Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amma dukda haka ina miqa godiya gareki
Safiya tace hmmm sodae
Halima talumshe ido tana cewa
Kae Amar yayi ya'iya luv
Nifah gani nake yafi kowa iyawa
Saudat tace ni haushi nakeji idan kina maganar yafi kowa iya luv
SafiYYa tace to ita shine agabanta kingako baxata ta6a ganin iyawar wani ba
Nidae yanxu nafara sha'awar soyayya
Nafisa tace hmm
Yanxu kuma
Halima tabu'de ido tace yauwa tambayeta dae
Saudat taja tsaki tace baima kamata adinga maganar luv da SafiYYa ba dan bata jerin masuyi
Nafisa tace aikam
Sunyi hira ssae suka rabu cikin farin ciki da annushi



Yau sauran kwana biyu bikin Amar Halima da Zainab da Aliyunta
Wato jibi jumma'a 'daurin Aure
tunyau Nafisa tatare agidan momy
Dan momy tace sae an'daura Auren
Nafisa xata koma gidanta
Sam MARWAN baiso hakaba
Misalin qarfe 4 Su Nafisa suketa shirin xuwa walimah
Sadiq ne yasakata agaba wae xebita
Har momy namishi tsiya wae yau yaga mamansa xae tafi yabarta ko
Yace baxan barkiba momy xandawo
Kowa agun sanda yayi dariya tare da mamakin wayon yaran

Baqamin ciki akayiba awajan walimar
To jama'ane namutun biyu
Halima da zainab
Dan Amar yacema Halima suha'da komae da zainab
Bako musu tayarda
Anacikin gabatar da walimarne
Tsabagen taron yatafi da imanin Nafisa batasani ba
Har Sadiq yabar hannunta yayi wani gun bata saniba
Sanda akakusa tashi ta'ankare Sadiq baya kusa da'ita
Nan tafara neman Sa
Bata ganshiba
Hankalinta baqamin tashi yayiba data tabbatar baya ciki wajan
Tafito farfajiyar wajan
Nanma bata ganshiba
Kiran MARWAN tashigayi........
Kamar yasan ba lpy ba kiranshi yadanne nata
Cilin sauri ta'dauka tana gayamae Wlhi Sadiq ya6ata bata ganshi ba........
Cikin tsawa ya katseta dacewa what
Rufe bakinta tayi cikin tsoro kamar tana gaban shi
Kashe wayan tayi
Saudat da SafiYYa ne suka fito suna cewa lpy Nafisa munga kinfita aburkice
Tafashe da kuka tace Sadiq ne Sadiq
Bangan shiba
Atare sukace mene
Xatayi magana MARWAN yashigo da motarsa
Ko cikaken parking baiyiba cikin sauri yafito shida Amar da Aminu
Yace mata banji mae kikaceba
Cikin tsoro tace Wlhi bangan shiba
Yace shiwa
Dasauri Aminu ya girgixa mata kae alamar kartayi magana
Amma ina tsawar da MARWAN ya daka mata shiyasa tace S@DIQ...........
Fauuuuuu
Yafalleta da wani gigitaccan mari
Kowa agun yaji Marin tare da tsoran MARWAN
cikin xafi yace Wlhi sae kinfitomin da 'dana

=3=3=3=3=3
Da sauri ni Rahamat naqara lafewa ajikin motar Nafisa
Dan nasan idan
idan MARWAN yakyalloni nixai camke yace nafito Mae da 'dansa
dan yasha ganina ina binshi shida.


Cikin gigicewa tace Wlhi Allah bangan shiba
Takaici kamar ya kashe shi
Yaqara falleta da mari yace inbanda ke 'yar iskace mara hankali yaxaki barmin yaro.....
Bae qarasa xancanba yashige hold 'din
Shida Su Amar
Aifanan sukata neman Sadiq ammako qeyarsa basu ganiba
Hankalin MARWAN inyayi mugun tashi
Xancanfah 6atan Sadiq kowa yaji
Haka suka dawo gida Hankali tashe walima batayi da'diba







Yanda abin ya kasance
Maryamce da sabuwar qawarta Anisa suma sukaje wanimar dan tasamu lbr
Aiko tunda taga Sadiq taji hankalinta yatashi
Tace ma Anisa
Mae xae hana mu'dauke Sadiq idan na'dauke shi nasan tahakane MARWAN xaexo gareni
Anisa tace tabbas kwa kwalwarki naja
Amma yaxamuyi mu'dauke shi
Tace aishene fah
Can suna kallon Sadiq yaxame daga gun Nafisa yanasan 'daukar wani abun wasansa daya fa'di iska najan abin shikuma yanabinsa haryaxo garesu
Cikin kulawa maryam ta'dauke abin tace nawa ne ba nakaba yace Allah Aunty nawane
Tace idan kanaso nabaka kayanka sae kabini gun Dadanka waje
Tomuje gunshi aishi yasiyamin
Hakako suka fice dashi ahannunsu
Har sukayi nasarar shiga motarsu dashi

Can wani sweet hotel suka shiga dashi har 'dakin dasuke ciki
Sadiq yace Aunty ina dadyn nawa
Tace xaixo kaji
Yace to momy fah
Tace da'ita xaixo
Shuru yayi yanata wasa da abin wasansa
Maryam takalli Anisa tace yaxamuyi yanxu
Tace bari xakiyi bayan isha'i sae kikarashi........


Har magrif Su MARWAN basuga Sadiq ba
Duk hankalinsu yatashi ba'inda basukae rahoto ba
Momy da Dady ko inkukaga yanda hankalinsu yatashi Wlhi sae kuntausaya musu
Baqamin tashin hankali suke ciba
Zainab da Nafisa ko sae kuka suke
Cikiko hardasu Halima saudat da SafiYYa
Danma Halima nagidan yayarta

Motsi ka'dan Nafisa tayi indae MARWAN nakusa da ita toko saiya gaura mata mari
Idan kuma anesa dashi take to hararace xae xabga mata


Misalin qarfe tara saura minti goma
Wayan shi tayi qara dake wayan nagefan momy itace tamiqamae
Yakar6a
Duk da yana cikin tashin hankali hakan baisa yakasa gane muryar maryam bah
Tace kaxo sweet hotel kakar6i 'dana Sadiq a 'daki me number 13 amma kasani bance kaxomin da kowaba
Tana gama fa'dar hakan takashe wayan
Cikin hanxari yatashi yana cewa
Wlhi ba'abinda xaihanani cin uban yarinyarnan
Momy tace wacece
Yace kedae bari sae nadawo yafice batare dayaji cewartaba
Nafisa ce tafashe da kuka tace dan Allah momy kibashi hakuri Wlhi bansan ya'akayi bah
Shuru tama
Dan tana tunanin bada ita yakeba ila da watane
Amma tanajin xafin Nafisa sosae dan gani take shashancin banxane yamata yawa dahar tayi saken data salwantar mata da jika

Tuqi MARWAN kawae yake xuciyarshi namishi xafi
fa'di yake yausae yama maryam dukan mutuwa
Daga yanayin parking 'din dayayi xakune ba qalauba
Direct inda dakunan suke yanufah haryaci karo da 'dakin nasu yabu'de yashiga kanshi tsaye
Da Sadiq yafara cin karo yana bacci akan kujera Hankali kwance
Gakuma maryam da qawarta Anisa suma sunakan kujera sunakallo
Daganinsa tatashi tana banqaro qirji tace
Xaka'iya 'daukarshi amma kasani sae kayimin alqawarin xaka maedani gidanka
Ahankali yakinkimi 'dansa yasashi akafa'da yafita
Rashin sani na maryam yasata bin MARWAN ummmm

Motarsa yabude yasaka Sadiq aciki dake motar awaje yayi parking dinta
Sanda yarufe motar
Yajuyo da kallanshi gun maryam
Cikin xafin rai
Ya gaureta da mari hu'du ajere
Wanda yagigitata
Ya kwasheta jijake 'kas da'alama wani 6arine najikinta yakarye
Tasaki wata furgitacciyar qara
Ina MARWAN bae samma tanayiba
Yadinga dukanta yana boll da ita tuni tasume
Daqer wasu maxa suka samu suka shawo kan MARWAN da cewa
Haba Dan Allah Malam inba sokake ka kashetaba aiyaci ace kabarta tunda kasumar da ita
Baice musu komae ba yashige motarsa yayi gaba abinsa
Anisa ko 'dura hannu tayi aka taxam ba'da ihu danganin irin dukan da MARWAN yayima maryam


Su momy ko saiganin MARWAN sukayi da Sadiq
Cikin farin ciki kowa acikinsu soyake ya'dau Sadiq
Suna tambayarshi a'ina yaganshi
Nan yabasu labarin kmae
Momy tace Wlhi daxanganta dasae naqara jibgarta

Nandae baqin ciki yakoma farin ciki
Sae asannan Aminu yatafi gidansa


Duk da hankula sunkwanta amma Sam MARWAN yaqi denajin haushin Nafisa

Ahaka aka 'daura Auran Amar da Halima da kuma zainab da Aliyu
Acikin layinda Su MARWAN suke anan akakae Halima
Dama tunda aka fara maganar bikin Dadynsu yasae wani gida anan Zoo-roat din Dan haka Amar yaxa6i xama anan
Koka'dan gidan baya buqatar gyara dan dama sabone saedae abunda baxa'arasa ba
Zainab tudun wata akakaeta
Gidanta mae kyau da tsari

Sae ince asha soyayya lpy

MARWAN ne yashigo falan momy yana cewa.
Bata shirya bane har yanxu
Momy tace gatanan ai kabita ahankali nalura tunda abinnan yafaru kake wani shareta
Plx kayi hakuri aitace xatadinga kula
Yayi murmushi yace komae ya wucce
Amma kiqara jamata kunne dan Wlhi......
Sae kuma yayi shuru yafita
Dae dae nan Nafisa tafito
Momy tamata nasiha akan tadinga kula
Tace toh
Nan tadunga samata albarka tafito
Yana cikin motar yana waya tashiga
Asannan ya katse wayan ya'dan kalleta ka'dan itama shi take kallo
Yatada motar suka fita daga gidan
Harsukakae gidan nasu bamae magana
Yashige yayi wankansa ya kwanta

Nafisa ko Bayan takimtsa gidan
Tasheqa wankanta itama
Dake tana fashin sallah batasa shegun kaya ssae bah
Tanufi dakinsa
Yana kwance da laptop agabansa da alama wani bincike yake amma da bacci a idansa
Xuwatayi ta'dauke laptop 'din takashe tasa agefe. Yabita da kallo
Baice komae bah yagyara kwanciyar shi
Tako shige jikinsa
Ahankali takae bakinta cikin nasa tana kissing 'dinsa
Qanqameta yayi tace kayafemin MY D Wlhi baxan qarama sakaci da komae nakaba bare yaranka
Yace kintabbata tace eh
Yace to shinan bani lbr
Tace labarin dae shine
Baqamin takura nashigaba daka shareni. INa sanka mijina dan Allah karka qamin wannan horan
Yace FEENAH
Tace na'am
Yace Wlhi idan haka taqara kasan cewa
Narantse miki abinda xan miki sae yafi haka
Tace baxan qaraba
Yace kinma kanki gata
Cikinta yafara shafawa tace banasan fushinka
Yace idan kinkiyaye baxaki qara ganin fushinaba
Tace xankiyaye
Yafara kissing 'danta yana cewa yaushe cikinnan xaifitone
Tawaro ido
Abin ya birgeshi
Yaqara qanqameta
Tace banifah da ciki MY D dan yanxu hakama ina fashin sallah
Da sauri yatsaya da ciro breast dinta dayake yakalleta
Yace plx FEENAH da gaske tace Allah
Yama rairaice mata yace toyanxo yaxanyi
Shafa fuskarsa tahauyi tana cewa xaka samu gamsuwa MY D batare da kakusan ceniba
Yace to ya'abin yake
Nan tajashi sosai jikinta
Hmmmmmmmmm





Bayan sati biyu
Nafisa ce abatroom 'dinta tana shafe shafenta nakwalliya tayi kyau ssoe ba'dan ka'dan ba
Jar atamface tasaka me ha'de da rasin baqi baqi rigace da siket
Bayan tagama ta'dauki gyalanta ha'de da jaka tasaka takalmi
Tana quqarin fita MARWAN yashigo tsayawa kallanta yayi
Itako tahau yimae fari da ido
Rungumarta yiyi suna shaqar qamshin juna yace kinyi kyau sosae FEENAH I luv u
Tace me 2
Yamarae raice yace plx ki'dan samun kanmutafi
Tawa tsamae wani kallo tare da turo baki kamar xatayi kuka tace kwana kayi MY D kanayi fah
Yaqara langwa6e mata yace to inmundawo xakiban
da sauri tace eh xanbaka
Yace harsae nagaji tace eh
Xaiqara magana taja hannunshi haka yadinga binta harsukakae mota
Yatadata sae QAUYE

Amotarne yace momy tabayar da tsaraba yana both
Cikin murna tace Allah yasaka

Sun'isa qauyan da wuri gidan Hajjiyan megari suka fara xuwa tayiko murna daxowansu tanata samusu albarka
MARWAN yayi gun 'dan uwansa Adamu
Bayan sunci abinci sun'dan juma
Hajjiya tace sati xakuyi ko
MARWAN yace yau xamu koma
Da sauri Nafisa takalleshi yako watsa mata kallan da takasa magana sae sunkwi dakae datayi
Hajjiya tace meyasa yace yanada aikine
Tace toh Allah ya temaka yaqamae basira da fahimta
Sukace amin
Yace daga gidansu FEENAH xamu wucce
Hajjiya tace toh bari nabaku daddawar momynku
Nan sukaje gidansu Nafisa
Su babah larai sunyi murna da xuwanta
Musamman babanta da amaryarshi maryama
MARWAN yafita waje dan jiran Nafisa
Nafisa ko saibin gidan take dakallo dan ganinshi yayikyau angyarashi ba'dan ka'dan ba
Takasa hakuri taceda babanta waya gyara musu gidan
Baban ya kalleta da mamaki yace mijinki MARWAN mana kardae baki sani bah tace Wlhi bansani ba babah dan bae fa'dimin bah
Babah yayi mamaki
Yace harko yaba 'dan uwanki jari shida lantana bakiga yanda isma'ila yakintsoba
Nafisa tariqe ha6a tace
Duk bansani ba
Yace ai kullun acikin yimae addu'a nake Allah yasaka mar

Sunsha hira ka'dan MARWAN yakirata awaya yace tafito sutafi
Aiko babah naji yace tatashi yarakata
Badan tasoba tayi sallama da kowa suka fito waje
Yana mota yana danna waya daganin babah yafito da sauri yana mishi sannu dafitowa
Cikin jin da'di babah yamusu addu'a sosai suka tafi

Amota Nafisa sae turo baki take irin bataso komawa yaubah
MARWAN yana kallanta yace axuciyarsa kyayi kyagama ayanxu daikam baxan'iya barinki kikwana ako inabah
Ahaka suka dawo gida yalalla6e abinsa tuni taware
Har tanamae godiyar gyara musu gidan da yayi






Bayan wata biyu Nafisa tafuskanci tana da shigar ciki
Ammafah yanabata mugun wahala
Sam MARWAN bae fahimta ba


Suna xaune afalan Halima suna hira Nafisa tace amarya kinsha qamshi duk dadae kinkwan 2 amma baki dena shan qamshiba
Tace kedae bari Wlhi Aure naji dani
Tace ko
Halima tamata kallan kwarae
Taqara dacewa
Kamar yanda yakeji dake danku iyayanmu ne asoyayya
Tagyara xama tace
Wani maganin mata danasha baqamin aiki yaminba
Xan sanmiki
Nafisa tace Allah
Tace Wlhi Nafisa Amar mugune kinga ranar farkonmu yanda yamin hmmmm aisanda yasumar dani
ina gayamiki sanda mukakae 3week banyarda yasake bah
Ranar kamar xaiyi min kuka nadae daure nabashi shinefah yabi duk yafitineni
Nafiya tayi dariya tace gashi nan ai sae kyau kike qarawa
Tace kinsan miye
Tace aa
Tace cikine dani
Tace ya'akayi kika gane
Halima tace banga al'adataba watannan
Tace kice tare xamu juye
Tace dan Allah
Nafisa tace Allah
Nan sukayi hira sosae inda suke mafanar bikin SafiYYa da Saudat dan saurayin saudat yakae sadakinta har"ansa biki SafiYYa ko wani 'dan uwantane xai aureta

Ahaka Har MARWAN yaxo ya'dauketa
Amotane yace FEENAH cikine dake
Tace nibanda ciki
Baice qara cewa komaeba
Dake banisa tsakanin su tunda cikin layine nan sukakae gida
Bayan yayi wanka yana cin abinci yana santi
Yafara shafah cikinta tare da kafeta da ido
tasan Me kallan yake nufi ta lumshe idanta tare kuma da bu'dewa ahankali
Yace gayamin
Tace akwae shi wata 2
Cikin murna ya qanqameta yana kissing 'dinta yace l luv u my FEENAH kina biyana
Inasanki ina 'kaunarki
Wlhi kingama tafiya da nutsuwata
Keka'daice xakici gaba da mallakar xuciyata
Ina San yara my FEENAH plx kidaure kita 6ul6ulomin Su Dan Allah
Kallan shi kawae take tana mamakin san yara irin nashi
Tace I luv u mijina abun alfaharina
Hankalinka yakasa kwantawa sanda kamaidani cikin yan tattun mata
Tunaninka Yatafine sakwama kwan cikashi dakayi da 'kaunata
Idanka bae ganin kowa sae nika'dae yake kallo
Haskena mexanyi aduniyarnan nafaran tamaka
kama bakinta yayi yana kissing kamar sweet yace
Kita 6ul6ulomin da yara masu albarka FEENAH hakan ne hanyar daxaki farantamin
Tace toh Allah ya kawosu masu albarkan yace amin





Ahaka rayuwarsu taci gaba da tafiya cikin so qauna jin da'di



Zainab takalli Nafisa tace Auntymu anya cikinnan naki ba 2 bane aciki
Tace mekika
Tace najikince wata shidda amma ji girmanshi
Nafisa tayi dariya tace kedae Sa idanki yayi yawa
Meyasa bakya kallan naki
Tace fa'di gaskiya nawa baikae nakiba
Nafisa tace sae naji Hafsat 'din Adamu tanada ciki abin farin ciki

Zainab tace eh nimah haka naji Allah sarki 3 years ko
Nafisa tace eh
Wayaga murna gun Adamu
Duk suka kwashe da dariya
Dae dae nan wayar Zainab tayi ringing
Mijinta Aliyu ne yake cewa tafito sutafi tace toh tamiqe Nafisa nacewa oga yayi kira shine harda wani saurin tashi bakojin kunyata
Cikin dariya zainab tajuyo xatayi magana MARWAN yashiga yana cewa ke najiranki najiranki
Tace toh
Nafisa tarakata har motah suka rabu cike da kewa tadawo ciki
Kan cinyar MARWAN taxauna ya rungumeta yana cewa
My FEENAH ungo takaddun nan
Takar6a tana medubawa
Daba dan yariqeta da kyauba da da'cikin jikin nata xata dakha tsalle dan murna
Supermarket yabude mata
Cikin murna takemae godiya
Yace gobe xaikaeta Tagani tace Allah yakaimu

Hakako akayi washe gari misalin qarfe 1pm sukaje supermarket 'din
Nafisa tatsure daganin irin daular da mijin nata yashirya mata
Banyan yagama nuna matane sunfito xasu tafi harsun shiga mota
Ni=3 Rahamat naga wata mata da miji da yaransu 6 sun parka motarsu sun fito
Waxan gani
SAUBAN DA FARIDAH 'YAN BIRNI MASOYA da yaransu
Nace tab araina wato sunqara aihuwa kenan
Hmmm ina naje haka bansani ba
Ganinsu yasa MARWAN da Nafisa fitowa suna gaisawa da juna sosai ashe sunsan juna karaf naha'da ido da MARWAN da sauri najuya xangudu yace
Xunan Rahamat cikin jin kunya naje yace.
Dan Allah kirabu damu kaha Rahamat
Adae duniyar whasApp bawanda baisan labarin 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI ba
Da sauri nakalleshi nayi saurin sunkuyar dakae
Yaci gaba
Kina mamakine ko
Todaganan naqara ganinki kina mana leqen asiri to kitabbata sae na 'daureki
Nawaro ido nace kayi hakuri nadena
Najuya xantafi SAUBAN yace Rahamat kenan kina tunanin banganeki bane
MARWAN yace kasanta ko
SAUBAN yace sosae mah
Bakaji labarin BIRNIN MASOYA ba
Da sauri MARWAN yace naji shi kardae kune masoyan nan
Yace kwarae mune
Cikin mamaki MARWAN yaqara kallona yace tab Lalle Rahamat.........
Banbari yaqarasa maganar tashi ba
Da sauri naqara gaba
Inajin Nafisa da FARIDAH suna cewa to mudae munajiran kikawo mana labarin S@DIQ
Nace dasu to



'Karshe bye bye
Jinda'di da kwanciyar hankali sutabbata agareku masoyana

Nagode da kulawarku gareni haqiqa kun nunamin qauna Allah yabarmu tare


Da gaskene xan kawo muku labarin S@DIQ kamar yanda
Nanisha'dantar daku
A birnin masoya
A yar qauye ko yar birni
Hakama xanxo muku da


07038260028
09051533739


Nice dae Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele
468xzRT  `
b






  * , j l H
J
\
^





o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8

 BDZ\:<|~02xzDFvx,.^`rto(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(*pr^` "fh02VXvxpro(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>@b d V!X!!!!!R"T"""# ###$$$$|$~$$$0%2%%%%%*&,&.&>&o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>&@&&&&&''''B)D)`)b)~))**^*`****+P+R+++,,H,J,,,,,,,--h-j-~------..\/^/////r0o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8r0t00000^1`1b111|2~222n3p3444455254565556
6(6*6X6Z666J7L7n7p777*8,8D8F8|8~88889 9n9p999o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(89::::::;;p;r;;;B<D<<<==v=x===>>0>2>b>d>>>>>??X?Z??? @@T@V@|@~@@@@@^A`AbAdAAArBtBo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8tBBBCCzC|CCCCCFDHDhDjDDDDZE\EEE,F.FFFFF:G[[[[[[[X\Z\]]n]p]o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8p]]]]]]],^.^^^^ __:_<_x_z_________p`r`\a^aab>b@bhbjblbbbccdcfccccccc`dbdee\e^e~ffo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8f(g*gLgNgPgzg|g(h*hhhhii:i mVmXmmmnnxnznnndofoppvpxpppppp$r&rro(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8rrrrr,s.spsrsss\t^tttttuuXuZuuuuu vv~vvvvvw"w$w\w^wwwww*x,xzx|xxxyyHyJy`ybyyyyyo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8yRzTzzzz:{<{^|`|b|||||$}&}(}*},}.}}}~~ "\^ ,.lnrtDF~̂΂fh$&(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(fh҄Ԅ$&څ܅HJxzLNԈֈ҉ԉFH 8: "68o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 hjNP ܗޗJLxz
JL`bZ\`o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8`b~ڛܛޛ.0*,rtvx*,HJrt02jl¢ĢTo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8TVޣBDjlȥʥ&(Z\<>XZ֨بHJrt.0lnĪƪTVo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(88:^`NPhj|~®ޮHJ(*ذڰ&(>@VXαб<>XZrto(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8tƲȲ "FHrtijƳVXnpHJ:<:<PRo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8¸68PR^`ڹܹ*,df>@dfܻ޻bddf\^np޾~o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ҿԿ*,PR LNPDFvx24~o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8LNBD$&^`npr<>@ln*,TVo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
24VX<>24hj "XZbdDF68o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8$&
jl8:<>hj Z\>@o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8vxRTrtBD(*tvfhpr24prNPo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 "LNjl\^~xz02vx,.ln,.0JLvo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8vxdf<>vxhj.0fh
`b8:Z\o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
,.@Bprbd^``bDFjl
FHo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8HDFRT:<02RTNP  Z \ ^   b
d


    o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 N P     6
8





*,24xzVX>@|~Z\"$o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8lnNPhj02<>@&(|~46LN`bjl "02o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(828:< "fh68rt, .      !!B!D!`!b!!!!!@"B"f"h"""""""P#R###o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8#P$R$|$~$$$$$*%,%%%%%&&.&0&&&&&&'''''((((*),)))))))****J+L+`+b+++++++(,*,o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8*,,,.,0,2,4,6,B,D,,,,,f-h---V.X.&/(/////000l1n111
2 2:2<2j2l233>3@344h4j4444444 5"5J5L55o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(855666~666666j7l77777778888888888D9F9^9`99999
: :v:x:::::;;@;B;\;^;;;;;`<b<o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8b<d<<<$=&=r=t=====R>T>>>>>T?V?~????>@@@`@b@@@@AAA.A0ArAtAAABBBB>C@CZC\CCC,D.DRDTDDDDo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8DD6E8ExEzEEEEEEEFF\F^FFFFFFGfGhGGGHH*H,HvHxHHHHHII^I`III>J@JJJJJ K"KKKKKL LvLo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8vLxLLLLLLL,M.MpMrMMM(N*N,NNNO ONOPOOOOOFPHPJPLPPPPPQRQvQxQdRfRhRRR>S@SSSSSSS$T&T(TtTvTTo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8TTTTTTtUvUUUUUVVVVVVVVLWNWlWnWpWWWWXXNXPXXXXX~YY6Z8ZfZhZZZ$[&[[[[<\>\z\|\\\] ]o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 ]:]<]>]]]]]]D^F^`^b^|^~^^_l_n_____``(`*`````2a4aaaaabbdbtbvbbbbb*c,cHcJcvcxccccc,d.do(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8.d0dddddddeeeeeee ffNfPfggNgPggggghhhiiiiijjjjjj2k4kkkkkklllllVmXmnmpmo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8pmmmmm:nqxqzqqqqqqqrrr\r^rjrlrnrprrrssRsTsssssssto(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ttttttttuu|u~uuuuu.v0vvvwwwwwwxxxxxyyyyyz
z:z €rtRTo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(824ԃփrt܄ބPRTVڅ܅tv
 <>ˆĈTVXȉʉ|~VXdfo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fbdprt46ln "TV֏؏dfʐ̐ DFtv
 bdĒo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Ēƒ(*$&fh02VX—ė
 (*PRؘ֘<>^`™Z\4o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(846JL̜Μ@B"$&(z| "o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 
  
 !"#$%&'()*+,-./012345678;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~tv,.RTxzBDFjl̤Τ.0rtvFHԦ֦68ܧާ46hj*,o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8,`bƩȩ
 "8:ªĪ
 z|~npXZtvЭҭ
֮خ
:<tv@Bo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(824prtvxرڱ68bd
$&(lnسڳLNz|~,.bd
o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8DF46TV|~46tv46
 HJ¼ļ,.LNJLo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ƾȾ68:<
>@prt
HJ>@8:fo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fh>@<>jlnprtvFH "rto(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
LNPRTRTV~:<fhpr(*NP*,prto(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8HJdfhpr(*XZ\^`dfVXtv(*,Ro(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8RTTV24DFtvTVbd(*.0NPfh4o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(846XZxz02JL>@ 68Z\|~  "JLo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8hj24(*<>VX.0Z\PR24np
 hjo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(802rtTV*,z|~NPvxT V   n
p
  : <         

o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8




XZnpRTxzFHJL

 >@~prtvxo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fh.0RTpr|~`bfhz||~  h o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8h j   !!,"."F"H"""R#T###2$4$v$x$$$% %`%b%%%%%~&&&&D'F''''((")$)v)x)))))**+++++,o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8,,0,2,,,,,(-*-x-z-----0.2...//////4060~000000 1"1V1X1~1111
2 2&2(2222222H3J3333o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(83344444445555556666666666666666(7*7h7j777&8(88829499999::<:R:T:::D;F;t;v;o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8v;x;;;;;`<b<<<<<"=$=x=z=====>>^>`>>>6?8?n?p?????T@V@@@@@FAHA\A^A`AbAdAfAAAAABfBhBBBo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8B8C:CCCCC D"DRDTDDDEELENEEEBFDFFFFF&G(GrGtGGGGGHH@HBHHHII4J6JJJJJ4K6KKKKKLLLLo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8LLLMMhMjMMMMMNNNOOOOOOPP P"PrPtPQQ6Q8Q:QR@RBRDRRRRRRRFSHSSSSSS.T0TTTo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8T@UBUUU2V4VDVFVWWPWRWTWWWWWBXDXXXDYFYYY>Z@ZZZ&[([*[J[L[[[\
\B\D\F\"]$]Z]\]]]]]^^^^^^_o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8__N_P___``v`x`z`4a6aparaaaaa^b`bbbdbfbbbfchcdddd ddddd@eBeeeff\f^f`fbfffggg,h.hBhDho(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8DhFhHh i"iiiiitjvjjjlknkkkxlzlllmmmmXmZmmmmmHnJnnnnnnoooooooooooppppp
q qqo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8qqqrrxrzrrrsssshtjttttttttuuvvvvvv6w8w:wzjzlzzzzzo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8z^{`{|{~{{{|| }}2}4}H}J}~}}}}:~<~T~V~~~~~&(>@"$PR|~ԂւBDtvz|o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8^`bd&(
 ,.BD\^.0Z\z|hj đo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8đƑ24ΒВbdrt"$BDxzƜȜo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8JLNTVxz hjСҡԡ֡ءJL¢Ģ*,prFHdfo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8JLnp¦Ħ֧ابڨ`b
@B~ "`bЬҬnpXZo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8~ "xz|~ְذNPVX²IJ.0@B³ij24pr´Ĵ.0Zo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Z\̵εfh
df
иҸ`b¹<>VXpr24VX "RTҼԼּ\^o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 8:df־ؾ|~VX 24pr68HJ@BVX"$o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8$<>PR~*,jl " "@Bz|$&Z\FHo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(868~ "^`b8:JL"$^`*,:<"$o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(824\^:<>@BDFHJLNPpr246:<>,.0 "o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8DFz|24BD:<DF
NPbdo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(*DF|~dfXZjlnFH02*,
Z\o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8\.0vxHJDFH
LNFH028: PRvxo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8&(^`BDDF 46rt:<LNvxztvo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8v*,jl|~@Bfh|~hjl n p r t v   &
(


o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
. 0 N P x z     t v   6
8
~



68bd@B\^:<o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8BD02hjfh DFRTvxo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x RTtvRT\^rtl n ~    !!x!z!|!!!!"" """""""">#@#v#x#o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x#&$($t$v$$$%%J%L%%%%&&&&&
& &&8&:&&&"'$'@'B'''0(2(h(j((())H*J***++D+F++++,,T,V,v,x,o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x,,,,,--d-f-----..~..//Z/\/////.0002000>1@1B1D111222222x3z33344d4f44444555o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(855"6$6777z7|777:8<888p9r999B:D:::@;B;;;;,<.<T<V<<<<<<<======>>r>t>>>??@@@@@o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8@@AAzA|AAAAAPBRBTBBBBBBBnCpCrCCCTDVD.E0EEEFF:FFpFrFtFFFFFGGGG8H:HHHHHHH@IBITIo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8TIVIIIIIhJjJJJJJ6K8K:KxKzKKKLL2L4LLL\M^MMMMM@NBNNN&O(OVOXOOO>P@PXPZPpPrPPPQQ>Q@QlQnQQQo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Q*R,RJRLRRRRRRR S"SSS
T TTTVTTTHUJUtUvUUUUUUUUUUUUVV W"WWW
X XFXHXXXXXVYXY ZZlZnZZo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ZZZZ\[^[[[[[[$\&\(\\\>]@]]]]]]]^^^^\_^_v_x___ `"`V`X`````8a:aaaJbLb>c@cdcfcdd6d8dVdo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8VdXddddDeFeeeeeffgggxgzgDhFhhhiiii
i iii|i~iiiiiiijj&k(k6k8kpkrkkkkkll|l~llllo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8lllmnmmmvnxnnnooo o@oBorotooooopp:p |<|>|||}}}}}}}}}}~~T~V~o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8V~\^"$:<hj
:<rt̂΂ЂTVԃփRTdf`b8:҈Ԉjlo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>@npފLNnp8:df"$&(*JLPRTV
:<fhjlzďڏo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ڏ܏ޏ*,o(o(o(o(o(68zT b



 , l J
J
^



D\<~2zFxx.`t*r` "h2Xxr@d X!!!T"T"" ##$$~$$2%%%,&.&@&&&''D)b))*`**+R+++,J,,,,-j----.^///t0000`1b11~22p3444545655
6*6Z66L7p77,8F8~888 9p99:::;r;;D<D<<=x==>2>d>>>?Z??@V@~@@@`AbAdAAtBBC|CCCCHDjDDD\EE.FFF[[[[[Z\]p]]]].^^^_<_z______r`^ab@bjblbbcfcfccccbde^ef*gNgPg|g*hhhi mXmXmmnznnfopxpppp&rrrr.srss^tttuZuuuvvvvw$w^www,x|xxyJybyyyTzzz<{`|b|||&}(}*},},}.}}~"^ .ntF΂h&(hԄ&܅܅JzNֈԉH :"8jP ޗLz
Lb\bbܛޛ0,tvx,Jt22lĢVDlʥ(\>ZبJtt0nƪV:`Pj~®J**ڰ(@Xб>ZtȲ"HtƳXpJ<<R¸8R`ܹ,f@ff޻df^pԿ,R NPFx4ND&`pr>@n,V
44X>4j"ZdF8& l:>j \@xTtD*vhr4rP"Nl^z2x.n.0Lxf>xj0h

b:\ .Brd`bFl
HFT<<2TP \ ^  d

  P   8



,,4zX@~\$nPPj2>@(~6Nbl "2:<"h8t.    !D!b!!!B"h"""""R##R$~$$$,%%%&0&&&'''((,))))**L+b+b++++*,,,.,0,2,4,6,D,,,h--X.(///00n11 2<2l2l23@34j4444"5L5566666l7777888888F9F9`999 :x:::;B;^;;;;b<d<<&=t===T>>>>V????@@b@@AA0AtAABB@C\CC.DTDDD8EzEEEEF^FFFFGhGGH,HxHHHI`II@JJJ"KKK LxLLLL.MrMMM*N,NN OPOOOHPJPLPPPRQxQfRhRR@SSSS&T(TvTTTTTvUUUVVVVNWnWpWWWXPXXXY8ZhZZ&[[[>\|\|\\ ]<]>]]]]F^b^~^_n___`*```4aaadbvbbb,c,cJcxccc.d0ddddeeeeeefPfgPggghiiijjjj4kkkklllXmpmmmqzqqqqqrr^rlrnrprrsTssssttttu~uuu0vvwwwwxxyyy
z €tT4փփtބRTV܅v >ˆĈVXʉ~Xfdrt6n"V؏f̐ Fv
 dƒ*&h2Xė *Rؘ>>`™\6LΜB$(|"v.TzDFlΤ0tvH֦8ާ6j,bȩ
":Ī |~pZvҭ
خ
<vB4rtvxڱ8dd
&(nڳN|~.d
F6V~6v6 Jļ.NLȾ8::<
@rt
J@:h@>lnprtvH "t
NPRTTV<hr*P,rtJfhrr*Z\^`fXv*,TV4FvVd*0Ph6ZZz2L@8\~""Lj4*>X0\R4pp j2tV,|~PxV   p
 <     


ZpTzHLL
 @tvxh0Tr~bh|~ j  !."H""T##4$x$$ %b%%%%&&F'''($)x)))*+++,2,,,*-z---2..////60000"1X111 2(2222J3334444555556666666666666*7j77(884999<:T::F;v;v;x;;;b<<<$=z===>`>>8?p???V@@@HA^A`AbAdAfAfAAABhBB:CCC"DTDDENEEDFFF(GtGGGHBHHI6J6JJJ6KKKLLLMjMMMNNOOOP"PtPQ8Q:Q \D\F\$]\]]]^^^_P__`x`z`6araaa`b`bbbdbfbbhcdd dddBeef^f`fbff>gg.hDhFhHh"iiiivjjnkkzllmmmZmmmJnnnoooooooopppp qqr>rzrrssjtttttuvvv8w:wzlzzz`{~{{|}4}J}}}<~V~~~(@$$R~ւDv|`d( ..D^0\|jƑ4Вdt$DzȜLNVz  jҡԡ֡ءLĢ,rHfLpĦاڨb
B"bҬpZ"z|~ذPXIJ0Bij4rĴ0\εh
f
Ҹb¹>Xr4X"TTԼּ^:fؾ~X 4r8JBX$>R,l""B|&\H8"`b:L$``,<$4^<>@BDFHJLNNPr46<>.0 "F|4D<F
Pd**F~fZlnH2,

\0xJFH
NH2:  Rx(`DF 6t<Nxzv,l~Bh~jn p r t v  (

0 P z   v  8


8dB^<D2jh FTxTvT^tn   !z!|!!" """""@#x#($v$$$%L%%&&&&&
& &&:&&$'B''2(j(()J**+F++++,V,x,,,-f----../\///00200@1B1D112222z334f44455$677|77<88r99D::B;;;.<V<<<<<===>t>>?@@@@A|AAARBTBBBBBpCrCCVDVD0EEFFrFtFFFGG:HHHHBIVIIIjJJJ8K:KzKKKL4LL^MMMBNN(OXOO@PZPrPPQ@QnQQ,RLRRRR"SSS TVTTJUvUUUUUUUUUV"WW XHXXXXYZnZZZ^[^[[[[&\(\\@]]]]^^^_x__"`X```:aaLb@cfcd8d8dXdddFeeefggzgFhhiii
i iii~iiiiij(k(k8krkkkl~lllnmmxnno oBotooop |>||}}}}}~V~^$<j
<tt΂ЂVփTfb:Ԉl@pNp:f$&(*LRTV
<hjlď܏ޏ,/0. A!"#$%182PSummaryInformation(=DocumentSummaryInformation89XXXX

 !"#$%&'()*+,-./012345678:;<>?@AV`VNormal $a$1$$CJKHmH sH nHtHOJPJQJPA`PDefault Paragraph Font OJPJQJ
>&r09tBK`Tp]fry(`TtvH 2#*,5b<DvLT ].dpmt|fĒ4,fR4
h ,3v;BLT_DhqzđZ$\v
xx#x,5@TIQZVdluV~ڏ, 
  
 !"#$%&'()*+,-./01J
xT"+4D<CKS[fcXmv,}܅b2t*f4
<,P"b+l2F9?FMT|\,cjqw2~փ>d:rZ"p L%/5v;fA6JR@Z`bipxy$. T`N*
 $+2<VDKS^[8d(kTrzt,23456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~T gz Times New RomanTimes New Roman;z[SOSimSunCSymbolSymbol?$ z@ArialArial;zSimSun[SO;zSimHeiўSOW4  z@Courier NewCourier NewO
WingdingsWingdings3ўSOўSO h0̦ Z&!),.:;?]}    & 6"0000 0 0
00000 =@\]^([{  0
0 00000;[)?'*02 
Normal.wpt 0( 
8
# ?#" 
՜.+,0 PX` hpx  Oh+'0
X`fx i1i1@2A3 WPS Office
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment