Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rufe kik
a kasa banbance motana da taxi, dan ni ba dan taxi bane,har kina gayamin
address dinki, bawai nagane bane nayi niyyar idan naje unguwar naku sai
ki nuna mini guri in saukeki... bayan mun isa unguwarku na miki magana na
ce mun kawo naji shiru ina ta magana kikayi shiru nadauka gyaleni kikayi
nayi magana har na gaji sai kawai najuya kan motana na wuce gida nakai sa
qon baba....
Mun kama hanyar gidana in dauko wani abu bayan na iso nan sai na qara mik
i magana shiru,ba motsi na tabaki naji bakya nunfashi, hankakina ya tash
i matuqa, tsoro da fargabar idan kin mutu yaxanyi dake ya kamani..!!! a
haka na daukokoki na kawo ki dakina batare da na bari kowa ya ganki ba, d
ama ni Dr ne, na miki treatment, na qara miki ruwa har zuwa lokacin da ki
ka farfado kika fara xagina,to kinji ataqaice yanda akayi na samoki, ni b
anida alaqa da wata sister khadee hasalima ko sunan ban tabajiba, kuma xa
n gaya miki Gaskiyar magana sonki nakeyi,taji wani dummm... aranta tace i
dan dai xaka kaini gida mai sauqi ne, ya qara mata mata bayanin lahinda y
a sami kanshi dazu na ganinta da yayi, kuma ya nuna mata cameran da yake
ganinta idan zai kawo mata abinci dan bayason ganinta, tun ranar da ta ma
reshi kuma yayi alqawarin horata har na kwana bakwai yama yi nufin keta m
ata mutunchi Allahne ya kareta sai kuma Allah ya taimaketa, nan itama tab
ashi haquri rashin kunyar da ta mar da taimakon da ya mata, takuma hadama
i da labarin abinda ya faru daga farko har qarshe, yayi mamakin irin zuci
yanta da kuma yanda take iya dukan namiji, yaga marin da tayiwa unlce din
sista khadee ne ya janyo mata haka, dadewar da tayi anan ma sanadin mari
n da ta mishine, yanxu dai kisharya inkaiki gurin inna....
ASHE KAINE MIJINA?? 30
Na HAUWA M. JABO..
Ki shirya inkaiki gurin inna, wani sanyi naji araina,nayi tsalle da ihu, in
ata dariya murna... "nima jabo na matsu inga yanda xata kaya gaba",tace ai
ashirye nake, ya juyo ya kalleni karo na farko daya kalleni tunda ya shigo
dakinnan, kin cire mini tufafina? Eh yanzu zan cire, shine kike cewa kin sh
arya? Murmushin da tayi ya qara daga mishi hankali, yasa kai idan kin shir

ya ina waje ki fito muje, yana fita na cire kayanshi na maida wayanda ya si
yomin koda sunyi datti amma su na saka hakanan nafito na sameshi, abin mama
ki gidan da nake qaton qaskene kuma part part ne ga mutane a ciki suna kai
da kawo, a raina nace dana sani da na riqa dukan qofa tun Lokacin ai da xa'
a jiyoni a bude min da yanzu na tsufa gida.
Mun isa unguwar mu da misalin qarfe tara na yamma, na rangada sallama inna
tana ganina ta fara salati Sai kawai ta fashe da kuka nima na fashe da ku
ka, tana kuka ina inayi tayi wa yaya waya ko minti biyar ba'ayiba ya iso,
yana zuwa naje na rungumeshi ina kuka, araina nace ni ban rameba su suka
rame, duk sai suka qara bani tausayi, nan aka fara tambayar ya akayi? Na k
oro musu bayani daga farko har qarshe, sun tausayamin kuma mamaki ya kama
su, suka gayamin rashin mutuncin da sista khadee ta musu, anan dai wanda y
a kawoni shima yayi bayani nashi, sai dai yayi qarya sabida ce musu yayi s
ai jiya da dare na farfado kuma yace tsoro yaji ganin lalacewar qasa kada
yakaini gurin yan sanda ya janyo wa kanshi wani abin daban, to hakadai a k
a jajantawa juna akayi waya qauye aka sanar dasu an ganni iyayen nura sunj
i dadi Sosai inna tace gobe sai ayi sadaka......
ASHE KAINE MIJINA?? 31
Na HAUWA M.JABO...
Sai ayi sadaka tunda Allah ya mayar dani gida, yaya sai kallona yakeyi kam
ar wata baquwa na tashi naje na haye shi ina dariya sai naga uncle habeeb
ya daure fuska na rasa dalili,anyi hira sosai inna tana bada labarin yanda
yaya yayi shima yana bada labarin yanda tayi cikana kamar ya qulle dan da
riya," nima jabo na dara??"munchi mun qoshi yaya yace sai na warware zan
koma makaranta uncle habeeb dai ya qara gaba abinshi ya karbi number yy da
ta inna.....
Yy ya Siyo min siyomin sabuwar wayah da sabon sim, sabon gata da kulawa
wajen inna da yaya ba'a magana, kusan kullum sai unle habeeb yazo gidan
mu har dai ya shaqu da inna ya zama kamar dan gida tun da inna ta fahimc
i sona yakeyi kamin ma ya furta take bashi labarin nura kuma ta gaya mis
hi Lallai wasiyar mahaifinane in auri nura, baiji dadin rasani da yayiba
hakan kuma baisa mun daina zumunci dashiba, amma ya rasa wani farin cik
in sa, yan gidan su sun sammu muma munsansu har xumunci mukeyi.......
Saida nayi wata biyu chur a gida sannan aka fara maganar komawata makaran
ta, yaya habeeb yace a chanzamin skull, haka kuwa akayi aka chanza skull,
ban qara jin labarin sister khadee ba,
Ranan munje bakin auren qanwar uncle habeeb nida inna muna dawowa a han

ya mota tayi tsayinta na kunna na kunna taqi tashi munanan tsaye saiga
wasu
Guys sun wuce sai inna ta musu hannu har sun wuce Sosai sai suka dawo, da
yake ina cikin motar ne, ki fito ga wasu yan samari nan na tsayar kinsan
ba jin maganata zasuyiba, nafito suna zuwa suka fito motar su, sai dayan
guyx din yace kace kamar kasan matar kuma kace tsohuwace, eh Wallahi kaf
a San yau tin safe nakejin faduwar gaba, qirjina sai dukan 3..3 yakeyi i
don't know y!!! Yanxu ma Sai naji ya qaru, ita tsohuwar fa?? Share Ashe b
a tsohuwa bace manyan kayace, suka kwashe da dariya, suna qoqarin tsallak
owa, amma fa daga farko tsaHowar dana gani kamar na santa amma na manta i
nda nasan ta, any how tunda munzo mutaimaka musu kawai, inna dama tana g
anin sun dawo ta ta shige mota abinta, abokin deen ya shiga motar yayi da
nne danne sai kawai motar ta tashi, tunda suka xo naji jikina ya chanxa n
a Kasa dago kai in kalle gefen da nakejin ana kallona, muje ko deen dayan
abokin ya fada amma ina deen yayi Nisa,Na dago da gyar na kalle mai maga
nar nayi godiya zan zaga yace idan ba damuwa ki bamu number ki, murna kam
ar ta kashe deen, Lallai yayi dacen aboki da yake gane duk wata matsala t
ashi, na bashi number bada son raina ba dan kawai mutunchin da suka mana
ne.....
ASHE KAINE MIJINA?? 32
Na HAUWA M. JABO...
Har ya juya xai tafi sai yaga bari dai yayi ta maxa yaji sunanta,.!!
Ehem, am, inn, duk ya dabirce, dagyar ya iya furta kalma biyu M deen by
name, what of u please??
,
Na kalleshi a raina nace wannan kamar wani gaula daga kallon mutane kum
a sai Kasa magana!!
Nace bari in fada mar Sunan da inna tace babana yana kirana dashi,
M hulwah, wawoo nice name, yamin wani murmushi bansan dalilin da yasa n
aji rass ba,nima na maida mai, owk hulwatiy sai kinjimu, yana murmushi
yana sosa qeya kamar mara gaskiya, suka wuce nashiga mota inna tace da
ace sun ganni ko taimakon ma bazasuyiba, na kyalkyale da daria wallahi
inna akwi ki da zance akanme bazasu taimakamikiba,? To Sunga tsohuwa,
Haka mukayi ta hira har muka isa gida, muna isa naji saqo a whtasapp, n
a duba naga sabuwar number kawai sai nayi blocking din number, dan Bana
son shirme, kuma nasan ban bama kowa number naba,
sam na manta da na hadu da wani wai shi deen har na bashi number, sai da
dare na kwanta bacci amma ina bacci yaqi zuwa, sai juyi nake, karo na fa
rko a tarihin rayuwata da na taba tsayawa tunanin Wani namiji, sai karan

to fuskarshi nake,murmushin da ya mun yake min gixo bacci yavqaura cemin,
araina nace wallahi guy din ya hadu sosai, Nasami kaina da qara yin murm
ushi na janwo pillow na matse gamm!! lokaci daya na tuna an mini magana
ta whatasapp my be ma shine nayi blocking dinsa ai kuwa dana chuchi kaina
, na je neman phone din, na janyo ta qasan dadduma naga 8 miss call, na t
abbatarda cewa shine, yayo sms hudu, na budeshi,
Na duba number sai naga d Same number da aka kirani da ita aka mun maga
na ta whatasapp akamin sms, na bude nace salam,
Kamar yana jira dama, ya fara surutuai...
Haba hulwaty, ya zan kiraki kiki dauka kinsan kuwa abinda nakeji araina.....
.???
ASHE KAINE MIJINA 33
Na HAUWA M.JABO
Araina kuwa???
Hmmm!
Let me call u,
No ka barshi let us chat,
Why my hulwah??
Coz dare yayi yanzu!
Owk hulwaty,
Hakadai yayi ta yimin kalaman soyayyah masu kashe jiki, duk abinda yaake
fadar yana feeling nima ina feeling dinsa but ni na barwa chikinane dan b
anga amfanin yin haka ba tamkar na bada kainane ranar farko, sai hmmm, d
a owk da lol nake tura mishi, bai barni barni nayi bacci ba sai qarfe uku
na dare ni kaina bansan lokacin yayiba, kuma banji bacciba, zan iya cewa
nafada tarkon son deen, koda nasan cewa ni matar wani ce, abinda ya hana
ni kula samari kenan a rayuwata, amma wannan karon an sami akasi sabida d
are daya deen ya sacemin zuciya, sonshi ya kamani,wanda nima jabo na hang
o hakan a fuskar naxoon inna....
Wasa wasa har na qare secondary skull, wanda yayi daidai da cikata shek
ara 18 kuma shekarar mu biyu tare da deen muna barza soyayyah dashi, am
ma ba wanda yasani a gidanmu, duk soyayyar da muke a waya mukeyinta ko
kuma idan naje Shopping mu hadu mu hadu, amma ban taba gigin kawoshi gi
dan muba, dan nasan xanci ubanane gurin inna, yayi qorafi har ya gaji,
amma ba abinda ya chanza, har cewa yake bana sonsa amma haka nake shany
ewa..
Inaga ba wata halitta da ta tabason juna kamar yanda nida deen mukeson j

unan mu, kuma ayanda na fahimta deen dan duniya ne na qarke, yanason ray
uwar duniya amma haduwar mu dashi komai yasha banban so dayawa abokinsa
yakance dani, nayi jihadin da ko malm yakasa yin irinsa,.....
ASHE KAINE MIJINA 3?4?
Na HAUWA M.JABO...
Yakasa yin irinsa, na maida deen mutum, kamilalle nima na kula da haka, s
abida deen yadaina wasu saka tufafi na mahaukata waishi swagger, wani Ask
i, duk ya daina, rashin kunya da Wulaqanta mutane duk ya ijiye su ya nats
u Sosai, nima naji dadin haka...
Waiiii, inna, yau Allah ya rabani da tashin asuba zuwa skull, na girma yanzu
...??
Inna tayi dariya, ina fa ya rabaki dashi tunda idan kinyi aure dole ki tashi ki
yiwa mijinki girki, kamin yaje aiki...
Kamar ta dakamin guduma a qirji, na fuske inna ana aure ba miji??
Ba'ayi kam, to kingani ai sai na sami miji sannan zanyi aureko inna??, inn
a tace nuran fa?? Haba inna nura sona yakeyi??, nura damuwa yayi dani?? Ki
duba fa shekaranmu uku hudu a garinnan bai taba kiranaba kuma kin tanbbat
ar da yana garinnan,hatta qauye idan yaje baya zuwa guna, sai kace mara ga
ta haka xa'bashi ni kamar abar sadaka , ki kalla fa hadda ko batan da nayi
sau daya yayi miki jaje, shima bayan Sati uku sannan ya kira, da ya damu
dani da yazo ya dubani amma shiru ni gaskiya inna yanzu an daina wannan qa
uyanci auren hadi, auren qauye, nasan da ace baba yananan koshi bazai bari
in aureshiba wallahi, yanzu fa ki duba inna ace t........ ke rufemin bak
i da shegen iyayin tsiyaa, ni zaki nunawa boko, wayewa taci ubanta! Wallah
i ko kinqi ko kinso, sai kin auri nura, sabida marigayi yana cikin halin m
utuwa saida ya jaddadamin kada in kuskura in raba aurennan matuqar ba shi
nuran yace ya janyeba, to wallahi in gaya miki kinyi kadan kisa akalleni
mutuniyar banzabaaa........!!!
ASHE KAINE MIJINA??3?5?
Na HAUWA M.JABO...
Banxaba gara ki rufawa kanki asiri ya fiye miki, dan ba chanxa wannan xance
n xa'ayiba, na miqe traye ni wallahi inna banasonsa, de........ Taaaaaassss
naji saukar mari kamin in bude idoin dawo hayyacina tuni inna ta miqe tsa
ye taci gaba da masifa,tunda nake ban taba ganin inna na rigima ba sai yau,
ashe inna ma idan tayi fishi tana ja kamar dai yaya....
Wato shi yasa kikace sai kinje " unibarsit" to ba inda xaki boko ya qare, a

ure za'amiki cikin watannan, naga qarshen fitsara ta wuce ta barni danne da
kumatu ina kuka..
Tabdijan...!! nifa a tunanina mutuwace kawai zata iya rabani da deen dina
amma gashi lokaci daya, inna na neman ta tarwatsamin farin cikina,! tana n
eman ta jefani cikin qunci da baqin ciki da xullumi,! Wallahi da in rasa de
en gwanda in rasa rayuwata, sabida shine rayuwata, ni kaina bansan irin son
da nake masaba sai yanzu, sabida yanzune nakejin wata axaba araina, naji n
a shiga qunci, da damuwa!, inaji ina gani za'arabani da deen wallahi baxan
yardaba, sam!
Yaya yazo nakai kukana gareshi, dama shi yaya bayason nura sabida ya kula
basona yakeba, amma ba abinda zaiyi illa ya bani haquri in bi umurnin maha
ifana ni nazia ina zan saka kaina, na tashi sumai sumai na wuce daki naci
gaba da kuka na ......
ASHE KAINE MIJINA 36?
Na HAUWA M.JABO....
Na wuce daki na kulle kaina ciki, na dauki waya na kira deen dina, ringin
g daya ya dauka, hello my hulwah.! Bansan Lokacin da wasu zafafan hawaye
suka qanqarominva, tabbas saidai akasheni baxan iya rabuwa da deen ba, ba
zan iya rayuwa idan bashiba.! Hulwaty kinyi shiru, na kasa magana sai na
kashe wayar ya kira sau uku a na hudu na daga, ina dauka na rushe masa da
sabon kuka hankalinsa idan yayi dubu saida ya tashi na gaya masa aure za
'amin a wannan watan, kukana ya qaru, yayi shiru, chan yafara magana mury
arshi na rawa tana sassarqewa, damaa nasan ba sona kikeba,!! dama nasan y
audarata kike! Shi yasa kikaqi nunamin hatta gidanku.. tuntuni kinsan an
miki miji miyasa kika koyamin qaunarki? Miyasa kika bari na shaqu dake?
Miyasa kika bari saida nakai haka sannan zaki gaya min cewa an miki miji?
? Kinsan kina da wanda zaki aura miyasa kika shigo rayuwata?? Kin cuceni
hulwa! Zaki azabtar da zuciyar da ta mutu akanki! Wallahi tallahi bazan j
uri ganinki tare dawaniba a matsayin mijinki, idan kuwa har hakan ta kasa
nce ina mai tabbatar miki zan iya rasa rayuwata! Baibarni nace komai ba y
a kashe wayar, nayi kira har na gaji yaqi dagawa qarshe ya kashe wayar! T
abbas zan shiga tsaka mai wuya, wallahi bazan iya barinka na deen koda za
n rasa rayuwata, kaine farin cikina! Kaine rayuwata! Kaine ganina! Wani s
abon kuka yaci qarfinta, "tabbas hauwa jabo tayi gaskiya da tace so ya m
ayar da ita makauniya mahaukaciya kurma wawuya, mara bin umurni mara ra'a
yin kanta'" sai yanzu nake fahimtar abinda take cewa! Namiqe a fusace na
nufi qofa.......
ASHE KAINE MIJINA?? 37?

Na HAUWA M.JABO...
Na nufi qofa bana gani Sosai jiri jiri nake gani dama gani ba auki ba, amma
haka na nufi dakin inna, da nakai bakin qofa kuma sai nayi turus, tabbas b
azan iya bijirewa mahaifiyataba koda zan rasa raina, kuma bazan iya haqurin
rashin deen dina ba! To ina mafita??? Babu...!!
Ba abinda nake tunani illah ranarda za'a daura min auri da wani ba deen din
a ba!
Haka na juyo jiki ba qwari na dawo daki naci gaba da kuka, gashi kiran du
niya nayiwa wayar deen dina amma a kashe,!
Da wanne yakeson inji? Da baqin cikin auren wanda baya sona koda baq
in cikin rabuwa dashi??
Haka nayi sati daya a daki banachin komai sai tea, kuma inna ko ta kaina
batayiba, ga deen dina wayar shi a kulle, yau da safee ina zaune na hada
kai da guiwa, kawai naji qarar wayata banyi niyyar dagawaba da naga baquw
ar number sai kuma na daure na daga, abokin deen yake shaida min deen ba
lafiya yana asibiti yau kwana shida kenan hankalina ya gama tashi, na rar
rafa naja mota sai asibiti ina shiga na hadu da tsohuwar qawata sista kha
dee itada ammar dinta tana mishi iyayi shi kuma yana biye da ita, tamin k
allon mamaki, tanamason tamini magana amma ni banyi takantaba,dan hankali
na baya tare dani kallo daya na mata na kauda kai Na shiga inda akacemin
an kwantarda deen dina..ina zuwa naga ya rame yayi wani iri, na matsa kus
a dashi kamar in fada jikinsa in nuna masa sonda nake masa da missing din
sa da nayi amma kuma ba hali, haka na daure nayi tsaye ina kallonsa ina k
uka, qamshin turarena ne ya daki hanchin sa hakan. yasa ya bude idonsa y
ana ganina ya rufe idonsa ya juyan baya, Bashir bashir, yanxu ma Wallahi
idan na bude ido ita nake gani, qamshinta nakeji, please ka kawo min hul
waty na..!!! Yanda yake magana yasa ta fashe da kuka, hakan yasa deen ya
bude idonsa a hankali ya tabbatar da ba gixo take mar ba, sai kuma ya cha
nxa xance miya kawoki gurina....??
ASHE KAINE MIJINA.??38?
Na HAUWA M.JABO...
Miya kawoki gurina?? Kinzo ki qarasaninie? Ki sani kin cuci rayuwata hulw
a! Yana magana da gyar muryarsa na rawa,har ya Kasa magana haka ya saki k
uka hihihi kamar qaramin yaro, na rufe masa baki da hannu... ina bashi ha
quri, duk da cewa nima kukan nake amma kamar nafishi qarfin hali, na samu
na lallabashi, yayi shiru, na kwantar mishi da hankali da kalamai masu d
adi abin mamaki cikin 30mnt har ya fara murmurewa a fuska saidai rama kam
tananan a tare dashi, "ni jabo araina nace Lallai taku soyayyar daban ta

ke" na dade muna hira har yake bani labarin Nihal dinsa zata tafi karatu
canada, koda bansan taba ina yawan jin sunanta a bakinsa, kuma dukkan ala
mu yanasonta sun shaqu sosai, yar yayansa ce, munyi hira Sosai nidashi du
k mun sami walwala, kamar bamuba ban koma gidaba sai wajen 4PM nakoma gid
a, da yake inna ta fita harkata batasan nafitaba batasan nadawoba.....!
Inna tayi mamakin ganina a palo yau tun bayan sati daya da suka wuce, har
yaya na hira ina dariya, na ga alamar taji dadin haka Sosai amma bata ba
yyanaba amma ya bayyana a fuskarta, ina zaune muna hira sai ga uncle habe
eb yana shigowa ya fara zolayata, amarya kinsha qamshi, raina ya sosu, wa
ni baqin chiki ya tulloqoni kamar in mare shi, shima na kula da damu wa a
fuskar shi, banji dadin sunan ba, sunan baima dace daniba, nayi yaqe, ki
nga yanda kika rame kuwa? yy Habeeb, ai inna tacemin tunda aka miki zance
n aure Kika shiga halwa, kullm nazo bana ganinki, dazu yaya hafeez yake c
emin angon ma naki yaje gurinsa dan suji yanda za'ayi ashe bashida lafiya
zazzabi yakeyi kwana biyu, amma ance yau ya sami sauqi, Allah ya qara lf
y, nace ameen araina nace Allah ya kashe dan banxa in auri deen dina.....
ASHE KAINE MIJINA..??39?
Na HAUWA M.JABO. ..
Nace ameen, inna tayi mamakin amin dinda nace, amma bata nunaba, haka
mukayi hira Sosai da uncle habeeb ya debemin kewa Sosai....
An saka ranar aurena yau saura sati daya, zainab khalifa ta tare gidanmu t
unda aka fara shirye shiryen biki, gaskiya tanada kirki zainb yaya ne kawa
i ya tsaneta gata yar gayu wayayyiya,duk wannan abin da akeyi zainb da abo
kin nura takeyin Su, dai dai da rana daya ango bai nemeniba, nima ban neme
shiba...
Gaskiya dangin nura sun nuna mishi gata ta uwa da uba, musamman babban ya
yanshi da ya riqeshi, sabida komai na aure sun mini na gani na fada duk a
binda ake yiwa yar gata an mini, fatima qawata ta qauye tazo, maimakon ta
je gidan Su Sai ta tare gidan mu da zama, zainab khalifa da fatima su su
ka rarraba katin gayyata da anko wa qawaye da abokan arziki, amma ni ba h
annuna aciki ba wanda yasan abinda ke zuciyata sai Allah, duniya tamini z
afi, na rasaa yanda zanyi da rayuwata,
Saura kwana biyu a daura aurena, deen dina ya kirani yana kuka wiwiwi kam
ar qaramin yaro dama shi haka yake San garta tamai YAWA kamar jinjiri ba
yajin wuyar yin kuka, yana kuka yake gayamin wai za'amishi aure, shima y
amin bayanin komai, inaga zafin kishin da naji deen baijishiba, na ci gab
a da kukan da yafi na farko aka rasa gane kaina inna tace kar wanda ya ku

lani, deen dina yake tambayata ya zamuyi, nace mubi maganar iyayenmu yac
e shi bazai iya hada jiki da wata idan baniba, duk abinda ya fada nace ni
ma haka....
Yakenan???
Qarke dai Munyi alqawarin dagani harshi, ba wanda zai kula wanda aka au
ramai kuma duk mun amince da hakan, zan kashe aurena kamar bayan wata h
udu shi kuma zai saki matar da watahudu dai dai nan sai muyi auren mu,
kuma ba wanda zai tuhumeni sabida dama ansan yanda auren yake.....
ASHE KAINE MIJINA.?? 40
Na HAUWA M.JABO...
Yanda auren yake, mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka
daura auren,.
NAZIA &NURADDEEN.
Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa d
a manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan yayan
a, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen daurin a
ure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango ya tashi
ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa aka daur
a auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...
Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida muka
hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar juna ta r
ufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana shafani yan
a rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda wannan shine karo n
a farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da mukeyi, nida deen
qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin abinda nakejiba yanzu
sabida shine karo na farko dana kusanci namiji, kuma namijin ma wanda naf
i qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen yayi nasarar kawar da budurci
n hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai da ya Siga, kundai san sakwat
awa da hade hade, wallahi haka deen yayi nasarar kawar mata da budurcinta
, tun tana kuka, har ta daina kuka numfashinta ya riqa fita sama sama, sa
bida taji jiki, ga budurci kuma ga magungunan da aka kimsa mata cikin ma
wasu idan sun shigo hannunta a shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke i
n taqaita muku saida deen yayi kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu
daya,Kuma ba wanda ya gaji cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wand
a yana da aure, qarar wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na
farko da yazo mishi shine yayi zina da matar aure.!!! Subahanallahi....

Bayan kowannensu ya dawo hayya cinsa sannan suka fuskanci illar laifinda
suka aikata, tabbas basuda uzuri gurin Allah, kuma hukuncinsu dukansu ka
shine,
A banqaren nazia kuwa zuciyarta cike da farin ciki, ganin cewa koda wanchan
wawan mijin nata yayi nasara akanta ta biyawa zuciyarta buqatarta, lallai
har yanzu akwai yarinta cikin nazia, ita sam bata hango illar laifinda tay
iba, amma kuma ta kasa tashi, da gyar tasamu ta miqe da taimakon deen tan
a dingishi, batada time din wanka, haka ya dingisa ta dawo gida, dama bataj
e da wayaba, har tazo bakin gofa tace bakace qunshina yayi kyauba, yayi mur
mushin qarfin hali yace ai bani aka yiwabako, ranta ya sosu Sosai, batace
komai ba ta dingisha ta tafi, gida, bawanda ya gane cewa amarya ta fita an
dauka taron jama'ane ya boyeta, ta dawo dab da maqreeb zafin saduwar da suk
ayi ne yake damunta, ta wuce bayi tayi gashi da qyar, tayi wankan tsarki ta
, tana bayi taji inna na nemanta, taje ta sameta inna ta mata nasiha mai ra
tsa jiki, saida tayi kuka, aka shiryata za'akaita gidan mijinta kamin nan a
ka kaita gidan yayan nura din, duk da cikin kuka take kuma fuskarta a kull
e take bai hanata gane gidan ba
Gidan su sister khadee ne tsohuwar qawarta da taso ta salwantar da rayuwa
rta ita da mugun uncle dinta amma ta ijiye akan cewa my be sun saida gida
nne yayan nura ya siya, da yake bata shiga gidan ba, so bata san yanda gi
dan yake ba bare ta gane, kawai dai an yiwa gidan sabon fentine, sun shig
a an mata nasiha maman nura da babasu da yayyenshi da matar yayanshi da d
uk danginsu suntofa albarkacin bakinsu, ana ta sakamini albaka ana dada c
ewa inyi haquri, aka kwasheni sai gidan mijina
WASA SABON GIRKI, KU BIYO JIKANYAR JABBI YAR MUHAMMAD
JABO KUSHA LABARI..,,
ASHE KAINE MIJINA.?? ?41
Na HAUWA M.JABO...
Yanda auren yake, mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka
daura auren,.
NAZIA &NURADDEEN.
Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa d
a manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan yayan
a, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen daurin a
ure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango ya tashi
ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa aka daur

a auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...
Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida muka
hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar juna ta r
ufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana shafani yan
a rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda

Please Login or Register in order to submit comment