Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gyangyaɗi ya fara ɗaukarta taji joyst ɗinsa a V ɗinta , ihu take son yi amma babu hali wani iri salo yake mata wanda yabawa joys ɗin damar shiga cikin hikima amma duk da haka sai da taji zafi , turesa take amma ina faffaɗan ƙirjinsa yayi mata rumfa tayi ihun tayi amma ina ,sai da ys shafe 1 hour ya aikin abu ɗaya lol sai kace dusa 😒, lokacin duk ta gama yaɓa masa majina da kaki ,amma bai damu ba . wani irin daɗi da iska yaji tana shiga sassan jikinsa a hankali ya zame gefe tare da shafo kanta da yasha kitson roba yace "Allah yayi miki albarka ,Allah ya faranta miki kamar inda kika faranta min ,ashe kece hasken rayuwata ashe kece fitilar rayuwata ,ya ƙarashe maganar yana sakin kuka mai sauti , duk da zafin da takeji bai hanata share masa hawaye ba ,tace "dan Allah ka dena kuka " cak ya ɗagata ya kaita toilet sai da ya sanyata tayi tsarki sannan ya haɗa mata ruwan da zata tsuguna , wanda yaji ganyen magarya da lalle da kaninfari ,kasancewar momy ce tasashi sbda tun suna hanyar shigowa da daddare take jaddada masa ,bayan ta gama yayi mata wanka ,suka fito .
Langwaɓar da kai tayi tare da cewa "Allah ka bani ikon sanya kaya "da sauri ya buɗe drowa ya ciro mata night dress ,wanda shida babu duk ɗaya ne "a kunyace tace "nifa bazan dinga wannan shigar ba aradu amma dai barinsa nayau ɗaya kuma ka kulle idonka ".
Washe gari sabuwar soyayya ce ta tashi wacce babu algus bare miss a ckinta .



Haka rayuwa taci gaba musu cikin nishaɗi , watansu uku akayiwa MK kyautar hajj ,yace dady yaje dady yace "shima zai biyawa momy su tafi dukkansu su uku "aikuwa haka akayi da lokacin tafiya yayi suka tafi .
Bayan sun sauke farali aka dawo Nigeria da tsaraba ta musamman , lokacin Delu na fama da laulayi ko me taci babu daɗi ga yawan amai , gidan momy ta dawo ta tare har cikinta yakai wata tara ,cikin ikon Allah washe gari ta tashi da naƙuda ,ana shirin tafiya asibiti ta sunɓule yaronta bayan an kira norse ta tabbatar da lafiyar yaro da mai jego aka gyarasu tsaf ,kasancewar aihuwar safe ce aka sa nata ruwan wanka mai zafi ta gasa jikinta aka yiwa baby wanda dama already Mk yayi siyayyar jirajirai har su momy suna ce nasa bashi da kunya .
Ranar suna yaro yaci sunan babab Delu wato Abdullahi , suna kiransa da Arif sosai suka dunga kula dashi ta ɓangarori ,A lokacin da Barira taga gidan da Delu take zaune sai da tayi kuka daɗi ,da ta tashi tafiya aka haɗa mata kayan abinci da kuɗaɗe Delu ma ta bata 50k ,da waya ƙarama ,kasancewar arziƙin su MK sai hau hawa yake komai suka jura ruba suke samu sosai.

A takaice dai wannan familyn sun zamo abin kwatance ga kowa.


Alhmdulilh

Anan na kawo ƙarshen wannan labari nawa ,dama nace muku gajere ne ,typing error da mistake afuwan kunsan ɗan adam ajizi ne ayimin afuwa ,nagodewa masoyana tabbas yawanku yasa ni jajircewa da kuka soyayyar da kuka nunamin .

Ina fatan Allah ya haɗa fuskokinmu a gidan aljanna Allah ya sadamu da manzon Allah s.a.w

*Karku mance da sunnan sabon littafina mai fitowa bayan sallah wato SAHIBUL AMRAT ,littafine mai ɗauke da zallar izza soyayya mulki sarauta dadai sauransu ,ina fatan zaku munamim tsantsar so ta hanyar mallakar littafin idan mai kowa mai komai ya kaimu bayan sallah nagode nagode nagode Allah yabar zumunci.*

Takunce dai MOM ISLAM wato Zainab Habib ina alfahari daku masoya .

08141799224



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment