Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

albarka "ameen yaso kwarai yayi mata zancesa da muwaddat sai kuma ya share ya dan Jima zaune hira ko zai ga fitowar muwadda bai ganta ba Dan haka ..
Ya baron parlour'n yana fitowa daga cikin part din ummi sai ga me gadi da saurinsa "yana ganinsa ya ja ya tsaya yana gaida shi, shima ya gaisheshi cike da girmamawa saboda yana ganin girman mutumin sosai "mai gadi yace ranka ya dade wani ne ke sallama da muwaddat a waje...

"Wani ya furta a d'an razane Gabansa na dukan uku uku cikin rawar murya yace "waye shi ?"gsky nima bansani ba amman yau shine zuwansa na biyar baya samu ganinta..

Batare daya sake cewa komai ba kawai yasoma tafiya yana yiwa mai gadi al'amar ya koma bakin aikinsa, shi kuma ya fito harabar gidan inda ya iske wata lafiyayiyar Mota kiran TOYOTA COROLLA LE fara sol, ya isa har jikin mota hannuwansa duka zube cikin aljihun wandosa ,cike da jin kai ya ciro hannunsa daya ya kwankwasa glass din motar Wanda ke ciki motar yayi warning glass tunaninsa ko itace Amman sai yaga sabanin haka ..

Ai take Fara'ar fuskarsa ta d'auke ,ya tsurawa M.A ido kawai yana kallonsa saboda tsabar kama da sukayi da sahebar ransa ,cike da karfin hali M.A yace "malam lafiya tsayuwar me kake yi anan sannan wa kake nema ?

barrister Abdul yace" ammm uhmm muwaddat nake nema Dan Allah ko tana ciki ?
M.A ya sake had'e rai sosai kmr an aiko masa da sakon mutuwa yace "tana ciki me zata maka ?
"No daman bawani Abu bane kawai dai nazo ne dan ..."dan Allah malam dakata ya katse masa hanzari cikin zafin zuciya " daga yau karka sake zuwa kofar gidan nan da sunan kazo gurinta Dan muwaddat matar aure ce ..."

"matar aure fa barristers ya furta hankalinsa a matukar tashe ?
M.A yayi masa banza yana watsa masa wata uwar harara datasa hantar cikin barrister kad'awa cikin tsoro yace "dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ban sani ba, watakilla shiyasa taki saurarata tun farko, cikin rawa jiki yasoma k'ok'arin tada motarsa .

shi dai M.A bai sake cewa komai ba ,ya juya ya koma ciki gidan yana bawa mai gadin umarni kar ya sake zuwa kiranta ,a duk sanda Wani yazo nemanta yace matar aure ce ..
mai gadi yace "babu ma mai zuwa gurinta ,ai hajiya akwai kamun kai ," kai dai kawai kabi abinda nace maka "to angama.

M.A ya nufi part dinsa ya bar mai gadi da mamaki wannan al'amari ,ya dad'e yana tunanin wannan matakin da M.A ya d'auka, Amman dayake yasan hatta ita kanta hjyr gidan batason ana zuwa gurin muwaddat din ,yasa ya amshi dokar da mahimmanci.

Anwar na shiga part dinsa yashiga sintiri gabadaya ya rasa wa zai tunkara da matsalarsa kusan minti goma yana zariya sannan yasamu guri ya kwanta akan gadonsa ya janyo wayarsa yashiga what's app aiko yaci sa'ar tana on line bai tsaya wata wata ba ya hau tura mata sakon kuka 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭..

Cikin minti daya kacal ta turo masa da martani sakonsa, har biyu ,Amman ta goge
" me yasa kika goge abinda kika turo? Ya sake turo mata had'e da kuka.

"Nothing ta turo masa ."

Ya sake turo mata uhmmmmm wallahi mun 'bata dake ..πŸ™…πŸΌβ™‚

Ita kuma ta turo masa alamar dariya πŸ˜…πŸ˜…daga k'arshe ta rubuta masa "kace mun 'bata ko ,to ai kayiwa kanka wallahi ?

Jikinsa na rawa ya rubuto mata "yi hakuri mun shirya ai bamu fad'a da juna .."

"No bana son shiri da kai yanzu , sai na tsula maka tsiya.

",uhmmm plz kiyi hakuri kinji tawan bazan iya dogon fushi dake ba.

"tawan ta turo masa da alamar πŸ€”πŸ€”mamaki ..

Shima ya turo mata "to ta waye idan ba tawa ba?
" ke din tawace muddin rai babu Wanda ya isa ya rabamu..
Ta turo masa alamar 🀺🀺🀺🀺zata zanesa sannan ta sauka .shi kuwa yana ganin ta sauka yaja tsaki ya kwanta ,bai farka ba sai can yamma yana tashi ya tashi da zazzabi sosai sai dayayi kansa allura ya janyo wayarsa yashiga what's app yashiga turawa muwaddat sako .


"Muwaddat zazzabi nakeji yau "what when kasoma jin zazzabi ina ke maka ciwo?

Voice ya turo mata dashi "muwaddat sanyi nake ji, zazzabi ne yake son ya rufeni sanyi nake ji na kasa tashi , banida lafiya ..hankalinta a matukar tashe ta turo masa alamar tashin hankali..
"Ayya kayi hakuri wallahi ban sani ba , to kasha magani wata killa sha'awa ce ta motsa maka ..

Wani voice din ya turo mata "wallahi bby ba sha'awa bace ,kawai dai rashin lfy ce, sanyi nake ji idan sha'awa ce ta motsa ai ciki ne yake motsi, ni ni dai yanzu Dan Allah fara turo min da nono kinji aunty nah " "kasha magani kawai daman nasan sha'awa ce ke damunka jarababbe kawai ..
Ko jiya ka gansu ..

"Jiyan da kika turo min ba gogewa kikayi ba ,ni wallahi muwaddat zamuyi fad'a akan wannan goge gogen naki allah, ni banason haka kin turo min abuna kawai ki barshi ,wani lokacin fa shi nake tagin idan baki online inta kallo ina jin dadi araina ,amman sai ki turo min ki goge bakiji yadda nake jin haushi ba wallahi ..."

Runtse idanunta tayi saboda yadda wani abu ke bin jikinta ahankali tasoma yi masa typing"wai abunsa, M.A Allah ya shiryeka kai dai kasha magani kawai kasamu lafiya ..

😭😭😭😭😭😭 kuka ya sake turo tare da cewa bazansha magani ba sannan kiyi min vioce ina son jin muryarki ...


Rubutu ta sake yi masa "Wallahi idan baka sha ba za mu samu matsala da kai "
"Me zakiyi ?
"Ok tambayata ma kake yi?
" kai karka sha ka ga abinda zai faru ..
"Ni dai nono plz 😭😭😭😭😭😭😭

"Kayita kuka idan ka gaji da kukan zakayi shiru "M.A yace hakan kike so?
tace uhmmm "

"ina sonki muwaddat,kina sona kema Amman narasa dalilin dayasa kike guduna wallahi yanzu haka bakiji yadda joystick dina ya Mike ba akan chatting kawai ,Allah duk abinda nakeyi tunaninki shine gaba a komai , idan kuma kika aiko min da nonowanki hkn yana tayar min da hankali har na rasa inda zan saka kaina ..

"Bunayya ina zuwa just give me some minti "
"Okay " ya tura mata ya mirgina ya janyo pillow ya manne a kirjinsa yana jin kmr itace manne akirjinsa, shiru shiru yana kwance yana jiranta , amman bai sake jin ta hau ba ya duba wayar yafi sau 20 aiko ransa yasoma 'baci da rainin hankali datayi masa, tsaki yashiga ja babu kaukautawa har aka Kira sallah ishai, ya tashi ya sake duba wayar amman shiru Dan haka yakirata yace ta hau online tace taji ,har bayan ishai yaki zuwa cikin gidan cin abincin yana expecting za'a turo ta kawo masa Amman sai daya daga cikin masu aiki aka turo, haushi ya taru yayi masa yawa yayi k'okarin neman wayarta shiru whichoff ..
Ranar dai haka ya kwana yana nuku nuku da watsa kansa ruwa yaso ko nonuwanta ta turo masa ya rage zafi dasu .

Yau tsawon kwanaki hud'u kenan M.A bai sanya muwaddat idonsa ba , hatta a what's app basu had'u ta sharesa shima haka ya shareta..
hotonta dake kan dp dinta ya tsurawa ido, yayita kallonta ,tsawon minti goma yana kwance akan gadonsa yana kallon k'aramin bakinta zuwa tsiririn hancinta, idanunta wanda suka wadatu da tarin gashin ido,yana cikin kallon hotonta sai gashi ta hau online bai ce mata komai ba saboda so yake yaga iya gudun ruwanta , domin alokutan baya ko bai mata mgn ba cikin hikima take nemansa amman tunda ya dawo ta ttarashi ta watsar, shiru yayi yana cigaba da kallonta kmr cikin my mafarki yaga shigowar sakonta "my auwal... "kawai ta rubuto "

voice yayi mata "hajiya ayshat ta muhammed Auwal , meye damuwarki, ki fad'i abinda ke damunki, ni na daina kawo miki damuwata, saboda ko naxo da damuwata wulakacin ake min...
" kan nonona ke min ciwo 😭😭😭ta turo masa tana kuka naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfin gaske sannan ya rubuto mata "turomin su na kalla, na tsotsa zai daina "

"uhmmmmmm zafi nake ji Allah"

"ki taimaki rayuwata ki turomin nagansu d'an girman allah idan ban gansu ba yau akwai damuwa "

"sauka zanyi yanzu bacci nake ji "

"no plz ki tsaya tukunan ki turo min nonuwana na kalla ko na d'an ji saukin rad'adin da nake jin a zuciyata .

" abinda kasaba gani ne fa, bai canza ba "ni dai kawai ki taimaka ki turo min zuciyata ta kwadaitu da soyayyarsu "ganin nacin dayake mata yayi yawa yasa ta d'aukar masa nonuwanta dake cikin bra ta turo masa ,ai yana kallonsu bai san lokacin daya soma k'ok'arin kiranta ba awaya ba, kira daya ta d'auka tana xuba masa nishi cikin kunenshi take jikinsa ya sake macewa yana fitar da numfashi da mai zafi .
can ya numfasa da kyar cikin kasalalliyar muryarsa mai cike da sanyi tare da busa mata iska a cikin kunneta da jan numfashi yace "muwaddat ..muwaddat dinah wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba ,ki taimaka ina sonki ina kaunarki, ina son nonowan naki ina sha'awarki wayyohlly allah nah ..... ya karasa mgnr yana lumshe ido kmr yana gabanta.
on expecting yaji saukar muryarta a raunane acikin kunensa "ni dai gsky bana sonka , bana sha'awarka wlh,sai dai na kan ji wasu abubuwa ajikinta akanka ,a halin yanzu muryarka kad'ai kan sani tsiyaya, yanxu hk dole nayi tsarki da ruwan zafi "
"wayyohhly Allah muwaddat dan girman allah karki min hk wallahi ni nasan kina sona , har tsiyaya fa kika ce kina yi ?
Dan Allah karki yi tsarkin nan kizo d'akina yanzu ina bukatar jin dumin jikinki...
shiru tayi ta kasa cewa komai illa lumshe idanunta datayi tana jin yadda bugun zuciyarta ke karuwa,adalilin numfashinsa dake dukan dodon kunneta da kyar take fixgo numfashi tana fitarwa ,jin yadda yanayinta ke sauyawa yasa cikin sauri ta katse kiran saboda samawar kanta saukin abinda take ji akansa.

"Sam bazata iya fallasa masa sirrin dake zuciyarta ba, "me yasa bazaki furta masa kina sonshi ba?
"me yasa why why...
take jikinta ya d'auki rawa karrrr karrr,kai tsaye ta sake shiga what's app the first thing abinda tayi shine goge hoton brest dinta .

wanda take zuciyar M.A ta kawo masa wuya dan takaicin abinda tayi, ya dinga fixgo numfashi da kyar yana fitar "me yasa kika goge min abuna bana hanaki goge min abubuwana ba, idan kin turo ?
"Wallahi mu 'bata ...

tace "uhmmm to mu 'bata mana sai me "
"okay dan kinga ina sonki ba ,shiyasa kike min haka ?
"amman karki damu nasan matakin da zan d'auka yana gama tura mata hk ya sauka ya kashe wayar gbdy ya mike ya shige bathroom yayi wanka ya fito ya zira rigar bacci sannan ya kwanta, tun daya kwanta ya kasa runtsawa maganganunta kawai suke dawo masa" bana sonka bana sha'awarka sai dai muryarka kad'ai nasani tsiyaya.." yasan tabbas tana son shi so kuwa mai girma amman ya rasa dalilin dayasa taki yarda ta furta masa juyi yashiga yi daga farkon gadon zuwa karshe yana jin yadda tsigar jikinsa ke tashi kuma yasan duk na shaawarta ne .


bangarenta itama kasa runtsawa tayi har tsawo lokacin jikina bai bar rawa ba ,jin yanayin jikinta yasa ta narke a jikin pillow, aranta tana jin ina ma ace a jikinsa take, har garin Allah ya waye bata runtsa ba juyi kawai take akan gado, kiran sallah farko ta mike sakamakon bugun kofar ummi dataji ,tashiga bayi wankan tsarki tayi saboda wasi wasi da 'kwan'kwanto da zuciyarta tayi mata ..

**************
tun daga wannan lokaci soyayyarsa ta sake bunkasa a cikin zuciyarta duk inda ta motsa sai taji shi acikin jikinta , amman duk da haka ta killace kanta daga garesa, sam bata yarda su had'u , har sanda yaje ilori gurin yaya akram yayi kwana biyu basu sanya junansu a idanunwansu ba..
shima ta bangarensa yaso ya shareta amman ya kasa saboda yana sonta bazai iya dogon fushi daita ba ,kwanaki uku da yayi bai sanyata cikin idanunsa ba ,ji yayi kmr ana zarar ranshi dan haka ya sanyaya zuciyarsa daga dokin fushin daya yi daita ya nufi d'akita .

Ahankali ya tura kofar d'akin yashigo cikin sand'a batare da yayi sallama, aiko yaci sa'ar bata cikin d'akin, jin motsin saukar ruwa a bayi, ya sauke naunayen ajiyar zuciya ya maida kofar ahankali ya rufe ya jingina bayansa da jikin kofar ,yana nan tsaye muwaddat ta fito d'aure da towel wanda da kad'an ya wuce bombom dinta, kai tsaye gurin mirrow taje ta tsaya tana goge jikinta da k'aramin towel kmr a mafarki ta hangoshi tsaye hannuwansa duka akirji yana kallonta da sauri ta dafe kirjinta, shi kuwa har lokacin kallonta yake tun daga zararan yatsun kafafunta har zuwa kyakkyawar fuskarta kaman bai ta'ba ganinta ba.

take muwaddat taji gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa miyon dake cikin bakinta ya kafe ji tayi komai ya tsaya mata amman banda zuciyarta dake dokawa da sauri sauri har lokacin yaki d'auke idanunsa akanta .
ganin kallon nasa na sauyata ,yasa ta cire hannuta dake kan kirjinta tana k'ok'arin daga kafafunta amman sai me ta kasa daga ko yatsanta, ahankali yasoma moving zuwa inda take ai ko jikinta yacigaba da rawar har tasoma yin kasa saurin riko yayi ya rungumota jikinsa "ajiyar zuciya da numfashi ta sauke da kyar ta fixgo mgn"yanzu ka dawo halan ?


kai kawai ya daga mata dan ko kad'an bashi da bakin magana "me yasa kayi tafiya batare da kasanarwa auntynka ba? shiru yayi tare da had'e fuskokinsu guri suna shakar numfashin juna yana busa mata iskar bakinsa jin towel dinta na k'ok'arin yin kasa ya furzar da iska tare da ajiyar zuciya a tare suka riko shi yana kokarin d'aura mata ta anshe tare da juya masa baya "ka saka zuciyata cikin damuwa yau tsawon kwana uku ban ban sanyaka acikin idanuna ba, amman babu komai na maka uzuri kasan hankali da tunanin yaro ,ba irin na babba bane ai ni duk abinda zaka min bazan iya dogon fushi da kai ba ballanatana har nayi tafiya batare da saninka ba ,amman babu komai yanzu dai kaje plz matsota yayi sosai kmr zai shige jikinta "bazan je koina ba sannan dan girman Allah ki daina ce min yaro, wallahi baki san yadda kalmar ke toching din hrt dina ba, yakarasa mgnr yana shafo hips dinta tayi saurin buge masa hannu "meye hk bunayya ?
" banson irin wannan haukan plz ka fita daga cikin d'akin, kai komai sai ka nuna kuruciyarka a filli "ni kike furtawa kalmar hauka ?
"ni ne mahaukaci ?
tayi shiru ta kasa cewa komai ,cikin tsananin fushi yace "ki jira randa zan sake kusanto kaina gareki, ya juya ya bar d'akin "

"sauka lfy, kama barni naji da tarin sha'awata, kai ni gara ma daka yi zuciya haba yaro sai nacin tsiya da tayarwa mutun hankali..

************
tunda muwaddat ta furtawa M.A kalmar hauka ya d'auki fushi mai tsanani daita, ko kallon inda take bai sake yi ba, ko abu yake son ayi masa sai dai yasa ummi wanda da can muwaddat yake sawa wani lokacin suyita fad'a tace "ya rainata idan ba haka ba ta yaya tana matsayin auntynsa zai sata aiki ,haka ummi zata tayi musu dry tana shigar mata tare da cewa ai bashi da kunya amman yanzu ya tattarata ya watsar ko tsabgarta baya shiga ,kai tsaye ummi tayi saurin fahimtar akwai matsala atsakaninsu.
amman koda ta tambayesu cewa sukayi babu komai ta kawo ido tasanya musu ..
ganin da gaske dai M.A fushi yake daita hankalinta yayi mugu mugun tashi dan ita sam bata d'auka zai iya dogon fushi daita ba. saboda duk sanda suka samu matsala tsakanin kwana biyu zai nemata su shirya amman yanzu har sati biyu bai da duban inda take ba.. zuciyarta tayi rauni tasoma neman hanyar shiri dashi .

abu na farko da tasan shine zai yi saurin sauko dashi ,brest dinta , aiko take tabi umarnin zuciyarta what's app ta duba ko yana on line aiko taci sa'ar ganinsa, a tsayen datake tayo kasa da Whit towel din dake d'aure a kirjinta, manya nonuwanta suka bayyana ta d'auke su a hoto har kala biyu ta tura masa byn ta tura masa tayi shiru wani bangaren na zuciyarta na nuna mata rashin dacewar haka ,wannan abinda take yi na daya daga cikin abinda yasa ya rainata ,dan haka jikinta na rawa ta goge, ta tura masa "hi bunayya saboda kar ya tuhumeta abinda ta goge .abinda batasani bane yaga shigowar sako mai nuni da hoto amman yana cikin wani contact yana chatting da wani abokin karatunsa , batare da 'bata lokaci ba yashiga contact dinta domin yaga abinda ta turo masa sai delete ya gani da sakon karshe.. dogon tsaki yaja sannan ya tura mata voice
" Kina min aldalci arayuwa "bai kamata idan kinyo min sako kina gogewa ba ,kece kike min laifi kuma babu yadda zanyi na rama shiyasa kike min abinda kika gadama, zuciya ce dani dole idan aka min ba daidai , naji babu dadi ,amman ke zaki min laifi kuma kizo ki fini fushi ko kuma kice zaki hanani yin fushi ina aka ta 'bayin hk ?

"to wallahi duk abinda kika turo ,ki sake turo min abuna ko kuma yanxu nazo har d'akin na sameki..

Mmn sudais ce
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
MUWADDAT PAGE 11---15
11 bismillahirrahmanirrahim

❀❀❀❀page 11❀❀❀❀❀

"kul.. ....
"kar ka soma zuwa d'akina a daidai wannan lokacin ,dan hakan bai dace ba, ni ban ma san abinda yasa nayi maka magana ba, ina zaman zamana zan tayarwa da kaina hankali ,tana gama tura masa tayi wurgi da wayar kan bed sannan ta fad'a kan katifar ta kwanta ruf da ciki tana lumshe fararen idanunta ...

yayi shiru yana karanta sakonta ,wanda take yi masa gargadi akai ,ahankali ya furzar da iska mai zaf daga bakinsa ,yayinda zuciyarsa tashiga tunzira shi, dayaje d'akin nata kawai me ta isa tayi masa..

zumbur ya mike tsaye tamkar wani mayunwanci zaki ya janyo jallabiya coffe colour mai gajeren hannu ya saka ,ya fito ya nufi hanyar part din ummi .

a daidai lokacin ummi da abi suna zaune a tsmgamemen parlour'n nasu suna hirarsu ta zolaya da barkwanci da suka saba kmr koda yaushe "ni dai nagaji da cika bakin nan naka hubbeey kullun zance kenan zaka k'ara aure amman har yanzu shiru , wallahi hubbeey kayi aurenka sam bazan hanaka ba, gashi har kasa danginka na ganin kmr da gaske kana son k'ara aure nice na hanaka, haka fa suwaiba tayi ta min haibaci kwanaki baya da muka had'u a kano gurin bikin saudat "wai nice nake bin malamai nake makarkashiyar da nake hanaka aure ....

maganar ta bawa abi dry sosai aiko ya dara sosai , yana dry yace "tunda suna zargin asiri kike min ,bari kawai zan baki kudi ki k'arawa malaminki yadda, zai cire min zance k'ara aure gabadaya a zuciyata shikenan kinga sai nazama mijin tace .

ummi ta kwashe da wata dry "kai dai hubbey baka rabo da zolaya wallahi "wai baka ganin mun girma ne yanzu," mufa yanxu ba yara bane .

"ke kike ganin haka amman ni har yanzu yarinya k'arama nake ganinki kmr muwaddah, barin ma idan na ganki haka kin sha kwaliyya nan fes fes, sai kace yar budurwa, hkn nasa na tuna da lokacin amarcinmu , sai na dinga ganin kin dawomin yarinya danya mai karacin shekaru "

tuno abinda ya faru a wancan lokacin yasa tayi dry sosai "dan Allah hubbeey ka daina fad'ar haka kar yara su jimu wallahi ko wasa ka min agabansu kunya nake ji.

ya zaro idanuwa waje cike da mamaki "to menene dan sun ga muna barkwanci ?"ni dai dan girman Allah idan auren zakayi kayi a wuce gurin kawai ,amman kullun kana fad'ar zaka k'ara aure har agaban danginka bazan ta'ba fita daga zargi ba.

murmushi yayi "haba aure a yanzu ai yanzu idan dai ba wata kaddara ba me zai kai ni yin wani aure kawai zolayarki nake dan muyi raha muji dadin rayuwarmu ya k'arasa mgnr yana kamo hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali .
"abinda magidan dayawa suka kasa fahimta kenan, hirar barkwancin da zolaya tsakanin ma'aurata yana matukar fa'ida da mahimmanci, sannan yana k'ara damko kauna da soyaya sosai atsakanin ma'aurata , ba wai kaga mutun yashigo gidansa yana ciccin magani ba, amman a waje yana bud'ewa mutane hakora kmr gonar auduga ba ,sai dai shi wannan wasan yana muhalinsa ma'ana ya kasance idan zakuyi shi a tsakaninku babu idanun yaranku sam kar soyayya ta rufe muku ido kuyi kuskuren aikata hkn ko kai hanu jikin juna ..

ummi ta numfasa kana tace "haka ne kuma fa zanceka , dan ko ni ina jin dadin wannan barkwancin duk da zance naka duk akan kishiya ne, nifa tun ina jin tsoro da fargaba zuwanta har nazo na cire hakan araina, domin kuwa na yarda na amincewa zuciyata ko amaryar zaka min baza ka ta'ba kawo min wacce zata daga min hankali ba.

abi yayi murmushi irin nasu na manya kana yace "ballanatana wasa nakeyi ni mijin mace daya ne....
"karka ce haka, kana bukatar k'arin haihuwa fa.
ya kalleta yana murmushi yana sake matse yatsunta "wa yace miki haka?
"ni dai nasan da bakina bamu ta'ba yin wannan hirar ba idan ma haihuwa ce ga bunayya nan da muwaddah , nasan nan gaba kad'an sai nagaji da yara ,suka kwashe da dry "kai ko hubbey....
"kai ko,ko gsky "ni yanzu wani aure zanyi yanzu tsofai tsofai dani ?


suna cikin hirar su M. A ya sanyo kai cikin parlour'n bakinsa d'auke da sallama, atare suka amsa masa cikin fara'a suna kallonsa da kulawa kafin daga bisani abi ya zare hannunsa cikin na ummi .

M. A ya tsotsa keyarsa yana dubansu cike da jin kunya sannan ahankali ya bud'e bakinsa yace "umminah ina muwaddat take ?
"ina aunty za kace kullun sai nayi maka mgn akan haka ,muwaddah yayarka ce ,neman me kake mata ko wani abu kake bukata .. ?
iska ya furza kawai tare da cewa ina take?

da hanunta ta nuna masa hanyar d'akinta tana dubansa, kai tsaye ya nufi d'akin yana wani irin taku wanda baza ka ta'ba yarda da shekarunsa ba idan an fad'a maka, shi kuwa abi dry yayi yace "kina k'ok'arin d'aura masa abinda ba zai ta'ba iyawa ba "
"ban gane abinda kake nufin ba?
"shi kiranta aunty ne baxai iya ko me?
abi yayi musrmushi kawai "ai kuwa dolensa ya kirata da aunty,dan ko banza shekara hud'u ai ba wasa ba.

"nasan da hakan amman shi bisa wani kudiri nasa, ni nasan bazai kirata da aunty ba, ya fad'i hk yana canza akalar maganarsa zuwa wata daban .

yayinda acikin zuciyarsa maganar da M. A yayi masa akan muwaddat din ne dankare acikinta , wani bangare na zuciyarsa ke bashi shawarar da kwarin gwirar ya bar d'ansa yayi aurensa tunda ya kammala degree dinsa na farko, gashi kuma yasamu nasarari sosai a bangaren daya karanta.
sai dai a zahirin gsky shi kansa yafi bukatar yagama karatunsa tukunnan kafin aure, tunda har lokacin yana da karanci shekaru, sai dai yaron sam yaga al'amar baya ra'ayi cigaba da karatun.
"shi bama auren ne ba bai son yayi ba, wace yake kwad'ayin son ya aura din yake ganin kmr tayi masa girma bisa kankatar shekarunsa.

gara dai yaje yacigaba da karatunsa idan ya kammala ya auri daidai dashi ,itama ta auri daidai daita, shi dan yana takawa mutane burki ne akan muwaddat, banbcin hk da yanzu kofar gidansa babu masaka tsinke ,domin yarinyar na da farinjin jama'a .
yana son muwaddat sosai yana jinta acikin jikinsa ,yana jinta tmkr diyar cikinsa, bazai so had'ata aure da k'aramin yaro irin muhammed auwal ba, duk dai shima yana da natsuwa da kamalar da za'a bashi auren mata kowace iri ce, sai dai yana da buri akan muwaddat , yana da burin itama yaga yabata ilimi mai zurfi kmr yadda mahaifinta yake da buri kafin ya aurar daita ga mijin daya dace da rayuwarta, yayi niyyar yi mata aure irin na ya'yan gata dan duk wanda zai aureta zai bashi gida da mota idan kuma talaka tace tana so zai had'ata da ishashen jari wanda zai rufa masu asiri had'e da kujerar maka ita dashi wannan alkwari ne yayiwa kansa tun muwaddat tana yarinya, bare yanzu da arzikinsa ya bunkasa fiyye da shekarun baya suna zaune shiru abi na zance zuci ita kuma ummi nata faman yi masa hirar da bai fahimta ..

can bangaren

Please Login or Register in order to submit comment