Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu dogon wando ya goge jajayen haƙoransa da gawayi ,ya fito .
Kai tsaye gidansu Delu ya nufa ,yana zuwa ya aika yaro a kira masa ita....!

Kunga bana kulaku idan kukayi comments shine kuka dena ko ? wlhi indai kukayi ina gani kuma inajin daɗi ,kaf grps ɗin da nake ina duba comments amma jiya babu yawa shikenan 😢





MOM ISLAM
[3/27, 11:54 AM] Mom Islam Ce: 🤣🤣🤣🤣🤣

*MK MIJIN DELU*
(Hasabibiya)
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂


*Zainab Habib(Mom Islam*



_Elegant online writers_



https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2--iGyJfTwItSzAnGg

Pls ku shiga kuyi mana subscribe a channel ɗinmu dake sama👆domin samun zafafan littafan hausa mungode.


Page 35-36

Bayan anyi sallahar isha'i , muhammadu ya kuma aikowa kiran Delu ,a yamutse tacewa yaron "kace masa bana son takura idan zai iya jira ya jira "
Komawa yaron yayi ya sanarwa Muhammadu abinda Delu ta faɗa , kana yayi wucewarsa ,Muhammadu kam guri ya samu ya zauna yana cigaba da jiranta .
Sai da ta shafe awa ɗaya da rabi sannan sai gata ta fito cikin wata yellown doguwar riga mai mayafi shima yellow bakinnan yasha jan jambaki idonnan ma yasha janbaki .
Muhammadu na ganinta ya miƙe da sauri tare da washe haƙora yace "ranki ya daɗe DELUWANA kece kikayi shigar larabawa ?"kallonsa sama da ƙasa Delu tayi kana a fili tace "mtsw ina wlhi bazan iya rayuwar ƙauyennan ba ,komai MK ya fika ai dashi na dace ba da ƙazami irinka ba" sosai maganar nan ta daki Muhammadu , amma sai ya shareta ya ƙirƙiro murmishin dole yace "kinji labarin an saka mana rana ko ? "eh Delu tace "tare da cewa "hauka nake dazan aureka wlhi ko kaɗan gobe jibi jan tattara in koma birni "da sauri Muhammadu yace "Delu kiji tsoron Allah nine mai sonki tun kina tsumma amma kike wulaƙantani ?
Mtsw Delu taja tsaki kana tace "zanga mai tursasani aibance inasonka ba " Muhammadu yace "Hallirun da kikace kinaso ai shi yayi aure ya barki kinga tabbacin nine na haƙiƙa"Delu tace "ko a jikina wai an tsikari kakkausa "
Ganin Delu da gaske take yasa Muhammadu rugawa gidansu da gudu ,ya sami Inna dake zaune yace"Inna tashi muje gidan malam Usaini Delu zata kuma guduwa "Muhammadu yana maganar ne yana sauke nunfashi kamar wanda yayi gudun shekara ,hankali tashe Inna ta miƙe ya riƙe mata hannu sukaje gidan malam Usaini suka koro masa bayani , cikin amincewa dakuma tausayawa Muhammadun yace "Allah ya kaimu gobe a ɗaura muku aure shine sauƙin abun .

ta tare ko daga ita sai tabarma .

Washe gari bayan anyi sallahar asbha Delu nata shiri sbda burinta a yau tabar ƙauyen su gudun kar ayi mata aure da Muhammadu , bayan gari yayi haske ,Barira na dama koko Delu ta juya ta kalli Barira sai tace "wlhi bansan ƙaddarar data dawo dani ba , inacin mai kyau ina shan mai kyau kawai sai gashi rana tsaka na dawo ,wai inama kuɗin da Alhji ya baki ne ? memakon ki dafa mana taliya mai romo "Barira kam abin yafi ƙarfinta ko kallon Delu batayi ba .
Bayan sun karya dole Delu tasha koko kodan yunwar cikinta,
Kasancewar tace "sai anyi azhar zata gudu sbda lokacin mutane sun shiga masallaci babu mai ganinta , tana zaune tana kwaskwarima taji ana cewa "Allahu akbar masha Allah ,ayau aka ɗaura auran Aisha wato Delu ,da Muhammadu ɗan gidan malam Ubaidu "fatalar da bokitin gabanta tayi tare da kallon Barira da aikin gabanta kawai takeyi "kuma ga dukkan alamu fa Barira ce ta shirya komai " Delu ta faɗa tana huci "wani uban ihu ta zunduma tare da cewa "zataga uban da zai hanata zuwa Kano koshi waye ".
Cikin ikon Allah ƙofar gidan ya cika da jama'a naban mamaki babu hanyar da idan ka fito daga wani gidan zaka wuce ,
Har yanzu Delu bata haƙura da maganar tafiya ba ,
Shiko Muhammadu yasha wani yadi ,wanda ake kiransa da ishirunka maraya ,sai ashe haƙora yake yanata gaisawa da mutane .
Ƙarfe 2:00 dai-dai ƴan uwan Barira suka hallara sunata yi mata faɗa akan ƙin sanar dasu da batayi ba ,gashi bata girka komai ba ,nan da nan suka ɗora tukunya aka dafa shinkafa da miya ,Delu sai kiciniyar son ta fece take amma gida ya cika da ƴan sa ido .
Ƙarfe huɗu na yamma mashina suka iso tare da wani ɗan ƙaramin akwati , a gaban Delu aka buɗe akwatin kasancewar tana tsaye a tsakar gidan , atamfofin roba ne kala huɗu sai turare biyu da janbaki biyu da gazal biyu da pant biyu da bra biyu ,da man kitso ɗaya da sarƙa ɗaya sai takalmi silifas dana ado kowanne ɗaya ,yatsina baki Delu tayi ,lokacin da taji ƴan uwan mahaifiyar tata na cewa "masha Allah Delu tayi goshi "Allah ya suturtani da auran ƙauyen nan ,wannan kaya kamar anyimin baki in auri faƙararre "bufff taji an bige mata baki ,ƙanwar Barira tace "naga rahin kunyar taki yana neman zarta na baya ne ,dan haka wlhi ki saita bakinki zan saɓ miki "shiru tayi taci gaba da harararsu ,burinta a kauce ta gudu .
Masu mashina dake ta ɓit ɓit ,suna jiran amarya "Delu tace "wlhi ko kun kaini kunkai bilhu dan bazan zaiuna ba " cikin ɗaya daga cikin kayan da dady ya siya mata aka sanya mata shadda dakakkiya tasha aiki da mayafinta ,wow fans kuzo kuga Delu tayi kyau sosai nace inama ba gidan Muhammadu zataje ba .
A mashin ɗin farko aka sata sauran ƴan uwa kuma suka hau ragowar mashinan suka tafi .

Can gaba da gidansu Muhammadu aka saukesu , gaban wani ɗan ƙaramin gida ginin bulon ƙasa anyiwa katangar yarfin farin fenti , bayan sun sauka aka riƙe mata hannu aka shigar da ita , gidan yana ɗauke da ɗakuna uku , ɗaya nata ɗaya na dabbobi ɗaya kuma kicin sai bayi dake gefe , idon Delu ƙuri a ko ina babu inda bata ƙarewa kallo ba ,sosai take kallon ko ina , bayan sun shiga sun zauna akan tabarma aka aiko da abincin gidan iyaye daga gidansu Muhammadu , kasancewar zafi daya addabi mutanen ɗakin yasa su komawa kicin tunda wundonsa babba ne .
Yaron da aka aiko kai tsaye ɗakin Delu yayi , ganin abinci a kansa yasa Delu cewa "shigo mana " a hankali .
Bayan yaron ya shigo ya ajiye a gabanta ya juya , buɗe abincin Dalu tayi taga kaji banƙararru guda biyu ,shinkafa da miya ce sai kajin a sama "wata leda ta gani can nesa da ita kuma mai datti ,ta jefa kazar a ciki ta ɗaga tabarmar da take zaune ta sa a ƙasan tabarmar ta koma ta zauna ,
"Baba Ladidi kizo yaro ya kawo abinci "Delu ta faɗa tana daɗa gyara zamanta .
Dukkansu suka taso tare da zama gurin kwanon aka buɗeshi , Allah yasa basu gane an ɗauki kazar ba ,suka rana ta ciki kuma harda amarya aka zubo mata abinci suma suka juya a kwanon sukaci.
Zuwa mgrib aka kawo abincin dare Delu kam cewa tayi ta ƙoshi , ta miƙe bayan ta bankaɗa naman ta ɗauko ,ta gyara mayafinta zata fito , mutanen dake zaune sukace ina zaki "Delu tace "kashi zanyi "
Buta ta ɗauka kana ta zuba ruwa ta nufi bayi , tana shiga ta sami wani ɗan icce na zama ta zauna tare da buɗe ledar ta ciro kaza ta fara ci , ta daɗe a bayin sbda wani naman ma ko taunawa batayi sai haɗiyewa , ta wurga ƙashin cikin shadda (gurin da ake kashi or masai ) wata muhimmiyar gyatsa tayi tare da ɗaukar buta tasha ruwa iya san ranta ta wanke hannu ta miƙe ta nufi ɗakin nata.
Lokacin har anyi isha'i wasu ma na gyangyaɗi wasu sun kwanta ,ta tsallakesu ta wuce ranta fess abda a shawararta gobe insha Allah zata wuce Kano .
Washe gari , bayan anyi sallah sunyi wanka kasancewar an kawo musu soso da sabulu , Delu ta matar da kayan jikinta ,iya mai kawai ta shafa ta zauna kallon kowa kawai takeyi burinta aɗan kauce ta samu ta gudu ,
Zaune yake a gaban yayan mahaifinsa wato malam Usaini , cikin nutsuwa da kwantar da hankali malam Usaini ke yiwa Muhammadu magana ,yana cewa "karka dinga yi mata tsawa ko hantara ,lallaɓata zakadingayi kaga yanzu sai ikon Allah zai sa ta yarda ta zauna a wannan ƙauyen , zan baka adu'a idan kayi sallahar asbha ka dinga karantawa ,jiki na rawa Muhammadu yace "malam inajinka "malam yace "kaga wannan ayar wlhi ko me kake nema zaka sameshi indai ka ɗaura niya ,ayar itace "(Izaja'a nasrullahi ) ka karanta sau bakwai ka ambaci sunnanta kuma ka tabbatar kayi adu'a akan Allah ya zaunar da ita a cikin gidan ,ina mai baka labari angama "
Washe baki Muhammadu yayi kana yayiwa malam godiya kana ya koma gidansu .
Can dare lokacin har an kafa mata gadonta mai rumfa da kujera mai zaman mutum biyu ,da ƴan sauran komatsai suka wuce suka barta .
Bayan sallahar ish'i lokacin ne take kiciniyar fita a gidan sbda taga ƙafa ta ɗauke , shiko Muhammadu yana masallaci yana ta rafka adu'oi iri da kala akan auransu ya ɗore da Delunsa.
Tashi ɗaya Delu ta farajin faɗuwar gaba ,wanda ya haifar mata da rawar jiki ta koma ɗaki da gudu ta kwanta tare da ɓoye kanta a cikin filo ,idanunta a rufe taji ana cewa "mun rabu dake tunda har aka ɗaura auranki da wani ba muba babu mu babu ke karki sake waiwayarmu akan wani aiki naki...!!!!!! daga nan taji kamar an fincike mata ƙarfin jikinta ,ta fara mayar da nunfashi sosai take hakan kamar wacce tayi gudun shekara .
A haka Muhammadu ya shigo ya sameta ya riƙe hannunta yana salati ,lagwab yaji hannun nata yayi ,ya fito tsakar gidan nasu ya sami kwali ya hau yi mata fifita , bacci ne mai nauyin gaske ya ɗauketa sbda ba iya ta farka ba sai da gari ya waye ,ta ganta manne da muhammadu ,ta kasa cewa komai bare ta kintsa masa rashin mutunci iya san ranta , sai ta fara ganin girmanshi a idonta ,jitake bazata iya yi masa rashin mutuncin ba .
A hankali ya buɗe ido ya kalleta suka haɗa ido ta sunkuyar da nata ƙasa ya cireta daga jikinsa ya tayar da ita zaune , muje kiyi alwalah koh ? " Muhammadu ya faɗa cikin kulawa "ta kasa ce masa komai dan haka ta dafa bango ta fice "
Alwalah ta ɗauro tazo ta ɗauki mayafinta ta tada sallah , shima bayan yayi alwalah ya wuce masallaci .
Da gari yayi haske da ya dawo daga masallaci ya taho mata da , koko da ƙosai da siga ya kawo mata , nidai bazan sha koko ba kosan zanci "Delu ta faɗa kanta a ƙasa , jiki na rawa Muhammadu ya tura mata ƙosan gabanta shi yasha kokon .
Kwannansu biyu da aure bata masa wannan haukan ko kaɗan ko rashin kunya ta dena ,tunda dama idan tayi aure ne abin zai karye .
Yau kwanansu uku da aure da dare Muhammadu ya shigo da lafceciyar kaza gasashiya sai zuba ƙamshi take , suna shirin kwanciya ya taɓo Delu yace "sauko kici kaza "abin nema ya samu Delu ta faraci hannu baka hannu ƙwarya ,sai ka rantse ta shekara bataci ba ....!
Masu shar'hi ina matuƙar godiya kuyi haƙuri bana yi muku magana pls

MOM ISLAM
[3/27, 5:06 PM] Mom Islam Ce: 🤣🤣🤣🤣🤣

*MK MIJIN DELU*
(Hasabibiya)
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂


*Zainab Habib(Mom Islam*



_Elegant online writers_



https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2--iGyJfTwItSzAnGg

Pls ku shiga kuyi mana subscribe a channel ɗinmu dake sama👆domin samun zafafan littafan hausa mungode.


Page 37-38

END ✋🥰 my fans love.


Muhammadu yace "ikici ki ƙoshi deluwa na "

Sai da tayi hani'an sannan ta karkaɗe hannunta ta haye gado ,Muhammdu ya ɗauki ragowar yaci daga nan yaje ya wanko naki da hannunsa ya hau gadon , matsowa yayi daf da ita ya mirgino da ita gefensa suna fuskantar juna .
HHH nafara dariya fans .
Kunsan dai Muhammadu ba wani love ya iya ba , yace "Delu cire kayan jikinki " waro ido waje tayi kana tace "idan na cire mezanyi ?"Muhammadu yace "raya sunnar manzo 😂 Delu tace "nabi cire kaya da kwana babu wando "Muhammadu yana dariya yace "dama wandon nakeda buƙata aɗan cire ,buff ta bige masa hannu kana tace "wlhi karkaga na zauna nifa ba sonka nake ba ,wlhi Mk nakeso ko za'a kasheni "jikin Muhammadu ne yayi sanyi ,kana yace "kin faɗi gaskiya baki cutar da kanki ba ,me amfanin zama babu soyayya wannan ai ba yi bane "har ta fara shirin ɗammare mayafinta a kuwankwaso Muhammadu ya riƙe hannunta idonsa na zubar da hawaye yace "naji na yarda ki auri wanda kikeso Allah ya haɗa kowa da rabonsa nasan koda mun zauna bazamu sami farinciki ba ,amma kafinnan dan Allah ki yarda mu raya sunnar ko sau ɗaya ne "kutumar uba "ni zaka yiwa tashanci ?karfa ka ɗauka bansan me kake nufi ba ,kana nufin dai mu iskance kawai to wlhi ,ta sakko ƙasa ta kamo gaban rigarsa tace "idan ka haifu cikin Hansatu inga takadda "!!!

Gab gabb gaban Muhammadu ke faɗuwa ga wani irin zufa dake karyo masa , ya sharce yace "na haifu kuma wlhi tallahi sai Allah ya sakamin kuɗin dana kashe a kanki gurin malamai harda baƙin rago nakai wanda Inna take ta cigiyar an sace amma buƙata bata biyaba "ahayye "Delu tace "tare da cewa "baka sakenin ba "
Bakin Muhammadu na rawa yace "na sakeki saki saki uku ko a lahira kar Allah ya haɗani da wacce ta zagarmin mahaifiya matsiyaciya "
Delu kam kukan ƙarya ta fashe dashi harda shesheƙa ,ta fice a cikin dare tayi gidansu amma taci uban gudu .
Tana zuwa tahau bubugawa Barira ƙofa , da sauri Barira ta miƙe jiki na rawa tace "meme ...,m.meye ?"Delu ta rusa ihu tace "ya sakeni saki uku "fashewa da kuka Barira tayi tare da cewa "wacce masifar kika kunna masa yayi miki wannan rufdugun , tana share hawaye tace "babu komai hakanan ya sakeni .
Washe gari labari ya baza ƙauyuka an saki Delu saki uku akan taƙi yarda da Muhammadu da dare yayi , sosai mata keta tsegumi akan abun shiko banda kuka babu abin da yake.

BAYAN SATI ƊAYA DAYIN SAKI.
Delu ta fito daga wanka tana shafa mai ,Barira tace "Delu a cikin sana'oin nan ki zaɓi wanda zaki zaɓa dan wlhi na gaji da zama dake girɗeɗiya dake jibeki "cuno baki Delu tayi kana tace "wlhi babu abin da zanyi danma kiji .
A haka rayuwa taci gaba da tafiya musu kullum cikin faɗa ,gashi ko wanne saurayi yazo bata saurararshi wai ita MK take jira .

KANO.
Hajja B da momy da dady da MK da Nafisat ne zaune a babban palonsu , Dady yace "wato ke Nafisat mun samu shi mun tausashi yayi shiru ya amince amma ke kin turje ko ?"momy rai a ɓace tace "tun shekaran jiya nake ta aikin abu ɗaya wai ita bazata zauna dashi a matsayin miji ba shi yayanta ne kuma bugu da ƙari wai yana daka mata tsawa ,Hajja B tace "a dakata ke faɗamin gaskiya banda gulma rayuwar aure tanason soyayya da yarda ,ba'ayi mana auran dole ba haka muma baza'a yiwa ƴaƴan mu ba "hakane "dady yace cikin gamsuwa .
Nafisat tana kuka tace "ni bana sonsa da aure sai dan ƴan uwan taka shima ba sona yake ba "
Har momy zatayi magana dady ya katseta da cewa "dakata mana "
Suka juya ga MK da kansa yake ƙasa Hajja B tace "kai dama can kana sonta ne ?MK kai tsaye yace "dama ba jituwa muke ba tunda tace bata sona shikenan dama temakonta zanyi , Nafisat tace "kunji ko wlhi ba sona yake ba "momy tace "akan ance za'a haɗaki dashi shine kiketa ramewa to kowa ya kawo zaɓinsa ku tashi kuba mutane guri .
Hajja ce ta kalli Dady da momy tace "karku matsa musu ,kowanne ya fito da wanda yake so babu kyau auran dole " Hajja ta miƙe dady ya bita.
MK na shiga ɗakinsa ya buɗe bedsite drowa ya ciro wasu kuɗi ɗari biyar ,ya shinshina a hancinsa yace "Allah sarki my funny na "ashe duk abubuwan danake yi miki sona ,yau da mafarkinki na tashi ,sai yayi juyi ya rungume filo tare da cewa "yaushe zamu haɗu ?"yaushe zamu kasance tare ? niko nace ka mance ƙazama ce ? ashefa yanzu tana tsafta hh.

Bayan sati biyu ,ya kasance da mutuwar auran DELU 3 weeks kenan .
Wata mota ce ta kunno kai cikin ƙauyen ,tarin yaran da ya gani ne ya sashi gyara glass ɗin dake manne a idonsa yaɗan leƙa tace"hiii " basu fahimci me yace ba suka rugo da gudu ,suna cewa "laaa mota laaa mota " kusan Delu ?"wanda ke zaune cikin motar yace "eh suka ce yaran dukkansu "saurayin yace "kuce tazo tayi baƙo "suka ruga da gudu sai gidansu Delu , samunta suka tana sanya atamfa ɗaya daga cikin wacce dady ya siya mata ,ta ɗauki mayafi tasa , hoda take shafa taji yara na cewa "Delu wani a mota yazo yana nemanki "yarda mudubi da jakar kayan ta fito da gudu , Barira kam girgiza kai tayi .
Tana zuwa ƙofar gidansu ta tsaya ,sai kuma taci gaba da tafiya .
Tun daga nesa ya hangota yanzu kam tafiyar taɗan gyaru ba irin ta da ba da ake haɗawa da gudu , tana isowa gaban motar ta rufe ido tace "to mekazo yi ?"MK yace "kuɗinki na kawo miki "Delu tace "nifa dama nemanka nake wlhi buɗemin mota in shigo "yana dariya ya buɗe motar tare da cewa "jirani in fara magana "da farko dai yasu mama ya kwana da yawa "Delu tace"lpy lou wai ya akayi kasan ƙauyen nan ?MK yace "garin masoyi baya nisa so ina sonki pls nima ki soni "caraf Delu tace "wlhi ina sonka wayo daɗi zan koma gidansu MK da gurguwa "gimtse fuska MK yayi kana yace "to sai anjima "yi haƙuri Delu tace "tana dariya.
Daga nan yaje gidansu ya gaida barira ya ajiye mata 10k bayan sun fito ,ya ɗauki Delu a hoto sunata dariya da wanda sukayi tare , sai yamma ya tafi .
Nafisat kam tace "aure ba yanzu ba ,ta koma karatu ka'in da low ,
Dady ya amince haka ma Hajja B

Maganar MK da delu tayi ƙarfi yanzu su momy sun dena kiranta da Delu sai asalim sunnanta Aisha ,kasancewr MK baya kwana biyar ba tare da yaje ba .
Keanci tashi asarar mai rai har Delu tayi idda ta gama
Aka zo maganar aure , yayan mahaifinta ya tsaya mata akan komai Barira kam farinciki baya misaltuwa ,
Sai da suka kwashe wata uku suna soyayya a cikin na huɗunne Allah yayi aka kawo dukiyar aure 100k ,ba'asa rana da nisa ba sbda 2weeks aka sanya but ƙauyen basa wani sa rana da tsayi.
Momy tayi ƙoƙari gurin haɗawa Delu turaruka Dady yace "zeyi kayan gado da komai amarya kawai suke buƙata .
MK shima yayi ta maza shine yasi gidansa anan Ɗorayi ,gidan madai-daici ne gunin sha'awa,ɗakuna uku da toilet ko wanne da toilet a ciki ,nata kuma ciki da palo ne da toilet sai kitchen dake can nesa ..
°°°°° °°°°° °°°°°° °°°°°° °°°°°

Ikon Allah kenan wai rana bata ƙarya sai dai uwar ɗiya taji kunya,yau ta kama asabar aka ɗaura auran Aisha da Muhammad ,sai kayi mamakin manyan mutanen da suka shigo ƙauyen ,hakan ya kawo cecekuce wasu na cewa Barira ta siyarda ƴarta itako toshe kunne tayi amma sun rufa auran Muhammadu da Delu tayi .

Ƙarfe 4:pm aka ɗauki amarya da ƴan uwa kasancewar iyayen ƙawayen nasa sun hanasu zuwa sbda wai kar a yankasu ko a shanye jininsu ,yasa Delu ita kaɗaice sai Ƙanwar mamanta da yayar mamanta ,sai aminan mahaifiyarta da suka tafi.

Sunsha tafiya masha Allah cikin hukuncin Ubangiji aka iso gidan amarya Aisha,sosai kowa yayiwa Allah godiya aka fiffito ana hamdala.
Drivern yace "yau zamu koma daku dan Allah karku ɓata mana time "
Tofa nan ƴan uwan Barira suka hau cewa "wannan ai iya shege ne waye -waye sudai drivers sun wuce.
Mutuwar tsaye sukayi da ganin tsakar gidan ,kewaye yake da wasu flawoyi purple masu kyau gefe kuma gurin parking ɗin mota ne ,daga can nesa kuma a gurin wata rumfa ,wata saƙaƙƙiyar kujera ce mai kyau an rubuta DELU DA MK ,sudai basusan meye a gurin ba dan haka suka shige ,
Tofa sunnan wani abu waishi kalllo ya koma sama , ƙarewa ɗakin kallo sukayi ,tundaga sama har ƙasa ,kaf ƙauyensu har yau ba'a sami mai kuɗin dayayi irin wannan ginin da adon ɗakin ba, ƴan uwan momy sai kallon iyayen Delu suke suna ɗan dariya .
Bayan an nuna musu ɗakin sun ajiye amarya suna shirin fara hirar gidan sukaji ana cewa "wai baƙi su fito " suna mita haka suka fita Delu ko irin ɗan kukan nan batayi ba sukayi sallama suka tafi ,daga nan gidan Hajja B aka kaisu sukayi mata godiya ita da momy kasancewr tana gidan ,sukace ayiwa dady godiya.

Ƙannen momy ne suka shigo suka sami Delu a zaune idonta a rufe sukace "amarya Aisha momy ce ta aukomu wai ki tashi kiyi wanka " babu musu ta cire kayanta ta shiga toilet tayi wanka ,ta ɗauki towel dake rataye ta goge jikinta ta fito ,da kansu sukayi mata kwalliya suka sauya mata kaya kasancewar harda akwatunan dukka guda biyar ɗin aka taho ,tayi kyau sosai anyi mata wankan turare sai zuba ƙamshi take ,ita dai binsu take da ido .
Ƙarfe tara ,su MK shida wasu abokansa guda biyu suka shigo , bayan sun gaisa da ƙannen momy akayi adu'oi aka bawa amarya kyautar 30k , kasancewar abokan dukkansu masu hali ne sosai ,sallama sukayiwa MK tare da tafiya da ƙannen momy zuwa gida .
Cikin farinciki MK ya shiga bedroom ya sami gimbiyar na zaune tasha uban kwaliya gani yake anya itace kuwa kodai an sauyata ne ,sai da yaji tace "to sannu nifa banga Nafisa ba"MK yace "ai ta koma karatu "Delu tace "nima inason karatu "MK yayi murmishi kana yace "so kike mazan bokon su kalleki "itama dariyar tayi ,daga nan ya umarceta akan tayo alwala shima yayi , daga nan shimfiɗa sallahaya a gaba ta tsaya a dardumar bayansa yajasu sallah .
Bayan sun idar ya taɓa kanta yayi mata adu'a kana ya tambayeta farillan alwalh "guda bakwai " Delu tace MK yace sunnoni fa ?tace 8 "kin iya wankan janaba ?rufe fuska Delu tayi kana tace "nakusa sauka fa ,ina izifi talatin "masha Allah MK yace "ya ɗauko ledar da abokinsa ya ajiye ya ɗauko plet da wuƙa ya dawo ya buɗe fridge ya ɗauko mata Rufaida yor ya ajiye da cup , a hankali yake bata tanaci yana murmishi ,yau kam ji tayi bata da wani sukunin yin rashin kunya ko mugun ci sbda jikinta da yayi sanyi ,MK bai wani ci da yawa ba yakai kitchen ya wanko bakinsa a toilet yace "jeki wanko baki , babu musu taje tayi brush ta dawo ta haye gado .
Kamar jira yake ya isa gareta tare da kashe mata ido ɗaya yace "da wane suna zaki dinga kirana ?"Delu ta rufe ido kana tace "Sahib " wow nice name "MK ya faɗa tare da haɗe bakinsu guri ɗaya ,yana wasa da harshensa a cikin bakinta ,lumshe ido tayi sbda tsananin sonsa da take babu abinda zata hanasa yi.
AIKATA SUNNA
Tashi yayi ya rage hasken ɗakin ya dawo ya rungumeta yana mai ƙamo ƴan ƙananun breast ɗinta yana yi musu wani irin cafka " ƴar lutiya "MK yace yana mata dariya ,itama dariyar tayi kana tace "duk wanda ya ganni zece ni antinka ce "waro ido yayi yana cewa "to naji "bata ankara ba taji ya rabata da komai na jikinta yana wani sauke nunfashi a fizge ya dinga mulmula breast ɗinta iya san ransa , zafin daya isheta ne yasata cewa "Sahib akwai zafi "a yanayin inda ta kira sunnan ta kuma tunzuro masa da f-l ɗinsa har wani karkarwa yake ,ya tura hannunsa ƙasanta yana wasa dashi gantsarewa tayi wanda ya bashi damar turawa sosai ta kurma ihu tana wlhi kajimin ciwo , haɗe bakinsu yayi guri ɗaya tare da zura hannunsa mazaunan ta yana shafawa,kasancewarta mai ƙiba hakan yasa su yin laushi sosai yadinga shafawa yana fitar da nunfashi sama sama .
Har

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment