Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi da ya yi hakuri kada ya mata ya barta da zapin da ƙasan ta ke mata amma fafur yaƙi hakuri haka ya kamata ya dan na mata allurar nan ƙara tafasa, shiko gogan naku ya na rungumo ta ya yin da zai mata allurar dukiyar fulanin ta taɓashi yafara fita haiyacin shi hakan dai ya ɗaure ya mata allurar yana zare tsinken allurar ta kwanta, don allurar tana sa barci...

Kitchen ya shiga domin ya sama masu abincin rana, farar taliya ya dafa masu daman akwai miyar sos taji anta a ciki ya zubo a filat ya shigo ɗakin" tana jin motsin shi ta tai saurin rufe idon ta don Kunyar shi ta keji, ɗan fara bubbuga mata ƙafa ya yi yana baby ki tashi { niko nace anji mata harda wani kiran baby} tana ji tai shiru komawa gefe ya yi yana kallon ta daga sama har ƙasa domin Allah ya yi halitta anan wajan doguwa ce baƙa bacan ba ga hanci ƙaramin bakin ta baƙi ne ga dogon gashi, don bata cika san kitso ba, jin shiru tana tunanin ya fita ta buɗe idon ta karaf suka haɗa ido da shi"


Tasowa ya yi jiki na rawa yana mata sannu daƙyar ta amsa mashi don jin jikita take kamar mai dan nauyi ya mata ba ƙadan ba brush ya mata, sannan ya bata abincin ruwan wanka ya haɗa mata ya zuba datol cak ya dauke ta zuwa bayi ba tai Mai wani musu ba dan jin jikin ta take ba karfi yana saka ta cikin ruwan zapin tafasa ƙara, ya ce" haba baby dole ki gasa jikin ki don ki samu sauƙi Kinga dai baki da lafiya ki tsaya kada kiji ciwo Please my baby na"

Ta ce"Allah ya kiyayeni da zama babyn ka kana mungo ɗin zan zama baby a gunka kaima kasan ƙarya ne wannan zancen naka"....... Da ƙyar ya samu ya lallabata tai wanka fitowa ya yi don tai wankan tsarki tagama yi tarasa tawul ɗin ɗaurawa gashi ya fita da kayan ta, kusan minti5 Biyar ya ji shiru ya leƙa ya ganta tsaye tana rawar sanyi ya kamo ta ɗaura mata tawul ya yi ya ɗauke ta kamar baby zuwa ɗakin shi, rigar shi jallabiya yasa mata magunguna ya bata don jikinta da zazzabin tana sha ta kwanta barci......




Bayan wasu watan ni tsakanin "hameeda da Sadeeq ban san waye ya fi san ɗan uwan shi ba, suna nuna ma juna so a fili idan ya so jan ta sai ya ce, nice hameeda ƴar wanke wanke ita kanta dariya take yi sosai har cikin ta ya kulle"

Yau dai ya kamata juma'a ta tashi da ciwon kai ga amai suka tafi asibitin su ya auna ta gwajin farko ya nuna cewar tana da ciki farin ciki ne sosai a zuciyarsa, amma ita sai ta gimtse don ita barga Allah tsoran haihuwa take ance mata ana shan wuya ya ce" my dear lafiya naga baki farin ciki da cikin da Allah ya bamu ba?"

Kuka tasa mai ta ce"nidai don Allah yayana a zubar da cikin nan wallahi ina jin tsoran haihuwa"


Wani mungun kallo ya watsa mata ya ce" idan baki da hankali ni ina dashi kin san mata nawane ke zubda ƙwalla akan Allah ya basu haihuwa?? Ko don Allah ya azurta mu zaki ce baki so??"

A'a ba haka bane manufa tafa ni ina tsoran haihuwar ne kaga na farko idan mutum ya yi doguwar naƙuda yana samun yoyon fitsari, ko ya samu ƙaruwa a....idan ka tsallake wannan Azo wanka da wannan ruwan zapin....

Ya ce" haba saboda haka zaki ce haka to Ni zan haifi abu na idan kin tashi naƙuda zan ansa, tunda haka ne sai a rinƙa min wankan ni amma ke zaki ba yaron nono"

Tace naji idan dan bada nono ne ban da damuwa..

Haka suka ci-gaba da rayuwa cikin so da ƙaunar juna ba wanda suka faɗa mawa cikin sai ranar wata Lahadi "Ammi" taje kai masu ziyara nan taga" Sadeeq yana mata tausar ƙafa Saboda sun kumbura"

Gaida ita suka yi ta amsa sai jin kunya "hameeda ta ke tana ganin asirin ta ya tono Ammi tasan me suke aikatawa, shiko ba ruwan shi sai ƙara matsa mata ƙafar yake, tana ture shi ƙarshe ma dai ta ce abarni haka nagaji"


Faɗa sosai "Ammi" tai don basu faɗa masu ba, ya ce" Kiyi hakuri Ammi da sai dai muzo maku da jariri tunda nima Dr ne zan iya karɓar haihuwar ma"

Ta ce" uwa ka Sadeeq yanzu cikin nan wata nawa ne?"
Ehhhh to yanzu yana cikin na tara ne..

Ta ce" ashe shine rashin zuwan ku gidan mu da gidan su? To ka shirya mata kayan ta agida zata haihu yanzu zamu ta fi da ita"

Gaban "hameeda ne ya faɗi kenan yau ba a jikin mijin ta zata kwana ba? Ta ce Ammi ki bari gobe zamu zo in sha Allah"

Yana jin ta ce haka ya ce" kindai ji Ammi da bakin ta ta ce gobe zan kawo ta gida"
Haka Ammi ta ce" su rashin kunya zaku min kenan?


To be countie

*MAZA KU GARZAYO "OUM SULTAN GRAPHIC DESIGN "TA TANADAR MUKU DA HAƊAƊƊUN DESIGN MASU ƘAYATAR DA MAI KALLONSU*👏👏


*FLYER*
*3D MOCKUP LOGO*
*2D MOCKUP LOGO*
*NORMAL LOGO*
*IMAGE LOGO*
*BANA*
*STICKERS*
*ADVERT VIDEO*
*PROFESSIONAL INVITATION*
*INVITATIONS CARD*
*BIRTHDAY VIDEOS*
*POSTER*
*CERTIFICATE.AND MORE......*

CONTACT ME ON


*ƳAR WANKE WANKE*


Oum sultan
(Matar dear]

Alhamdulillah ala kulli halin duk kan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin taliƙai Allah kabamu alherin wannan rana ta juma'a


Bismillahir rahamanir rahim

____"Ammi ta ce dallah ɗauko mayafi muta fi ban san shirme!"

Kallon Sadeeq tai ta marairaice mashi don ya ma"Ammi magana ta bari sai gobe ɗin amma ya basar kamar bai san abinda take nufi ba"..


Ganin zata bata mata lokaci ta ce muje ko a haka ɗin ne 'ai mota zamu shiga ba wanda yasan aya kike......ƙwalla ce ta zubo mata ta ce" Ammi don Allah kiyi hakuri sai gobe Allah dear zai kawo ni"


Tsayawa tai sororo tana kallon ta ta ce" yanzu hameeda yaushe kika san daɗin mijine?"

Duƙar da kai ƙasa tai tana murmushi ' a ranta kuwa ta ce haba Ammi dole nasan daɗin mijina kema kinsan ɗan ki na da ɗadi, katse mata tunanin ta yi dare dafaɗin muje ban san bata Lokaci ......haka ta fito bata re da ranta na soba tana yana ganin haka ya ce" wai Ammi dagaske tafiya zaki da ita? Na ɗauka wasa kike mana fa?"

Ta ce" uwa ka Sadeeq wai yaran nan fitsara zaku nunamin ta yaran zamani ne komi? Bansan iya shege kalar na zamani ''


Bayan kwana biyu da tafiyar su "hameeda ya tattara duk wani kayan shi ya koma gidan su tsohon ɗakin shi da yake tuzuranci da, Ammi tayi tayi ya koma gida amma fafur yaƙi hakuri ya koma "

"Mama ce tayi kawaici don tana ganin hameeda ƴar fari ce bai kamata ace tana zaƙewa akan taba' tunda taje sau uku daga nan bata sake ba sai dai suyi waya"..


Kamar kullum yau ma mai aikin"Ammi ce tai masu break fast suna zaune falo suna ci hameeda sai motse motse take yi' Ammi ta ce wai ko baki lafiya ne?"


Ta ce" a'a Ammi bakomi nagaji da zaman kujerar ne"

To ai kece"hameeda duk inda miji yake kina nan naniƙe dashi kamar za'a raba ku!"

Uhmmm"Sadeeq ya ce Ammi barta tabini sauda ƙafa ai haka aka ce kuma ita tasan abinda nake mata "


Ammi najin"Sadeeq ya ce haka ta tashi daga ƙarin ta koma ɗakin ta tana tunanin yaushe yaron nan ya koma haka? Yana ganin ta tashi ya ɗibar masu ƙwai da dankalin a filat suka ɗauko kofin shayin suka nufi ɗakin shi suna dariyar tafiyar Ammi"

suna isa ta kwanta jikin shi ta ce"yaya wallahi bayana ke ciwo ga marata ma haka ina ji tana tsunkulamin"

Ya ce"haba kodai babyn namu ne yake tafe?"

Uhmmm ba kace kaine zaka amsa kai naƙudar ba? Ni kuma sai na rinƙa bashi mama ko kamanta ne?



Murmushi baki da wayo har yanzu ya mata ya ce" ina zan manta da alƙawarin da na maki zuma' ai ke ɗin ta daban ce keɗin wata bangarane na rayuwa ta!"


Murmushin jin daɗi tai ta ce in tuna Maka wani abu??


Ehh tuna min mana..

Ta ce lokacin da nafa zuwa ɗakin nan nafasa maka kofi bada sani naba ka mareni😜

Dariya ce ta kufce mashi ya ce"ai kin yi jarumta kin rama🤣🤣

Ta ce sai ranar da na kwanta ina barci kacire t.....Bai bari ta ida saba ya haɗa bakin su waje ɗaya sai da ya yi minti 10 sanan ya ƙyaleta idanun sa sunyi ja...


Ta ce" hukunci nan ya dawo kenan?"

Ya ce" haba my lovely wife ɗina kin cika tada zaune tsaye fa, nan take suka fara nuna ma junan su soyayya ta gaskiya, tunda suka shiga ɗaki basu fito ba sai bayan la'asar don abincin rana ma kitchen ɗin shi suka shiga ya taimaka mata, ciwon mara ya ƙaro sosai"


Ammi tunda taga basu hito ba ta ce'' yaran nan wallahi gwanda ku koma gidan ku bazan iya darashin ta ido ba".....


Suna fitowa Ammi ta ce" Sadeeq ku tattara ku koma gidan ku bazan iya ba wallahi darashin kunya!''


Hameeda ta ce''haba Ammi kefa kika jawo mu nan ɗin don haka muna nan maƙale da ke, cikin tane ya juya ta wata uwar ƙara da sauri ya tare ta ya zaunar da ita ƙasa ya ce huta anan sannu kinji "


Ammi ta matso kusa da ita ta ce'" hameeda kodai haihuwar ce haba nidaman ai naga alama tunda safe gashi Yanzu kinje kin manne ma wannan yaron"!

Ita dai hameeda ba baka sai kunne don ji take ciwon naƙaruwa Ammi ta ce" Sadeeq zo ka duba ta idan haihuwar musan abinyi.."

Duk yabi ya ruɗe ganin "hameeda cikin wani hali da sauri ya ɗauko Safa ya sa zai duba ta ta hana wai Kunya Ammi ta keji, Ammi naganin haka ta fito"

Tana fita ta yarda ya duba ta, haihuwa ce har tafa buɗewa"Ammi ya kira suka tafi asibiti ana zuwa abu ya ci uwar na da tana Allah ya isa na Sadeeq bazan ƙara zuwa gareka ba, daman ƙarya kake min da ka ce zaka amsa naƙuda na".......


Yana kusa da ita yana taimakawa don taihu lafiya amma tana ɗura mai zagi, dakai yazo fitowa ta ce" Ammi taho wallahi na yarda kigani kizo ki taimaka min zan mutu"

Ammi na jiyo ta daga kofa sai tausan "hameeda ya kamata kamar taje ta amso matar, driver ta turo domin ya je ya ɗauko mama"!

Cikin ikon Allah ta haifo ƴar ta mace, ba jima kuma wata sabuwar naƙudar ta tashi ta haifi namiji yanzu{ daman lokacin cikin da aka yi hoto ya nuna ƴan biyu ne bai faɗa mata bane saboda kada ta samu} sai dai ta ƙaru dinke ta ya yi tsaf ana gamawa yasa wata nurse ta gyara gun suka koma ɗakin hotu....


Ammi ta ce "wai ɗazu waye ke man taimakawa ta waye don naji an kirani?"

Dariya ce ta kufce mata, tagaida "mama don ƴan biyu na hannun ta, tashi su kai aka ce ta basu nono tasa kuka"



Tobe contuie



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment