Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sΕ“ur d valeur *NOURIYA* depuis *LSIO* j t soute tt l bonheur du monde surtout l mariageπŸ₯°


Wanan page bonus ce nayi typing inta ne albarkacin zagayowar ranar haifuwar ki😘


πŸ…Ώ4⃣1⃣


Serviette kin da ke daure da a kirjinta ya sasa6o tare da maidashi daidai kugunta,sake rungumota yayi ya hade jikin su wuri guda yana shafa bayanta en mem temps ya kai bakin shi saman fuskarta yana lashe hawayenta da halshen shi.

Ido ta rufe tana sauke ajiya zuciya,zatayin magana yayi saurin hade bakin su wuri guda ya shiga yawo da halshen shi cikin bakinta yanayi mata wani salo wanda shi kanshi bai san ya iya shi ba.

Lalausan halshenta yayi sa'ar cabkewa nan ya shiga tsutsar shi passionnΓ©ment dandanan ya shiga sabke numfashi ita ko ta lafe a kirjin shi tana kar6ar sakon shi.

Hanunta ta aza bisa nipple kinshi tana dan mulmulawa kamar yanda yayi mata jiya ai nan take Khalid ya rikice bai san lokacin da ya sa6eta ba yayi wurin bed.


Tsakiya gado ya direta tare da yi mata rumfa da fadaden k'irjinshi,dan tsayawa yayi yana kare mata kallo tin daga kyakyawar fuskarta har kasa yan kananan breast inta ya kurama ido yana kallo ko kyaftawa ba yayi ganin haka yasa khadija kare kirjinta da duka hanuwanta tare da lumshe idonta tana tunanin maganar da hajo ta gaya mataranar da aka daura auren su hajo tayi mata wanga jawabin.


Iska ya hura mata da ido tayi saurin bude idon tana kallon shi,gira ya daga mata yace "mi kike tunani?" rufe idon ta tayi cikin muryar i'ina tace "wai dagaske in mata da miji sukayi iskanci babu komi sai dai a basu lada?".

Murmushi yayi cikin zuciya shi ya nanata" wai iskanci" a bayane kuma yace"eh amman ba iskanci bane indai da aure akayi sai dai kice kwanciya,to wai ma wa ya gaya maki?"ya fada tare da kureta da idanu dan alokacin idonta bude suke.


Tashi taso tayi amman ya maidata kwance da hanun ya tare da juyota sun face kin juna,ganin batada niya bashi amsa sai ma kwantancen gashin kirjin shi da ta zuba ma ido yasa shi kai hanun shi ga hips kinta yana shafawa tare da dan matseta ya kai bakin shi kan breast kinta,ni kuma ganin abun nasu ba mai karewa bane yasa na baro masu dakin.


Maimuna ce da Rukaya sai hira suke zabgawa dan ji suke kamar su canye kansu dan kauna.

Iman ce ta fito ta nufo inda suke dan tagaji da ganin bakin ciki Ihsan da Maimu sai hira suke da samarin su suna kashe murya wani sa'in harda kukan shagwa6a.


Tana zaunawa yusuf maradi shima ya fito daga part kinshi tin daga nesa ya kafe Iman da ido yana kare mata kallo........


πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*{4\12\19 }* date spΓ©cial pr une personne spΓ©cial, vive t 100ansπŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜



*C.L.R*πŸ’“
[05/12 Γ  12:32] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ4⃣2⃣

Kusa da inda Iman tayi zaune yazo ya zauna shima tare da fadin"yadai couz ya na ganki sukuku,yauwa taso ma kiga wani abu"ya fada tare da jan hanunta suka nufo waje.


Bayan gidan suka zagaya mai cike da ciyayi sunyi tsanwa sharrr dan dakali suka samu suka zauna ya dan juyo suna facing juna.

Kallonta yake itama shi kin take kallo zuwa can ta sunne kanta kasa dan bata iya jurar abinda take gani cikin idon shi.


Dan murmushi yayi dan yaga tarkon shi ya kamata ma'ana sakon da ya aika mata ta ido ya isa wajanta,gyaran murya yayi yace"beauty bani labari mai dadi mana".


"Kamar na mi fa?" ta fada ba tare da ta dago ba.

"Duk wanda kika bani" ya bata amsa.

"A'a nidai ka za6a ai labaru sunada yawa".

" to bani labarin samarin ki,su nawa ne nasan ai sunanan lodi_lodi "ya karashe tare da dan yi murmushi mai sauti.

Rufe fuskarta tayi da tafin hanu" ni banida saurayi ko daya kuma ban ta6a soyayya ba"ta fada cikin dariya.

"Ban yarda ba" ya fada a zahirance amman cikin zuciya shi ba karamin dadi yaji ba.

"Je t'assure Bros banida" ta fada tana kara jadada mashi.

Kafin yayi magana waya shi ta dauki kara yana dauka naji yace "yane Bros?" banji abinda aka ce a dayan 6angaren ba sai "OK!" da yusuf ya fada tare da mikewa tsaye.


Dan dagowa tayi tana duban shi da alamun tambaya gira ya daga mata,hanun shi ya miko alamun ta aza nata ya mikar da ita maqe kafada tayi tare da tashi da kanta.


Cikin gida suka dawo ya jawo babu kinshi yace"zo kiyi mani rakiya "ba muso ta hau babur kin.

Wani katon Mall suka nufa dake nan Ali dan Sofo mai sunan Buzu center city,shopping yayi mata sai chocolat da biscuits kin Khadija da aka ce ya sawo.


Sai suka zo gida ne ya mika mata nata tayi godiya sanan ya wuce part kin da Khalid yake dan kwankwasawa yayi ya taso ya bude mashi daga shi zai riga wanka.

Yana fitowa ya amshi ledar shi kuma yusuf ya tayi cike da mamakin yayan nashi kar dai diya mutane ya murkushe dan da alamu wanka ne ya fito kuma yaji motsin khadija da alamu ma kuka ne take.


Kan bed kin ya baje abinda ke cikin ledar tare da mika mata chocolat da tafi so amsa tayi cikin zumudi ta shiga sha shi kuma ya zuba mata ido yana kallonta kamar ba yanzu ta aza mashi rigima ba.


Duk abinda ke cikin ledar sai da ci shi duk ta 6ata gadon,wanka ta shiga shi kuma yayi gyaran dakin tsaf sai kamshi ke tashi.

Tafi 30mns cikin batroom amman taki fitowa,tana can tana kallon wuraren da Khalid ke tata6awa a jikinta,k'irjinta take kallo da suka dan kumburo daga jiya zuwa yau har sun kara girma saboda matsar da suke sha.

Jin an turo kofar ne yasata saurin waigowa karaf suka hada ido,cikin bubuga kafa alamun shagwa6a tace"ya khali minene kuma abun biyo ni cikin douche?".

" matata zanyi ma wanka"ya fada tare da ida shiga ciki.

Breast kinta ta kare da hanu guda dayan kuma ta rufe kasanta,murmushi yayi ganin shirmen khadija.

Yana karasowa daf da ita ta rufe idon ta,saurin budesu tayi jin ya ca6ko mazaunanta ga hanu kafin tayi magana ya zare rigar da ke jikin shi ya sakar masu ruwan pampo.

Saurin k'ank'ame shi tayi tana fida numfashi da kyal saboda ruwan dake zuba a kanta kamar zasu dauke mata sheda.

Jikin bango ya matseta ya shiga romance kinta yana kissing nata, khadija ko ta lafe cikin jikin shi wani abu taji kamar yana zungurata tasa hanu da zumar janyewa Khalid yayi saurin sakin dan sauti washhh!tare da kara maida hanunta wurin da yaji tana kokarin janyewa,hanunta ya rike ya aza yana massaging wurin khadija ko jin abun wani iri ya sata dan janye bakin shi daga nata ta kai dubanta wurin da Khalid bai son ta janye hanunta abinda ta gani ne yasata fasa kara......







*C.L.R*πŸ’“
[12/12 Γ  15:21] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ4⃣3⃣


Saurin k'ank'ameta yayi tare da hade bakin su wuri guda yana tsutsar le6en ta kamar zai canye shi.


Duk jikinta ya saki ga kuma tsoron banana Khalid da ta gani ta ma kasa tantance ko minene ga jikin shi dan ko ta dan karamin yaro bata ta6a gani ba dibi take macce da namiji al'aura su duk iri daya ne.


Cikin tawol ya nadike ta kamar yar beby tare da sungu mota sai kan bed,dada6ata ya shigayi dandanan barci ya dauketa shi kuma ya wuce masalaci.



Karfe takwas na dare kowa ya hallara a babban falon gidan.

Abinci suke ci cikin nishadi sai yar hira da suke jefi_jefi.

Khalid ko ya rungume sahibashi yana mata duren abinci sai shagwa6a take zubawa tana faman turo baki gaba ita ala doli batason ci.

Cikin cool voice tace"my love na fa koshi kar na kai gayin amai".

Da ido ya kafeta yana kallon bakinta yadda take motsa shi a hankali ga kuma sabon sunan da ta kira shi dashi.

"Bebena mi kika ce?,your quoi?" Khalid ya tambaye ta.

A shagwa6e ta maimaita "myyy love !!" tare saka idonta cikin nashi.


Tsikar jikin shi ce ta tashi jin yadda taja sunan.

A gankali ya dan sunkuyo kanshi daidai wuyanta yana shakar kamshinta tare da sunsunar ta.

Bakin su yake kokarin hadewa Iman ta kwala kara tare da tashi zumbur zata aron na kare yusuf maradi yayi saurin rukota ta fada jikin shi tare da kankame shi.

Kowa na falon ya maido hankalin shi kansu,tsawar da Khalid ya daka masu ne yasasu saurin sakin juna daga kallon da ya shagaltar dasu.

"Minene abun kwala ma mutane kara mi kika gani ne iyee!" Khalid ya fada tare da fido mata ido waje.

Cikin kame_kame tace "ya Khalid wlh maciji nagani ya wuce tanan?ta karashe tare da nunawa da yatsa.

Tsuki mtsww yaja yana shirin yin magana khadija tayi caraf tace"wlh ya khali ko ni na ganshi dazu da muna wan..".

"" Kaiii!!!"Khalid yayi Saurin katseta nan jikin khadija ya dau kyarma ta kuma fashe da kuka dan tinda take da Khalid bai ta6a daga mata murya ba bale tsawa.


Rukaya ce ta shiga lalashinta ta shiga zazaga ma Khalid ruwan masifa wai ya firgita mata diya yayinda kuma Maimuna ke ba Khalid baki tare da ba anty Ruky hakuri,
Hanun khadija taja ma ta nufi part kinta da ita.



Yusuf maradi ne kwance gefen yusuf Niamey sai murmushi yake, moments' kin su yake tunawa da Iman ta fado jikin shi sai yaji tamkar su danwama nan dan tsabar santsi da tabshin jikin ta.



A 6angaren Khalid ko yana can tsakiya bed sai juyi yake ya kasa rumtsawa saboda khadija shi bata kusa dashi tana can part kin Rukaya ta riketa wurin ta.


Fitowa yayi cikin sasarfa ya nufi part kinta,kofar ya shiga bugu a hankali.

Rukaya na budewa ta ganshi tsaye bakin kofa,hanuwan shi ya game alamun ban hakuri dan harara shi tayi ta jawo marfin zata rufewa yayi saurin rike porte kin.

Murya na dan karkarwa yace"please anty ki bani matata allah ba zan sake ba",jin murya Khalid yasata saurin fitowa tare dan fadawa jikin shi tana murna.

Rukaya bata samu damar cewa komi ba ta jawo kofar ta ta rufe tana murmurshi dama tin dazu take ta faman lalashin khadija akan ta kwanta amman taki wai ita wajan Khali zata je.


Dan dauketa yayi cak ya shiga juyi da ita sai dariya suke,ya nufi part kin da a ka masu Masayuki ..........







*C.L.R*πŸ’“
[13/12 Γ  12:16] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣

πŸ…Ώ4⃣4⃣

Suna shiga ya dire ta kan bed,jalabiya da ya saka ya zare tare da kwanta gefen ta yana jifar ta da kallon sha'awa.

Lumshe ido tayi ta bude ta diresu kan fafaden kirjin shi mai shimfide da suma,hanunta ta kai tana shafawa a hankali.

Lumshe ido yayi yana kar6ar sakonta,sai da ya dan shede sadda taka bakinta tana tsusar nippl kin shi.


Mirginowa yayi ya mata rumfa da kirjin shi,hijabin dake sanye jikinta ya zame nan kyakyawar surarta ta bayana cikin kayan barcin da Rukaya ta bata.

Nan hutar sha'awashi ta kara tashi yayi saurin hade bakin su wuri guda tare da romance itama tana maida mashi martani,jin gashinta a jike ya gane da ta samu tsarki.


Tin daga ha6arta yake lasar ta da halshenshi har izuwa cibinta,dan karamin wandata ya cire ya dire bakinshi ya dhiga sucking dinta ganin haka yasa na baro dakin.



"Ni fa na matsu muyi aure dan naji hanuna na yawo bisa kyawawan breast kin nan naki" cewar Fahad saurayin Ihsan.


Murmushi tayi mai dan sauti "kai ko ina ka ta6a ganin breast kina har kasan sunada kyau" Ihsan ta fada cike da jin kunya.


"Pic in da kika turo mani jiya mana".


" wane ciki fa ai kasan sunada yawa"

"Inda kike da riga blue mai marque kin I love you"

Saurin rufe fuska tayi dan ta gane pic kin,sai taji kunya ta kamata dan rigar ta kamata sosai.

Cikin murya shagwa6a tace"ni dai kabar mani irin waga hira dan sani take inji tsoron ka".


Dariya yayi cike da zolaya yace"to in anyi auren ma ai dakin ki daban sai munyi sati biyu sanan mu fara kwana daki daya ko ya kika ce?"

"A'a 1 month dai ai yafi" ta bashi amsa.

Cikin zolaya yace"hum!kar fa in ji ki kina kwankwasa mani kofa kice kinajin tsoro nan kuma mijinki kike da bukata",kut yaji ta kashe wayar.






Ranar da suka cika sati guda a ranar Mr Moctar ya sake dawowa a ranar kuma su Ammi suka dawo daga kauye.


Duka familyn biyu suka tatara suka nufi gidan su ammi dake unguwa zarya bayan CSP Hikima.


Ammi na zaune bisa tabarma tana zuzuba tsara a leda wadda zata ba makwabta taji salamar mutane amsawa tayi tana "maraba yau baki ne a gidan namu".


Tashi tayi ta kaka6e tabarmar ta sake shimfidawa tana dagowa ta sabke idonta bisa fuskar autata maimuna......






*C.L.R*πŸ’“
[14/12 Γ  15:41] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣

Wanan page taki ce *my Babbar yaya Queen Bacho Nafissa dit Maman Khalid* nagode kwarai da shawarwarinki ina yinki sosai🀩🀩



πŸ…Ώ4⃣5⃣ to End.....



Da kyal ammi ta tataro jarumta tace "mai..maimun kece nike gani ko mafarki ne nike yau ma kamar na kulum?" ta fada tana murza ido alamun tanason gazgatawa.


Abbah da fitowar sa kenan daga toilet yayi saurin sakin butar da ke hanun shi lokacin da yayi tozali da maimuna ga kuma sautin murya ammi na kara tabatar mashi autar shi ce ta dawo wadda har ya fida rai da sake ganin ta.


Saurin karasawa tayi ta fada ajikin ammi tana kuka yayinda ita kuma ammi ke dan bubuga bayanta alamun lalashi"haba!haba auta minene kuma na kuka tinda gaki tare da familyn ki allah yayi nufin dawowar ki?" ammi ta karashe fada tana share yar guntuwa kwalla da ta zubo mata da gefen zanenta.


Duk wanda ka kalla murmushi ne shimfide a fuskar shi,nan kowa ya zazauna aka shiga gaishe_gaishe tare prΓ©sentation.

Abbah ne yake tambayar yadda akayi ta 6ata ammi tayi saurin cewa"mlm ka bari ta huta mana ai zata gaya mana da kanta ko baka tambaya ba".


Maimuna ta kalli anty Ruky ta sunne kanta kasa sanan ta sake dagowa suna kallon juna,girgiza mata kai Ruky tayi alamun kar taji komi duk da tasan da wuya in ta ku6uta a hanun su ammi idan suka san ba saceta akayi ba guduwa tayi da kanta.


Mlm dai ya kasa hakura suna dawowa daga salla bayan sun ci abinci ya sake tambayar ba'asi dan hankalin shi sam bai kwanta ba.


Hakan yasa anty Ruky ta fara da nasiha"am...abbah komi na rayuwa da kuke gani mukadari ne dan haka dan allah kuyi na'am da lil ba laifinta bane haka allah ya kadarta"sai ta dan dakata nan jin zuciyata ta karaya tana shirin kuka.


Ammi ko da abbah kallon_kallon suka shiga yi ganin kowa ya sunne kan shi anty Ruky kuma da maimuna suna kuka.

Ganin hankalin su ya tashi sosai Mr Moctar yayi gyaran murya alamun zai yi jawabi ne hakan yasa kowa kallon shi duk da sun san komi.

"To kamar dai yadda anty Ruky ta fada komi mukadari ne dan haka ya zamana doli bawa ya kar6i kadara shi to ita ma dai munass batada wani za6i" nan dai ya warware ma su ammi komi tare da kara basu hakuri akan kuskuren da Maimuna tayi.


Abbah ne ya mike cikin masifa"in ita yarinya ce kai yaro ne?nace kai yaro ne alokacin da bazaka tirsasa mata sai ta fadi gaskiya ba kuma wadda ta haihu ai kama gareta" juyowa yayi wurin ammi wadda tin lokacin da aka fara bada labarin ta rungume maimuna, wani mugun kallo yake watsa mata kafin ya cigaba da cewa"wato ke rarashinta ma kike baki laifin ta?"

Cikin murya kuka ammi tace "haba mlm ya kakeso inyi bayan kasan irin uwar damuwa da na shiga lokacin da ta 6ata".


Fuuu ya wuce ya shige daki ya shiga safah da marwah.

Kowa jungum yayi yana juwa wanga al'amari na abbah laifin diyashi ya shafi Mr moctar.


Cikin sanyin hali suka tatara suka koma gidan su anty Ruky.


An shafe two week amman abbah yaki sabkowa daga fushin shi ga Mr moctar duk jin shi yake wani iri sirikin shi na fushi da shi,wurin aiki sai waya ake mashi tsoron shi ma kar a sabke shi daga matsayin da yake.


Khalid duk yafi kowa shiga damuwa dan har wata rama yayi sai farin shi ya karu.

Yau ma dai kamar kulum yana zaune kan bed ya dan jingina kafar shi guda a kasa,ya rafka uban tagumi duk abun duniya ya ishaishi sai yanzu yake danasanin takura ma mum kin shi sai ya san asalin shi.


Hawayen da suke zubo mashi ne yaji ana goge mashi kallonta yake ido cikin ido mai cike da so shi bai ma san lokacin da ta shigo ba.

Saurin saita kanshi yake kokarin yi tare da murmushin yake.

" son minene abun damuwa kuma bayan kasan *JINI NA NE KAI* miyasa zaka sa kanka cikin damuwa amadadin farin ciki tinda yanzu familyn ka na tare da kai"ta karashe tana murmushin yake Wanda yafi kuka ciwo.

Yana shirin magana ta katse shi"tashi kayi wanka yanzu na turo khadija ta kawo maka abinci da magani wanda zaka sha kafin ka kwanta"tana ida fada bata jira cewar shi ba tana hawayen tausayin danta.


Tray ta samu ta jera abinci da lemu sai kayan tea,sunan khadija ta shiga kwala ma kira da dan karfi.

Fitowa tayi tana murza ido da alamu barci ne take aka tasheta sai faman turo baki gaba take.

Tray kin da maimuna tayi mata nuni inda ta jera ma Khalid abinci ta dauka ta nufi dakin shi.


Ko salama batayi ba tayi ba ta banka kai ciki,zaune ta iske shi yana shafa lotion daga shi sai tawol.

Kuri sukayi ma juna dan rabon da suga juna an fi sati guda kulum Khalid yana daki bai fita yayinda anty Ruky ta rufe khadija a daki tana gyarata tare da dibga mata kayan mata.

Kirjinta da suka tsone mashi ido yake ta kallo yana kuma mamakin cikowar su cikin yan kwanakin da basu wuce goma ba.


Cikin murya barci tace"ga abincin ka nan"ta fada tare da aje tray kin hanunta ta nufi hanyar fita,har ta kusa kai bakin kofa yace"ke!"cikin muryar kamar wanda akayi ma doli.

Cak ta tsaya ba tare da ta juyo ba sai bakinta da ta kara turowa gaba alamun taji haushin tsayar da ita da yayi.

Cikin sasarfa ya karaso wurin ya rungumota ta baya wani chock sukaji dukan su.

Cikin cool voice yace"my bby bakiyi missing kina ba ko shine zaki shigowa ko gaisuwa babu?",cikin murya shagwa6a tace "ba kai ne ba!" kawai sai tayi shiru.

"Ba ni ne ba mi?gayamin llaifin da nayi?" ya fada tare da juyota suna facing juna.

Kanta ta sunne bisa kirjin shi "baka damu dani ba shine kabarni wajan anty" ta fada can kasan makoshi dan runguma da yayi mata duk jin ta take a sama alamu maganin da ake dirka mata yana aiki.


"My khad banda fa lafiya ko bakiga na rame ba?" ya fada cikin murya tausayi.

Dan zame jikinta tayi daga nashi tana dan duban shi ita sai yanzu ma lura da ramar da yayi sai kuma yayi mata kyau a haka kin.


Dan murmushi tayi ta talabo fuskar shi tace"ai kafi kyau a haka koko so kake ka zama dan lukuti?"ta karashe maganai cikin dariya tana dan jawo gemun shi.


"Ash!so kike ki ciremun ha6a wanan ja haka" ya fada tare da jan hanunta suka nufi inda ta aje abincin.

Ita tayi servir kin shi yana ci yana bata tare da yan hiraraki na masoya,suna gamawa ta shiga gangame kayan da suka 6ata.

Toilet suka shiga sukayi wanka tare da dauro alwala,doguwa riga ta aza bisa kayan barcin ya shimfida masu tapis ya jasu salla.

Suna salamcewa ya shiga kwararo masu adu'a gabanin ya aza hanunshi saman kanta ya karanto wanan adu'ar:
Bismillahi ALLAHUMMA INNI A'UZUBIKA MIN SHARI MAJABALTAHA ALAIHI,WA'A'UZU BIKA MIN SHARI MAJABALTAHA ALAIYI...

Daukar ta yayi cak sai kan bed,cikin sauri_sauri ya shiga rabata da kayan jikinta batayi kokarin hanashi ba.

Kissing in ta ya shigayi kamar wani zautace itama tana maida mashi martani duk tabi ta kankame shi tana kar6ar sakon shi.

Cikin dan kankanan lokaci suka fita hayacin su bakajin komi sai sabkar numfashin su sai wani munafikin kuka da Khalid keyi kasa_NASA,sucking inta ya farayi dandanan tafara....yana gamawa ya dame bakin shi ya shiga karanta ALLAHUMA JANIBINA SHAITHAN WAJANIBINA SHAITHANA MARAZKHTANA..jin haka yasa na fito tare da jamasu kofa,amare asuba tagariπŸ€“.






Asuba farin nayi saurin shiga dan na dauko maku rahoto Khalid nagani yanata aikin rarashi,da kyal ta yarda ya taimaka mata tayi wanka.

Sai da wanketa ya gasata da kyau sanan ya duka ya rada mata a kune"kiyi wanka tsarki duk iri daya ne da wancan yana nufin wankan haila".


Dan dagowa tayi tana kallon shi alamun tana son karin bayani.

Cikin kunenta ya kara rada mata "NAWAITU GUSULU JANABATI FARDAN,ita ce zaki karanta" yana gama fada ya fita daga toilet kin.


Pharmacie ya tafi ya sawo mata magungunan da zata sha.

Yana dawowa ya tarar da ita kan sallaya tana barcin gajiya.

Tausayinta yaji dan jiya bai wani sasauta mata sai da yayi 2hours yana gurgurata🀣.

Daukarta yayi dan ya kaita kan bed,ido ta bude tana kallon kyakyawar fuskar mijin nata shi kin ma ita yake kallo yanajin wata sabuwar kaunarta na ratsa shi.

Direta yayi ya shiga hada mata tea mai kabri tare da bata magani,tana sha barci ya dauketa shima barcin ya koma.





Sai da aka kai ruwa rana sanan abbah ya hakura dama karfin hali ne yake.



Cikin dan kankanan lokaci aka shiga shirye_shirye na biki.

Khalid da khadija,yusuf maradi da Iman,yusuf Niamey da Maimu autar anty Ruky, Ihsan kuma da saurayin ta fahad da yake uwayan shi maradi suke da zama.


Tin lokacin da anty Ruky ta gane wani abu ya shiga tsakanin Khalid da khadija ta dauketa ta maidata part kinta ta fara bata kula ta musaman.



Maradi aka daura aure yayinda akabar biki sai sun koma Niamey.


Shirin komawa suke dan gudanar da bikin ya'yan gata.

Duka familyn har su ammi da abbah ba abarsu ba sunce suma sai sun kashe kyayar idon su.



Motoci ne ke ta famar dira a harabar gidan,jin abun ba na karewa bane yasa hajo saurin fitowa,dandanan ta hade fuska ganin har da su Rukaya kwamba talauci anzo aci arziki cewar hajo.


Ciki ta koma tana zage_zage ita kadai,yayinda Mr moctar ya masu iso izuwa wani 6angare daban cikin dayar vila.

Bayan sunyi wanka sun huta abinci mai rai da rai da lafiya aka kawo masu,da kyal Mr moctar ya lala6i hajo ta zo ta gaisa da baki.





Sai da aka shafe sati guda sanan akayi bikin amare da angwaye,su anty Ruky duk sun koma gida yayinda kowa aka bashi matarshi in la fida Khalid da ya shirya masu visa zuwa Γ‰gypte.


Duniyar su suke ci bisa tsinke a garin turai,khadija an zama cikakiyar macce.

Yau ma kamar kulum zagayawa suke cikin wani filin shakatawa,hanuwan su sarkaye dana juna kusan wani shillo suka karasa Khadija ta hau yana tura ta sai dariya suke cike da nishadi.




Sanarwa ake ta faman yi na jirgin da zai sabka a aΓ©roport Diori Hamani.

Hasu couple nagani mata da miji masu tsabar kama suna sabkowa ahankali kowane fuskar shi dauke da murmushi,direct wajan mum kin su suka rugo tare da rungumeta suna murna.


A tsakiya suka saka hajiya Maimuna Khalid na gefen damanta yayinda khadija ke gefen hagusuka soma tafiya ko wane fuskar shi cike da annuri.......





ALHAMDULLAH...


Anan na kawo karshen wanan litafin nawa na *JINI NA NE KAI* sai in allah ya sake hada mu a cikin sabon book kina mai taken suna *LUMIÈRE D'AMOUR*πŸ’‘






YAN *OFFFICIAL MARCY NOVELS* DA YEN *GROUPE CHOKIII_CHOKIII* NAGODE SOSAI DA KULAWA DAN KUNE KARFIN GWIWA NA,UBANGIJI ALLAH YABAR KAUNAπŸ€—πŸ€—



An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment