Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abaya yafara suna tafe suna firarsu,


Sallamu'Alaikum "Dan Allah kutsaya mana inata magana tind'azu"



Juyowa Basma Tayi tak'are masa kallo tsaf tindaga sama zuwa k'asa, saikuma tafashe da dariya harda tafawa,



"Yo Kai bawan Allah neman sadaka hauka ne da har zaka tare y'an Mata kana wani d'auka sallama haka,"



Kallonsa Hafsat tayi tamaida kallonta gun Basma dake masa wani kallo tace,"Basma kibari Bafa Almajiri bane gurina yazo dama Yana yawan bibiyata Ni yake so, kuma na fad'amai yaje gidanmu ba Wai Kan hanya ba,"



"Mene saurayinki wannan Abun? Hahhhhhhhh wayyo cikina yaushe Kika lalace haka Hafsat harkika fara kula marasa Aji k'ima talakawa marasa hankali k'ask'antattun mutane marasa A......."




"Ya Isa!!!!! Nace ya isa haka Basma ya Isa!!!!!!!!!!"...............................................







_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*MAKARANTAR KWANA🌒☄️*

*FREE BOOK*


_(BOARDING SCHOOL🌌)_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```



*Page 66 To 70*



.......... Cike da mamaki tamaida kallonta gareta tace"To Kenan harkun zama d'aya bansani Amma I kace shine Kawai ke sonki Baki tab'a kulasaba to idan hakane Jin haushi name bayan Baki sonshi,"?




"Amma ai baikamata kaci zarafin mutum gabansa ba, Kuma ya kike neman walak'anta D'an Adam bayan Allah da kanshi ya karrama d'an Adam why Basma meyasa kikeson wannan rayuwar bayan batada komai face dana sani A k'arshe ki.......,"





"Enough!! Enough!!! Hafsat kunnuwa basada lokacin sauraren banzayen kalamanki Atinaninki kece kawai Mai ilimi ko kamilalliya? To ya isa, nidai nafi k'arfin matsiyaci irin Wannan, sannan keda kikaga zaki iya togaki gashi saiya Aureki da tsiya ya cidake da tsiya nidai nafi k'arfin shi ke hatta ke fa bawai Ina binki bane saboda narasa k'awa no.... Kawai Dan Kar Ace nayi Karatu ke bakiyi ba shiyasa nabarki Amma ke kanki kinsan Arzikin bana yaci uban na bara, babbar yarinya kamata maiji da kyau Aji wayewa ga boko baidace Aganni da Mara Boko kamar ke ba so daga Yanzu munyi hannun riga bani Kuma bake kuje ku Ida tsiyarku BASMA tawuce Nan," Mtswwww taja doing tsaki tare da barin




Hafsat kuwa mamaki ne ya hata katab'us Wai yau Basma ke cimata mutunci harda cemata tsiya kenan tana nufin tsiyar ta hanata cigaban karatun ta? Why BASMA Saboda kinje *MAKARANTAR KWANA* Shine kike zagina haka?


Wasu zafafan hawaye suka Soma zuba daga idanuwanta Zuciyar ta nata tafasa da

Abunda batasani ba dik kalamannan Nan data fad'a Azuciyar ta dika Afili tayisu, Sarai yaji Kuma ransa yasosu Sosai da Wannan cin mutunci data Mata Abainar jama'a



"Kiyi hak'uri Allah Yana tare dake Kuma Nima zankasan ce dake indai maganar karatu ne ni Nan namiki Alk'awarin daganan har birnin sin dik inda kike buk'atar zuwa zaka wallahi muddin kina Ina raye Koda bazaki Aure niba ni zanmiki saboda Allah gobe ki shirya Zaki k'arb'e Ainahin bak'o na musamman"
Yana Gama maganar yabar wurin cike da b'acin Rai





Mamaki yasa tabishi da kallo toshi waye dazaice zaimata tsaye tayi Karatu wane bak'o zatayi A gobe,?

Rashin Ansa yasa takwashi kafafu jiki ba k'wari tayi gida...................





_Kuyi manage da Wannan Page d'in wallahi Banda lafiyar ido, idona ciwo suke Wallahi kutayani Addu'a Allah yaban lafiya_







_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




What's app number 07064904617 or 07031012948

*MAKARANTAR KWANA🌒☄️*

*FREE BOOK*


_(BOARDING SCHOOL🌌)_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




*Page 75 to 80*






Wani k'yakykyawar matashin saurayi na hanga sanye da dakakkiyar shadda Fara sol tasha Aiki kansa sanye da hula takalminsa da da Agogonsa dika iri d'aya Bak'ak'e, durk'ushe kasa na hangosa Agaban Malam sani wato mahaifin Hafsat,




"Baba Ni sunana Jabir Tahir Auwal
Kuma ni maraya ne iyayena sunjima da rasuwa Amma Ina hannun kakana watak'il ma kasanshi Auwal Mai gidan kaji wanda dik familyn mu sana'ar mu Kenan Saidai mahaifina Tahir yafi samun d'aukaka A sana'ar, Abunda yakawoni shine Ina neman Auren Hafsat wanda najima Ina bibiyarta Kuma saita nunamin nazo wurinka na neme izininka kawaiw shine nazo"




"To masha Allah kayi kyan Kai kaima Amma bana yanke hukunci nik'ad'ai ba Saboda tanada hakken sani hakama mahaifiyar ta, saina fad'a musu koma mene kaji Abakinta, Sosai nasanshi Ai babanka Allah yajik'anshi mutumin kirki ne"





"Ameen Ameen baba Nagode, sannan Abu nagaba najima Ina burin ganin tacigaba da Karatu zanyi k'okarin had'a komai nanda sati biyu tafara zuwa"





"Mungode D'an Nan Amma kajin kirar da maganar karatun kabari idan har ta Amince Akayi Auren naku saika sata Acan badamuwa bane ai,"




"To baba Nagode, ga wannan Asai goro dan Allah,"




"A'a Nagode kad'auki k'ud'in ka Kawai"




Mik'ewa yayi yana barin wurin had'ida cewa"a'a wallahi baba ai sadaka ce badan Ina neman Auren yasa nabaka ba sadaka ne kawai Ama iyayena Addu'a"




"To Nagode Allah shiyi Albarka,"



"Ameen baba sai Anjima"


Yashiga motarsa yawuce,




Shiga gida Baba yayi ya fad'amusu Komai Sosai Mama tayi Amanna Kuma itama Hafsat Tace dik Yarda sukayi daidai ne, tajima tana mamakin dama shine Alhaji Jabir da takejin Ana yawan fad'ar Alkairansa lalle wani Abu sai ikon Allah yau shine ke neman Aurenta lalle dik Yarda mutum yazo maka kada ka walak'anta shi.





Cikin kwanaki k'alilan Hafsat da Jabir Suka d'inke da soyayya sosai harma manya sunyi magana Nanda wata d'aya za'ayi bikin su...



Dik Abunda Ake Basma batada labari Domin Hutunsu ya k'are Takoma makaranta Ancigaba da ta'asar da Akasaba Amma Yanzu sun jone Sosai da shafiq Domin Yana sakar Mata kud'i ba k'ad'an ba,


Saidai haryanzu ba wanda yasan halin d'aya daga cikinsu ita batasan munanan halayyarsa ba shima baisan nataba..




**************



Alhamdulillah kusan Ayau su Basma suka kammala karatunsu na b'angaren health Kuma Alhamdulillah Basma Tayi winning results d'inta Murna gunta Kam ba'a magana,


Kuma Asannan iyayen shafiq suka nema masa Auren Basma






_HAUSAWA SUKACE RANA BATA K'ARYA SAIDAI UWAR Y'A TAJI KUNYA_ Hunmmmm Karin maganar ne haka fa namu na hausawa😊




Ayaune dubanni mutane suka shaida d'aurin Auren MASOYAN Hudu Hafasat sani da jabir Tahir Auwal Mai gidan kaji, sai basma Musa da Shafiq Abba Carpenter



Ansha shagali Sosai kowa yayi tasa rawar...................... Ankai Amare kowacce gidanta Jabir Kam d'auke matarsa yayi Suka wuce Abuja Acan suka Sha Amarcinsu, Hafsat taga tarairaya da soyayya gurin Jabir musamman daya sameta A budurwarta kyautuka Kam tasha Dan har gida ya sauyawa iyayenta bayan wasu kwanaki yad'auke ta sukatafi honey moon Malesia Acan yasata school Abunta.........



B'angaren Basma kuwa Daren farko A BAK'INCIKI tayishi Domin Abuge Aka maida shafiq gida yasha giya Kuma Wannan dik Aikin sope ne Domin ta lashe takobin rabasu dama tona Asirin Basma gareshi........................





_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_





What's app number 07064904617 or call 07031012948


*MAKARANTAR KWANA🌒☄️*

*FREE BOOK*


_(BOARDING SCHOOL🌌)_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```



*Page 85 to 90*




Hunmmm"Ai Wallahi Nusy bazan bar Basma tazauna lafiya da Shafiq ba" cewar sope tana tauna chinwgom k'at k'at irin na gogaggun y'an bariki,




"Hunmmm nidai kibi sannu kisani koyanzu kincutar da ita kinje fata harkar less sannan kina zina da mijinta kinayi da ita wannan wane irin muguwar rayuwa ne Dik ba Abinda yajamana bala'i A wannan rayuwar face *MAKARANTAR KWANA* ga,".........




"Enough Nusy banda time sauraranki waima keda kike Shan sheesha da yawan charts ga kallon blue film Wai ke Zaki Kira Wani d'an iska,"





"Kinga Sope nibanzo danki cimin zarafi ba, Kuma Allah ya shiryar Dani nadaina komai damacan shairin *MAKARANTAR KWANA* ne Kuma Yanzu na Gama na had'u da mutanen kirki na shiryu, Kuma ni Aure na zanyi keda bakida Alamar shiriya gaki ga duniya,"






**************




Zaune take ta rafka uban tagumi tana faman tuna tunane, shigowa yayi tareda banko k'ofar da k'arfi idanuwansa A juye ga Alama dai buge yake yawo shaye shayensa kamar yarda ya Saba,



Mik'ewa tsaye tayi tana zubda hawaye had'ida cewa"dama Kai mashayi ne Shafiq Kuma mazina ci Ashe yaudara ta kayi na Aure na? Wallahi kacuceni ka zalunceni bazan tab'a yafe maka ba Kuma sai..,"




Wanketa da kyawawan Maruka har sau uku yayi Yana fad'in," ke Dan ubanki Ni...Zaki... Kira... Mazina..ci? Ai..kuwa.. zakiga zinar yau.,"


Bata Ankara ba Kawai ya zare belt's d'insa ya hauta da duka ba k'atk'au tawa ihu take bamai taimakonta saida yamata lilis sannan ba Imani ya Afka mata, Ranar taci wuya wuya iya wuya Kuka Tasha har hawayenta Suka k'afe saida wahala ta sumar da ita ba tausayi Kuma bayan yabiya buk'atar sa ya d'auko ruwa masu mugun sanyi A firij ya watsamata A firgece ta farka tana D'an ihu da y'ar muryarta Domin harta shak'e Saboda wahala, Yana tangad'i Yana masifa"dama ke ba cikakkiyar macce bace Ashe? Ke karuwa ce Kikasa na Aureki? Amanda yazo bakinsa ne Dik yawanke mata jiki da Aman giyar Mai masifar wari,



Kuka take Sosai Bata ko iya motsi tana BAK'INCIKI Dana nadamar rayuwarta gaba d'aya gashi ba gari d'aya suke da iyayenta ba Balantana takoma gida,


Saida ya Gama Amansa Tass kanta bako Imani sannan yabar wurin Yana cewa "idan nadawo Baki gyaramun palourna ba wallahi sainayi miki Abunda yafi Wannan karuwar banza kawa".............






_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*MAKARANTAR KWANA🌒☄️*

*FREE BOOK*


_(BOARDING SCHOOL🌌)_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```





*Page 95 to 100*




_FINAL! FINAL!! FINAL!!! PAGE_


*MONDAY 9/1/2023 JANUAR*



```Alhamdulillah, Ina godiya ga Allah daya sake bani dama da ikon Fara Wannan littafin lafiya dama kammala shi lafiya A yau Alhmdllh, Ina godiya ga wad'an da suka nunamin soyayya ga Wannan littafin wad'an da kemun magana private dama group Dana WhatsApp zuwa Facebook, inagodiya Alhmdllh Allah yabamu ikon d'aukar darusuka masu kyau dake ciki kuma Allah kabamu ikon nisantar marasa kyau Alhmdllh Ina godiya ga Allah Kuma Ina godiya gareku duka MASOYANA💞💞💞💞💞💞💞🥰🥰............```











Da k'yar tasamu da rarrafe taje toilet A wahalce tagasa kanta tana kuka da nadamar Shiga *MAKARANTAR KWANA* gabaki d'aya Dan gani take Ayanzu inda Bata Shiga *MAKARANTAR KWANA* ba da Wannan bala'i bazai faru da itaba, Kuka tasake tafashe Dashi tana Dana sanin walak'anta Samarin da tayi Abaya Tabbas ba babban bala'i irin *MAKARANTAR KWANA* data Shiga data sani data d'auke shawarar Mama,







Zaune yake A gafen gado kansa na Sara masa Wai yau shine zai Aure macce Wadda ba virgin ba me hakan ke nufi,



Sope ce tafito toilet tana tsane kanta da towels kallonsa tayi ganin kamar Yana tinani tazauna gegensa tana fad'in "Masoyi meke damunka haka kake wannan tunanin,"?




"Hunmm wani Basma zata cuta Ashe ba virgin bace karuwa ce Banfa sameta A macce ba,"




"Hunmmmm kaima dai kanada son Jan zance to bari na gayamaka Abunda baka saniba Basma dai ba karuwa bace Kawai ita y'ar less ce lesbian take macce da macce"



Mik'ewa tsaye yayi cikin tsananin mamaki da tsoron maganar yake fad'in "Matar tawa take lesbian, innalillahi wa'inna ilaihin raju'un, Wannan ba Komai bane face shairin *MAKARANTAR KWANA*"




"Hunm nadai gayama gaskiya, kaga katashi kamai dani gida,"




wani yanayi yakeji narashin jind'ad'i baiyi magana ba mik'ewa kawai yayi, tabi bayansa motarsa ya fisge bayan tashiga A fusace yaja motar ransa sai suya yake masa wai matarsa y'ar lesbian ce wannan wane irin bala'in rayuwa ne? Ya farmasa haka?


"Subhanallah Shafiq katafi sannu kada ka salwantar da rayuwar mu mana"



Ko kallanta baiyi ba Balantana ya saurare metake fad'a ko gabansa baya gani shik'ad'ai yasan bak'in cikin da yakeji




Rawar motar tafara Kan titin tana neman k'wace Masa dik iya k'okarin sa naganin ya tsaida motar Amma yakasa

Sope sai ihu take,

Jikake gafffffff motar tadake wani k'aton icce, kansa ya dake sitarin motar,



Sope kuwa ganin motar na rawa yasa tabud'e Anata wayon Wai tafice kada hatsarin ya faru da ita,


Cikin Rashin sa'a k'atuwar mota tazo bazato ba tsammani kawai saitabi takanta take kanta ya watse Awurin jini yatsartu Sosai, mutanen gurin duk sun rud'e sunshiga tashin hankali sakamakon ganin wannan hatsarin, wasu cikin sauri Suka nufe motar suka ciro Shafiq yajima da Suma,


Asibiti Aka wuce dashi inda Sope kuwa sai tattara sauran Naman jikinta Akayi bako neman y'an uwanta suka Mata sallah,



Direct Emagency Akashiga dashi likitoci da dama Suka rufu kansa, bincike Akayi har Akasamu number Ahlinsa Aka buga Aka fad'a musu, take sukazo

Anan Ake sanar musu cewar yasami matsalar huhu saboda shan giya sannan kansa ya daku zaid'au dogon lokaci Yana jinya Kuma yasami karaya A k'afarsa ta haku da hannunsa nadama,




"Innalillahi Alhaji munshiga uku"



"Kinshiga uku dai dik waya ba yaron Nan hanyar lalacewa dika kece nayita fad'a Amma sam Baki saurara ta ko kibari shi ya d'auke fad'ana Amma Ina ke gaki wayayya Kuma Dole sai yaron yayi Karatu A *MAKARANTAR KWANA* Ai ga irin ta nan, yanzu matarsa yakamata muje mud'auko"



Baijira Ansartaba yafice Asibitin,



************


Yunwa da tsakanin Azabar duka da k'asanta kemata yasa take Kuka da k'yar tad'an mike Amma takasa tsayuwa da rarrafe tafito waje garin saukowa Kan steps d'in tahard'e Kawai tafad'o k'asa jikake kaf kaf kaf kanta sai bibbigewa take Koda yakawo k'asa harta jima da Suma,





****************



"Nifa hankalina ya kasa kwanciya tinda Akakai Basma Ace bawani labari gaskiya yau katashi muje"



"Ni kaina hankalina ya kasa kwanciya Amma nasan Inada Akace sunkoma tashi muje mana"



Kusan Atare suka shigo gidan bayan sungaisa


Ganinta A yashe sukayi Bata numfashi ga jini natabin fuskarta,


Salati mama tasa had'ida kamata bawani b'ata Lokaci Aka wuce da ita Asibiti, bayan gama dubata likita yake fad'a musu Anmata f'yad'e ne,



"F'yad'e??"


Suka maimaita kalmar Atare,.


"Eh"


Mahaifin shafiq ne yayi k'arfin halin yimasa bayanin tanada Aure ai,



"Amma wane irin Mara Imani ne Kuka Aura Mata haka? To yayi Rashin Imani kanta kuma ga Alama yarinyar tana lesbian tasami matsala gaskiya bazata sake samun wani ciki ba Dan dukanda Akamata da Kuma lesbian d'inda take hakan ne Kuma...."



"Innalillahi kingani ba da y'ata ba y'ar iska bace amma gashi sanadin *MAKARANTAR KWANA* y'ata tafad'a harkar less innalillahi wa'inna ilaihin raju'un wallahi kacutar dani Alhaji" Kuka mama tasa Sosai.




"Kunga ba kune k'ad'ai kece cikin wannan bala'in ba na *MAKARANTAR KWANA* mu kanmu muna ciki saboda D'an mu shaye_shaye zinace zinace Abunda baifara ba dika Silar *MAKARANTAR KWANA* Saidai mu d'auke hak'uri Kawai"






_BAYAN WASU WATANNI_



Shafiq yasami sauk'i Saidai Ayanzu ya shiryu ya koma shuru shuru Kuma ya neme yafiyar matarsa da iyayensa, fitowa sukayi waje Dan An sallamesu gaba d'aya,


Hafsat na hanga suna shigowa Asibitin itada mijinta ga ciki jikinta sai shagwab'a take masa,


Da kallo Basma tabisu cikin mamaki Basma tace"Hafsat da gaske kece Kuma Wannan shine mijin naki,"?



"Wai Basma kece kika dawo haka? Ina karatun ki Ina Kuma mijinki," eh wannan shine mijina jibril Tahir Auwal Mai gidan kaji wanda kika sani dai Kuma Yanzu haka nazama midwafe Dan nayi Karatu A Istanbul"



Kuka tafashe dashi tana rok'on yafiya had'ida Bata labarin komai " wallahi Ni Hafsat nayi Dana sanin Shiga *MAKARANTAR KWANA* A can na gurb'ata tarbiyata na had'u da k'awayen banza da mazinacin miji Mara tsoron Allah, dukanmu nida shi da sope muna Dana sanin Shiga *MAKARANTAR KWANA*



"Kiyi hak'uri Basma k'addara ce takan riske kowanne bawa Amma Inafatan hakan Yazama izina gareku dama wasu y'an baya, bama kune cikin bala'i ba Dan ku Kuna raye koba komai zaku neme Gafarar Ubangijinku ita zamu tama rok'on Allah yafiya"




Taimako tabasu Sosai inda tawuce Abunta sukuwa ko wanne cike da danasani yawuce suna kuka had'ida nadamar Shiga *MAKARANTAR KWANA*...............





ALHAMDULILLAH....... Anan nakawo k'arshen wannan littafin nawa maitaken *MAKARANTAR KWANA* Allah yaban ladan Aikin k'warai danayi ciki Mara kyau kuma Allah ya mun Afuwa.......




_Muna da Rai muke tuba Idan mun mutu ba maganar tuba saidai musha wahala tareda k'arb'ar Aikin da muka shuka A kabari,. Allah kaha nemu da mugun Aiki Ameen_





*TAKU HAR KULLUM MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 CE*




_BASEEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment