Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cut ma su kyan gaske ga wata hular sanyi da ta ƙara ma sa kyau kai tsaye asibiti ya sa drive ya nufi da shi
Su Mamy sun yi matiƙar mamakin ganinsa dan su ba su kirasa ba Amma mai ya kawosa da sasafen nan haka da sauri ya nufi Abba ya rungumesa sai da ya rungumi Abba sannan kuka ya ƙwace ma sa mai zafi "Abba ina labiba Abba Please karku ce min wanni abu ya faru da ita dan Allah" "kwantar da hankalin ka Ayan ta nan qlau yanzu ka je gida ka wuta ka ga zuwan ka kenan" "no Abba ba zan iya ba" murmushi Abba ya yi kawai ya ƙyalesa dan ya san halin Ayan tin labiba na ƙarama idan ba ta da lafiya to fa tare ake jinyar su shiyasa ya ƙyale shi gudun kar wa ta matsala ta faru



Sai da labiba ta yi kwana biyu a asibiti Sannan a ka salame su jikinta ya yi kyau sosai iya kacin ta da Ayan kuma sai dai kallo babu ba kin rashin kunya labiba duk ta sauya kamar ba ita ba har mamaki su ke yi yan da in Ayan ya yi ma ta magana ta ke ba shi amsa Ayan har yanzu bai dai na neman yarinya nan ba shi dai bai santa ba amma tin su na Uk da LABIBA ta ke kiransa shin me ya yi mata ne haka.

Kwance na ke a cinyar Mamy ta na ba ni labarin wani na yi kuka wani na yi dariya dan har ga Allah ban son na aikata ba "ki dai na kuka kin ji daughter ko a da sai da na shiga damuwa na san dai haka kurin ba zaki tsani yayanki ba" "amma ai Mamy ke da kanki ki ka ce kunji haushina da, kuma fa Abbana har dukana ya yi kema fa kin mareni ya Sauban shima ya tsaneni" ina gamar faɗar haka na fara wanni kuka! mai cin rai idan na tuna da wannan abun ina jin baƙin ciki matiƙa am "sorry daughter ba zan ƙara ba kinji" Mamy ta faɗa ta na rungumeni Abbane ya shigo cikin falon shi da Uncle da ya Sauban ina ganin su na rufe idona dan idan na tina abun da su kamin ina jin haushin su sosai "baby Uncle" "Na'am Uncle Ina yini" "lafiya ya jikin?" "da sauƙi" "little sister ya jikin na ki?" ya Sauban ya tambaye ni ko kallon sa ban ba bare ya sa ran zan ba shi amsa gani na yi ya zo dai dai in da na ke ya tsuguna "am sorry little sister ki yi haƙuri kinji na san na miki laifi ki yi haƙuri dan Allah Please" Allah sarki ɗan uwa ban son San da na rungume sa ba ina kuka shafa baya na ya din ga yi har na yi shiru

Abba ne ya yi gyaran murya "Mamana na san ni ma haushina ki keji ko ban yi haka dan ki shiga baƙin ciki ba sai kawai dan na nu na miki abun da ki ke ba dai dai ba ne ba a kullum in na kalli hannun da na da ke ki da shi ina mutuƙara jin baƙin ciki Please ki ya femin Mamana" rungema Abbana na yi ina kuka "ni Abba ban ga laifin ka ba kawai idan na tina yan da kuka kasa min uzuri ne da kuma yan da duk kuka juyan baya Alokacin da na ke buƙatar ku Uncle da Aunty Ruƙayya su ka ɗai ne su ka jani a jiki a wannan lokaci tabbas hakan na sani kuka sosai" "am sorry ba zan ƙara ba kin ji Mamana" ɗaga ma sa kai na yi alamar to ina kuka uncle ne ya ce "to kukan ya isa haka babyn Uncle ko so ki ke sai kin jawa kanki wa ta matsalar Please ki yi shiru kin ji" murmushi na yi ina kallon sa Allah sarki Uncle ɗina mai sona rungume sa na yi ina "Thank you Uncle Ina godiya da kulawaraka a gareni"

Muna zaune ana hira ya Farhan ya shigo shi da Yusra haka ya din ga tsokanata "ni dai Allah ya Farhan ka dai na tsokanata ba na so" na faɗa ina turo baki Kamar zan yi kuka ya na yi yan da na yi ba ƙaramin dariya ya ba sa ba "ke fa daɗi na da ke akwai rigima" ya Sauban ya faɗa Yusra ce ta ce saboda fa ta ga ita ce autar mu shi ya sa ta ke haka hararar ta na yi "to da me ki ka girmani "ai dai na girma kin ko dan haka dole ki yi haƙuri" ban za na yi da ita ban ba ta amsa ba dan na tsani ta ce ta girmani dariya su ka shiga yi min gaba ɗayan su aiko na yi rau-rau Kamar zan yi kuka "a'a kar fa ku samin yarinyar kuka wallahi ko yanzu ranku ya ɓaci" Uncle ya faɗa ya na zare mu su ido "tuba mu ke uncle ba zamu sa ke ba ya Farhan ya ce "da dai ya fi muku" "ta so mutafi wani waje kin ji baby Uncle" ta shi na yi ina mu su gwalo mu ka fita


Kwana biya an jini shiru ko amin afuwa,


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KubApdx4wLUCNqjI8Xb9qF

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

A'ISHA LABIBA 🌺

LOVE AND REMONTIC

BY MEERAT UMAR 💋❤️


page, 11,12,

Sun shirya tsaf kasan cewar yau za su koma gidan su sanye ta ke cikin Black abaya ta yi rolling da mayafin ta yi kyau sosai kamar yar larabawa gefe guda kuma Ayan ne zaune cikin Black cut Abbane ya ta ra su ya na mai mu su nasiha akan zaman aure ,

Six months later,

Ayan ne zaune akan kujera da ke palon na su ya na kallon boll labiba ce ta fito cikin ƙananin kaya ma su kyau sosai zama ta yi akan cinyar Ayan ta na sakar ma sa murmushi shima murmushi ya yi ya na rungumeta tsam ajikinsa kamar ance za'a raba su "my Angel I love you love you too ta faɗa ta na ƙara shigar da kanta cikin ƙirjinsa

Kirane ya shigo cikin wayarsa ɗagawa ya yi "hlo sir mun samu yarinyar nan" "Okay karku bari ta suɓuce muku ku kamata ku kai ta gest hause ɗina" "Okay sir"

"Am ya Ayan Ina zaka je" na faɗa ina kallonsa "sorry Angle yanzu zan dawo wa in da na sa ka bincikenan ne su ka kirani wai sun ga yarinya au" "Wai har yanzu ba ka bar wannan binciken ba" shafa kanta ya yi ya na murmushi "ya za'a yi na manta da bincike Wadda ta cutar da rayuwata ta rabani da farin cikina ba zan ta ɓa mantawa ba angel har sai na hukuntata"

Tafiya ya ke ya na tinani kala kala dan shi bai ma son hukunci da zai mata ba gaba ɗaya sun rufe ma ta fuska da wanni kalar baƙin hula shiga da ita su ka yi ciki su ka ɗaureta sosai ta gala Baita saboda rinƙon da su ka ma ta gashi ba ta ganin komai bare ta iya ganin ko suwanene wa in da su ka sato ta

Ayan har ya yi ni sa labiba ta kira shi "hlo yaya Ayan please ka dawo mu tafi tare" "a'a Angle ki bari na dawo kin ji" fashewa na yi da kuka dan na san hakan ne ka ɗai zaisa ya dawo inan zaune ya shigo ta shi na yi na zura dogon hijjab mu ka tafi dan ji na yi kawai ina so na ga yarinya su na shiga cikin gidan ko dai-dai ta parking bai ba ya fito ni ma futowa na yi muka shiga ciki tare zaune ta ke a kan kujera 1sitar fuskar ta luluɓe da wani baƙin abu ya Ayan ne ya ba su Umarni su buɗe ta Ai gaba ɗaya jina yi numfashina ya tsaya cak ga wani uban gume da ke tsatsa fomin shin anya da gaske ita idona ke gano min ko dai gizo ya kemin ya Allah na furta afili ƙasana yi zan faɗi da sauri ya Ayan ya riƙon Alokacin kuma na daɗe da sumawa ji jiga ni ya din ga yi " Angel wek up" ni dai ban amsa mai ba ruwa mai sanyi aka miƙo ma sa ya zuba min wani dogon numfashi na ja ina kallon su ɗaya ba yan ɗaya dan gaba ɗaya tinanina ya tsaya chak tuno abun da ya farune ya sa na yi saurin ta shi ina ƙara waigen gun da na ganta


Da sauri na ta shi zan nufi guri riƙoni ya Ayan ya yi ya na girgiza min kai "ki bari na kirawo su Abba su zo kin ji" "no ya Ayan ka ce min ba ita ba ce ka gaya min mafarki na ke na san ba zata taɓa cutar da rayuwata ba ruƙo hannunsa na yi na haɗa da na wa ina kuka bai hanani kuka ba dan shima gaba ɗaya ya shiga al ajabin abun anya ma su bincike nan ba su yi kuskure ba da fe kansa ya yi wan da ya ke sara ma sa ga tinanin da ya da masa ga kukan Angel shin yanzu shi da wane zaiji "ya Allah ka kawo min ɗauki" ya faɗa ya na ƙara rungumeta a jikinsa kamar wan da aka tsikara kuma ya ɗako wayan sa daling ɗin wayar Abba ya yi ɗaya ɓan garan Abbane ya yi salama bai ba ko amsa salamar ba ma ya ce "Abba Please kuzo gida dan Allah kutawo ku duka" "wani abun ne ya faru son "Abba kawai ku tawo" ya faɗa ya na kashe wayar kiran security ɗin ya yi ku sa ta a mota muje cen gidan babu mu su kuwa su ka ɗauke ta su ka sata cikin motar ɗaukar labiba shima ya yi su ka fita


Gaba ɗaya hankalin Abba ya ta shi jin yadda Ayan ya kira su ba su ɓata lokaci ba su ka ɗau hanyar gidan Ayan su na shiga su ka sa mesu a harabar gidan da alama su ma da ga wan guri su ka dawo Momy ta faɗa ta na kallon Mamy30 minute later

Gaba ɗaya kowa ya yi shiru su Ayan ne ya ba da umarnin a ɗauko ma sa yarinya ɗakota a kayi kuma har lokacin ba ta tashi da ga suman da ta yiba saboda abun da su ka shaƙa ma ta ruwa security ya ɗauko mai sanyi ya watsa ma ta wata ajiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi dai dai ta ɗago idon ta ya sauka a kan na labiba "labiba mai ya sa kuka ɗakoni mai na yi muku da ma ke kika tura su ka satoni?" labiba da ta zama mutum mutumi agun ko magana ta gagareta sai dai kallo da ido Yusra ce ta dubeta aikam ta tashi ta na nuna ta "Zarah Zarah" ta dinga Nana tawa

Shin wai nikam wace zara su ke nifi haka ne?

Tashi na yi kamar wadda aka tsikar na nufi in da zara ke zaune shaƙota na yi dan na tabbatar wa da kai na ita ce wanni ihu ta yi ta na jan hannuna amma hakan bai sa na ƙayaleta ba Daddy ne ya zo gurin ya ruƙeni girgiza ma sa kai na yi alamun ya barni "No Mamana ki sa keta ki bari a yi bincike" "Daddy Zara ce wannan da gaske zara itace ta min haka" na faɗa ina fashewa da kuka mai cin rai dan tabbas a yanzu na tabbatar da cewa zarah ce wannan ba kowa ba Daddy ne ya du be ta ya afara magana "tabbas kin ba mu mamaki zara ba mu taɓa tunani zaki cutar da labiba ba yan da kuka shaƙu"

Zarah wata dariya ta ƙyale ƙyale da ita jin an ganeta tabbas da ma tasan wannan ranar za ta zo ta san dole akwai ranar da asirin ta zai tonu to amma ko menene ta shiryawa wannan ranar wata tsawa Ayan ya daka mata wadda ta sa yan hanjin ta kaɗawa "ke kin ga saanin wasanki anan" ya faɗa ya na zare mata ido duk da ta ji tsoro amma haka baisa ta karaya ba

"Ni fa ku sani dama chan ban shiga rayuwar labiba ba sai don na samu abun da na ke so kuma tabbas na ci nasara tun da na samu "Ayan idan ba ka manta ba shakara biyar baya ka taɓa haɗuwa da wata yarinya a Airport harta nuna ta na sonka amma ka dunga wulaƙanta ta to ni ce nan na samu Number na kiraka ka dunga min wulaƙanci wannan dalilin ya sa na yi Alƙawarin sai na rusa rayuwar ka na yi bincike a kanka na gane babu wata wadda a kake so sai yar uwarka labiba to ta haka na samu na shiga school ɗin su kuma na shiga jikinta tun ba ta yarda da ni ba har ya zama ba ta da wata ƙawa sai ni kuma na zamanto Aminiyarta da haka har na bata abun da ta sha wan da ta ji ta tsaneka kuma ba ta sonka ko kaɗan na dunga nuna mata abun da ta ke bai dace ba afili amma azuciyata ina matukar jin daɗin hakan kuka sosai na fashe da shi jin abun da Zarah ta ke faɗa


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KubApdx4wLUCNqjI8Xb9qF


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️


A'ISHA LABIBA 🌺

LOVE AND REMONTIC

BY MEERAT UMAR






page 13,14,

*laifin daɗi ƙarewa*

Bayan ta gama ba su labari Daddy ya yi mata nasiha sosai tin Zarah na jin ba ta damu ba akan abun da ta faɗa har ta fara kuka da na sani ta roƙi yafiya labiba Allah sarki dama ance kowa da kalar ta sa zuciyar ta sowa na yi na rungumeta ina kuka na yafe miki Zarah kuma ina Sha Allah ba zan ruƙeki ba dama Allah ya ƙadara hakan zai faru acikin Rayuwar mu rungumeta Zarah ta yi itama ta na kuka nan dai Daddy da Abba su ka ba da umarni akan Ayan ya sake ta kar ya ce zaimata wani abu aiko haka akayi ayan ya ƙyale ta ,

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Ayan da labiba soyayya mai ƙarfi ta ƙara shiga tsakanin su dan ko officer ya fita to suna tare a waya baya son yin ni sa da ita haka ma itama ba ta son ni sa da shi

Shiri ake sosai na auran Sauban da Yusra Zarah da Farhan wan da bayan wannan abum soyayya mai tsanani ta shiga tsakaninsu ranar yini biki zaune na ke ina shan mangoro dan yanzu ba ni da abinci da ya wuce mangoro da agwaluma Yusra ce ta fito ta na mun tsiya "a'a maman biyu anan ana sana'ar da aka saba kenan" ban za na yi da ita dan na san tsokanata ta ke ya Ayan ne ya shigo cikin ɗakin aiko na fashe da kuka har da buga ƙafa da sauri ya ƙaraso in da na ke "Angle lafiya mai aka miki?" Ina shasheƙar kuka na ce "ba Yusra ba ce tin ɗazu ta ke tsokana ta wai mai ƙaton ciki" murmushi ya yi dan ya san rigima ce kawai haɗe rai ya yi ya kalli Yusra "ke ba fa na san rashin mutunci zaki ta sata gaba ki na tsokanar ta" "Allah ya Ayan ƙarya ta ke min" jin ta ce haka na ƙara fashewa da kuka da ƙyar ya Ayan ya lallashe ni na yi shiru


Magriba na yi aka kai amare bayan mun dawo gida wanka muka yi muka kwanta dan na gaji sosai cikin dare na ji ya ayan ya na shafani na san mai ya ke nufi hakan ya sa na ƙara takurawa dan ba zan iya ba yan da na gajinan ko tausayi na ma ba yaji

Five months later,

Zaune na ke ina acikin ɗakina gashi ya Ayan bayanan wani irin ciwan mara ne ya ta son min mai ƙarfi da ciwo baya dan danan na fita gayyacina ina fitar da wani ni shi wayata na jannyo daƙyar na iya gano Number ya Ayan na kirashi "hlo Angle" "please kazo gida zan mutu"na faɗa ina fashewa da kukan azaba five minutes sai ga shi nan ya shigo Alokacin ba na ganin komai da sauri ya ɗaukeni ya kai ni cikin mota gudu ya ke sosai har mu ka isa hospital nan likitan ya ce ya Ayan kar ya shiga Saboda ganin yana yin sa haka ya zauna ya na ta faman jira kiran su Abba ya yi ya faɗa mu su
Sai kusan ƙarfe ɗaya na dare Sannan a samu na sara Masha twins ne maza duka masu matuƙar kama da Daddyn su ai ya Ayan na jin kuka jarirai ya faɗa cikin ɗakin bai da mu da likitocin da ke wajan ba ya rungume ni ya na kukan murna "sir congratulations madam ta samu twins" murmushi ya yi na murna ya na karbar yaran da ga hannun Dr tan

Sai da mu ka kwana biyu a hospital sanan aka salamamu Ranar suna yara su ka ci sunan Daddy da Abbana Muhammad da Ahmad ana ce mu su furkan da furzan


3years later,

Gudu su ke ina bunsu "wllh idan ba ku tsaya ba sai na saɓa muku haba kumai da mutum kamar wani wa-wa ya yi ta gudu ya na bun ku" murmushi su ka yi ya Ayan ne ya shigo cikin falon ya na kallona ganin yan da na ke bin su abun ba karamin dariya ya ba sa ba haka su ka ta sani gaba shi da ya'yansa su na min dariya haɗe rai na yi na shige bedroom abuna kiran Nani ɗin su ya yi ta ɗauke su shikuma ya biyoni ciki ji na yi an rungumeni tabaya murmushi kawai na yi juyo da ni ya yi gaba ya na shafa gefan fuskata kafin na yi magana ya haɗe bakin mu waje ɗaya ya na kiss ɗina ai ban son san da na shiga mai da ma sa da martani ba gaba ɗaya muncika ɗakin ɗauka ta ya yi ya kai ni saman bed muka faɗawata duniyar ta daban Duniyar masoya duniyar mai cike da nishaɗi 😁




Alhamdulillah. Alhamdulillah. Alhamdulillah.

I'm so grateful to Allah (S. W. T) for giving me the another chance to finish my book I really appreciate my lover's and fans I'll not forget you in my life.

Tammat bi hamdulilah.


*Mu haɗu a Next Novel ɗina mai suna A wani Company*

*Kai da ga jin sunan littafin ka san zaayi ba daƙala acikin sa karku ba ri a ba ku labari*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment