Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mantawa da ita ba ae kawa dasauri tamike
" Muryar wanakeji kamar yata dagaske kece MARJANA alhmdllh dan Allah kar kuce mafarki nake wanda nasaba dare da rana
"Nice NENE bawata ba tafada suna karasowa cikin falon hannunta rike da hasan yayinda husaeni ke hannun Hajjo BAFFA kuma nabiye dasu abaya
"Hannun su kawae take kallo takasa furta komi domin idan ba gixo idonta kemata ba yara biyu take gani gashi babu cikin jikin FULANI
"Ranki yadade barka da wannan lokaci ya girma Allah yataemaka BAFFA yafada cikin biyayya haka itama HAJJO tayi yadda taga yayi bayan gaesuwa takare NENE tadau waya takira mae martaba
"Assalamualaikum inaso ahada taron gaggawa a cikin MASAURATA saboda akwae abunda nakeso in bayyana tafada cike da bada umarni
"To ranki yadade in sha Allah za'ayi yadda kikace yafada cikin biyayya amma gefe daya kirjinshi dukan uku² yake yarasa dalilin hakan sarkin gida kenan (hhhhhh yau asiri xae tonu 😜)
"Bayan awa daya kowa ya hallara acikin babban dakin taron na masaurata mutum hudu kawae akejira mae martaba,KILISHI , FULANI,NENE sune kadae basu bayyana ba
"Mae martaba ne yafara shigowa bayanshi kau KILISHI ce taci uwar kwalliya amma gefe daya sudukansu mamakin abunda yatarasu sukeyi wannan kiran gaggawa haka miyake faruwa
"Wuri suka samu suka xauna suma sae da akadau lokaci sae ga ne NENE tashigo bayanta wata matace fuskarta a rufe ga yara biyu a hannun su
"Haka kawae mae martaba tunda yakallesu yaji gabanshi yafadi baesan dalili ba
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 65 to 70
"Bayan anbude taro da addua NENE ta tashi tayi bayani akan abunda yatarasu
"Ba komae bane yasa nace ataraku ba sae dalilae guda biyu nadaya inaso in bayyana maku karuwar da muka samu sannan kuma da abunda muka dade muna adduar Allah yabayyana mana yau Allah yabayyana ciki kuwa hadda tarin abun al'ajabi wanda munsan komi nupine na Allah
"Tunda malam liman yaga MARJANA ranshi yatabbatar masa da lallae itace kuma wadannan jikinshi ne Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah
"Ba kowa bace sae FULANI wato MARJANA ga kuma yaran da Allah ya albarkace ta dasu NENE tafada tana buda fuskar FULANI
"Wata irin xabura KILISHI tayi naganin abunda ko amafarki bata taba tunanin hakan ba taya ma za'ayi ace bata mutu ba kae wlh karyane kallon da taga kowa yanayi matane yasa tagane lallae tayi baranbarama domin kuwa maganar ta takarshe a fili tayi ta
"Mae martaba kuwa tunda yadora ido akanta kanshi yasara sae dae ganshi akae yamike yana nunata
"FULANI kece ina kika shiga ban ganinki yafada jikinshi narawa tare da wasu irin siraran hawaye nabin fuskar shi itama FULANI hakance takasance a bangaren ta
"To alhmdllh muna godiya ga Allah daya bayyana mana ita da kuma abunda ta haefa malam liman yafada fuskarshi dauke da murmushi
"FULANI ce tabada labarin duk abunda yafaru tundaga barin ta gida da yadda tahadu dasu HAJJO da yadda suka taemaka mata har zuwa yau
"Akwae watarana da naji daya daga cikin su yana waya sunan danaji yakira yamatukar tada mani hankali kuma ba kowa ya furta ba sae k......
"Wallahi karyane nibani bace karki mani kaga KILISHI tayi saurin katseta wannan abunda tayi shine yatabbatar da cewa batada gaskiya acikin al'amarin
"Kwarae kuwa kinga tin kapin afadi sunanki ke kin bayyana kanki kinga kin rage mana hanya FULANI tafada fuskar ta dauke da murmushi kamar kullum
"Kowa da ke wurin sae da hankalin shi yatashi sae asannan KILISHI ta tuna lallae tabaro ma kanta ruwa domin ko amafarki bata taba tunanin wannan ranar xataxo ba
"JAKADIYA nahango dik tajike da zufa ita da sarkin gida
" Alhmdllh muna godiya ga Allah daya bayyana sirrin dayake rufe saboda haka munason kiyi mana bayanin abunda kika aekata akan wannan al'amarin
"Wani miyau mae daci sosae tahade sannan tafara koro duk abunda tasan ta aikata tundaga farko har karshe da yadda JAKADIYA ta dorata akan keken bera
"Kowa Allah yayi wadaransu yake fada tare da tirda hali irinnasu
"Mae martaba ne yayi gyaran murya take kowa yayi shiru wannan abun da kika aekata yamatukar bani mamaki sosae saboda bantaba dauka zaki iya aekata hakan ba saboda haka dik wata alaka dake tsakanin mu nayanke ta amma baxan sakeki ba saboda atsarin masauratar nan babu saki saboda haka za amaki hukunci dae dae da hukuncin da ake ma dik wanda ya aekata laepi
"Xakiyi xaman kurkuku har iya tsawon lokacin da shari'a tazartar tare da masu goya maki baya
"Kuka take sosae don Allah kayi mani rae wlh natuba baxan kara ba wlh wannan ma sharrin xuciya ne tafada tana kuka maecin xuciyar mae sauraro
"Bayan komi yalafa ne aka tsaeda lokacin sunan yan biyu nanda sati daya

"Shirye² ake sosae na sunan yan gata kowa a nasamu yasan da cewa za'ayi biki na gani nafada
"MARJANA nagani tasha kunshi ja da baki ga farar fatarta tasha gyara domin kuwa gyara takeci tundaga ciki har waje takara kyau haka suma yaranta sun kara kiba tare da wayau
RANAR SUNA
"Yaune sunan yan biyu cikin hukuncin ubangiji yara sunci sunan kakanninsu inda akasaka ma HASAN ABBAS wata mahaepin sarki shi kuma HUSAENI ABUBAKAR wato takwaran malam liman xaa rika kiransu da (Aarib means handsome) HUSAENI kuma (Aariz mean intelligent) anyi suna lpy kowa yasamu kyauta
"Su BAFFA mae martaba yayi masu karamci sosae wanda yace baxasu koma riga ba anan xasu zauna sannan dukansu dasu za'a sauke farali zuwa kasa mae tsarki
BAYAN SHEKARA 20
Abubuwa da dama sun faru wanda tundaga kan su Aarib FULANI bata kara haehuwa ba
"Su Aarib kuwa sun gama karatunsu inda Aarib yakaranci fannin likitan mata(gynecology) shi kuma Aariz akaranci (engineering) masha Allah sae muce Allah ya dawwamar da farin ciki acikin wannan family
Alhamdulillah
Anan na kawo karshen littapinnan ina mika godiya ta ga Allah daya bani ikon kammala










An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment