Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kazama ba maiyene a jikin mace yar uwarki wanda zaki gani har ya burgeki? Duk abunda kike dashi nima ina dashi to maiye abun So a jikin yar'uwarki mace in ba kazanta da rashin tsoran Allah ba...




"Ke yi man shiru har kin isa ki gaya man Allah? Tun kafin kinsan kanki nasan Allah, ko dan kinga ina binki a hankali shiyasa kike gayaman magana son rainki ko? "To ina baki lokaci ne, ina binki ta lalama, karki kurkura na biyo mako ta bayan gida...




Nan fa Sofy ta rade batason ya zata yi ba gashi group din sai turomasu video da pics din batsa ake, dan ma tasa wayarta auto download basu budewa, bata son ya zata yi ba gashi tana son tayi chatting da Habibinta amman ba hali, saboda wasu daga cikin members din sai biyo ta ta PC suke suna yi mata maganganun banza, ba arziki Sofy ta kashe datar ta tayi kwanciyarta tana karanta novel...



Tana cikin karatu Habibinta ya kirata waya yana gaya mata gashinan cikin dakin baki, nan fa ta shirya tayi kwaliyarta, sanann ta fi wajen shi..


"Lafiya Habity na ganki kamar baki lafiya? "Lafiya Lau Habibi, kawai sai naji kace kana dakin baki, "yes surprise nayi maki, "Woow amman gaskiya Habibi naji dadin wannan surprise sosai, yakane masoyina? "Lafiya lau, fatan nasa maiki lafiya? "Lafiya Alhmdulh, "Habibi daman zuwa nayi ki gaya man yanda za'atsare maki laifenki, kinga yanzun saura two mouth bakin kinmu...


"To Habibi, ai kasan favorite color dina, ina san night wears dinna su kasance ASH, sannan kafin English wears sufi yawa sannan bansan asa man atamfa da yawa sosai nafin laces da materials masu kyau sosai, Habibi da dai abunda ya dace dani..



"To Habity za'ayi yanda kika ce, this mouth Dady yake dawowa ko? "Eh yau saura kwna biyu ya dawo, "jibi kenan? "Eh jibi insha Allah, "Allah ya kaimu lafiya, "Amin Habibi, bari na kira Mami ku gaisa ko? "Eh je kiyi mata magana,"To na tafi...


Bayan Sofy sun dawo tare da Mami, ta gaisa da Aliyu sannan ta koma gida, nan suka mare gaisawa sosai, ya sake tambayarta ko wani abu na damunta amman tace Aa, haka Aliyu ya tafi gida yana tunanin maike damn masoyiyar rashi...




Itako Sofy.....






By jameelah jameey πŸ–‹





Share and comment pls




πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```







Page 9-10









Ita ko Sofy, bayan tafiyar Aliyu ta koma daki, tana shiga ta tadda abun miss call da messages kala-kala ana yi mata barazana in dan har bata bada hadin kai ba, to tabbas kungiya kadai tasan abunda zata yi mata...



Nan hankalinta ya rashi Sosai, batason lokacin da ta kama kuka ba, tana da tasanin shiga LINK a rayuwa, shiga LINK ya zamai mata masifa, da bata shiga LINK ba da duk haka bata faru da ita ba...




"kaico ni Safiya, rashin bin iyaye ya zaman na fada cikin bala'in da masifa, ina ma da Mami nayi man fada na tsaya na saurareta, da hakan bata faru dani ba..



Nan fa nace ai kinga kadan Sofy, ba dai shiga LINK ba, ko wani LINK kika gani sai kinyi joining, saboda ke ga mai datar banza, yan uwana dan Allah in kina cikin group din NOVEL ko da guda Ukku ne sun isheki, ko wani NOVEL kike bugata zaki ganshi, tunda shares din NOVEL din ake yi, kinga ba dalilin shiga wani link anyhow...




"Na boni, ni Sofy ya zanyi da rayuwata, ina ina wallahi ba zanyi abunda Allah ya saba mana muyi ba, ni zanyi LESBIAN, Allah karka nuna man wannan bakin ganin, da naga wannan ranar na gwanma ce na mutu na bar duniyar...



Haka dai Sofy ta kama surutai kala-kala at the end ta tashi ta shiga toilet tayi sabon wanka, tayi alwarla ta karbara sallahr azahur first in history da Sofy ta fara yin Sallah kan lokaci, bayan ta gama yin sallah ta fito parlor ta zauna gun Mami suna fira yanda zasu yi shagalin baki, tunda gobe Dadynta yake dawo wa...



.

Koda dare yayi, Sofy kasa hawa online tayi, tana tsoron tahau tayi mugun gani, shiyasa taki hawa, Amman daya ke ta saba sai da ta hau online din...



Bayan ta kunna data ta fara yin chatting da Habibinta, suna cikin soyewarsu, zuly baby tayi mata magana tana ce mata"karda kin manta , ba kyaleki mukayi ba, gobe kungiya zata zauna tayi meeting saboda ke, dan haka tun wuri ki bada kai, inba haka ba kiyi kuka da kanki...





Nan take Sofy ta rude ta fita haiyacinta, ta kama kuka taji tace gobe kungiya zata zauna tayi meeting saboda da ita, bata son sanda ta sauka online ba ta kulle wayar baki daya, ta shiga toilet tayi alwarla sannan tayi sallah tana rokan Allah ya raba ta daga sharin wannan mutanan...







Washer gari tunda da safe, Sofy ta tashi tayi sallah sannan tayi wanka ta shirya cikin wani materials mai bala'in kyau anyi mata danki buba, ta yafa wani balt ta wuce cikin kitchen, ta taya su Mami aiki harda aikin gida, abun yana ba Mami mamaki yanda Sofy ta sake hali cikin kwana biyi, tana godema Allah daya shirya mata diyarta..




Bayan sun gama aikin gida, suka wuce daki tayi wanka ta shirya cikin wani laces black colour dikin yayi bala'in yi mata kyau abunka da farar fata dama, itama Mami tayi wanka ta shirya CIKIN wata super english dikin riga da zani, kayan sunyi mata kyau sosai, nan suka fita tarar Alhaji...



Bayan Alhaji ya huta yayi wanka, yake tambayar lafiyar iyalinshi, sannan yafara magana yana cewa..



"Sofy yanzun bikini saura WATA daya dan haka next week zamu tafi dubai anyi maki furniture din duk da kike so da kayan kitchen, da fatan haka yayi maki?"Eh Dady yayi man, Allah ya kara bude, "Amin, Sofy mai ke faruwa da ke naga duk dan ramai, "ba komai Dady, "kin tabatta? "Eh Dady, "To shikenan, ina Habibin naki yake? "Laaa Dady yana nan gobe ma zai shigo yayi maka sannu da zuwa,"To! To!! To, Allah ya kawoshi lafiya, "Amin Dad, nan fa Sofy ta tashi, ta shiga room dinta tayi wanka ta shirya as usual CIKIN ash night wears dinta, sannan tayi waya da masoyanta, bayan sun gama waya ta hau online.....








By jameelah jameey πŸ–‹





Share and comment pls








πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```









Page_11 -12









Bayan ta kunna data, taga anyi adding dinta a wani group wai MATA ABUN SO, ba abunda ake yi a cikin group din ina maganar batsa ba da tura abubuwan batsa, Sofy ba yanda bata yi ba tayi left amman ba hali,ga kuma mata da kai yi mata magana ta PC abun na tada mata hankali..






"Ni Sofy, haka zanta hakuri da wannan mutanan ba tare dana fada ma kowa ba , koda Habibi ne, Aa ina ba zan gaya ma kowa ba, balle ma Habibi da Mami, ba yanda basu dani akan na rage yawan WANAN CHATTNG din, amman nayi uwar shegu da maganar su, yau gashi a SANADIN LINK na jama kaina bala'i wai ni Sofy yan LESBIANS ke bibiya...




Haka dai Sofy ta sauka online ba dan taso ba ko sallama bata yi ma Habibinta ba ta sauka, ta hau yin sallah tana kuka, tana neman agajin UBANGIJI ALLAH akan ya tsareta daga shirinsu..





Washer gari bayan sun gama yin breakfast, Aliyu yazo ya gaida da Dady yayi mashi sannun da hanya, shine bai bar gidan ba sai da yayi LUNCH tare da su sannan yayi masu sallma ya tafi gida, yana ma akin yanda Habity duk tabi ta rame amman may be tension din biki ne ya fara damunta...





"Safiya, "Naam, Mami, wai maike damunki naga kwana biyi duk kin rame, kodai kina da matsala baki gayaman ba, yanzun Sofy duk duniya kina da wanda zaki gaya ma damuwarki bayan ni, nifa ce mahaifiyarki Sofy, amman wani abu na damunki kinsa gaya man..




"Mami wallahi ba abunda ke damuna, kawai dai kwana biyu ina fama da ciwon kai, "kin tabata Sofy? "Eh Mami na tabata, "to shikenan, tunda mince abinci bari na baki magani ki sha sai ki dan kwanta kafin lokacin sallah yayi, "To Mami nagade sosai...





Bayan Mami taba Sofy magani tasha, nan Allah yaso ta ta kwanta bacci itace bata tashi ba sai bayan sallahr azahur, tana tashi taje tayi sallah, sannan tayi wanka, ta fara karatun quri'ani, itace bata tashiba sai da aka kira sallahr la'asar sannan ta fito parlor ta zauna gun su Dady suna ta labari saboda gobe da safe jirginsu zai tashi zuwa dubai, yanzun saura sati UKU bakinta...








By jameelah jameey πŸ–‹






Share and comment pls






πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```








Page_13-14









Washer gari, bayan sun gama komai zasuyi suka shirya ita da Mami suka tafi dubai, tunda suka tafi dubai Sofy bata da lokacin yin chatting sai dai tayi waya da masoyanta, soyayya suka yi sosai suna tsara yanda rayuwarsu zata kasance....






Hankalin Sofy ya fara kwanciya, tunda 'kungiyar su ZULY BABY sun bar matsa mata, don tunda ta tafi dubai basu sake yi mata komai ba, bata hau online ba balle taga bacin rai, kuma Allah yaso ta basu sake gigin kiranta ba ko kuma yi mata text messages...



.


Cikin yarda ubangiji Allah sun Mami sunyi abunda ya kama wosu, domin set din furniture ukku Dady yayi ma Sofy, set daya Ash and Milk ne, sai daya kuma maron and light brown, nan ukun kuma shine akayi mata all white....





An kasha kudi, domin 9 Million Naira, Dady yaba ma Mami asa ma yar lailenshi duk abunda take bukata, kuma an sawo tun daga kan furniture har zuwa kayan kitchen haka Mami ta saya ma diyar tasu...





Bayan sun gama yin sayaya, sannan suka dawo gida cikin kwanciyarta hankali, bayan sun dawo Mami ta dauko mai gyaren jiki daga sokoto itama ta fara nata aikin da gyara amarya..




Randa ta fara hawa online, sai tayi kuka domin Zuly baby ta tiso Sofy gaba da bukatar su tana tuna mata lokacin da suka diba mata yayi daga gobe zasu shiga yar ta ruwan zafi..




Dan haka zabi ya rage nata daga yau zuwa gobe suke jiran ansarta, in ba haka ba tahadu da kungiya, Sofy ta rasa yanda zata yi ga messages suna ta turo mata gashi washer gari za'a kawo laifin Sofy...




Washer gari....






By jameelah jameey πŸ–‹





Share and comment pls





πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```






Page_15-16






Washer gari tunda tun da safe su Mami suka fara shirin tabar baki masu kawo life, suna basu gama aiki ba sai 1:00pm na suka je su kayi wanka suka shirya, ita Sofy ta shiga room dinta ta kulle kanta tana ta waya da Habibinta, su kuma su Mami suna can ita da uwa da abokanshi arziki sunata fira....







Karfe 4:00pm a ka kawo lefen Sofy akwati 24 da Naira dubu dari ukku, anyi masu tarba da mutunci, sanann an basu tukucin naira dubu dari da hamsin da kuma lemuka da soyayun kaji...



Bayan sun tafi, nan mutane suka fara zuwa suna kallon lefe, suna sa albarka, sai da dare yayi sannan Sofy tazo ganin lefen nata, bayan ta gama ganin lefen taga duk abunda take so shine aka sama ta...






Bayan ta gama gani lefe, ta ci abinci ta yi fira dasu Dady, sannan tayi masu sai da safe..


"Sofy, "naam Dady, zo nan yau sai kin gaya mana abunda ke damunki, inma auren ni kika fasa gayaman ni zanba Aliyu hakuri yaje ya nemi wata? Ba yanda za'ayi ana yanzun bikini saura sati biyu ace kina ta ramewa sai kace ana yin miya da ke kullun...





"Dady, Dan Allah kayi hakuri, "inyi hakuri da mai Sofy? In yi hakuri in zuba maki ido kina cikin wanann halin? "Aah Dady, ba haka bane, "To inba haka bane gayaman ya abun yake...




"Dady, daman, "daman mai Sofy, kefa nike saurare, "Dady ina jin tsoran gaya maku halin da nike ci especially ma Mami da Aliyu bansan ya zasu dauko wannan maganar ba tunda sun gaya man gaskiya tun wuri nice banji maganar su ba, Sofy ta ida maganar tana kuka mai kona zuciya....









By jameelah jameey πŸ–‹






Share and comment pls







πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```





Kuyi hakuri dan Allah nasan ina yi maku typing kadan anyi haka ne dan labarin ya danyi tsawo koyayane shiyasa nayi haka karku manta nace maku daman short story ne😍







Page _17-18









"Ke Sofy, gaya mana abunda ke damunki, ko wani yayi maki fyadene? "Aah Mami ko daya ba abunda ya sa mai ni, sai dai kuna gab da rasani...





"Ra saki kika fa Sofy? "Eh Dady, nan fa Sofy ta gaya ma iyayenta abunda ke damunta, da yanda Zuly tace mata daga gobe inba ta basu hadin kai su kada suka san abunda zasu yi mata...





"Dan Allah Mami ku ya feman A SANADIN LINK, na shiga cikin wannan halin, "yi shiru Sofy, ba abunda kika yi man, daman dai kallar wannan ranar nike guje maki, amman baki jina sai kiga kamar ina matsa maki bani barin ki kiyi abunda kike so, Dadynki yafini sonki, amman ba haka bane ina nuna maki rayuwa saboda gaba, kuma ke macece gidan wani zaki je nan da sati biyu....







"Yanzun dai Hajiya ba wannan zamu yi ba,musan mafita kawai, "eh mafitar itace a fara gaya ma Aliyu halin da ake ciki, sannan ita Sofy tace ma Zuly ta yarda da bukatar su....






"Mami nace na yarda fa kika ce ? "Eh Sofy ki yarda, yanzun abu biyu zaki yi ki gama Aliyu halin da ake ci yau ba sai gobe ba, sannan ki cema Zuly kin yarda abunda zamu yi sai gobe na gaya maku, yanzun tashi kije kiyi abunda nace maki, "To Mami sai da safen ku, "ok Sofy Allah ya tashemu lafiya...





Nan fa Sofy ta ga yama Aliyu da yanda sukayi da su Mami ya yarda, tunda Mami tace tace ta yarda nan suka yi sallama, ta hau online tace ma Zuly ta yarda da bukatar subukatarsu.....







By jameelah jameey





Share and comment pls





πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```









Page_19-20









Washe gari, bayan Sofy tashi ta gyara room dinta, sannan ta shiga wanka ta shirya cikin wasu riga da wando masu kyau, sannan ta wuce dining area suka yi breakfast....




Bayan sun gama yin breakfast Mami ta tambayi Sofy yanda suka yi da Aliyu da Zuly, "Sofy ya ku kayi da Su Aliyu? "Mami munyi magana da su, Zuly tace man yau na tura mata hotona, "ki tura mata, na san ai nasan dai zata ce maki ku hadu wani waje ko, to mu kuma sai mu hada ta hukuma....




"Ko ya kuka gani? "Eh haka yayi Hajiya kin kawo shawara mai kyau kuwa, ke kuma Sofy daga yau na rabeki da yawan shiga LINK, kuma ana kama ta zaki chanza SIM CARD, kindai jini koh? "Eh Dady naji, nagode, bari naje na tura mata hotonan, amman Mami baki gudun tayi mani wani abu?




"Ba abunda zata yi maki, dun barazana ce suke yi, da yawa zaki ga yar Lesbians suna cewa, in baka bi ra'ayinsu ba zasu yi maka wani abu , ba wanda ya isa yayi maka abunda Allah bai tsara maki a rayuwa ba, in kinga wani abu ya samai ki yarda mikardari ni daga Allah...





"To Mami, da man abunda nike tsoro karda tayi man wani, amman yanzun nagane ba bu Wanda isa yayi maka abunda Allah bai kaddaramak shi ba a ruyuwarsa, nan dai Sofy ta , tashi taje ta turama Zuly hotonan...





Bayan Zuly, ta gama ganin hotonan tace ma Sofy yaushe zasu hadu"Sofy ina sonki sosai, dan haka ina son gobe mu hadu tunda garin mu daya, "To shikenan Zuky baby, ina zamu hadu? Mu hadu a BUDALA HOTEL, "to lafiya...




Bayan sun gama yin chatting, Sofy taje ta gaya ma Mami yanda su kayi da Zuly, Dady na dawowa aka gaya mashi, nan take Dady ya bu gama DPO ya gaya shi cases din, nan take suka shirin yanda zasuyi...



Washe gari Sofy, bayan sun gama yin breakfast, ta shirya tayi kwaliya mai kyau sanann ta hau motarta ta gama hanyar budala hotel, bayan taje ta gaisa da Zuly nan suka shiga room 101,nan take Sofy ta fakaici idon Zuly, ta tura ma Dady waya suna room 101,daman already su Dady suna hotel din suna kallon sanda suka shiga cikin hotel din..





Zuly na niyar cire kaya, tayi ance mata your underrated, nan police suka sama ta anka suka tafi da ita division, Zuly tasha bugu, gun police sannan ta fada sunan sauran mutanan ta....




Aiko sunsha wuya, sannan aka yi masu tsakani ita da Sofy, bayan sun koma gida Aliyu yazo ya sake mata waya harda SIM CARD, IPHONE 11 prof, ya sake mata, sannnan ya bata dubu dari biyar tayi duk abunda ake bukata...



Anyi fara hidimar bikin, Saur sati bikin, yan uwa duk sunzo, harda Sholy diyar kanwar Mami ce, kuma kawar haihuwar Sofy ce, shiyasa ta zama babban kawar amarya, tunda daman amarya bata da kawaye tunda bata zuwa wajen kowa..






Biki ya yi biki,anyi baki kudi sunyi kuka, domin duka bangaren guda biyu sun zubda kudi sosai...


Yau take juma'a, yau aka daura auren SAFIYA IBIRAHIM BELLO da angon ta ALIYU HARUNA BISHIR, akan sadaki Naira dubu Dari shadu sun shada daurin Auren...



Amarya tayi kuka har ta gode ma Allah, Mami da marece, aka kaita gun Mami tayi mata wa'azi, ta sake na nata mata bin miji da kuma hakuri, sannan aka kaita gun Dady shima yayi mata wa'azi sannan aka tafi da ita gidan mijinta dake cikin unguwar Zoo Road dake kano, nan ta shiga da kafar dama aka kaita har dakinta...









By jameelah jameey πŸ–‹






Share and comment pls



πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†
SANADIN LINK
πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
____________________________________


_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_ πŸ–‹

*Short story*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*



```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA```








Page_21-22






Bayan kowa ya watsa yabar amarya da hanlinta, tana zaune taji shigowar angwaye, nan ta kara kulle fuskarta, bayan abokai sun rakoshi, nan parlor ya tsada su yace ba mai ganin mai fuskar amarya...




Haka suka gama yi mai tsiya suka barma amarya kudin ya bata sanann suka yi mashi sallama da fatan alkhari....




Bayan ya rakasu, ya kulle gidan su, sannan ya shiga gida, ya shiga ya tadda ta daki, yace ta shi suyi wanka, tayi banza dashi tana ta kukanta, "haba Habity, wai kukan bazaki barshi haka? Kin san dai bani son ganinki cikin wannan halin ko?






"Yi hakuri tashi muje kiyi wanka sai muyi sallah ko, "ai ni nayi sallah, "eh nasani, ina nufin nafila mu gode

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment