Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gida tana shiga Zaid yabita da kallon tausayi lokaci ɗaya yaji soyayyarta taƙara nunkuwa fiye da da a zuciyarsa yashiga tinanin anyako wannan dagaske shine mahaifin zuciyarsa ba riƙonta yikeba ya juya zetafi kenan yaji muryar Uwar Gwarama a bayansa tace"ɗannan tsaya ".
saurin juyawa yayi jin muryar babbar mace saurin duƙawa yayi a tinaninsa itace mahaifiyar Inteesar yace"Ina yini Ummah".
"lafiya ƙlau ɗannan miƙe kaji dama magana nazo muyi dakai bakaine me neman auren Inteesar ba?".
cikin girmamawa Zaid yace"eh nine Ummah insha Allahu gobe zan turo ".
"yaro aiba wannan ya kawoni ba temakonka nazo inyi yaro karka sake ka auri wannan yarinyar data daɗe tana bin maza da sunan wai karatu take".
saurin ɗagowa Zaid yayi da mamakin jin kalamanta yace"bangane bin mazaba Ummah".
"karuwanci daka sani shi wannan yarinya takeyi itada wannan Hauwa kullum basu gun wancan ƙaton yau gobe basu gun wancan ninan shedace saboda ƴar kishiyata ce shiyasa ko kare be taɓa zuwa ƙofar gidannan da sunan yana sonta ba sekai kowa a unguwarnan yasan abinda suke aikatawa shiyasa bata da mashinshini ko ɗaya shine danaji abinda Malam yike cewa nace bari inzo insanar dakai komai amma akwai ƙanwarta Jamilah yarinyar kirkice in kana sonta nabaka ita duniya da lahira ƴatace gama tanan tana fitowa daka gida Jamilah zoku gaisa man".
saurin ɗaga ido Zaid yayi dan yaga wacece Jamilah cikin yauƙi taƙaraso inda yike ana karairaya kamar wata riƙaƙƙar ƴar bariki tana fari tace"ina yini".
murmushi Zaid yayi tare da cewa"lafiya ƙlau Jamilah sannunki".
"yauwa Ummah ni zan wuce makaranta".
" to ƴar albarka ayi karatu sosai".
"toh Ummah se anjuma babban Yayah se anjuma".
ta wuce tanata karairaya binta yayi da ido yana kallon ikon Allah yaji Uwar Gwarama tace"Jamilah kenan ƴan makaranta kullum aikin kenan ba dare ba rana karatu ni har cemata nike ta riƙa barin kwakwalwarta tana hutawa sede tayi murmushi ya kagani ɗana tayimaka?".
murmushi Zaid yayi tare da ƙara bin Jamilah da kallo yace!!!!!!!!!



_Bansamu nayi editing ba koda kunga typing errior aiki nike_



*Rashin comments ɗinku da votes shike sani ƙinyin typing saboda banajin daɗin irin abinda kukemun koba komai na tsaya dogon lokaci ina typing danna farantamuku amma ku comments and votes ya gagareku na ƙone a hannuna kullum se an wanke hannun amma haka na daure inayi amma ku comments dabe wuce layi biyarba shi kuke kyashin yi.*



Votes and Comments
Plz share to others



_*Daga Alƙalamun ƴ🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)


*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣3️⃣➡️1️⃣4️⃣



"Hmmm banyi mamakin jin irin abubuwan da suke fitowa daka bakinba domin kincemun ke kishiyar maman Inteesar ce jin kalamanki akan Inteesar yaƙara tabbatarmun dakece babbar mara tarbiyya da har kika iya fitowa waje gurin surikinki batare da mijinki yasani ba inma kina tinanin wannan wasiƙar banzan da kika gama karantamun tayi tasiri a zuciyata to ba haka bane domin ni ba abinda kalamanki suka ƙaramun face jin wata sabuwar soyayyar abar ƙaunata Inteesar ta inda a zuciyata nikejin idan na rasa Inteesar zan shiga babbar matsala saboda haka gobe insha Allahu idan mahaifana sun tashi zuwa da kuɗin aure zasu taho domin banaso bikinnan ya wuce sati biyu kodon ke ɗiyarki kuma da kike magana koda na rasa matar aure a duniya bazan taɓa auren wannan kucakar yarinyar ba".
sosai hankalin Uwar gwarama yayi ƙololuwar tashi tace"anyako ɗannan kana cikin tinaninka kuwa ina ƙoƙarin temakonka daga sharrin wa'innan miyagun mutanen kana ƙara shigewa anya ba shanyeka sukayiba kuwa".
murmushin daya ƙara fito da tsantsar kyawunsa yayi tare da cewa"Ummah kenan indai wannan temakon ne banaso nagode se anjuma".
yaƙarasa zancensa tare da yin gaba yabar Uwar gwarama baki sake muryar Hauwa'uh taji a bayanta tace"ke yanzu bakiji kunyaba kin zubar da girmanki a banza ba biyan buƙataba amma gaskiya naji daɗin irin maganganun daya faɗamiki nasoma yaci mutuncinki wlh".
"keeeh zanci mutuncinki munafuka ashe laɓe kikemun kenan to kinyiwa Saratu tsinanniyar yarinya wadda bata gaji arziƙiba ".
dariya Hauwa'uh tayi ta wuce da harara Uwar gwarama tabita tare da yin tsaki tace"tsinanne yaro kawai ko kanason Jamilah ko bakasanta baka da matar data fita zanyi maganinka dani kake zance".
nan taita masifarta daga ƙarshe ta nufi gida.



Zaune suke shida doctor Shuraim suna ƴar hira akayi knocking wata matashiyar Nurse naga ta shiga hannunta riƙe da files cikin girmamawa taƙarasa cikin office ɗin bakinta ɗauke da sallama amsamata sukayi cikin nutsuwa ta nufi gurin doctor Shuraim tamiƙamasa files ɗin hannunta sannan ta juya ta tafi hannu yasa ya zaro takarda tare da warwareta ya duba gani yayi abinda suka saba gani ne kullum ba canji sema abinda yaƙara ƙaruwa sosai yaji abokinnasa yaƙara bashi tausayi ya miƙamasa tare da cewa" a zahirin gaskiya abokina bazan ɓoyemaka ba magungunan da kakesha yanzu summa dena yimaka aiki gabaki ɗaya ina ganin zancennan dai da bakaso shine mafita gaskiya domin abinnaka yayi worst sosai domin tunda nike a rayuwa ban taɓa ganin mutum me matsala kamar takaba kayi tinani abokina".
sauke gauron numfashi Namijin duniya yayi tare da miƙewa kamar wanda aka yimasa dole da yayi magana yace"a situation ɗin da nike nace zanbi shawararka akwai cutarwa gaskiya bana tinanin haka zeyiwu".
"eh hakane abokina nasan da cutarwa amma inba hakaba ba wata mafitar dan situation ɗin da kake inbakabi shawarar nanba to akwai babbar matsala".
miƙewa Namijin duniya yayi jiki ba kwari tare da ficewa yana fita ya nufi inda guard ɗinsa suke jiransa kafin yaƙarasa har sun buɗemasa mota yashiga zama yayi akan kujera tare da lumshe sexy eyes ɗinsa da sukayi mugun canza kala yashiga tinani akan maganganun doctor Shuraim har suka isa gida bemasan sun isaba sejin drivernsa yayi yace"Sir mun iso".
ba tare daya buɗe idanunsa ba yace"ok".
fita yayi ya buɗemasa a hankali ya buɗe rinannun sexy eyes ɗinsa da suka yimasa nauyi yayinda yikejin wani irin yanayi a jikinsa me wuyar fassaruwa bazato yaji wasu hawaye masu zafi na fita daga idanunsa a zuciyarsa yace"ya Allah kabani ikon cinye wannan jarabawar".
saurin share hawayensa yayi ya zura ƙafarsa waje a hankali yafita tare da saka baƙin glass a idanunsa saboda bayason granny ko Abbih ɗinsa wani ya fuskanci yana cikin tsananin damuwa yashiga tafiya .


"Gaskiya ni Mum banaso nagama ɓata time ɗina sannan naga guy ɗin wani ajawo akwai ƙura wallahi Mum dan kinsan bani dakyau za'ah yita taƙarene dani dake ehe".
"nasani Mima amma ki tsaya kigansa idan bemikiba kiyimun duk abinda kikaga dama domin nima inada terget akan yaron".
taɓe baki tayi tana kallon mahaifiyartata a wani sheƙe suna cikin magana wayar Mimah tayi ƙara ɗagawa tayi tare da cewa"ganinan zuwa Husy ku tanadarmun wine ɗina nima".
tana gama faɗin haka ta kashe wayarta tare da kallon Mum tace"Mum ni zan wuce Club su Husy nacan suna jirana munada shagali".
"wai Mimah har yanzu baki denashan giyaba da bin mazan da kikeyiba kenan a turaibako".
shiru Mimah tayi da Mum sema miƙewa datayi tare da cewa"next time ma haɗu dashi".
taƙarasa zancenta tare da ficewa saurin bin bayanta Mum tayi.


Kaciɓus sukayi da Namijin duniya dake ƙoƙarin shiga part ɗin sosai Mum taji daɗin ganinsa cikin kwarkwasa irinta ƴan bariki tace"Son harka dawo".
saurin waigawa Mimah tayi dan ganin wanene Son ɗin kaciɓus tayi da haɗaɗɗiyar fuskar Namijin duniya wow tafurta a zuciyarta tace"gaskiyane dole Mum tace nayimata duk abinda naga dama indai bemunba amma guy ɗinnan yahaɗu ƙarshene".
yafara tafiya da niyyar wucewa yaji muryar Mum tace"Son ga ƙanwarka Mimah da nike faɗamaka Allah yayi tagama karatunta ta dawo Mimah ga Abdallah".
tacikin glass Namijin duniya ya kalleta sama da ƙasa yaga wasu ƴan iskan kaya dasu da babu duk ɗayane a jikinta ya taɓe baki Mimah da son Namijin duniya yagama cikamata zuciya ce tayi caraf tace"sannu Yayah".
taɓe baki Namijin duniya yayi kamar bazeyi magana ba sekuma yace"sannu".
"yauwa Yayah".
wucewa yayi yabarsu nan tsaye suna kallonsa saurin jan hannunta Mum Mimah tayi suka shiga ɗakin Mummy cikin zumuɗi Mimah tace"kai Mum amma gaskiya wannan karon kinyi abin arziƙi yayi sosai inada surar da duk wani ɗa namiji me lafiya yaganni dole hankalinsa ya tashi amma a tarihin rayuwata ban taɓa haɗuwa da ɗa namijin daya shiga raina lokaci ɗayaba se akan wannan guy ɗin kinga wani irin kwarjini dayayimun harna manta a inda nike jinayi kamarnaje na rugumesa haka na riƙaji ga wata irin muguwar sha'awarsa data dirarmun dole na mallakesa ban taɓa son abu na rasashi ba dan haka Mum wannanma ki temakeni sameshi".
"damma bakisan wani abubane Mimah Namijin duniya shine mutum na uku a cikin jerin masu kuɗi na duniya".
"what Mum dan Allah".
"wallahi kuwa ke dama ina zaki sani kinata sakarci".
"ki kwantar da hankalinki bakida wani miji bayanshi aurenki dashi kamar anyine kedai kawai ki zubamun ido kiga yadda zanyi dashi badai niceba".
"yauwa Mummy na haka nike sonki".
"kedai abinda nikeso dake ki kwantar da hankalinki kifara shigar gargajiya kiga abinda ze faru kawo kunnenki kiji".
nan tafaɗamata magana suka tafa Mum tace"gobe zanje gurin boka zakisha mamaki duk girman kai irin na wannan yaron yadda zezamarmiki tamkar raƙumi da akala".
"hhh Mum amma bakida kyau".
"sosaima kuwa".
"nama fasa fita bara inje infesa wanka saboda insace zuciyarsa".
"yauwa ɗiyata".
tana wucewa Mummy tayi wani shu'umin murmushi wanda ita kaɗai tasan ma'anarsa tabi bayanta.



*AFTER 3 DAYS*


Zaune yike a office yana cike files gefe guda kuma zuciyarsa ta matsamasa da tinaninta yau kwana biyu rabonda yaganta a zuciyarsa yace"anyako lafiya take kuwa".
wata zuciyarce tace"tokai meye na damun kanka dan wannan mahaukaciyar yarinyar batazoba ".
sakin wani tsaki yayi meƙara tare dasa hannu yajawo system ɗinsa yashiga duba shige da ficen ma'aikata tsaki yayi tare da miƙewa ya leƙa window hakan yayi daidai da fitowarsu Inteesar daka motar Zaid suna dariya lokaci ɗaya yaji wani abu ya tokaremasa maƙoshi ga wani irin mugun ɓacin ran dabesan na meneneba yakoma ya zauna ya cigaba da cike files ɗinsa gefe guda kuma zuciyarsa ba abinda take se tafarfasa.


A hankali ta buɗe ƙofa cikin siririyar muryata me daɗin sauraro tace"salamu alaikum".
lumshe idanunsa yayi sakamakon wani irin baƙon yanayin dabe taɓa jiba a jikinsa ya ziyarcesa saurin kauda kansa yayi daka kanta tare da taɓe baki cikin son sanin wa take washewa baki yace"wa'alaiki salam yakamata kisan Comphanyna ba gurin nanaye bane da zaki riƙa shigomun da ƙartin banza ki kiyaye sannan kuma irin wannan lokacin yakamata cleaner yariƙa zuwa gurin aiki dama to zan cire kuɗin wannan ranar itama da kuma fashin da kikayi with out permission kuɗinki saura dubu goma ruwankine ki riƙa zuwa da wuri ruwankine karki zo da wuri ".
fuska a haɗe taƙarasa shiga ƙarasawa tayi har inda yike zaune kujerar office na juyashi bazato yaji ta watsamishi abu a jikinsa dubawarnan dazeyi yaga kayan daya batane hattana pant ɗin da yabata seda ta wankomasa kayansa da pad sabuwa guda ɗaya cikin kakkausar murya tace"ga tsinannun kayanka nan dan haka karka ƙara kirana da ƙasƙantacciyar cleaner saboda ba haka mahaifina ya raɗamunba ko cemaka akai talauci haukane dazan tsaya kana faɗamun duk abinda yazo bakinka yakamata kasan niba lusarar mace bace ai wannan jahilcine mara tarbiyya kawai".
taƙarasa zancenta tare da bugamasa wani uban tsaki ta wuce ta fara shararta lokaci ɗaya ranshi yayi mugun ɓaci jijiyoyin kansa sukayi ruɗu-ruɗu sexy eyes ɗinsa ya canza kala zuwa ja a hankali ya miƙe ya nufi inda take Inteesar dake shara ce taji ƙamshin turarensa yaƙaru saurin miƙewa tayi mezata gani Namijin duniya yayo Allah yayo kanta lokaci ɗaya wani tsoronsa ya dirarmata tashiga yin baya yana binta bazato ta faɗa kan wata haɗaɗiyar kujera binta yayi tare da rungumota jikinsa yasaki wani shu'umin murmushin gefan baki ganin yadda lokaci ɗaya ta jiƙe da gumi da hawaye yace"yau zan tabbatarmiki da rashin tarbiyyata".
murya na rawa tace"dan Allah kayi haƙuri nadena yanzuma tsautsayine na tuba nabi Allah nabika bazan sakeba".
wani shu'umin murmushi dabe shirya yinsa bane ya suɓucemasa ganin yadda ta tsure yace!!!!!!!



Votes and Comments
Plz share to others



_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_ar Mutanen Gwarzo.*_✍️🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)



*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣


"Kee ƙaramar mara kunya yau zan nuna miki ni cikakken mara tarbiyya ne kamar yadda kike kirana sekin faɗamun ya sunana".
Murya na rawa kamar zata yi kuka ta ce" Yayah Abdallah dan Allah kayi haƙuri bazan sakemaka rashin kunya ba na tuba nabi Allah nabika dan Allah karka ruguzamun rayuwata dana daɗe ina tanadawa mijin dazan aura na roƙeka dan Allah karka cutar dani".
taƙarasa zancenta tana mai fashewa da wani matsanancin kuka ganin yadda take kuka taƙara cure jikinta waje ɗaya ne yaƙarasa Namijin duniya jin wani irin farin ciki ganin duk rashin kunyarta tanata roƙonsa murmushin gefan baki ya yi wan da har seda beauty point ɗinsa suka lotsa ya yi tare da saurin haɗe bakinsa da nata cike da mugunta yake sauke mata hot kiss tako ina ba tare daya zare bakinsa a nataba ba zato taji hannunsa na ƙoƙarin zuge zip ɗin doguwar rigar jikinta girgizamasa kai tashigayi tana zubda wasu irin zafafan hawaye Namijin duniya ko bemasan tanayi ba yayi wurgi da dogon hijabin dake jikinta hakan yabashi damar zuge zip ɗin gabaki ɗaya saka hannunsa ɗaya yayi ya zame rigar dake jikinta ya rage daga ita se skirt ɗan ciki da pant da bra.



A hankali ya zame bakinsa a nata ya shiga bin ko ina na jikinta da kallo lokaci ɗaya ya sauke wasu tagwayen ajiyar zuciya sakamakon tozali da ya yi da manya-manyan boobs ɗinta dake cikin bra kamar su faso su fito sabo da yadda ya gansu a tsaitsaye a zafafe yasa hannu ya ɓalle bottle ɗin bra ya wurgar da ita ajiyar zuciya ya shiga saukewa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka domin hankalinta ya yi mugun tashi ba abin da jikinta keyi se aikin rawa tana faman yiwa Namijin duniya magiya amma ina kamar da dutse take magana bema san tana yi ba bazato taji ya fisgeta ta faɗa faffaɗan ƙirjinsa ya matseta gamm a tare suka sauke ajiyar zuciya nan ya shiga bata hort kisses tako ina daga nan ya zura harshensa cikin kunnenta ya shiga lasa kamar wani tsohon maye yana sauke ajiyar zuciya lallausan hannunsa ya kai kan manyan nonuwanta da suke kamar auduga jin laushinsu da santsinsu yasa ya shiga aikin murzasu a haukace daga bisani ya kafa baki kamar yaron goye ya shiga sha ya ɗora ɗaya hannunsa akan nipple ɗinta ya shiga zagaye gurin lokaci ɗaya Namijin duniya ya birkice ba abin da yake se aikin murza nonuwanta kamar Allah ya aikosa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka suna cikin wannan halin telphone ɗin dake office ɗin tashiga ƙara tsayawa ya yi cak ya ɗaga jajayen idanunsa da suka rine suka koma jawur ya yunƙura kamar wani ɗan maye ya miƙe hannuwansa riƙe da mararsa da yake jinta kamar zata ɓalle.



Wata ajiyar zuciya ta sauke me ƙarfi tana hawaye ta miƙe a hankali sakamakon jin ko ina na jikinta da tayi yana mata ciwo ga nipples ɗinta daba abin da suke se aikin zugi sabo da sun sha matsa bana wasaba ta ɗauƙi doguwar rigarta tamai da domin a yanayin zugin da nonuwanta sukemata bazata iya saka bra ba rigarma a hankali tasata ta ɗauki dogon hijabinta ta saka tare da gyara ɗan kwalinta ta ɗauki bra ɗinta tasa a cikin ƴar jakarta ta share hawayenta ta nufi gurin da take shara kamar wadda kazar da kwai ya fashewa a ciki ta ciga da shararta wata tsanar sa na ƙara nunkuwa a zuciyarta.


Kamar wani ɗan giya haka yake tafiya yana mammatse ƙafafu sakamakon Hajiyarsa data miƙe tayi sambal a haka harya isa gurin da telephone ɗin take cikin muryarsa data ƙara yin ƙasa sabo da tsananin sha'awa ya kai wayar kunnensa tare da yin shiru daga ɗaya ɓangaren Ahmad ya ce"sir dama su oga Ahmad ne suka zo".
Aɗan daƙile ya ce"ok".
Ya kashe wayar tare da zubawa Inteesar rinannun idanunsa da suka ƙanƙance sabo da tsananin sha'awar dake damunsa zama ya yi yashiga tunani a zuciyarsa ya ce"niko meke damuna haka nike abu kamar wan da yasamu taɓin hankali? Me nike aikatawa haka ni kuwa kan wannan kwailar yarinyar da harna kasa control ɗin kaina na aikata irin wannan abun ai wannan sema taƙara rainani".
Tsaki ya yi tare da jin wani irin mugun haushin kansa daya kasa control ɗin kansa a hankali natsuwarsa tafara dawowa ya jawo system ɗinsa gabansa ya shiga operating amma rabin hankalinsa nakanta harta kammala shararta tashiga morping tana gamawa ta nufi toilet ɗinsa ta tsaftace masa tana shiga ta fashe da wani matsanancin kuka jin yadda ko riga ta shafi boobs ɗinta ji take kamar tayi hauka seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta ce"Allah ya isa mugu bazan taɓa yafemaka ba ɗan iska kawai maye ji yadda ya kumburamun baki sabo da mugunta ya samun wannan ƙazamun bakin nasa wan da yagama ɗobanashi a bakin ko wacce tom and jerry Allah ya isana an yako wannan ba aljanu gareshi ba kuwa ko kulani ya yi bazan sake kulashi ba duk masifarshi in yaga ba'ah kulashi ba ai dole ya haƙura domin ni bazanje garin neman gira in rasa idoba haka kurum ya cuceni in rasa me aurena gwara in kyaleshi kome zeyi mun insha Allahu bazan sake ɗaga ido in kalleshi ba ma bare har na kulashi ".
Tana gama maganarta ta wanke fuskarta da tayi jawur sabo da kuka tashiga wanke masa toilet.


Zau ne suka samesa yana danna system ɗinsa kamar wan da yike wani aiki me mahimmanci a zahiri kuwa ba abin da zuciyarsa ke tuno masa da moment ɗinsu na ɗazu lokaci ɗaya yaji wani irin farin ciki ya baibaye masa zuciya ya saki wani ƙayataccen murmushi har suka yi sallama bema san sun yiba ganin haka yasasu ƙarasowa in da yake zau ne Adam ya tafa hannunsa dai-dai fuskarsa wata ajiyar zuciya ya sauke tare da saurin kallonsu yawani haɗe girar sama data ƙasa dankarsu kawomasa wargi zama suka yi Ahmad gyaran murya Ahmad ya yi tare da ce wa"munzo ne dama akan maganar bikin Adam anjima za'ah fara dinner".
"Ok Allah ya kaimu".
"Ameen au na manta munyi requesting akan wannan aikin amma sun nuna se me aure lokacin da zamu tafi Adam ma yana da aure kai kaɗaine baka da shi".
" What? Seme aure kuma?".
"Eh wai haka dokar aikin take".
"Toh yan zu meye abun yi kenan? Ina son nayi aikin kuma".
"Toh kayi aure".
"What? Kasanko mekake faɗa kuwa?".
"Ehyi ina nufin a cikin ƴammatan dake sonka ka ware ɗaya a ciki ka aura ina ganin zefi domin nima kaina bazan so ka rasa gaskiya banaso mu rabu".
"Kasanko me kake faɗa kuwa? Har yau ban haɗu da wadda ta kwantamun ba kama dena wannan zancen".
Suna wannan zancen Inteesar ta fito hannunta riƙe da morper da abin shara cike da nutsuwa take tafiya kamar wadda kwai ya fashewa a ciki harta ƙarasa in da suke ganin yadda take tafiya ko ina jikinta na shaking baƙaramun ɓaci ransa ya yiba ganin yadda hankalin su Ahmad yakoma kanta.



Duƙawa tayi har ƙasa cikin siririyar muryarta me daɗin sauraro ta ce"Ina kwananku".
"lafiya ƙlau ya aiki".
"Alhamdulillah".
"masha Allah".
miƙewa tayi ba tare data kalli in da ya keba ta fara tafiya ta murɗa handle kenan zata fita taji husky voice ɗinsa cikin tsare gida shi ala dole baya son raini ya ce" a gidanku ba'ah koya miki yadda ake tarbar baƙi bane?".
Ya ƙarasa zancensa a hassale cikin sanyin murya ta ce"kayi haƙuri sir kai wa'innan kayan zanyi dama na dawo".
taɓe baki ya yi ta wuce abinta ta fita bata jimaba ta shigo hannunta ɗauke da tray da glass cup guda uku ta nufi gurin tanƙamemen deep freezer da ke office ɗin ta buɗe ta ɗakko champion ta nufi in da tabarsu ta ajiye akan wani table ɗin dake gabansu sannan ta buɗe ta zuzzuba musu ta ɗauka taba Ahmad da Adam sannan ta ɗauki na Namijin duniya ta miƙa masa damƙa ya yi har da hannunta saurin ɗaga kai tayi ta kallesa da jajayen oily eyes ɗinta da suka fara tara hawaye lokaci ɗaya jikinta ya hau rawa hakan yasa jus ɗin ya ɗan zuba akan haɗaɗɗen takalmin Namijin duniya.




Wani banzan kallo ya watsamata jiki na ɓari ta ce"sorry sir".
Bata rufe bakiba taji ya watsamata jus ɗin dake hannunsa a jikinta ya jefar da glass ɗin dake hannunsa ji kake tass ƙarar faɗuwar cup ɗin ya ce"kee wacce irin mahaukaciyace da har zaki zubamun jus a jikin takalmi sabo da bakisan darajar ɗan Adam ba".
Be ƙarasa maganaba yaga tayi saurin duƙawa tasa doguwar rigar jikinta tana goge masa takalmi ba tare data kulasa ba ta fita waje se gata ta dawo da kayan shara tasa handglop tashiga tsintsince kwalbar sannan tashiga shara tana yi tana hawaye ta fice fuuuu tana kuka da kallo gabaki ɗaya suka bita sauke numfashi Adam ya yi tare da ce wa"gaskiya yarinyar nan ta rainaka over".
"Ashe bani kaɗai bane na lura da iskancin yarinyar nanba dole ne mu nemo solution ɗin rainin nan su goge raini yakamata tasan ruwa ba sa'an kwando bane ace duk irin kwar jinin da Namijin duniya keyiwa mutane ita batako ganinsa da gashi ko ɗaya dole da sake Wallahi".
"Gwara da kuka gani idanunku wannan shawarar taka Ahmad ba abin da taƙara jawomun face raini ni ban san wacce irin yarinya bace wannan me kunnen ƙashi akanta nafara tinani a rayuwata ba'ah taɓa wulaƙantani kamar yadda yarinyar nan takeba ita tafara sani doguwar magana a rayuwata tun bayan mutuwar Ammi dole na koyamata hankali Wallahi".
ya ƙarasa zancensa zuciyarsa na tafarfasa wani shu'umin murmushi Adam ya yi tare da dafa kafaɗar Namijin duniya ya ce"calm down my man ina da wata shawara ina tinanin komai ya zo ƙarshe zata gane kurenta".
Furzar da iska me zafi ya yi ya kalli Adam alamar yana jinsa sauke numfashi Ahmad ya yi ya ce"muna jinka kayi shiru kuma".
dawowa ya yi daga dogon tinanin daya tafi ya ce"ina ganin abu ɗaya kawai zamu yi ba yan zu muke neman yadda za'ayi Abdallah ya samu aikin nan ba to nesa tazo kusa semu jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya".
"Bamu gane ba?".
Ce war Ahmad "hmm ina nufin Namijin duniya ya yi contract marriage da wannan yarinyar na one week kaga seya samu aikin nan Allahumma sauƙi sannan ita kuma yaci ubanta da sex ya cita san ransa ta yadda seta gane shayi ruwa ne sannan ya saketa ya maida ita ƙaramar bazawarar ƙarfi da yaji ina ganin wannan shine besty solution".
Saurin ɗago sexy eyes ɗinsa ya yi da suka yi mugun canza sabo da tsananin ɓacin rai ya ce!!!!!!!!




Votes and Comments
Plz share🙏




_*Daga Alƙalamun ƴa🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)



*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITER'S ASSO.


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣


"Ban taɓa tunanin Adam dama baka ƙaunata ba se yau me zanyi da wannan kucakar yarinyar da bata ganin girman nagaba da ita? karfa ka manta irin classy ɗin babe ɗin dake bibiyata ina ya basu da kake ce wa inɓarjeta me zan ji a jikin wannan ƴar shilar yarinyar dako ƙirjin kirki bata da shi? Mubar wannan zancen bana so gaskiya Allah ya kyauta in zubar da girmana da ajina in haɗa gado da wannan kwailar yarinyar da Allah mubar wannan zancen bana so wannan wacce irin banza shawarace wannan ai gwara ma ta Ahmad ban da raini ina magana memakon tabani haƙuri sema ƙara gogamun dirty cloth ɗinta da tayi taƙara ɓata mun takalmi dole sena saita mata zama zata dawo dai-dai".
Sorry abokina ban san zaka ji haushi haka ba amma ni a tunanina hakan shine mafita amma tun da hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri inda wan da yi ke sonka be wuceni ba shi yasa ma na baka wannan shawarar kayi tinani akai zaka gane in da na dosa".
"nariga na gama tinani Malam mubar wannan zancen bana son shawarar taka".
dafa kafaɗar Namijin duniya Ahmad ya yi ya ce"calm down dear

Please Login or Register in order to submit comment