Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ida shanyewa Rumaisa tayi, ta cigaba da kukan ta itadai bata ce ma Inna komai ba. 
Nan aka kaisu part din Abba yayi masu fada, da fatan alkhari, sannan Baba, shima yayi masu fada, yi nayi bari na bari subi mazajensu, banda biyema shawarar kawaye...
Dan ga nan kuma suka wuce part din Umma, Umma tayi masu fatan alkhari, sai Mama itama ta fadi ta bakinta...
Nan aka fito da Fadila za'a tafi da ita, nan suka rungumi junansu suna kukan rabuwa, sai da Fadil ya shiga tsakaninsu yana ma Rumaisa magana a hankali yanda ba mai jinsu sai ita daya, yace."Haba princess, kukan ya isa haka mana, sai kace gidan makiyanku za'a kai ku, ai kyau kuyi murna ma, zaku zama cikakiyar mace."

(team Rumaisa kunji abunda Fadil yace😁)

Haka aka tafi da Fadila tana kuka, Umma na kuka, Rumaisa na kuka, Mama ce kawai tayi karfin halin basu hakuri..
Bayan sun isa unguwar da za'a kai Fadila a kano..
A parking space duk aka tsaya su Hajiya Zainab (yayar Umma ce) ne suka fito da amarya daga cikin motar Saif fuskarta na rufe suka ka mata aka nufi cikin gidan inda sauran mutanen suka take masu baya a dai dai bakin k'ofar da zata sadaka da cikin gidan aka ja aka tsaya inda amarya tayi addu'a sannan aka ida shiga Masha Allah tun daga nan aka fara santin gidan amarya saida aka shiga part d'in da yake mallakinta inda aka zuba mata kaya abun sai wanda ya gani ana shigowa parlour ne da yasha tank'ama tankaman kujeru royal brown and milk color sai faskekiyar plasma da aka yi ma gefenta decoration din well stickers, daga chan gefen haggu kuma wani dining area ne da ya sha ado masha Allah,  inda suka nufi wata k'ofa dake gefen dama ana bud'ewa wani parlourn ne maroon color aka zuba leaders cunshen masu bala'in kyau,  mai d'auke da room uku d'aya daga cikin room d'in aka shiga da ita nan ma komai na ciki royal ne Ash and black Color an tsara mata bedroom d'inta sosai abun sai wanda yagani haka jama'a suka dinga bin gidan suna tofa albarkacin bakinsu itadai amarya kuka kawai takeyi har aka zaunar da ita saman gado, sannan yan kawo Amarya suka fita gani gidan..

______________________________

Tunda aka tafi da Fadila, Rumaisa ke aikin kuka, sai da su Abba suka gama yi ma Fadil fada,kallonshi Abba yayi sannan yace."inka rigeta da Amana yar'uwarkace, in kayi akasin haka ma yar'uwarka, dan haka kaji tsoron ka daura turbar adalci a gidan ka, ku tashi ku tafi Allah yayi maku albarka." "Amin ya Allah, Abba insha Allah ba zakuji Abu marar kyau ba a rayuwar auren mu." Fadil yace haka yana mikewa sai fita, kamo hannun Rumaisa yayi ya bude mata nota ya shigar da ita, sannan shima ya shiga, daga ma su Mama hannu yayi sannan suka wuce gidansu suma.
Nan suka dauko hanya zuwa gida, Rumaisa nata aikin kuka,kallonta Fadil yayi sanan yace."princess, da kinji yanda nike jin ciwon kukan nan naki da kin taimaka man kinyi shiru,please kiyi shiru." nan dai Fadil yai ta an maganganu sanna ya samu tayi shiru, nan suka iso unguwar da zasu zauna...
A parking space yayi parking bayan ya fito ya je ya kulle gate, sannan ya zagaya ya fiddo ta da daga cikin mota, fuskar ta rufe take ba abunda dake sai kuka, dai-dai kofar da zata sa dasu da cikin gida suka tsaya ita da shi suka yi addu'a sannan suka shiga da kafar dama, masha Allah, parlo ne babba suka shigo Wanda shima aka tsarashi da royal brown and milk, sai faskekiyar plasma da tasha ado da stickers masu kyau, daga gefe dining room ne wanda yasha kyau ga wani karamin freezer nan gefa guda an ajiye, sai suka hau bene wanda yake dauke da rooms guda hudu da dan karamin parlour, itama yan gyra mata parlourn ta masha Allah Ash and black ne, sannan suka shiga daya daga cikin bed room din...

______________________________


Bayan kowa ya watsa a ka bar Fadila ita daya tasha kukan ta har tayi shiru, koda. Abdullah ya shigo, kaza ya kawo masu suka ci, sai dai ita Fadila sai da ya matsa sannan taci, bayan sun gama suka yi wanka, kafin Abdullah ya dawo daga dakin shi Fadila ta gama komai har addu'a tayi ta kwanta, sai da Abdullah ya tada ta su kayi sallah,  bayan sun gama sallah sun kwanta, Abdullah ya kama jan Fadila da fira, a hankali ya kama chanza salon firar, sai kawai taji mutun yana shafata ba ruwa na, nima Abdullah waje yayi dani ya kulle masu daki shida amaryarshi, asuba ta barrister Abdullah 🙈🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️
_______________________________


Bayan su Rumaisa sun gama cin kaza, sai da Fadil ya nuna ma bacin rainshi, sannan ya samu taci yanda yake so, nan suka yi alwalla suka yi sallah, yace ya tafi yayi wanka, bayan Rumaisa ta gama wanka ta shafa turare ta shirya taje daukar kayan bacci duka ba wanda suka yi mata, dan da kunya tasa kayan sharara,  haka ta samu  wata mai arxikin a cikin su ta sa, wata gown ce iyakar giwa, ash color ce, bayan  ta gama shiryawa, tana cikin cire dankunnanta, taji kamar alamun za'a shigo d'akin dan haka tayi saurin komawa takwanta tatura kanta cikin blanket d'in.
Turo k'ofar Fadil  yayi ya shigo cikin shirinshi na bacci yana murmushi rufe d'akin yayi yataka ya isa wajen gadon ahankali yayaye blanket d'in da tarufa da shi lamo Rumaisa  tayi kamar me bacci ido ya zuba mata yana kallon rigar da take jikinta kusan minti biyar sannan yahau gadon gashinta da yarufe mata fuska yajanye tare da kai fuskarshi saitin tata duk suna jin numfashin juna ganin yadda take kefkefta idanu yasa yagane ba bacci takeba dan haka yarungumota jikinshi tare da cewa "princess sai ki kwanta baki jirani nazoba."
Shuru tayi tak'yaleshi gabanta yana cigaba da fad'uwa.
Hannu yakai ahankali yasa6ule mata hannun rigarta.
Cikin sauri tabud'e idanunta a tsorace takalleshi ta bud'e baki tana shirin yin magana yayi saurin tura bakinshi cikin nata yafara tsotsa, Hawaye Rumaisa ta fara yi tare da runtse idanunta bata ankaraba sai ji tayi ya zame mata riga cikin sauri tafizge jikinta tare da matse jikinta tafashe da kuka, kallonta yayi sannan yace." bakiso ko?  kije kikwanta bazanyi miki komai ba dan duk abinda kikeso nima shi nakeso."
rungumeta yayi yace "kicire kowane tsoro aranki princess  ai ina sane da yanayin da kike ciki da man ko wace mace dole taji tsoron wannan ranar.. 
Ahankali cikin kunnenta yarad'a mata yace kin amince inyi?
Wata irin kunya ce takamata tak'ara shigewa jikinshi.
Cikin dabara yad'an zame daga jikinta tare da zuba mata idanu yana kallonta saurin rintse idanunta tayi cike da jin kunya..
Fadil kallonta kawai yake,  Rumaisa jin yayi shuru yasa tabud'e idanunta takalleshi gabanta saida yafad'i ganin kallon da yakeyi mata sai a lokacin tatuno da ba riga a jikinta cikin sauri tafad'a jikinshi tarungumeshi.
Murmushi Fadil  yayi tare da shafa bayanta sannan yad'ago fuskarta cikin sauri tamaida idanunta tarufe bakinta yafara tsotsa tare da shafa jikinta tsoro duk ya cika Rumaisa  nan tafara kyarma tanemi tafad'i Fadil yai saurin tarota tare da zame bakinshi yad'auketa chak yanufi saman gado daga nan wasa yacanza salo.
Rumaisa duk yadda taso tad'aure ka sawa tayi  karo na farko da wani namiji ya san a matsayin mace  taji zafi sosai dan saida tayi mashi kuka.
Fadil ko saibda ya fita hayyacinshi dan cikakiyar budurwa ya samu Rumaisa  saida yagaji dan kanshi  yabarta tare da zamewa gefe yakwanta yamaida idanuwanshi yalumshe yana jin wani irin sanyi a ranshi, cikin sauri Fadil  ya bud'e idanunshi yakalli gefen da Rumaisa take kwance tana kukan wahala tausayinta yaji ya kamata shi shima kanshi yasan ya wahalar da ita, hannu yakai yajanyota jikinshi ya rungume cikin rawar murya yace." kiyi hak'uri Rumaisa ban kyauta maki ba wallahi sonki ne yasa nakasa controlling d'in kaina ji nake kamar inmaidake cikin ciki ko nasamu sauk'in yadda nakejinki."
Koda tana jin ciwo
ammah hakan bai hanata murmushiba nan tamaida idanunta talumshe tana ji yana shafa mata gashinta ahaka bacci yai awon gaba da ita shima Fadil bai dad'eba yasamu yai baccin cike da jin dad'in ganin yau gashi tare da Rumaisarshi kwance suna jin d'umin juna.
Sai gab da asuba sannan yafarka ya zame jikinshi yaje yai wanka yad'auro alwallah saida yai raka'atanil fijr sannan yafara tadata dakyar Rumaisa  tabud'e idanunta suna had'a ido da sauri tamaida idanunta tarufe murmushi Fadil yayi tare da zama gefen gadon hannu yakai yajanye blanket d'in da tayi rufa da shi rik'owa tayi cikin sauri tace."dan Allah kasakar min."
Saki yayi tare da mik'ewa yace." kitashi kiyi wanka ga ruwa chan na had'a maki zan tafi masallaci dan naji ana shirin tada sallah."
Shuru Rumaisa tayi har saida taji fitarshi sannan tatashi zaune dakyar tana jin jikinta duk yana mata ciwo jingine kanta tayi a jikin gadon kafin daga bisani tasamu tamik'e taje toilet cikin ruwan zafi yahad'a mata a bathtub tashiga tagasa jikinta sosai sannan tayi wankar tsarki tad'auro alwallah tafito rigar baccinta tad'auka tasaka tad'auko zumbuleliyar hijab tana jan k'asa tasaka tagabatar da sallar asuba dakyar tasamu tayi addu'a saboda wani irin bacci da takeji tashi tayi taje tahaye gado takwanta nan da nan bacci yai awon gaba da ita.
Saida gari yafara haske sannan Fadil ya dawo daga masallaci ganin tana bacci yasa yai murmushi shima yaje yahau gadon yakwanta tare da jawota yarungume a jikinshi cike da jin tausayinta dan yasan baccin wahala ne kawai takeyi kanshi yatura cikin sumar kanta da bata ida bushewa ba dan kad'an tayi drying d'inta tabarta shak'ar k'amshin kan yake ahaka shima bacci yad'aukeshi.

*Yar'mutan kankia ce❣️*
Share
Comment
Vote
And
Like
Pls


🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭
   A GIDAN HAYA
🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭

_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey_

*Yar'mutan kankia ce❣️*


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa

____________________________________
         

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page_59&60

bayan Abdullah, ya samu ya gama yi ma Fadila wanka, ya nado ta da towel, sannan shima ya shiga yayi wanka, yana gode ma Allah da ya bashi kamillalar macen da ta kawo mutuncinta a gidan mijinta, bayan ya fito daga wanka yace cema Fadila...
"Dear ki daure ki tashi kiyi sallah pls, ni na wuce massalaci." nan ya tafi yana ta annashuwa, da ka gan shi kaga ango...
Dakyar Fadila ta tashi tayi sallah, tana gama yin sallah ta roki Allah da ya bata zaman lafiya ita da mijinta, sannan ta samu ta hau gado ta kwanta..
Ta fara bacci taji ya rungemeta, yana aikin sa mata albarka, suna cikin haka bacci ya kwashesu..
Sune basu tashi ba sai da suka ji Ana kiran wayar Abdullah, Adda ta aiko masu da breakfast, nan ya zura riga yaje anshi baccin, nan suka shiga wanka, sai da suka gama taba-tabansu, sannan Abdullah ya barsu suka yi wankan, nan ta shirya cikin english wear riga da wando three quarter, shi kuma yasa three quarter da singlet, suna cin abincin suna soyayya, bayan sun gama cin abincin, Fadila ta hada kayan takai kitchen ta wanke na wankewa ta gyara ko mai need sannan ta dawo parlour ta kwanta bisa cinyar Abdullah suna labari, shi kuma yana wasa da gashin kanta.

____________________



Su Rumaisa sune basu tashi daga bacci ba sai da driven Umma ya kawo masu abinci, bayan Rumaisa ta tashi, ta zare jikinta da rikon da Fadil yayi mata, sai kace wanda za'a sace mashi ita..
Bayan ta samu ta sauko kan gado, tashi ga wanka ta kara gasa jikinta sosai, dan jiya ta ji maza ba wasa😝, bayan ta fito daga wanka, ta shirya cikin wasu matsatsun gown pink color, ta daure gashinta da ya ji gyara shima da pink color ribon,sannan ta shafa humura ta dai gama shirya wa, ta sauko kasa ta gyara masu breakfast din da Umma ta aiko, sannan ta wuce dan ta tada Fadil, kallonshi tayi tana murmushi, dan sonshi kara shiga ranta yake, komai nashi kyau yake mata, hawowa tayi bisa gadon tana leka fuskarshi murmushi tayi sanann tace."Princes! Princes!! Princes!!! Wakeup mana gari yayi haske sosai." yana yana jinta sarai, amman yayi kamar bacci yake ,nan ta rasa yanda zata yi dashi ga ita kuma yunwa take ji sosai, ba yanda ta iya tayi, yanda Inna ta koya masu yanda ake tada miji daga bacci, aiko ta fara hura mashi iskan bakinta cikin kunne tana princes ka tashi it's time, ni yunwa nike ji."amman Fadil yayi lamo kamar baisan tana yi ba, lasar kunnanshi ta fara yi tana shafa shi tana cewa." Masoyina ka tashi haka nan mana, ni yunwa nike ji."   sai ji tayi an mirgino ta, ta kwanta saman ruwan cikin shi, yana ta kissing dinta, ta ko'ina dan shidai yana son kamshin turarenta, kuma kwaliyarta, ta tafi da imaninshi, sai da ya gaji dan kan shi, sanann yace mata.""princess ya gajiyar jiya? Sorry na wahalar da ke sosai ko? Duk sonki ne ya jawo haka, shiyasa na fita a hankali na Alhmdulh princess dinta jamurace, zata iya daukar bukatuna."yana fada yana hade bakinsu wuri daya, sai da ya gama shan bakinta,sanan ya tashi ya shiga wanka, yana ce mata daga yau karta sake ta sake shiga wanka ita daya, ba tare da ta jirashi sunyi tare ba.
Bayan ya fito daga wanka ya tadda Rumaisa ta fiddo mai kayan shan iska three quarter da singlet ne ta sa mashi, bayan ta gama shafa mashi mai sannan suka fito suka ci abinci,bayan sun gama cin abinci Fadil  ya cizenma Rumaisa lips yazo yayi mata kiss, aiko tace sai ta rama, nan sukai ta guje-guje cikin parlour ita ala dole sai ta rama, sai da ya tabbatar da ta gaji sannan ya tsaya itama ta rama cikin rama ya dauketa cak, bai direta ko ina ba sai kan gado, kashe mata ido daya yayi sannan yace."Princess na kara yi ko."?zunburo baki tayi sanann tace. "Allah Prince da zafi sosai fa." Murmushi yayi yana lakutar bakin da zunburo mashi yana cewa. "Aah princess ai yanzun baki jin zafi ba kamar na jiya ba, dan yanzun dadi ma zakiji, inayi ko."? Kwantar da kanta tayi bisa jikinshi tana wasa da gashin kirjinshi tace."Eh kayi amman bada yawa ba." Murmushi yayi kawai,  nan Fadil ya fara wasa da jikin Rumaisa, dan breast dinta sai taji kamar zasu tsinke dan tsananin shocking din su da Fadil yayi, dan sai da yayi shocking din su san ransa sannan ya buya bukatarshi, bayan sun gama suka shiga wanka tare, a toilet sai da su kayi dan Fadil cewa yayi zai duba  wajen ya ga ya yakoma, ai daga dubawa sai da suka kara koma wa ruwa , bayan sun kara yi a cikin toilet sannan suka yi wanka suka fito makale da juna....

*~BAYAN WASU SATI UKU~*

Fadila ce kwance bisa jikin Abdullah tana wasa da sasan jikinshi, kallon shi tayi sannan tace."Dearnah." idanunshi a lumshe suke, dan wasan da take dashi yana mashi dadi sosai, bai ki su dauwama a haka ba, bude idanuwanshi yayi sannan yace."Naam Sweety, uhmmm." Cikin salon soyayya tace." kaga yau sati uku kenan da bikinmu, amman har yanzun banje na gaida su Adda ba dasu Umma." Kissing dinta ya fara yi sannan yace."Hakane fa Sweety, ai Sweety duk laifinki ne." Cikin kukan wasa ta fara cewa."laifina kuma."? Kashe mata ido yayi sannan yace. "Eh mana ke dince ai in ina tare dake sai kisa na manta da kaina ma, gaskiya ina son salon nan naki sosai." Dariya tayi sannan tace."Dear, ai kaine malamina, nice dalibarka." Kallonta yayi sannan yace. "haka kika ce ko."?  Cewa tayi."Eh mana Dear." Tashi yayi yana daukarta yace."aiko yanzun nan zan saki kukan dadi, in mungama yau munje mu gaida Adda, gobe sai muje mu gaida su Umma." nan fa Abdullah ya fara aika ma Fadila sakonni, tun tana jurewa har ta fara ansa na suka rudema junansu kaman sun cinye kaisu..
Bayan sun fito daga wanka, suka shirya cikin boyal black suka tafi gidan Adda, sun jima a gidan Adda dan Fadila tayi masu sauwar dare, da zasu dawo gida sai suka diba a cooler suka dawo gida, bayan sun gama cin abincin sunyi shiryin kwanciya sai da Abdullah ya sake neman Fadila, uhmm kardai ace bani da kunya🙊...


______________________________


"Princess taso mu tafi kinga rana ta fara yi, wai wannan wani kallar bacci ne haka, daga inje na dauko hula har kin yi nisa cikin bacci." Hamma Rumaisa tayi, sannan ta bude idonta tana kallon mijin nata sannan tace."nima prince wallahi abun na damuna, wannan bacci duk yana matsaman, yana son maidani wata kala, gashi ni yanzun bani son kamshin gas prince." Kallonta yayi sannan yace. "haka na gani, ai mu koma yin aiki da electric stove."
Nan suka je gidan Umma, suka tadda Fadila itama taje, nan suka baje kolin fira, nan Inna tayi masu dashishi, amman Fadila tana fara ci ta kama Amai sai da Umma bata magani, tace in sun koma gida sunje asibiti, suna shiryin tafiya Umma ta basu wani turare tace su tabbatar sun shafa kadan, bayan sun koma gida Rumaisa ta tafi wanka tana shiryawa, sai ta dauko turaren da Umma ta bata, gun ta bude marfin, turaren ya zuba a sa man mirror, sai kawai ta kulle kwarbar ta shafe na saman mirror din....
Bayan Fadil ya shigo zai kwanta yaji wanann kamshin turaren taken felling din shi ya taso, aiko Rumaisa sai da tayi da ta sanin shafa tureren nan yafi sau ba adadi....

________________________________

Bayan su Fadila sun koma gida, itama tasha wuya wajen oga Abdullah, dan sai da tayi mashi kuka sannan ya kyale ta, da malaria ta kwana...
Washe suka je asibiti ta fadi abubuwa da ke damunta, aka yi mata text din juna biyu, bayan wasu da lokacin result ya positive, tana dauke da karamin cikin ta na wata daya, murna wajen Abdullah abun ba magana, dan sai da yaba doctor Musa kyautar mota...

_________________________________


Fadil ne tsaye yana kallon Rumaisa da take bacci, tashinshin kenan ya shiga kitchen ya sha ruwa, amman yana dawowa ya tadda tana bacci, zaunawa yayi yana cewa."Nidai wannan baccin ya fara shiga hakina gaskiya princess, yanzun baki daya baki bani kulawa yanda ya ka mata, na ga har gudana ma kike yi, indan na bukaci hakina dan haka tashi mu tafi hospital." haka Fadil ya shiryama Rumaisa suka je hospital..
Bayan angama yi mata test, result na fitowa itama sai ga positive har na wata biyu ita, nan Fadil ya dauketa ya kama juyi da ita, nan ya fara daukar waya yana gaya ma mutune princess din shi tana dauke da gudan jininshi...

  *A GURGUJE PLS🥴*

A haka rayuwa ta kama tafiya tsakanin masoya guda biyu, suna  kula da cikin dake jikin matayensu, dan Fadil harta aiki ya hana Rumaisa, yace ta taji da shi da kuma unborn dinsu..
Shima haka Abdullah baya son yaga abunda zai bata ma Fadila rai, dan shi yake yi mata komai, komai tace tana so shi yake yi mata..
Tunda Mama ta fahimce yaran nasu sun kusa haihuwa, ta shirya ma ko wace kayan haihuwa aka kai mata har gida...
Rumaisa ita ta fara haihuwa ta haifi danta namiji son kowa dashi, murna wajen Fadil ba'a magana, wai ni Fadil ya zama Dady, ranar suna yaro yaci sunan *KHAMIS* , suna kiranshi da *AIYAN* , bayan sun gama arba'in Itama Fadila ta haifi mace, ranar suna yarinya taci sunan *HADIZA* , suna kiranta da *DEEJAT* ..

*Yar'mutan kankia ce❣️*
Share
Comment
Vote
And
Like
Pls

🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭
   A GIDAN HAYA
🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭

_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey_

*Yar'mutan kankia ce❣️*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_____________________________

      
*Alhmdullilah, laifin dadi kwarewa, nasan zakuce nayi maku shortcut har nazo last page🥱, to naji ance on 12 akeyin resume din makarantu, shiyasa nayi haka, inason na baku ƁAROWO NE, bansan ina cikin yi a koma school na ajiye maku typing ba batare da na gama ba, nidai abunda nike ku dauka a cikin novel din A GIDAN HAYA shine ba kyau HASSADA, bata da amfanin shine darasin da nayi niyar isarwa a gareku sai kuma ka mutunta mutun ko ya yayake dan baka san waje shi ba a duniya da kuma wajen ubangiji, kunga yanda ta kasance da Rumaisa da su Halimai, su Halimai suna mata HASSADA sai ga Allah ya daga Rumaisa ta zama wata, tama tashi a gidan haya baki daya, sai kuma su Fadil kunga basu wulakanta Rumaisa ba a matsayinta na tallaka sun janyota a jiki sun nuna mata duk daya suke Allah cikin ikonsa sai yanuna masu wacece Rumaisa a wajensu, kunga da sun wulakanta ta da sunji kunya sosai, konan zaku gane ba kyau wulakanta dan'adam dan baka san matsayin shi ba, FATANA WANNAN SAKON NAWA YAJE GAREKU, dan ba cewa Yayi dadi ba, Jameey kin iya novel A'a nafiso ku dauki darasin dake ciki😊🙏*

*Insha Allah cikin satin nan , zan fara posting din ƁAROWO NE, ina gama shi ban sake wani posting har sai 2021 insha Allah, itama 2021 din sai anyi mana hutun school sannan zakuji, nidai nasan ko ina nike masoyana suna tare dani, kamar yanda nima ina tare daku 🖤❣️*
     

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

🔚🔚🔚

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Aiyan ya girma dan yanzun yana da shekara 3 a duniya, yaro ne fari mai kama da Baban shi..



Deejat ce zaune tana ma Fadila rigima tana cewa."Ammi, ni yau sai kin kaini gidan su Yaya Aiyan."kallonta Fadila tayi sannan tace. "haba Deejat da mai zanji da wanann cikin zanji ko kuma da rigimarki, ke kullun sai kinje gidan su Aiyan, to ni na gaji da rigimarki, dan na kusa bugunki cikin gidan."kuka Deejat ta farayi ma Fadila, aiko Fadila, tayi ma Deejat jan ido, sannan ta sha fama mata lafiya, dan yanzun Fadila tana fama da cikin dan wata shidda....





Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, sunata zumincin su, dan Rumaisa da Fadila, yanzun sai abunda yayi gaba, basu boye ma junan su duk halin da suke cike...


Fadil ya sa Rumaisa a university a nan buk kano, ta karanci *MASS* *COMMUNICATION* , shiyasa ita bata kara daukar ciki ba saboda tayi planning, har aiki duk ya nema mata, dan tana aiki a court din su yanzun haka, tare suke zuwa aiki su dawo tare...


Har makkah Rumaisa taje, bayan ta dawo suma su Baba suka je makkah, bayan dawowarsu ne Allah yayi ma Alhaji Muhammad rasuwa,  sunyi kuka sunyi hakuri, dan Allahn da ya basu ya fisu san shi, kuma ya anshi abunsa.....



Fadila ta haihu, ta haifi d'a namiji ansa mashi suna Abubakar, suna kiranshi da shi, ita kuma Deejat ta koma da zama gidan su Aiyan....


Yanzun Rumaisa tana da cikin dan wata hudu, cikin yana bata wahala sosai, dan ko cikin Aiyan bai bata wahala ba kamar wannan, dan haka sai da ta dauki hutu gun aiki, sai bayan ta haihu sannan....

Bayan wata shidda, Allah ya sauki Rumaisa lafiya, ta samu diyarta mace, ranar suna taci sunan Maryam, suna ce mata *FUNDA* .

Kwanaki sun sude, shakaru su sude, abubuwa da dama sun faru mai dadi da marar dadi, dan Allah ya anshi rain Inna Fadila, dan Fadil da Khamis sunyi rashin mahaifiya, sai dai muce Allah ya basu hakuri...

Bayan rasuwar da wata shidda Rumaisa ta sake haihuwar yan biyu duk mata yara sunci sunan Hadiza da Fadila...

Itama Fadila ta sake haihuwar mace ansa mata suna Rumaisa, suna kiran yarinyar da suna Ruma...


Su halimai, duniya ta juya mata baya, dan yanzun Halimai bata da hannu daya, dalilin ciwon cancer da tayi shine aka cire mata hannu, Rumaisa ta biya kudin aiki.
Bayan sakinta da mijinta yayi, tayi kukan nadama, sannan Rumaisa ta saya gida taba Halimai take zaune, tabbs Halimai tayi nadama tagane HASSADA ba abu bane mai-kyau. 

______

Ita ko Lami tabi gaskiya, dan ta gane *HASSADA* ba abu bane mai kyau, ita duniyar duka nawa take da zaka tsaya kana yima wani *HASSADA* , ta nemi yafiyar Rumaisa, akan abunda suka kama yi mata ita da su Halimai.
Kuma tana kaima Halimai ziyara,

Please Login or Register in order to submit comment