Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nan ne marasa juriya a kan abinda yakeji mara dadih a zuciyarsa, Jarumi neshi me firgita maza, Amma a Wani fannin shi rago ne!.






Paid book ne naira dubu Daya, 0542793718 Saadatu Abdullahi gt bank 08101626484.

🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*NAMIJIN ZUMA*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥
(Love And Romantic Story)

https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS
Free page group

SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)
Free page8
Ganin hawayen dake zirya bisa kuncinsa ya matukar dagawa nabeelah hankali, Nan da Nan Jikinta ya hau rawa ta tashi daga inda take tana fadin "meya faru? Meyasa kake kuka?"ta iso inda yake tsaye, ta kara zubo masa idanuwanta dasuke cike taf da tashin hankali. Yaran suka zubo musu Ido, tini suka iso inda Aeezad yake tin shigowarsa suka masa oyoyo, Amma sam be kula dasu ba, abinda yakeji a Zuciyarsa yafi gaban ya fahimmci komi dake gudana a duniya yanzu, tini brain dinsa ya tsaya chakk daga dukkannin ayyukansa,. "Meya sameka?'' Nabeelah ta kuma tambayar hnkli tashe, be bata amsarta ta farko ba se kallonta kawai yakeyi, yayinda fararen hawaye masu azaba da rad'ad'i keci gaba da zirya a kan fuskarsa. "So kakeyi ka dagamin hankali a kou ? " Nabeelah tasake fadi yayinda takejin kanta kamar ze fashe ji take kmr ta fasa kukan itama, ganinsa tsaye gabanta Yana kuka ba karamin daga mata hankali yakeyi ba, hawayensa dake zirya kan kuncinsa tanajin saukarsu a masaukin zuciyarta zafi rau!. "Rasuwa akayi?'' ta kuma tambayarsa a rude har ynzu yaki bata amsar komi kawai se kallonta yakeyi tamkar an dasata a gabansa, a zahiri tana ganin kmr Yana jinta, a bad'ini Sam baya jinta kawai de yaga bakinta na motsi. "Kayimin mgna pls..." Ta fadi a matukar tashin hankali yayinda kwallar tashin hankali suka subuce mata Nan da Nan itama kuncinta suka jike sharkaf da hawaye daman akwaita da Arzikin ruwan hawaye. Ganin haka ya matukar dagawa yaran hankali musammanma Noor shima Nan ya fara hawaye, Nasmah Kam se binsu takeyi da Ido ta rasa yazatayi. Ba tare da nabeelah tayi Aune ba , kawai taji Aeezad a jikinta ya mata wata iriyar runguma tamkar zasu fadi kasa ita dashi, batasan sadda itama ta kankamesa sosai a cikin jikinta ba,, suka sauke wata iriyar gwauruwar ajiyar zuciya a lokaci guda, still Aeezad be bar kwallah ba, yayinda wata Azababbiyar ni'ima dayakeji tana ratsashi tin daga tacin kafarsa har zuwa tsakiyar kansa, Nan take duk wata kafa me Aiki taci gaba da Ayyukanta a jikinsa, akasin da da komi ya tsaya masa cakkkk. "Meya samu babyn Nabeelah yaketa kuka?'' nabeelah ta fadi cike da dmwa ita tini nata kwallan ya dauke, Amma tanajin saukar nasa kwallan a gadon bayanta. " "Bansan meke damuna mommy,,,,kawai inaji kamar zan haukacee, Wani Abu na damuna Amma bansan menene shiba...", Ya fadi da dasashiyar muryarsa da nabeelah bata tabajin irinta ba se yau. Zare jikinta tayi daga jikinsa, da kyar ya saketa sbda yanajin niimah a jikinta ga kamshinta daketa ratsashi tako ina,yanajin sasssucin damuwarsa Daya rungumeta beso ta kwace daga jikinsa ba. "Babyna!'' Nabeelah ta fadi byn ta zare jikinta daga nasa ta zubo masa idanuwanta, idon Aeezad ya kara kureta dashi duk yabi ya kuma narkewa, data kirasa da babyna seda sounds dinta yayi amsa kuwwa doubles a lokaci guda a zuciyarsa. "Kwayoyin idanuwanka Suna gayamin kanada damuwa sosai, meyasa bazaka gayamin damuwarka ba ?'' nabeelah ta fadi tana Kai hannayenta ta share masa hawayen kan fuskarsa, wanda zuwa ynzu sun fara tsagaitawa. "Bansani ba mommmy!'' ya fadi yayinda yakejin kmr zeyi ihu, shi kadai yasan me yake fuskanta a zuciyarsa. Noor ya kuresu da Ido, Nasmah ma ta kuresu da Ido, zuwa ynzu Noor ya dena kukan ganin su Nabeelah da Aeezad sun dena Suma. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kamo hannayensa da soft hands dinta Nan da Nan Wani laushi ya hadu ya haifarwa da jikin Aeezad jin Wani yanayi me wuyar fassaruwa, seda ya lumshe idanuwa ya sake budesu a kan kyakyawar fuskarta. Ta kamo masa hannayen nasa zuwa tsakiyar falon, zaunar dashi tayi a kan kujerar 2ctr tabi ta zauna kusa dashi, ya kara matsota sosai ya daura kansa a kan kafadarta ya daura hannunsa Daya kan cinyarta, seda ta dago ta kallesa sbda ajiye hannunsa dayayi a cinyarta kawai se rungumar dayayi mata dazu ta dawo mata rai dabadan ta kula yana cikin damuwa ba da be isa ya rungumeta ba, musammanma irin rungumar dayayi mata dazu, tabbas ta amsa a jikinta over, tanaji ta kasanta ta jike sharkaf, ita irin matannan ne masu saurin jikewa in har namiji baligi ze tabata to tabbas se gabanta ya jike, shiyasa take guje masa bataso Yana taba mata jiki tinda ya balaga inya tabata seta jike ta rasa dalilin hakan, kuma bawai a kansa takeji ba a kan kowanni namiji na duniya takeji, data taba soyayya da Wani Habib haka tadingaji daya tabata data jike gashi shidin shegen San jikine dashi wai danma bata sakar masa fuska da har nonuwanta seya mammatsa, Amma sam bata yadda rirrike mata hannun dayayima Dan lokacin ta afka giyar soyayyar sane bata tabajin soyayyar namiji a ranta ba kmr Habib at the ending sukazo sukayi break-up sabodashi aurenta kawai yakeso yayi ita Kuma har yanzu bata shirya Aure ba, again kuma shi Dan masu kudine ya fito daga babban family tasan inta auresa zatasha wukakanci a family dinta, itafa a ka idarta tafiso ta Auri dai-dai da karfin gidansu ta yadda ba Gori a tsakani. "Me yake damunka ka gayamin pls babyna in kuma ban Kai ka gayamin ba shikenan,..." "Bansan meke damuna ba ..." Ya bata amsa Hadi da tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa, ta dago ta cire kansa a kafadarta ta kallesa taga tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa. "Shine kake kuka?' Ko damuwar rashin sex dinne?'' Aeezad yagirgiza mata kai Hadi dacewa "No..." "Ka gayamin gaskiya na'eema ce ta hanka abun?'' yadda tace abun yasashi yin Yar dariya ya kara cemata "no...", ''karkamin karya nagani..." Ta fadi Hadi da sunkuyar da kanta kasa seda tayi maganar kuma setayi tunanin dama batayiba. ya fahimci me take nufi tana nufin taga burarsa a tashe, haka kawai yaji tsigar jikinsa ta tashi gabansa ya kara tashi damanshi sometimes gabanshi a tashe yake haka halittarsa take Wani lokaci kuma ta kwanta. "koda kikaga Burana a tashe wlhi ni ba sex ne, damuwata Ynzu ba, ni banma tunanin sex din kawai jarabace kesa gaban nawa tashi Nature ne,,,kinde san halitta ta, wlhi ba sex ne dmwata ba, ni kaina bansan damuwata ba mommy..." Kur ta kuresa da Ido sosai cikin nazartarsa Sam baya karya inde ya fadi Abu to haka ne, a kan fuskarsa take gane gaskiyarsa. "Meyasa wannan Karan ba na'eema bace problem din ko kaci gaba da zina ne?'' Aeezad yace "Wallahi aah mommy nariga na miki promise bazan Kara cin mace ba insha Allahu in har bata Aurena ba..." "Toh Allah yasa...Damuwarka Allah ya yaye maka , koma menene Ubangiji yafimu sani Muna rokonsa daya warware mana kuma ya yaye mana..." Cewar nabeelah. Aeezad ya amsa da " Amin Rabbih .." Yana mejin zuciyarsa kmr bashine ke cikin damuwa ba, haka kawai yake jin raguwar damuwansa.."yunwa nakeji mommy..." Ya fadi Yana me shafa cikinsa shi se yanzu ma yasan akwai ciki a jikinsa har ya fahimci yanajin yunwa, rabonsa da abinci ma ya mance sede Yan ciye-ciye Suma se yaga yunwa na masa barazanar illah kana yake iya sa Wani Abu a cikinsa. Cikin hanzari ta mike jin yace yanajin yunwa ta nufa dinning room ta zubo masa tuwo miyar kuka favorite food dinsa kenan se farfesun naman kaza ta hado a Trey ta kawo masa gabansa ya kalli Trey din data ajiye a table din gabansa ya kalli yaran da zuwa lokacin hankalinsu ya koma kan TV suna kallon cartoon. "Ki bani a baki mommy .." ya fadi Yana shagwabe fuska Hadi da kallon tula-tula din nonuwanta sun ciccika taf ta cikin rigar jikinta. "Naki..Kaci Da kanka."cewar nabeelah Data fadi a takaice. Sam bemaji me tace ba idanuwansa na Kan kallon nonuwanta luntsun-kuntsun. "Gaskiya mommy nonuwanki sun Kara girma Tantsan-tantsan!..." Ya fadi ba tare ma dayasan ya fadi ba kawai mgnr subuce masa tayi, dayaji a bayyane yayi mgnr ya kulle bakinsa Hadi da kallon yaran dake falon ya dawo da dubansa ya kalleta ta watsa masa wani kallo, shi kadai yasan ma'anar kallon, seya mata lefi take masa irin wannan kallon. "Ammmm... sorry pls..." Ya fadi Yana kallonta Sam batabi ta kan meyace ba ta juya ta zubawa TV Ido, shiyasa sometimes batasan sakin masa fuska sosai , gashi ynzu ya fadi mgnr da bataso ya fadi. Aunty hafsat ce tashigo falon idanuwanta suka sauka a kansa shima kallonta yakeyi, Sam ya mance ma da ita a duniyar an, wai ashe ma gidanta yazo. Zaunawa tayisuka gaisa da Dan uwanta kana suka fada hirar rayuwa, suna hirar yanacin tuwon Hankalinsa kaf yanakan Nabeelah wadda bata Sako musu baki Sam a hirarsu, daman in suna hira bata Sako baki,.Noor ne ya tinkaro inda mamansa take ya kalli Aeezad kana ya maida dubansa kan mommynsa yace "mommy dazu Uncle dayazo yadinga kuka, toohhh..tohhh tohhh ..se kuma ya rungume Aunty, ta dinga bashi hakuri, shine suketa hira tanata bashi hkri munajima nida Nasmah yace wai nonon Aunty ya kara girma....." Kmr an tambayesa ya hau raftago zance, daman yaron yanada azabar surutu sede be iya magana sosai ba, shi hadda ce dashi da Anyi Abu Daya haddace, BBC neshi me zaman kansa. Nabeelah tayi tsumu-tsumu yayinda zuciyarta tadinga bugu da karfi na tashin hankali, shiyasa akace in yaro na guri kar kayi Abu sbda se kaga kmr beji Nan ko yanaji tass,,,Adduarh nabeelah tadingayi Allah yasa kada aunty hafsa ta gano me Noor ke cewa, Aeezad Kam ko a jikinsa, illa kawai ya kure yaron da kallon mamaki, ya kasa mgna. Aunty hafsat ta fahimcesa Amma se tayi kmr bata fahimta ba. " Bakaje sallah ba gashi har an Tada sallar ma ?" Cewar aunty hafsa daketa Ayyane Ayyane a ranta , yaro kuwa yana fada yaga bata tankasa ba ya fice zuwa part din babansa yaje ya Kai masa rahoto domin yaron Dan rahoto ne a kallah befi 5yrs ba a Ido zakaga kmr beda waysu nanko karr yake. "Inaji kawai senaje gida zanyi sallah.." cewar Aeezad, yanaso yayi sallah Amma ba hali sbda yaji wandonsa ya jike, sbda kallon nononta kawai dayayi, a fari bayajin hakan a kanta yauce rana ta farko daya farajin hakan a tattare da ita, yasan kawai Dan sperm ya masa yawa ne yasa yaji hakan daya kalli nonuwanta. Tsaf ya cinye tuwon suna hira da Hafsat ita Kuma tanata nazarin abinda Noor ya gaya mata, daman ba yauce rana ta farko data saba ganin Aeezad na rungumar Aunty nabeelah ba Amma kuma abun yayi yawa sbda Aeezad yayi girman daya dace ace ya bar rungumarta sbda ba muharraminta bane. Aeezad be bar gidanba se wuraren 8:pm badan ransa naso ba ya bar gidan ya nufa gidansa yayi wanka yayi sallolin dake kansa, Sam bebi ta kan na'eema ba ya kwanta a part dinsa dukda ba bacci yayi ba se zirya
kawai yakeyi a daki yana tunani iri iri har yanzu ko za a kashesa besan meye dmwarsa ba shide yasan Yana cikin dmwar dabe taba shiga irinta ba sannan akwai abinda ke damun zuciyatsa wanda be sani ba ya kasa fahimta!. Seda yayi sallarh asubahi kana ya kwanta bacci ya figesa da kyar se mafarke mafarke yakeyi iri-iri.


🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*NAMIJIN ZUMA*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥
(Love And Romantic Story)

Wannan littafin nawa naira dubu daya yake game bukata 0540703718 Saadatu Abdullahi gt bank. 08101626484.

https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS
Free page group

SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)
Free page9
Garin Kano.
Kimanin karfe goma na daren yau asabar. Alhaji Rabi'u tsaye yake a kayataccen falonsa, Wanda yaji kayan Alatu yagaji Kai dagani kasan mamallakin falon yaci ya tada da kudi. Dogo neshi yanada kiba sosai, kallo Daya na masa na fahimci yanada shekarun da Akalla baze wuce 50yrs ba, Amma a ido se kace yakai 70yrs. Zagaye kawai yakeyi a falon ba kakkautawa yayinda yake sanye da jallabiya nude color, idanuwansa sanye da farin glass, sun kad'a sunyi jajawur, ya rasa ina zesa rayuwarsa se zirya yakeyi a tangamemen falon, ko ganin girman falon da fadinsa bayayi. "ina baze yuba wlhi!'' ya fadi da karfi tamkar zararre, yayinda yakaiwa bango naushi cikin kunar zuciya,,. "Wallahi sena kasheshi! Ni rabi'u nine ajalin wannan tsinannan yaron!'' ya fadi yana meci gaba da zagaye a falon,. Wata farar mata ce ta turo kofar falon tashigo me matsakaicin kyau, ta tsura masa Ido, tana kula dashi a kwanakinnan dukya rikice yazama kamar mahaukaci,gashi ba fuskar daxata tambayesa meke damunsa, daman tini zaman hakuri takeyi dashi ba karamin Azzalumi bane Kawai darajar yara kesata zama dashi. Ajiyar zuciya hajiya Madina tasauke tana me kara kallon face dinsa a sace, kallo Daya ta masa tayi hanzari dauke kwayoyin idanuwanta a kansa sbda tsoronsa datakeji. Rissinawa tayi Hadi dacewa "Alhaji Aminu da Alhaji nuhu sun iso shine nace bari a maka magana, su karaso Nan n...." Ai be bari ta karasa ba ya hau matsifa daman a sama yake. "gidan bakonsu ne? Koke kikace su tsaya waje? Se kiyitamin Iko da gida kamar da kudin ubanki nasiya gidan, tinda bada kudin uwarki da ubanki aka ginamin gidana ba, kije kice su shigo...gida kmr gidan ubanki, ke kanki ba a bakin komi kike a gareni ba, duniyata tafimin ke sau dubu, ni sex dake ne kawai amfaninki a gidannan , kuma inada kudin dazan yi sex da mata goma a rana daya,dake da gindinki din Banza, jaka kawai dangin tsiya, Yar iska!.." Hajiya Madina tayi shiru tana mejin zafin kalamansa a cikin zuciyarta Amma ba yadda zatayi inda sabo ta saba dacin mutumcin Alhaji rabi'u. " fitarmin a falo bansan ganinki!'' ya fadi cikin tsawa,cikin hanzari ta juya ta bar falon, yabi Bayanta da tsuki shifa dabadan yaran data haifa masa guda biyu ba duk mata wlhi shima da baze zauna da ita ba, Allah yasa masa San yaran data haifa masa, ita dince beso, saboda daman tin asali ba auren soyayya sukayi ba ita dashi, irin Auren hadinnan ne, mahaifinsa ya hadasa da yar me masa noma, mahaifin Alhaji rafi'u nada rufin Asiri sosai mutum ne nagari, mahaifin Madina shike masa noma a wata gonarsa, rafi'u beso Auren madinaba kwata-kwata Amma ba awa mahaifinsa gaddama dole yasa ya auri madina, rafi'u irin Mutanennan ne, marasa wadatar zuciya yanada hangen na gaba dashi, Sam bashi da godiyar ubangiji, yanada San kudi, shide kudi kawai, kudi sunfi masa komi na rayuwarsa ta duniya dadih, rabi'u ma'aikacin soja ne, yayindaya jima a aikin soja, shine kasa da Aeezad Amma sam hakan be masa ba, kasancewar shi rabi'u mutum ne me sata da son zuciya, to zuwan Aeezad ya tsayar da komi, ko zasuyi magudi ba dama Dan haka duk yabi ya tsani Aeezad a duniyarnan ba wanda rabi'u da Aminansa guda biyu Aminu da nuhu suka tsana kamar Aeezad sunyi sunyi su kaudasa yana kaucewa kaidinsu, a kullum tunaninsu da kulle kullensa a kan Aeezad yake, su bakin cikinsu ya akayi yazo ya fisu komi ya fisu kudi ya fisu mukami, bayan kwanan Nan ya fara aikin soja ko rabi be Kai jimawarsu ba. Aminu da nuhu Suma duk ARMY ne Amma duk suna kasan Aeezad ne,. Karasowa sukayi cikin falon ko wannensu sanye da babbar riga a Ido dattawa ne Amma a ciki ba haka bane babban ciwo na dawainiya dasu wato (Hassada) ciwo me wuyar warkewa kenan. A Ido dukkaninsu bazasu girmewa Alhaji rabi'u ba. "lafiya Alhaji da Kiran meeting a darennan?'' cewar Alhaji musa bayan sun iso falon sun zauna A kan kujerar 2ctr. "Ai da daddare mugu ke yawo...* cewar Alhaji rabi'u. "Wannan haka yake,, duk Wani mugu se dare ya tsala yake bayyana..." Cewar Alhaji nuhu. "Tinda mukaganka a haka munsan tatsuniyar gizo bata wuce ta k'ok'i. "Cewar Alhaji nuhu fuskarnan bakikirin shima se uban zane irin na gobirawa. "Tabbas...ai bazamu dena meeting dinnan ba harse mun bude Ido munga tsinannan nan baya duniya .." cewar Alhaji musa. Alhaji rabi'u ya kwalkwale da dariyar mugunta a rayuwarsa babu Labarin dayafi masa dadih kamar ace wai ya bude Ido yaga yaronnan baya numfashi a doron duniya, Yana mutuwa shi zeyi cuku-cuku ya rike commander, shida abokansa susha shagali. Se yanzu ne Alhaji rabi'u yasamu ya zauna da murmushi a kan fuskarsa yace "tabbas wannan karon se munyi galaba a kan tsinanneN da bayajin mgnr kowa hatta na gaba dashi tsoronsa sukeji tomu bama tsoronsa .."ya karashe Hadi da fashewa da dariya.""ah bade girin girinba a bari a gani in zatayi Mai..." cewar Alhaji nuhu. Alhaji musa ya amshe da "Gaskiya Kam, domin wannan yaron tsoro yake bani me tsanani, wannan yaron yaFi ifritu minaljinnu kaidi, komi muka shirya masa seya kauce.." ''wannan Karan be isa ya kauce ba ko ubansa wanene!" Cewar alhaji Rabi'u. "Yesss haka mukeso... Tabbas dase mun zuba ruwa a kasa munsha...Amma ya tsarin yake? Cewar musa. Alhaji rabi'u yace "Yan fashi nayi haya daga garuruwan arna, irin manyan Yan fashinnan domin su gama mana dashi,,dabadanma jirgi yabi zuwa katsina ba ai da tuni angama dashi, da sede kuji labari, na gama tsara komi kawai yabi jirgi zuwa katsina tsinannan yaronnan, yadda kukasan kamar an shaida ma shegen yaron gadar zaren dana shirya masa. " Alhaji nuhu yayi Wani shu'umin murmushi kana yace "wannan yaronnan tsinanne ne na karshe shu'umin ne, ,.." Alhaji musa ya amshe da "Yaro ne Amma yanada brain tamkar yana Aiki da aljanu, dubafa kaga yadda mukasha d'ana masa tarko Amma sam baya kamasa...wannan in kakaga an turesa da kmr wuya, bango neshi na karfe turesa se Wanda ya shirya..." "Ni na shirya..." Cewar Alhaji rabi'u. A tare nuhu da Musa suka amsa da "Muna bayanka ranka shi Dade .." Alhaji rabi'u ya ajiye hannu, Musa ya daura hannunsa kan na Alhaji rabi'u, nuhu ya daura nasa, suka kalli juna kana Alhaji rabi'u yace "tabbas a wannan karon se munga bayansa mune ajalinsa..." Alhaji musa ya amshe da "Tabbas, domin sarkin yawa yafi sarkin karfi, tako Wani hali semun kasheshi!" "Tabbas!!!" suka hada baki gun cewa tabbas. Haka suka dinga kulle-kulle iri-iri na yarda zasu kashe Aeezad ba tare da ansan su suka aikata ha, sune har karfe Biyun dare sunata shirya hatsabibanci kana kowanne ya nufo hanyar gidansa zuciya fal cike da rashin imani.


*katsina State*
Yau satinsa biyu, a garin katsina, kullum cikin ziryar zuwa gidan Aunty hafsat yakeyi, in beje ba hankalinsa baya kwanciya,kwata-kwata baya cikin nutsuwarsa duk yabi yayi zuru-zuru kullum a gigice yake, for now de ya fara tunanin Anya ba Aljanu ne dashi ba, Anty hafsa Kam kullum cikin tunanin meke kawosa gidan kullum take, haka kawai se zuciyarta ta bata saboda yaranta ne, a fari kenan, daga baya ta fahimci gaskiya saboda Aunty nabeelah yake zuwa gidan, sbda inyazo be ganta a falon ba se ya kasa zama, harse ya bita inda take, ba Aunty hafsat ba har mijinta baban Noor na Ankare da hakan, kawai de sun zubawa sarautar Allah Ido ne, aunty hafsa Kam abubuwa da dama na Aeezad sun fara bata tsoro, ta fahimci in har bega Aunty nabeelah ba inyazo setaga kamar ze haukace. gabaki daya ma ya chanza rayuwarsa, ada seyayi watanni besamu yazo gidanta ba, inko yazo befi ma yazo sau daya ba a daddafe kuma yake zuwa,Amma yanzu inyazo seya wuni cir a gidan tin daga safe har dare, se wuraren 10:pm yake iya barin gidan da kyar. Na'eema Kam Sam Aeezad be nemeta ba, Dan haka itama kwata-kwata batabi ta kansa ba, tanata hidimar gabanta, kawai jira takeyi ya bar garin tayi tafiyarta Egypt , dabadanma mommy tace dole seya tafi ba,ita danta ita ai da tuni tabar garinma,Amma fa a kullum cikin tunani takeyi a kan meya samu Aeezad wannan Karan be dameta da jarabar Nan tasa ba, tabbas tasan gaskiya da walakin goro a miya, sede ita bame kulawa bace, itafa dadih ma taji, tinda yadawo sau daya taje bangarensa shima seda ta gayawa hajiya rafi'ah komi na cewar tinda yadawo be kusance taba kuma bezo part dinta ba, shine yasata taje ta gaidasa, sama-sama ya amsa saboda ya fara gajiya da rainin na'eema ta bata masa Rai sosai ranar daya ganta da kawarta dande kawai baya ta ita ne amma ta kona masa Rai sosai.

Kamar kullum se 10:pm ki after ma yake barin gidan, haka yauma ya bar gidan, zuwa gidansa, Yana shiga gidan tin kafin ya zauna kan kujera yaji gidan dukya ishesa. "Inasan inga mommy again! I want to see her againt!..." Ya fadi a bayyane, yayin dayakeji kmr ze haukace,haka yakeji in baya kusa da ita se yaji kamar zeyi hauka. har Wani ciwo yakeji kansa na masa yau, kwata-kwata baya iya Wani baccin Arziki a rayuwarsa bacci ai sede barawo, idanuwannan nasa sun kuma bulu-bulu, duk yabi ya rude ya rikice ya fita a hayyacinsa,. Bathroom ya fada yayi wanka ko zesamu sassaucin abinda yakeji a zuciyarsa da gangar jikinsa. Be taba jimawa a bathroom irin na yau ba, seda ya kwashi 20mnt Yana watsawa kansa ruwa saboda yaji saukin abinda ke cikin kan nasa, da gangar jikinsa,Amma ina beji saukin komi ba,harya gaji ya fito yagoge jikinsa, ya shirya cikin kayan bacci light ash color, riga da wando abinda da kalar hutu, ba karamin amsarshi kayan baccin sukayi ba, yayi Matsifar kyau,. Kwantawa yayi a kan tamfatsetsen gadonsa, ya zubawa gefe Daya ba dakin Ido, Nan ta fara masa gizo ya tashi zumbur Yana fadin "mommy!''' yaga ta bace masa, lumshe idanuwansa yayi ya tura hannayensa cikin sumar kansa, kawai se yaji hawaye na zirya bisa kuncinsa ya rike sumar kansa da karfi, abinda yakeji a zuciyarsa zuwa kansa bana lafiya bane. "Haukacewa zanyi!'' ya fadi Yana kuka kamar karamin yaro,kukansa me fidda sounds, se juyi yakeyi a kan bed din, yafi karfin 1H a wannan yanayin, yayi kuka har seda idanuwansa sukayi jajawur, shifa Ya fara tunanin mashi mahaukaciya ne ynzu. Kamar an tsungulesa ya tashi ya dauki Daya daga car key din motocinsa, ko waya be dauka ba, ya ziraro takalma abai-bai ba tare ma dayasan ba dai-dai yasako takalman ba, ya fito harabar gidan, yashiga motarsa yafigeta tini aka bude masa get din gidan, ya fice daga gidan a guje, ma'aikatan gidan nata mamakin ina zeje cikin darennan ko tunanin kansa bayayi kuma cikin dare har haka, lokacin Ana neman After 12:am ne, Addu'ur'in kariya daga sharri kawai ma'aikatan suka bishi dashi.


Direct gidan Aunty hafsat ya nufa, su kansa ma'aikatan gidan sunyi mamakin ganinsa da darennan sbda be saba zuwa ba. Aka bude masa get ko packing din Arziki beyi ba ya fito daga motar , mukullin motarma cikin motar ya barsa,. Yaci sa'ah falon gidan a bude ya danna Kai yaga babu kowa a falon, tini aunty hafsat da yaranta suna sama sunkayi bacci kasancewar gobe monday. Direct bedroom din Aunty nabeelah ya nufa a kasa dakinta yake,. Tsayuwarsa a kofar dakin nata yaji Wani irin kamshi ya ratsashi me shiga Brain, seda ya sauke ajiyar zuciya, ba tare Daya ankare ba kawai sede ya tsinci bakinsa a kan kofar bedroom din nata ya manna masa kisses uku at one time, seyaji Wani irin mugun dadih da niimah sun ratsashi Nan take yaji sasssucin matsifar da yake ciki. A

Please Login or Register in order to submit comment