Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tanada sanyin hali tanada fara'a dason mutane, yadda take kal haka xuciarta ma kal

Hauwa itama bbu yabo bbu fallasa tanada son mutane ga kirki masalarta dayane son abun dunia da kuma son ace ita wacece ta xama ko'ina anaji da ita ssai

Ranar farin ciki da bakin ciki

Fateema ta haihu lfy ta haifo santalelen danta mai kama da Dr BATURE kamar an saga kara an karya, ya dau daga Blue eyes dinshi hadda farar fatarsa

A daren ranar ne kuma Allah ya amshi ran Dr BATURE

Ranar bakwai aka sawa yaron Muhammad don shine favorite sunanda Dr BATURE keso nan take aka fara kiransa da BATURE

Bayan sati biyu itama Hauwa ta haifo da namiki, ranar suna aka sa masa Ahmad ana kiransa da Balarabe

Duk da jimamin mutuwa bai hana Hauwa da danginta shirya gagarumar bikin suna ba

Bayan shekara 12

Fateema (Mami) nada yara hudu
Muhammad (Bature)
Hisham
Hauwa (Jidda)
Batool

Hauwa (Ummi) itama tanada yara hudu
Ahmad (Balarabe)
Abdullah
Fateema (Zahra)
Shukrah

Muhammad autan Ammi kuma shalelen Ammi ma yayi aure, ya auri kanwar Mami Asma'u kuma takwarar Ammi

Ga dan lele ga takwara sai Ammi ta dau son dunia ta dora musu komai Asma'u da Muhammad, hakan ba karamin haushi ke bawa Ummi ba hadda cewa wai tana daddaga mata kai

Wata Ranar Bakin cikin

Labari mara dadine yaxowa Gidan Bature na rasuwar Muhammad sakamakon accident dayayi a hanyarsa ta dawowa daga Abuja yaje meeting

Tsayawa fadan tashin sense dasuka shiga bata lokaci musamman ma Ammi saura kiris ta xauce

A lokacin Asma'u nada ciki Wata 9 dole ma ka xubda kwalla idan ka ga yadda ta dawo

Kwana hudu da rasuwar Muhammad, Asma'u ta haihu ta, ta haifi santaleliyar diyarta mai kama da Ammi sak, kyaun Ammi duk ta kwashe

A rana ta biyar da haihuwar, Asma'u ta rasu bayan ciwon ciki mai tsanani

Tun a ranar Ammi.tasawa yarinyar suna Asma'u kuma take kiranta da Ma'u

Bbu yadda ba'ayi Ammi ta bawa Ummi Ma'u ta shayar da itaba kasantuwar bata jima da haihuwar Shukrah ba, amma Sam Ammi taki haka ta dau Ma'u take bata madara, kuma bbu wadda ya isa ya dauki Ma'u kana daukarta xata amsheta

Bature da Balarabe tare suka tashi kamar mahaifansu idan gansu kamar tagwaye sai banbanci hali kalar data da yanayi

Bature mutum ne da bayason wasa sam komanshi a manyance yakeson yinshi gashi mugun karshen xamanine baya murmushi sai ta baci ga miskilanci da wuya kajishi yana hira halanshi a murde yake ssai shiyasa sam baya shira da Mami sunfi dasawa da Ummi don haka tafison yaro one in town

Balarabe ko so simple yanason wasa ga surutu yanada saukin hali yaran Gidan kowa Ya Balarabe shiko yafi dasawa da Mami

Muddi akacewa yaran Gidan Bature ga Ya Bature duk wani ta'asan da suke xasu daina tunba Ma'u data xama customer ba ko batayi komai ba yana kallonshi jikinta xai fara rawa

Ba karamin ddi sukajiba lokacinda su Bature xasu fita abroad karatu

Tafiarsu ce tasa Ma'u kara taurarewa da kuma bijirewa mai dan taka mata birkin Xahra ce tunda tanada xafin rai, takan iya xuwa har gaban Ammi ta bubbugeta

Bayansu Bature sun dawo daga Abroad ne yasa kafar wando daya da Ma'u duk ranar dunia sai sun sha dramar duk wadda tama laifi can yake kai kararta, shiko Bature ya mata hunkuci na fitan rai

Amma duk baxai hanata gobe ta kara wani laifin ba, sai suka xama kaman Tom and jerry alkhairi baya hadasu

Bature ya samu aikin soja inda ya fara aiki a nan Kaduna

Shi kuma Balarabe Companynsu yake aiki daga baya kuma ya koma companynsu na Lagos

Soyayya Balarabe ya fara da Jidda har kowa ya sani, manya suka xauna aka tattauna inda Ummi ta kawo xancen Bature da Zahra wadda Sam bbu so a tsakaninsu

Nsuyin Ummi Bature yaji ya amince da auren Zahra

Biki akayi naxo a gani a fada don Ummi ce ta tsara komai ita da 'yan uwanta iyayen son a shina

Auren bai jimaba akama Bature transfer xuwa Abuja

Bayan shekara daya da watanni da auren Jidda ta haihu ta sami diya mace aka sa mata sunan Ummi ana kiranta da Amal

Yanxu ta dawo goyon gida Balarabe ma ya dawo sai ta gama su koma

Shiko Bature yaxo wani aiki Zaria ne yasa Zahra biyosa ta wuce Kaduna

Cigaban Labari

Washegari duk manyan Gidan Bature sun hallara a palon Abba, Bature na kawai baya nan kuma shi ake jira

Da sallama ya shigo kowa ya amsa masa banda Mami data bishi da harara

Gaisuwa ya kwasa ya samu waje kusa da Balarabe ya xauna

Kasa-kasa cikin xolaya Balarabe yace

" da banga Zahra ba anan da sai nace network ne ya rikeka"

Harara Bature ya watsa masa yace

" ce maka akayi ni kaine Angon karni"

Har Balarabe ya bude baki xaiyi raddi sallamar da Abba yayine ya hanasa

Cikin natsuwa Abba ya bayyana masu shawarar da Jidda ta kawo

Abba na iddawa Mami tayi sauri tace

" kinci gidanku Jidda wannan wani irin banxan shawarace, sai yau na gane bakida digon tausayi, anan dake Muke ganin yadda Bature ke lahanta Ma'u kamar wata 'yar ta'adda Sam baya raga mata, don so kike yaje ya kasheta sai kice a bashi ita yaje ya karasata koh, to nikam ban yarda da gurguwar shawarar nan ba, dama dama da kune yawwa"

Ummi datayi na'am da shawarar Jidda tace

" tab ai Ma'u tafi karfinsu, daidainta su Baturene, kawai suje can ya dinga sauke mata allurar sojoji ko xata natsu"

" wlh gaskiar Ummi ce Ma'u tafi karfinmu sai su Ya Bature"

Cewar Jidda tana marairaice fuska

Kara hasala Mami tayi

" to bbu inda xata uwar son a shina, Balarabe kai tattari matarka Ku koma ta barmu inda ta samemu"

Mami ta karashe maganar tana duban Balarabe

Murya Abbu ya gyara yace

" Nidai banason fada akan rashin gaskia in-law, duk nan bbu wadda yaki shawarar nan sai ke, hakuri kawai xakiyi Bature ya tafi da Ma'u don sama mata ingancecciyar rayuwa"

Ganin kowa ya amince da tafia da Ma'un yasa Mami ba don tasoba ta sallama

Zahra ce ta rufe taro da addu'a

Mami ta riga kowa tashi ta fice tana mitar an hade mata kai

Batool da Shukrah tareda da driver ke tsaye a parking space
Sunata mishi magiya ya kaisu makaranta xasuyi Latin don Ma'u tace baxataje ba kafarta na ciwo

" don Allah Ku taimaka kuje ku jawota sai mu tafi, ranar ai a idonku oga Bature yamin gargadin duk ranarda na kaiku makaranta ba tareda Ma'u ba to na sallami kaina da kaina"

Cewar Isa drive yana kokarin xama kan mota

Kamar Shukrah xatayi kuka tace" don Allah ka taimaka mana, ai baxai San bataje ba tunda yanxu xai koma Zaria ma"

Kai idi ya girgixa yace

"Ina sam baxai yiyu ba wannan kasada ne, idan kuma bai komaba fah? Kinga tawa ta kare"

Xama Batool tayi kan resting chairs wajen ta tabe baki tace

" shikenan sai mu dawwama anan amma bbu inda xani wai kiran wata Ma'u "

Kuka Shukrah tasa ya nufi cikin.gida

Karaf ta hadu da Bature tareda Balarabe a hanya

Saura kiris tayi fitsari ganinsu a gabanta duk da batada laifi tasan sai ta sami rabonta gun Bature

Aikuwa wani mahaukacin tsawa ya daka mata, sanda Balarabe ya toshe kunnenshi

" Uban me kike a wannan lokacin baki tafi school ba

Shukrah uwar tsoro take jikinta ya dau rawa cikin rawar baki tace

"Ma....Ma.....Ma....." Sam tsoro ya hanata karasawa

Balarabe ya janyota jikinshi yace

" cool ur heart, ki fada masa meya faru ko yanxu ya tattaka ki"

Harara Bature ya jrπŸ›πŸ› GIDAN BATURE πŸ›πŸ›
(Romantic love story& family Saga)

Ummu Subay'a

dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)

Wani abu sai ka dau wayarka ka nausa Wattpad kaga new updated na TAURARI daga GWANATA Anty RUFAIDA OMAR
Bayan ka sauko daga gajimaren dadin TAURARI sai ka garxaya sashin LAMTANA ka linkaya a kogin dadin ASABE REZA
Kana fitowa kada ka sake a barka a baya sai ka nufi WhatsApp ka shige group don KASHE FITILA na FASIHIYAR marubuciyar nan BATOOL MAMMAN
Idan ka gama KASHE FITALA sai ka Kunna FITILA don kada ka fada TARKON ZAINAB MAKAWA idan ka kuskara ka fada toh TARKON zai kaika karagar dadine daxaisa baxakasan lokacinda xakayi MUSAYAR ZUCIYA da HAJJACE ba don kaga AMFANIN SOYAYYA wajen BATOOL JATTAKO idan ka gama dasu duka xakaga ribar RANA DAYA a alkamin MIEMIEBEE

0⃣3⃣

Tushen Labarin Gidan Bature

Dr Lingard haifeffen London ne, Blue eyes dinshi shi xai tabbatar maka cikekken Baturene gaba da baya

Yaxo Nigeria ne cikin volunteers Doctors da ake dibowa daga England xuwa Nigeria a Congola aka turashi

Bbu xato bbu sammani ya fada soyayya da Asma'u diyar Sarkin Yola

Ba'a samu wani tangarda ko tashin hankali ba Mai martaba Sarkin Yola ya aurawa Dr Lingard aure da Asma'u bayan ya karbi Kalmar shahada

Saboda Mai Martaba ya yaba da kyawawan halayensa

Ta bangaren iyayen Lingard da labari yaje musu nan take suka sallamashi duk da shi kadai suka Haifa

Cikin shekara 10 Allah ya albarkaci Dr Lingard (wadda 'yan uwan Asma'u da jama'a suka lakaba masa Dr BATURE) da Asma'u da yara uku
Ahmad
Mahmud
Muhammad

Bayan Dr Bature yayi retire daga aiki sai ya shiga cikin business gadan gadan inada ya mallaki company da dama kuma ta ko'ina kudade nashigowa

Ba'a jimaba sunanshi yayi shura a Nigeria

Kaduna yaje ya buga tamfatsetsen estate na alfarma xubin gidan turawa wadda a bakin gate akasa BATURE ESTATE

tattara iyalansa yayi suka koma Kaduna da xama

Dukkan yaran kammanin Asma'u (Ammi) suka dauka xubin Fulanin asali ko farar fatarshi fat basu daukaba amma kam fararene farin Nigeria

Rana daya Ahmad da Mahmoud sukai aure kasantuwar sun tashi kansu daya

Ahmad ya auri Fateema diyar kawunshi wan Ammi

Mahmud kuwa Hauwa ya aura diyar Governor Kaduna na lokaci

Fateema macece mai kirki bbu ruwanta, tanada sanyin hali tanada fara'a dason mutane, yadda take kal haka xuciarta ma kal

Harara Bature ya jefawa Balarabe da Shukrah, yana jira su bata masa lokaci dau hukunci

Dakyar Shukrah ta samawa kanta natsuwa taceπŸ›πŸ› GIDAN BATURE πŸ›πŸ›

Bayan shekara daya da watanni da auren Jidda ta haihu ta sami diya mace aka sa mata sunan Ummi ana

Please Login or Register in order to submit comment