Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kira su naji' tana kira ba'a dauka hankalin su ya kara tashi ko dai kiddnaping ɗin su aka yine..


Kuka "mama tasa ta ce shi kenan hameeda ta ita kaɗai ce ta rage min a duniyar nan, Allah kasa sun faɗa hannu na gari"

Amin



Tana farkawa ta samai kuka don Allah ka kai ni gida, wallahi "mamana nasan tana cikin damuwa kataima kamin na yafe maka wallahi na yafe maka"!


Murmushi yai ya ce" sai yanzu zaki ce haka wani abun nai maki ma da zaki ce kin yafe mun ya haɗe rai kamar ba shine ɗazu ya rude ba, a Togo ya kalla ya ga karfe 12 na dare ya ce bazan mai dake gida yanzu ba sai da safe don yanzu dare ya yi"..

Kwalla ce ta zubo mata tunda ta haɗashi da Allah bai mata Abin da take so ba ta hakura shiru tai tana mai aika mai da Allah ya isa a zuciyar ta' kusan minti 30 ba mai magana a ciki "Sadeeq ne yai karfin halin cewa yanzu mai zaki ciki ne na dafa maki?"


Watsa mai harara tai ta ce Allah ya tsare Ni da cin abincin ka, bana cin abincin ɗan iska Ni hameeda....... Maganar ta mai zafi ya ce" wallahi sai kinci abincin da zan dafa maki wallahi tallahi sai kinci fita yai da sauri ba a ɗau lokaci ba ya dawo da plat din indomi da kwai sai kofin tea ya shigo ɗakin dai-dai lokacin ruwa ya kare ya cire mata brush tai da sabon brush din da ta gani a bayi fitowa tai ya tura mata abincin ya ce maza ki cinye ko ni na baki yanzu"




Zaune su ke a palorn don "mama" bata koma ba suna zaune wayar Ammi tai ƙara alamun kira ne da sauri ta ɗauka ta ce" Sadeeq kuna ina ya hameedar lafiya dai kuke ko?"

Sosa ƙeya ya yi"Ammi gamu nan gidan Nura matar shi ce bata lafiya shine ya ce yarinyar ta tsaya ta ɗan taimaka mata" da yake wayar handfree tasa wayar mama tai hamdala ta samu nutsuwa....


"Ammi" ta ce uhmm amma ko ka kira duk kata da hankali ga maman hameeda nan ma!

Hakuri ya bada sannan "Ammi ta ce gobe tun safe kadawo da ita kada na bata maka rai"



Abincin ta tasa gaba tana kallo amma ta ƙasa ci, jawo ta yayi jikin ta ba karfi ya dinga dura mata shayi kam sai ya kurɓa sannan ya dura mata na bakin shi ana ta a haka tasha tana gama wa tai ta zubar da yawo ya ce indai miyau na ne yanzu kika fara sha....... Tsaki tai mashi hakan ko ya bashi haushi ya rungume ta tare da tsotse leɓen ta ya ce wannan shine hukuncin ki daga yau idan kika min tsaki..


Fira ce ta balle tsakanin mama da Ammi Ammi ta ce "ina ma yaran nan mu haɗa su aure don karfafa zumuncin mu"

Ajiyar zuciya "mama tai tace ina ɗan mai kuɗi zai auri mai aiki ai haka bazata yiyu ba"...... Ammi ta ce ni fata na ki Amince bani da matsala da Sadeeq nasan zasu sasanta kansu



Please kuyi hakuri da wannan


*ƳAR WANKE WANKE*

Oum sultan


*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION *

𝙽𝚊𝚓𝚒 𝚍𝚊𝚍𝚒𝚗 𝚢𝚊𝚍𝚍𝚊 𝚔𝚞𝚔𝚊 𝚔𝚊𝚛𝚋𝚒 𝚕𝚒𝚝𝚝𝚊𝚏𝚒.𝚗𝚊 𝚑𝚊𝚗𝚗𝚞.𝚋𝚒𝚢𝚞 𝚋𝚊𝚗𝚢𝚒 𝚝𝚞𝚗𝚊𝚗𝚒𝚗 𝚣𝚊𝚒 𝚔𝚊𝚛𝚋𝚞 𝚑𝚊𝚔𝚊 𝚋𝚊 𝚗𝚊𝚐𝚘𝚍𝚎 𝚜𝚘𝚜𝚊𝚒 𝚖𝚊𝚜𝚘𝚢𝚊 𝚗𝚊 𝚊𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚢𝚊 𝚋𝚊𝚛𝚖𝚞 𝚝𝚊𝚛𝚎

𝚠𝚊𝚗𝚗𝚊𝚗 𝚜𝚑𝚊𝚏𝚒𝚗.𝚗𝚊𝚔𝚞.𝚗𝚎 𝚍𝚞𝚔.𝚠𝚊𝚗𝚒 𝚖𝚊𝚒 𝚜𝚘.𝚗𝚊 𝚠𝚊𝚖𝚖𝚊𝚗 𝚜𝚑𝚊𝚏𝚒𝚗.𝚗𝚊 𝚋𝚊𝚜𝚑𝚒 𝚔𝚢𝚊𝚞𝚝𝚊

Bismillahir rahamanir rahim


Page 31/35


Shawara ce ta farke tsakanin su da "Ammi" sai karfe ɗayan dare su ka kwanta don Ammi ta ce bata tafiya nan zata kwana...


Karfe uku na asuba ya tashi alwala yayo ya fara nafila tare da istigifari neman tuba { yan hassadan Sadeeq daman nace maku malami ne shi fa} da addu'ar neman kariya daga aljannu da mutane sai karfe hudu ya gama tashin ta ya fara ke ke ke yake faɗa dan bai san sunan nata ba ɗan buɗe ido tai ta ce Malam lafiya dai zaka dame Ni tun da safe??


Murmushin gefen baki ya mata tare da faɗin tashi kiyi sallah mana, sai wani barci kike kamar wata gawa..


Galla mai harara tai ta ce"wai kai don Allah haka kake daman ga ka ɗan iska gaka da takura, wannan matar ka tabani da iskan cin ka wallahi"!

Buge mata baki ya yi ya ce, bana nace maki kidaina kira da ɗan iska ba zan maki hukunci idan bazaki daina ba kuma kin san hukuncin nawa...

Tuna wa tai da miyan da yake zuba mata tace Allah ya kyauta na kuma shan miyan ka'idan kai ƙazami ne sai aka ce maka ni ita ce ne?? Kayi kuskuren taɓa min jiki da yanzu ko zan kai ƙara kotu ne ta birnin hakina.

Dariya yai mai sauti wai shine zata kai ƙara shin mai wannan yarinyar ta ɗauke shi ne ma mutso ta yai yace wallahi bacin ina tsoran Allah yau da sai kinji kiji amma akwai wata ran.......... Ta ce" kace fyaɗe zaka min kenan daman naga kai din hariji ne"


Kallon ta yai yana ɗaukar ita yarinya ce ashe ba haka ba, ina tasan hariji o Allah ɗaya gari ban_ban umarni ya bata da tashi tai sallah bayin da tagani ɗakin tanufa takai bakin ƙofar ta ce" kai ɗan iska yau ka hanani jin ɗimin mama na Allah ya sakamin sai dai naji ɗimin ƙato kusa dani, nufar ta yai da sauri ta turo kofar tare da sa sakata"

Ya ce matsoraciya da kin tsaya kinga ɗan Iska ai kusan min 20 tana cikin bayi tana jiran ya tafi masallaci ta fito sai da yaji fitar shi sannan ta fito ita tai sallah, tana kan dadduma sai gashi yi tai kamar bata gama ba ya haye kan gado ya fara barci,, kwanciyar ta tai kan dadduma ita ma sai 7:00am su ka farka, abin kari "Nura ya kawo masu tana karyawa ta sa mai kuka ita gida zata ya ce wanda ba ɗan iska ba ya kai ki mana kin manta Ni ɗin ɗan is....."


A'a nifa bakai na ce mawa ba, da bangon ɗakin nan nake....

Dariya ya yi don ya lura yarinyar ƴar rigama ce, ya ce komi na ce kiyi zakiyi don na kai ki gida ko a'a?



Da sauri ta ce "haba yayana zanyi mana mai zai hana tafaɗa tare da ranƙwafar da kai kamar salahar gaske"

So nake kimin tausa sai mutafi...... Zuɓur ta miƙe ta ce" shiya sa nace kai ɗan iska ne nai maka tausa kaji ubanme?"

Uba na kike zaki? Ni zaki gaza zaki san kin zageni, kamota ya yi duk wani miyau sai da ya zuba mata a baki ta shanye ƙarshe ma kakin majina yai ya zuba mata kuma ta shan ye wurga gata gado yai ta lura idan rashi ya ɓaci abu yake kamar mahaukaci gani tai yana cire riga ta dinga bashi hakuri da ƙyar ta samu ya hakura fitowa sukai dan ya kaita gida gani tai sunyi Hanyar gidan su ta ce" gun mama za ka kaini tana gidan mu ai"...


Harara ya wulla mata ganin shi da tai haka yasa tasha jinin jikin ta, ta kama kanta suna yin parking taga Hajiya da mama sun nufo motar su da murna ta fito ta ce" lah mamana ashe kina nan nayi kewar ki"


Kallon mama yai ya gaida ita, ya gaida ammi ya wuce part ɗin shi,, tambayar ta suke ya mai jikin ita dai ta amsa taji sauki amma kanta ya kulle bata san wacece mai jikin ba ciki suka nufa zata fara aikin ta"Ammi tace tabari ta huta tunda can ma gidan aiki tai"

Tace a'a Ammi kibari nayi sai mutafi gida ta kalli mama.....



Bayan watan uku, tunda ga lokacin bata sake ganin "Sadeeq a gidan ba kullum fita ya ke da wuri bai dawowa Sai ta tafi gida"


Ammi ce tace "Sadeeq mun yanke wani hukunci fa"

Yana ji ta ambaci sunan shi yasan magana ce mai mahimmanci ya ce" nami Ammi na"?


Sakamakon ka ki fidda mata ga abokin ka "Nura harda yara uku kai ko auran baka yi ba na zaɓa maka HAMEEDA a matsayin mata don har ansa rana nan da wata biyu masu zuwa"

Ya ce wacece kuma haka? Bansanta ba"Ammi" kallon shi tai ta ce ɗiyar mama mai wanke wanke mana ita ce ba ka sani ba bana son raini fa...


Ganin ran "Ammi na son ɓaci ya ce bansan sunan ta ba sai yau, Ammi Ni gaskiya bani santa"



"Hameeda tunda ƴan uwan mahaifin ki ne suka amshi kudin sa ranar kiyi hakuri' kada ki jazamin abin magana a cikin dangin ubanki"!

Kuka ne take yi ta ce" mama wallahi wannan mutumin ɗan iska ne Ni bana san shi nasan ko na aure shi wallahi wuya zan sha a hannun shi".


Mama ta ce"yanzu hameeda mijin da zaki aura kike kira ɗan iska, bari kiji ko ɗan guguwa ne wallahi sai kin aure shi don bazaki jamin zaki wajan ƴan uwan mahaifin ki ba tun da sun ansa sai ki hakura ki karbi kaddarki"!

Kuka ne ya ci karfin ta tunda ganan ta daina zuwa aiki kusan sati Uku kenan bata jeba, wani babban gida ne ya sai ma su "mama wanda kudin shi miliyan biyar ya zuba mata ƴan aiki ga ac ya ce su koma can hameeda ta ce ai ba a titi kagan mu ba balle kace muna bara"

Mama ce ta bashi hakuri' ya ce ai bakomi yarinya yace mama fita tai ta basu ɗakin shiru ba mai magana illa zuciyar kowa da ke bugawa kamar zata fito waje yace baki iya gaisuwa bane?

Watsa mai harara tai ta ce ba akoyamin ba........ Hmmmm kin san dai hukunci na wallahi ko anan sai na maki ba ruwa na!

Tashi tai tsaye tace in kafasa, ba sunan ka Sadeeq ba,

Ni kike ce ma haka wallahi to a satin nan za aɗaura auran mu ki tare a gida na naga ta tsiya haka dai aka gama fira inda aka maido biki asabar mai zuwa nan ne ta yarda "Sadeeq zai iya komi ta lura baya faɗa ya canza"


Hankalin ta tai ya ƙara tashi ganin an kawo lefe akwati set Biyar, ba abinda ya bata mamaki illa ɗayan saitin duk kayan barci ne wasu ma na iskanci ne ya sa mata da tagani tsaki tai don ba Yadda zata tai...


Yau ya kama labara suna da ƙyauyawa shiri akai mata wanda tai matukar ƙyau ba kaɗan ba ko gun ƙyauyawan sai wani rungumar ta yake haka tai aka tashi......ranar Alhamis Arabia night doguwar riga ce baka tasa yasa farar jallabiya "Nura ne ke driving suna baya ya ce wa kika sa ma jan baki salan ai ta kallon ki komi?"

Ta ce oho maza nasa mawa sugani mana, badan kai ba wallahi'' ya ce har da rantsuwa kike ba dan niba"

Ehhhh bakin ya kama ya shanye janbakin haka tai akai Arabia night ba wata walwala ranar juma'a ne aka Daura auren *ABUBAKAR SADEEQ MUNIR DA AMARYAR SA HAMEEDA MUHAMMAD* kan sadaki dubu ɗari biyar lakadan ba ajalan


Tana jin daurin auren sai kuka" mama tana ta lallashin ta kada ƴan uwa su gane halin da ake ciki karfe 8:00pm aka dau amarya zuwa gidan ta



Contue



Alhamdulillah ala kulli halin zaku ji Ni kwana biyu shiru hakan ya faru sakamakon banda lafiya, amma nagode da addu'ar ku a gareni

Bismillahir rahamanir rahim

Page 36/42

Tun da ƴan kai amarya su katafi take kuka wannan gida ita kaɗai tsoro ne ya kamata shin yanzu ya zata yi ko ta koma gun mama ne? Wannan tunanin da tai zuciyar ta taba aman na gyalen ta ta yafa ta fito har ta fito get ɗin farko sai ga motar shi na zuwa tsayawa tai don ganin waye zai fito ganin ta da ya yi anan ba karamin mamaki ya bashi ba parking ya yi ya fito do so in da take yai ya ce ina zaki ne yanzu daddaran nan?


Harararn shi tai ta ce Ni gidan mu zan koma, bazan zauna da kai ba wallahi..

Dariya ya yi sosai ganin yana dariya tasan rainin hankali ne ya ke mata ya ce" wai kina da hankali kuwa daga kawo ki yau sai ki gudu?"

Ehhhh mai zai hana gidan mu na ce zani ba wai yawo ba!
Kallon ta ya yi tare da faɗin yanzu idan ki ka tafi ƴan uwan ki za su ce sakin na yi, kija ma "mama" zagi haba ki dunga aiki da hankali ya rungumo ta muje ciki shine abinda ya faɗa....


Palon su ka sauke zango yana manne da jikin ta,wani ƙamshi ke tashi a jikin ta jin sa ya ke kamar ya cinye ta ya ce ta shi mu yi sallah mu gode ma Allah ko?


Kallon ƙasan ido tai mashi ya ce " ko baki jina ne?"

A'a ina ji ni bana sallah to..... Ya ce" baki sallah mai ya same ki da ranki da lafiyar ki zaki ce bazaki sallah!

Ta ce" a'a banda lafiya ciki na ke ciwo kuma idan ciki na na ciwo bana yi ni"........ Ya ce dallah tashi muyi sallah bana san shirme fa..


Dariya ta samai ta ce" wai waya ce maka idan ana haila ana sallah ne?"

Kan shi ne ya ɗaure ya za'a ce amarya tazo da wannan abu ranar ta zai ..... Gaskiya shi ba a kyauta mahi ba😂😂😂😂😂😂😂


Tunanin da taga ya faɗa ne ta hura mai iska a kunne, firgit ya ya dawo hankalin shi fulat ya ɗauko ya juya masu kajin suka ci tare da korawa da lemo mai sanyi, basu cinye ba aka sa sauran cikin firis....


Bayan sati daya da bikin nasu Ranar Lahadi tai tsarki, tana cikin sallar la'asar ya dawo ya iske ta tana sallah a zuciyar sa ya ce yau akwai cin uwar sabada kenan 🤣 zama ya yi ta sallame ta mai sannu da zuwa ya aiki..

Alhamdulillah ya amsa mata ya ce yau kina sallah kenan kin musulunta!
Kauda maganar tai tare da fadin muje dai kai wanka abinci nagama...


Basar wa yai fita ya yi zuwa ɗakin shi wanka ya yi ya fito jallabiya ce yasa fara zama yai kan kafet, don tunda su ka yi aure ta saba mai da zama kafet don ya fi daɗin zama a ci abinci....... Kawo mai tai tuwon shinkafa ne miyar kubewa ɗan ya taji kifi ta zuba mai tunda taga take taken shi ta sha jinin jikin ta tashi tai ta ce to kaci abincin gashi nan bari nazo...

Ja ai hannun ta ya yi tare da faɗin zo kiban abinci a baki yau nagaji daya wa...

Ta ce" daɗi na da kai ɗan iska ne fa, kai ta taɓa min jiki bana son haka"

Miƙewa ya yi da sauri ya ce ",na ce maki bana san wannan sunan da kike kira na da shi na faɗaki ba tun yau ba ko don Kinga na daina hukunci a kan ki to zan dawo da hukunci na"

Ta ce hukunci naka ai shima na ƴan iska ne waye zai rinƙa shan bakin mutum sai ka ce maye...... Idanun shine suka kaɗa sun yi ja sosai ya ce bari kiga dai mu goge raini tsakanin Ni da ke, bai bari ta yi magana ba ya ɗauke ta tsaf zuwa saman benen ɗakin shi ya kai ta kai tsaye kan gado ya aje ta ƙoƙarin tuɓe mata kaya yake ta ce "don Allah kayi hakuri na daina bazan sake ba wallahi kai malami ne kai malami ne nace kai malami haka take ta faɗa romance ya ke mata bakinta har kumburi ya yi tsabar...... Saura kaɗan ya yi mata ...... Ta yi nasarar ɗaukar wata kwallaɓa ta ƙwaɗa mashi akai nan take ya sume tashi tai da gudu ta fita ɗakin ta tafaɗa tasa key kuka mai cin rai ne ya ƙwace mata tana dana sanin auren shi daman haka aure ya ke da azabtar wa!


Wanka tashiga tai da ruwan zapi sosai ta gasa jikinta tasamu sauƙin azabtar da ita da akai, sai dare ta koma don taga yana nan domin ta gama abinci tana shiga ta ganshi kwance yadda ta barshi kiran sunan shi tai abinda ta dade da manta wa yaushe rabon da ta kira shi da Sadeeq, gani tai yaƙi motsi tsoro ya kamata kusan minti 30 amma bai tashi ba da sauri ta ɗauki wayar shi number"Nura ta kira tana kuka tace don Allah kazo gidan mu yanzu ba lafiya"!


Ko minti15 baiba ya iso dayake gidan da na su ba nisa , fita tai ta mashi iso yana zuwa ya fara taimakon gaggawa don shima Dr ne ruwa ya samai ya ce bari na turo maki mata ta ta tayaki zama!

Shiru ne ya biyo baya ta zauna tana ƙare mai kallo yana farkawa da ita yai tozali ya ce" sannu hameeda Nagode zan warke zaki sha mamaki na"



Contuie


ƳAR WANKE WANKE
Oum sultan
{ matar dear}



Ina masu san ai masu👇
Logo
Cover book
Fylers
Account sitika
Invited...
Certified
Har ma da mau san a ɗaura masu tallah kayan su muna yi kan farashi mai sauƙi



Bismillahir rahamanir rahim

Page 43/50

Ta kalle sa tare da faɗin oho anji kunya dai kazo yi ma ƴar mutane fyaɗe alhaki ya koma kan ka, haka zami ta tafiya ni da kai don wallahi baza ka ci narasa akai na a yofi ba sai dai mutashi 0ne one!

Kallon bakin ta ya yi ya ce mai ya samu bakin na ki naga ya yi tsawo haka?

Ɗan kare bakin tai don taji Kunyar ganin ta da ya yi a haka ta ce" tambaya ka ke ko neman sani"

A ranshi ya ce" wannan yarinyar fa nema take ta raina ni, tsare gida ya yi tare da faɗin ni ki ke faɗa wa magana don kin raina ni har yanzu baki ga tsawo na bane amma zaki gani jira na ke nan na warke na rama"


Suna cikin Maganar ne sai ga Nura shi da matar shi, sun ta ho masu da abincin rana amsa hameeda tai tana mai masu san sannu da zuwa miƙewa tai don su tafi ɗakin ta ya bita da idanu ƙugun nan kawai ya ke kalla yana tunanin mai ya kamata ya yi don ta daina raina shi, har suka fita bai sani ba sai da Nura ya taɓa shi ya ce sun fita ai sai kadawo tunanin ka...

Hararar shi yai ya ce" anfaɗa maka ita nake kallo ban son raini ya shiga tsakanin mu da yarinya"

Murmushi Nura ya yi ya ce" yarinya ce kuma ta sumar da kai ba🤣h"

Innalilahi us furta a fili ya ce inji uban wa??

Nura ne ya ƙyalƙyale da dariya harda buga ƙafa, nifa ba kowa ya faɗa min ba tunani nane ya bani haka!

Ya ce" Nura tunanin ka ya baka yofi ma, ni Yanzu ka haɗamin ruwan wanka na samu karfin jiki na"
Kallon shi Nura ya yi tare da faɗin ni ban iya haɗawa ba, don matata ita ke haɗawa tamin wanka ya faɗa yana dariya ƙasa_ ƙasa, kallon ɗan iska ya ke mashi ya ce" ai daman Nura daganin ka zakai jaraba dole su mama suka maka aure da ba haka ba da ka ma ƴar mutane ciki a waje..


Tashi yai ya tafi lu zai faɗi ya tare shi, nura ne ya kira matar shi a waya ya ce kice mata tazo ta haɗa mashi ruwan wanka don bai jin ƙarfin jikin shine......... Haka Sadiya { matar Nura} ta lallabata don taje ta haɗa mashi da ƙyar ta fito wai ita bazata iya ba tana shiga sallama tai masu ta faɗa bayin ruwan wankan ne ta haɗa mai zapi sosai harda mugunta, ta fito tace na gama!

Nura ne ya ce ki taimaka masa ya gasa jikin sa, mana baida ku zari..... Watso ido tai waje shin ita zata ma wannan ƙaton wanka jibeshi fa wani.... Katse mata tunanin ya yi tare dafadin sai kin taimaka in baso kike ya kwanta kusa da ke fa kiji yana tsami🤭


Sadeeq ya ce" wai so kake yarinya ta raina nine haka, wannan ita ce zata min wanka yo nayi wata ban wanka bam, Kai ke jan raini wallahi"

Murgoɗa masa baki tai , da taji ya ce bai so ma ta ce" Nura taimaka ka shigar da shi ciki zan wanke ya tsubul daman naga duk ya yi datti da yawa"

Nura ya ce" yauwa matar kirki, kamashi ya yi na zagin shi amma sai da yasa shi cikin bayin ya fito tare da cewa kishiga, tun da na sama ki shi ciki"

Gaban ta ne ya faɗi, don jin dagaske Nura ya ke tana shiga Nura ya sa key ta waje juyowa tai don jin an dafa mata kafaɗa, ta ce iskan cin naka ne ya motsa ko??

Batsar da ita ya yi, ya ce" wanke Ni tsubul kika ce zaki yi ko?? Ina jira kimin wanka na dawo daidai tunda nayi datti!

Kwalalo ido tai ganin yana cire kaya, dagashi sai singilet da boxes ya tsaya rufe ido tai ya jata suka faɗa cikin ruwan yaji zapin ruwan ya ɗaure ita ko sai cije cijen baki take zapi ya ishe ta, romance ya fara da ita sai kwalla kamar an kunna fanfo, ya taɓa can ya shafa can ... Allah ne ya taimake ta ya ƙyale ta amma ya ƙudiri niyar yin komi a yau......ita da tace zata mai wanka sai gashi shine ya mata tamai Allah ya isa takai dubu amma ko a jikin shi...

Ɗauro mata tawul ya yi, shima yasa na shi suka fito a tare.... Tunda Nura ya ga kusan 2hours ba su fito ba ya ja matar shi suka tafi gida, ko da suka sa kaya sai wani kumbura baƙi ta ke ala dole an mata lefi ya ce'' idan bai ishe ki ba nai maki mai gaba ɗaya mana"

Wani kallo ta watsa mai ta ce "ni gidan mu ba akoyamin iskan ci ba"

Giggo ta ya yi tare da watsa mata mari ya ce" daga yau na hane ki da cemin ɗan iska kuma bari kiji ki shirya bani haki na ai dan shine kika aure"

Zubewa tai ƙasa tare da mai aljannun ƙarya tana kuka kamar gaske mu zaka maran ma goɗiya, ba adukan goɗiyar ta miƙe tsaye zata cakumo shi ya kamo ta tare dafaɗin bari nayi maku fyaɗe sai ku gane goɗiyar ku ganin ya kama kici ciki dagaske ya ke ta kurma ihu ta ce wallahi nice nice fa Hameeder "mama" mace ganin bai sau raren ta tace HAMEEDA CE ƳAR WANKE WANKE wayo mama kitaimaka zai kashe ni...


Tobe contuie


51/60
Tun tana kuka har ya kai ga bata iya koda motsa ɗan yatsanta, kusan 3hour sanan ya saurara mata gefe ya koma yana maida numfashi kamar ya yi gudu, cikin minti5 ya dawo haiyacin sa ganin aika aikar da yanae ƴar mutane hankalin shi ya ruɗe, shin ina zaisa kanshi idan aka ce ta mutu?? miƙewa ya yi da sauri ya nufo inda take yana girgiza ta amma shiru kamar bai taɓa mutum tashi ya yi dakin shi ya nufa first aic ya ɗauko ya fara bata taimakon gaggawa kusan minti 30 yana abu ɗaya bata farka ba, sai da ta farka ya dawo haiyacin shi bayi ya shiga ya watsa ruwa ya dawo inda take ya zauna sai lallashin ta ya ke amma kamar ba magana yake ba....

Ta ce"Allah ya isa na cuta min ɗin da kai kuma zan faɗi ma su Ammi na ce kamin iskanci zaka lalata ni"

Shi maganar ta tama dariya ta bashi wato zai lalata, ya ce" taya zan lalata ki bacin ba ke na nayi mawa ba aljannun ki su nai ma haka bansan sharri!"

Wurga mashi harara tai tare da faɗin nidai Allah ya isa na, mungo azzalumi kuma Allah zai sakamin da abinda kamun....... Ya ce" bakin ki har yanzu bai mutu ba ko? Kina so na ƙara maki na lura madara na bai sheki ba shine kika ɓullo tanan Kisha kurumin ki madarana taki ce ke kaɗai ya ida maganar tare da kashe mata ido ɗaya"

Jin abinda ya ce tai ta kama bakin ta tai shiru, wata allura ya ɗauko zai mata ta samai kuka sai yaji tausan ta ya kamashi kamar kada ya mata amma dole sai an mata ita saboda ta samu karfin jikin ta, tashi tai zaune tana roƙon

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment