Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.....3


_Idan kin San kan ki baxai iya jurar abunda ke a ciki ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_SADAUKARWA GA MUTANN ZAZZAU_

*****

Wannan shigowa nata da gudu ba a hayyaci ba don ko gaban ta bata kallo yasa su Mmn fati mamaki matuƙa a zuciyar su suna faɗin tabbas ba lafiya don Abin da Zai firgita Sumayya ta fado masu firjanjan babba ne mai girman gaske".

Itako Sumayya a ɗaki zama tayi shiru ba magana babu ƙwaƙwƙwarar motsi ,aka sin da da idan ta shiga take nufar Umman ta kai tsaye ta fara mata tambayoyi , a yau kam shiru tayi kusan na minti biyar kana ta fara motsa laɓɓan ta a hankali tana cewa" Wannan ko a harijan shi na ƙarshe a jaraba , tirr wallahi gaskiya iyayen Lauratu sun cuceta ,sun haɗata da ajalinta ba tare da sun sani ba, Na roƙeka Allah kar ka bani miji irin Ɗan Asabe wannan iskanci ina Ni ina shi? Ai wallahi sam bazan ɗauka ba iskancin banza iskancin wofi ,wani abun ma ai wargi wuri ya samu...duk zancen ita kaɗai take yin shi yau takoma kaman Umman ta da kullum haka take a surutai marasa amfani , intane mai cewa" Umma kiyi shiru haka , to itama gashi yau tazo da nata , tsakanin su babu mai hana wani....


Jin ƙarar sautin surutun Umman nata na sama , wanda ko ka saurara babu abu ɗaya da zaka fahimta sai hauma-hauma yasa Sumayya yin shiru danata zancen zucin da ya fito sarari ,tana matsawa zuwa inda Umman ta ke zaune a katifan ta...


Hannun Sumayya takai tana kewaya shi tana rungume Mahaifiyar nata kamin tayi shiru tana sauraren ta tana surutan nata ,a dole da Sumayya take itako ko fahimta batayi . Kusan mintuna uku suna a haka kana Sumayya ta kai hannun ta tana ɗorawa a bakin Umman tana murmushin da ita kaɗai take mawa tace" Umma na kiyi shiru haka, bana fahimtar komai da kike faɗi ,tun tasowata a haka na ganki ban san kowa nawa ba ,ban san Baba , bansani ba Ina da yayyu ko babu...Wannan maganan da Sumayya keyi lokaci ɗaya yasata jin wani irin abu da ta kasa tantacewa a iya fahimtar ta kewace ta ƴan uwan ta da bata san a wacce duniyar suke ba hawaye ne yafara sauka mata a hankali , wanda ganin yanda Umma ta kafe ta da ido yasa saurin ɗauke su da hannayen ta , a sarari tana furta Alhmdllh alah kulli khal. Ina godiya da Allah ya yi kasancewa ta a haka ,ya kuma bani Umma ban taso babu ita ba ,kaman yanda ban san kowa nawa dana Umma na ba. Malam Ilu ka taimake mu a rayuwa ,ka ba Umma na mahallin zama,a lokacin da ka tsince ta tana bin titi, tana shayar dani a kwalta....tana tsaka da wannan maganan abun kaman Almara taji saukar hannun Umma a fuskar ta tana goge mata hawayen dake sauko mata wanda bata san dasu ba... girgiza mata kai Umma keyi ,wanda yasa Sumayya murmushi tana faɗin Umma na daina kukan...tana sa hannayen ta itama tana ɗauke hawayen nata...


Juyawa tayi taga abincin a rufe a wani kwanon samira , murmushi tayi don tasan wannan abincin gidan Malam Ilu ne matar shi ta aiko masu dashi , mace mai karamci duk rashin halina da tijarar da nake mawa ƴaƴan ta bata taɓa sauya mun ba , ko Ta daina nuna kulawan ta da Umma na...Amma kashhhh kuyi haƙuri dole ne zata sani yanke hukuncin dake binnin zuciya ta ,bazan barku watarana don banason ku bane , sai don masifan dana ɗauko ma kaina bana son ya shafeku...zan ɗebi kuɗin Companyn nan don na biya bashin lafo da suke damuna sannan na ɗauke Umma daga nan na Kaita wani gari don tasamu lafiya....ina son wataran nima naga Umma na tamkar sauran iyaye mata , nisawa Sumayya tayi a hankali tana ɗaukar abincin haɗi da ajewa a gaban Umma.


Hannun ta takai tana saukar da ƙafatar ƙasa haɗi da cewa " Umma kin ci Abinci?. Kaman kullum ba magana haka dai Umma ta ɗaga mata kai alamar eh. Murmushi Sumayya tayi mata tana cewa " A'a bari dai ki ƙara ko kaɗan ne muci tare ko?". Anan ma ɗaga mata kai tayi , wannan yasa Sumayya miƙewa tana nufar roban ruwan su ta ɗebo a kofi da baho ƙarami hannun Umma ta kama ta wanke mata sannan ta fita da ruwan itama tana ɗaurayo nata hannun....a tare suke cin abincin tana ji Umma na surutun da bata isa ta hanata ba,bata damu ba tun da dai alhmdllh taga tana cin abincin.....


A haka suka ci suka gode ma Allah Sumayya ta rufe sauran tana cewa " Umma wannan ko cikin dare idan kin tashi kyaci . Tayi maganan tana ɗauke abincin don sun ƙoshi tana ajeshi gyafe.


******

Baya tayi da sauri tana rushewa da wani irin kuka mai ban tausayi da taɓa zuciya...wayyo Ni Allah na Safuna nashiga uku , wayyo Mama ki dawo ki ceceni , zai kashe Ni ,mama kizo nima ki tafi dani mu mutu tare....ware idanuna nayi sosai cikin duhun ɗakin saboda dare da ya tsala,magidancin mutum ne ya tumurmushe masu ƴar mutane babban rigar shi na gyefe , don ashekaru kobai kai hamsin ba saura kaɗan ne....Kayan jikin Safna yake sa hannu da bakin sa yana wani irin cixgar su ,jikake keeeeeeeettttt yana dirar dasu ƙasa.


Ihu Safna keyi tana tureshi gyefe da faɗin Baba ka tuna da Allah ,idan bakai ka haifeni ba...kamin ta ƙarika maganan ne taji ya wanketa da wawan mari Wanda Nan take bakin ta ya fashe sai jinin dake ambaliya a bakin ta...hankaɗa ta yayi a tabarman da take kwana yana ƙariƙe danne ta , bakin shi taji yasa a ƙasan ta yana wani irin mata bunsurun tsotsa tare da yi kaman zai cinye fatar wurin....kasa magana tayi saboda azaba da kuma wani iri da takeji numfashin ta na sama na ƙasa.....hannayen sa kuwa cafkar nonuwan ta yakeyi kaman ya samu robali , wanda yasa Safna rintse ido tana neman agaji amma babu....Wani irin azaba ne ya ziyarce ta lokaci na da batayi zato ko tsammani ba jin yana wani irin nishi yana faɗin yowaaa idan ban ɗebo kwarkwaɗon daɗin ki ba duniya sa ɗebi rabon su don sai kinyi karuwan ci gomma ki fara a gida.....ahhh ashhh yana wani irin ɗaukewar wuta yana fachalchala katuwar buran sa da tayi ƙasa saboda jara cikin durin ta yana gwaleta ta yana wani irin zura buran sa ciki a dole sai duk zabgageyar ta da kaurin ta sai ya shige durin yarinya ƙarama wacce bata haɗa shekara ashirin ba....ihu yafara yi yana kirar daɗi don Baba an daɗe ba'a ji irin test irin na budurwa ba .....sai uban ihu da samvatu yakeyi , wanda Safna kuka kawai takeyi babu bakin magana , ɗaga cinyar ta yy kaman zai rana biyu yana ɗorawa a kafaɗan sa ,yana ƙara warwasa buran sa da yy wani kauri yana ɗigar ruwar jaraba turbitsa ta yayi ciki yana aaahhhhh washhh shige Safuna ki taimekeni daɗi ahhhh ki shigarmun da tsuliyata cikin kwarkwaron daɗin ki ahhh yana sambatu hadi da zungura hjy babban sa ciki ,wani uban ƙara Safna ta saki , wanda tun daga nan bata ƙara motsawa ba ,batasan duniyar dama take ciki ba.


******


Asuban fari Sumayya ta tashi daga baccin ta ,tana ɗaukar buta alwala tayo tafara nafila , tana ɗaki ne amma tana jiyo Nishin Ɗan Asabe ,da yake can filin aiki....A sallahn ta har Lauratu sai da ta sa a addu'a kana a shiga Masallaci ta miƙe ta fara sallahn subahi.

Risho ta jawo tana kunnawa haɗi da ɗaura masu ruwan kamu , koko ta dama masu tana fichewa da duku duku tana nufar gidan mai ƙosai bayan ta ɗaura ruwan wankan ta na tafiya Company n Sir Khamal.

Gidan Mari me ƙosai taje ,wanda layi sai da akayi mata wuce don ta fara tada masifa yasa mari sallamar ta tana cewa " To gashi ɗiyar Albarka... murmushi Sumayya tayi tana ba mari naira Hamsin tana gdy kana ta fito.....


A kwararon lungu ne ta hangota tana bin bango da ƙunshin kayan ta a hannu , wanda ko ba'a faɗa mata ba ta shaida wacece. Safna ce ta gidan mlm barau avokiyar faɗan ta a makaranta.... Har ranan da sukayi candy sai dai sukayi faɗa , wannan yasa Sumayya kauda kai tana shirin wucewa....Amma kuma har ta juya sai zuciyar ta bai bata ba...nufar ta tayi kai tsaye tana kirar ta Safna??.


A hankali Safna ta ɗago da idon ta da suka ƙanƙance na kuka da tasha yanda take ta fito hijab kawai tasa kayan ta a yage da gani kasan ba lafiya......wannan yasa Sumayya kamata cikin sauri suna nufar gidan su....ba wanda ya gansu duba ga safiya kowa na takanshi...har ta iso gida, matan gidan ba wacce ta fito , ɗaki tayi da ita , har a lokacin umma bata farka ba......... wannan yasa Sumayya tambayar ta me ya sameta ,cike da kuka na tausayawa Safna ke faɗa mata abun da Barau yayi mata wanda take ƙanin mahaifin ta uban su ɗaya ,saboda iyayen ta duka sun mace....salati Sumayya keyi itama sai kuka cikin su babu mai rarrashin ɗan uwan sa ...kana Sumayya ta miƙe tana nufar rishow , ruwa ta juya mata a babban tana sirka mata yayi dumi tace ki shiga..... A haka suka dinga yi har Umma ta farka Ita dai ba magana....sai da Safna taji dai dai ne Sumayya ta bata kayanta tace kisa ,ga koko ki sha ,xan tafi Company n dana samu aiki yanxu ,idan na dawo zamu san abinyi.....


Amsa tayi tana cewa ' na gode Sumayya ,amma nabar shi da Allah babu abun da xan iya masa , gidan sa ne na bar shi har abada xan shiga duniya tayi uwa uba ... Shiii ya isa haka , Sumayya tace tana kallon ta , kamin tace " Ai babu maijin kina gidan nan ,nima ina jirar wani lokaci ne kaɗan garin Lagos zamu bari da umma na ,kin ga sai mu tafi tare , kiyi zamanki nan kina jin motsi koba nanan kiyi bayan kofa....


Idan mun tafi tabbas zamu dawo Lagos wata rana don hukunta wannan mutumin...kisha abun kari bari nayi wanka Ni.


Tana maganan haɗi da ficewa da bokiti don nufar banɗaki....wa zata gani Mmn Bahijjane da mijin ta a bakin banɗakin zigidir suna wanka adole suna raya sunna... Wani irin tsaki Sumayya tajah tana baya da sauri tana bambami da zage zage , wannan amaimakon lada zunubi zaku kwasa,wannan ai jahilci ne ,haka tayi ta faɗan ta ƙarshen ta wanke jiki tayi don tasan ta makara goma ta kusa su da 7:AM yake masu acan....


Cikin sauri ta shirya tsaf ta feshe jikin ta da turaruka masu sanyin ƙamshi tana ƙara rarrashin Safna sannan ta fice gidan tana mawa umma sai ta dawo.


******


Bayan mai adaidaita ya sauketa tana bashi kuɗin shi tayi cikin Company n ,amma mene itakan ta batasan dalilin da yasa duk fargaban ta ta nema ta rasa ba , cike da tafiyar taƙama ta fara shiga farfajiyar masana'anta...wanda Tun shigowan ta Sir Khamal ke kallon ta ta computer CCTV dake maƙale a office ɗin shi....


A hanya ne ta hadu da manager Wanda gaishe Shi tayi ya amsa mata cikin tausayawa don yasan yau itama zata yi waje"....takarda ya bata yana mata bayanin inda zata koma yau da zama ,wato Sectariyan Sir Khamal...................





_SHARE FISABILILLAH🙏_

_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._


*_M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato_*
_Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata_
_dilka soap_
_Dilka cream_
_Dilka cleanser_
_Dark knuckles cream_
_Dark knuckles cleanser_
_Face cream_
_Body cream_
*_Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni'ima..._*
_Maganin sanyi infection_
_Maganin ni'ima_
_Maganin ƙarin ƙiba_
_maganin gyarar nono_
_Maganin hips_
_Zuma Yar asali_
_Gumban nonon raƙumi_
_Maganin rage ƙiba_
_Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932...._
_*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
_*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_
*_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
*_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki_*

_Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932_


_Aunty Aisha mmn teddy_
[9/11, 8:56 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.....4



_Idan kin San kan ki baxai iya jurar abunda ke a ciki ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU_

*****


Jin maganan Manager yasa Sumayya jin faɗuwar gaba , tana mai tambayar kanta da cewa " To ina ita ɗayar sakatariyar? Amsa ta bai ma kanta da faɗin " ina ruwanki...kedai baki ganki a wurin kuɗi ba,to Amma ai nan wurin magatakadda kenan". Shikenan zaki iya tafiya aiki na jirar ki...ta tsinkayi Muryar Manager Mubarak Al-mustapha..Ɗan murmushin saman laɓɓa tayi ba tare da ta nuna wani damuwa ba tace " Thank you". Tana raɓashi haɗi da wucewa baki sake yabita da kallo har ta shige ,yana mamakin ganin rashin damuwa a tare da ita ,ance mata sakatariya bata damu ba , Bama tayi tambaya ita ina Mrs Hauwa ɓaidu ba...tabbas da jarfa zaman ta a wajen nan!

*****

Kaman yanda manager yayi mata bayani position ɗin sectary ta zauna ,inda ta cidda komai tsaf cleaners ɗin Company n sun gyara komai na wurin ,sai dai takardun da ta gani ne cike saman table yasa ta zama tana kai hannun ta a hankali tana fara duban su...Kallon wurin tayi tana hango wani fridge ɗan ƙarami , murmushi tayi tana cewa " banza ya samu". Mrs Sumayya right?

A hankali ta ɗago da kanta tana bin baƙuwar fuskar da batasani ba da kallo ,kamin ta jinjina mata kai tana cewa " Yeah". Kece sabuwar sakatariyar sir Khamal?. Ta kuma tambayar Sumayya a wulaƙance ". Eh nice ya akayi?'.


Wani irin dariya Najwa tayi ma Sumayya na ƙasƙantarwa kamin tace" ashe kuma ana kan hanya kenan?". Ɗauke kai Sumayya tayi a hankali kamin tace " Wani abu ki buƙata?. Ina son ganin shi ne. Wait for him there".


Sumayya ta bata amsa ba tare da ta kalleta ba idon ta na akan takardun gaban ta da take so ta fahimta inda aikin wurin ya nufa.


Shiru Najwa tayi tana gyara tsayuwar ta takaici ya ishe ta ,don ta lura itama Sumayya ba kanwan lasa bace ,ƴar rainin hankali ce...wannan yasa najwa ja baya tana zama can gyefe kusa da inda Sumayya ta nuna mata tana zama....

Sai da Sumayya ta ɗauki kusan minti goma a haka , kana ta miƙe tana nufa office din Sir Khamal don ta sanar masa da Najwa... nocking tayi wanda bata ji maganan sa ba wannan yasa ta kai tsaye murɗan handle ɗin tana shigewa abun ta...Good morning ther..... wait for me out side". Yayi maganan yana katseta tare da ɗaga mata hannu ...wani abu ne ya bugi ƙirjin ta da ƙarfi, tsoro ne kome? Yanda taji Muryar sa ba wasa yasa Sumayya natsuwa duk da wani abu dayazo wuyan ta ya tsaya , don abun da yayi mata wannan wulaƙanci sunan shi ba wani abu ba...yarfa ta yayi sosai...a hankali ta juya tana shirin ficewa daga office ɗin , kaman ance ta juyo ta kalleshi taga yayi mata ƙurrrrr yana kallon ta ta cikin tabarau ɗin dake idon shi...


Kallon ƙasa ƙasa tayi masa taana hararar sa haɗi da saurin ficewa daga office ɗin...Sauke eye glss ɗin yayi yana kai hannun shi haɗi da shafa sajen fuskar shi , kaman ya ɓaci da Daddy ,sai dai yarinyar bata da kunya sam , dagani bata samu tarbiyya ba Ni take harara ,wannan shine karon farko da wata mace ta kalleni ta hararen WHO is she? Wacece ita ɗin? Shiru yayi kamin a zuciyar shi yace " meye shafeka da rayuwar ta?.

****

Zama Sumayya tayi haushi ya isheta ita abu ɗaya ta tsana a rayuwar ta shine wulaƙanci...gashi ta fahimci Sir Khamal yayi sabo dashi. Wannan yasata zaunar da Najwa tana cewa ta jira shi...ana haka wani babban mutum yazo shima zaunar dashi tayi tana cewa su jira shi ... Ba tare da ta sanar mawa Khamal ba awa da awanni tayi ta tara masa manyan mutane masu muhimmanci anan wurin ,a cewan ta baxata koma ya wulaƙanta ta ba , wuraren 12pm ne ta miƙe tana nufar ƙasa inda sauran ma'aikata suke , don yau ko gaisawa basu yi ba... Da kuma yunwan da ta fara ji yasata nufar inda suke . Tun da take sakkowa taga fuskokin ma'aikatan ya sauya sai washe mata baki akeyi wanda jiya basuyi mata.


Ɗan tsam Sumayya tayi kamin a zuciya tace " Kai wannan fara'a badon Allah bane da dai dalili..wldone taji kowa nace mata ,wanda jin haka yasa Sumayya kanta ƙara girma cikin izzar ta da mulki a gadarance take faɗin " Thanks".

Sannu Hjy". Taji Muryar Wata mata da ashekaru zata yi talatin da biyar tana katseta , kallon ta summy tayi don ta ganta da shigar ma'aikata na wurin...ɗan murmusawa Sumayya tayi tana nufan inda take....gaisawa sukayi a mutunce duk da Sumayya na mmkin wannan mutunci , a zuciyar ta sai cewa take " Da gadar zare A wannan tafiyar...Tambayar madam Bukhari Asma'u Sumayya tayi ina zata samu abun sha?".


Eyya kiyi zamanki inda kike, har inda kike za'a zo a taibayeki abin da ki buƙata sai a kawo maki...to bdmw ngd". Sumayya tayi maganan tana shirin juyawa...Amma don Allah na tambaye ki mana? Madam Bukhari tayi maganan tana kallon Sumayya da ta juyo tana cewa " Ina jinki.

Cikin ɗan kame kame Madam Bukhari tace " Wai da gaske ne ke sister ɗin Sir Khamal ne?".

Tsayawa Sumayya tayi a ranta tana cewa " Allah ya tsareni, cikin ɗan mmki tace ' Me kk gani? . Sauran ma'aikatan wurin ne suka bata amsa don idon su duk yayo kanta suma tbyn dake zukatansu kenan...Saboda kunyi kama Sosai , shi yasa mu kayi tunanin ko ke biosister nashi ne".
Madam Bukhari ta ƙare maganan su duka suna kallon Sumayya , da ta ɗan yi muurmushin mmki kana tace "a'a Ni ba ƴar uwar shi bace , anan dai nasan shi...


Allah sarki Wallh mun ga kaman naku ya ɓaci...Ɗan ya mutsa baki Sumayya tayi tana magana a hankali babu mai iya sauraren ta tace" bai dai ɓaci ba zai ɓaci banda iskanci ku rasa wanda zaku ce muna kama sai Sir Khamal? Saboda ya bani sakatariyar shi a kwana ɗaya...Ni nasan da mugun tan da yake shirya mun.


Juyawa Sumayya tayi tana hayewa zuwa nata office ɗin....mutane sunfi biyar ta ajiye a wurin ,fridge tanufa tana ɗaukan lemu tana sha hankali ƙwance sam ta manta da wasu bayin Allah data aje zaman jira....tana zaune ne taji bacci yafara ɗaukar ta.........


Heee heeee LADY BOSS??? Taji ya kirata cikin wani irin murya da yasa Sumayya firgit buɗe idanun ta da suka lumshe na masu bacci...mutane ta gani tsaitsaye a kanta shi kuma Gogan na can bakin office ɗin shi daga can yake ƙwala kirar Heee LADY BOSS ...aiki kikazo ko mene ? Ki shanya mutane for more than 2hrs? Kina kuma bacci hankali ƙwance kamar kina gida , saboda you're BOSS.......


Sorry Sir! Tayi maganan tana miƙewa tsaye...Najwa dake gyefe sai wani ƙauɗi ya ƙaru dama aiki take buƙata... Juyawa Sir Khamal yayi yana cewa " PA ? Yes Sir PA yayi maganan jikin sa na rawa yana sauraron mai zai fito daga bakin SIR KHAMAL... Change another sectary!! Wani irin tsorata Sumayya tayi wandaaaaaaaaaaa........








_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
[9/11, 2:15 PM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.......5


Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarara
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTANN ZAZZAU_

(Sumayya in trouble😱Change another sectary🥹😂 topah...)


***


Yana faɗin haka ya juya yana barin Sumayya tsaye ta faɗa duniyar tunanin wai da gaske ne ita aka kora ko yaya? Taɓ ai wallahi babu wanda ya isa , babu inda zani sai an biyani kuɗin aiki na na kwana biyu.....kamin ta rufe baki ne PA taga ya miƙo mata envelope yana cewa " Thank you Mrs Summy sai mun ƙara haɗuwa...Kuɗi tagani a ciki wanda wani irin kallo ta watsa mashi tana cewa " Kai a wane ? Hancin gauta a miya, ai babu inda zan tafi ne , ina nan a position ɗina sai naga abun da ya ture ma buxu naɗi...tayi maganan tana nufa office ɗin Sir Khamal da ya barta tana bambamin basu isa ba...ta underground ya fice wanda duk cikan su basu sani ba,ganin ta nufa office ɗin yasa PA saurin cewa ' yace a sallameki ,kuma baya buƙatan ganin kowa ,don haka....shut up plz PA bana son zancen iska...kasan wacece Ni??? Sumayya tayi maganan cikin ɗaga murya kaman ƴar wata da waninin kana ta cigaba da cewa " Har kai ka isa kayi mun iyaka da BOSS? Tsayawa kowa yayi yana kallon ta duk da furucin ta da ta kira Sir Khamal da BOSS ya Basu dariya ,amma sai basu nuna alama ba... cigaba tayi da faɗin Ni nan da kuka gannni ƴar uwar sa ta jini ,ko baku ga kama ba?

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment