Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inasan shan bakinki mae da'din tsotso
Shuru tayi
Yace bakiji bane
Tace nima haka.
Takashe wayan Cikin kunya

Halima tace bashi bane ko
Tace eh ya MARWAN ne
tace anya ba soyayya kuke da shiba
Tace Mae kika gani
Tace gani nayiba duk jikinki yamutu
Tace hmmmm
Halima tata6e baki
Tace oho miki amma ina baki shawarar indae soyayya kuke to kiriqe shi dakyau dan ba namijin yarwa bane kekanki kinsan yaha'du
Nidae bani wayar inkira Amar kingane sae kice kawae kinkira shine
Tace aibamu da number Sa
Tace naki wasane ai tsaf nariqeta akwa kwalwata
Allah yasa dae yanada ku'di awayan
Aiko Tasamu daku'di
Amma har sau biyu suna kira bae 'daukaba na ukunne ya'dau
Nafisa tace
Ambar
Tanajin sautin dariyarsa
Yace yau kuma kin dawo da ambar ne
Tace eh
Yace toya karatu tace lpy lau
Yace nikuma akatuno yau tace
eh duk da Halima ma nasan gae sheka
Yayi shuru. Can yace to bata
Halima tarintse ido dan murna takai6i wayan
Tace barka da rana
Yace barka leemat
Wani da'di ya kamata
Sae kuma tayi shuru
Yace kinyi shuru ko kinasan hanani jin muryarki Mae da'din sauraro
Waro ido=3 tayi tare da neman nutsuwarta Cikin siririyar murya tace aa
Yace to inajinki hira nakesan kimin tace to nimae zance
Yace kinutsu my leemat
Tace to my Amar
Yauwa numberr kice wacce kike kirana tace eh
Yace gud zan kiraki inkun koma Hutu
Tace toh
Yace kikuna da kanki tare da kulamin da Auntyna Nafisat
Tace toh
Yakashe wayan......
Wani wawan tsalle tayi ta rungumi Nafisa tana cewa
Nagode Nafisa
kae Amar yayi inasan shi
Inasan shi Nafisa
Kallan kawae Nafisa tayi
Dan gani take San da Halima takema Amar ka'danne acikin San da ita takema MARWAN

Ahaka suka samu hutu
Jikin MARWAN narawa yaje ya'dauki Nafisa
Tun amota tatabbatar dacewa mijin nata yayi missing 'dinta
Koda suka isa gida
Daqer yabarta tayi mae abinci Cikin hankalinta dan duk ya rikitata yayi da salansa

Maryam tajah tsaki dan taga lokacin da suka shigo tace shegu kawae
Duk dae zumu'din ka MARWAN nasan bazaka karyamin alqawarin da kaminba
Sae dae kayi zumu'din cin abincinta

[6:50AM, 01/10/2016] Hajjaju Novel: =ؗ=ؓ=ؗ

Taja tsaki tasauke nalulan windown nata

MARWAN ko hankalinsa gabaki 'daya ya nagun Nafisa
dowowar shi kenan yanzu daga sallar isha'i ko shashin Maryam baiyi ya shige part 'din Nafisa
Da shigar shi yafara rikitata
Yanzu hakama abinci take zubamae
Amma duk yakafeta da ido
Ahaka tagama zubamae komae
Tana niyar zama yace
Zonan my FEENAH
Cikin yanga taje. Tace gani
Ya jawota jikinsa kan ciyarsa sannan
yamanna mata kiss
Yace kinyi kyau sosae my FEENAH
Takalli kanta rigane da siket na kanti ajikin nata
Tamae da kallanta kanshi tace
Kafini yin kyau MY D
Yace idan ina kallanki FEENAH bana ta6a ganin kyan wani abu bare kaina
Tace to nagode kici abinci karyayi sanyi
Nanko ya faracin abincin
Cikin farin ciki da annushuwa har yakoshi
Nafisa ganinta 'dare 'dare akan cinyar shi sae hakan yamata da'di
Taqara lan gwa6ewa a qirjinsa
Yace wlhi my FEENAH kingama dani
Tace mae yasaka fa'din haka
Yace zangaya miki amma bayanzu bah
Tace toh
Yahankali ya 'dauketa cak
Yakaeta gado
Cikin muryar ra'da yace kitashi kiyi alwala kijirani yana fa'din haka yafita
Tabishi da kallo
Itadae tasan tayi sallar isha'i
Amma haka tatashi tayo alwalar tazauna gyefan gado.

MARWAN part din maryam yayi yana tunanin yazaeyi yamata dabarar dazata barshi yakwana 'dakin Nafisa

Ya sameta tana chatin
Yace my luv yayane kam
Tace kagama 'daukin dawowar Nafisan ne kazo gareni
Cikin murmushi yace
Tab me'ayi da mazah
Ta waro ido tace bangane ba
Yace mantawa nayi Ashe ke ba bahaushiya bace
Tace toni mecece
Yace kiba kanki amsa
Tajah tsaki tace.
Bakaji abinda nace bah
Yace naji
Amma har yanzun bargama 'daukinn nataba gsky
Cikin jin zafin furucinsa tace to kakoma gunta kakwana man inyaso ma kashekara.
Anzo wajan MARWAN yace aransa
Dan Abin nemane yasamu
Yace OK inshekara kikace ko
Cikin tsiwa tace har gabama da shekara
Yace angama makomarki CE
Yana fa'din yayi betroom din shi
Wanka yayi tare da alwala
Yasa Kayan baccinsa yafito
kofar fita yanufah batare da ya kalleta bah
Maryam tace
Dakata
yajuyo da kallansa kanta
Betroom dinsa yaga tashiga
Harde hannunsa yayi kawae yayi yana jiran fitowarta.
Ta'dan da'de ka'dan can tafito da wani babban akwatin kayanta tadire agabansa
Tace gashi nan rabin kayanka na'ibo maka
Katafi 'dakin Nafisan idan kanada zuciya ko shashina karka qara kallah
Still yada'da yin murmushi yace duk makomarki ce
Yakinkimi kayansa yayi part din Nafisa yana cewa gobe kihamin sauranmah
Da baqin ciki tahanka'da kofarta ta kulle
Cikin kuka takira Habiba tagaya mata abinda yafaru
Cikin dariya sosae Habiba tace dallah kidena kuka wlhi baqaramin birgeni kikayiba goben kitarkata mae kayanshi tas kibashi kinji Kishare 'yan iska
Maryam taja numfashi tace bana fasan wani Abu yashiga tsakaninsu dan idan hakan tafaru bansan yanda zanyi ba
Habiba ta'dan ta6e baki
Tace karkidamu Dan Allah ni'inada tabbacin MARWAN bazae karya miki alqawari bah.
Tace nimah ina 'dan tunanin haka
Amma ganin zumu'dinsa akanta yasa nafara shakku
Tace plx my sweet kikwantar da hankalinki nasan bazaeyi baccin farin cikiba yau dan tunaninsa kaf kece
Karki manta baqaramin so yake mikiba wlhi sae dae kawae yamanne ma Nafisa dancin abincinta
maryam ta'danyi shuru can tace kumafah
Ran Habiba fes tace gud sahibata yanzu tunaninki yafara ja
Nan hirar tasu takuma ta masha'arsu.


Nafisa ko ganin MARWAN da Kaya abin yabata mamaki
Tana kallanshi yana jerawa a drowa
Sanda yagama yace
Tashi miyi sallar ko

Da suka idar
Yakama kanta yamata addu'a tare ta tambayarta yanda take wannan tsarkinta.
Taso nuna kunya ya'daure fuska nantake tshiga gayamae kuma yajisu yanda ya kamata
Yazuba mata madara yabata takar6e tasha ka'dan yace
kishanye dan inasan kishata da yawa
Tadae Sha yanda yadace.
Yajawota jikinsa yana kissing 'dinta


Daga nanfah ya fara zarcewa
Kissing 'dinta yake sosae
Ta Kowane lungu da saqo yakae hancinsa qamshin turare yakeji
Lokacin da yakae bakinsa kan dukiyar fulaninta ka'dan yarage tasume
Sanda yashasu san ransa yafa'da uwa ubah
Annannefah Nafisa taciqaniyart aganinta qaqara taga rashin imanin MARWAN
Tasamae kukan azaba yasa mata ihun da'di Dan sanda ya sumar da ita =3
Lukacin da yasamu nutsuwa baqaramin tashi firgita yayiba
Danganin aikin da yayi gashi kuma tasumae Mae
Arikice ya sureta zuwa toilet
Jin ruwa ajikinta yasata marfa'dowa
Aiko tana ha'da ido dashi tafashe mae
Da kuka
Bae kulataba yatara mata ruwan 'dumi
Yasata
Wani qara tasakemae
Yayi saurin matseta jikinsa
Ahaka yasamu yagasa. Sosae
Yabar mata ruwan wanka tsarki yafita
Canja zanin gadan yayi yazauna yana jiran fitowarta
Itako tagama wankan kawae taqi fitowane dan ganin takasa tafiya yanda yakamata.
Jin shurun yayi yawa yasashi shiga toilet 'din atsorace takalle shi
Yace yadae tagallamae harara
Yayi kalar tausayi yace menene
Taqara mae hararar
Cikin kuka tace ni nakasa tashi
Da sauri ya'dauketa
Yakaeta godo ha'de da manna mata kiss
Yashige toilet din shima dan tsaftace kansa.
Bayan yagyara kansa
Sallah yashiga yi
Yana zubah addu'oi
Yanda ya samu Nafisa
Bayan ya idar
Yahau kan gadan
Yayayota jikinsa
Aiko kamar jira take nan taqara fashemae da kuka
Yace rungumeta sosae kicin kunnanta
Yake ra'da mata
Kinyi FEENAH wlhi qaunarki da sanki zasu iya zautar dani
Tunda nake arayuwata banta6a samun cikakken farin ciki kamar yauba
Yayi mata kiss yaci gaba dacewa
Kitemaken kidena kukannan wlhi inajin shi har Cikin rainah
Cigaba da kukan tayi yace o Allah
Yanzu mae kikesan namiki kidena kukannan
Bata kulashiba
Shima shuru yayi yana sauraran kukan nata wanda ayanzu yake shiga cikin ransa danjinsa yake dazafi aransa
Can yaji tayi shuru
Ashe baccine yayi awan gaba da ita
Yagyara mata kwanciya ajikinsa
Ko wane motsi yaji sae yaqara kamkameta
Ahaka asuba tayi
Yatashi yayi alwala yatafi masallaci

Nafisa jin tadena jin 'dumin MARWAN tafarka ganin lokacin
Sallar ne
tatashi daqer tayi alwala tayi Sallah
Tana cikin yin salati ne yashigo
ganin hartayi sallah
Yayi mata murmushi yazauna kusa da'ita da Qur'ani ahannunsa
Yana karantawa
Tagama nata yamiqa mata Qur'an 'din yace kikaranta sannan mukomah ko
Kallansa kawae tayi takar6a
Toilet ya shiga ya wanke zanin gadan daya 6aci sannan ya kwanta a gado
Yana sararan muryarta Mae da'di
Yayi mamakin yanda take karanta 'yan maryan surori dama tanada ilamin haka
Cantayi shru alamar ta'idar
Yako sauka yajota jikinsa
Cikin kuka tace dan Allah yahyanah yabarni
Yanayinta yanuna gabaki 'yada atsorace take dashi
Ya'dauketa yakwanatar sannan ya rungumeta
Yace bazan miki komae Ba my FEENAH Allah yamiki albarka
Azuciyarta ta'amsa da amin
Bacci ya kwashesu

Misalin 9:30 suka tashi
Da sauri MARWAN yayi wanka ya shirya
Dantunda yake baeta6a makara irin nayauba
Abin yabashi mamaki yanda yaga Nafisa taha'da Mae abinci
Cikin tsokana bayan yafaraci yace
Ashe dae amaryar tawa ban wahalar da ita da yawaba
taturo baki abin yabirge shi
Yacigaba
Kinga yauma sae naqarako.
Barmishi dannin 'din tayi.
Yabita da kallo
Gani yayi tafiyarta tacanja
Murmushi yace aransa na'danyi aikifah
Sanda yagama yaje ya rungumeta tabaya yace my FEENAH zantafi ina buqatar addu'arkin
Cikin muryar shagwa6a tace Allah ya karemin kae yahyanah yace
Ameen my FEENAH
gawannan
'Dayar wayarshi yabata
Yace akowane lukaci inasan jin muryarki
Cikin murnar wayar
Tace toh MY D
Yace zantawo miki Sim 'dinki dan nacire wannan
Tace to kacire yanzuman dan kar akiraka
Yace no bakowa bane yasanni da wannan Amma zankar6a inasan jin muryarki ne a office
Takuyo da jikinta gabansa tayimae kiss
Sannan takwantar da kanta aqirjinsa
Cikin sanyin murya tace banasan rabuwata dakae MY D
Yace nima haka
Tajanye jikinta ahankali tace katafi yayah karka kar6i hukunci agun Masu jiranka dan banasan aga nefinka bare wani yaji haushinka
Yamata kiss
Yace l luv u I luv u I luv u sannan yafita
Cikin mutuwar jiki tazauna gyefan gado
Zazza6ine yakamata tun asuba amma takasa gayamae

Shiko yana fita part 'din maryam yayi
Amma yaji akulle yayi kwan kwasawar duniya taqi bu'dewa
Cikin rashin damuwa yatafi abinsa



Maryam ko tanajin shi sarae taqi bu'dewa
Dan abin yaha'din mata biyune
Jiya tanajin kukan wata da ihu amma takasa sanin Nafisace ko ba'itaba
Gashi tunda take da MARWAN baita6a kaiwa 9:00am agidaba
Duk kwakwal warta tatushe tajah tsaki
Dan yanzu sha'aninsu yafara fita mata daga rae


Adafe Nafisa tagama aikinta kamar yanda tasaba
MARWAN ko ya kirata yafisau nawa
Dan kawae yaji muryarta

Ayanzu hakaha tana kwance akujera
Zainab tayi sallama
Da sauri Nafisa tatashi dan tarbarta
Amma ina tafiya tamata cikas
Zainab taqare mata kallo tace Auntynmu yanaganki haka
Tace mekika gani
Tace naga tafiyarkice wata iri tasosa kae tace ke marurune yafitomin
Tace maruru
tace Eh shi
Cikin tausayawa tace sorry sis
Nafisa harda cewa yau kwana uku kenan dafitowar shi
Tace kin kuma sha magani
Tace eh yayah yabani
Tace to Allah ya sawaqe tace Ameen

Nan suka zube kan kujera suna hirar yaushe gamo
Zainab tace wa'dan nan magungunan Momy tace nakawo miki wae kidinga Sha da madara
Cikin murna tace amma nagode Allah Momy nasona
Tace aikam sae kitama yayah gyara
Ta harareta
Tace gaskiya nafa'da ai
Sarae Nafisa tasan magun gunan da Momy take bata na matane
Dan akwae ranar da taji su Halima suna magana akan maganin matan suna cewa bazasu ta6a wasa dashi bah dan yanada amfani
Hakanne ya tabbatar mata da cewa itama maganin ne Momy take bata
Shiyasa Sam batayin wasa dashansu dan ta'dauki zancan su

Baqamin hira sukeyi bah
bayan sunyi ta6e ta6e da lashe lashe
Zainab tace ina mamakin yanda hannunki ya kware sosae wajan girki
Tace banda sharri fah zainab tace Allah da gaskene tace to nagode
Zainab tatashi tana yafe gyalanta
Nafisa tace badae tafiyaba
Tace wlhi tafiya zanyi nayi da hubbina zaizo yanzu
Nafisa tace ai direba baezo Ba
Tace aiyau bada direba nazoba da motar ya Amar nazo
Tace OK
Cikin betroom 'dinta tajata tace taza6i abinda takeso
Zainab tace wlhi banasan komae
Nafisa ta6ata rae tace ba damuwa nagode
Ganin da Zainab tayi ta6ata rae shiyasa ta'dauki wani turare sukafito
Har mota tarakata
Sukayi sallama Cikin nusha'i sannan takoma falonta maryam nakallansu tajah tsaki
Kuma lokacin Habiba qawarta tashigo da motarta
Nan ran maryam yayi fari

Habibah tace
Wlhi baqamin birgeni kikayi bah
MaryamTace inajinshi da safe yana kwan kwasamin kofah nashare shi
Habiba taqara mannewa ajikin maryam tace gud kinyimin dae dae
Karki kuskura yaganki harna tsawan sati biyu
Tace anya zan'iya kuwa
Habiba tace zaki'iya man
Yanzu muwataya ko
Maryam tace wlhi futunarki tayi yawa Habiba
Habiba tace
Shegiya kema'ai ahannu kike
Nanfah suka fa'da aikinsu

Allah yaganar damasu aikata wannan masha'ar
Ameen

Koda Nafisa tashiga falanta. Ganin wayar da MARWAN yabata tayi tana ringing MARWAN ne Cikin sanyin murya ta'dauka
Yace my FEENAH kina lpy tace MY D lpy lau
Kakirani yafi sau........
Ya katseta da cewa
Ayanda nakeji yanzu koso dubune bazan gajiba
Tayi shuru
yaci gaba
Plx kidae kulamin da kanki
Tace insha Allah. Amma mae kakeso na dafama
Yace no my FEENAH banasan kiwahala yau kibar komae sae gobe
Tace bazan iya barinka da yunwa ba
Yace plx kibari
Tace toh
zazza6i ne yaketa shigarta


Sam bata dakah tatashiba sanda tashirya mishi abinci mae rae da lpy
Tayi tunanin 5 zae dawo amma sae taga har bayan isha'i bae dawoba
Dan haka sae tajera masa abincinsa kan dannin tasaka kayan baccinta takwanta
Amma takulle betroom dinta dan bata manta karansuba

Bata da'de dayin bacci ba MARWAN yashigo gidan
Shashin maryam yayi steel yaga kofar akulle
Yayi part din Nafisa
Qamshine ya bigeshi ya lumshe ido
Dan yamishi da'di
Idanshi ya sauka akan dannin
Yayi murmushi
Gsky taburge shi dama da yunwa yadawo
Yazauna yacika cikinsa sosae
Sannan yayi betroom yamur'da kofar yajita akulle
Yayi murmushi dan yasan mae yasata rufewa
Toilet ya shiga yayi wanka yasaka kayan baccinsa
Sannan yakira wayar da yabata

Dama tana gyefanta taji qararta
Ahankali tabu'de idanta
Ta'dauka yace
Plx my FEENAH bu'demin kofah
Tace tab kada 'damin irin najiya yace.
Naransa bazan miki komae bah plx bu'demin
Tace tomae zakayi
Yace ba komae zan'dau abune
Tace toh.
Cikin murmushi ya kashe wayan
Nafisa ko tayarda da zancansa shiyasa tatashi
Tanako bu'dewa yajanyota jikinsa yana kissing 'dinta
Cikin tsoro tafara kukarin kwatar kanta ina MARWAN yace baesan zancan ba
Sanda yalugwi gwitata
San ranshi
Yamae data bet
Yafara neman wucewa tasamae kuka amma Sam bae saurareta bah
Sandan yasamu nutsuwa yafara samata albarka
Tadaiji zafi amma bakamar jiyabah
Sosae ya rungumeta yace my FEENAH
Tayimae banza
Yace wlhi zanqara indan bakimin magana bah
Da sauri tace na'am
Yace karki kuskura kiqara rufemin kofa
Tace toh
Yace dan Allah kitemaken narigada nafara sabawa dake wlhi bazan iya bacci ayanzu batare da keba saida wani dalili
Tace hmmm amma gobe zaka komah 'dakin Aunya maryam ko. Ya'dago kanta yamanna mata kiss yace aa
Sainayi kwana bakwae
Tawaro ido tana cewa aisae kakasheni
Yayi murmushi yace idan nakasheki inyi rayuwa dawa
Ta'dan shagwa6e fuska tace da Aunty maryam
Yace ko
Tayi shuru sannan tamayar da kanta kirjinsa yafara shafah gashinta yace
Karki damu my FEENAH zankoyar dake yanda zaki saba
Amma ina rokwanki da Allah kiban ha'din kae
Tace name
Cikin kunnanta yara'da mata
Inqarayi yanzu da asubah
Da sauri takalleshi
Yamarairaece shuru Tamae






=ؗ=ؓ=ؗ
Nafisa dae da MARWAN sunfa'da duniyar masoya
Baqamin so MARWAN yake nunawa Nafisa Ba
Wani zubin har mamaki yake bata idan taga yanda yake mata
Ayanzu ya koyar da ita soyayyar shi
Dan kafin yamata waning abun tuni ita tamasa. Hakanko yana sashi shidewa dan da'di
Tsaf talura baya shiga part din maryam yanzu. Haka koma ta lura da maryam 'dinma bata damu da hakan ba
Ahaka sukakae sati 'daya kuma yau yakesan komawa part din maryam.
Ga mamakin MARWAN sae yaji duk yadamu
Dan yasani sarae yanzu yayi sabo da Nafisa sosae wanda inhar baeyi da gaskeba Zae iya rasa sukuninsa

Yanzu mah yana zaune kan kujera Nafisa tazo tashige jikinsa tana zubamae shagwa6a
Duk tarikita shi
Yace dan Allah kibarni nakoma 'dakin Auntynki Cikin nutsuwata
Taqara lafewa ajikinsa
Cikin kukan kissa tace.
Yanzu shikenan yau ni 'daya zankwana kenan jiyayi kamar yamayar da ita ciki dan kauna
Ya'dago da fuskata
Yakama bakinta ya tsotsa yace my FEENAH ninakine har aba'da wlhi Sam banasan rabuwa dake ko na second 'dayane
Dan Allah kikwantar da hankaliki kinji
Tace to yazanyi MY D
Yace hakuri
Tace to nayi
Yaha'da fuskarshi da tata yana dariya yace
Gud my FEENAH I luv
Sannan yazareta ajikinsa yafita
Tabishi da kallo itadae tanasan mijinta so Ba 'danka'danba

Ba qaramin mamaki yayiba da yanzun yaga kofar maryam abu'de
Yashiga
Yasameta a kitchen tana wanke hannu
Ya rungumeta tabaya yace my luv Ashe zaki iya rabuwa dani haka kishareni
Tace eh kae
Yace lefin menayi akamin wannan mummunan hukuncin
Tace hmm
Yaciga Ba
Kinbarni Cikin buqatarki. Bayan kinsan baqamin so nake mikiba
Tajah tsaki


Tace kaga malam Dan Allah barabu dani
Wlhi mantawa nayi nabar kofar abu'de
Yace nasani
Tace to kakoma 'dakin Nafisa yace.
Naqi 'din niyau anan zan kwana
Tada'da jan tsaki
Yace Dan Allah kiyafemin lefina duk da nasan banyi ba
Tace ina kafisan kasan cewa da Nafisa
Yace dake Ba
Tajuyo takalle shi
Tace hakan ya nuna eh kenan
Yace bance ba
Zatayi magana ya katseta tawajan yimata make' hugging


Dama maryam tabar kofar abu'de ne dan bazata jure rashin ganin MARWAN ba

Washe gari da 'dokin ganin Nafisa MARWAN yatashi sanda yaganta lpy
Sannan hankalin shi yakwanta
Anan ma sanda tamae shagwa6a san ranta
Yatafi da tunaninta
Hakama dare kamar karya rabu da ita
Sam MARWAN bayajin zae iya raba kansa da qaunar Nafisa
Dan haka yasa aransa zae raba musu kwana Dan bazae iya jure rashinta bah


Suna kwance shi da maryam yana wani bincike a laptop
Ita kuma tana catin
Bayan ya kammala
Yace yanzu zandinga yin kwana biyu a'dakinki kwana biyu kuma a 'dakin FEENAH
Tace ban ganeba
Yace nasan kinsan abinda nake nufi
Tace oho kana nufin karaba mana kwana kenan
Tace eh
Tace lallenema
wlhi saedae ka kamoma gunta
Hakanfah yanuna kenan ta tabbata matarka
Yace yes agaskiya bazan iya 'dorama kaina zunufiba ke musulmace kamata yayi ki'dorani akan hanya bawae kisani kan 6ataba
Tace in hakane kasaketa man
Cikin sauri ya waro ido yace wahhhhhh
Tace Nafisan
Yace tab abin da kamar wiya dan wlhi bazan ta6a rabuwa da Nafisa ba tagama dani
tayi nisa a al'amura na
Ina qaunarta......
Tace kan uba. Yau nikake cema kanasan wata mace
Yace yes
wlhi bansan ya akayi santa ya shigeni ba ina Santa....
Da sauri maryam tarumtse idanta
Ranta a6ace
Tace MARWAN
Ya kalleta batare da ya'amsa ba
Tabu'de idan nata
Kae (kunsan Mae nagani ni Rahamat hmm)
Gani nayi idanta yayi jawur kamar garwashi
Taci gaba
Na tsaneka. Dan haka sakeni
Tashi yayi zai fita tatashi ta cukume wiyan rigarsa
Tace wlhi sae kasaleni munafiki. bakae kace baka santaba
Sae yanzu dan munafunci......
Gauuuuuuuu
Taji yafalleta da wani zazzafan mari
Wanda yasata sakeshi batare da tashirya ba
Yace nine munafiki
Cikin kuka tace eh
Yako da'da fallah mata wani Marin
Ta durkushe agun tana wani kuka mae shiga rae
MARWAN ya runtse idansa magana dae zarar bunuce kuma ya fa'deta
Kallanta yayi sae yaji duk tabashi tausayi
Durkusawan shima yayi
Yakama fuskarta tana kallan shi yana kallanta
Yace am sorry tace Mae namaka kadena sona yace inasanki
Tace kuma kanasan Nafisa ko
'Dagamata kae yayi tare da cewa sosaima
Qara fashe mae da kuka tayi tace natsaneka
Yace nikuma ina sanki
Taqara cewa natsaneka
Yace qarya kike
Kuka mae cinrae maryam takeyi
Ya rungumeta yana shafah bayamta
Tanamae kuka yana kissing 'dinta
Ahaka sanda MARWAN yayi duk yanda zaiyi yasamu kan maryam

Washe gari haka yacije yaci indomie da maryam 'din tamae dan kawae ya faranta mata
Amma fah ahakan baifi cokali uku yayi
Amma yaga farin cikinta
Yace kinhakura da raba muku kwana ko
Tace ko ban hakuraba natabbata bazaka iya bariba
Tunda yaji haka hankalinsa ya kwanta.


Ahaka hutun Nafisa yaqare gobe takesan komawa skull

Tunda safe da MARWAN ya shigo cin abincinta tagaya mae dake bagunta yakeba
Amma bae kulataba
Bata damuba da rashim kulatan da baiyiba dan tasan yana gunta yau zata lallameshi tunda talura basan komawarta yakeba

Misalin qarfe 8:30pm na dare
Nafisa CE zaune kan cinyar MARWAN Suna kallan wani film mae suna ish na India
Lafewa tayi ajikin nasa tace MY D
Yace FEENAH
Tace namaka maganar komawa skull kayi shuru
Yace eh bazaki koma ba

Arazane tatashi takafeshi da ido tace.
Haba MY D Dan Allah kabarni nakoma
Yace no fah.
Tafashe Mae da kuka
Yajawota jikinsa yana lallashinta tace kayima Allah kabarni
Yace plx mubar maganar sae gobe
Zatayi magana ya'daure fuska
Dole tayi shuru
Batasan lukacin da bacci yayi awan gaba da itaba ajikinsa bah
Sanda taji
Yafara neman hakkinsa tafarka
Itadae tana mamakinsa sae kace wanda baeda mata biyu
Duk ya fitineta

Ayya batasan itace jagaban al'amuransa ba

Washe gari Cikin 'dar Nafisa take aiki
Fatanta dae MARWAN yabarta
Duk abinda tasan zatamae dan tafantamae shitayi
Taga ha'damae breakfast zata zauna
Taji wani amae yazu mata dagudu tayi toilet yabita yana mata sannu
Yace mae yake damunki tace wlhi ba komae ya watsa mata harara tayi saurin sunkuyar da kanta
Yace bazaki fa'daminba
Ta turo baki tace niba abinda yake damuna
Zaiqara mgn tayi saurin jan hannun shi zuwa dannin
Shuru yamata ya lura da tun jiya batajin da'di dan yaji 'dumin jikinta yacanja

Itako tasan kwanakin nan akwae abinda yake damunta sosae
Dan ko yaushe cikin amae take
Gashi talura tafisan cin abin kwa'dayi
Wani lukacin taji jikinta ya'dau zazza6i.
Ga ciwan kae

Batasan gaya mae ne Dan karya hanata komawa skull

Bayan yagama komae yana qoqarin tafiya
Tayi saurin hawa cinyarsa talangwa 6emae
Yace mae nene
Tace ba komae
Yata6a jikinta yaji zafi alamar akwae zazza6i atare da ita yace
My FEENAH akwae abinda yake damunki tace wlhi bakomae
Kawae inasan kabarni nakoma skull
Yace shine yasa miki zazza6i
Da sauri tace eh
Yayi shuru
Can yace banasan komawarki skull FEENAH sabod.......
Bai qarasa bah tasamae kuka
Ya 'dago fuskarta yace nagaya Niki banasan kuka ko
Tatsaya da kukan tana cewa Nidae skull
Yace Dan Allah kibar skull 'dinnan
Mayar da kanta tayi qerjinsa Tacigaba da kukanta tare da qara mannemae yace
O Allah
To ya'isa ba'dae skull kikesan komawa Ba
Tace eh
Ya 'dago fuskata yana goge mata hawaya
Yace zakikoma
Da sauri tace yanzo ko
Yace no sae gobe
Zatayi magana yafara kissing 'dinta
sanda yayi san ransa yabarta yatafi

Part 'din maryam yayi tacemae zata gun Habiba
Yace ba damuwa
Sanda ya'dan rungumeta sannan yatafi
Amma yana neman rasa nutsuwarsa Dan bayasan Nafisa tayi nisa dashi ko ka'dan





Da rana ne Nafisa nazaune tana kallo Amar ya kirata yace
Habiba nasan magana da ita tace
Yaturo mata da number ta. Yace bada number ta takira shiba ila da number shugaban maka rantarsu CE
Tace to yaturo mata number
Nanko yaturo mata har takira ba'a 'dauka ba
Zuwacan Habiba takira
Ta'dauka tana cewa Nafisa CE
Tace 'yar is yau ya kamata kizo skull amma najiki shuru lpy tace hmm kedae bari wlhi ya MARWAN ne ya kesan samun gabah
Tace toh=3
Yanzu dae bazaki zoba kenan tace sae gobe tace Allah ya kaemu Su SafiYYa na gae dake
Tace basu mu gaesa nan tace kinsan ku'din shugaba ne cemae mafah nayi zankira momyna bata da lpy nabarota
Shinefah yabani
Tace shikenan nazama momynki yau
Tace lallene takashe wayar
Nafisa tajah tsaki tace aidole ma kamae dani skull yayah


Maryam CE zaune kan gadan Habiba suna hira
Habiba tazaro wasu hotuna acikin jakarta tawatsama maryam tace. Duba kigani
Hotunan wasu attajirae ne qarfafah
Kallo 'daya zaka musu kagane masu gidan ranane (wato ku'di)
Su biyarne
Maryam Tace suwaye kuma wa'dan nan.
Tace sune masu juya dala
Ba qaramin sanin sirrin mace sukayi Ba
Wlhi ina gaya miki idan kika fara harka da wa'dan
toko ganin MARWAN zakiyi banza
Tace amma kinsan bana bin maza ko
Tace sae MARWAN da ni
Tace amma sunyi kyau sae dae bakamar MARWAN acikinsu
Tace waike mae yasa kike hakane
Plx kiza6i 'daya acikinsu yanzu nabuga waya azo akwashemu
Tace kae Habiba nifah inajin tsoro
Tace tsoran mae kinga 'dauki na farkwan nan
Yafi sanin kan mace
Sunanshi Alhaji shu'aibu zaki
Maryam tayi shuru
cantace
Kina ganin ba matsala
Tace bawani matsala

Hakako takira akazo aka kwashesu
Hmmmmm


Da daddare MARWAN yana tare FEENAH nansa
Tace nikam MY D Mae kafiso aranka
Yace ALLAH DA MANZANSA ANNBI MUHAMMAD
Tace sallallahu alaiyuwa sallam
Bayansu fa
Yace nabar maki za6i
Tace aibansan Mae kuma kafiso ba
Yace idan dae zuciyata da taki 'dayace toko ya kamata kisani
Tace Su Momy dasu Amar da Aunty maryam ko
Yayi shuru
Can yace eh
Amma sauran abu biyu masu mahimmanci arayuwata tace
Menene Su
Ya qara matseta ajikinsa yakae bakinsa Cikin kunnanta
Yace kee FEENAH da yara
Inasanki sosae FEENAH sannan inasan babys plx kibani Su Dan Allah
Jitayi duk jikinta ya mutu tace karka damu MY D
Inasanka nima sosae kuma zaka samu babys amma yanzu nida Aunty maryam wakafiso yabaka baby
Yamanna mata kiss
Sannan yayi murmushi amma takasa gane namiye yace dukkanku inasan kubani atare
Tace toh zamu baka
Yaqara janta jikinsa yace nagode.
Am my FEENAH kibar tafiya skull 'dinnan wlhi bansan nayi rashinki
Tata6e fuska kamar zatayi kuka
Yayi saurin cewa plx karkimin kuka
Tace to zaka kaini goban
Yace ibankaeki ba FEENAH aiban da zaman lpy
Tayi murmushi tare da lefawa ajikinsa


Hakako akayi washegari suka kama haryar skull
Bayan sunkae lpy
Zata fita daga motar.
Yajanyota jikinsa
Yana kissing 'dinta yace gsky bansan rabuwa dake tace hakuri zakay MY D
Yace yazanyi tunda kinaso
Tace kamar yaunefah zakaga nadawo
Yace hmm
Kidae kulamin da kanki
Tace insha Allahu

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment