina fa muje kagani” murmushi yayi suka fito har wajen mota baya yabude mata dayake jeep ne sai alokacin ya taimaka mata ta shiga ta hanyar dan dukawa ya nuna mata shoulder shi yace “dafani ki shiga” kallon shaddan jikinshi kalkal Mama tayi saikuma ta kalli hannunta dudda bawai datti bane a hannunta amman saitace “kai haba karna bata maka kaya” ahankali yakai hannunshi yakama nata yadaura akan shouldershi yana rage tsayi yace “Mama kibata duk albarkanki ne” ahankali Mama tai murmushi kafin ta dafashi da kyau ta daga kafanta ta taka step din ta shiga motar yana kallonta yace “are you comfortable Mama” gyadamai kai tayi tace “yes Riyad thank you” daidai lokacin Rashida na shigowa hospital din tana cikin wani empty keke napep ta hangosu, azuciye ta sauko ta taho wajen daidai yajuyo, chak ya tsaya yayi folding hannunshi a kirji tundaga kan kafafunta yake kallo dake cikin wani bakin flat shoe daya gama mutuwa but dudda haka kafanta ya haska flat shoe din, zuwa skirt dake jikinta na atampa da pink hijabin data saka mai hula ya tasya mata a guiwa, tana zuwa ta tsaya agabanshi cikeda masifa tace “bakai zaka kaimu gida ba nariga na kira keke” wani banzan kallon raini yamata yace “then saikije ki sallameshi” yanda yamata maganan kaman ta kurma ihu mutumin nan dan bala’in rainin wayo ne sabida yaga yanada kudi da hotel shine zai dinga ma mutane magana yanda yaga dama, wai ina ruwanshi dasu? Cikin fushi tace “nace maka kafito mini da Mamana daga motan ka, wayasani ma ko dan yankan kaine kai tunda sai shegemana kake” wani kallo yamata sai kawai yawuce yabude mazaunin direba ya shiga ya zauna itakuma ta shiga kiciniyan bude kofan back sit, da hannu Riyad yakira mai keken da sauri ya sauko yazo wajen yace “gani yallabai” kudi dayawa yazaro daga aljihu ya mikamai yace “gashi kaje” karba yayi yahau godiya Mama tai murmushi ciki ciki dan duk tana kallon draman tai kaman batasan sunayi ba making sick and tired face, danna glass na window tayi takalli Rashida dake tsaye tana kallon Riyad kaman zata iya fada dashi akace tayi, Mama tace “shigo muje kina batama Riyad lokaci zaije aiki fa Rashida” kallon Mama tayi har idanunta sunyi ja akufule tace “kuje ni bazan shiga motan ba” Mama na kallonta tace “zan saba miki fa wlh, zoki shiga mota muwuce” kallon Mama tayi bataso ta batama Mama rai yasa ta danne zuciyanta da kyar ta zagayo harta bude kofan baya Mama tace “tunda ga direba kin samu ko dole ki shigo baya” wani sweet smile Riyad yasaki ya gyara fuskanshi da sauri yana kallon waje kaman baisan anayi ba, kaman tayi ihu Rashida ta maida kofan tarufe takoma gaba tabude kofan ahankali tadan kalleshi ganin waje yake kallo abinshi yasa da kyar tashiga ta zauna ta jawo kofan tarufe tana harare harare, murmushi yayi yatada yajuyo yadan kallo Mama da tausassan murya yace “Mama are you comfortable? Natada motan” wani irin murmushin dadi Mama tasaki tace “I’m comfortable d’ana muje” wani irin zafi Rashida taji aranta yanda Mama takira Riyad danta kawai saita ciro wayanta ta manna earpiece tasa a kunne, tada motan Riyad yayi suka tafi baya wani gudu sosai, Mama sai hira takemai kaman tasanshi hakan yakara tunzura Rashida dudda batajin mesuke fadi but tana ganin bakin Mama na motsi, har anguwansu hira suke sai kallon motan ake a kofar gidansu yayi parking ya bude kofa ya sauko yabude baya Mama ta sauko ahankali yabude booth ya kwaso bags nasu Mama tace “key na bakin jakan” takai hannu tasa blavk jakan aljihun taciromai tabashi yana sane yasan bata iya bude kofan motanshi ba ya shareta shiga da Mama ciki yayi sai kallon gidansu yake koina a gyare tsaf zaunawa Mama tayi yace “bari naje Mama Allah kara sauki” Mama tace “nagode nagode Allah maka Albarka, wai ina Rashida ne hala ta wuce wani waje” baice komiba yawuce Mama tabishi dagodiya dayake motan tinted ne baya iya ganota but yaga yanda motan ke motsin ana bubbugata yayi kaman bai saniba yawuce yabude kofa yashiga ya zauna batare daya kalleta ba yace “wat are you still doing in my car”? Akufule tace “inba dole ba mema zai kawoni cikin your so called car”? Still yaki kallonta yace “get out!” Kaman yana magana dawata dabba kirjinta tafarfasa yake tace “ka budemin kaga idan nakara wani numfashi a motan naka” dan kallonta yayi strictly yace “who are you to make Riyad work for you”? Mamaki ne yakashe Rashida irin what exactly guy din nan thinks of himself ne, tadai daure ta danne zuciyanta da kyar tace “to ai ban iya bude kofan bane ni” dan juyowa yayi

Please Login or Register in order to submit comment