Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baka tambayi wacece wadda aka zaba maka ba ko hajiya NENE tasanar dakae
"A'a malam ni babu wanda yafada mani nafiso nima ae mani irin auren da kukeyi azamanin ku wanda sae miji yashiga dakin matarsa sannan yaga amaryarshi yakareshe maganar cikin raha
"To to ae babu damuwa tunda haka kace Allah yashige mana gaba acikin lamarin yafada tare da ci gaba da tattaunawa akan auran har akayi kiran isha'i tukunna suka gabatar kowa yanupi sashen shi
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 35 to 40
"Anfara shirin auren mae martaba don ba wani lokaci akaja ba domin sati biyu kawae akasa ka nabikin wanda ganin babu lokaci yasa NENE dakanta yadauko mae gyaran jiki daga maeduguri domin tagyara amarya kuma sannan takoya mata dik wani abu da yayan gidan saurata keyi
"Tundaga tafiya aka fara koya mata da girki kae komi saeda FALMATA takoya mata kuma MARJANA dayake tanada kwakwalwa dik tadauke akanta amma mamaki take to miyasa ake mata wannan gyaran wata qila suna so inkara kyaune tafada tare da sakin wani killer smile wanda yakusa dauke numfashi na loll😜
"Hankalin KILISHI yatashi domin kuwa har yanxu batasan wa mae martaba xae aura ba damuwar ta daya kar ya auro wadda tapita yarinta da sauran abubuwa
"JAKADIYA ce tashigo hannun ta riqe da wani hadadden jug wanda tayoma uwargijiyar tata hadi na musamman markadadden dabino ne da kwakwa, aya,citta,rake sae kanumfari ga kuma madara peak milk da akasa aciki
"Zuba mata tayi acikin glass cup ansa tayi tare da kaewa bakin ta domin tasha alwashin indae tafannin gyara ne to kau wannan amarya baxa tapita ba abu daya kawae tayadda xata pita dashi shine lokacin za'a bare ta daga leda (Virgin) saboda wannan dalili itama yadakko mae gyara ta musamman domin tamaedata yarinya yar 18yrs😜
"Hajiya NENE ce da kanta tahadoma mae martaba kayan lefe tare da gudunmuwar kanwarta hajiya TASALLA hada na KILISHI aka hada domin adanne mata qirji karya fashe🤭 🙀
YININ BIKI
"Rana bata karya sae dae uwar diya taji kunya ayaune akafara yaune xa'a gudanar da walima wadda zaayita a cikin MASAURATA saboda dama akwae inda aka tanada don irin wannan rana
"Yau gaba daya MARJANA jin jikinta take a sanyaye saboda jiya malam liman yaxauna yamata nasiha akan xaman aure da kuma haqqin miji akan matarshi tome hakan take nupi aurar da ita xaae komi a iya tunanin ta amare ake ma irin wannan nasihar
"Kanta baeqara kullewa ba sae yau dataga mae kunshi taxo xatayi mata sannan ga gyaran gashinda akayi mata uwa uba kanshin da takeyi wanda ko wuri taxauna sae tabar tsarabarsa
"Kunshi ne akayi mata nagani na fada ja da kuma baki kafa da hannu sae yaqara haska farar fatarta abunkaga wanda yasha gyara ciki da bae
"Shirin tafiya walima akafara dabgain mahaefiyar ta dik sunxo dayawan su harda yam mata wadanda suke kae daya wata atamface tasa fara mae torch din pink color sae akasa mata alkyabba pink color itama takalmin ta pink jakarta ma haka dan light makeup tayi kyau sosae kae harma da rabin kyau
"Angudanar da walima lpy anci ansha malamae sunyi wa'axi kan xamantakewar aure jikin mutane yayi sanyi MARJANA kau tasha kuka domin tagasgata zancen xuciyar ta nacewa aurar da ita xaayi
"Karfe 12:30 na safiyar asabar dubbanin mutane suka shaeda auren MARJANA tare da sarki mae adalci ga talakawan shi kuma tausayin nakasa dashi sarki ABDOULJABBAR ABBAS
"Ankae amarya dakin ta lpy wanda sashin ta yake kusa da na hajiya NENE domin tace baxata barta tayi nisa da ita ba saboda ko babu komi daman kusan xaman MARJANA ahannunta yake
"JAKADIYAr hajiya NENE ce ta shigo hannun ta riqe da kaya wanda xatayi mata amfani dasu bayan angama shiryata domin tafiya turakar angon nata (karku manta har yanxu batasan waye mijinnata ba haka shima sarki baesan wacece matar ba muntuno muku da sanda muna m mata lol🙄😜)
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 45 to 50
"Ruwan wanka tahada mata wanda yaji kayan kanshi gawasu fulawoyi asama ta umarce ta taje tayi wanka tafito domin akaeta dakin mijinnata
"Tana fitowa aka shiryata cikin wasu kayn bacci masu matukar kyau amma bamasu nuna tsiraci ba sannan akasa mata alkyabba asaman kayan tayi kyau sosae gwanin shaawa .
" Sashin hajiya NENE suka fara kaeta saeda tamata nasiha sannan yabada umarnin arufe mata fuska sannan akasa data da turakar mae martaba
"Acan suka iske KILISHI saboda tanaso taga wacece wannan amaryar da mae martaba ya aura kuma sannan taga dami tapita da har mae martaba yaxabi ya aure ta saboda yatoxarta ta
"Gaeshetan da sukeyine yadawo da ita ita daga duniyar tunanin data shiga,wani faduwar gabane yaxiyarce ta sanadiyar ganin tsantsar kuruciyar ta data hango dik da cewar bataga fuskarta ba da qyar tasaeta kanta
"Maraba kuce amaryar tamu ta iso tafada murmushin yake kwance a fuskanta wanda hausawa sukace yapi kuka ciwo
"Mae martaba ne yapito cikin shiga ta alfarmar yanata baxa kamshi wanda daka ganshi kasan yana cikin farin ciki wanda shikanshi baesan na minene ba wanda wannan yanayi da KILISHI takalla yakara bakanta zuciyarta,wadanda suka rakota ne suka kwashi gaesuwa sannan suka juya
"Alhmdllh godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ara mana aron numfashi sannan yaraya mu bisa sunnar fiyayyan halitta annabin rahma (S.A.W) gaba dayan su kayi ma annabi salati dikda dae ita MARJANA tafada ne axuciyarta
"NANA KHADIJA(KILISHI) kece babba kuma kece uwargida inaso kiriqe mutumci kamar yadda nima zantsare naki ki kama girman ki wannan yarinya kidauke ta tamkar ya kanwa sannan kuma yar uwa agareki idan kikayi haka xaki faranta raena duk da nasan tafannin ki baxaa samu matsala ba
"In sha Allah ran shidade xanriqe amanar daka damka mani baxaka taba samun wata matsala daga gareni ba Allah yabamu ikon rike amanar junanmu kaema yabaka ikon yin adalci atsakanin mu wannan adduar ta matukar faranta ran mae martaba
"Allah yamuku albarka gabaki dayan ku sannan ke kuma ina mae umartar ki da kibi yar uwarki kamar yadda ta anshi amanarmu muma girmamata kar inji kar ingani
"Kanta dae na aduke inbada bugu babu abunda zuciyarta keyi domin idan ba gixo kunnuwanta kemata ba kamar muryar mae martaba takeji da matar shi kardae ace shine mijina kae ina dasake baxae yuwu ba
"Nasiha yayi masu wanda daga karshe yatambayi KILISHI kwana nawa yakamata yarinqayi adakin kowace batare da an kwati wata ba
"Ranka shidade inaganin kamar kwana biyu yayi daedae amma yanxu nabaka daganan har wata guda domin kusamu ku fahimta juna wanda munasaran in sha Allah awannan lokacin burinmu xae cika taqareshi tana murmushi
"Allah yayimaki albarka yabaki abunda kike nema nasani kuma kema kinsan dalilin kara aure na amma ina burin ace daga gareki nafara samun haehuwa
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 50 to 55
"Ahaka aka rufe taron da addua KILISHI ce tamike to amarya nizan tapi amma har yanxu baa gwada mani fuskar ba kodae rowa ake mn sae angone kadae xae gani ko kuma sae munbiya kudin budar kae
"Kwarae makuwa kinsan amaryar tawa mae tsadace saboda haka sae anbiya, wannan magana da mae martaba yafada ba karamin kona mata rae tayi ba amma tadanne
"Shikenan babu damuwa xamu biya daga baya tunda yanxu bamuxo da shiri ba tafada tana murmushi.
" Bude mata fuskar tayi idan har idon ta yagane mata dae dae kamar diyar malam liman take gani agaban ta amatsayin abokiyar zamanta innalillahi wainna ilaehi rajiun Allah kasa bacci nakeyi amafarki dik abubuwannan ke faruwa tafada tare da qoqarin saeta natsuwar ta
"Masha Allah mae martaba kace yar gidace ma kae amma najin dadin hakan domin gara daka auro mn wadda mukasan halinta ba wadda bamsanta ba
"Shikanshi mae martaba baetaba tunanin itace aka aura masaba yarinyar da agaban idon shi aka haepeta amma itace xae nunama girman shi kaeda sake amma yaxaeyi yana rokon Allah yasa burinsu yacika Ameen 🙏
"Kwanci tashi babu wuya a wurin ubangiji yau kimanin wata hudu kenan da auren mae martaba da MARJANA soyayya mae sanyi suke gudanarwa domin kuwa kyawawan dabi'un ta sunyi matukar tasiri a xuciyar shi domin kuwa macece mae tsananin biyayya
" KILISHI nabata kulawa axahiri amma abadini babu mahalukin daya kaeta tsanar ta saboda tanaganin tayi mata katanga awurin mijinta domin kau tasan koyayane sae yarage mata matsayi acikin zuciyarshi
"MARJANA kau yakara wani irin kyau mae daukar hankali wanda awannan lokacin tana dauke da ciki natsawon sati 8 weeks amma ita kanta batasan da shiba domin kuwa ita lafiyarta lau bata laulayi
"Hajiya NENE ce tafara gano kamar adduar su ta amsu Aekawa tayi aka kira mata MARJANA domin ta tabbatar da zargin da take tare da wadda ta aeka suka dawo bayan MARJANA takwashi gaesuwa awurin tsohuwar sannan tasamu wuri taxauna
"Abunda yasa nakiraki inaso in maki wata tambaya kinsan nadauke ki kamar yadda nadauki dan da nahaefa da cikina ko ?
"Hakane ranki yadade kuma ina godiya da irin karamcin da kukayi mani Allah yasa ka maku da mafificin alkaeri yasa aljanna ce makomar ku wannan adduar da akuum take jifar su da ita tana matukar tasiri a xuciyar su har mae martaba ma
"Yau rabon da kiga al'adarki MARJANA kar kiji kunya pa inason intabbatar da wani abu da nake hange
"Tsayawa tayi alamar tunani dan sae asannan tatuna cewa takwana biyu bataga period dinta ba to ita tunanin da tayi in mutum yayi aure to shikenan baxae karayi ba kuji pa don Allah
"Inaga nakae wata biyu ae nadauka da mutum yayi aure baya karayi shiyasa banda mu ba koda bangani ba hasashen hajiya NENE yafara xama gaskiya amma bata tabbatar ba har saeda takira likitan masarauta domin yamata confirming cewa akwae cikin ko babu
"Koda yaxo ya dibi jininta sannan yabata roba yace tayi fitsari yitayi yakawo mashi nan yasa abun awo ya auna(pt strip)
"Alhmdllh ranki shidade adduarmu ta karbu domin kuwa FULANI tana dauke da ciki amma baxa musan wata nawa bane sae mun auna mungani saboda haka yanxu xan tafi zuwa anjima xan dawo
"NENE waya tadauka takira mae martaba yana dauka ko gaesuwar shi bata amsa ba tace komi kake kaxo ina nemanka yanxu sannan tayanke kiran
"Hankalin shi atashe yashigo sashin NENE domin yadauka wani abune yafaru faar daya gani kan fuskarta ita ta tabbatar mashi da komi lpy lau
" karaso kaxauna mana katsaya kana karemana kallo domin kuwa abun farin ciki ne yasame mu Allah ya anshi adduar mu domin kuwa FULANI tana dauke da ciki wanda sae likita yafada mn sannan zamusan wata nawa ne
"Allahu akbar Allah mae iko ashe nima inada rabon ganin jinina a duniya zamewa yayi kasa yayi sujudul shukur(kasancewar ko yaushe yana xama da alwala ajikinshi)dagowa yayi tare da tsurama MARJANA idanu kamar yau yafara ganinta wata soyayyar tace ke bin jini da jijiyoyin jikinshi
"MARJANA kau jitake kamar kasa tatsage tashige don kunya ace dan ina dauke da ciki shine suke wannan murnar inaga yaron yaxo duniya Allah yasauke ni lpy tafada cikin zuciyarta tare da share hawayen tausayin su
" Koda likita yadawo yafada masu cewa cikin satin shi 8 da kwana 12 bakaramin murna sukayi ba nan take mae martaba yayi ma likita kyautar kujerar makka da kuma kyauta mae tsoko
"Koda KILISHI tasamu wannan labarin hankalin ta ya matuqar tashi daga shigowar yarinyar nan ace harta samu ciki ina da sake dolane insan yadda za'ayi cikinnan yabare bara dare yayi JAKADIYA takoma gurin boka asan abunyi
"Kulawa ta musamman take samu daga mae martaba harma da KILISHI wadda tanayi ne don ganin ido dare nayi ta aeki JAKADIYA gurin boka domin yaxubar da cikin tunkafin yaxo duniya
"Koda JAKADIYA taje wurin boka babu bata lokaci yafara surkullen shi hahahaha kukoma gida xakuji sakamakon cikin yapita na aeka aljani masha jini xae xuke cikin da ke jikinta ita da haehuwa sae dae taga anayi hahahaha yakece da wata mahaukaciyar dariya
"Cike da farin ciki JAKADIYA takoma masaurata domin kuwa tasan muddin tajema KILISHI da wannan albishir to babu shakka sae tamata babbar kyauta
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 55 to 60
"KILISHI tayi farin ciki matuka da jin wannan xance burin ta kawae taji labarin cewa ga FULANI can bata lafiya cikin jikinta yazube
"Tunda malam liman yaji labarin cikin jikin diyar shi yafara rubuta mata addu'o'i yana aeko mata dasu tanasha domin haka kawae ranki yake bashi kamar akwae masu farautar cikin dake jikin diyar tashi amma ko akwae to in sha Allah Allah zae kareta
"Sati daya,biyu,uku, suka shude KILISHI bataji wani labarin cewa cikin jikin FULANI yazube ba hankalin ta inyayi dubu yatashi dole taqara maeda JAKADIYA domin taje tajiyo mata mike tafiya
"Koda JAKADIYA taje wurin bokansu domin su sanar dashi aekin baeyi ba
"Har yanxu FULANI tananan babu abunda yasameta bare dan cikin ta shine mukace bara mudawo domin muji meke faruwa munata tsira ido shiru
"Aekin baxamu iya ba saboda suna tare da kariya domin ko yaushe cikin ibada take kuma kunsan bakaken aljanu basu rabar masu ibada konewa suke koda aljani masha jini yaje sae da suka kusa konashi amma mafita dayace xanbaku wani garin magani ko samata a abinci ko nasha da xarar taci to cikin jikin ta zae pita
"Wani garin magani yafito dashi a tsumma yamika mata ansa kada kuyi sake asamu matsala tashi kibani wuri yafada cikin karaji
"JAKADIYA tana komawa tafada mata dik yadda sukayi sannan tabata maganin da yabata
"Ae ayau xamu aewatar da wannan aekin saboda haka kije adafa dik abunda akasan masu ciki xasuji kwadayin shi to shi xa asamar mata
"Yau tunda tatashi takejin gabanta nafaduwa haka kurum batasan dalili ba addua taci gaba dayi Allah yasa dik abunda xae faru yasa alkaeri ne
"JAKADIYAr KILISHI ce tashigo hannun ta riqe da wani hadadden tray wanda tajera kayan abincin da kuma jus wanda suka hada dakansu karasowa tayi cikin dakin
"Ranki yadade barka da warhaka saqone daga uwargijiyata tace akawo maki saboda tasan masu ciki da kwadayi tafada tana bude kwanukan waenar fulawa ce wadda taji kayan hadi sae tashin kanshi take
"Tana gani taji miyanta yatsinke abunka ga mae ciki komi so take kixuba mani kadan don yanxu nagama cin abinci

"Xuba mata tayi tabata tafaraci Allah sarki yau tama manta da bismillah burinta kawae taji waenar abakinta(idan tsautsayi yakira mutum babu makawa saeya riskeshi)
"Saeda tacinye wadda akasaka mata sannan tasha lemun tukunna takalli JAKADIYA kice mata nagode sosae wallahi naji dadin ta Allah yasa ka da alkaeri Ameen 🙏
"Sae da JAKADIYA ta tabbatar da tacinye tukunna takwashi kayan tayi gaba xuciyarta cike da farin cikin nasarar da suka samu taje ta xayyane ma KILISHI yadda akayi KILISHI tayi murna
"JAKADIYA kinada babba kyauta muddin cikin dake jikin yarinyarnan yapita saboda haka kitsimaye ni
"Ranki yadade ae yadda taci abunnan ban tunani ban tunani koda cikin jikin ta yakae wata tara xae xauna balle cikin da ko wata uku bae cika ba
"Mararta taji tana dan mata ciwo kadan² ganin abun bana wasa bane yasa ta tashi daqyar tanufi sashin NENE
"Kamar ciwon shigar ta yake jira abu yataso gadan gadan Allah yaso Nene na kishingide a pallow taga FULANI tashigo kamar anjeho ta
"Miya faru MARJANA mike damunki ae kapin tagama rufe baki taga jini yafara bin kafarta a gigice tadauki wayarta takira likita yaxo da sauri sannan yataho da wadanda xasu taemaka masa
"Likita ne yashigo arude domin kuwa tasan irin wannan kiran akwae matsala a gaskiya bamuda kayan aeki anan dole sae min tapi asibiti
"To mikake jira kawae akaeta domin kada muyi asarar cikin dake jikin ta domin kasan irin kaunar da muke masa
"Koda aka isa da ita asibitin MASAURATA (kasan cewar babba ne kuma komi akwae aciki ga kwararrun likitoci) emergency aka shiga da ita likitoci hudune saman kanta ga oxygen da aka samata domin dae dae ta numfashinta
"NENE kam sae sintiri take hankalin ta yakasa kwanciya addua take Allah yasa kar cikin jikin yarinyarnan yapita ya Allah katallafa mana
"Labari mae dadi uwargijiya ta yanxu aka tafi da FULANI asibitin MASAURATA sae zubar da jini take inaga fa aekinmu yaci tafada cikin zallar murna
"Dagaske kk JAKADIYA wannan labari naki bantaba jin kwatan kwacin mae dadin shiba saboda haka xanbaki mamaki haka sukayi ta fira atsakanin su a yau babu batun wae uwargijiya da baewa
"Hakan gaban shi keta faduwa gashi jikin shi dik amace baesan miyake faruwa ba amma ranshi na bashi akwae matsala waya yadauka ya kira mahaefiyar shi domin yaji mike faruwa
"Lokacin da kiran shi yashigo wayar NENE sae asannan ta tuna bata sanar dashi halin da matarshi ke ciki ba
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 60 to 65
"Assalamualaikum ko sallamarta bae tsaya amsawa ba NENE miyake faruwa tun daxu raena kebani kamae akwae matsala yafada yana jiran amsarta
"Muna cikin asibitin MASAURATA yanzu fu.... Ae bae tsaya yaji karshen maganar ba yakatse kiran hankali tashe yanupi asibitin
"Yana xuwa yahango NENE hankali atashe yakarasa kusa da ita miyake faruwa NENE waye babu lpy yajera tambayar duka atare
"Fitowar dr aliyu shine yahana ta bashi amsa karasowa yayi kusa dasu yamae jikin dr Nene tafa cikin son sanin halin datake ciki
"Alhmdllh cikin jikinta bae xubeba munyi nasarar daure matashi sannan wannan abun yafaru sakamakon maganin da tasha and kuma tana bukatar jini saboda ta zubar da shi sosae sannan kuma kada tarika daukar abu nauyi domin idan ta dauka cikin xae iya samun matsala
"Wannan magana daga fada ita ta sanya NENE farin ciki yayinda shi kuma me martaba yashiga rudani

"Waye keda ciki sannan kuma maganin data shane yakawo haka a iya sanina FULANI ce kadae keda ciki ya Allah ina rokon ka karaya mani abunda ke cikin baewar Allah nan
"Miyasa mu FULANI da kuma dana yafada arude har muryar shi na rawa domin kuwa burin shi yaji miye musabbabin da xae sa yarasa farin cikin rayuwar shi inda yagofe ma Allah dayasa cikin bae xube ba
"Alhmdllh ae mun gode ma Allah daya tsagaeta mana al'amarin domin kuwa da mun pi kowa shiga tashin hankali saboda haka ka kwantar da hankalin ka muyi fata Allah yabata lpy kawae tafada tana maeda dubanta wurin mae martaba
"Sae da tayi kwana biyar a asibiti tukunna aka sallame ta bayan tasha jini laeda uku wanda dik na mae martaba aka diba aka saka mata
"KILISHI kau kullum sae taxo tare da guxurin ta namarasa lafiya domin kuwa ita duk atunaninta cikin yazube
"Haka rayuwa tacigabada tafiya wanda zuwa yanxu cikin jikin FULANI yana 5 month kulawa sosae take samu sannan an hanata cin abun hannun kowa sannan bata xama babu hijabi ajikin ta
BAYAN WATA UKU
"I xuwa yanxu cikinta yayi girma naban mamaki sannan kafafunta duk sun kunbura gwanin ban tausayi domin kuwa idan ta xauna tashin ta wahala yake xama
"Sae da cikin yashiga wata takwas tukunna KILISHI taga cikin hankalinta yatashi matuka domin bata taba zaton cikin bae xube ba babu bata lokaci ta aeka JAKADIYA gidan bokansu amma ina babu wata mafita domin kuwa yafada masu cewa cikin jikin ta sae ya pito duniya kawae tadauki mataki da kanta

"Wannan kalma ta boka ta tada ma KILISHI hankali hakan yasa tafara neman mafita
"JAKADIYA miya kamata muyi akan wannan magana domin ni gabadaya kaena yagama kullewa kinga shegen cikinnan yacika taurin kae
" Inaga mafita dayace amma ina ba lallae tayi maki ba amma mixae hana musamu ayi kiddnaping din ta daganan kawae sae musa akashe ta kinga indae mukayi haka babu ita adoran kasa balle cikin ta
"Wannan shawarar taki amma taya xaa iya pita da ita batare da wani yagani ba kiyi tunani mana kinsan dae in har aka kamasu asirina yatonu kae bama wannan ba ta ina xamu samu wadanda xasuyi mana wannan aekin?
" Wannan mae sauqine ina ganin sarkin gida xamu hada kae dashi kibashi abun rufe baki sae komi yatapi dae dae kuma kinsan dae babu wanda yaki kayan more rayuwa
"Wannan haka yake saboda haka kice inason ganin shi in anyi sallar isha'i saboda baa bori da sanyin jiki banson ta haehu batare da na dau mataki akanta ba tashi kije kafada masa saqona fita tayi ita kuma taci gaba da tunanin mafita
"Kanar yadda suka tsara haka kuwa akayi sarkin gida yaxo da farko yaki amincewa amma daga baya sae yaga bashi da mafitar da ta wuce wannan
"Shikenan na amince kuma sannan nasan wasu tsagera wanda nasan xasu iya wannan abun da xaa sakasu domin sanaar suke kenan saboda haka xan samo number dinsu saboda haka kibar komi a hannuna
"Murna sosae takama KILISHI naganin yadda al'amura ke zuwa mata da sauqi ( ya Allah katsare mu daga zazzafan kishi Ameen 🙏)
"Yasamo number cikin kwana biyu sun daddale yadda komi xae tafi da kuma nawa xasu basu angama komi
"Xamuyi basaja mucigaba da zama acikin MASAURATAr nan domin musan shige da ficen al'umar cikin ta da kuma wadda aka bamu aekin domin ta cewar TIGER🐅
"Wannan shawara ce mae kyau saboda haka zanmaku masauki sannan kuma idan kuka tashi zan bude muku kofar baya sae ku pita
"Tsawon sati biyu suka dauka suna tsara yadda xasuyi da wannan mata kwatsam kau sae aka aeko ma mae martaba rasuwar abokinshi sarkin garin sokoto da wannan dama sukayi amfani suka shiga cikin bangaren FULANI suka shaka mata wata kyalle sannan suka pito da ita kamar hadin baki kuwa babu wanda yagansu har suka pito takofar baya da ita kamar yadda suka tsara
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 65 to 70
"Amota suka sakata sunyi tafiya mae nisan gaske har suka shiga cikin wani daji mae bushiyoyi da dama abakin wani karamin gida suka faka sannan suka fiddo ta har lokacin hankalin ta bae dawo jikin ta
"Sae data share tsawon sati daya a wurin su tana shan bakar wuya wadda sae sun ga dama suke bata abinci
"Bangaren masauratar kuwa tunda aka nemi FULANI aka rasa ciki da wajen masarautar hankalin mae martaba yatashi ya yanke jiki fadi bae kuma sanin inda kanshi yake ba
"KILISHI kau duniya sabuwa amma a idon mutane tafi kowa damuwa akan lamarin domin kuwa har xama take tadinga risgar kuka koda kau acikin asibitin ne hakan yasa har NENE ke tausaya mata
"Malam liman kau tunda yaji labarin batan tilon yar shi hankalin shi yamatukar tashi abunka ga da da mahaefi yana cikin damuwar rashin ta amma yana kokarin dannewa kasancewar shi mutumne ne shi mae dattako yasan in sha Allah watarana zata dawo garesu domin jikin shi nabashi haka
"Watarana su TIGER🐅 sun pita cikin gari neman abinci domin wanda suke dashi yakare sun manta da cewa basu kulle gidan ba domin suna ganin ae bata da karfin da xata iya guduwa
"Kamar ance tafito tsakar gida kawae taga ko ina a bude maemakon a kulle da wannan dama tayi amfani tafita daga cikin gidan da farko tafiya tafara amma gudun kar su cimmata yasa tafara gudu
"Dawowar su kenan suka shiga domin bata abincin ta kamar yadda suka saba amma suka nemeta sama ko kasa basu ganta ba
"Nemanta suka fara amma babu ita (kar ku manta da wurin da suke nemanta muka fara inda basu sameta ba sukayi karya sun kasheta)
CIGABAN LABARI
"Kunji abunda yafaru dani har yasa muka bar gida Allah yahadani da ku kukayi mani halarci wanda baxan taba mantawa ba
"Allahu akbar Allah mae girma gaskiya kunsha wahala saboda haka xamu tsaeda lokaci domin ki koma ga yan uwanki da kumà mijin ki saboda bamusan halinda mae martaba yake ciki ba sannan kuma hakan shine xae bayyana boyayyun halayyar da basusan tanada shi ba
"Wannan haka take BAFFA saboda haka nima ina goyan bayan ka kobadan komi saboda yarannan da haryanxu ko suna ba asamasu ba saboda haka nanda kwana biyu xamu shirya sae amaeda ku kinji ko
" Shikenan babu damuwa nagode da taemakon da kukayi mn har abada baxan taba mantawa daku ba
"Kamar yadda suka tsara haka kuwa yakasance yau suka kama hanyar masauratar zaria xuciyar MARJANA cike da fargabar mixata tarar amma kuma tarufe fuskarta ta yadda babu wanda xae iya gane ko wacece ira
"Gabaki daya mae martaba rayuwar shi tacanxa domin kuwa yamanta da wacece FULANI bare harma yatuna ta wannan abun yana matukar damun NENE inda take zargin daman ba yarinyar yakeso ba cikin jikin ta yakeso to idan hakane yakamata yadamu da rashin cikin jikin FULANI amma shima yamanta da shi
"Koda idowar su basu sha wuyar shiga ba kasancewar masauratar nakarbar baqunci daga ko ina a fadin duniya
"Kaetsaye sashin NENE suka nufa lokacin tana kishingide bayi namata tausa kamar daga sama taji muryar daba xata taba

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment