Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ayan bai mutuba kuma ba zai mutum saboda ke ba LABIBA ƙarya ki ke ba ki isaba Wallahi sakarya mara wayyo kawai" "Haba ya Sauban ya kamata ku san ni ban yi haka dan na cutar da shiba dama Allah ya yi haka.... ai ban ƙarasa maganar ba saboda wanni mari da naji ta gefan fuskata Mamy na gani da alama kuma fitowar ta kenan ta ji abun da na ke faɗa ku ka na ke sosai " "Yanzu Saboda ya Ayan ki ka mareni yau Mamy abun da baki taɓamin ba tabbas ya yanzu na ƙarajin na tsane sa kuma ba na sonsa ba kuma zan taɓa sonsa ba na faɗa ina haurawa sama Mamy sakin baki ta yi ta na jin abun da na ke faɗa dan ita kalamai na ma sun ba ta mamaki ba ta taɓa zatan zan iya furta haka ba

Ina shi ga ɗakina na kulle tsugunawa na yi agun ina kuka mai tsuma rai Saboda da kai ya Ayan Mamy na da ke matuƙar so na ta mareni saboda da kai Yayana ya tsaneni Saboda kai ran Abbana ya ɓaci na tsaneka ya Ayan na faɗa ina tarwatsa komai na ɗaki na tsaneka ba kuma zan taɓa sonka.. Bayan su Abba sun fito da ga asubiti kai tsaye wajan liman su ka wuce shida Daddy da Uncle Jabi ya yi murnar ganinsu sosai dan tin a waya su ka gama magana babu ɓata lokaci aka ɗaura aure ya Ayan da LABIBA babu yadda su Daddy ba su yi da Abba ba akan karya yi haka amma ya ƙi dan ya ce wannan shi kaɗai ne hukunci da ya dace Amin

Wajan sallar la'asar su ka shigo gida part ɗin Abba su ka shiga turawa
ya yi a kirani har lokacin ina durƙu she ban dai na kuka ba Mamy ce ta ƙwan-ƙwaso ƙofar ina jinta na ƙi buɗewa ta yi magana har ta gaji Amma na ƙi buɗewa sai da ta ce to bari ta kirawo Abban tin da ita ba zan buɗe ma ta ba ai da sauri na sauka da ka kan bed ɗin na buɗe ma ta ƙofa "ki je part din Abban ki ya na kiranki" ta faɗa ta na wucewa abunta da salama na shiga samun su na yi su duka su na zaune gaida su na yi na samu waje a ƙasa na zauna gyarn murya Daddy ya yi ya fara magana Mamana naji duk abun da ya faru kuma ba ki kyauta ba ko babu komai ai Ayan ɗan uwanki ne ko gashinan yanzu abun da ki ka jawo sam banji daɗi ba "ka yi haƙuri Daddy dan Allah wallahi ban faɗi haka dan ya Ayan ya cutu ba "

Abbane ya dubeni "LABIBA "na ji ya kirani da ka kausar murya abun da bai taɓa yi ba "ina son ki san a yanzu Ayan ba iya ya'yan ki ba ne shiɗin miji ne a gareki dan yanzu da ga wajan liman mike an ɗaura aurenki da Ayan" ai ban son san da na ta shi tsaye ba ina ba zai yu ba wallahi ba zan taɓa Auren sa ba saboda na tsanesa ba na son.. ai shiru na yi saboda wanni gigi ta cen mari da na ji ta dama da hagu wato rashin mutunci na ki harya kai haka ko Abbana na gani idonsa jajir haka ya dunga dukana Amma baki na ya ƙi mutuwa wallahi Abba sai dai ka kai gawata amma ba zan taɓa zuwa gidan wance mutumin ba Saboda na tsanesa ƙara kai min duka ya yi da sauri Daddy ya ruƙesa haba menen haka ka ke yi ni na san haka za ta faru shiyasa na gaya maka kar ayi haka amma ka ƙiji ka ƙyaleni yaya yau sai na illata yarinyar nan jin abun da ya ce ya sa Uncle Jabi ya yi sauri ya ruƙe ni dan ya san halin yayan sa da zuciya


Part ɗin sa ya kaini wajan Aunty Ruƙayya ta na gani mu ta ta so ta na tambayar lafiya wuce ta ya yi ya zaunar da ni bai ce komai ba ya fita da ga part ɗina kuka na ƙara fashewa da shi "wallahi Aunty ba na sonsa na tsani ya Ayan dan Allah karki bari su kai ni gidansa na tsanesa Aunty" da sauri Aunty Ruƙayya ta rufemin ba ki ta na girgiza kai

"No baby Uncl karna ƙaraji kin ce kin tsani ya'yan ki kawai ki ta addu'a komai ya yi zafi maganin sa Allah"
Asibiti kuma An samu nasara sosai dan Ayan ya farfaɗo kuma jikinsa ya yi kyau sosai dan har An ba su salama kuma an haɗa masa magunguna da zai na amfani da su bayan sun dawo gida kai tsaye su part ɗin sa aka wuce da shi wanka ya yi yai sallah Mamy ce ta shigo hannunta ruƙe da tire zama ta yi ta na ba shi abunci a baki" Mamy ina LABIBA?" ya tambaye ta tanan ta ba shi amsa a taƙaice" Mamy ba dai fushi ki ke da ita ba ko" ba ta ce ma sa komai ba ta cigaba da ba shi abunci bayan ya gama ci ta kama hannunsa su ka nufi part ɗin Abba dan ya ce ya na son ganinsa ya na shiga ya samu guri ya zauna gaidasu ya yi su duka cikin sakin fuska su ka amsa suna tambayar jikin " Alhmdllh Abba jiki ya yi sauƙi" " ma sha Allah haka ake so Allah ya ƙara lafiya" Ameen ya amsa

"Dama mun kiraka ne dan mushaida maka a yanzu LABIBA ta zama matarka kuma duk lokacin da ka keso za ku tafi gidan ku" ai bai san sanda ya yi tsale ya rungume Abba ba ya na murna " nagode sosai Abba na gode Daddy na gode Uncle" haka ya din ga murna ya na godiya ga ba ɗaya sai da ya ba su tausayi ganin irin murnar da ya ke Mamy har hawaye ta yi shiru ya yi gaba ɗaya annuri da ke fuskarsa ya ɗauke. Amma Abba ita LABIBA ai ba ta sona kuma na san ba zata taɓa yarda ta zauna da ni ba dan Allah Daddy karku ma ta dole idan ba ta sona ni zan haƙura ta auri wanda ta ke so dan ta samu farin ciki na har abada

Allah sarki Ayan shin kuna ganin ya kamata Ayan ya haƙura da LABIBA kuwa koma dai ya ne naji ra ayoyin ku ta comment


Karku manta

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE


https://chat.whatsapp.com/KubApdx4wLUCNqjI8Xb9qF

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

A'ISHA LABIBA 🌺

LOVE AND REMONTIC

MALLAKI

MEERAT UMAR ❤️💞

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE
___________________________________
ina gdy da Comment ɗin ku masoya na kuma ina fata Kamar yadda mu ka fara wannan tafiya tare Allah ya sa kowa ce tafiya da ku zamu yi ina gdy masoya much love 💋❤️
____________________________________

___________________________________



Ku san kwana biyu kenan da ɗaura min aure da ya Ayan Amma bai zo in da na ke ba ni ma kuma ban nema sa ba saboda ba na ma buƙatar ganinsa gaba ɗaya na dawo part ɗin Uncle da zama Saboda a yanzu ko su Mamy ba na son gani ma dan gani na ke kamar da ma ba sa sona su ke ba ya Ayan su ke so ina kwance Yusra ta shigo ba tamin magana ba ta ja hannuna fizgewa na yi ina hararar ta " kin ga malama sakeni ko ranki ya ɓaci" "Allah sarki ni fa bani na karzo manba rataya aka bani" Yusra ta faɗa ta na kara jana sakin baki na yi ina kallonta part ɗin momy ta kai ni mu na shiga na ga wasu mata guda biyu sanye cikin boyel fari ƙal su na ganina su ka ta so ru ƙeni su kayi muka haura sama ɗakin Mom mu ka shiga gashi babu damar na tambaye su abun da za sumin toilet mu ka shiga wa ta ƙwarya ta ɗauko mai cike da wanni abu fari ƙal ta shiga wanke min jikina da shi har kaina ni dai sai naji abun kamar madara amma kuma ya na ƙanshi turare mai sanyi bayan sun gama mu ka fito a zatona mun gama ganin na yi sun sa ke ɗauko wanni abu a roba sai da su ka shafe min jikina shi gaba ɗaya kafin su fara sin cemin kalbar da ke kai na

Bayan sun gama su ka kara kai ni toilet su ka wanke ni ni dai duk na zama yar kallo sai kace wata baby aita wanke ni ba ƙaƙautawa

Ba su su ka gama mun wannan shirman ba sai kusan 4:00pm angyara min ga shina sosai ni kaina na san na yi kyau sosai to amma abun tambayar ina za su kaini su kemin wannan kwaliyar haka. wata gwon pink color su ka ɗauko min na saka aka min ɗauri da white nait da white rebom white takalmi na saka hills da white pose, ma Sha Allah ni kam na ce gaskiya LABIBA kyakayawa ce ajin ƙarshe dole ne fa Ayan ya rikice a kanta ya ga Ashwariya😁

Ɓangaran Mamy su ka kaini kama hannuna ta yi mu ka nufi part ɗin Abba ina shiga na ga su su duka har da Momy gefan su kuma ya Ayan ne zaune a ƙasa shima ciki shadda pink ta sha aiki ya yi kyau sosai zaunar dani Mamy ta yi a kusa da shi itama ta samu waje kan set ta zauna, Daddy ne ya fara magana "to Ayan ga amanar Mamana nan sai ka ruƙeta amana komai za ta maka kayi haƙuri tin da har yanzu yarinya ce qarama sanan kuma mudum naji kamata wanni abun ba zan yafe maka ka ba Ayan" " in sha Allah Daddy ba za asamu wata matsala da ga gareni ba" ai ina jin haka na ɗago na ce "ni fa Daddy ba zan bisa ba gaskiya ya je can ya samu wata Wallahi amma ba ni ba kuma ma ai ni ban ce ina sonsa ba dan haka ba zan bisa ba" Abbane ya ta so da niyar dukana Uncle Jabi ya taresa "a'a fa yaya shifa dukan babu abun da zai haifar kamata ya yi a rarashi yarinya ba a dinga dukanta ba saboda anan fa mune muka mata ba dai-dai ba'"Uncle Jabi ya faɗa dan har ga Allah bai so aka ɗaura auren ba tin da ba na so so ya yi Abari afara shawo kaina


"Ma ka ke nifi Jabi wato kana nufin na barta ta cigaba da abun da ta ke ko ya to wallahi ba ta isa ba saboda mu mu ka haifeta ba ita ta haife mu ba kuma ki sani mudun ba ki ta shi ki ka bi mijinki ba to Wallahi babu ni babu ke" Ai ina jin haka na rushe da kuka "ya Ayan ka cuce ni karabani da farin cikina karabani da iyayena to Wallahi ka sani ba zan taɓa sonka ba" Ayan hawaye ya ji suna zuba a kuncin sa shin wai ma ya yi wa LABIBA 🌺 mai ya sa ba ta sonsa ya na cikin tinani ya ji Abba ya ce" ta shi ku tafi Ayan Allah ya yi muku Albarka" Ameen ya Amsa uncle ne ya kaini har cikin mota mu ka tafi dan Abba ya ce babu wan da za su raka mu


Babban gida ne na alfarma irin gininan ne na turai ko ina glass ai muna isa na sauka na yi hanyar falo to sai dai ni ban son pin na ƙofar ba dan irin mai pin ɗinance ya na zuwa ya sa ka pin ɗin abun da ya bani mamaki sunana ne a jikin ƙofara wow Masha Allah falon ya burgeni sosai
komai na more rayuwa akwai shi haurawa sama ya yi ganin ta in da ya bi ya sa na bi ɗaya ɓan garan Masha Allah shima falon saman ya yi kyau sosai buɗe wata ƙofa na yi wanni makeken bedroom na gani wan da ya ji adon white and golding Ina zuwa na cire kayan na shiga toilet dan ɗauro alwala shima dai toilet ɗin ba karya ya haɗu sai da na fara yin wanka sannan na yi Sallah ina jin ya Ayan bayan ya dawo da ga salar magrib ya na buga min ƙofa amma na yi banza kamar ban ji sa ba haka ya ƙaraci nacin sa ya tafin

Washegari ko da na tashi ban fito ba sai kusan 1 shima Alokacin dan ya zo bakin ƙofa ne ya na cemin zai fita, ba yan tafiyar sa nafito shiga kitchen na yi na dafa ruwan zafi da indomie na ci kwasar ko mai da zan buƙata na yi na kai shi kitchen din da ke part ɗina na sama kafin ya dawo na gama komai na koma ɗaki abuna

Allah sarki Ayan ko da ya fita rasa in da za sa ya yi dole ya wuce Asibiti dan duba marasa lafiya ko hakan zai cire masa raɗaɗi abun da ya ke ji, ga dai LAbiba ta zama matarsa to amma kullum mafarkin sa ba haka yake hasaso ma sa zasu yi rayuwa ba

Kiran waya ne ya shigo da sauri ya ɗako wayar tsaki ya yi ya ɗaya "ai na yi zato ba zaka ɗaga kiran ba ango ta sheƙe da wata uwar dariya wallahi ayan in dai ina nunfashi babu wa ta mace da ta isa ta soka kuma ai gashinan kafara ganin alama ko hmm kaɗan ma kagani ta faɗa ta na kashe wayar ta

To fa mai hakan ya ke ni mai kuma wannan matar da takira Ayan ta ke ni ko wacece?


Ku yi haƙuri da wannan wallahi ba na jindaɗi kawai dai na daure ne na mu ku typing




Sannan ma su san littafin rayuwar mafarkina payment ne idan kin yi shirin biya kimin magana ta wannan Number

09165855674,

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE


https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niHhttps://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️



A'ISHA LABIBA 🌺

LOVE AND REMONTIC

FREE BOOK

MALLAKIN

MEERAT UMAR ❤️💞

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE
___________________________________
Kwana biyu anjini shiru wllh ba na jindaɗi jiki na ne shiyasa
__________________________________
Page,7 and 8


Ko da Ayan ya koma gida bai samu labiba a falon ba part ɗinsa ya wuce wanka ya yi ya shirya cikin ƙanan kaya ma su kyan gaske zama ya yi a falo ya na kallon boll
Kwance na ke ina bacci can cikin bacci na na ji ana buga min ƙofa mtsss na ja tsaki aikin banza komai zan masa da daran nan ya ke buga min ƙofa ban ta shi ba kuma ban buɗe ma sa ba dan ko zai kwana ba zan buɗe ma sa ƙofa ba

Da kansa ya gaji ya wuce Ayan koma wa ya yi ɗakin sa ya kwanta ya na mai sa ƙa abu- buwa dab-dab a ransa ba shi ya yi bacci ba sai kusan 1

Washegari da safe bayan ya yi sallah asuba ya kwanta kirane ya shigo wayarsa da sauri ya ɗaga kasan cewar kiran bada ƙasarnan ba ne ba ji ya yi ance "Mubarak Muhmmad" "yes sir" ya amsa "Dama an kiraka ne daga nan University from Uk" "Okay sir ka samu nasarar lashe jarabawarka dan haka jibi ka tawo dan cike Form ɗin" "Okay sir In Sha Allah inan tafe" ta shi ya yi ya ɗauki mukulin mota ya fita dan zuwa gida bayan sun gaisa ya ke sanar musu da Abun da aka gayamasa sun yi murna sosai Daddy ya ce "Amma da matar ka zaka ta fi ko?" Abbane ya yi saurin cewa "ba da ita zaije ba babu in da zata idan ta yi hankali ta bisa"

Badan ya so ba ya haƙura sun ma sa fatan samun nasara sosai in da ya shaida mu su gobe in Sha Allah zai wuce Legos ta cen zai tafi, bai koma gida ba sai wajan ƙarfe shida na yamma ya na shiga gidan ya gani zaune ina kallo a falo murmushi ya yi min ko ɗaga kai ban yi ba na kallesa zama ya yi ya na min magana amma ban ba sa amsa ba wuce wa ya yi ɗakin sa dariya na yi ina kallon hanyar stap ɗin dan na san abun da na aikata aiko ya na ta ka stap silɓi ya kwashe shi ya faɗi jikake jib a ƙasa dariya na tin tsire da ita dan dama na san zaayi haka ta shi ya yi ya bi ta gefe ya wuce

Wajan Ƙarfe 8:00 wanka na yi na shirya cikin kayan bacci ina zaune a falona na sama, ji na yi an buɗe ƙofar da mukuli mamaki ne ya kamani dama ya na da mukulin ɗakin nan murmushi mugunta Ayan ya yi dan yau shima ya yi Alƙawarin ba zai ƙyaleni ba ai ina ganinsa na yi ɗakina zan kulle ta ku ɗaya ya yi ya buga ƙofar ta buɗe jawoni ya yi na faɗa jikinsa turesa na yi daga jikina amma kamar dutse ko motsi bai ba zan yi magana naji ya haɗe bakin mu waje ɗaya ya kushinsa na ke ina dukansa amma hakan baisa ya fasa abun da ya ke min ba gaba ɗaya ya ɗaukeni kan beda ya ajiyeni ya na cigaba da abun da ya ke rigar jikina ya cire ai Ayan bai san san da ya chap ki boobs ɗi na ba wanni laushi ya ji ni kuma kuka na dinga yi ina roƙansa akan ya ƙyaleni amma kamar ma bai san ma na ke ba kafa bakinsa ya yi ya na shan boobs ɗina ya na matsa ɗayan da hannunsa

Wanni ihu na saki jin wanni zafi ya ratsani ai ban son san da na kai masa cizo ba ina Ayan shi tini ya lula wata duniyar ta daban bai barni ba sai kusan salar asuba Alokacin kuma tini na daɗe da suma dan azabar tamin yawa tabbas ya Ayan ya cuceni kuma ba zan taɓa ya fe ma sa ba


Safiya na farayi ya gyara ko ina ya gasata ta na ji ta na gani ya gasata bayan ya gama ya fita zuwa gida ya roƙi su Momy su bar Yusra ta koma cen da zama haka kuwa a kayi su ka tafi da Yusra ya na ajiye Yusra ya wuce wata takarda ya bata ya ce ta bawa LABIBA shi ya tafi sai Allah ya yi ma sa dawowa "amma Yaya ba zaka shiga kuyi salama ba?" "No kibari kwai ki bata takardar' da to ta amasa tamasa addu'a samun nasara ya na tafe ya na murmushi shi kaɗai Kamar wan da ya fara samun matsala "I love you A'ISHA LABIBA na" ya furta a fili


Ta na shiga ta ga babu kowa haurawa sama ta yi ta na ƙwalawa LABIBA kira ta tarar da ni kwance dan ko ta shi na ka sa yi saboda zazaɓin da ya rufeni ga ƙafafuna da su kemin ciwo kamar za su rabe da sauri Yusra ta ƙara sa in da na ke "sister lafiya mai ke damunki?" fashewa na yi da kuka ban ba ta amsa ba "Please sister menene ya faru ya


Washegari da wuri Yusra ta tashi ta mana breakfast babu laifi na ji sauƙin jikina sosai kuma har yanzu ban karanta wasiƙar da Yusra ta kawomin ba saboda ba na bu ƙatar karntata ko kaɗan


BAYAN WATA SHIDA,.

Kwance na ke ina bacci na wan da ya yi min daɗi sosai dan Yusra ta tafi makaranta, kira ne ya shigo cikin wayata da sauri na ta shi ina mutsi-tsika idona Mamyna na ga ya bayana akan secreem ɗin wayar ɗa gawa na yi "hlo daughter" " Na'am Mamy Ina yini" " lafiya qlau Alhmdllh kuna waya ko da Ayan"" eh Mamy na ba ta amsa" duk da ba ma wa ta waya da shi " yawwa to ki maza kizo gida yanzu ina son ganinki" "Mamy lafiya kuwa" "Eh Lafiya ina Yusra?" 'ta na makaranta" "Okay zan ma ta waya ta biyo ta gida" "tom sai na zo" na faɗa ina kashe waya na


Cikin mutunan da ba su fi 20 ba na gama shiryawa drive na saka ya kaine ina shiga na wuce part ɗin Mamy Malam liman na samu zaune

"Yawwa malam gatann ma ta ƙaraso" zuwa na yi kusa da Mamy na zauna ina gaida su Malam liman ne ya ɗako wanni ruwa a gora ya miƙa min karɓa na yi ina neman ƙarani bayani Akai "maza ki sha wannan ruwan Aishatu" babu mu su na kafa kai sai da na yi BISMILLAHI kafin na sha ji na yi kaina ya sara ga wanni gumin da ya shiga tsatsa fomin ni dai ban ƙara sani in da kai na ya ke ba sai ta shi na yi na ga su Mamy a kai na su na min sannu,

Tofa ko wanne ruwa Malam liman ya bawa LABIBA

Kuyi haƙuri da wannan masoya wllh ba na jin daɗi

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KubApdx4wLUCNqjI8Xb9qF

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niHhttps://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

A'ISHA LABIBA 🌺


LOVE AND REMONTIC
BY

MEERAT UMAR ❤️


AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE

____________________________________


Page,9 and 10,
____________________________________



Ku san magrib na kai a haka, Yusra ce ta shigo Cikin ɗakin bayan tafiyar su "sannu sister" yauwa na ba ta amsa ina tinanin abun da ya sa na suma haka

Washegari da safe na futo falo Abbana na samu zaune ya na jan chasbaha gaida shi na yi ya masa "Mamana ya jikin na ki?" "da sauƙi Abba" "Allah ya ƙara sauƙi" Amin na amsa ina zama ku sa da shi

Mamy ce ta shigo ciki ta na miƙawa Abba waya da alama kuma amsa kira zai yi bayan ya karɓi wayar ji na yi ya ce Hello Ayan ai ta ke na ji kai na ya sara zauciya ta ta na wanni irin bugawa ya Ayan shin ina ya Ayan ɗin ya ke? "eh Alhmdllh za mu ce dan Malam liman ya ce ko asirine to fa ya tafi kenan tin da ta sha wannan tofin" ta ɗaya ɓangaran Ayan ya ce "Allah ya sa Abba wallahi ina cikin fargaba Saboda kullum yarinya sai ta kirani ga shi kuma na sa an yi Trac ɗin ta amma an ka sa gano ai na yi in da ta ke" "ai ta dai addu'a In Sha Allah za a gano ta kaji son karka sa damuwa a ranka" "in Sha Allah Abbana sai Anjima" su ka yi salma duk wannan magan-ganu da su ke tini na daɗe da sumawa Abba ne ya kula da haka da sauri ya ta shi ya na jijigani "ya Allah shin menene ya ke shirin faruwa kuma" "Abban Sauban wanni abune ya faru?" Mamy ta faɗa ta na futowa da ga kitchen ganin ya na ruƙe da ni ya sa ta yi saurin matsowa "kawo mun ruwa Fatima" gaba ɗaya hankalin Abbana ya ta shi gani ya ke kamar wanni abu be zai faru da ni Allah sarki Abbana mai sona har goma na dare ban farfaɗo ba dole su ka shirya a ka tafi da ni asibiti likitoci sun yi iya ba kin ƙoƙarin su a kai na amma abu ya citira Yusra ce ta kira ya Ayan ta na kuka ta faɗa ma sa abun da ke faruwa,


Sanye ya ke cikin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment