Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kukansu...tana miqewa
taga husna ta shigo dija na riqe da gyalenta ga hancin husna dik jini...a rikice
mama ta qarasa gurinsu cikinrawar murya ta soma fadin meya faru?

badai wanda yacewa wani komai riqe husna mama tayi suka shiga palo...

"Asama'u meya sameki ko in ceku?"

"mama yaya sadeeq ne ya mana hk"

tafada cikin muryar kuka

dasauri mama ta miqe tana fadin

"sadeeq din ya dakeku hk?inji dai be kashemin jikana ba?"

dasauri dija da husna suka kalle junansu cike da mamakin abinda mama ta
fada...
DOMIN KARANTA WASU NOVELS DIN ZIYARCI
www.hausaebooks.com.ng

*SADEEQ*


[6/23, 4:00 PM] Afreen ce�: �������
*Ashe kishiyatace*

_In dedication to_
Swt darling
*�Abba Gana*�

Story & written
*BY*
~Faty Afreen~

_{⚜BARKA DA SALLAH}_

Halo Fans�
Visit


*Afreen Novel's Series*
On Facebook nd lyk m page

*21-25*

*Sadeeq*

Can kuwa sadeeq hankalinsa a tashe suka isa asibitinan..
Ba bata lokaci aka shiga karbeta kasancewar asibitinsu yazo da ita..hydar ya kira
yazo nan yana kuka yabawa haneef labarin dik abinda ke faruwa..

Sosai hydar ya tausaya masa Ummi ma kuka takeyi..
Suna cikin hakane likita ya fitoh..

Can gurin su husna kuwa ta soma fadin

"Mama nifa bani da ciki"..shiru mama tayi ta tsaya kallonta

"Toh agidan sadeeq waye me ciki kuma kuma meyasa ze miki irin wannan duka"


Nanfa husna ta kwashe labarin shatu kaf ta bata..

Nanfa mama ta gano rainin hankalin da sadeeq ya mata..watoh aure yayi bata
sani ba..
Tsaki mama tayi tare da fadan

"Katashi muje asibitin yau ze gane bashi da wayau"

Ba bata lokaci suka fita daga gidan husna kuwa hankalinta dik ya qara tashi
aranta tana fadan

*ashe kishiyatace* bansani ba nake zama da ita amatsayin yar aiki? Girgiza kai
tayi alamun bata yarda da zancen ba..

Dija ce ta riqeta har suka qarasa baking titi Dan abinda takeji ynxu ma yafi na
dazu..
Hawayene kawai ke zuba afuskarta Dan arayuwarta tana son sadeeq kuma tana
tsananin kishinsa..

Can kuwa sadeeq likita na fitoh suka qarasa garesa..
"Ya jamil lafiya ya mamata take?"
Cewar sadeeq wa likitan

"Sory Dr.sadeeq kasan matarka batakai month din haihuwarta ba..amma
sakamakon dukan da aka mata acikin yadan jawo matsala kuma gsky sedai amata
C.S"

Dafe kai sadeeq yayi ya juya ya jingina da bango yana kuka..


Hydar ne yaje ya dafasa yana basa baki. Kafin ya dago idanunsa sunyi ka wur..
Share hawayen fuskarsa yayi kafin ya kalli likitan yana fadin

"Ynxu Dr. Jamil kuyi dik abinda ya kamata.."

"Toh bara akawoma takardar kacika"

Office ya nufa ba dadewa ya dawo dauke da ta karda karba yayi yasamu wuri ya
zauna..
Hawayene suka digo afuskarsa..kamar daga sama yaji an fizge takardar..
Karar yaga takardar yaji afusace ya dago aikuwa yayi ifo hudu da mama..

Saukar mari har biyu yaji afuskarsa..

"Sadeeq kabani ansoshin tambaya ta"

"Wacece ita?Dan ubanka kafadamin har ka isa?"
.
Shiru yayi yasa kasan sa a kasa ..bazaka fadan ba?

"Mama kiyi hkr matata c**"

Be karasa ba ya qara jin saukar wani Marin a kunshinsa..
Wata iriyar qara me cike da ban tausayi husna tayi tare da ka baya tana dafa
bango dasauri dija ta riqeta..
Hankalinsu gaba daya yadawo gareta..


Kuka kawai ta farayi kamar wacce za acrewa rai tana shesheqa tana haki..

Dasauri ta nufo inda sadeeq yake ta cukumesa tana kuka sekuma ta silale kasa
tacigaba da kukan..

"Dr. Sadeeq ayi me yiyiwa aceto ransu"

Kafin hali sadeeq yayi ya dayawa likitan kai..
Hanyar opr. Room din liktan ya nufa da sauri mama taje ta tare kofar

[6/21, 1:14 PM] Afreen ce�: "Babu Wanda ze shiga dakin batare da ka saketa ba
wallahi"

Zaro ido sukayi cike da mamaki..ko kadan sadeeq beyi tinanin mama zatayi haka
ba..

Tafiya ya farayi kusa da mama don roqonta

"Mama Dan Allah kitausayawa shatu"

..dasauri ya juyo ga husna gane abinda yake shirin fada yasa tayi saurin daga
masa hannu ...

"Gara ta mutu yar iska kawai batada amfani agaremu.."


Dasauri ta taso tana shesheqa..ta riqesa tana fadin
"Yaya sadeeq kasaketa muje muyi rayuwarmu innasanka..wallahi yar iskace
qilama ba cikin ka bane"

Batasan lokacin daya daga hannu ba sedai saukar mari taji..
"Dik haukanki karki kuskura ki wuce limit dinki kingane"

Sake baki tayi tana da baya..

"Marinta kayi?Toh wallahi tallahi seka saketa"

Dafe kansa yayi yana hawaye ..
Hydar ne ya nufosa..

"Sadeeq ka sauwaqewa shatu asamu asheto rayuwarta"

"Baze saketa ba"

Baba ya fada tare da qarasowa inda suke Ummi ta bite dashi alamun tare suke
da ita..
Murmushi sadeeq yayi yajuya yana kallon baba yana share hawayen fuskarsa...


*Ashe kishiyatace*
[6/30, 12:46 PM] Afreen ce�: ������
~*Ashe kishiyatace*~

By

Faty Afreen

In dedication to
*Darling*
*�Abba gana�*

*26-30*

Nanfa mama ta fusata tabar asibitin.. Husna tabi bayan ta piiiii suka fice har
deeja..

Baba kuwa qarfafawa sadeeq qwiwa yayi tare da sa masa albarka...

Nanfa sadeeq yasa hannu akama shatu aiki..


Shatu tasauka lfy daidai sanda aka mata qarin mini kuma dandata Haifa
bakwani ne sanda akasashi akwalba...

Murna agun Ummi da sadeeq kuwa kamar zasu cinye jinjirin shatu...

Baba ma haka yayi farinciki sosai..

Can kuwa husna bata bi mama ba gidanta ta wuce ko deeja bata tsaya jira
ba..kuka kawai takeyi kamar wacce akawa wani Abun...

Mama kuwa tana zuwa gida zarya tadingayi tana tinanin ta inda zata
fara..murmushi mugunta mama tayi kafin ta daga waya tasoma kiran sadeeq..

Sanda wayar ta kusa tsinkewa kafin ya daga..

"Kazo gida ynxu inna bukatar ganinka"

Bata jira cewarsa ba ta kashe wayar..shiru yayi ya kalli shatu dake kwance se
wani kyau data qara..murmushi yayi kafin ya fice daga asibtin..

"Sadeeq umarni nake baka bawai roqonka nake ba in kuwa kaqi to wallahi
tsinema zanyi"


Dasauri ya dago yana kallon mama wace ke daga tsayae..sosai yayi mamaki ta
Dan betaba tunanin fushin datake dashi zesa ta fadi hk ba kuma yama za ayi ace
yadauko shatu yadawo da ita gidan bayan yasan mama basanta take ba..karshe
acutar masa da mata da dansa...

Hawayene suka zubo daga idanunsa...

"Ohhh kuka kakeyi ko kuma katashi kabani wuri..dolenka ka dawo da ita nan
indai har na isa dakai"

Bece komai ba ills miqewar da yayi ya fice daga gidan..yana driving yana sharar
hawaye..

Ahk ya isa asibitin..yana zuwa dakin da jinjirin nasa yake yashiga yadinga jikin
kwalbar da akasa jinjirin yana hawaye...

Daga bisani ya fice ya koma dakin..
Yana zuwa ya iske shatu zaune se sharar hawaye takeyi..
Yana zuwa gun Ummi ta fice ta basu wuri da sauri shatu ta riqo hanun sadeeq

"Dan Allah kamaidani gidanmu nagaji da gidanka wallahi baxan iya ba"

Yatsansa ya Dora kan lips dinta yana fadin
"Shiiiii haba karki manta kinzama maman baby fa..in babynmu yaga kina kuka ai
seya miki dariya.."

Shikansa daurewa yake amma sands hawaye suka zubo daga idanunsa Dan HK ta
zuba masa ido...daga bisani tasa hanunta ta share hawayen fuskarsa...


Muryarta na rawar kuka tasoma fadin
"Toh ai kaima kuka kakeyi"

Kokarin qaqalo murmushi yasomayi amma inna se kuka ya kufce masa..
Rungumeta yayi daga shi har ita suka shiga rera kuka sekace wa anda sukai nisa a
soyyya..

*Bayan wasu kwanaki*

[6/30, 12:29 PM] Afreen ce�: Ansallamo su shatu daga asibiti tafe suke cikin
Mota ummi na baya dauke da jaririn ahanunta..

Ganin annufi hanyar gida yasa Ummi tayi saurin cewa

"Ya sadeeq inna zamuje karka cemin a gida zata zauna gun mama"

Eh kawai ya fada ya cigaba da driving dinsa.. Kasa daurewa yayi Dan yasan shatu
shi take kallo..

Yana juyawa kuwa illai kallonsa takeyi idanunsunyi raurau allamun zatai kuka..


Gyada mata kai yayi alamun a'a Dan HK tayi saurin share hawayen da suke
qoqarin fitowa daga idanunsa tare da juyawa tana kallon window..

Har suka isa bawanda yace kala daga cikinsu..

Shiga gidan sukayi suka iske mama zaune tana jin radio..
Kallo daya ta musu gaba dayansu ta kauda fuskarta..
Suna shiga kowanensu ya gaidata ta amsa amma banda na shatu dik da suka din a
yatsine ta amsa yasu gaisuwar...

Jaririn Ummi ta miqawa mama amma taqi karba illama hararar data watsap
mata...
Karban jaririn sadeeq yayi yanata kallon kayan sa yana murmushi haushine
yacika mama tasoma fadin..

Kunmun gotaigotai anan wuce kinuna mata daki aciki..kaikuma kabata shi ka
fice kaban wuri...

Miqawa shatu jinjirin yayi kafin yakalli Ummi tare da fadin

"Ku shirya komai ran itayau ayi suna"

Kan Ummi tayi magana mama ta kuma fadin

"Kunfa ishan "


Jiki sanyaye suka shiga shatu na kallon sadeeq harya fice kafin tashiga tsaki
mama tayi ta kwanta abunta...

*yar Autar*
*�Abba gana�*
[7/3, 1:44 PM] Afreen ce�: ������
~*Ashe kishiyatace*~

Na

Faty Afreen

In dedication to
*�Abba gana�*

*Queens online writers�✍*


*31-35*

Tindaga ranar da shatu takoma gidan da zama ko kadan mama bata raga mata dik
da jego take amma hkn be hana mama sata aiki ba..sefa in baba nanan ne yake
hanata yin wasu abubuwan..

Can kuwa sadeeq.. husna ba abinda take masa se ruwan rashin mutunci akan
seya saki shatu...

Ranar suna sadeeq yasha manyan kayansa da safe yagama shirin sa...

Yana fitowa husna yatarar zaune a Palo ko kallo bata ishesa ba ya nufi hanyar
qofa...

Dasauri ta miqe ta riqo masa Riga...

"Meye haka kuma?"

"Babu inda zakaje wallahi"

Tsaki yayi ya fixge rigarsa ..

"Bance dole kije gidan sunan ba kuma ko kinqi kokinso dadai nawane.. Tinda ke
bazaki iya haifamin yaraba toh ita zatayi"


Yana kai wanan ya fice daga Palon..

Ihu tasa tare da faduwa akasa tana kuka sosai..qarar bude qofa yasa tayi saurin
juyowa azatonta sadeeq ne yadawo ganin deeja yasa tacigab da kukan...

"Qawata ya akayi meyafaru?

Deeja ta fada tare da tsugunawa kusa da husna..

" khadija kinsan irin sanda nakema sadeeq bazan iya barinsa da shatu ba"

Tana kaiwanan ta fashe da kuka��

Tausayi tabawa deeja..ahankali deeja ta dagata ta maidata kan kujera..

"Husna shawara daya zan baki..kisauqo daga kan bakanki...ki nawa sadeeq
abinda kesa sa farinciki aynxu watoh ki Haifa masa da"

Shiru husna tayi tana sauraron deeja..

Can kuwa gidan suna mama sai cika take tana batsewa se masifa take
surfawa..ahaka akayi akasa sa masa sunan mahaifin sadeeq amma suna kiransa da
sultan...

Bayan suna da sati biyu Ummi ta tattara ta tafi mkrnt inda gidan yarage daga
mama sai shatu..


Ba irin biyayyar da shatu baya yiwa mama amma Sam mama bata gani ko
kadan..

Husna kuwa can kullun burinta ta farantawa sadeeq amma shiko ko ajikinsa
abincin ta ma datasha wahala koya SBD shi bayaci sai wanda shatu ta dafa in yaje
gidan mama..

Kokadan mama batason sultan ko kallon inda yake batayi...

Kwana katashi ba wuya yau sultan yake shekara daya..Dan hk sadeeq ya dage
akan saidai mama ta barshi yatafi da matarsa gida...
Bayanda ta iya SBD baba ya Riga yashiga mgnr..

Shatu tati mamakinsa SBD ya gyara mata dakinta ya yaxubawa sultan kayan
wasa dayawa..

Wata ranar asabar sultan na wasa apalo dik ya bara palon da kayan wasansa
husna ce ta shigo palon

"lallaima yaronan ubn wa yace ya zauna anan har ya batamin Palo"

Afusace ta nufesa ta na zuwa ta da gasa tafara dukansa a qeya kuka ya farayi
kokadan batasan sadeeq na gidan ba..kamar daga sama tajiyo muryarsa ya fitoh
daga dakin shatu..

Mamaki ya cikasa


"Ynxu dik qiyayyar ce ta kai har ki dinga dukan min Dana?"

Wallai kar in kuma..

Daukar sultan yayi yana rirrigasa yashige ciki dashi kuka tasa ta shige dakinta
atanta tana fadan

"Indai har hkne alamun gori za afara mata itama insha Allah zata Haifa NATA"

Can kuwa mama na zaune dik kewar sultan yacikata SBD batasan tanason
Yaron ba seda suka bar gidan..
Kamar wasa tadaga waya ta kira sadeeq..

"Hello sadeeq ka kawomin sultan ynxu"

Tanafadin haka ta kashe wayar..shiko can kallon shatu yayi yana murmushi..

"Kushirya zamuje gurin mama"

Ba musu ta amsa da toh...

Shirya wa tayi tsaf ta shirya sultan dakin husna ya leqa yaganta kwance

"Kishirya zamuje ganin mama"

Yana fadan HK yajuya kan ya fice ya jiyo muryarta tana fadin


"Ba zanje ba"

Ko sauraronta beyi ba ya fice daga dakin..

Suna isa gidan ga mamakinsu sai sukaga mama ta dakin sultan .shatu ce ta
gaidata Abun mamaki ta amsa mata fuska asake ba yabo ba fallasa.. Hkn yasa
sadeeq yaji dadi sosai...

*Washe gari*

Yaukam da zazzabi shatu ta tashi Dan haka ya dauketa yakaita asibiti tin suna
Mota ya kalleta yana fadin

"Ummin sultan anya ba ciki ne dake ba?"

Hararsa tayi dikkansu sukayi dariya..aikuwa illai Anna zuwa asibiti akace tana
dauke da kuma biyu na wata biyu...
Farinciki gun sadeeq kuwa ba a musaltuwa..

Abu kamar wasa mama tafara tarairayar shatu sai abinda tajeso mama take dafa
mata..
Sultan kuwa gun mam aka barshi...
Husna kuwa Abun duniya ya isheta ...


*Yar Autar*
*Abba gana*

Visit our page on Facebook *Duniyan fasaha* by {Abba gana,faty Afreen &
beebah wadata} And visit our site

Www.duniyanfasha.blogspot.com

Learn more wit Duniyan fasaha home for leaners���
[7/8, 3:11 PM] Afreen ce�: [7/8, 6:10 AM] Afreen ce�: ������
~*Ashe kishiyatace*~

Na

Faty Afreen

In dedication to


_Abba gana�_

*Queens online writers�✍*

_Thanks toh all my fans_

Inna gaida
*Sis Yahancy*
Nagode da bibiyar novel dina da kikeyi luv yuh

*36-40*

Akwana atashi bawuya cikin shatu sai girma yake fir mama ta dage akan saidai
shatu ta dawo gidan da zama badan sadeeq yazo ba yadawo da shatu gun mama...

Zaune sadeeq yake a Palo husna ta shigo da sallamarta ya amsa guri ta samu can
nesa dashi ta zauna bece da ita komai ba itako sai kamekame takeyi..


"Yaaa sadeeq Dan Allah Kayi hkr"

Shiru yayi kamar bejita ba kamar bemasan ta nayi ba ya Ciro wayarsa yahau
dannawa..,

"Kaji ya sadeeq magana nakeyi fa Dan Allah Kayi hkr kayafemin nasan nayi
kuskure"

Ajiyar zuciya yasauke tare da ajiye wayarsa a gefensa yadan nunfasa kafin ya
soma fadin

"Husna kin ban kunya Kin bata wayonki ba irin kulawar da ban baki ba kika rufe
ido kika nemi kikashemin mata dik ta kurar duniyarnan ba Wanda ba kyawa sultan
haka nake qyaleki ke baki Haifa ba amma kina takura wa nawani?Tijara ba irin
wadda baki koyo ba meyasa husna meyasa zakiyi HK?"

Kamar dama jira takeyi ta fashe da kuka mecinrai

"Dan Allah ya sadeeq kayafemin Dan Allah"

Shiru yayi nadan mintina kafin yasoma fadin
"Bakomai ai ya wuce ko ahk aka barki kindau darasi inkingyara toh
ruwanki...ynxu dai kawomin abinci"


Godiya tamasa tamiqe farinciki gal azuciyarta Dan tinda ta koyo abinci sadeeq
betama ci ba sedai ma in tayi yabarta da kayanta...jiki na rawa ta Dora masa abinci
shi kam dariya ma ta basa...

*Bayan sati daya*

Zaune sadeeq yake a office dinsa wayarsa ta soma ruri ganin numbern mama
yasa yayi mamaki yaga dai kafin yazo office sanda ya biya can ..ansa wayar yayi
ya kara a kunnensa..

"Hel...**"

"Sadeequ Kayi marmaza kazo Aisha bada lafiya"

Rikicewa yayi ya fitoh daga office din agun ya manta wayarsa sanda yakai
wajan motarsa kafin ya Tina da bedauko key ba tsaki yayi da gudu ya koma ciki
dik dai binsa da kallo akeyi..

Cikin yan mintina kadan ya isa gidan yanayin da yaga shatu ne yaqara rikitasa
SBD da ka kalleta kasan tana jin jiki...

Yana zuwa inda take ta riqo hanunsa

"Dan Allah ka yafemin"


Sultan dake gefenta ta riqosa ta rungumesa kuka yakeyi shima kamar yasan
meke faruwa...kuka kawai sadeeq yakeyi har mama ma...

Yanajin tana fadan HK ya sunkuceta sukai Mota mama ma daukar sultan sukai
suka fitoh suka shiga Mota...
Gudu yake damotarnan kamar me..
Yana zuwa aka karbeta zama yayi ya kama sultan ya riqe yana hawaye yana
addu'o'i..

Anfi hour uku (3hrs) Anna abu daya daga bisani sukajiyo kukan jari..Hamdala
kawai sadeeq ya farayi suna nan saiga likitan ya fitoh...

"Ya ya mamata"

"Matarka ta haihu ansamu 'yan biyu amma saidai gsky batada cikakkiyar lafiya "

Daqyar yasamu ya jingina da bango mama ce tazo tana basa hkr...
Husna ce ta shigo asibitin sultan ta fara dauka data gani a gefe kafin ta qarasa
gurin su...

Gyara shatu akayi kafin aka basu damar ganin ta suna shiga sadeeq ya zauna
kusa da ita

Kallonsa tayi tare dayin murmushin qarfin hali riqo hanunsa tayi shima
murmushin yayi hawaye na bin fuskarta hannu ta miqa wa husna akan a miqo mata
sultan ba musu aka miqo mata shi ta shafa kansa ...

Shigo da yan biyun akayi dik Kansu..


"Akawomin su kaji"

Tafada tare da marairaice fuska..kusa da ita aka ajiye su daya ahanunta na dama
daya ana hagu..
Kallon Husna tayi wacce ita kanta hawaye takeyi Dan bata tabajin tausayin shatu
irin nayau ba..

"Anty meyasa kike kuka?yaranki ne baki dauke su ba"

Tana kaiwa nan husna taqara fashewa da kuka tana roqon ayafe mata..mama
dake gefe ba abinda tayi banda sharar hawaye da hijab din dake jikinta...
Banko qofa sukaji anyi dasauri suka kalli gurin Ummi ce...

*Yar Autar*
_Abba gana_
[7/8, 3:39 PM] Afreen ce�: ������
~*Ashe kishiyatace*~

By
Faty Afreen


*Queens Online writers�✍*

_Last page_

*41-50*
Banko qofa sukaji anyi dasauri suka kalli gurin Ummi ce...

"Anty aisha"

Saita fashe da kuka kuma gurin ta tazo tana kallon yaran

"Dan Allah shatu kiyafemin kiyafemin dik abinda na miki ki dawo muzauna
tare"

"Kiyi hkr anty bakimin komai ba nina miki laifi kiyi hkr ..kuma ga sultan da
qanensa dik yaranki"

Juyawa tayi ta kalli sadeeq ta riqo hanunsa

"Dan Allah kabama mama sultan kuma ka kiramin mamana da babana su
nakeson gani kafin na tafi"

"Haba anty aisha meye haka kike fada"
Acewar Ummi

Sadeeq kuwa kasa magana yayi ba abinda yakeyi banda kuka...hannu tasa ta
sharema sadeeq hawaye..


"Abban sultan kabar kuka inna sanka sosai"

Wani kukan ne ya kufcewa sadeeq Dan tinda yake da shatu bata taba furta masa
tana sonsa ba..

Kiran sallah sukaji ta kalli sadeeq
"Kije kuyi sallah Ku dayawo..anty husna baki dauki yaranki ba?"

Kunyace ta kama husna ahankali ta dauki yaran ta zauna tana kallon su tana
hawaye..
Sauran dik fita sukayi yin sallah akabarsu su biyu adakin

"Kisamu sunan mama da abbanki anty husna tinda sultan sunan baba ne dashi"

Gyada kai husna tayi tana share hawayen fuskarta...
"Kiqara cewa Abban sultan inna sanshi sosai"

Zantukan da shatu keyine suka qara tayarwa husna da hankali kallon shatu ta
dingayi ..
Dags bisani taji shatu tayi shahada tajita shiru kasa furta komai husna tayi
tasandare azaune ba ita ta motsa ba har saida su sadeeq suka shigo da Saudi suka
qarasa gunta

Lita suka kira nan yasanar musu da cewar Allah yayiwa shatu rasuwa
Mama dake tsaye baya luuuu ta zube qasa sumammiya...


_Bayan shekara daya_

Shirya yan biyu akayi tsaf ...sadeeq na dauke da daya husna na dauke da daya
gidan mama suka nufa nan ma suka iske an shirya sultan daukarsa sukayi suka
kama hanya..basu tsaya ko inna ba sai garinsu shatu...

Da kwatance suka gane gidan suna shiga aka karbesu hannu biyu wata
tsohuwace ta zauna kusa dasu

"Bayin Allah bangane Ku ba"

"Nine mijin yarku shatu"

Shatuuu!!! Tsohuwar ta fada tafashe da kuka..

"Bawan Allah inna 'yata take gashi har mahaifinta ya rasu Baku kawo mana ita
ba"

Kallon junansu sukayi shida husna..hawaye husna ta somayi ..miqama
tsohuwarnan yan biyun shatu sukayi

Nan suka mata bayanin abinda yasamu shatu ga kuma 'yayanta nan..

Kuka tsohuwar tayi sosai kasancewar itace mahaifiyar shatu nan fa kowa
yadinga zuwa ganin 'yanyan shatu guda uku gwanin ban sha'awa...


Haka rayuwa tacigaba da kasancewar husna na kula da yaran sosai can ma
mama na bama sultan dik wani gata da yake buqata har Allah ya azurta husna da
nata tahaifi mace wacece tace asamata Aisha sunan shatu...
DOMIN KARANTA WASU NOVELS DIN ZIYARCI
www.hausaebooks.com.ng

The End
_Alhmdulh_

Nan na kawo qarshen littafina Ashe kishiyatace ce wanda na sadaukar dashi
zuwa ga Abba gana...
Jinjina ta bangirma ga masoyana

_ban manta daku ba_�

*Abba gana*
*beebah wadata*
*Cwtjiddah*
*Fadeela lamido*
*Nana zeey*
*Jiddamati*
*zee babagana*
*exclusive*
*ummilkhairi*


*hafsat ya'akub*
*Hamagee*
*Maman shaheed*
*Pharty Bb*
*Billy tobacco*
*munayshat*
*Autar hajiya*
*Masoya Queens writers*
*Afreen novels series*
*Dandalin Afreen Novels*
*MF &J Hausa novels*
*Zee & jiddah Novels*
*Hamagee Novels*

And I'll others��
DOMIN KARANTA WASU NOVELS DIN ZIYARCI
www.hausaebooks.com.ng




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment