Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lemu.


Bayan mun dawo naji mutane na cewa yanzu kuma sai Dosso daga nan sai Niamey capitale du Niger.......





*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣

Wanan page taku ce yen *GROUPE CHOKIII_CHOKIII*πŸ‘―πŸ»β€β™‚πŸ‘―πŸ»β€β™‚

πŸ…Ώ3⃣6⃣



Sai karfe hudu na marice muka karasa garin Niamey, kowa na fitowa cike da murna da doki in ka cireni dan bansan takamemen in da na dosa ba.


Wadda muka zauna kusa da juna ce ta karaso kusa dani tana tambaya ta "wane quartier kika nufa dan in anzo daukata mu rage maki hanya".


Budar bakina sai ce mata nayi "na mance sunan unguwar amman wajan assemblΓ©e ne".

" OK babu matsala"ta amsa mani.

Mun fi muntina talatin sanan wani dan matashin saurayi yayi parking a gaban mu,da dan murmushin shi ya rungume mahaifiyar tashi wadda sukayi tsantsar kama.

Kayanta ya shiga lodawa a bayan mota,baya ta bude mani na shiga ita kuma a gaba.

Sai da mukayi tafiya mai dan nisa sanan ta dan juyo tana tambaya ta"daga assemblΓ©e wane cΓ΄tΓ© zamu bi?",cikin yar muryata mai cike da damuwa nace "da an kawo assemblΓ©e a aje ni zan iya gane hanyar da zan bi" da "toh" kawai ta amsa mani.


Dan nesa da assemblΓ©e aka aje ni dan ba a tsayawa anan,ban kwana mukayi tare da yi mata godiya.

Karkashin wani icce na zauna ina kallon mutane masu wucewa wasu na ta gangamar kaya ganin hadari sai haduwa yake ga wani iska da ke kadawa da karfin tsiya.


Bebena na kara kankamewa cikin k'irjina na fido leda na dan rufe shi yadda ko ruwa ya sabka ba zai dake shi ba.


A hankali aka fara yayafi mai karfi,nan mutane suka shiga gudu ni kuma na fara tunanin zuci"to ko dai gida nike komawa?to in kuma aka tambaye ni ina naje ince saceya ne nayi komi?"girgiza kaina na shiga yi tare da cewa a bayane "wlh ba zai yuyu ba oh!ni allah anty Ruky ko ya zata ji in taga ba mu nan?" dandanan na shiga kuka mai sauci anan take kuma ruwa suka fara sabka kamar ga bakin kwarya har sun fara jika ni,ga wani iska da akeyi duk ya bade mani ido.

Wata rumfa na dan hanga ta tol na tashi cikin murna zan tsalaka kwalta kwatsam sai ga mota Mr moctar wadda ta bidi kade ni to daga nan ne ya kawo ni gidan shi ranar da ka cika sati guda a duniya aka saka maka sunan Khalid wanda dama tin kana cikin ciki anty Ruky ke jarabar sunan.


Cigaba ....




Kowa na falon kuka yake banda hajo da imani ya gama gushe mata a zuciya,Khalid ko ya rasa kukan mi yake na murna sanin asalin shi ko najin haushin mum kin shi da ta raba shi da uwa shi ta asali.

Cikin murya kuka Maimuna ta dubi Khalid tace"my son kayi hakuri nasan na cutar da kai da yawa amman kuma ko ba komi na cika alkawali biyu kin da na daukar ma anty.

Saurin rungumeta Khalid yayi tare da tambaya ta"mum wane alkawali ne?"ya fada tare da dan dago kanshi yana kallon fuskar ta.

Dan murmushi tayi wadan yayi kuka ciwo tace "alkawalin hada zuri'a mΓ» aure tinda anty Ruky tayi nada cikin ka aka kuma tabatar mamu da namiji ne,to tin sanan muka fara wasa sarakuta domin nayi alkawalin bΓ’ danta Khalid auren diyatata Khadija" duka falon dariya akayi kamin Khalid ya katse su ta hanyar tambaya ta "to mum alkawalin fa na biyu?"



Yar dariya tayi sanan tace"tin da anty ta samu ciki wajan gwaje gwajen lafiyata na gane da tanada ciwon kwada amman ban sanar da ita ba dan kar hankalinta ya tashi,tin daga nan na samu babban likitan mu nayi mashi bayani yace"babu wani matsala zata iya zama da kwadar ta har tsawan shekara hamsi ma'ana in takai wanan shekarun ne ke da risque doli Sai an mata opΓ©ration, tin daga wanan lokacin na fara tara kudin aikina ko da magana ta taso dai ina cikin shiri,to bayan ka girma ne na tursasaka sai kayi karatu a fanin kwada dan so nike ya zamana kai ne zakayi mata wanan aikin"



Murya cike da tausayi da kuma tsoro yace"mum dan allah muje yau please"ya karashe tare da yar guntuwa kwalla.


"Relax my son ai har ka riga da kayi mata" kallon ban gane ba yayi mata hakan yasa ta mashi bayani kamar haka"in baka manta ba ranar bikin bude asibitin ka nace maka zani tafiya to babu inda na tai,dama nasa wani nayi mani enquΓͺte kin anty Ruky duk rishin lafiyar da take ina sane, ni na tura Ja'afar wurin abokin ka kuma kanan ka yusuf yace akwai wadda zata bada kwada amman da sharadin za ta 6oye fuskarta,to ba kowa bace illa ni kuma wadda aka dasa ma kodar mahaifirka ce...........






*C.L.R*πŸ’“
[30/11 Γ  08:50] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣



πŸ…Ώ3⃣7⃣


Saurin rungume mum kinshi yayi yana hawayen farinkici ita kuma tana dan bubuga bayan shi.

Cikin murya kuka yace "mum kin gama min komi a duniya tinda har kika cika burin anty to amman yaushe za'a daura auren?" dariya duka a ka dauka wanan karin harda hajo.

Mr moctar ne ya bashi amsa"insha allah yau kin nan za a daura gobe in allah ya kaimu sai muje maradi ko ya kuka gani?"ya karashe yana duban matar shi da diyan shi kuma kowa yayi na'am da hakan kin.

Kowa na falon tashi yayi yin harama alwala jin Liman sai kwada kiran sallah yakeyi.

Khalid part kin shi ya wuce dan yana son dan watsa ruwa kamin yayi sallar,bathroom ya fada ya sakar ma kanshi ruwa sai murmushi yake shi kadai"allah mai hikima sai kuma ya kasance wadda nayi karatun dan ita na fara ma aiki,oh!yanzu anty Ruky ko ya zataji in taji NI JININ TA NE?"wani murmushin ya kara yi mai dan sauti tunowa da yayi yadda Yusuf ke girmamashi kawai dan yanada sunan kanan ya,wanan karan a bayane ya furta"ashe ba frend kina bane *JINI NA NE KAI* shiyasa nike jin son ka har cikin rain..."kofar toilet kin da ake bugawa ce yasa shi saurin rufe bakin shi.


Yar siririyar muryata ya tsinkayo tana cewa "ya Khali wai da kai dawa kake ta surutu a douche?,ni dai in aljanu suka mareka babu ruwana" cikin zalar yarinta take maganai a shagwa6e.


Dan towel ya daura a kugu ya turo kofar a hankali caraf suka hada ido da ita,ita kuma yadda ruwa ke mashi digo take kalo masaman na gemen shi wanda yake shan gyara.


Hanunta ta tara saitin gemen ruwan na diga a tafin hanunta,murmushi yayi ya kama hanun nata yace"kenan in aljanu suka mareni babu ruwan ki?"ya fada tare da kafeta da ido,kai ta girgiza mashi "to ni wanene a wurin ki?" ya fada yana dan murmushi.

Shiru tayi kamar bazata magana ba sai kuma tace a shagwa6e " *JINI NA NE KAI* mana ya Khali minene kuma abun tambaya ta?"fuska ya 6ata yace"bakiji abinda mum ta fada ba yanzu aure za ayi mamu koko baki sona?" saurin cewa tayi"ya Khali ina sonka sosai shiyasa kulum in zaka fita nike kuka sai ka tafi dani"jawota yayi ta fada k'irjin shi dukan su sai da sukaji wani shock mumasaman Khalid da yaji wani yarrr duka tsikar jikin duk ta mike.

Cikin kasalalliya murya yace"my Khad wlh tin ranar da aka haife nike maki son da ban ta6a yi ma kaina ba "ita ko kiciniyar kwatar kanta take na ruk'on da yayi mata" ya Khali ka sakeni mana ko bakajin wani abu na janka kamar an jona ni a lantarki"tanayi tana dan dukan k'irjin shi.


Sakinta yayi yajata bakin bed ya zauna tare da dora bisa cinyar shi kanan ya bata amsa"babu wani lantarki kawai shaukin so ne",cikin yar muryata ta yarinta tace "minene shauki?yaya yake shi shaukinnn.." lips kinta da yake tsutsa yasa ta ida maganai cikin bakin ya.


Sun dauki kusan 2mns yana tsutsar lips kinta kuma batayi kokarin hanashi ba dan ba sabon abu bane a wurin su sai dai ita da kanta taji sauyi ba kamar da ba tinda can bai wani jima yake sakin lips kinta wani sa'in ma ita ke mashi kiss kin kasancewa tin jarintar ta ya saba mata a haka har izuwa yanzu.


Idanunta dake lumshe tin sadda ya dora bakinshi akan nata ta bude daidai shima ya bude nashi tare da zare bakin shi,kuri dukayi ma juna kamin yace cikin dashashiyar murya shi "wanan shi..shine shauki".


Kamin takai da magana suka jiyo hayaniya mutane dan lekawa tayi ta window ta hangi mutane sai shigowa suke duk manyan mutane ne kamin ta kai ga tambayar ko mi suka zo yi sai ji sukayi hajo ta rangada buda tana " Yau dai *Khalid ya zama angon Khadija* ,saurin juyo tayi dan tayi ma Khalid magana sai gani tayi wayam sai kara ruwa ma da ta jiyo da alamu wani wankan zai sake.


Dan karamin Walima ne Mr Moctar ya shirya sai neman ango ake shi kuma yana daki yana sallah yayinda hajo ta ja hanun Khadija sadda ta fito daga dakin Khalid direct part kinta suka wuce.


Magani na ta shiga dura mata kala_kala wasu masu dadi wasu kuma sai bauri sai wani hadi na Zuma da ta bata face taje dashi ta rinka sha.



Khalid ne ya fito cikin wata dakakiyar shada fara sol tasha wani mahaukancin dinki sai kyali take,kanshi babu hulla sumar kanshi ta sha gyara ta kwanta luf.

Karasowa yayi cikin falon sai zuba uban kamshi yake direct wajan mum ya nufa da zumar ya rungumeta sai dai mi wata kunya ta rufeshi kawai sai ya sunne kanshi yana murmushi,ita abun dariya ma ya bata kunan shi takama tana dan murdawa cikin wasa take cewa"au sarakuta zakayi dani ko kawani sunne kai kamar surikina to nice uwaka ba anty Ruky ba" dariya yakeyi kasa_kasa yana"please mum ki sakeni hakanan da zafi fa kar kunen ya cire my Khad tace batason mai kune guda".


Mr moctar ne ya karaso yana dariya da alamu yaji duk onversat@ kin tasu,hanun shi ya jawo suka fito waje nan mutane sukayi ta mashi barka.




Misalin karfe goma na dare Khalid ne kwance bisa gado da alama agajiye yake yana son ya dan huta sai dai feeling kin da yakeji ne game da khadija musaman in ya rumtse idonshi abunda ya faru dazu ke dawo mashi,marashi yayi saurin dafewa ya shiga juyi.



Ganin ba zata fishe shi ba ya dauki waya ya latsa kiran mum ringing biyu ta daga "yane my son?"," mum kiba Khad tea ta kawo mani"..........











*C.L.R*πŸ’“
[02/12 Γ  12:54] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣



Cette page est dΓ©diΓ©e pr toi seule ma grande sΕ“ur d valeur *NOURIYA* depuis *LSIO* ina yinki sosai 🀩🀩🀩



πŸ…Ώ3⃣8⃣



Sanye take cikin doguwar riga ta yan kanti blue mai ratsin baki,daga tsakiya an baza mata duwatsu sai kyali take,gashin kanta ya sabko har bisa gadon baya sai dan karamin mayafin rigar da ta sarkaye wuyanta dashi .

Fuskarta babu kwalliya sai dan madaidaicin dan dashi da tayi a tsakiya goshi,bakin nan nata yasha lipis sai walkiya yake,takami tasaka tapettes bakake masu ratsin blue.


A hankali take sabkowa daga part kin mum kin su inda Iman da Ihsan suka ratsa mata kwalliya amman ta goge ta shine sukayi fushi da ita ta sabko.


Kusan maimuna kin ta karaso wadda ke ta jera kayan tea bisa farenti,kamshin turaren ta ne yasa tayi saurin dagowa tana murmushi tare da furta "wooo!ma cadette u es tlmnt si belle!" saurin rufe idonta tayi da tafin hanun ta tana dariya.

"Amshi ki kaima yayanki tea dakin shi ", amsa tayi ba tare da tayi magana ba ta nufi dakin shi.


Da yar guntuwa salamata ta tura dakin amman ba a amsa ba,karasawa tayi bedroom kin can ta tsinkayo shi tsakiyar gado a kwance.


Da dan sauri ta aje farentin ta nufi bed kin ta hau tare da kai hanunta saman fuskar shi tana shafa sajen shi,kara lumshe idon shi yayi kamar mai barci duk ya bude kofofin hancin shi yana shakar dadadan kamshin jikinta.



Ahankali take dukawa tana matsa fuskarta kusan tashi,lips kinta takai bisa dan karamin bakin shi ta kai mashi sumba,tana shirin dagowa yayi saurin kama le6enta na kasa yana tsutsa kamar ya samu alawa.


Sai da ya tsotse duk lipis kin da ta shafa sanan ya saketa yana maida numfashi,ita ko kallon ya take yadda yake sheda kamar wanda yayi gudu.


Tea kin ta tashi ta hada mashi tare da dawo bakin bed," ya khali ka tashi kasha tea kin mana"ta fada a shagwa6e kamar zatayi kuka,da kyale ya bude idon shi ya shiga kallon tindaga kasa har sama sai yaga yau tayi kyau fiye da kulum wata sabuwar sha'awata ke kara taso mashi amman inaa bai ma gigin kusantarta.


Bubuga kafafunta da take faman dire_dire alamun shagwa6a ya maidoshi daga duniyar tunani cikin murya shi mai kamar an shake shi yace "my khad banda lafiya fa" saurin karasowa tayi tare da tambaya shi abinda ke damun shi.


Dara da ya rufa ya dan janye sanan ya dauki hanunta ya aza saman mara shi,saurin dagowa tayi tana kallon shi sanan takai duba ga inda ya aza hanunta.


Bakinta takai saitin wurin tana adu'a tana tofawa tana dan shafa wurin lumfashin da taji yana saukewa akai_akai yasata dan dubanshi"ya fara rage ciwon?"ta tambaye shi kai kawai ya daga mata alamun yana jin dadin haka.


Ai ko nan ta bada himma yi mashi massage harda dan matsa wurin take,dan murmushi tayi da ta kalli cibin shi ya dan rumza ciki kawai sai jin tayi tana son ta6ata dan yatsanta tasa tana dan lotsawa a ciki Khalid ko ji yake kamar ya suma da ta tai fida hanunta sai yayi saurin maidawa ana haka har barci ya kwashe shi itama gefen shi ta kwanta tare da aza kanta saman k'irjin shi.



Can tsakar dare Khalid yajita kwance bisanya nan abinda ya faru jiya ya dawo mashi,zip kin rigarta yaja tare da dan sasabto rigar kasa.


Yan kananu breast kinta ya tsura ma ido uwanda da kadan suka wuce lemun tsami girmaπŸ˜‚ hanunshi yakai yana dan murzasu a hankali kamin ya kai bakin shi cikin dan kankanan lokaci ya birkice kala yanayi a hankali har ya fara murzata da kyau har sai da ya samu nutsuwa sanan ya lura da har ta tashi kuka ne ma
nan ya shiga aikin lalashi.




Misalin karfe takwai na safe kowa na gidan ya hallara a babban falon gidan,duk wanda ka gani cikin shirin shi yake na tafiyar da za ayi garin maradi la capitale Γ©conomique.


Breakfast suka fara kamin su nufi mota wada drever ke jiran fitowar su,suna shiga yayi ma mota key sai aΓ©roport Diori Hamani.........




*KUNA KORAFIN BANYI POSTEN KAMAR DA ALHALIN KUMA YANZU KUNBAR COMMENT DAYAWA,WANI MA BAKWAYI*

*YAWAN COMMENT SHI KE BANI KWARIN GWIWA,DAN HAKA PLEASE KUMA KU TSNZA*☺☺☺☺





*C.L.R*πŸ’“
[03/12 Γ  08:11] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


Dubun gaisuwa da fatan alkairi zuwa gareku:

*Official Marcy Novels*πŸ“šπŸ“š

*KISAN GILLA NOVELS*βš”βš”

*IZNA NOVELS*πŸ“šπŸ“š
and
*Groupe Chokiii_Chokiii na LSIO*πŸ‘―πŸ»β€β™‚πŸ‘―πŸ»β€β™‚πŸ‘―πŸ»β€β™‚

Cette page est pr toi seule my big sister *CHOKOURIYA* depuis *LSIO* Merci bcp pr t commentairesπŸ€—πŸ€—πŸ€—



πŸ…Ώ3⃣9⃣


Kamar su ake jira suna shiga aka fara sanarwa jirgi zai tashi,Khalid ne ke ta faman gyarama kadija belt kasancewa yau ne farkon shigata jirgi.

Duk da ya lankama mata ceinture sai da ya zagayo hanunshi ya rungumeta,duban ta yayi suka sakar ma juna tausasan murmushi.

A cikin jirgin aka ba kowa abincin da ya za6a,Khalid ko ga baki yake ba khadija gΓ’teau mai game da chocolat duk in ya 6ata mata le6o wajan bata sai yasa bakin shi ya tsotse shi tass,kala yanayi ba da ganga ba har ya kai ya lakuta mata kawai dan ya sumbace ta.

Khadija ma lakutowa tayi ta shiga dadasa mashi a fuska gabanin ta shiga lashewa duk inda keda chocolat idon shi ya rufe jin halshenta na yawo saman fuskar shi,tana kawowa saitin bakin shi ta tura duka lips kin shi a baki tana tsutsa kamar lolipop,tana janye bakinta ya turo mata halshen shi wanda ya shafama chocolat ai kamar mai jira ta ca6e tana dan zukarshi kamar mai shan nono.

Duk abinda suke a idon su Mr Moctar ganin basuda niyar dainawa yasa maimuna gyaran murya ai ko suka saita kansu,Khalid har da sosa keya alamun jin kunya.


Hajo na tsinkayo kusa da Yusuf sai mita take an bata abinci dan kadan ita bata koshi ba,dama abinda yasa batayi breakfast ba dan taci na cikin jirgi ne kuma gashi sun kwabsa mata sai fadi take tana kari"duk uban kudin da muka biya shine za a zubo mani abinci cikin wanga soson amman ni naga yar iska yarinya da wata shigata irin ta arna sai da fa nace ta karamin guda amman ko kallon arziki batayi min ba"yusuf ne cikin dariya yake gaya mata ai yarinyar batajin haussa sai french amman duk da haka hajo sai da taci gaba da bala'i.



Iman raku6e take jikin window sai barcin ta take shar6a yayinda Ihsan ke latsa waya sai murmushi take zabgawa da alamu tana jin dadin hira da saurayin nata yake mata.



Misalin karfe shadaya na rana jirgin su ya sabka a maradi dΓ©jΓ  Mr Moctar ya sanar da gouverneur d maradi zuwan su shiyasa ya aiko masu da rantsatsin motoci domin tarban su.


Yusuf ya shiga a gaba yayin da su maimuna da mijinta ke baya,sai dayar motar Khalid a gaba ya dora khadija saman cinyoyinshi yayin da yen biyu ke baya.


Unguwar Ali dan Sofo Khalid ya gayama drever zai kaisu nan yayi ma mota key ya dauki da taimakon kwatancen da Khalid keyi mashi har suka kawo wani dan madaidaicin gida.


Waya ya ciro ya kira abokin shi yusuf ya shaida mashi yana kofar gida shida familyn shi nan yace mashi su shigo kawai ba sai sun tsaya ba.


Yusuf na tsaka da shaida ma su anty Ruky zuwan babban abokin shi suka jiyo salamar su,Iman da Ihsan suka fara shiga nan sukayi tozali da mai kama dasu tamkar ita ce uwar da ta tsuguna ta haifesu itama Rukaya kallon su takeyi zuciyar ta na halbawa har Khalid da abu kaunar shi suka shigo bata lura ba salamar da taji yayin shigowa dakin da muryar da ko cikin mafalki tajita tasan mai ita yasata saurin duban kofar shigowa..........







*C.L.R*πŸ’“
[04/12 Γ  13:26] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ4⃣0⃣


Sai da tayi suman wucen gadi kukan da ya kubce ma Maimuna yasata saurin falkawa,da gudu ta karaso inda maimuna tayi tsaye kamar wadda aka dasa ta rungumeta tare da sakin nata itama.

Babu wanda yayi kokarin hanasu sai kallon ikon allah da diyan anty Ruky keyi dan su basu sans abinda ke faruwa ba.

Dan tsagaita kukan Rukaya tayi ta juyo tana shaidama yarenta kanwar tace maimuna da ta 6ata daidai kuma lokacin Alio ya shigo dakin magana ta daki dodon kunan shi.


Kowa na falon tsit yayi lokacin da Mr Moctar ya shiga basu labari tiryan_tiryan tin daga ranar da ta gudu daga gida har zuwa yanzu,kowa kuka yake har su Khalid nan anty Ruky ta maida kallon ta ga Khalid tare da mashi alama yazo,sai da ya dan waiga ya kalli mum kin shi ta jinjina mashi kai.

Tashi yayi da kyal ya fada jikin mahaifiyar shi ya kara sakin kuka tare da cewa"anty dan allah ki yafe ma mum ba laifin....", shittt!tayi saurin katse shi"minene haka kuma dama ai ita ce uwaka bani ba ni tada mani kafa kar ka karyani ja inga diyata khadija da nike mafalki kulum"ta fada tare da dan ture shi kowa ya shiga mashi dariya khadija ko har da gwalo tayi mashi tare da dalewa bisa cinyar Rukaya,yayi mata alama da zai kamata ai.


Abinci mai gina jiki aka kawo masu dan yanzu babu laifi sunada rufin asiri sosai tinda yaran su sun fara aiki.


Sai bayan sun ci sun sha ne Rukaya ta fara basu labari kamar haka:


_tin lokacin dana farka daga barci na fara kiran ki naji baki amsa ba kuma na diba banga abinda na haifa nan nayi tunanin ko kina daga ciki sai dai duk ilahirin gidan na duba ban ganki ba.


A lokacin hankalina ya fara tashi na shiga kiran lambar ki sai kuma na jiyo karar ta kusa dani,sai na kira ammi tace mani wai bakije can ba.

Nan muka shiga neman ki duk inda muke zaton kinje amman har safe shiru babu alamar ki,doli yasa na kirawo Ali nasanar dashi abinda ke faruwa ba karamin rudewa yayi ba.

Ko da ya dira kasar ma cigaba mukayi da neman ki nan na fadi rashin lafiya ni kuka ammi kuka an rasa wanda zai rarashin wani ni da ita,rokon allah ko yi ake ba dare ba rana duk malamin da akasa istahara zai ce mu kwantar da hankalimu kina hanu na gari kuma duk daren dadewa zaki dawo da yarda allah wanan ne yasa hankalimu dan kwanciya.


Sai dai zuwa wani dan lokaci hankalina ya koma tashi ganin har nayi wata da watani babu wani labarin ciki a tatare dani,sai a shekara ta uku na samu cikin yusuf sai yar autata kuma takwaraki Maimuna muna ce mata Maimu tin daga ita ban sake haihuwa ba.


Yusuf na classe d 3e na fara rashin lafiya da naje likita aka tabatar mani inada ciwon kwada,nan family mu suka shiga tashin hankali ina zasu samo kudin da za ayi mani aiki duk da an ce aikin sai ya samu yan shekaru kafin ayi amman an dora akan magani.

Hakan ne yasa ko da yusuf ya samu brevet ya fara karatun infirmier dan mu samu ya kama aiki da wuri ba sai yayi dogon karatu ba.

Anci sa'a ko gwamnati ya dauke shi karatu to anan ne ya gamu da Khalid da sukatai wajan stage wata likita kuma anaso ko wane dalibi sai ya biya wasu kudi shi kuma yusuf ba shida ya fito yana kuka daidai Khalid ya shigo da motar shi a cikin asibitin ya hange shi yana kuka.

Nan ya karaso ya tambaye shi damuwar shi bayan ya sanar dashi ya tambayi sunan shi yace yusuf to tin daganan kulawar shi ta koma hanun Khalid.


Mafarin yusuf ke kiran shi da bros saboda ya gaya mashi sunan kanan shi ke gareya.


Sanu_sanu suka fara sabawa shakuwa mai karfi ta shiga tsakanin Khalid da yusuf har ta kai yusuf ya sanar dashi ciwon mahaifiyar shi wato Rukaya,nan Khalid yayi mashi alkawali zai taimaka mashi in lokacin opΓ©ration kin yayi.


Bayan anyi mani opΓ©ration na dawo hayacina na roki alfarmar a kaini wurin wadda ta bani kwada sai aka ce mani har kin bar asibitin ashe yar uwata ce ta bani kwadar ta.......


Cigaba....


Hanunta maimuna ke murzawa tana bata hakuri kowanen su fuska sha6e_sha6e da hawaye,"ki yafe mani anty nasan na cutar dake dayawa"kuka ne ya katse mata sauran maganai.

Girgiza kai Rukaya keyi kamin face"Kin mani komi my lil sis tinda har kika ceto raina kuma kika cika mani burina ".


Nan Maimuna ta bukaci zuwa ganin ammi mahaifiyar ta anty Ruky ta shaida mata sun tafi kauye hakan yasa suka shiga ciki domin su dan huta.


Twins dakin maimu aka masu masauki,yusuf Niamey da yusuf maradi daki guda,Khalid da khadija part guda yayinda hajo da Mr moctar suka bi jirgin marice sai nan da sati guda su dawo in mahaifan Maimuna sun dawo daga kauye.


Lotion yake shafawa yayin da Khadija ta fito daga wanka tana mita" wai ya khali sai yaushe wanga jinin zai bar zuba (pΓ©riode)ta fada a shagwa6e kamar mai shirin kuka,shi dariya ma ta bashi cikin zolaya yace"d'ici un mois"kirji ta dafe tace "kace dai duka sai jinina ya tsiyaya" ta karashe tare da fasa kuka.


Takowa yayi gabanta ya kwantota saman kirjin shi yana dan bubuga bayan ta wani yarrr sukaji kasancewa babu riga jikin shi itama haka.........





*C.L.R*πŸ’“
[04/12 Γ  19:17] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


Joyeux anniversaireπŸŽ‚πŸŽ‚πŸŽ‚ ma grande

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment