Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma Kawo miki mafita domin shine shedarki ALLAH NE SHEDA zamu kuma rike Mata yaranta muyi musu tarbiyya har iya karshen rayuwar mu yanxu inaso cikin kudin can asiyo raguna a yanka musu akuma rada musu suna Dan kar mutanen anguwa su fahimci wani abu sannan kisiyo musu kaya da sauran abubuwan amfani kinji, sannan kinga munata taba kudinnan Dan haka zamu siyo kayan provision muzuba a shagon gidan nan muna juya kudin haka Allah yake son ganin mu kuma mungode masa a kowane yanayi yabarmu Alhamdulillahi.
Shawarar da Umma tabi duka aka dauka sun zuba provision dama duk kusada su babu shago sannan suna tayin kokon su da kosai,
Taslima tanata kula da yaranta inda sukaci sunan iyayen su tauhid da tauhida amma tana kiransu uncle" macen kuma anty namijin shine yake kama da marigayiya tauhida macen kuma da babnta tauhid kasancewar duk zaman da taslima tayi basu taba haduwa da tauhid ba hakan yasata kasa gane dawa yarinyar yake Kama.

Saudat kuwa tana matukar son yaran Dan haka a tare suke renon su idan ta dauke su sai taji suna kuka zata kaisu susha nono.

Haka rayuwa taciga da tafiya cikin rufin asiri har Allah yasata yayesu lokacin babu inda basa zuwa ga wayau dashiga zuciyar jama'a haka tacigaba da renonsu.
Harsuka Kai 3years maman saudat tai mata hanya aka dauketa islamiyar anguwar tana koyarwa safe da yamma dasafe karfe 9am xuwa 12am tanama matan aure 4pm to 6pm kuma yammata sosai tayi farin jini a dalibai suna son karatun ta domin suna ganewa a gida take barin anty da uncle gurin ummah suna tayata zaman shago abun ya cigaba domin har gida matan aure suke samunta tana basu shawarwari,
Abdul kenan wani kyakyawan saurayi ne dake a anguwar mahaifin sa mai kudi ne sosai hakan yasa yake takama tunda yaga taslima yake sonta,
Dan haka yau yashirya yazo har kofar gidan su, fitowa tayi ta nufo inda yake zaune saman motarsa, tai sallama ba tareda ya amsata ba yace" heyy!

Wa'iyaxubillahi kai kuwa kamar ba musulmi ba Zan maka sallama ka mayar minda kalmar yahuwada KO bakasan darajar sallama bane a musulunci,,,, ,,
Look ya fada tareda daga Mata hannu yace" is ok! Ba a wa'azin ki nazo sauraro ba ai nasan ke malamar islamiya ce basai kinmin wa'azi zangane.
Murmushi tayi tace" hadith ne ingantacce na manzon Allah (s.a.w) Wanda yake cewa "manta allamal ilman sum'atan wa'riya faqad halaqa،،، ; duk Wanda yake neman ilimi Dan aji kodan a gani hakika ya halaka.
To Ina tabbatar maka bana cikin halakakkun da hadisin nan yake magana akansu, sai dai kasani har ilah yau a wani hadith din yana cewa" kully ilmi wabalu ala salimihy i'lla man alamila'bihi،،،؛ ; dukkan ilimi rashin kwanciyar hankali ce ga Wanda yayi shi, sai dai ka Wanda yai aiki dashi, Toni nayi aiki dashi kuma yazamar min kwanciyar hankali,

Kaga inaso ka gaggauta fadamin dalilin daya kawoka gurina,
Kallonta yayi tareda jan tsoki kafin yace" taimakon ki naxoyi.

Kaga indai wannan ne yakawo ka kaje nagode bana bukatar taimako a gurin kowa sai gurin ubangiji Dan haka kaga tafiyata.

Binta yayi da ido harta shige cikin gida, anty ce zaune suna cin tuwo da ummah ind a uncle yakoma gefe yanata fushi, dafasa taslima tayi tace my uncle meke faruwa waya tabamin kai?

Kallon Umma yayi yana turo baki, Umma tace" a'a wai bazai ci tuwoba shi indomie zaici ni kuma nace tokarya ci din shine yaketa cika yana hawa kamar buredi,

Dariya taslima tayi tace" uncle dina Dan gayune bayacin tuwo oyahh! Zomuje kaji wata magana, Kama hannun sa tayi suka zauna indasu Umma kecin tuwon ta saka hannu tareda Fara magana tace"

Uncle kanajina karka zama haka kaji mah boy ubangiji subhanahu wata'ala yakan jarabce muda rayuwa iri'iri ta wani tafi ta wani a kowane hali ka tsinci kanka yanada kyau kacigaba da godewa ubangiji domain bawai baya sonka bane ta iya yuwwu wa arzikin da kake so ba alkairi bane a gareka sau tari mu yan Adam mukanso abu alhalin wannan abun ba alkairi bane shi yasa a KO Ina a kuma koda yaushe na daga cikin dabi'ar mutanen kirki kome yafaru ko kuma suka samu zakaji sunce Allah ya tabbar da alkairi to irin wa'yannan mutanen tabbas abun koyi ne a rayuwa kuma abun Alfahari domin sunada tawalu'u Dan haka anty da uncle yarana Ina yimuku nasiha a rayuwa duk yadda taxo muku Ku karbeta kuyi addu'a sai kuga komai yazo muku da sauki kunji kuma kudaina kallon Wanda yafiku a rayuwa kuringa kallon Wanda bai kaiku ba saikuga kun samu nutsuwa kun zauna lapiya Dan haka uncle bude bakin ka inbaka tuwo kaji kasan ummana ta iya miya hard a man shanu duk sadda Allah ya horemin Zan dafa muku indomie kunji amma basai kunmin maganar ba nida kaina zan dafa.

Bude baki yayi yana fara'a ta fara bashi tuwon yanaci sosai Umma taji dadin kalaman taslima ga yaran nata.
(Ya kamata mugane ke uwa kezaki sauna kina yiwa yaronki nasiha kamar babban mutum kina kwatan ta masa kina jawosa a jiki domin yaro yafi Babba daukar abu, to mu matsalar yaro tun kafin yazo duniya tun yana ciki zata Fara zaginsa، haka yana jariri ko bare kuma ya girma ai shikenan kuma,,,,, Allah yasa mu gyara)
A haka tabashi tuwo harya koshi ta kaisu suka wanke baki suka wuce daki kayan bacci tadauko tasaka musu sannan tasaka su sukai addu'a ta dauka uncle tasaka shi a cikin katifarsa tareda zage masa net(gidan sauron Sa) sannan ta ja anty suka kwanta a tasu katifar ta tofesu da addu'a.

Tauhid ya dubi cpt.Adam yace" Adam wai kayi hauka ne da kake zancen kara sure?
No oga wallahi inason karawa ne nafara gajiya da halin yarinyar nan sadiya haba inta magana daya haba,
murmushi tauhid yayi tareda dafasa yace" look adam indai matane wallahi babu wacce batada matsa kowacce tanada irin ta tah matsalar kowa hakuri yakeda tasa kamar yadda muma mazan haka muke Dan haka Ina baka shawara karkace zakayiwa sadiya kishiya domin Kai kana ganin akwai matsala bari kai aure to ba haka yakamata ba domin Kai baka gyara wannan matsalar ba kuma zaka kwaso wata matsalar ka Kawo wallahi matsaloli ne zaka karowa kanka infada maka gaskiya zasu hanaka zaman lapiya, ga raba kan yaranka Kai abubuwan da yawa fa.

Oga ai inba haka naimata ba baxata dainaba hakan zaisa tasan nadamu harna dauka mataki,
Bari kaji adam a rayuwa ba'ayiwa mace haka inkana so tasan kadauki mataki wanda bazai iya cutarda ita matuka ba, adam ka daina cin abincin ta, kodaina walwala a gida kanuna Mata koda yaushe cikin damuwa kake wallahi nina fada maka itada kanta saita ringa baka hakuri tana tambayarka meke damunka,
Amma kace Kai kishiya zaka Mata to maimakon tayi nadama ta baka hakuri wani sabon bala'in zata tsiro maka dashi ko anyi auren zakaga inbanda tashin hankali babu abunda suke saka.

Aini maganar gaskiya ma sadiya tanada saurin yin nadama kotayi laifin zata dunga bani hakuri inbanyi ba wallahi Sam! Batada walwala,gashi tanason dangina ko mamana dataji zancemln auren bataji dadiba domin yadda sadiya ke kulada su,

To kagani KO Adam.

Nidai sir alfarma ce nake nema muje gidan ka sanar da ita dan tana ganin mutuncin ka nifa wallah I bansan yazatayi reacting ba gashi inason sadiya.

Zaro ido tauhid yayi yace' Kai tsaya kaji duk fa tsuntsun daya jawo ruwa wallahi shi ruwan yake duka OK wato muje mutuncin datake ganina ya dishe wallahi saidai kaje zanjira ka a waje inka gama kafito muje.

Shiga yayi gidan cikin daure fuska babu kowa sai ita a falo yaran duk sun fita zama yayi tace masa sannu ya amsa.
Ta tashi da niyyar dauko masa ruwa yace" barshi na koshi,

Zama tayi fuskarta da damuwa tace" Dan Allah laifin danai maka nace" Kai hakuri insha Allahu bazan karaba,

Kallonta yayi tareda cewa naji ba wannan ba inaso in fada miki zankara aure nan......

Da sauri tace"wallahi baka isaba bazan zauna bakin cikin ka ya kashe niba wai meh nai maka da kake wulaqanta ni haka adam! Nagaji nagaji......

Tsoki yaja yatashi zai wuce ta riko hannunsa ya fisge harta fadi jikake timm! Tasaki kuka amma ko kallonta baiyi ba ya nufi kofa zai fita dai' dai nan tauhid yashigo cikin bacin rai ya zabgawa Adam Mari tareda fadin"

Are you out of your sense adam matarka ta fadi sannan kuma tasaki wannan kukan har bazaka duba halinda take ciki ba me yasa?

Adam kuwa yakasa magana ita kuwa tashi tayi tana jan kafarta harta shige daki, tauhid ransa bace ya fita Adam dinya biyosa,

Kallon sa yayi yace" me yasa mu maza wani lokacin bama yiwa matan mu adalci ko kadan yanxu idan uwarka ce babanka yai Mata haka zakaji dadi, to itama wannan uwar wani ce inajin haushin namijin dabai iya rarrashin mace ba a rayuwa Mata rauni ne dasu dukda wani lokacin harda laifinsu amma kaima yakamata kasan abunda yakamata haba.

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment