Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma Allah da ya cika mana burin mu, "To shikenan, "yauwa wuce kiyi wanka nima natafi nayi, "ok shikenan...





Bayan sun gama yin wanka , kafin Aliyu ya shigo Sofy tayi sauri ta shirya,tana SHIRHIN kwanciya Aliyu ya shigo, bayan sun gama yin sallah nan yayi ma tambayoyi kamar yanda addini ya dingaya mana, bayan ra bashi ansoshi,nan suka ci kaza da fresh milk, nan fa Aliyu ya fara yi ma Sofy wani kallar salon, Asuba ta gari masoya, ango a sha kanshi lafiya....





Washe gari, aka aiko masu da breakfast daga gidansu Aliyu, haka dai su Sofy suka wuni suna shan soyayyarsu..



Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, Sofy da Aliyu suna zaman lafiya cikin soyayya da kulawa, har Allah ya bama Sofy ciki, murna a wajen Aliyu abun ba'a magana sun raini cikin nasu cikin soyayya da kulawa...






A kwana a tashi yau Allah ya sauki Sofy lafiya ta samu diyarta mace mai kyau masha Allah, murna wajen Aliyu abun ba'a magana, ranar suna yarinya taci sunan AMINA suna kiranta da MENAL..







Sofy tazo taje gida wanka, amman Aliyu ya hanata haka tayi hakuri ta zauna tayi wankan ta gidan mijinta, bayan ta gama arba'in,ta cigaba da kula da mijinta da Minal,haka rayuwa ta cigaba da tafiya gashi har Menal tana da wata shidda inka tanta sai kayi tunanin takai shekara daya har tafiya ta fara koya.







Bayan shekarar goma



"Momy, kinga Alif ko yana yi man gwalo, "kai Alif wai yaushe ka raina Menal ba yayarka bace ba? "Momy ai itace take jana, "na kusa bugunka Allah Alif na lura kana da son naita yin hayaniya, "lafiya naji ana ta fada Habity? "Ni dai Habibi na gaji da hayaniya dasu Menal, dan Allah Habibi akai su suyi ma Umma sati, daga nan sai su wuce gidan Mami itama suyi mata sati...






"To Habity ai yanda kika ce haka za'ayi, ku tashi mu tafi, daman ai duk kuna da kayan sawa a kowa ne gida? "Eh Dad, "ok ku tashi mu tafi, Habity ki shirya da wowata dan yau insha Allah sai anyi ma Alif kani ko kanwa, ai Alif kana so ko? "Eh Dad ina so, "to ku mu tafi nakai ku ko nadawo...



Bayan ya kaisu gidan Umma, ya biya RUMAISA YOUHGOUR ya siya masu sanann ya wuce gida, daman kafin ya isa gida Sofy ta shirya ansar mijin nata dan daga alamun yana cikin bukata, yana shigowa yayi sama da ita yana cewa yau za'ayi ma Alif kani, tana dariya tana cewa Allah ya kowa masu albarka,bayan sungama abunda zasuyi, har wanka sunyi sai Aliyu yace"ILOVE YOU MY WIFE, ina sonki, ina sonki sosai Allah ya barmun tare, "Amin HABIBI, nima INASONKA Sosai ILOVE YOU TOO...








ALHMDULILLAH RABBIL ALAMIN

Anan na kawo karshen wannan littafi,kuskuren dake ciki Allah ka yafemin,abinda na rubuta daidai kuma Allah kabani ladan,nagode nice taku har kullum jameelah jameey .


semun hadu cikin sabon book dina me suna A GIDAN HAYA.





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment